Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Suka ce rakiyar Amaren zamuyi" Ammie ta ce "A'a ku hak'ura ku dawo karkuje" Huyaam ta Bat'a Rai ta ce "harda su safnah fa zamu Ammie" Ammie ta ce "A'a nifa bana son ku fita da daddaren nan ku dawo kuyi zaman Ku a gida" wata k'awar Ammie Dake zaune a kusa da ita ta ce "ranki Dad'e da a k'yalesu Mana suje tunda naga ai ba iya su kad'ai zasu ba Ina harda sauran yaran gidan" Ammie ta ce "waye zai kaikun Dan gara Nasan Wanda zai kaisun"ta fad'a tana kallan matar.matar ta ce "eh wannan kan gaskiya ne"Huyaam tai saurin cewa "ya Aziz ne ya ce zai kaimu" ta fad'a tana Jin Kamar ta fad'i wani Abun zunubin,Dan in ba acikin shida lamid'o ta ce Wani ne zai kaisun ba tasan ba lallai Ammie ta yarda ba, Kuma tun d'azu ma Aziz d'in yay ta damunta da rok'onta akan idan har zasu kai Amarya Dan Allah zai kaisu,abinda yasa yanzun ma ta cewa Ammie shi zai kai su dan Ammien ta barsu ne yasa ta fad'i hakan.Ammie ta ce "tunda Aziz ne zai kaiku da sauk'i Amma Karku Dad'e Kuna zuwa kuce Aziz d'in ya dawo daku" ansamu mata Sukai suna fita daga falon gabad'aya....


Kallan HUYAAM siyama tai bayan sun fita daga b'angaren Ammie ta ce da sigar tsokana " ah lallai ne Huyaam wato mutumin da ake cewa ba'a so yau shi aka ce zai kaimu Kai Amarya? Ah lallai ya Aziz ya iya sace zuciya" ta fad'a Tana kallan Huyaam wacce ta kalleta a firgice lokaci D'aya nan siyama ta fashe da dariya" Huyaam ta harareta ta ce "waye ya iya sace zuciyar? Aini Banga Wanda ya isa ya sacemin zuciya ba kema kinsani Kuma shaida ce, tunda nace banasan sa to bana son nashin har abada Yanzum ma dan kada Ammie ta hanamu zuwa ne shiyasa kikaga nace mata shi zai kai mun Amma badan haka ba kema kinsan ko mutuwa ake ana dawowa bazan tab'a yadda na shiga motar Saba,Kuma Yanzun ma na fasa zuwa tunda har kika ce haka kuje ku nemi Wanda zai kaikun" ta fad'a tana makawa siyama harara tareda juyawa kamar zata koma b'angaren nasu.siyama tasa dariya tai saurin rik'o HUYAAM tana cewa sorry wallahi da wasa nake miki Dan Allah kiyi hak'uri" banza Huyaam tai mata tana k'ok'arin k'wacewa daga rik'on da siyama tai mata" Saida Huda tasa baki tana Bata hak'urin sannan Huyaam ta hak'ura da k'yar suna nan tsaye saiga su ikleema sun iso wurin itada safna adai lokacin da wayar Huyaam tai ringing dubawa tai tana juyar da kanta gefe,sai taji Wani Iri ganin Aziz d'in ne ke k'ira kamar bazata tai picking sai kuma dai ta dai dai ta kanta ta saki ranta ganin yadda duk suka Zubo mata ido suna kallan ta, Dan kada ma su zargi Wani Abun a tsakaninta da Aziz d'in yasa ta ce "Hello! eh gamu nan mun fito kai muke jira" kashe wayar tai tana kallan su ta ce "ya ce gashi can muje" daga haka tai gaba Suka bi bayan ta suka nufi inda Aziz d'in ya ce musu Yana wurin...Huda ce ta shiga front seat d'in bayan sun k'arasa, Dan Huyaam k'in shiga tai_tai maza ta shige bayan Motar wurin su siyama Dan kad'a ma Siyaman ta ce mata ta Shiga. ta-da motar Aziz yay bayan sun shiga suka fice daga cikin palace d'in. Akan idon Afeef da shigowarsa gidan kenan Yana Jin gine jikin motar sa Yana answering call duk da darene Amma Kuma ya ganesu tunda ga hasken wutar lantarkin nan ko ta Ina Daya haske ko Ina na gidan Babu Wanda baza ka iya Gani ba a wannan daren saboda yadda haske ya bayyana a ko Wani angle dake gidan. kallan su kawai yake Dan tun da ya shigo gidan ya hangesu Babu wacce Bai Gane ba Acikinsu ,Yana kallan lokacin da suka nufi wajen motar Aziz har suka shiga,kallan motar kawai yake har suka fice daga cikin palace d'in gabad'aya ya sauke numfashi ya rufe motar ya nufi b'angarensu.....


_____________¡&


A wajen palace d'in aziz ya tsaya da motarsa Yana jiran motocin dake gaban sa su wuce shima yabi bayansu.Huyaam dai Dake zaune bayan motar tana kallan yadda sauran motocin Amaren ke tafiya a hankali Kallan Huda Aziz yayi ya ce "wa zaku raka ne acikin su?" ikleema Dake Zaune a bayan motar tai saurin cewa ya zulaihat zamu fara rakawa saboda ita tafi nisa idan muka dawo sai mu biya gidan ya Bahijja" gyad'a kai Aziz yayi ya ja motar ganin motar da za'a kai ya zulaihat d'in tayi gaba tareda sauran motacin Dake gabansu haka nan dai ya bi bayansu.Saida motocin d'aukar ya zulaihat kaf suka fara wucewa sannan masu rakiyar Bahijja suka bi bayansu....Sun shiga har cikin gidan ya zulaihat Wanda ya gaji da tsaruwa da had'uwa basu Dad'e ba suka fito Dan Basu manta da gargad'in Ammie ba,daga nan Kuma gidan ya Bahijja suka nufa,itama gidan ta ya had'u sosai nan ma dai basu dad'eba suka fito daga cikin gidan gabad'aya suka shiga mota Suka koma gida...basu suka dawo gidan nan ba sai wajen k'arfe 10 da mintuna na dare lokacin har 'yan rakiyar Amaren wasu sun daddadawo.Aziz Yana yin parking duk suka fito kowa ya gaji Dan haka sukai sallama da junansu kowa ya wuce b'angaren su.binsu HUYAAM Aziz yayi da kallo yana son yayiwa Huyaam magana amma tak'i bashi fuskar Hakan tun a Hanya yake tai Mata message akan idan sun dawo gida ta daure ta tsaya ta Saura reshi Amma tak'i,Dan ko reply batai masa ba Kuma Yana da Tabbacin ta Gani kawai k'yaleshi tai.ganin su ikleema duk sun kusan shiga b'angaren su yasa yay saurin b'alle murfin motar ya fito yabi bayan su HUYAAM Yana K'iran sunan ta ganin suna gab da shiga b'angaren su. juyowa Siyama tai Ganin ana K'iran sunan HUYAAM haka ma Huda ita ko Huyaam tsaf ta Gane muryar sa yasa tai Banza ta k'yaleshi saima ta K'ara saurin tafiyar ta_ta. ganin Aziz ne yasa Huda ta ce "HUYAAM ki tsaya mana ya Aziz ne fa me K'iran ki?" Huyaam tai banza ta k'yalesu saima ta K'ara saurin tafiyar ta .siyama ma ta ce "Dan Allah Huyaam ki tsaya Kinga Babu Dad'i fa" juyowa Huyaam tai a fusace ta ce"wai Baku San Yaya Yana nan bane da zakuce na tsaya?idan ya fito ya sameni dashi fa Mai zance masa?be side ni bazan iya tsayawa ma dashi ba saboda Banda ra'ayin Hakan.Siyama ta ce "ai Kuma Yaya ma bazai tab'a kawowa Wani Abu ba tunda yasan ya Aziz ne ba Wani ba" Huyaam ta girgiza kai ta ce "dan Allah ku rabu Dani Huda wallahi bazan iya ba" Huda ta dafa ta ganin Aziz na Isowa gab da su ta ce "na rik'oki sis ki saurare shi Babu kyau walak'anta mutum, sannan mutum Irin ya Aziz ma ai Bai kamata ace Yana miki magana Kin rabu dashi ba, ki tuna Alkhairinsa garemu, please badan niba Dan Allah Huyaam ki tsaya ki Saura reshi kona 2 minutes ne Dan Allah" daga haka taja hannun siyama suka Shiga b'angaren nasu, Huyaam ta bisu da kallo sai Kuma ta juyo ta sunkuyar da kanta k'asa ganin Aziz d'in ya k'araso....
_
Aziz yay sallama Yana gyara tsayuwar sa lokaci D'aya Yana kallanta ita dai bata yadda ta d'ago da_ kanta ba, yay k'asa da murya ya ce "barka da wannan lokaci sweet" ya fad'a da Wani Irin shaukin Santa ganin yadda ta k'ara masa kyau ba kad'an ba" Banza tai dashi ta K'ara tsuke fuska ta Aziz yay murmushi ya cigaba ya ce "please sweet kimin magana ko zanji Dad'i mana?" ya fad'a Yana Wani kashe murya.kamar Huyaam baza ta ce komai ba sai Kuma can ta ce Batare da ta kalleshi ba "Dan Allah ka Fad'i abinda zaka fad'a na tafi kar yaya yazo ya same ni" ta fad'a cikin tsoro. Aziz ya K'ara sakin Wani murmushin Yana shafa sajensa ya ce "in Sha Allah bazai ma ganki ba Kuma idan ya gankima nasan Babu Abinda zai miki tunda ai yasan nine" Huyaam ta K'ara Kau da kanta gefe ta ce "nidai kaga na tafi" ta fad'a tana k'ok'arin juyawa zata bar Wajen Aziz yay saurin cewa" Noo! Please ,haba sweet dan Allah karki tafi" ya fad'a da Wani Irin sauti, Huyaam Bata saurareshi ba ta juya gabad'aya da nufin Shiga b'angaren su sukai ido hud'u da Afeef dayake D'an nesa dasu .Wani Irin rass gaban ta ya Bada sauti take zufa ya keto mata Wani Irin tsoro da firgici suka shige ta lokaci D'aya. Shiko Aziz baima Kula da Afeef saboda Baya ya bashi Kuma idonsa ya makance a akon San Huyaam ta saurare shi ya ce"okay thank you for your time and good night sweet love".ya fad'a da d'an k'arfi Yana juyawa yabar wajen ganin tak'i sauraransa.sauke idonta k'asa Huyaam tai tana kasa kallan Afeef saboda irin kallon da yake mata .shidai Afeef kallanta Kawai yake sama da k'asa Dan Fitowar sa daga b'angaren nasu Kenan zaije ya d'auko a Abu a mota tun daga nesa yake kallansun yana mamakin Mai ya tsaida Huyaam da Wani Kuma ganin Aziz ne yasa mamakinsa linkuwa har yaga ya juya ya bar wajen bai daina kallansa ba, Yana mamakin Maiya tsaida su su biyun.da k'yar Huyaam ta iya d'aga k'afarta tai saurin shigawa b'angaren nasu da sauri tana dafe k'irjinta Dake bugawa da k'arfi har tana had'awa da gudu a haka har ta shige cikin falon nasu batare da ta tsaya ba tana toshe bakinta da Kuka keson kufce mata ai da gudu ta haura stairs bayan ta shiga Falon ta shige d'akinta ta rufo k'ofar har tana murza key sannan ta jingina da k'ofar ta saki Kukan da take ta rik'ewa tana cewa ta shiga uku shikenan yayansu zai kasheta su Huda sun ja za mata bala'i dama Saida tace yayansu zai gansu Amma suka ce ba haka ba gashi Yanzu ya gansu ai, da k'yar da Jan k'afa ta k'arasa cikin d'akin ta fad'a Saman gadon tana cigaba da Kukan ta kamar Wanda aka Mata wani abun,tana cikin kukan taji ana knocking k'ofar,ai da Wani Irin expression ta d'ago da kanta tana kallan k'ofar tana yarfe Hannu k'irjinta na bugawa da k'arfi tana cewa ta shiga uku ta lalace gashi yanzu Afeef ya biyota har d'akinta zai kashe ta tana ji Aka K'ara knocking d'in for the second time Amma ta kasa tashi bare ta iya Bud'e wa.sai ma Wani marayan ihun kuka data saki tana yarfe hannuwanta.....



Saura 2 page mu gama Free pages saboda haka ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =ØGÜ

Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 before mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =ØGÜ

2270127432 Naja'atu umar zenith bank

Evidence of payment =ØGÜ
07066508376



*Yan Niger <ØóÝ<ØêÝ_zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA =ØGÜ*
07066508376


#<Ø9ßHUYAAM
#<Ø9ßLAMID'O
#<Ø9ßAZIZ CHIROMA
#<Ø9ßAFEEF
#<Ø9ßABDALLAH SHATTIMA



*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*


*Assalamualaikum warahmatullah.*

*Ina kuke manyan mata masu capacity =؃Ü=؃Ü? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni >ØÏÝ da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃Ü=ØƒÜ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire <Øæß Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a jiýÿÿÿ































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~


ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire <Øæß Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =ØGÜ

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire <Øæß Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.

*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =ØIÜ+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=؃Ü=؃Ü*






0706650376_________
'þFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD


*<Ø9ßHUYAAM<Ø9ß*


*NA*

*__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__*


*__(MRS SARAKIES =Ø‹Ü)__*


My channel link =ØGÜ
https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y



*Bismillahirrahmanirrahim*


*Saura 1 page mu gama free pages ku hanzarta ku biya kud'in Karatunku*


PAGE 4þã 1þã


_____________¡&


Muryar Siyama da Huyaam taji tana cewa ita ce ta Bud'e mata k'ofar yasa Huyaam Sauke wata wawuyar ajiyar zuciyar salama Jin ba Afeef d'in bane kamar yadda take tunani ba,A hakan ma ba wai ta dawo dai dai bane daga fad'uwar gaban da takeji kawai dai ta d'anji nutsuwa ne Jin siyama ce.da k'yar da k'yar ta iya Tashi ta sauko daga saman gadon ta nufi k'ofar walking slowly tana tafiya har ta Isa Bak'in k'ofar inda tasa Hannu ta Bud'e k'ofar, tsuke fuska tai Ganin siyama yasa ta tsaya tana kallan Siyama wacce itama kallon nata takeyi.siyama ta ce "Mai ya faru kike Kuka ne? tafad'a tana kallan fuskar HUYAAM wacce tai JAA Lokaci D'aya Saboda Kukan da Tasha.harara Huyaam ta maka mata batai magana ba,nan siyama ta sakar mata murmushi ganin yadda take Hararar ta da Gaske kafin ta ce "toni Ban hanya na wuce ciki" ta fad'a tana gimtse dariyarta ta .k'ara tsuke fuska HUYAAM tai Ganin lallai ma siyama ta Raina Mata hankali wato dariya ma take mata koh? Su jaza mata bala'i Amma Kuma su b'uge ta yi mata dariya.kwafa tai ta matsa gefe tana bawa siyama hanya har ta shigo d'akin kafin itama tabi bayanta ganin ta shiga ciki. Zama tai kusa da siyama wacce ta zauna bakin gadon har lokacin murmushi ne a saman fuskarta tana kallon Huyaam ta ce "hope everything is going well sisto?" sai Kuma ta gyara zamanta tana kallan Huyaam wacce ta fara hawaye lokaci D'aya,dafa kafad'arta tai ta ce cikin damuwa "Mai ya faru Kuma kike hawaye?" Sauke hannun siyama Huyaam tai daga saman kafad'arta ta ce cikin rawar murya da b'acin Rai "siyama Kun cuceni Saida nace muku Yaya zai iya zuwa ya samemu tunda Yana gidan Amma kuka ce lallai bazai ganmu ba idan ma ya ganmu Babu abinda zai min to gashi yanzu kunja ya ganmu wallahi Kuma nasan kashe ni zaiyi na shiga uku" Ta fad'a tana fashewa da gunjin Kuka. Jikin siyama ne yay sanyi lokaci D'aya Jin wai Afeef ya gansu, sai kuma taji Bata ji Dad'i aranta ba Dan kuwa tabbas su suka jaza mata Amma saita dake ta ce cikin k'asa da murya "ya ganku fa kika ce Huyaam? Gyad'a mata kai Huyaam tai tana goge hawayen fuskarta. Siyama ta ce "Kuma Mai yace miki? Huyaam ta kalleta sai Kuma ta ce " Wallahi Wani kallo yamin Kuma indai Yay mana Irin wannan kallon munsan Mai yake nufi Allah ne kad'ai yasan Irin hukuncin da zai mun, Dan wallahi sai na Sakan kance zakiga ya nemeni.ni yanzu babban damuwata siyama bansan Wani Irin hukunci zai min ba, wallahi gabad'aya yanzu a tsorace nake da abinda Yaya zai min" ta fad'a hawaye nabin kuncinta.rasa abin cewa Siyama tai sai Kuma can ta sauke numfashi ta ce cikin lallashi "ki kwantar da hankalinki Huyaam in Sha Allah Babu abinda zai miki tunda ai yanzu biki ake bazai tunanin Wani abun bane ba,idan ma ya k'iraki zai tambayeki kice masa mantatuwa kikai amotar shine ya biyo ki ya kawo Miki" Huyaam tai mata wani kallo ta ce "tab' Baki San waye Yaya da brain bane wallahi tsaf zai Gane,ni tsorona ma Allah yasa Bai Ji abinda ya Aziz d'in ya fad'a min lokacin dana juya zan shigo b'angaren mu ba" siyama ta Bud'e ido Cikin mamaki ta ce "Mai yace Miki? Huyaam ta harareta ta d'auke kanta ta ce "bansani ba duk ba kune kuka jamin ba sannan yanzun kizo kina tambayar Mai yace min to bazan fad'a ba" ta fad'a tana tura Baki gaba. dariya siyama tai har tana rik'e ciki kafin ta tsagaita ta ce "ohh! yau Kuma mu ake b'oyewa abinda ya Aziz d'in ya fad'a kenan?" Huyaam ta ce "eh d'in Dan Allah tashi ki bani waje ni bacci Zanyi" siyama ta sa dariya ta ce "kefa yarinyar nan mu kike rainawa hankali Amma kin fara kamuwa da son ya Aziz kawai kece dai Baki sani ba har yanzu, Amma nasan soon zaki San hakan" Huyaam ta harareta ta ce "Allah ya sawak'e wallahi kije ki wanke bakinki dan baida tsarki yanzu" dariya siyama tai ta mik'e ta ce "Abdallah shattima fa nasan shima dai am masa wuri acan k'asan zuciya ko?" Ta fad'a tana gimtse dariyarta.Huyaam ta wawuro filo ta bugawa siyama tana cewa wallahi zatai mata rashin mutunci. Siyama ta kauce da sauri tana dariya ta ce "to na daina Dan Allah kiyi hak'uri bari na shiga wanka Dan yau a d'akinki zan kwanta" banza Huyaam tai mata ta hau saman gadon ta juya mata baya .nan siyama ta k'arasa inda towels d'in Huyaam suke ta d'auko D'aya Dake jikin hanga acikin press sannan ta shiga Wani lungu ta cire kayan jikinta ta d'aura towel d'in sannan ta fito ta nufi toilet har lokacin murmushi take tana satar kallan Huyaam.ita dai HUYAAM tai banza ta k'yaleta ta nuna Bata ma San tanayi ba saima latsa wayarta da take, ganin siyama ta shige toilet d'in yasa itama ta mik'e ta nufi press d'in ta d'auki Wani towel d'in daban sannan ta fita daga d'akin Dan zuwa tai wanka a d'akin Dake nan kusa da nata......

Washe gari har k'arfe Sha biyu na Rana Huyaam Bata yadda ta sauko downstairs ba tana tsoron kada ta fito su had'u da Afeef. tana zaune a d'akin ta kasa fita ko nan da can Dan ko break fast ma Bata sauka tayi ba sai Huda ce ta kawo mata har d'akin.da Ammie ta tambayi Huda cewa lafiya yau bata ga Huyaam ta sauko ba? Nan Huda ta ce mata lafiyarta lau kawai dai ta ce yau Bazata sauko downstairs d'in bane ba. Ammei bata takura tace wai saita sauko ba ta k'yaleta tunda taji ance lafiyarta lau....yanzu haka k'arfe D'aya Saura ne na Rana,tana zaune Saman gadon ta tana chatting bayan ta gama waya da Abdallah shattima Wanda Shima Dak'yar tai picking call d'in nasa bayan yayi mata text message na rok'o da magiya akan ta daure tai picking call d'in nasa shiyasa tai Amma da baza tai ba.tana nan zaunen lokaci lokaci take kallan Bakin k'ofar duk a tsorace take Dan Gani take ko da yaushe Afeef zai iya shigowa d'akin nata ya sameta shiyasa duk tak'i sakin jikinta,tunda har yanzu Bata Ji ya Aiko yace taje ba ko Kuma shi yazo ya sameta ba... K'iran Aziz ne ya sake shigowa wayarta a karo na Babu adadi nan ta duba wayar ganin shine yasa taja tsaki da k'arfi tai rejecting call d'in tana k'unk'uni k'asa k'asa Dan tun safe yake Nacin K'iranta Amma tak'i picking,azuciyarta ta ce bayan duk kai ka jawomin zaman d'akin yau sannan kai tunanin idan ka k'ira Zanyi picking ai baka Isa ba" tsaki ta K'ara ja Jin ya sake k'ira ta kashe wayar ma gabad'aya ta jefar nan saman gadon tana huci.babu dad'ewa Huda tai knocking k'ofar ta turo lokaci d'aya ta shigo d'akin.d'aga kai Huyaam tai tana kallan Bakin k'ofar Ganin Huda ce yasa ta kauda da kanta gefe tana ansa mata sallamarta ta ciki_ciki.Huda ta k'araso ta zauna a gefen gadon rik'e da wayarta a hannunta tana kallan Huyaam tai murmushi ta ce "sai kace wata amaryar kulle kinzo kin d'aurawa kanki zaman d'aki shi Wanda Kike Yi domin shi d'inma k'ila ya manta kawai kece dai kika bi kika sa kanki a damuwa" ta fad'a tana kallan Huyaam, Kallanta Huyaam kawai take Bata ko kiftawa Jin abinda Huda ta fad'a kafin tai mata wani kallo ta ce "eh ai dole kice haka tunda ba kece a condition d'in da nake ba,duk ba ku kuka jamin zaman d'akin ba ,ai komai nai kune kuka ja,ko kin manta waye Yaya? ke kanki kinsan baya mantuwa baya hukunci lokacin da kai Laifi sai ka manta sannan shi zai Maka nasa hukuncin saboda haka ko Mai nai Babu ruwanki" ta fad'a tana k'ok'arin juyawa huda baya hawaye na taruwa idonta.sauke numfashi Huda tai sai kuma tai k'asa da murya ta ce "to kiyi hak'uri Dan Allah nasan duk mu muka ja Miki d'in,Amma Dan Allah kiyi hak'uri ki yafe mana? Banza Huyaam tai da ita ta k'yaleta saima gyara kwanciyar ta da tai.Huda ta mik'e ta koma ta side d'in da Huyaam take passing ta zauna ta kamo hannunta ta ce cikin k'asa da murya "kinji sisto Dan Allah kiyi hak'uri" Huyaam ta kalleta sai Kuma ta Sauke Idonta k'asa ta gyad'a mata kai alamar taji" Huda tai murmushi ta ce "thank you so much sis in Sha Allah Babu abinda Yaya ma zai miki" ita dai HUYAAM Bata tanka taba Dan Wani Irin d'aci take Ji aranta a duk lokacin da ta tuno da Irin kallon da Afeef yay mata a daren jiya da Kuma tunanin hukuncin da zai mata Sai taji duniyar tai Mata zafi.Huda ta ce " yauwa ya Aziz ya k'irani ya ce tun safe yake K'iranki Amma kink'i kiyi picking call d'insa daga k'arshe ma kika kashe wayar Mai yasa sis?" ta fad'a tana jiran ansar Huyaam. Kamar Huyaam baza tai magana ba Jin wata tambayar rainin hankali da Huda tai mata kamar Batasan Mai ya faru ba, ita a tuna ninta duk irin abinda Yaja mata a daren jiya gashi har yau bata fita daga cikin Saba zatai picking call d'in sane. Huda ta ce "bakiyi magana ba? Huyaam ta mik'e Zaune tana kallan Huda ta ce a fusace "nai picking call d'in sa fa kika ce Huda? Duk abinda Yaja min a daren jiya kina Tunanin Zanyi picking call d'insa ne?" Ta fad'a tana hucin b'acin Rai.Huda tai k'asa da murya ta ce "ba haka nake nufi ba,Amma Kuma Huyaam Hakan bazai sa kik'i picking call d'in Saba" Huyaam ta ce "oh! ke a ganin ki Bai kai ba ko? Sai Kuma tai wani murmushi mai ciwo ta ce "to ni a gani na ya kai har yayi yawa ma" Huda tai k'asa da murya ganin Huyaam ta hau ta ce "naji ya kai Amma Bai kamata ki kashe wayar ki gabad'aya ba,yanzu dai kiyi hak'uri kiyi ki Bud'e wayar ki zai k'iraki Yanzu in Sha Allah! ,da ya ce na had'u ku a wayata Amma tunda ga wayarki bari na tafi Dan Allah ki kunna taki zance ya k'iraki ta layinki Yanzu" Huyaam ta ce tana girgiza kai "nifa Bazan tab'a picking call d'insa ba" Huda ta kamo hannunta ta ce cikin lallashi "Dan Allah Huyaam ki tausayawa bawan Allah nan tunda har kikaga ya k'irani ya fad'a min wallahi abun ya dameshi ne, ya Aziz Yana mutuwar sonki HUYAAM ke shaida ce, Dan Allah ko baza kiyi magana ba kiyi picking call d'in sa ko zaiji Dad'i Dan Allah Badan niba" huda ta fad'a da sigar rok'o. Huyaam ta girgiza mata kai ta ce "jiya ma Haka Kuka min keda siyama har Saida kuka ja min

Please Login or Register in order to submit comment