Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya fad'a Yana zare ido. Sauke numfashi wacce aka k'ira da Razik'a tai ta ce "Amma maina Bai kamata nazo Maka da buk'ata ta kace ba haka ba" maina yay Wata iriyar dariya ya ce "Razik'a Kenan kin manta waye ni? Ki Fad'i wata buk'atar nai Miki Amma ba wannan ba" harararsa tai acikin duhun d'akin tana Jin Kamar ta shak'e shi ya mutu haka take ji ta ce "so nake na cika aikina akan gimbiya Ayush" maina ya kalleta ya ce "eh Nima nazo da Wani abun Amma Mai kike buk'ata akan nata?" gyara tsayuwarta tai ta ce "so nake nayi aikin da boka na yabani nayi amma na rasa ta wacce hanya zanbi maina?" Maina yay jimmm alamar alamar tunina sai kuma can ya ce "ayina zaki aiwatar da aikin naki?" Razik'a ta ce "acikin d'akin tane maina Amma nasara ta Ina zan fara gabad'aya wannan k'anwar tata ta Yi bak'e bak'e a d'akin na rasa ta Ina zan shiga har na aiwatar da aikin ga itama jara babbiyar tsohuwar nan Hajiya inna taje ta tare a part d'in ta kasa ta tsare na rasa ta Ina ma zan fara" ta fad'a cikin damuwa.Jin jina kai maina yayi ya ce "wannan Mai sauk'i ne" Razik'a ta ce "Taya ya ya zama Mai sauk'i?" Maina ya ce "kamar yadda mukai a wancan Karan a wannan ma haka zamuyi "ni zanji da komai ke Kuma ke zaki je ki aiwatar da aikin" ta ce "na fahimta ya ce "shikenan ke dai kisa lokaci kawai Ina jiranki" sauke numfashin salama Razik'a tai Jin abinda maina ya fad'a take murmushi ya bayyana a Saman fuskarta ta ce "godiya nake sarkin masarautar zazzau na gobe"wata iriyar dariyar farin ciki maina yayi kafin ya ce "an gaisheki sarauniyar masarutar zazzzu ta gobe" sai Kuma ya ce "Nima akwai abinda nazo dashi Wanda duk zaki had'a kiyi Aikin tare" kallansa Razik'a tai kafin tace"menene maina?" Mik'a mata Wata jarka yayi Yana kallanta, karb'a Razik'a tai tana jiran K'arin bayaninsa ya ce "duk ranar da zakiyi wannan aikin naki ki zuba mata ajikinta kafin ki fara naki aikin" Razik'a ta kalleshi cikin rashin fahimcita tace "shikuma na miye?" Ya kauda da kansa gefe yace "ke idan zakiyi naki aikin Ina tambayar ki na miye?" Girgiza masa kai tayi.ya ce "to Nima wannan nawa aikin ne na Daban" ita dai Razik'a kallansa kawai take . Ya ce "mu bar gunnan lokaci fa Yana tafiya kar wasu su fito su ganmu" Jin jina e kai Razik'a tai kafin ta ce "hakane Maina bari na tafi idan na shirya yin aikin zan maka magana" ya ce "saikin shirya d'in Ina sauraranki" daga haka yabi bayan Razik'a ganin ta nufi hanyar k'ofar suka fita daga d'akin gabad'aya bayan sun kullo k'ofar a Hankali,suna fita daga d'akin kowa ya nufi b'angarensa ta boyayyiyar hanyar da suke biyo wa a duk lokacin da zasu had'u d'in.....




#<9HUYAAM
#<9LAMID'O
#<9AZIZ CHIROMA
#<9AFEEF
#<9ABDALLAH SHATTIMA



Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 before mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =G

2270127432 Naja'atu umar zenith bank

Evidence of payment =G
07066508376



*Yan Niger <<_zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA =G*
07066508376



*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*


*Ina kuke manyan mata masu capacity =؃=؃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni > da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃=؃ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire < Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire < Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =G

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire < Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.

*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =I+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=؃=؃*




07066508376________
'Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD


*<9HUYAAM<9*


*NA*


*___NAJA'ATU UMAR FAROOQ__*


*__(MRS SARAKIES =؋)__*


*Bismillahirrahmanirrahim*


My channel link =G
https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y

PAGE 3 7


___________&


Tun daga wannan ranar Aziz chiroma da Abdallah shattima suka Saka Huyaam agaba da yawan k'iran waya Babu dare babu Rana kullum ne idan garin Allah ya waye sai sun K'irata Koda Baza tai picking ba basa tab'a hak'ura, gefe guda kuma wannan d'aya number data rage da har yau Batasan kowa ye ba Kuma dayak'i bayyana mata kansa shima sai yayi mata sms da barka da safiya da Kuma good night.yanzu shi kad'ai ne kawai Daya rage da Bata San ko waye shiba,and thank God ma da yak'i bayyana Mata kan nasa a gareta ita Hakan ma shine dai dai Dan Bata son a k'ara Bata Wani mamakin Wanda yafi na Aziz chiroma Kuma, Wanda har yau ta kasa daina Mamakinsa wai shine ya furta mata Kalmar so, yake sonta.bai tsaya iya nan ba gefe guda kuma ke mata kalaman soyayya ko kunya bayaji. Abu D'aya ne a yanzu yake damunta na yadda zata dak'ile Yi mata message d'in da akeyi Dan harta gaji da goge Wanda yake mata kullum. Ga suma kansu su Aziz da Abdallah shattima Banda Anty khadija ta ce Babu kyau walak'anta Wanda ya ke sonka ta dinga Sauraransu har su Gane Batason nasu su hak'ura su k'yaleta su Rabu lafiya da wallahi ba abunda sai Hana ta blocking dinsu tun tuni.,Ita gabad'aya zuwanta Abuja ma ba hutune ya kawota ba Damuwa ce kawai aka Sakata aciki. yo inba haka ba Mai zaisa kace baka Son mutum Amma ya nace Maka dole saika so shi.gashi har yau satin su biyu da Kwana biyu a Abuja har suna shirye shiryen komawa kano... yanzu haka da misalin k'arfe hud'u da Rabi na yamma zauna take agefen gado tana saka igiyar ta kalminta, Dan Anty khadija ta ce su shirya zasu fita unguwa su Huda har sun shirya sun fita can main falor ita kawai suke jira.bud'e k'ofar d'akin akayi bayan anyi sallama d'agowa tai daga duk'en da take bayan ta gama Saka igiyar ta kalmin ta Mik'e tana kallan Siyama data shigo d'akin tun kafin tai magana Huyaam ta ce "Gani nan na gama" daga haka ta d'auki hand bag d'inta da wayarta tabi bayan siyama Data fita daga d'akin ta kullo k'ofar gabad'aya ta sauka downstairs.acan ta Tarar da Anty khadija tana tsaye tare dasu Huda iya Hassan da Hussain ne kawai banda su za'a, sai imaan wacce da ita za'a tafi da dukan alamu ita kawai suke jira.sauke numfashi Anty khadija tai tana kallansu ta ce "ku wuce mu tafi ko? Driver na jiranmu" k'ofar falon suka nufa Anty khadija tabi bayansu har zuwa compound inda driver ke jiransu.siyama ce agaban motar sai Anty khadija da imaan sai Huda da Huyaam ne a bayan motar, ahaka driver Yaja Motar suka bar gidan gabad'aya ya nufi inda aka bashi instruction d'in zuwa....

Awani k'aton mall Dake garin Abuja driver yay parking suka fito gabad'ayansu suka tsaya suna jiran Anty khadija Dake magana da driver.kallansu tai bayan ta k'araso gunnasu ta ce "muje" gaba sukai tana binsu a Baya Saida suka shiga ciki sannan ta ce su fara zuwa wajen gown kowa ya zab'i irin wacce yake so da takalma da hand bag da dai duk abinda suka Gani indai suna so su d'auka, godiya sukai mata nan suka wuce b'angaren dogayen riguna ita Kuma ta kama hannun imaan suka wuce b'angaren jewelleris...sunyi siyayya ba kad'an ba Dan su da farko kad'an suka d'auka kayan Saida Anty khadija ta k'ara musu komai da kanta ganin 'yar siyayyar da Sukayi Bai taka Kara ya karya ba.bayan ta gama tai musu magana nan suka bar wajen suka nufi wajen cashier.kayane ta Siya musu ba kad'an ba masu bala'in kyau da tsada. fitowa sukai daga cikin Mall d'in gabad'aya bayan Anty khadija ta biya kud'in, D'aya d'aga cikin workers d'in Mall na biye dasu da kayan siyayyar da Sukayi har zuwa wajen motar su driver ya Bud'e masa boot d'in motar ya zube kayan gabad'aya aciki sannan ya koma cikin mall d'in bayan Anty khadija ta sallameshi.. fitowar sa Daga cikin motar sa kenan bayan ya kulle Motar, tafiya ya farayi a hankali zuwa interance d'in Mall d'in, tsayawa yayi cikin fad'uwar gaba Yana kallan Wacce har yau fuskarta ta kasa goguwa a kwanyar kansa ko a mafarki idan ya ganta saiya Gane ta Saboda Irin yadda ya haddace kamanninta Kamar karatun sallahr sa. tunda suka fito daga cikin Mall d'in nan yake kallansu daga nan inda yake tsayen baya ko kiftawa har suka k'araso wajen motar ta su, zuwansa kenan shima cikin mall d'in zaiyi siyayya kallanta Kawai yake Wanda ita batama San Yana Yi ba suna tsaye kusa da motar suna k'ok'arin shiga ciki Dan gabad'aya hankalinta da nutsuwarta Yana tare da 'yan uwanta, har su Huda dasu ma Basu lura dashi ba. shiko yayi nisa a shagalar da yayi da kallanta har suka shiga cikin motar driver Yaja suka bar wajen.sai alokacin ya dawo sense d'insa cikin Sauri ya juya zuwa inda yayi parking motarsa ya shiga yabi bayansu da sauri......


Tafiya sukai Mai D'an tsayi kafin yaga sun isa unguwar tasu har zuwa k'ofar gate d'in gidan, inda yake Kyau tata zaton nanne gidan nasu.gidan ne dai Wanda kwanaki ya biyosu ranar da suka had'u a park shine dai suka zo driver ke k'ok'arin shigar da motar ciki. sauke numfashi yay Yana Zaune a cikin motar sa inda yayi parking a can bakin titin shigowa layin nasu daga can gefe yadda baza su tab'a ganin Saba ko Kuma Wani ya farga da cewar binsu yake ba.Saida yaga sun shiga har cikin gidan security sun rufe gate d'in sannan yay zooming up ya bar wajen ya wuce Wani masallaci Dake nan cikin unguwar ganin ana k'ok'arin shiga sallahn magrib....


Wajen k'arfe 9 Saura na dare suna zaune a d'akinsu Tun bayan da sukai dinner suka hauro sama Suka mak'ale a d'akin shine basu koma downstairs d'in ba.hira kawai suke suna dariya gabad'ayansu harda rik'e ciki HUYAAM ta ce tana dariya "Dan Allah ya isa haka siyama karkisa cikina ya k'ulle aini kece kike ban dariyar ma bawai Shi Wanda kike bamu labarin ba, dan yadda kike acting kad'ai zai sa mutum ya sume saboda dariya" siyama zatai magana wayar Huyaam tai ringing alamar shigowar k'ira.juyawa tai tana kallan Mai K'iran take ta daina dariyar da take Yi ganin number Aziz ne,nan ta had'e Rai siyama Dake kallanta ta ce "waye" Huyaam ta ya Mutsa fuska kamar zatai kuka ta ce "wa kika sani?" Huda ta ce "ya Aziz ne ko Abdallahn? Juya musu secreen d'in wayar tai tana nuna musu.kallan screen d'in siyama tai kafin ta rik'e hab'a ta ce "iKon Allah wai Yaya Aziz da soyayya da Huyaam! nifa har Yanzu ganin abun nake kamar a mafarki wallahi,badan kin fad'a mana ba da bazan tab'a yadda ba?" Huyaam ta harareta ta ce "ni karki K'ara Dan gan tani dashi yanzu ma Dan mommy ta ce ne na daina wulakanta su Amma badan haka ba wallahi da ko mutuwa zasuyi bazan tab'a sauraran suba" ta fad'a tana hararar siyama. Huda ta ce "to kiyi maza kiyi picking karta K'ara katsewa bakiyi ba" nan ma wata uwar hararar ta k'ara makawa Huda kafin tai picking call d'in tana k'unk'uni bayan ta katse an K'ara K'ira a K'aru na biyu.shiru tai tana sauraransa har ya gama zancensa uffan Bata ce masa ba sai ma Wani hararar wayar da take yi.ganin tak'i yin magana yasa Aziz ya ce mata bari ya k'yaleta ko bacci take ji? Cikin k'aguwa ta ce masa "eh" a d'ad'are .murmushi yayi bayan yadda yaji ta ansa masa a cunkushe ya lumshe ido ya Bud'e lokaci D'aya yana Jin wutar sonta na ruruwa a azuciyarsa nan ya sakar mata wani Irin kiss = Mai ratsa duka sassan jiki da barg'o a wayar, saurin janyewa      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  tai daga kunnen ta tana jefar da wayar nan Saman gadon jikin razana tana dafe k'irji tareda zare ido Lokaci D'aya Dan abin yazo mata a bazata.mai Huda da siyama zasuyi In ba dariya ba Huyaam ta ce kamar zatai kuka "wato dariya ma kuke mun ko? Siyama ta ce tana rik'e dariyar ta "a'a mu mun Isa ni abunda kikai ne Yaban Dariya" Huda tana tsagaita dariyarta ta ce "wallahi Nima dama haka ya Aziz ya iya kiss? Huyaam ta ce har lokacin gaban ta Bai daina fad'uwa ba "iskanci dai ba kiss ba, sai ma na K'ara d'aga K'iran nasa bare ma harya samu damar K'ara yimin Haka.wai kinsan shima wannan Abdallahn d'azu bayan magrib ya K'irani bayan nayi picking wai ya shigo layin mu Yana ma k'ofar gidan mu wai zai iya zuwa har gida ya ganni?" Ta fad'a tana kallan su Huda.siyama tai saurin mik'ewa zaune tana cewa."k'ofar gida Kuma?to dama yasan gidan ne ko ya_ya?" Huyaam ta ya Mutsa fuska ta ce"wai d'azu da muka je shopping ya ganmu mun fito daga cikin Mall shine ya biyo bayan mu to anan yaga gidan,Kuma Kinsan ba tun yau yasan gidan ba wai tun time d'in da muka je park d'in nan? to wai ranar ma ya biyo bayan mu anan yaga gidan". Huda ta ce "iKon Allah ke Kuma Mai kika ce masa? Huyaam ta Wani kalleta ta ce "me kuwa zance masa haka nace wallahi ko ya bar k'ofar gidan ko Kuma na fito nai Masa ihu nace b'arawo ne a kamashi" ta fad'a har tana tura Baki gaba.siyama tai dariya Mai isarta kafin ta tsagaita ta ce "wallahi Huyaam Allah ya shirye ki ni ban tab'a Ganin mace Irin kiba ace ana sonki amma kidinga jawa mutane Ra'ayi wallahi ni har sun fara bani tausayi daga ya Aziz d'in har shi Abdallahn duk da shi bansan Shiba Amma wallahi tausayi yake bani yadda yake damuwa akanki da baya ma tab'a yin zuciya duk kuwa da Irin Rashin mutuncin da kike masa" Huyaam ta sauka daga saman gadon tana yiwa siyama Wani Irin kallo ta ce "koba tausayi ba? ke idan sun miki basai na had'a Kuba" siyama ta harareta ta ce "Allah ya sawak'e aike suke so bani ba" Huyaam tai Wani dariya har tana tafe hannu ta ce "Indai kina sonsu ni Kuma zan had'a ku Kinga shi Kenan na Rabu da k'aya sai kuje can mu k'arata keda su" daga haka ta nufi hanyar toilet d'in tana dariya ganin yadda siyama ta rarumo filon Dake kusa da ita zata jefa mata .tuni HUYAAM ta goce tana dariya ta ce "ai gaskiya na fad'a ko ba haka na Huda?" siyama ta K'ara daukar Wani filon ta jefa mata tana cewa Allah ya sawak'e......


___________&



*Bayan kwana biyu*



Yau satin su Huyaam uku a Abuja ayau Kuma suke shirye shiryen komawa gida kano. gabad'aya jikin siyama yayi sanyi Dan har Wani zazzab'i zazzab'i ne ya ke Neman rufeta saboda zatai kewa ba kad'an ba, Dan zuwan su Huyaam ba k'aramin Dad'i taji ba, ji take kamar karsu koma Inama su zauna tare su cigaba da zama a Abuja,Amma tasan Hakan ba bazai yuba dole sai sun koma d'in.. Zaune take a gefen gadon tayi tagumi tana kallan yadda suke had'a kayan su a cikin trolling su suna k'ok'arin zipping d'insu.huyaam ce da itama jikinta duk yayi sanyin ta K'araso kusa da siyama ganin yadda ta zuba uban tagumi kamar wacce akayiwa mutuwa.ta zaune a nan gefenta ta dafa tana kallan tace cikin sanyin murya "Haba siyama meye hakan? ba zakuzo bikinsu su Yaya zulaihat ba in the next 2 weeks ba,Dan Allah kidaina damuwa ai zamu had'u Kuma idan kuka zo ba Zaku Dad'e ba kafin ku koma? Dan Allah ki sauke wannan tagumin da kikayi" ta fad'a tana cire Hannun siyama Dake Kuncinta tana mata murmushin k'arfin hali Dan ita ji take kamar ta saki Kukan.sauke numfashi siyama tai ta kamo hannun Huyaam tana kallanta sai Kuma ta ce cikin rawar murya"wallahi ji nake kamar karku tafi Dan Allah ku zauna" ta fad'a tana matse k'wallar Data kawo idonta" lokaci D'aya jikin Huyaam yay sanyi Jin abinda siyama ta fad'a nan ta kauda da kanta cikin sauri tana Hana kukan Dake San kufce mata itama.Huda data gama Musu parking kayansu wuri D'aya ta k'araso gunsu tana kallansu itama jikin nata sai yayi sanyi lokaci D'aya Amma ta Dake tai k'arfin halin ce wa "Wallahi muma ji muke kamar karmu tafi Amma ya za'ayi tunda iya kwanakin da aka Bamu kenan?Kuma Kinga za muyi resuming islamiya ma this Saturday" siyama tai shiru tana kallanta.bud'e k'ofar d'akin akayi Anty khadija ce ta shigo tana kallon yadda duk jikinsu yayi sanyi, itama kamar tai kukun haka take ji ganin dai tafiyar zasuyi Dan Allah ya Gani Bata son su tafi Bata gaji da ganin suba dakewa tai tana kauda tunaninta ta ce cikin sanyin murya"ku taso time na tafiya kunsan flight d'in 2:30pm gashi Yanzu almost 3" ansa mata sukai da cewa "to mummy" sannan suka mik'e suna kallon siyama data Kasa tashi tana share hawayen ta.kallanta kawai suke suna Jin kamar Suma su fashe da Kukan haka suke ji, sai can Kuma suka ga ta mik'e ta k'arasa ta d'aukar musu D'aya trolling nasu Huyaam ma ta d'auko d'ayar akwatun sannan suka fita daga d'akin gabad'aya bayan Huda ta jawo k'ofar ta rufe...Saida suka sauka downstairs sannan Anty khadija ta kallesu ta ce "kuzo muje falon Abban siyama kuyi masa sallama" bin bayanta sukai har falon Abban su siyaman.Zaune suka samu Abban su siyama a k'aton falonsa Saman kujera yana karanta jarida,k'arasawa sukai suka zauna nan Saman carpet.gaishesa sukai cikin ladabi ya Ansa musu da kulawa Yana cewa "tafiya zasuyi da wuri haka? Na d'auka wata biyu zakuyi mana ai" murmushi sukai suna sunkuyar da kansu k'asa Amma basuyi magana ba.kud'i ya d'auka Mai yawan Gaske ya Bawa Anty khadija akan ta Basu,nan sukai tai masa godiya kafin su baro falon gabad'aya....bayan sun fito compound suna tsaye har driver ya gama loda musu kayansu a boot ya juyo Yana ce musu ya gama Anty khadija ta ce "su shiga" Babu musu suka shiga ta kalli siyama ta ce ta shiga gaba ansa mata siyama tai sannan itama ta shiga bayan motar Dan da ita za'ayi musu rakiya zuwa airport d'in.daga haka driver Yaja suka bar gidan security suna ta d'aga musu hannu..... bayan sun isa airport d'in har an fara boarding classes da Kuka suka Rabu Dan da k'yar Anty khadija ta b'anb'aresu daga jikinta Dan itama har hawayen tai tana Jin inama karsu rabu,haka itama Siyama da k'yar da k'yar suka Rabu Dan Saida akai musu magana ma sannan Suka k'arasa wajen jirgin suna kuka suna komai haka suka shiga.saida Anty khadija taga tashin jirginsu sannan suka shiga mota driver ya Maida su gida tana kewar yaran nata.....


K'arfe hud'u saura motar data d'auko su Huyaam daga airport ta shigo cikin palace.driver da dagarin da suka je d'auko su a airport d'in duk suka fito,tun kafin su Huyaam su fito daga cikin motar dogarin ya fito daga gaban motar cikin sauri ya Bud'e musu back seat ya matsa baya cikin girmamawa yana K'ara Yi musu barka da dawowa.driver Kuma ya zaga ya Bud'e boot d'in motar ya Shiga fiddo musu da akwatunan su....kallan palace d'in kawai suke suna ganin kamar yau suka bar cikin ta gashi yanzu har sun dawo Sauke numfashi Sukai ganin driver da dogarain sun nufi part d'insu da boxes d'in nasu yasa suka bi bayansu Suna ansa gaisuwa da Sannu da zuwan da bayin gidan ke Musu. ahaka har suka isa b'angaren su. A Falon suka Tarar da su ya Zarah muneefa da gudu ta zo tai Hugging d'insu tana welcoming d'insu da fara'a tana tai musu sannu da zuwa Haka ma muneeb da tun d'azu da sukaji an tafi d'auko su suke Zaune a falon suna zaman jiransu. sallama driver da dagarin sukai musu suka fita daga falon gabad'aya.baba magajiya data fito daga kitchen Jin muryar su yasa ta ce "sannuku da zuwa mutan habuja" ta fad'a tana murmushi.ansa mata sukai da Kulawa.Kafin su ruga su rungume ya Zarah Huyaam na tambayarta Ammie.tun kafin ya Zarah ta Bata ansa Ammie ta sauko downstairs d'in tana murmushi ta ce "sannnku da dawowa daughters" ai da sauri Huyaam ta ajiye hand bag d'inta nan tsakiyar falon ta k'arasa wajen Ammie da sauri ta rungumeta ita da Huda tana cewa "I miss you Ammie" tareda k'ank'ame ta .Ammie na shafa kansu ta ce "I miss you too twin" da k'yar suka saketa suka dawo falon suka zauna suna Gaida Ammie,ansa Musu tai tana tambayar su hanya da Kuma Anty khadija ansa mata sukai suna ta murmushi.ganin yanzu suka zo Kuma suna buk'atar hutu sannan Kuma k'ila ko sallah basuyi ba yasa Ammie ta ce su wuce d'aki suje suke suyi wanka su Huta sa fito anjima" mik'ewa sukai suna ansa mata sannan suka haura Sama zuwa d'akinsu nan Ammie tasa muneeb ya kai musu kayansu sama.....



# <9HUYAAM
#<9AZIZ CHIROMA
#<9LAMID'O
#<9AFEEF
#<9ABDALLAH SHATTIMA




Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 before mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =G

2270127432 Naja'atu umar zenith bank

Evidence of payment =G
07066508376



*Yan Niger <<_zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA =G*
07066508376



*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*


*Ina kuke manyan mata masu capacity =؃=؃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni > da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃=؃ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire < Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire < Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =G

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a

Please Login or Register in order to submit comment