Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

╨╧рб▒с>■  :б■   ААААААААА А
А
А А
А
ААААААААААААААА                                                                                                                                                                                                            ¤   Ю7

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └FвWordDocument    1:80Table        ╚ЙData
            ■   ье┴ЙИ P┐вЫKSKSд1:8╤╩       дrr7Д7Д7Д7ДДДЗДy {№7Д╨вЙвЙвЙвЙвЙвЙвЙвЙдЙ$Ж▓╣И*r7Д7ДвЙвЙ7Д7Д7Д7ДвЙуИ┐ДуИвЙДвЙуИДвЙвЙ7ДД Ь^`ё Є ^Normal dд╚,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`Є ё TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`є є f Table Normal :V Ў4╓
l4╓aЎ OJPJQJ^J(k`Ї ё (No List ╤╩ ╥Ф R
ЦLтж.╩rдN┬f "─#t%'В(2*Ё+Ь-Z/╘0B2╛3Ж5@Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD

Start
12 November,2025



<╪9▀HUYAAM<╪9▀


Date: Started on 18/11/2025. day Monday

(The heartless love e&■ story)

*NA*




*___NAJA'ATU UMAR FAROOQ___*



*___(MRS SARAKIES =╪Л▄)___=╪1▌*





daga marubuciyar littafin

1,*AURENAH*

2, *JAMI'AR TSARO*

And now

*<╪9▀HUYAAM<╪9▀*



*Bismillahirrahmanirrahim*




Page 1■у б'■2■у



_________б&



*7 April,2008*


"Sannu ranki Dad'e! sannu Allah ya saukeki lafiya Mai martaba Yana zuwa tunda yanzu gimbiya Bilkisu tai masa waya"naji muryar wata yar dattijuwa tana yiwa wacce ke d'urkushe bakin gadon Dake d'akinta magana data dafashi tana wasu Irin nishi da numfarfashi tana runtse idonta tana addu'ar duk da tazo bakinta alamar tana cin wahala ba kad'an ba .adai lokacin da aka Bud'e k'ofar d'akin,Wani hamshak'in mutum na gani yashigo cikin nutsuwa bakinsa d'auke da sallama cikin shiga Irin ta sarauta idansa babu inda ya sauke sai akanta,gimbiya Bilkisu na biye dashi a Baya ta tsaya daga bakin k'ofar tana sunkuyar da kanta k'asa amma fa da kin ganta itama ba'a cikin nutsuwarta take ba saboda tashin hankali.jakadiya ta zube a k'asa ta sunkuyar da kanta cikin girmamawa tace." Barka da zuwa rankai Dad'e Allah ya K'ara Maka lafiya da Nisan kwana" ta fad'a cikin girmamawa,ya ansa mata da ka kafin ya nufi gaban gadon cikin sauri Yana kallanta cikin tausayawa idan kika kalleshi azahiri baza ki tab'a cewa Yana cikin damuwa ba saboda kamewar da yayi Dan kwata kwata azahiri Bai nuna Hakan ba.Amma Kuma cikin zuciyar sa cike take da tsantsar tausayin matar tasa,Yana k'arasawa gaban ta ya duk'a ya rungumota zuwa jikinsa Yana mata sannu cikin damuwa,dama tuni jakadiyar ta fita daga d'akin tana ganin sarkin ya shigo,cikin dauriya ta Jin jina masa kai alamar ansawa tana cije leb'e, Dan tun shekaran jiya take Nak'uda Kuma idan aka kaita asibiti suce ai har lokacin a 2Cm take ita kuma zaman asibitin ne Bataso shiyasa take cewa adawo gida. to yanzu k'arfe biyun dare ne Nak'udar ta k'ara tasar mata ganin haka yasa gimbiya Bilkisu tai k'iran Mai martaba.dan akaita asibitin.


ya lumshe ido Bai juya ba yay k'iran gimbiya Bilkisu Dake tsaye bakin k'ofar har lokacin ta sunkuyar da kanta k'asa,tana jin K'iran nasa ta k'araso tana cewa" Gani rankai Dad'e". ta fad'a cikin girmamawa.


inda ya D'an d'ago ya kalleta yace cikin nutsuwarsa da kamewarsa a Koda yaushe."ku kamata yanzu ku fito da ita ga mota nan a bakin part d'in nata kushiga driver zai kaiku zuwa asibitin kafin na k'araso"ya fad'a Yana mik'ewa daga kusa da ita Dan bawa gimbiya Bilkisu Daman kamata,ya juya ya fita daga d'akin cikin nutsuwa Dan zuwa part d'insa ya shirya ya biyo su zuwa asibitin Yana fita jakadiya ta shigo tana kallan gimbiya Bilkisu kafin tai magana gimbiya bilkisu ta rigata da cewa" kamata uwani mu fita da ita zuwa mota",.uwani ta.amsa cikin girmamawa inda suka saka mata hijab d'inta Babu Bat'a lokaci suka fita da ita daga d'akin gabad'aya ta k'ofar baya inda suka shigarta ambulance d'in da aka zo da ita Dan d'aukar ta , duk suka zauna suna tare da ita abayan motar suka tafi zuwa asibitin Dake nan cikin palace d'in Dan girmansa ya wuce yadda zan misalta muku shi,sai dai Wanda ya gani kawai.tun wajen k'arfe ukun dare da sukazo take na k'uda har yanzu da ake K'iran sallahn magrib Bata haihuba,sai k'arfe shida Saura Allah ya sauketa lafiya ta haifo 'yarta mace kyakkyawa kamar ita,bayan an gyara babyn itama aka gyara mejegon suka Mik'o mata 'yarta da murmushi a fuskar doc tace.

"Congratulations ranki Dad'e Allah ya raya baby bisa Sunnah kema Allah ya Baki lafiya", tafad'a tana murmushi.itama murmushin ta Maida mata kafin tace.

"Thank you" a saman lab'b'anta Dan Har lokacin da murmushi a fuskarta.doc ta fita daga d'akin Dan sanarwa da su gimbiya Bilkisu Dan tun da suka kawota suke waje Basu shigoba.bayan fitar doc, ta Maida dubanta kan jaririyar tata Dan tunda ta D'ora idonta akan ta taji gabad'aya 'yar ta shiga ranta da yawa,tana Jin wata iriyar matsinanciyar k'aunarta ta shiga ranta lokaci D'aya,ta tsura mata ido Bata ko kiftawa kamar Wani ne zai k'wace mata ita,sai Kuma taji Wani Irin fad'uwar gaba D'aya saukar mata lokaci D'aya da Batasan ko ta mecece ba.kafin tai addu'a ta kauda tunanin ta adai dai lokacin da aka Bud'e k'ofar ta d'aga kai ta kalli k'ofar ido hudu sukai da Mai martaba har ya shigo d'akin bakinsa d'auke da sallama ta ansa masa ya zauna kan kujerar dake bakin gadon, inda ya har lokacin idonsa Yana kanta.ta sunkuyar da kanta k'asa cikin girmamawa tace .


"Barka da safiya rankai Dad'e",Dan batai tunanin ganin saba a wannan lokacin.ya D'an k'ura mata ido kad'an kafin ya saukesu kan cute babyn Dake hannunta,sai alokacin yace.

"Mun tashi lafiya gimbiya Aysha?".,tai murmushi tace.

"Alhamdulillah ".

Ya Mik'a hannu ya karb'i babyn bayan ta Mik'o masa ita Yana kallan babyn Bai San lokacin da murmushi ya sub'ace masa ba,ya sumbaceta a goshinta Dan shima lokaci D'aya yaji babyn ta shiga ransa da yawa,ya d'ago da kansa ya kalleta kafin yace"sannu gimbiya Aysha! Kinyi k'ok'ari Allah yay miki albarka ya raya mana abinda kika haifa". Ya fad'a Yana kallanta Yana K'ara Jin Santa na k'aruwa Koda yaushe acikin zuciyarsa.tai murmushi tace.

"Ameen thumma Ameen rankai Dad'e"yay murmushi ya mik'e tsaye tunowar da yay su gimbiya Bilkisu suna waje suna jiransa Daya fito su shiga,ya k'arasa har kusa da ita ya Mik'a mata babyn kafin ya duk'a ya sumbaceta a kan leb'enta yace .

"I love you" a hankali,tai murmushi tace "we love you too"

Ya Mik'a mata babyn kafin yace .

"naji doc tace yanzu za'a sallameku?so bari na koma fada Ina da Bak'in da gansu saina shigo anjima in Sha Allah "ya fad'a Yana kallan ta .ta Jin jina masa kai kafin
tace.


"Allah ya kaimu, Allah ya K'ara Maka lafiya da Nisan kwana ubangiji ya kareka aduk inda kake rankai Dad'e "ta fad'a tana kallansa.

Yace"Ameen thumma Ameen gimbiya".ya fad'a Yana Mai Jin Dad'in addu'ar da tai masa.daga haka ya fita daga d'akin.bayan fitarsa gimbiya Bilkisu ta shigo ita da hadimar gimbiya Aysha wacce suka kawota asibitin tare Mai suna uwani.

"sunnu Yaya gimbiya!, me aka samu?kinyi k'ok'ari sosai Allah ya raya"cewar gimbiya Bilkisu ta fad'a tana murmushi tare da sa hannu ta karb'i babyn hannun gimbiya Aysha.itama uwani ta risina taiwa gimbiya Aysha barka da saukarta lafiya tareda da jero mata kirari kamar me.Gimbiya Aysha tai murmushi ta gyad'awa uwani Kai Dan Wani irin bacci bacci takeji Yana fusgarta, gimbiya Bilkisu ta kalli gimbiya Aysha fuskarta da murmushi har sannan tace.

"Yaya gimbiya yarinyar nan Allah ya zuba mata kyau Masha Allah! wallahi har naji ta shiga Raina da yawa",ta k'arasa fad'a tana murmushi.

Gimbiya Aysha tai murmushi itama Amma Batace komai ba, uwani ma ta karb'i babyn tana Gani ,tana ta Saka mata albarka da jera mata kirari kamar tana jinta,doc ta shigo da takardar sallama inda ta risina ta mik'a musu cikin girmamawa gimbiya Bilkisu ta karb'a tana rik'e da babyn har lokacin,uwani Kuma ta taimakawa gimbiya Aysha ta sauko daga saman gadon tare da tai makon doc suka shigarta mota ta musamman da sarki yasa aka d'auko ta Dan d'aukar su.dama already driver ya Bud'e musu motar suna zuwa shigar da gimbiya Aysha sukayi bayan gimbiya Bilkisu ta shiga sai uwani a gefenta .doc ta risina tai musu fatan sauka lafiya kafin ta koma ciki.dama already driver ya zube har k'asa ya gaida su kafin ya zaga driver seat ya shiga inda motar sai palace..


Suna isa wasu daga cikin dogaran Dake tsaron part d'in gimbiya Aysha sukai saurin d'aukar da kansu k'asa alamar girmamawa driver ya fito da sauri ya Bud'e musu motar har suka fito ya zube har k'asa Yana K'ara yiwa gimbiya Aysha barka tareda fatan lafiya ta ansa da Ameen cikin sanyin murya.suna Isowa k'ofar part d'in gabad'aya dogarayan suka zube har k'asa suna kwasar gaisuwa tareda Yi mata sannu ta gyad'a musu kai har suka K'arasa ciki,bayan sun shiga d'aki ta kwanta saman gadon tana lumshe ido alamar bacci Yana gab da d'aukar ta.

Gimbiya Bilkisu ta kalle ta tace.

"Yaya gimbiya bacci zakiyi?".ta fad'a tana kallanta, batareda ta Bud'e idoba ta gyad'a mata kai cikin sanyin murya tace.

"Kije ki duba sultan kiga koya tashi?".ta fad'a tana gyara kwanciyar ta.sauke numfashi gimbiya Bilkisu tai tana gyad'a mata kai ta kwantar da babyn kusa da ita,ta kalli uwani tace.

"Uwani a D'ora mata ruwan wanka zanje na duba sultan! idan na dawo Kuma ni zan zauna da ita"ta fad'a tana kallan uwani.

Uwani ta sunkuyar da kai tace cikin girmamawa.

"angama ranki Dad'e". daga haka ta fita zuwa k'aton kitchen d'in Dake part d'in ,ita Kuma ta tsurawa yarinyar ido tana kallanta Dan ji take kamar ta had'iye ta kafin ta mik'e Dan zuwa duba sultan kamar yadda gimbiya Aysha ta fad'a.


Kafin Azhar gabad'aya masarautan nan ta San haihuwar da akayiwa Mai martaba,cewar gimbiya Aysha ta haihu, yawanci duk Wanda ke cikin palace d'in nan sunzo yiwa gimbiya Aysha barka tunda suka ji labari, Amma Banda shakundum d'in Mai martaba wato hajara . kuma Sarai ta ji ba Bata jiba sai can wajen yamma ta nufi part d'in gimbiya Aysha tare da rikiyar hadimanta danyi mata barka cikin izzarta da nuna mulki Irin nata da ganin tafi kowa.


Tana shiga folon ta dinga k'are masa kallo Wani irin takaici da Bak'in ciki tareda hassada na mamaye mata duka Zuciyar ta tana cigaba da tafiya har suka k'arasa bakin k'ofar ta shiga har d'akin bayan D'aya daga cikin hadimanta sunyi knocking anbud'e mata k'ofar.hadimanta da suka mata rakiya suka tsaya daga bakin k'ofar Dan jiranta.

Ta samu gimbiya Bilkisu da uwani Wanda suka gaisheta lokaci D'aya a d'akin ta ansa musu tana aro murmushin da Bai kai zuciyarta ba.ta zauna kan kujerar Dake gaban gadon cikin izzarta da mulki tana kallan gimbiya Aysha wacce ke murmushi tana mata barka da zuwa,cikin tsantsar tsanar da taiwa gimbiya Aysha tace Dak'yar Dan ji take kamar ta Shake'ta har saita daina numfashi tace.

"Sannu gimbiya Aysha! Ashe ansamu k'aruwa?".ta fad'a tana kallan ta.gimbiya Aysha tai murmushi tace.

"Wallahi fa".

Ta Jin jina kai kafin Tace Dak'yar kamar wacce aka tilasta . "Allah ya raya"ta fad'a tana aro murmushin yak'e.

Gimbiya Aysha tace .

"Ameen"kafin gimbiya Bilkisu ta ajiye mata babyn kan cinyar shakundum Hajara.ta Kalli babyn take taji zuciyarta ta tsinke ganin kyan yarinyar Bata bari ta fallasa sirrin zuciyar taba tai yak'e tace.

"Masha Allah"daga haka Bata k'ara cewa komai ba.haka d'akin ya d'auki Shuru na wani lokaci nan da nan uwani ta cika mata gabanta da kayan marmari,itadai shakundum ta zubawa babyn ido kamar tana kallan ta Amma Kuma a bad'ini ba ita take kallo ba tunani kawai take kala kala can sai ta Mik'e tana mik'awa gimbiya Bilkisu babyn tace.

"Bari naje Allah ya raya".daga haka tai hanyar k'ofar fita.suka bita da fatan sauka lafiya,da daddare Mai martaba har yazo K'ara duba gimbiya Aysha da jaririyar ta,ya jima a d'akin kafin ya tafi.

Bayan kwana hud'u

Cikin wata masarauta Dake cikin garin Zazzau misalin k'arfe biyu na daren ranar na hango Wata k'asaitacciyar mace tsaye cikin Wani rantsatstsan d'aki Wanda ya gaji da had'uwa Irin na matan manya, manyan ma Irin su sarakai Wanda sukeji da mulki da Kuma izza bugu da k'ari Kuma ga sarauta, duk da duhun d'akin Hakan bai hanani ganin fuskar matar ba, wacce take babu walwala kwata kwata,dakinganta kinsan tana cikin damuwa da tashin hankali ba kad'an ba,sai safa da marwa takeyi dan ta kasa zama .A k'asan carfet din d'akin Kuma wasu hadimanta na gani su su biyu mace da namiji,D'ayan dogari ne d'ayar kuma jakadiyar tace ta hannun Daman ta,.

Dogarin ya d'aga hannunsa sama Dake dunkule kad'an alamar girmamawa yace cikin zufar data keto masa Ganin alamar ran uwar d'akin nasu ya gama B'aci.

"Allah ya tai makeki wallahi! Yauma kwata kwata bamu samu damar shiga inda take ba saboda kinsan kullum part d'inta cikin TSARO yake kum...."da kata" haka ta fad'a cikin fushi kafin ta cigaba tace.


"sakaran bawa kawai tai k'wafa kafin ta juya ta nuna safara wacce ke zare ido kanta a k'asa tace."Haddake safara! Kina matsayin mace Amma ki kasa shiga har cikin d'akin nata kiyi abinda na saki,ai babu Wanda zai gane ki tunda kema jakadiya ce a masarautar nan, jakadiyar ma data d'auki tsawan shekaru acikin gidan nan kina mun aiki ace Kuma kin kasa sanin sirrin gidan nan haryanzu,dare nefa? kiyi b'adda kama mana Wazai Gane ki ai kowa ya ganki a part d'inta d'auka za'ayi kamar jakadiyar tace uwani , Amma ki kasa aikata D'an wannan aikin"ta fad'a tana huci.


Safara ta K'ara sunkuyar da kanta k'asa tace cikin rawar jiki data murya .

"wallahi Ranki Dad'e nayi duk iya bakin k'ok'arin naga nabi duk wata hanyar da zan shiga Amma abun yaci tura ga Kuma kinsan tare suke kwana da gimbiya Bilkisu, Kinsan ai ba....."dakata!! bak'ar muna fuka", ta fad'a a fusace" ta cigaba "banasan Jin komai daga k'azamin bakin ku,to bari kuji na fad'a muku na Baku nan da kwana uku wato Ranar suna indai bakuyi abinda nace ba wallahi saina sa an kashe min ku dan bazaiyu kusan sirrinaba sannan ku cigaba da zama Dani ba,Kuma idan kuka bari aka kama ku wallahi shima hukuncin kisa zan muku kunji ko Baku jiba"ta fad'a cikin kashedi.

Tare suka K'ara duk'ar da kansu k'asa cikin girmamawa kafin suce.


"Allah ya huci Zuciyarki ranki Dad'e! akasi aka samu Amma in Sha Allah aranar ma zamuyi kiyi hak'uri"suka fad'a kamar zasu kwanta .taja tsaki kafin tace.

"Ku tashi ku bani wuri ".

Cikin rawar jiki suka Mik'e har lokacin hak'uri suke Bata suka bar d'akin.ta bisu da harara kafin itama ta fito daga cikin d'akin naga ta biyo Wani dogon corridor Wanda zai kaita har d'akin ta,tana shiga d'akin ta zauna bakin gadonta ta fashe da Wani Irin kuka tana shafa cikinta kafin tace afili.

"Na shiga uku,Ni sai yaushe,sai yaushe zan samu D'an Kaina,Ina zaune a auro wata tazo ta haihu, haihuwar ma har biyu Amma ni haryanzu shiru ko b'atan wata ban taba yiba ,tana share hawayenta tace"to wallahi tunda bansamu dama awancan ba wannan Karan dole saina samu wannan damar,ta k'arasa share hawayenta ta mik'e ta shiga toilet d'in cikin d'akin.

___________б&


*Ranar suna 4th April 2008*




A Ranar palace ta cika mak'il da don dazon mutane daban daban,Daga ita Kanta masarautar zazzau d'in har 'yan uwa da abokan arzik'i anzo sunan baby girl wacce aka rad'awa suna Zainab sunan goggo mahaifiyar Mai martaba,zo kiga yadda masarautar zazzau ta d'auki al'umma zuwa wannan sunan harda matan manya da sarakuna, wasu daga cikin 'yan gidan kuwa wasu suna cikin farin ciki wasu Kuma ta ciki na cikine kawai baza su fito su nuna bane irinsu shakundum Hajara Dan da k'yar tazo part din d'azu ta zauna akai shagalin Sunan shima Dan kada azargi wani abunne,bata Dad'e ba ta koma part d'inta.gimbiya Aysha tayi kyau harta gaji itada jaririyar ta Zainab harda su gimbiya Bilkisu Dan sai shiga suke suna fita a wannan Rana fuskokinsu kuwa d'auke suke da murmushi.sai d'aukar babyn ake ana Gani kowa nasa mata albarka anci ansha an godewa Allah.

wajen k'arfe 10 na dare lokacin wasu daga cikin wad'an da sukazo sunan har sun watse sai kad'an daga sauran mutanan gidan.gimbiya Bilkisu ta karb'i babyn daga hannun wata 'yar uwarsu wacce tazo sunan itama tana cewa anzo d'aukar ta zata tafi, gimbiya Aysha tai K'iran gimbiya Bilkisu akan tazo ta kaiwa wasu goggoninsu da sukazo sunan babyn su Gani da yake dare ne,sannan Kuma a Wani d'aki na musamman aka sauke su , gimbiya Bilkisu ta karb'i babyn ta bar falon ta biyo ta Wani korido kenan taji Mararta ta k'ulle tana Jin fitsari kamar zai zubo ga Kuma tazo gab da toilet adai dai lokacin da matar ta shanyo kwana daga wata hanyar da zata sadata zuwa main falorn part d'in inda gimbiya Bilkisu ta fito Kawai Sukai kicib'us da ita.gimbiya Bilkisu Bata kawo komai aranta taba tace.

"Yauwa Dan Allah rik'emin babyn Nan nashiga toilet ki tsaya anan yanzu zan fito" ta fad'a tana Mik'a mata babyn.dan batama Kalli fuskar matar sosai ba ta dai ganta da nik'af.

Matar ta karb'a tana sauke wata iriyar ajiyar zuciyar salama da Kuma murna ganin hak'arta ta cimma ruwa.tana ganin gimbiya Bilkisu ta shiga toilet d'in ta juya gabanta da bayan ta taga Babu kowa take ta Saka babyn cikin hijab yadda babu Wanda zai gane tana d'auke da Abu a jikinta,tabi ta wata k'ofa ta bar part d'in gabad'aya tana fita tai Wani lungu hanyar k'aramar k'ofa Wanda babu mutane a wurin ta b'uya a wajen ta tsaya tana haki da waige waige K'irjinta sai bugawa yakeyi ta lalumo wayarta ta danna wata number Saida tai Miss call biyu sannan akai picking akai Shuru ba'a Yi magana ba.

Cikin fad'uwar gaba da rawar murya tace .

"Ranki Dad'e, Allah ya taimakeki na d'auko abinda kika sakani yanzu, bari na k'ira haladu mu had'u a inda kikace d'in sai muje mu aiwatar da abinda kika fad'a".ta k'are maganar tana haki tana Kuma waige waige Dan kada Wani ya ganta.daga D'aya bangaren akace cikin jindad'in labarin da taji cike da Isa da izzah.

" lallai Kun cika ALK'awari,inji dai babu Wanda ya ganki koya ganeki?..."

Cikin k'asa da murya tace.

"Ranki Dad'e Babu Wanda ya ganni".ta fad'a tana waige waige.

Ta sauke numfashi tace.

"To maza Maza ki bar masarautar nan yanzu kafin a farga da Rashin yarinyar,Kuma idan har kuka aiwatar da abinda nasakaku ba'a kama Kuba to akwai kyauta ta musamman Dana tanadar muku" daga haka ta kashe wayar tana sakin Wani Irin murmushi.




____________б&



Acan part d'in gimbiya Aysha kuwa, gimbiya Bilkisu data fito daga toilet bataga matar data bawa baby Zainab ba gashi Kuma Bata gantaba bare ta tambayi inda take ba,sai kawai tai tunanin k'ila ko ta shiga da ita cikine tunda taga can zata Dan haka ta sauke numfashi ta juya ta koma cikin falon ta cigaba da hada_hadanta.

Bayan 'yan suna wasu duk sun watse Can saiga gimbiya Aysha ta fito daga d'akinta cikin shiga ta Alfarma ta fito a gimbiyarta sak tana kallan gimbiya Bilkisu ta D'an Bud'e ido tace.

"A'a!! ke Kuma Ina kikaje? Kefa nake NEMA fa tun d'azu su goggo sunce Baki kai musu babyn sun Gani ba?"ta fad'a tana kallan gimbiya Bilkisu.

Dumm!!! gaban gimbiya Bilkisu ya ansa kafin ta taso tace Cikin sanyin murya .

"Yaya gimbiya!wai kina nufin babyn Bata gunki?".ta fad'a cikin fad'uwar gaba.

"Take ita itama gaban gimbiya Aysha ya ansa Amma saita maze tace.

"A'a ai tana gunki da nace ki kaiwa su goggo ita".

Gimbiya Bilkisu ta fara duba falon kafin tace

" mun had'u da wata mata danaga zata shigo nan falon ga nikuma fitsari ya matseni alokacin,danaga Ina gab da toilet d'in d'akin Dake corridorn yasa na Bata babyn nace ta rik'emin ita kafin na fito,dana fito Kuma bangan taba d'auka Tama ko ta k'arasa shigowa ta kawo Miki ita".ta fad'a cikin fad'uwar gaba Dan bataga matar a falon ba yanzu.

Itama gimbiya Aysha juyawar tai tana kallan mutanan Dake falon kafin tace.

"wacece kika bawa babyn ?".ta fad'a tana k'arewa sauran wad'anda suka rage afalon kallo Wanda duk yawancinsu ma 'yan cikin palace d'in ne da basu k'arasa tafiya ba suna hira.

Gimbiya Bilkisu tana zare ido tace .

"wata me nik'af ce Banga fuskarta ba",ta fad'a cikin rawar murya.gimbiya Aysha tace .

"Me nik'af kuma?... gaskiya Banga wata Mai nikaf ta shigo falon nan ba"ta fad'a tana k'arewa mutanan falon kallo kamar zataga Mai nik'af d'in.

Sai Kuma ta shiga tambayar su da cewa sunga wata Mai nik'af ta shigo falon lokacin da bata nan?kowa yace a'a Dan sun dad'e afalon suma kuma tabbas basuga wata Mai nik'af Koda wasa ta shigo falon ba,take duk suka rikice suka fara Neman matar data d'auki babyn,ko kuma ta bawa wasu Amma shiru kakeji tun suna nema cikin falon har aka bazama zuwa cikin palace d'in Neman babyn part by part ko Kuma Wanda yaga matar Amma shiru kakeji wasu sunce tabbas kamar sun ganta Amma kuma Basu kula da inda tai ba,take suka K'ara shiga cikin Tashin hankali cikin k'an k'anin lokaci palace d'in nan tasan halin da ake ciki na jaririya ta Bat'a hankalin wasu duk ya tashi ya za'ayi ace acikin palace za'a zace jaririyar da satin ta D'aya a duniya.haka aka dinga NEMA Amma ba'a ganta ba zuwa lokacin har gimbiya Aysha ta sare sai kuka take Dak'yar goggoninsu suka kamota suka shigarta d'akinta sai kuka take gwanin ban tausayi suna Bata Baki,gimbiya Bilkisu kuwa zamu iya cewa tafi Mai jegon ma shiga tashin hankali tunda ita ce sanadin komai har Mai martaba yaji shima take ya shiga cikin Tashin hankali Amma Bai nuna ba saiya D'an Dake yana Basu hak'uri da kwantar musu da hankali da cewa yasa ayi bincike in Sha na za'a ga baby Zainab.


Anan wannan rugun tsumin a cikin palace anan kuma su safara har sunbar gari tareda baby Zainab sai Wani dogari haladu Wanda sukeyiwa shakundum aiki da yake driving.tafiya sukai ta kusan two hours Dan su kansu basusan Ina suke nufa kawai su burinsu suyi nesa da masarautar sannu su aikata Abinda aka umarcesu Dashi.


Basu Tsaya a ko Ina ba sai a jejin can wajen gaba da Abuja iyaka Abuja da minna anan suka tsaya sukai parking motarsu Nan wajen Bakin titi inda babu motsin Wani mahaluk'i ko motoci babu a Hanyar ko tsoro basaji saboda zuciyar su ta riga da ta tsike da Rashin imani.haladu ya juya Yana kallan safara wacce ke rik'e da baby Zainab wacce ke sharar bacci abinta Bai war Allah da Batasan komai ba yace.


"Safara gashi munzo saiki cika aiki tunda ni kin hanani Yi ga kwalin nan sai ki jefata aciki mu wullarta cikin dajin nan tun kafin a farga bama cikin masarauta"ya Fad'a Yana kallan safara data k'urawa baby Zainab ido tana kallan ta.


Safara Ta d'ago tana sauke numfashi kafin tace .


"Ni ansawa ganin haladu gara mu jefata cikin kwalin kawai da ranta basai mun kashe taba.
,Dan na tabbata kafin safiya ta mutu tunda ko sanyin nan da ake na gari zaisa ta mutu banaso mu kasheta ne kar zunubin yayi mana yawa"ta fad'a tana kallan haladu da tun lokacin data fara magana yake kallanta.


Haladu yace .

"A'a safara yanzu idan aka ga yarinyar kinsan Wallahi hukuncin kisa ne namu". ya fad'a a tsorace.


Safara tace . "babu Wanda zai ganta ma haladu kagafa a inda muke jejine iya jeji kana fa ganin ko motoci babu a Hanyar".ta fada tana kallan wajen.


Haladu yace.

"Shikenan safara tunda kinci haka jefata a kwalin kije ki jefarta".Babu musu safara ta Bud'e kyakkyawan towel d'in da baby Zainab wacce alokacin ta fara mutsu mutsu Amma Hakanan safara rufeta cikin towel d'in ta jefata ta rufeta a cikin kwalin ta fita daga motar .

ta fara shiga jejin harta fara nisa ta juya taga haladu na waya ta ajiye baby Zainab ta Bud'e kwalin ta lek'ata Taga ta Bud'e ido tasa hannu abakinta nan da nan tausayinta ya d'arsu azuciyar safara da har zata rufe kwalin sai Kuma ta Bud'e kad'an kafin ta juya tafi tabar wajen tana Jin yadda baby Zainab ta fara k'ananun kuka Amma Bata juyoba ta koma motar.


Tana zuwa bayan ta shiga haladu yace.

"Ya! kin ajiyetan?..".

Safara tace a Sanyaye.


"Eh mutafi". Haladu yace.


"Anya ko safara shawarar nan taki tayi kuwa? gaskiya nake ganin kamar akwai matsala".

Safara tace.

"Babu wata matsala haladu mu tafi kawai haladu ya ta-da motar suka bar wajen suka bar baby Zainab daga ita sai ya ubangiji.....




__________б&


Acikin palace kuwa Har k'arfe biyun dare ba'a ga baby Zainab ba nanfa gimbiya Aysha ta sare take ta yanke jiki ta fad'i nan su goggo sukai kanta suna K'iran sunanta, Amma babu inda ya motsi ajikinta take aka k'ira Mai martaba aka fad'a masa.yace za'a turo mota a d'auke ta akaita asibiti. ganin wannan halin da gimbiya Aysha ta shiga yasa itama gimbiya Bilkisu itama ke Neman fad'uwa take itama aka tarota suka zaunar ta a kan sofan Dake d'akin suna Bata hak'uri.gimbiya Bilkisu kuka kawai take kamar ranta zai fita haka takeji Dan Gani take itace silar faruwar komai.Aranar dai mutanan palace sunga tashin hankali ba kad'an ba,Dan sun shiga Irin tashin hankalin da Basu tab'a shiga bane tun atarihin masarautar.


Shiyasa a ranar kuwa palace Shiru tai kamar

Please Login or Register in order to submit comment