Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lamarin zai tafi ta haka ba,ina tsoron mahaifina in ya ji abin da na aikata,Daddy zai yi fushi sosai.Dama haka Zainab take da kishi kai mata basu da tunani wallahi!Duk abin da na yi don na faranta mata ne.

" Ina tsoron Daddy in ya jin wanan lamarin ban san abin da zai yi min ba,wataila ya tsame ni daga cikin yaran shi."

Kamota ya yi ya rie da hawaye a fuskar shi ya ce." Ki ba ni shawara na rasa yadda zan yi zuciyata za ta fashe."

Kawai sai ta fashe da kuka sosai tana tausayin kanta da shi,don ita kanta tana tsoron ranar da za ta koma gurin Mama.

Rungumeta ya yi am yana jin kamar rungumar za ta yi masa maganin damuwar sa.

Wani irin hucin zafi ya ji a jikinta da sauri ya matsa gefe yana kallon ta,daidai lokacin da amshin turaren sa ya ara taso mata da amai,ta buWe motar a guje ta fara shea shi.

A.m hankalin sa ya tashi sosai ya tsaya yana kallonta ya rasa wani tunani zai yi,gashi ko ruwa babu wanda za ta kuskure bakinta da shi.

Sannu yake ta jera mata ya rie ta sosai kamar zai mayar da ita jikin shi,sam bai damu da aman da take yi ba.
Da ta gama aman ta mie sai ta ji jiri ya kamata za ta zube a asa,da sauri ya tare ta ta faWa jikin shi,bai damu da jinin da ke zuba ba ya rie ta sosai da hannun.

Mota ya mai da ita sannan ya ja suka wuce asibiti.

" Doctor ka fara duba ta da gaske wani cikin ta ara samu?"

Ya ce da likitan bayan ya zaunar da ita akan kujera.

Likitan ya kalle shi ya ga irin jinin dake zuba a hannun sa,sannan ya juya ya kalle ta da ta yi sanyi sosai,ciki mai ilinbo gabaki Waya jin wani iri take a jikinta.

" Ya kamata na fara duba ka kalli bleading hannun ka yake yi.".
"Kar ka damu da ni doctor kawai ka duba ta ina son na sani da gaske na kusa zama uba"A Wokan ce yake magana.Ya faWa jin abin da likitan ya ce.

" Ok to shikenan bari na kira doctor Garkuwa ya duba ka kar ka fara ganin jiri."

" Congratulation ina farin cikin sanar dakai matarka na da ciki sati uku."

Sujjada kawai ya ga ya yi sai ya rungume shi yana murna." Ashe nima zan zama Baba! Allah na gode maka."

Gurin da take kwance ya nufa ba tare da ya ji kunyar doctor dake tsaye yana kallon sa yana dariya ba,ya bata hot kis bayan ya rungume ta.
" Da gaske za ki haifa min Baby?"

Dariya doctor ya sannan ya kalle shi ya ce."Aman da ta yi ya Wan galabaitar da ita so yanzu za mu ba ta rest bed zuwa an jima sai ku tafi,na rubuta muku maganin da zai dakatar da aman."

" No doctor a ara mata ruwa kawai saboda jikinta ya yi weak ina son yarona ya samu kuzari,kasa ka mata drip kawai ba na son abin da zai cutar da shi,kaga in ba ta da arfi ba zai samu damar ya juya yadda yake so ba."

Dariya ya yi sosai ya bugi bayan sa." To fa yau Allah ya haWani da patient sabon shiga to Allah ya sa madam ta haifi an biyu,amma jikinta ba sai an saka mata ruwa ba,ka ba ta maganin nan da zarar kun je gida.

Duk yadda doctor ya yi da shi amma ya kafe sai an yi mata arin ruwa,don kar yaron sa ya wahala,dariya sosai yake masa ganin yaushe akai daren da har gari ya waye yaron da ko gudan jini bai zama.

A.m ya ruWe duk da tashin hankalin da yake ciki amma in ya tuna zai sami baby,sai ya ji ya Wan rage damuwar shi.

Wayar sa ya zaro ya kira A.m akan ya zo asibiti ya same shi.



*********
Zainab ta sa saki wani gigintaccen kuka lokacin da Momi ta shigo gidan tana sallama.
ofa ta shiga bugawa tana faWin." Momi ki buWe ni ina Waki ya kulle ni."

Jikin Momi ya kama rawa sosai ganin jinin da ya zuba a hannun A.m face-face a falon.
" Mai ya saka ya kulle ki lafiya wai mai ke faruwa ne jinin waye a asa?"

Ta jero mata tarin tambayoyi cikin tashin hankali.

" FaWawa jikinta ta yi ta saka gigitaccen kuka.
" Momi tun da na taso na taSa neman wani a bu na rasa?Kuma kin taSa ganin na yi sharing Win wani a bu a gidammu,ko da mota ce?"

Da sauri ta girgiza mata kai alaman
" a'a."

To wai Momi A.m yake tare da Juwairiya mai aikina da Lantana ta ba ni labarin suna tare, kuma wai auren ta ya yi har tana da ciki,ya ije ta a gidana suna rayuwar aure."

Sai ta saki razanannen kuka tana girgiza kanta.

" Ni wallahi gani nake kamar mafarki nake yi! Komai ya canza cikin ananin lokaci.Wayyo Allah na!Na shiga uku."
Da sauri ta mie a zabure." What impossible! Amma wasa kike mini ko?Haba ina ta ya ya za'ai A m ya aikata wannan Wanyan aikin, bayan ya san ba'a yi wa family Winmu kishiya,sannan kika ce ta samu ciki wa ya yi mata,bayan shi baya haihuwa ku..."

" Momi ki tsaya ki fahimce ni na san na yi miki laifi ban taSa gaya ma kowa ba,amma ki yi mini uziri don Allah!"

ara miewa ta yi a zabure bayan ta gama gaya mata abin da ta Soye mata tsawon shekaru.


Zaro idanunta ta yi da arfi ta furta." Innalillahi wa inna ilaihir raju'un! Zainab.

"Da gaske ne ke ce ba kya haihuwa ba A.m ba?"


TSANANIN FIRGITAR DA TA NUNA YA TADA HANKALINA NA IJE RUBUTUN DON NA SAMU NATSUWA.







KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY





Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu buatar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ofa a buWe take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga zaauran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SARE.







*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 31*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


" Momi da gaske ne duk abin da na gaya miki na aikata,tabbas na sha maganin hana haihuwa don kar na haihu in tsufa A.m ya guje ni.Amma duk abin da na yi saboda shi ne ina..."

Wani irin gigitaccen mari Momi ta kwasa mata sai da ta wuntsila.
" Zainab are you stupid! Kin san abin da kika aikata kuwa kin san irin tashin hankalin da kika saka kan ki? Inna lillahi na shiga uku! Mai ya sa kika Soye min ina matsayin mahaifiyarki? Da duk haka ba ta faru ba."

Zainab da ta ji saukar marin Momi sai da ta yi suman wucin gadi,ta dafe uncinta cikin tashin hankali,saboda tun da take Momi ba ta taSa kai koda Wan yatsarta jikinta ba.

" Momi marina fa kika yi?Bayan ba ki taSa ko yin ihu mai arfi gare ni ba,balle ki Wora hannunki a jikina."

Momi da take cikin tashin hankali saboda abin da ta aikata,kallonta ta yi ji take kamar ta rufe ta da duka.

" Wallahi Zainab ji nake kamar na rufe ki da duka! Kin yi kuskure sosai in har kika yi wasa sai zaman duniya ya gundure ki,saboda girmar laifin da kika aikata.
Maihaifinki na matuar son ya ga kin haihu haka nima, dangin A.m suna nan suna tsananin damuwar su akan rashin haihuwa da ba ku yi,ina kallon sa a matsayin azzalumi baya haihuwa ya kuma i rabuwa da ke,ashe tawa ar ne ba ta haihuwa."

Ta faWa cikin kuka sosai wanda ya Waga hankalinta sosai.

Hannunta ta rie tare da fashewa da kuka ta ce." Idan har za ki yi irin kukan nan, ya kamata ni na yi hawayen jini Momi,amma har yanzu ban ji tashin hankali ba sosai don ba na haihuwa,asalima ni yara sam ba su dame ni ba saboda wahala kawai suke baka, kuma kin san Momi na tsani azanta sam ba na son na wahalar da rayuwa."

Momi ta fisge hannunta ta juya mata baya,ta na kallon windo cikin wata irin murya,mai nuna tsantsar damuwa ga mamallakin muryar ya shiga.

" Har yanzu ke yarinya ce ba ki gane komai ba,amma na tabbata za ki yi nadama in har ba ki Wauki mataki ba,na rantse miki duk ranar da ki ka yi sake A.m ya haihu,daga ranar za ki fara son yaran duniya ba ki Waya."

Ta juyo da ita suna fuskantar juna cikin murya mai sanyi ta ce."Duk da cewa Allah ya mallaka mini ke,amma mahaifinki har yau yana kukan rashin Wa,ba za ki gane mai nake nufi ba sai ranar da kika yi hankali gurin tunanin wa zai gaji dukiyarki.Ki duba irin dukiyar da kike da shi in kika mutu wa za ki bar mawa?Ko so kike duniya suci.
A.m yana da kuWi da ahalin sa mene nufin ki akan dukiyar babu rabon ki a ciki?"

" Haba Momi mai zan yi da wata dukiya iya abin da Allah ya mallaka mini ya ishe ni, ba sai na nemi agajin kowa ba,ga kuma dukiyar mahaifina, da ni ce kaWai mallakin sa."

Ta ce da Momi cikin jin osawar maganar ta, don ita ba ta yi tunanin za ta Wauko mata wannan shirmen ba,saboda damuwarta ta fi gaban wannan.Abu ne na zuciya da Allah ya ke halittar so a ciki,sam ba za ta yadda wata ta wace mata shi ba.

" Ba za ki gane ba ne Zainab dole ki Wauki mataki na san mai kike nufi,kuma magana ta tana kan hanyar damuwarki,kin ga in kika yi gigin barin abin da kike faWi ya faru,wallahi sai kin raina kan ki."

" Wannan dalilin ya sa na ce tuntuni mu watsa mata acid amma Momi kika i,da yanzu matsalata ta kau yanzu gashi kin sakani a cikin matsala,don ko kaWan ban yi tunanin tana cikin gidana ba."Ta ce da ita tana ganin kamar Momi ta ja mata duk abin da ya faru.

" Na hana ki ne saboda watsa mata ba shine mafita ba,in har yana sonta to zai yi komai don ya ceci rayuwarta.Na bari ki dawo hankalinki ya kwanta sai mu Sullo ma abin ta ruwan sanyi,ba tare da ya yi tunanin da saka hannunmu a ciki."

" To yanzu Momi ya zan yi?Ba zan iya barin ma wata kucaka azama yar talaka mijina ba,ina son sa shi kan sa ya san irin son da nake masa.Ki taimake ni mijina ya dawo gareni Juwairiya ta fita daga rayuwar sa,in har ba so kike ki rasa ni ba,don na yi rantsuwar ba zan taSa barin wata ta raSe shi ba,ko da ace ba ni tare da shi! In ko hakan ta kasance mutuwa zan yi,sai dai ku nemi wata ar."

Jijjiga ta da arfi take yi ganin yadda ta fita hayyacinta tana watsi da kayan Wakinta.

" Ya isa ki natsu ki gane wace ce mahaifiyarki sam ba zan bari hakan ta faru ba,ko da ace zan yi yawo tsirara ne! Kin san wace ce mahaifiyarki ya kamata ki zama jaruma.Irin zuciyata ya kamata ki Wauka,ba in aka yi miki abu ki ce za ki rama ta kisa.Sab ba haka jarumi yake cin nasarar sa ba,dagewa za ki yi ki saka makamanki ki yai duk wanda ya zama garnaai a cikin rayuwarki."

Ta faWa yayin da ta yi shiru tana kallonta don ba ta fahimci mai take cewa ba." Bari na baki labarina wanda baki taSa sani ba Zainab.Mahaifin ki yaso wata mace kamar ransa yana jin zai iya mutuwa in bai same ta ba,ita kuma awatace da muka haWu a makaranta.
Mun shau sosai muna shiri da ita,duk an'uwanta na san su,don har zuwa nake na kwana a gidan su.Mahaifinta hamshain mai kuWi ne sosai suna da kuWi,yayin da ni ina karatu a gidan kawuna shi ya Wauko ni ya sani a makaranta iyayena talaka.

Tun da na fara mahaifinki na Wauki son duniya na Wora mishi sosai,sannan ina son na canza rayuwata daga angin talauci.

Matar kawuna ta yi mini hanyar wani malami ya ta kaini gurin sa,don ya janye hankalin sa daga gareta,amma sai dai in na yadda da sauran wayayen haihuwana za'a yi asirin,in da za'a bar Waya kawai wato Wa Waya zan haifa a duniya.Ba tare da damuwa ba na amince.A lokacin har an saka ranar auren su biki ya rage kwanaki aka fasa auren,in da ya zo gidammu da fari iyayena sun i,amma ganin zai haukace dole aka Waura aurenmu wanda dalilin haka ta aikata suicide. ta mutu.
Sai dai na fara nadama bayan aurenmu duk lokacin da hankalin sa ya dawo jikin sa,sai ya kasance ina yawan zuwa a juyar masa da hankali,a haka muka rayu har na haife ki bayan na haife ki sai Allah ya saka mi shi tsananin sonki,domin yana son yara sosai ya sha gaya min zan haifa masa yara da yawa."

Momi ta yi nisa tana kallon Zainab da ta yi zuru ta zuba mata ido tana kallonta cikin al'ajabin labarin da take gaya mata.

" Na yi matuar dana sani sosai da na yadda aka yi amfani da sauran waina,saboda dangin sa sun takura mi shi akan ya ara aure,sai dai na yi ruwa na yi tsaki har yau ya kasa ara auren.Don haka ki share hawayen ki A.m bai isa ya zauna da wata mace ba bayan ke,ke kaWai ce za ki zauna da shi har abada,na yi miki wannan alawarin in...."

" No Momi don Allah kar ki saka wani abu daban a cikin aurena! Ina son A.m ina burin na rayu da shi har abada,kuma kin san ni ba na son waWannan halayen da kike yi,don haka in ba za ki taimaka min ba,kawai ni zan watsa mata acid ko na Wauketa a garin."Ta ce da Momi cikin shagwaSa tana kallonta yayin da hawaye suke ara turereniya a fuskarata.

" Banza shashasha! Ita kin san abin da ta yi har A.m ya kula ta? Ki zauna garin kallon ruwa kwaWo ya yi miki afa,kuma Allah kin ji na rantse miki ko ke baki yadda da hakan ba,dole mu zamu Wauki mataki."

"Haka ne Momi ki yi hauri amma gaskiya ba zan amince da abin da kike so ba,zan kira Anty Lubna na san za ta ba ni shawara."

Gabaki Waya kayan sawarta suka kwashe ita da Momi,bayan ta kira mahaifinta ta sanar masa take ya buga ma Daddy A.m waya saka yi kaca-kaca.

Jikin Daddy ya yi sanyi to fa asiri ya tonu ya san cewa a kwai daru saboda shi ya saka hannu aka Waura auren.
Jikin shi ya kama rawa saboda irin zagin da mahaifin Zainab ya din ga yi mi shi,ya san dole ya kira ainihin mahaifin shi ya gaya mi shi.

Wani irin zufa take tsefo masa don ya san Allah kawai zai fidda shi,sai yanzu yake ganin mugun wauta da ya yi har suka yi galaba ya amince da aure.

Wayar sa ya zaro ya don ya kira A.m cikin fushi.A ran sa yana bain cikin halin dukan mata da A.m ya Waukar wa kan sa.
**********
" Wai mene ne haka ne A m ka san mai kake yi kuwa a asibiti muke,kuma ka duba idanun mutane a kan ka suke sam ba ka da kunya."

A.k da ya yi wa Juwairiya rumfa da take kwance kan gado,ya kuma tura hannun sa a cikinta wai zai ji in da yaron yake.

Juwairiya da wani irin kasala ya rufe ta zuciyarta tashi take yi,kamar wani aman yake son ya zubo mata.


Da sauri ta ture hannun sa ji ta yi kamar an Wora mata wuta a in da ya Wora mata hannu a cikin.

Ita ji ta yi da ya matso ta kamar wani irin wari za ta ce ko amshi mara daWi yake mata.

Hannunta ta saka ta toshe hancinta da jin wani amai zai taso." Don Allah ka matsa kusa da ni sam ba na son jin amshin ka kusa da ni."Ta faWa da muryar kuka tana jin wani unci a tare da ita.

A.m ya yi turus kamar zai saka kuka ya juya ya kalli A.k da ya zuba masa ido sosai cikin son dariya.

" To fa baban baby ka ce kai ma ka shiga daga ciki kenan."
Ya faWa a ransa yana tunanin kamar Juwairiya tana daga cikin jinsin matan da Allah ya halitta,a lokacin da suka samu ciki sai Allah ya jarabce su da tsanar miji tsana mai tsanani,yayin da suke aurace ma mazajen su wasu har suna cutar da kan su.

Don matar sa tana daga cikin irin masu wannan halittar,duk sanda ta samu ciki shikenan zaman lafiya ya yi aura a gidan su har ta haihu.

" Humh ka na ji fa wannan yar rainin wayon take faWin na matsa,ai ita ta san in da ba babyna da yake jikinta ba babu abin da zai saka na matso kusa da ita,bayan ta san babu macen da nake so irin matar so."Ya faWa yana hararar ta sosai ganin ta hana shi jin motsin baby.

Ga mamakin sa sai ya ga ta mayar masa da hararan da ya yi mata,don ita har ga Allah ta ji wani irin tsanar shi a cikin ranta,ba wai don abin da ya faru ba,sai dai wani canji da ta ji a jikinta,saboda in ya matso wani irin wari take ji har da arni-arni a jikin sa,wanda yake tado mata da hararwa.

A.k da ya yi tsuru yana kallon abin al'ajabi ganin yadda suka Wauki fushi,bai taSa tsammanin Juwairiya tana da tsiwa ba.

" Ikon Allah yau kuma irin murnar da za ku nuna kenan,bayan yau Allah ya kusan cika muku burin ku.Kai zaka samu magaji,ita kuma za ta koma gurin Mama kamata ya yi ku nuna ma Allah godiyar ku."

A tare suka harari junan su sai ta ji wani irin kewar Mama da son ganin ta ya kamata.

Hawaye ta soma zubarwa wanda ya Waga hankalin A.m,cikin Waga murya ya daka mata tsawa.

" Ki yi ma mutane shiru so kike Wana ya gado shegen kukan ki na rashin dalili."

A.k da yake kallon dirama dafa kafaWan sa ya yi ganin yadda ya daka mata tsawa.
" Haba A.m be a man. Baka ka san ba'a Waga ma mata masu ciki murya,irin shi ne suke haihuwar Wa motsi kaWan sai ya birkice."

Da sauri ya kalli A.k cikin razana ya kama hannun sa ya rie sosai." Da gaske kake?Ina ga zan duba duba google akan yadda zan kula da cikin saboda kar a samu matsala, ina son yarona ya fi Wan kowa a duniya,kuma ba na son ya yi kama da waccan abar mai emotionally fence."Ya ce yana nuna ta da bakin sa tare da galla mata harara.

Tura bakinta ta yi ba ta ce masa komai ba,don ita yanzu haushin sa take ji na rashin dalili

A.m ya ara hassala don ya tsani raini, karfa don ta ga ta samu ciki tace za ta yi mi shi rashin kunya,da kuma ya tuna abin da A.m ya gaya masa sai ya dua kusa da ita.
" Kin san fa yanzu bake kaWai ba ce,don haka duk kulawar da zan ba ki babyna nake ma wa,ki kwantar da hankalin ki yarona ya sakata ya wahala ya yi atoto."

Ya ara sausauta muryar da ba ta taSa sanin yana da shi ba." Baby mai kake son ci?Ka faWi duk abin da kake so zan kawo maka shi."
Ture hannun sa ta yi ganin ya ara kawo wa "Don Allah ka yale ni ba na son cin komai."

" Ba ke na tambata ba babyna nake magana da shi don na san dole yana buatar abinci."
Ya faWa a kausashe don shi jin yake anya zai iya Waukar raini daga gare ta.
" Ka dai kula da abin da na ce maka, in ka din ga daka mata tsawa ta haifi yaron matsoraci, kai ka sani ka san dai wannan shikenan babu ari."A.k ya ce da shi.

Sosa kan shi ya yi." Na ji kuma zan kiyaye in sha Allah.Dole na samu babban likita wanda zai dinga Worani a kan yadda ake rainon ciki."

Juwairiya ta mie ta tana wani yatsina irin na masu ciki gabaki Waya ta ji wani canji a jikinta.Dambu da kalallaSa ta ji kawai tana son ta ci,amma ta san ko ta faWa masa ila ba zai nemo mata ba.

Amma kuma da ta ji son cin abincin zai saka mata amai,in dai ba ta ci ba kallon sa ta yi ta ce." Ni fa dambu zan ci da kalallaSa kuma yanzu nake so."
A.m ya zare ido ya ce." To yar rainin wayo gara dambu na san shi matar A.k tana yi,amma kuma mene ne kalallaSa?Ni fa kar ki raina mini wayo ila ba baby ba ne zai ci."
" Ko ma waye zai ci dole ka nemo ai wallahi tausayinka nake ji,don yanzu ka shiga hannu dole ka zama Wan siyayya."A.k ya ce mishi yana kallon doctor da ya turo ofa ya shigo.

" Yauwa doctor yau she zan dawo ka ba ni shawarar yadda zan kula da babyna."
Dariya ya yi suka tafa da A.k." Abinka da sabon shiga."Hararar A.k ya yi jin abin da ya faWa.

Wayar sa da take da can gefen Juwairiya ta Wauki ruri sosai.Gaban sa ne ya faWi don ya san kiran bai wuce daga gidan su.

" Please A.k Waga wayar ba zan iya ba na san bai wuce Daddy."Ya faWa yayin da fara'ar shi ta kau.

Shi kan sa A.m a tsorace yake ya san ayau Allah kawai zai raba su da shi.
Da ya Waga wayar sai ya saka ta a hands pree.
" Kaicona Abdurrahman! Yau na yi dana sani da na Wora yainina akan ka.Abin da ka aikata kenan?A she baka da hankali wallahi ban taSa sanin mahaukaci ba ne kai sai yau.Maza ka taho gida ina neman ka duk in da kake, da kuma yarinyar da Zainab ta ce ka dake ta saboda ita,don ni bazan ce matar ka ba ce sai dai kuma in ka canza iyaye bayan ni da Daddy Winka.Minti biyar na baka."

Mahaifin A.m ya faWa yana huci ya kashe wayar,yana kallon Daddy da ya yi tsuru-tsuru.

A.m jikin sa ya yi sanyi ya kalle ta duk tana jin abin da ke faruwa,amma ba ta nuna komai a ranta ba.

"Mahaifina ya na son ganina dotor ka sallame mu."
Ya faWa jikin sa a sanyaye saboda ya san a yau duk wanda yake da ima a idanun su, imar shi za ta zube,ya san mahaifiyar sa ba ta da wasa mace ce da ba ta Waukar raini,hankalin sa ya ara tashi da ya tuna annin sa ko ya za su kalle shi.

" Ka san Allah babu in da za ni, sai da na gargaWe ka amma ka yi mini rashin mutunci,yau sai ka waci kan ka da Daddy,amma babu in da za ni na san Daddy ya yi fushi sosa."A.k ya ce da ya ga yana kallon sa.

" Juwairiya tashi mu tafi sai ki jure duk abin da za ki gani,sauinta ma siyen ki na yi da kuWina balle ki ce na kai ki in da za'a wulaan ta ki."

Hankalinta ya tashi gabaki ta fita hayyacinta ji take kamar ta ga ta Sace.

" Na shiga yau

Please Login or Register in order to submit comment