Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ansawa.gimbiya Bilkisu tace. Allah ya K'ara lafiya Allah yasa kaffarane, Allah ya tashi kafad'unki Yaya gimbiya".. ta fad'a cikin rawar murya
Gimbiya Aysha na Jin ta hakan yasa nan ma ta K'ara lumshe idon nata .ita dai gimbiya Bilkisu zuba mata ido kawai tai tana kallan yayarta tana tunowa da shekarun Baya a lokacin da yayar tata take cikin k'oshin lafiyarta take rayuwar ta cikin walwala da farin ciki Amma lokaci D'aya komai ya sauya take ta runtse idonta hawaye ya soma ziraro mata a saman fuskarta,ganin haka yasa anty Amina da tasan dama dole hakan saita faru shiyasa Wani lokacin ko gimbiya Bilkisu ta k'ira zataji ya jikin na gimbiya Aysha Anty Amina take ce mata tayi bacci saboda Kukan da take aduk lokacin da zasuyi waya harma Wani lokacin tasa itama gimbiya Aysha tai hawayen, juyawa anty Amina tai taga hawaye ya kawo idon gimbiya Aysha harya soma zirarowa zuwa Kuncinta, nan hankalin anty Amina ya K'ara tashi ga ta kasa kashe wayar shigowar da Anam tai d'akin yasa ta Mik'a mata wayar tace. "Jeki ku gaisa da Yaya Bilkisu" Anam ta karb'i wayar ta fita daga d'akin zuwa falo. Anty Amina Kuma ta zauna gefen gadon tana lallashin gimbiya Aysha da kalamai masu Dad'i.......




Family doctor d'in nasu da Afeef ya k'ira Bai samu zuwa da wuri ba sai k'arfe Sha biyu da kusan Rabi saboda go slow Daya tare shi a hanya. Bayan ya gama treatment d'in raunin da Huyaam taji ya d'ago yana Kallan Ammie yace cikin ladabi. "Ranki Dad'e angama Babu Wani abun dama kawai D'an yankewa tai kuma munyi treating d'in wajen in Sha Allah Babu Wani abun
".Ya fad'a cikin girmamawa. Ammie ta Kalli k'afar Huyaam sannan ta Kalli doc tace. "Doc kaga fa tasa k'afar ta tane cikin kwalaban data fasa,ka tabbatar Babu Wanda ya mak'ale mata acikin k'afar tata?..." Doc ya Jin Jina kai yace cikin girmamawa. "Eh Babu ranki Dad'e na duba ko ina Banga Wani Abu ba"
Ammie ta Sauke numfashi tace. "Shikenan mungode Allah yasaka da Alkhairi"
Doc yace. "Babu komai Allah ya Bata lafiya ranki Dad'e bari naje zan bawa yarima takardar magun gunan da za'a Siyo matan". Ammie tace. "Shikenan Babu damuwa". Daga haka doc ya fita daga d'akin Afeef Dake tsaye a gefe yabi bayansa Ammie Kuma ta zubawa HUYAAM ido ita tareda Huda suna kallanta da tausayawa har lokacin su muneefa Basu dawo ba Amma tasan suna hanya tunda lokacin tashin nasu yayi harma ya wuce......




#<9HUYAAM
#<9LAMID'O
#<9AZIZ CHIROMA
#<9AFEEF




07066508376________
'Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD


*<9HUYAAM<9*

*NA*


*__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__*


*__(MRS SARAKIES =؋)__*


PAGE 2 6


*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*

*Assalamualaikum mutanan arziki.yauwa Ma dai na K'ara Zuwa muku da Wani sabo albishir d'in*

*Ina kuke manyan mata masu capacity ==؃=؃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni > da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃=؃ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire < Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire < Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =G

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire < Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.

*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =I+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=؃=؃*


<9<9<9<9<9<9

*Bismillahirrahmanirrahim*


___________&


*Bayan kwana biyu*


K'arfe shida Saura na ranar Sunday. Dawowar su daga islamiya kenan bayan an sauke su a mota kowa ya shiga b'angaren su . gabad'ayansu suka shigo falon bakinsu d'auke da sallama.Babu kowa a falon sai hadiman Ammie da suke ta kai kawo a falon suna gyara ko ina ganin komai yayi tsaf tsafa Kamar yadda sukeyi koda yaushe.sannu da zuwa suka shiga yiwa su Huyaam bayan sun ansa musu sallamar tasu.ansa musu sukai da Kulawa suna musu sannu da aiki.kafin su shige Cikin falon gabad'aya ga dama sai K'iran sallahn magrib akeyi aduka masallatan Dake nan kewayen masarutar tasu harma da masallacin cikin palace d'in.haurawa sama sukayi kowa ya shiga d'akinsa Dan zuwa su rage kayan jikinsu.huyaam ce ta tura k'ofar d'akinta tashiga Sai Wani wak'e Wak'en larabci takeyi kamar ba ita bace tai Rashin lafiya shekaran jiya ba,gashi har ta warke kamar Bata tab'a wata jinya ba, kodan dama ita Irin wannan jinyar haka take na d'an lokaci ne idan kayi kana tashi Kuma Zaka jika kamar baka tab'a yin wata jinya ba .kullo k'ofar tai bayan ta shiga ta k'arasa cikin d'akin.rage uniform d'in jikinta ta farayi kafin ta k'arasa wodrobe ta d'auki wata sassauk'ar doguwar rigar roba marar nauyi tasa. Mararta ta dafe jin yadda fitsari ya cika mata ita tai hanyar toilet d'in da sauri tashiga ta rufo k'ofar Dan dama tun a school ta fara Jin fitsarin Amma Batai ba ta bari saita dawo gida sai tayi.babu dad'ewa ta fito jikin ta da Danshin ruwa alamar har alwala ma ta d'auro,ta k'arasa inda darduma take ta d'auko D'aya ta Shimfid'a anan tsakiyar d'akin kafin ta Bud'e wardrobe d'inta ta d'auko go geggen hijab d'inta tasa sannan ta dawo kan dar dukan ta ta-da sallah.bayan ta idar tai azkar d'inta tana gamawa ta mik'e ta linke dar duman ta Maida inda take sannan ta k'arasa inda Al'qur'aninta yake ta d'auko D'aya ta fito daga d'akin nata ta jawo k'ofar ta rufe sannan ta sauka downstairs har lokacin Bata cire hijab d'in jikinta ba. Tana K'arasawa falon ta tarar har su Huda sun fara tulawar haddarsu ta islamiya zama tai itama tai joining d'insu nan ta fara nata haddar itama.. K'iran sallahn isha'i da akeyine daga masallacin palace d'in yasa duk suka dakata da karatunda da sukeyi bayan sun kai aya sukai addu'o'i sosai.ganin za'a shiga sallahn yasa duk suka mik'e suka bi jam'i Dan babu Abinda basaji na Karatun sallan da ake daga cikin masallacin...

Ammie ce ta saukowa downstairs d'in ta tsaya anan bakin stairs d'in tana kallan baba magajiya dake jera warmers a dining d'in,kafin ta maida dubanta kan su Huyaam ta zuba musu ido tana kallansu, suna Zauna saman kujerun falon suna kallo Dan tun bayan da suka idar da sallahn isha'in Huda ta linke k'atuwar daddumar da suke karatun akanta ta Maida inda take sannan ta dawo suka zauna nan falon suna kallo. baba magajiya ce ta k'araso inda Ammie ke tsaye ta tsugunna har k'asa tana kallanta tace. "Ranki Dad'e an gama had'a teburin". Ta fad'a Cikin girmamawa. Ammie na kallonta tace. "To magajiya sannu da k'ok'ari yanzu zaku koma bangaren nakune?". Ta fad'a tana kallan ta.Baba magajiya na tsugunne kanta a k'asa tace. "Eh ranki Dad'e ko akwai abinda kike buk'ata ne?. Ammie tace. "A'a Babu komai kawai tambayar ki nai dama". Sai Kuma tace.
"yauwa! Magajiya idan kika shiga kitchen d'in akwai wata kula acan wajen fridge kan kanta ki d'auka ki tafi da ita". Baba magajiya tace. "To ranki Dad'e na nagode sosai Allah ya K'ara girma da sutura Allah yasa afi haka". Ammie tace. " Ameen tashi kije". Daga haka Ammie ta k'araso cikin falon.cikin girmamawa baba magajiya ta ansawa Ammie sannan ta mik'e ta wuce kitchen Dan d'aukar Sak'on da Ammie tace ta d'auka.


Ammie na kallan su ya Zarah tace. "To ku taso muje kuyi dinner".Babu musu suka mik'e D'aya bayan D'aya suka k'arasa dining d'in. Sunyi nisa da cin abincin ya Haidar ya shigo tareda Afeef Dan daga masallaci suke bakinsu d'auke da sallama.gabad'ayansu suka ansa musu suna kallansu.ya Haidar ne kawai ya k'araso dining d'in ya zauna yay joining d'insu har Yana tsokanar Huyaam itadai sai tura Baki take tana cewa ita ba haka bane ba . shiko Afeef kallo D'aya yay musu ya wuce stairs d'in b'angaren su tun kafin ma su samu zarafin masa magana.bai dawo ba kuma har suka gama cin abincinsan . Sun dawo falon suna zazzaune harda Ammie dake zaune a falon itama,ta kalli wayarta ganin k'ira ne ya shigo Kuma Afeef ne ke K'iran nata Hannu tasa ta d'auki wayar ta kai kunne, ajiye wayar tai bayan taji abinda ya fad'a mata tana kallan Huyaam tace. "HUYAAM". HUYAAM ta juyo tana kallon Ammie tace. "Na'am Ammie". Ammie tace. "Jeki had'owa yayanku abinci ki kai masa falonsa". Tana fad'ar haka tai shiru.huyaam ta ansawa Ammie kafin ta Mik'e ta k'arasa dining d'in dama tasan Mai yake so Dan shi ba ma'abocin cin abu Mai nauyi bane ba da daddare ba.k'aramin tea flask d'in Dake kan dining d'in ta d'auka wanda ke d'auke da ruwan zafi aciki sai cup D'an tasan coffee zai had'a kuma Yana da komai da zai had'a coffee d'in acikin d'akin nasa. sai wata k'aramar warmer data d'auka da plate da spoon duk ta D'ora akan Wani madai daicin tray sannan ta bari dining d'in ta haye sama zuwa b'angaren Mazan gidan . knocking tai a Bak'in k'ofar falon nasa bayan ta Isa .Afeef dake zaune a falon d'akinsa nan kan sofa Yana operating system d'inshi.Dan communicating suke da Mr Patrick Akan dai yadda suke tafiyar da aikin companyn nasu ne, duk da baya nan Amma Kuma Yana sanin duk wani abinda ke faruwa a can companyn.sannan Yana sanin duk Wani income da out come da suka samu,Dan dama haka suke tunda ya dawo gidan kullum sai sunyi communicating da Mr Patrick.Afeef ya d'ago da kansa Jin ana knocking k'ofar falon yasan bazai wuce Ammie ce ta Aiko akawo masa abinda yace akawo masa d'inba, iznin shigowa ya Bada.turo k'ofar Huyaam tai bakinta d'auke da sallama ta shigo da tray d'in hannunta ta k'araso ta ajiye nan Saman table d'in Dake gaban sofan da Afeef yake Zaune .ta d'ago tana kallan afeef Wanda ke sanye da black shirt sai dogon Wando Kuma har lokacin Bai d'ago da kansa daga abinda yake ba tunda ya kalleta saud'aya.tana murmushi tace. "Yaya gashi na kawo".. Wani kallo yay mata alamar tana ganin Yana waya Amma take masa magana.hakan da Huyaam taga yayi mata yasa ta Gane Mai yake nufi tai shiru tana kallansa,tsura masa ido tai Ganin yadda yake turanci cikin k'warewa ke bakyace ya iya hausa ba haka ta dinga kallan sa batare da ta sani ba. bata farga ba kawai taga har ya rufe laptop d'in bayan sun gama abunda suke tattaunawa .Yana kallanta Yace cikin tsuke fuska. "Kina da hankali kuwa Ina waya zakina mun magana akaina?..." Ya fad'a Yana mata wani Irin kallo.huyaam tai shiru tana tura Baki gaba Amma Batai magana ba.kallanta kawai yake Yana mamakinta sai Kuma yay tsaki k'asa k'asa ya Kali agogon bangon Dake manne a falon ganin 8: 30pm har tayi,Sauke numfashi yayi ya dawo da kallansa kan Huyaam Dake tsaye tana wasa da zoben hannunta, kallon zoben hannun nata yayi Shima Wanda ya K'arawa hannun nata kyau kafin ya d'auke kansa Yana kallan gefe yace.kije ki k'iramin su Aziza dasu safna ke dukanku 5 candidates d'in nan ki had'u kujirani a falon k'asa yanzu idan na gama zan fito na sameku"..Yana fad'ar haka ya Wani had'e Rai ya jawo table d'in gabansa.huyaam ta ansa masa cikin girmamawa sannan ta fita daga falon ya bita da Kallo Ganin yadda ta taja masa k'ofar.....


Ammie na kallon Huyaam tace. " A wannan daren zaice ki fita ki k'ira masa su ikleema akan ya bari Saida safe".sai Kuma ta tuna Ashe fa yace mata gobe Yana da tafiya kuma da wuri zai tafi Hakan yasa tana kallon ya haidar Daya sauko downstairs d'in da dukan alamu fita zaiyi tana kallansa harya k'araso tsakiyar falon tace. "Haidar Ina zaka Yanzu?.yace zan D'an fitane Amma bazan Dad'e ba zan dawo akwai Wani Abu ne?..." Ammie tace. "Eh Akwai,Dan Allah aikenka Zanyi ko Kuma idan ka samu Wani cikin masu aikin gidan ka aika Wani". Haidar yace. ",Ina ne?". Tace. "Yayan kune ya aiki Huyaam ta k'ira masa su Aziza to kuma kaga dare yayi bazai Yu ace sun fita yanzu ba, Kuma ko nima banson aikinsu da daddare shine nace ko zaka k'irasun?..." Haidar yace. wai duka har su safna ko Kuma iya Aziza?..."Ammie tace. "Dukkansu". Yace. "Ok". Daga haka ya fita daga falon..bayan kamar 15 minutes akai knocking k'ofar safnah da ikleema ne suka shiga bakinsu d'auke da sallama har suka k'arasa shigowa cikin falon suka zauna nan saman carpet d'in suna gaida Ammie.Ammie ta ansa musu da kulawa sannan suka gaida ya Zarah itama ta ansa musu. Zaman su a falon da kusan 10 minutes sannan Afeef ya sauko downstairs d'in Kuma har lokacin Aziza Bata zoba kowa yayi mamaki da k'in zuwan nata Amma Kuma Babu Wanda yay magana.Afeef ya k'araso shigowa falon hannunsa rik'e da wata k'atuwar bag sai Wani k'amshi yakeyi na tsadaddan tutarensa. samun guei yay ya zauna nan Saman kujera Yana ajiye bag d'in hannunsa agefensa.Daman already su Huyaam suma sun sauko k'asan carpet d'in sunyi joinin d'insu ikleema.ya shiga k'are Musu kallo ganin su hud'u ne babu Aziza amma baiyi magana ba yay shiru.kansu a k'asa suka shiga gaida shi, Batare da ya Kallesu ba ya ansa musu.huci ya furzar Mai zafi daga bakinsa zaiyi magana kenan Aziza tai sallama ta shigo tana Wani sinne kai k'asa tare da tura Baki gaba. idon da suka had'a da Afeef da Yay mata Wani mugun kallo ne yasa ta sauke idonta k'asa k'irjinta na bugawa da k'arfi dan tasan halinsa ba kad'an ba saidai Ta bawa Wani labari.tun kafin ta k'araso cikin falon Afeef yace. "Kneel down here" ya fad'a da kakkausar murya.ai sai bugun zuciyar Aziza ya K'ara gudu cikin rawar jiki tai abinda yace d'in kafin ta marai raice kamar zatai kuka tace. "Yaya wall... Tun kafin ta k'arasa Afeef ya daka mata wata uwar tsawa yace. " Shut up your dirty mouth here, I my your mate? Da har Ni zan k'iraki kik'i zuwa a kan time for more than 30 minutes har sai da kika ga damar zuwa zaki d'ebo min useless legs d'inki kizo min". Ya fad'a cikin b'acin Rai. Falon yay shiru kamar Babu kowa aciki har Ammie Dake Zaune gefe kan kujera tana kallansa.Aziza tai narai narai da ido ta fara matsar k'walla.Afeef yace" oh!! Damar Kuka kika samu Kenan ma,tun kafin nai miki me dalilin zaki b'are min Baki kice zakiyi kuka koh? Aziza ta girgiza masa kai tana toshe bakinta.yace. "Ko sai nazo na b'ab'b'al laki awurin sannan Zaki rufe min bakin". Nan da Nan Aziza ta Maida hawayenta ta rufe Bakinta da duka hannayenta jikinta har lokacin Bai daina rawa ba.itadai Ammie tana so taiwa Afeef magana Amma Kuma Mai martaba ya hanata Hakan. Dan yace indai Afeef Yana Yi musu hukunci karta K'ara sa Baki aciki.hakan yasa tai Shiru ganin Afeef d'in ma ya koma ya zauna,ya d'auko wayarsa ya fara latsawa shiru ne ya biyo Baya kusan 5 minutes ganin dare yanayi yasa ya ajeye wayar Batare da ya Kalli Aziza ba yace ta taso tazo ta. Mik'ewa tai tana ce masa thank you sannan ta k'araso ta zauna a kusa dasu ikleema ta nutsu waje D'aya. D'auko bag d'in gefen nasa yayi ya Bud'e ya ciro waya guda d'aya I phone 17 cikin kwalinta ko bud'ewa ba'a yiba. zaro ido waje sukai dukansu Amma kuma basuyi magana ba ya Mik'awa Huda Dake kusa dashi sai Huyaam sai ikleema sannan safnah sai Aziza daga k'arshe wacce Ganin wayar yasa har tama manta da abinda Afeef yay mata saboda farin ciki. duk wacce ya bawa suna karb'a suke masa godiya lokaci D'aya. Saida ya gama Bawa kowa sannan yace cikin seriousness. "Ko wacce ta Bud'e kunnenta ta saurari abinda zan fad'a". Gyad'a masa kai sukayi suna Bada dukan attention d'insu a kansa. Afeef ya cigaba yace. "Takawa yace abaku waya ganin Kun kawo lokacin Daya dace ku rik'e d'in, tunda university zaku shiga. Ina so kusani, ambaku wayane Dan zaku shiga wata makarantar daya dace ku shiga da waya Bawai anbaku Dan kuyi Sha Shanci ba, ba Kuma dan ku dinga kula samari ba, Ina fatan kunji?..duk suka ansa masa da cewa sunji..yace "okay" so, billah idan na kama yarinya tana Sha Shanci da waya ko Kuma kula samarin banza billah sai na nuna wa yarinya true color d'ina daga k'arshe kuma na rabata da wayar gabad'aya I my you cleared". Duk suka ansa da in Sha Allah.yace. "Kuma zan dinga monitoring dinku kafin na tafi idan ma na tafi akwai haidar kunsan halinsa basai na fad'a muku ba". Suka gyad'a masa kai da cewa eh sun sani yace. "Okay".nan dai ya cigaba da musu fad'a daga k'arshe ya sallamesu bayan sun masa godiya sosai kamar zasu Ari Baki,shi dai Bai kula suba ya tashi ya bar wajen ya haye stairs ya bar su sai faman murna suke kamar me bayama Aziza da Huyaam ai murna ba'a magana duk suka nunawa Ammie da Ya zarah wayar suka Saka musu Albarka ganin dare yayi yasa sukaiwa su Ammie sallama ko wacce ta koma part d'insu cikin farin ciki.. Huyaam kan a wannan Rana kamar tayi hauka Saboda farin Dan da k'yar tasa wayar ma a charge bacci kuwa b'arawo ne ya sace ta saboda farin ciki wai yau itace zata rik'e wayar Kanta......



___________&


Sha kundum ce tsaye a cikin d'akinta wajen k'arfe Sha biyun da mintuna na dare, tana tsaye ta kasa kwanciya bacci sak'awa kawai take da kwancewar yadda zata ai wayar da aikinta cikin sauk'i Dan Yanzu ta kan sultan zata fara,tunda shine yanzu abinda ya tsokane mata ido.Dan tunda ta Shiga b'angaren sarki Abdallah ranar juma'a taji sarki yace sultan ya tafi makaranta hankalinta ya kasa kwanciya damuwarta ta K'aru saboda ganin aikinta na Neman tar watsewa dole saita K'ara Tashi tsaye Dan baza ta tab'a bari ace sultan Yana samun sauk'i ba ko Kuma ta wayi gari ace ya warke daga ciwon data sa masa gabad'aya ba, duk da boka barzuk ya Bata Tabbacin sultan bazai tab'a warkewa ba har abada indai aka cigaba da K'ara D'ora masa wasu larurun.amma kuma Hakan baisa zata hak'ura ko Kuma ta raga masa ba shida uwarsa.Sauke numfashi tai ta fara takawa a hankali ta isa har bakin window ta Dake d'akin ta tsaya ta lek'a window d'akin bayan tasa hannu ya yaye labulayen Dake wurin.Harabar gidan ta Shiga k'arewa kallo lungu da Sak'o ganin yadda hasken wutar lantarkin dana farin wata suka haske gabad'aya harabar gidan kamar ba dare ba, Dan kuwa haske ne ta ko Ina kamar Rana..ga dogarayen gidan da Bayi ko wanne Yana inda yake aikinsa zaune wasu kuma a tsaye.kafin ta d'auke kanta ta maida idonta B'angaren gimbiya Aysha ta zuba masa ido tana kallansa Bata ko kiftawa tafi mintuna biyar tana kallan b'angaren Wani Irin Abu na taso mata tare da k'ok'arin ganin yadda zata K'ara cimma burinta akansu ita da d'anta a wannan Karan ma.tunanin yadda zata aiwatar da aikinta Kawai take Yi .tafi awa D'aya a tsaye jikin window nan tana sak'awa da kwancewa na Neman mafita Amma Kuma har lokacin Bata samu matsaya ba. sai wajen k'arfe uku ta bar  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~wajen ta shiga toilet kafin ta fito ta haye saman gadon ta kwanta nan ma dai ta kusan wata awa D'ayar bata iya bacci ba sai can gaban nin asubahi ana K'iran sallahn farko sannan Wani nauyayyan bacci ya d'auketa.....




#<9HUYAAM
#<9LAMID'O
#<9AZIZ CHIROMA
#<9AFEEF


*mutanan MRS SARAKIES =؋ Kuna Ina ne? ana ta payments na book d'in Huyaam ku an barku a Baya to Maza ku garzayo yanzu kar wannan garab'asar ta wuce ku*.


*ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in =G*


2270127432 Naja'atu umar
Zenith bank

Evidence of payment (shaidar biya )via
07066508376

Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku =؃=؃ mutanan arziki.



07066508376________
'Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD

*<9HUYAAM<9


*NA*


*__NAJA'ATU UMAR FAROOQ __*


*__(MRS SARAKIES =؋)__*


PAGE 2 7


*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*

*Assalamualaikum mutanan arziki*
*Ina kuke manyan mata masu capacity =؃=؃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni > da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃=؃ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire < Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire < Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =G

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire < Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.

*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =I+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=؃=؃*


<9<9<9<9<9<9


*Bismillahirrahmanirrahim*


___________&


Washe gari tun bayan sallan ASuba da Afeef ya dawo masallaci bayan yaje har b'angaren Ammie ya gaidata daya dawo ya had'a kayansa cikin box d'in da zaiyi tafiyan Acikinsa,bayan ya gama zuba kayan cikin box d'in yay zipping d'insa sannan ya Mik'e tsaye ya fara rage kayan jikinsa bayan yasa rigar wanka ya shiga toilet Dan yin wanka.shiryawa ya farayi bayan ya fito daga toilet d'in ya shafa lotion d'insa masu k'amshin Dad'i sannan ya k'arasa har kan bed ya d'auki kayan daya ajiye zaisa yasa ya feshe duka jikinsa da turarukansa masu bala'in dad'in k'amshi,ya fito daga d'akin hannunsa rik'e da box d'in kayansa sai wayoyinsa a D'aya hannun nasa ya jawo k'ofar ya rufe ya k'arasa falon lokacin 8:45 har tayi Yana k'ok'arin fita Ammie ta shigo falon tana kallansa ya k'arasa kusa da ita Yana kallanta Ammie tace. "Badai har ka shirya ba?." Yana shafa kansa Yace "Eh na gama". Ammie

Please Login or Register in order to submit comment