Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zai iya biyo ta ba.

Jin ta yi shiru sai ya ci gaba da buga ofar ya na faWin."Na san ba bacci kike ba in kuma baki zo ba zan Wauko spare key na buWe duk kuma abin da na yi miki ba ruwana."

A hankali ta mie don kar ta tashi Binta da take tunani ta yi bacci ta fita cikin sanWa.

Dariya ya saki ya ce." Matsoraciya da ki tsaya ki gani abin da zai faru."

Juwairiy ta haWe rai ta ce da shi."Baka tunanin Binta za ta iya gaya ma matarka abin da ke faruwa "
"Kin cika tsoro Zainab ba irin matan da za a gaya ma wannan ba ne, ta yadda yadda da ni babu abin da zai faru,kuma ya zama dole ta bar gidan nan wallahi."

Hannunta ya kama suka haye sama duk yadda ta so ta dawo Waki amma ya i ya kafe dole a can za ta kwana,tun ta na ganin wasa yake mata sai da ta ga ya sakin mata nauyin sa ya na ta shara baccin gajiyar hanya mai tsawo da ya Wauko,ya barta ta na ta karanta watsiar jaki da juye-juye don ko kaWan ba ta samu ta rintsa ba.

Washegari da asuba ta so ta koma Wakinta amma da zai fita sallah sai ya saka makulli ya rufe ta,sai da ya dawo ya kasheta da zumar soyayyar shi ya kuma sa ta bacci wanda ta yi shi saboda rashin baccin da ba ta yi jiya.

Sai misalin tara ya barta ta sauko cikin tsoro a hankali take taku don kunya kasa shiga cikin Wakin ta yi,sai ta zarce kicin kawai ta Wora musu abin karyawa saboda kiran ciroma da cikinta yake yi.

Juwairiya ta so ta fita daga kicin Win hani Binta a kicin ta na an aikace-aikace." Anty sai yanzu kika tashi ai na gama ayyukan ma."Ta ce mata ta na mata wani irin kallo na zargi.

Juwairiya ta sosa kanta ta na yaen dole." Ok sannu kin yi oari bari na Wora mana girki."

Ta ce da sauri ta na son ta kauce ma idanun Binta.Sai ta Wauki tukunya ta Wora a gas.Sun yi nisa da aikin su babu mai ce wa komai ita Binta mamakin ganin irin zaman da Juwairiya take yi da mijin Anty Zainab bayan ta san ita ar aiki ne,yayin da Juwairiya kunyar kwana da ta yi aWakin sa take ji saboda ta san Binta ta fahimci ba a Wakin ta kwana ba,duba ga irin maganganun da take mata na rashin tsoro ya hanata bacci saboda girman Wakin.

" Uhumh."

Abin da Juwariya ta ce kenan ta ji gaba da aikin ta." Anty bari na je na wanke bayi kafin ki gama abinci."

" Ok."

Ta ce ba tare da ta kalleta ta ba.Ta na aikin ta sai ta ji an rungume ta ta baya da sauri ta waiga ta kalle shi a razane.".Na lura so kake ka saka a karya ni a gidan nan kafin na bar shi."

Ta faWa a raunane sai hawaye don tsoron Binta take yi sosai ita gani take Zainab ta ije ta ne don ta saka ido akan gidan.

" Juwairiya sarkin tsoro don Allah tsoron ki zai cutar da rayuwar mu ne? Ita ba ta bani kulawa ba kuma na Wan shekarar ma ba za ta bari na huta ba."

Ya faWa tare da shagwaSe mata kamar zai yi kuka sai ya ba ta dariya suka yi duka."Ina dai jiye mana abin da zai je ya dawo ne ka san halin Anty Zainab kuma ko ma meye akai na zai are,tsorona kar ta illanta ni kaga mijin da zai aure ni zai yi asara a..."

Hannunta biyu ya haWe da arfi har sai da ta yi ar ara da hawayen wahala."Ki sa aya a bakin ki kisan irin maganar da za ki yi dani,a gabana kike maganar wani ato zai mallake ki koma meye ai ni mijin ki ne kya bari auren ya are kafin nan,ko ba ki san ina kishin mijin da za ki aura ba saboda ki na da baiwar da dole mutum ko ba ya son ki ya yi kishin ki."

Ya ce yayin da idanunsa suka nuna arara abin da yake nufi,hakan sai ya bama Juwairiya mamaki sosai ta saki baki da hanci ta na kallon shi.
"Yes gaskiya ne abin da na faWa bacin na san wace ce ke sai nace da gaske ne ki na yin abin da Zainab ta faWa,don haka ina son jikinki da halayen ki matua."

Ya ce da ita tare da lakuce mata hanci ya ara rungumeta.Juwairiya ta ji wani iri lokacin da ya furta hakan ta so ace ita ya ce ya na sonta ba jikinta ba,sai ta ji hawaye na sauka a uncinta.

" Ni fa ba ni da lokacin ganin hawayen ki ba kuka na ce ki yi min ba,duk da kwana biyu na yi kewar su ki kawo min abincina ina falo."

Da sauri Juwairiya ta ture shi daga jikinta gani Binta tsaye ta shigo ta na kallon su ta furta." A'uzu billahi minash shaiWanir rajiim."

A.m da ko kaWan bai razana ba ya daka mata tsawa ya ce." Don ubanki aljanu kika gani da za ki yi ta'awizi maza fice daga gurin nan."
Ya kalli Juwairiya da ta kalli ofar da Binta ta ruga da gudu ta fice,sai hawayen ta ya aru bai wani damu ba ya ce."Ki kawo min abincina."

Ya fice ya barta cikin tashin hankali da kunyar Binta.

A haka dai abubuwa sukai ta faruwa Juwairiya na jin kunya matua A.m kuwa ya samo hanyar da zai kori Bainta daga gidan,don tun da ta shigo Juwairiya ta dai na sakewa da shi ko son ganin shi ba ta son yi gashi kuma ba haka ta sabar mishi ba.

Ana gobe Zainab za ta dawo Juwairiya sun sha aikin soye-soye ta gaji matuar gaske ta na zaune ita da Binta,wanda yanzu suke zanan kurma a tsakanin su.

Da sauri ta tashi ta Wauko kur'ani saboda ta manta yau ba ta yi karatun da take yi ba wanda ta ibar ma kanta kullum.

Binta ta yi zuru ta na kallon yadda take rera ira'ar hafsi cikin murya mai zai,sai ta kauda duk wani tsoro ya ce.

"Anty."

Cikin sanyi Juwairiya ta ije kur'anin ta na kallon ta yayin da gabanta yake faWi sosai,don ta san Binta magana za ta yi mata ganin yadda ta natsu.

Ba tare da ta amsa ba ta zura mata ido ta na kallonta.
"Na yi mamaki kasancewarki mace mai addini da hankali kika biyewa mijin Anty Zainab kuna alfasha bayan kin manta duka abin da namiji ya yi ado ne,ita kuwa mace ya na zama tabo da miki a rayuwarta kuma ya ci gaba da bibiyar zuriyarta."

Jikin Juwairiya ya yi sanyi jin abin da ta ce amma ta kasa koda motsi bare ta yi tunanin za ta amsa mata.Ganin haka sai ta Wora da ce wa.

" Mahaifiyata kafin ta rasu ta ja layi sosai tsakanina da duka wani Wa namiji wanda ba muharramina ba,saboda suna tsotse zain da ke cikin rake su yada diddiga.kuma koma me ya faru Anty ke ce a ruwa saboda Anty Zainab ta na da kishi kuma ba ta da hali za ta iya komai ga kuWi,yayin da kike talaka mara arfi sannan kamar kin ci amanar tarbiyar da mahaifiyar ki ta baki ne."

Hawaye suka wanke mata fuska ta kama hannun Binta ta rungume ta na kuka ta ce." Ya zan yi na fahimtar dake har yanzu da uruciya a kan ki,kuma wasu maganar sun yi ma wawalwar ki nauyi ban san yadda zan yi ki fahimci Wacin da ke zuciyata ba."

Janye jikinta ta yi ta ce."Ina da hankali na san me nake yi,kuma na san ke mai aikin Anty Zainab ce kamar yadda ta gaya a gaban ki,sannan wanda kike kwana a Wakin sa mijinta ne to mai kike so na fahimta in ba zina kuke yi ba?"

Juwairiya ta gwalalo ido jin abin da ta faWa daidai lokacin da suka ji muryar A.m ya daka tsawa da arfi ya nufo kan Binta ya na faWin.
"Ke baki da hankali matar ta wa ta sunna kike faWin muna zina! Allah ya tsare ni ban taSa ba kuma ba na fatan na yi."

Binta da ba ta fahimci komai ba ta ji dai ya kira Juwairiya,da sunan matar sa wanda ta saka a ranta ta yi kuskuren jin abin da ya faWa ne.

Ganin ya nufo ta ta mie tare da saka kuka ta aname Juwairiya da ta razana saboda yadda ya canza lokaci guda.

Ga mamakin Juwairiya sai ta ga ya ciro wua a aljihun sa wanda ta tabbata da ita ya shigo,da ma da shirin sa ya zo kenan kuma ya samu hanya.

Hannun Binta ya samu ya karta sai ga jini tar yarinyar ya saki wani irin kukan azaba tamkar numfashinta zai Wauke ta na roon ya yafe mata,amma ina A.m ya yi nisa baya jin kira idanunsa sun kaWa sun yi jajur bain cikin ce wa da ta yi suna zina da matar sa na sunna ya sa shi zai aikata aikin dana sani.



TOFA A.M LAFIYAR KA AYA KUWA MAI KE FARUWA KO KASHA WANI ABU NE BARI DAI NA GAMA TARABBABIN WANNAN LAMARI KAFIN NA ORA BIRONA.






KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY





Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa
ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 23*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM



Cikin tashin hankali ta kama shi ta rie ta na kuka sosai kamar ranta zai fita ganin hankalin sa ba shi a jikin sa.
"Na shiga uku A.m so kake ka yi kisa?".
Ta faWa cikin muryar kuka ta na girgiza shi gabaki Waya ta ruWe gani take kamar zai ara yankar ta.

Wani mugun kallo ya watsa mata ya sake ta ya na huci."Allah ya sa ki ara gigin aibata aurena sai na zama ajalinki."

Binta da ta ji maura da gudu ta ruga Waki tare da kulle kanta ko kaWan ba taSa tunanin mahaukaci ba ne ganin zai illata ta.

A ranta ya zama dole tabar gidan domin ba za ta zauna ba ya kashe ta.

Ta shiga cikin tsananin mamaki da ya ce Juwairiya matar shi ce,to mai hakan yake nufi bayan Anty Zainab ta gaya mata yar aiki ne.

Sam ba ta kawo cewar zai iya ije matar shi a gidan ta zama ar aiki ba,shi ya sa ta Wauka kawai ya gaya mata hakan ne don ya kawar da tunaninta aka suna zina.

HaWa kayanta ta shiga yi domin dole in Anty Zainab ta dawo za ta bar gidan ba yan ta tsegun ta mata.

Juwairiya kuwa kuka ta saki ta ara faWawa jikin sa." A.m ka na cutar da zuciyata mai kake tunanin zai faru in har ta faWa ma Anty Zainab abin da yake faruwa,kawai gidan nan zan bari ayau in ya so duk abin da zai faru ya faru,amm na gaji da wahalar da rayuwata da kake yi.

Da arfi ya janyo ta jikin shi ya na huci.
"Juwairaah ki saurare ni ba ni da nufin na cutar dake kawai ki fahimci abin Waya.."

Juwairiya ta katse shi ta na faWin cikin kuka da murya mai arfi.
" A.m ya ishe ka ba ka sona ka tsane ni wannan dalilin ya sa kake wahalar da zuciyata da gangar jikina,kullum sai dai ka yi min maganar ka na son jikina halina da kyawuna shin ni bani da zuciyar da za.."
"Juwairiya."

Ya faWa da arfi tare da girgizata ya na zare idanunsa.
"Karki kawo min maganar banza kin san dalilin aurenki so ban ga dadilin da za ki kawo min maganar banza ba."

Fisge hannunta ta yi ta na kallon sa ta na ja da baya har ta kai bakin ofa da gudu ta fice.

Ko da ta shiga Waki halin da ta ga Binta sai ta ba ta tausayi karSar tsummar da ta ga yaga cikin kayanta ta na oarin Waure gurin yankar.

Hannu ta saka ta karSi tsummar ta Waure mata hannun yayin da hawaye yake kwaranya a fuskokin su duka.

" Ki yi hauri haka rayuwa take tafiya a ko da yaushe talaka shi ne a asa ko da shi yake da haskiya."

Ta faWa ta na kallonta idanunta na ara zubar hawaye.
Binta ba ta ce komai ba sai share hawaye da yake gangarowa a uncinta da ta yi.

A ranta ta saka ba za ta ara kallon kowa daga cikin su ba balle ta yi magana ta tono ma kanta tsuliyar dodo,ganin abin da ya yi mata ya sa ta fara tunanin ko bashi da imani ne amma har yanzu ba ta amince da faWin cewar Juwairiya matar shi ce,sai dai in za su yi mata badda kama don kar ta gaya wa Zainab.

Kallonta ta ara yi ta na jin tausayinta matua ganin yankan da ya yi mata ya shiga ciki sosai.

"Anya A.m ya na da hankali?"

Tambayar da ta yi ma kanta kenan amma ta rasa amsa sai ta Wago ta ara kallon Binta a karo na biyu.
"Wannan dalilin ya sa na ce miki ba za ki fahimci komai ba."

Ta faWa tare da juya mata baya sai dai ta ji a jikinta kamar babu kowa a Wakin ko da ta juyo wayam ba Binta ta fice daga Wakin.

Duk yadda ta so ta yi magana amma Binta tai tanka mata sai in ta ga za ta takura mata ta saka mata kuka,hankalinta ya tashi matua ta yi zuru ta na kallonta.

Binta ta saka a ranta ba za ta ara mata magana ba balle ta tanka a kan cin amanar da suke yi ita da shi,Allah Allah ta ke gobe ya yi Zainab ta dawo ta saka mata kukan ta kaita gida.

A.m bai shigo gidan ba sai misalin bakwai bayan ya dawo daga masallaci kamar yadda bai neme ta ba,haka ita ma domin ko kiranta ba ta son ya yi saboda hankalinta ya tashi jin ya faWi za a yi mata dashen wan haihuwa.

Sai ta fara nadama matua ta na ji kamar ta gudu daga gidan don ta san mundin ta faWa mishi to ita ma yanka ta zai yi ko ya kasheta,saboda ya gaya mata duk abin da ke tsakanin su ba da wata manufa yake yi ba burin sa ya samu baby shi ya sa yake mata haka don haka ta saka a ranta abin da ya fi na Binta zai yi mata.

Kwanciya ta yi ba wani karsashi a tare da ita saboda duk yadda ta so ta zo su kwanta amma tai sai ta samu guri a Wakin da Baba take zama ta kwanta.

A.m da ya gama shirin baccin sa shiru ba ta zo ba dama bai saka ran za ta zo ba kuma shima ransa babu daWi don sun yi Wan tanka-tanka da A.k akan nemar shawarar sa da ya yi na dashen da yake so ayi mata,amama sai ya nuna rashin amincewar sa akan ya ara hauri har Allah ya kawo.

A.m ya ji ba daWi don ya gaji da jiran gawon shanu don haka ya nuna ma A.k rashin amincewar shi in da har ya ji zafi ya gaya masa magana,yayin da ya saka a ranshi kawai za su tafi ai shi ba uban shi ba ne da duk a bin da zai yi sai ya nemi shawarar sa.

akin da take kwance ya nufa tare da saka cocilar wayarsa ya haska fuskarta,ba bacci take ba amma ta yi maza ta rufe idanunta jin shigowarsa.

Ta yi mamakin da bai tashe ta ba ya juya  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ya fita.

Hankalin shi ya Wan tashi ya shiga tunannin ko ta gudu ne don bai ganta ba,sai kuma ya duba Wakin da ya san Baba ta na zama ilai kuwa ta na Wakin ta takure a guri taya ta na baccin wahala, don ko numfashi ba ta saukar wa ta daWi ganin yadda ta takure kanta.

Sai dai ya yi mamaki warai ko da ya matsa kusa da ita sai ya ga ta mie zubbur ta na salati,wanda ya saka a ranshi mafarkin shi take yi.

"Inna lillahi na bani don Allah karka cutar da ni mahaifiyata ba ta da rai."

Ta faWa da muryar kuka ta na roonsa amma bai kula ta ba sai ya saka hannu a aljihun wandon sa ya zaro bindiga ya Wora mata a goshinta.

Ta buWe baki za ta yi ihu amma sai ya saita daidai bakinta ya ce da murya mai sanyi."In kika yi ihu sai na kashe ki.".
Ya faWa da wata irin murya da ta ara tsorata ta wanda ya sa ta yi sauri ta rufe baki ta tare da mai da kukan.

Ganin ta yi shuru ta na kallon sa har fitsari ta yi a wando.

A.m ya kalleta tare da watsa mata harara ya fara magana da ce wa."Gobe Zainab za ta dawo Allah ya sa ki faWi wani abu a tsakanina da Juwairiya kashe ki zan yi."

Wani irin kartawa cikinta ya yi ta ara toshe bakinta ta na tunanin yau Allah ya kawo ta gurin jidali gashi mai gida na son ya kasheta.
"Wallahi ba zan ce komai ba babu ruwana ka taimake ni karka kashe ni."

Ganin ta tsorata ya sauke bindigar ya na shafawa ya ce."Good in kunni ya ji gangar jiki ya tsira ina fatan kin gane."
Da da sauri ta Waga masa kai sannan ya fara taku zai fita wanda Binta ta fara addu'a Allah ya raba ta da shi lafiya.

Ganin ya kuma jiyo sai hankalinta ya unduma ya tashi ta ara firgicewa ta na tunanin mai ya saka ya dawo."
"In Zainab ta dawo ina son ki yi aryar aljanu a mai dake in da ka Wauko ki in kuma ba haka ba wannan zan saka na kashe ki."

Ya faWa ya na nuna ta da bakin bindiga sannan ya juya ya fice daga Wakin.
A ranar kasa bacci ta yi ta na ta kuka daga arshe dole ta koma Wakin da suke kwana don gani take kamar zai dawo ya kasheta.

Washegari gidan ya kacame sai gyara ake yi kasancewa da misalin sha Waya Zainab za ta iso shi kan shi gogan bai je ko ina ba ya na zaune a falo ta iso.

Tun da suka shiga Waki ba'a ara jin Wuriyar suba sai da aka kira sallar azahar sannan A.m ya yi wanka ya fito yayin da Zainab take biye a bayan sa don ta fito ta ba ma cikinta hain sa.

Binta da take jiran fito ba ta jima da jin fitowarta ba lokacin ta na waya ta fito da gudu ta ruga zuwa waje sai ta dawo ta kalli Zainab ta ara rugawa waje,tun Zainab ba ta damu ba sai ta Wan firgita tare da daka mata tsawa amma ba ta dai na ba arshe fashewa da kuka ta yi ta kama suratai.

Zainab da ta matsa ne sa da ita ta na faWin."Na shiga uku ke Juwairiya fito ki ga abin da take yi dama Anty Fati ta san ba ta da hankali ta kawo min ita?"

Ko da ta fito ta ga halin da take ciki sai hankalinta ya tashi matua yayin da tsoro ya shigeta gani take kamar ta yi hakan ne don ta tona asirin su.

"Gida za ni amai da ni gida a kwai dokin da nake hawa ni Sarkin ljanu a can in kuma yau ba hau ba duk saina yi maganin ku."

Ta faWa da tsamin murya ta na girgiza jikinta kamar ta na da aljanun da gaske.
" Na shiga uku kin ji mai take ce wa?"
Ta ce da Juwairiya da ta tsaya ta na mamakinta yayin da tausayinta ya cika ranta don ta san ta yi hakan ne don ta koma gida ita ba ta san A.m ya tsoratar da ita bayan wannan.

Kama ta yi ganin ta na jijjiga sai hawaye ya wanke mata fuska.

Zainab da ba ta taSa ganin wai mai aljanu ba sai ta tsorata ainun take ta kira Anty Fati jikinta na Sari ta sanar mata halin da Binta take ciki nan take ta ce bari ta turo direba da mai aikinta su taho da ita don sam iyayen ta ba su yi mata bayani ba.

Zainab ta tsorata sosai a ranta Allah Allah take direban Anty fati ya iso,abincin da take ci kasa ci ta yi ta tsaya ta na kallon ikon Allah yayin da jikinta ke Sari.

Suna cikin wannan halin ya shigo da sauri ta arasa gun shi ta yi masa bayani.

Ya kalli Binta da take kaWa kai kamar wata adangaruwa ta na zare ido,sai hakan ya so ya bashi dariya amma ya cije.

Wata uwar tsawa ya daka mata ganin ta gan shi sai ta razana kamar za ta gudu don Allah ya saka mata matuar tsoron shi.
an natsuwa ta yi amma ba ta daina zare ido ba ita a dole ga mai aljanu.

A.m ya kalleta sai ya kauda kansa tare da taSe baki ya ce da Zainab da ta yi tsuru-tsuru ta na kallon Binta.

" Maganin ki kenan da shegen kwashe-kwashen ki ta yi maza ya bar gidan nan ai ga yi nan kin je kin jawo ma kan ki mai almatsutsai."

Ya yi maza ya haye sama ya na dariyar yadda Binta take yi sai ka ce wata adangaruwa,saboda in ya tsaya dariya zai kubce masa.

Direba na zuwa Zainab ta saka aka kwashe kayanta tare da yi mata ihisani aka wuce da ita.

Ta na shiga Waki kuka ta fashe da shi na tausayin Binta haka kawai ya yi mata sanadin rabuwa da aikin ta bayan ya san ita marainiyace an ya ya kyauta kuwa.

Ta na kallon shi akan mutum wanda ya fiye son kan sa bai damu ba in dai zai faranta ma kansa da masoyiyar sa bai damu don ya cutar da kowa ba.

Don haka ko wayar da yake yi da ita in ya fita duk lokacin da Zainab take nan ta i daga arshe kashe wayar ta yi saboda haushin sa da take ji matuar gaske,don ya faye son kan sa akan komai.

Zainab ba ta haura da neman mai aiki ba don har ta yi maganar a kawo mata wata.

Makarantar da ta fara sai hakan ya yi maata daWi sosai

Please Login or Register in order to submit comment