Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"It's okay my dear Bansan wannan kukan Kinga fa karki B'ata kwalliyar ki gashi kunyi kyau". Ta fad'a tana murmushi.kallo D'aya Afeef yay musu ya d'auke kansa Yana d'aga wayar Mai martaba daya k'ira shi yanzu.a hankali Huyaam ta zame jikinta Daga na Ammie tana share hawayen idonta . ya haidar yasa dariya yace. "Sai Kuma aje can ayiwa Anty khadija muma mu huta" ya fad'a Yana K'ara sautin dariyar sa. nan Huyaam ta k'ara sautin kukunta Ammie ta hari Haidar tace. "Ya isheka babban kawai kaida zaka rarrasheta Amma Kaine kake sata kuka" haidar ya d'aga hannunsa sama alamar Saranda yace. "Tuba nake Ammie" Ammie ta d'auke kanta tana kallan Huyaam tace. "Mamana idan baza kije ba ki hak'ura muyi zamanmu danni ma kaina kamar zanyi Kukan haka nake ji Dan bana San rabuwa daku". Huyaam ta girgiza mata kai alamar a'a zata .ya Zarah tai Murmushi ta jawo Huyaam Jikinta ta rumgume tana murmushi tace. "I'm gonna miss you sis". Huyaam itama ta rumgumeta . Afeef ne Daya ja gefe Yana kallansu bayan ya gama wayar da yake da Mai martaba.ganin suna k'ok'arin B'ata masa lokaci yasa yay gyaran murya Yana duba rantsatstsan agogon Dake tsintsiyar hannunsa kafin ya d'ago Yana kallansu Rai a had'e yace. "Ya isheku haka".ya fad'a Yana kallansu kafin ya tsaida idonuwansa akan Huyaam yace. "Ke Kuma idan bazaki ba ki hak'ura da zuwan kawai tunda Babu Wanda yayi Miki dole akan Kije.naga anan nan kika damu mutane da surutun tafiya Abuja shine yanzu Kuma zaki bud'ewa mutane Baki kina musu kuka Dan samun waje". Ya fad'a Yana kallanta.saurin girgiza masa kai Huyaam tai tana cewa cikin dashashshiyar Muryar ta .",na daina zanje".ya ya haidar dai sai gimtse dariyarsa yakeyi,ya Zarah ma murmushi take .Afeef ya d'auke kansa daga kallanta ya k'arasa har gaban Ammie ya tsaya Yana ya Kallan Ammie yace. ", Ammei zamu tafi? Ammie ta shafa kansa tace. "Allah ya kiyaye Allah ya sauke ku lafiya idan Kun sauka Abuja ka k'irani sannan idan jirgin ingiland d'in ma zai tashi ka k'irani". Afeef ya gyad'a mata kai sannan yay mata side huge ya juya .baba magjiya tana kallan ya Afeef tace. "Allah ya kiyaye Mai babban suna Allah ya sauke ku lafiya" Afeef ya kalleta Fuskarsa a sake ya ansa mata da Ameen sauran masu akinne Dake ciki suka fito daga cikin kitchen d'in suka shiga yiwa Afeef Allah ya kiyaye, ansa musu yayi da kulawa juyawa sukai suka koma kitchen Dan cigaba da aikin nasu bayan sunyiwa su Huyaam ma Allah ya kiyaye.Huyaam na kallan Ammie tace. "Ammie Ina Abba?".. Ammie tace. "Baya nan Huyaam meya faru? tace. "Sallama zamuyi". Ammie tai murmushi tace. "ba kunyi sallama dashi tun da sassafe ba".. gyad'a mata kai Huyaam tai Ammie tace. "To kingani tunda baya nan kwayi waya idan Kun sauka kinji?." kai Huyaam ta gyad'a mata. ya Zarah ta duk'ar musu box d'in tabi bayan Afeef Wanda har ya nufi k'ofar fita daga falon hakama ya haidar muneefa da ya zarah ne zasuyi musu rakiya zuwa airport d'in.Huyaam ta k'araso ta K'ara rumgume Ammie kafin su saki juna Huda ta kama hannun HUYAAM suka fita daga falon bayan itama ta rumgume Ammien..Ammie na d'aga musu hannu har suka fice daga falon gabad'aya tana murmushi.kafin ta D'an goge k'wallar D'ata D'an d'igo mata kad'an a idonta don Allah ya Gani ba k'aramin kewar yaran nata zatai ba.Baba magajiya dama tuni ta koma kitchen d'in..


AFeef na tsaye a compound d'in palace d'in ya Haidar har ya fito da motar Yana tsaye kusa da Afeef Yana kallan dogaraye biyun da suke lodawa su Huyaam kayan su acikin boot d'in.bayan sun gama suka rufe boots d'in sannan suka Bud'ewa su Huyaam back seat tunda nan zasu shiga.Huda ce ta fara shiga sai Huyaam sannan ya Zarah sai muneefa.rufe back seat d'in sukai bayan sun shiga .suna Kallan Afeef suka zube har k'asa suna Mai Allah ya kiyaye, ansa musu yayi da kulawa kafin yazaga D'aya side d'in zai shiga front seat ya Haidar ma ya shiga driver seat Yana tada motar.salima ce ta k'araso wajen da sauri Dan so take taiwa Afeef sallama saidai tana gab da k'arasowa wajen motar ,a dai dai lokacin ya haidar ke yin revers da motar tsayawa tai cak a inda take tsaye tana kallon motar Bata ko kiftawa shiko Afeef kallo D'aya yay mata ya d'auke kansa Yana kallan harabar gidan.ya haidar nema ya kalli shi sai Kuma ya D'an juyo back seat ya kalli ya Zarah yace. "Ko wajenki salima tazo ne zarah?. Ya Zarah ta tab'e Baki tana girgiza masa kai tace. "A'a" ya haidar yay shiru Bai K'ara magana ba har suka fice daga gate d'in palace d'in gabad'aya dogarayen Dake Bakin gate d'in suna ta d'aga musu hannu ta patan sauka lafiya kamar zasu kifa....


Ya Haidar na yin parking a hararar air port d'in Afeef ya Bud'e motar ya sauka sannan ya Haidar sauka shima sai su Huyaam Dake back seat gabad'ayansu suka fito suka tsaya nan jikin motar suna kallan harabar airport d'in da mutane keta kai kawo a Wajen, da Allah ya taimake Suma suna zuwa lokacin har an fara boarding classes dama VIP ne nasu ya haidar ya Kalli su ya Zarah yace. "Ku jira ni anan bari na Rakasu da kayan?". AFeef yace. "Noo! Karka wahalar da kanka ka bari ni zan d'auki nawa Suma zasu d'auki nasu" ya haidar baiyi musu ba nan ya musu patan sauka lafiya Huyaam ta matsa kusa dashi ta rumgume shi kafin ta sake shi tace. "Mun tafi". Ya Haidar Yana murmushi yace "Zanyi missing dinku twin's d'in Ammie"Huda ma tana murmushi tace. "Same Yaya" ta fad'a itama tana rumgume shi kafin su saki juna.ya Zarah ta Kalli Afeef tan murmushi tace. "Allah ya kiyaye Yaya" ya ansa mata Yana rumgume muneefa data matso kusa dashi tana masa Allah ya kiyaye sakinta yayi Yana ansa mata tareda mata murmushi.Huda suka juya suka rumgume ya zahra sai muneefa itama Data rumgumesu sukai Musu patan sauka lafiya ansa musu sukai suna d'aukar kayansu da sauri ganin Afeef har yayi gaba ya barsu..Saida suka ga tashin jirginsu su Huyaam sannan suka shiga motar suka bar airport d'in gabad'aya suka nufi inda Ammie ta aiki ya haidar akan ya karb'o mata sakon Data Aikeshi......


___________&


Hajiya Lubabatu ce tsaye daga nan Bakin k'ofar d'akin Salima tana kallanta tace. "Waini kumbure kumburen me kike ne tun d'azu Salima naga Tunda kika fita zakiyiwa Afeef sallama kika dawo ranki a b'ace nayi nayi Kuma ki gayamin Maiya faru kink'i?."ta fad'a tana kallan Salima Dake kwance a d'akin saman gadon.
Salima ta mik'e Zaune a fusace kamar dama jira take tace. "Wai mama yaushe zan samu ya Afeef yayi min Kallan k'anwar sama agidan nan? bare kuma ace budurwarsa har na samu soyayyar sa ace anaso Azo ga batum AURE?.Tayaya nace Tayaya mamaaa!!? Salima ta fad'a cikin k'arajin da Saida Hajiya Lubabatu ta tsorata Dan za'a iya cewa ma Wani yaji.hajiya Lubabatu tai saurin rufo k'ofar d'akin harda murza key kafin ta k'araso cikin d'akin da sauri ta kai zaune gefen gadon tana kallan Salima hankali Tashe tace. "Meye hakan Salima?.." Salima tace cikin Damuwa. "Soyayyar Afeef ce mama" Hajiya Lubabatu ta rasa ya zatai can dai tai k'asa da murya tace. "Soyayyar Afeef kuma salima? Salima tace. "Eh mama soyayyar ya Afeef ce". Ta fad'a tana rik'e k'irjinta. Hajiya Lubabatu ta dafa kafad'ar Salima tai k'asa da murya tace. "Naji Amma ki nutsu kimin bayani Mai faru? sannan Yanzu duk Mai ya kawo wannan zancen Kuma? Salima tace. "Wai mama d'azu naje zan Mai sallama shine ya shige motar da sauri Dan karma nai Masa magana, shima ya Haidar Yana kallona Bai tsaya ba yaja motar suka bar gidan gabad'aya agaban bayan gidan nan suka walak'an tani wallahi mama bakiji kunyar dana jiba a wannan lokacin,mama nai Dana sanin zuwana Kinga ai saisu d'auka banida Wani Daraja ko?". Ta fad'a tana fashewa da Kukan da take ta rik'ewa tun d'azu wanda Bata Samu damar yiba sai yanzu... Hajiya Lubabatu ta kamo hannunta tace. "Cikin kwantar da murya. "Salima kece kike d'orewa kanki Damuwa tun daga yanzu Mai zaisa ki damu haka?nace ki Kwantar da hankalinki akwai abinda nake jira kink'i ,yanzu Salima idan kin kula bafa ke kad'ai yakeyiwa haka bafa harda Ka'nnensa to tunda hakane Mai zaisa ki dinga d'aga hankalinki akan 'yar wannan matsalar da Bata kai ta kawo ba". Salima ta d'ago tana kallan maman nasu da mamakin abinda ta fad'a tace. "Yanzu mama haka Zaki fad'a?Sau Kuma ta fara girgiza kai tana cewa. "kece kike ganin wannan a matsalar da Bata kai ta kawo ba Amma Ni aguna babbar matsala ce.ina zaman zamana kika koyamun soyayyasa a zuciyata tunda ina ganin abun ba Mai yiwuwa bane har na dawo na yarda na kamu da mugun sonsa aida ace Baki tilastamin ba da bani assurance d'in cewa zai soni ba da tuni ban d'orawa kaina Damuwa ba Ina zaune hankalina kwance. Amma yanzu kice Mai fad'amin haka wai na d'orawa kaina bayan kece kika D'ora min wallahi mama Dan bakisan Mai nake ji bane shiyasa zaki ce haka". Ta fad'a tana sheshshek'ar kuka dan da Gaske take soyayyar Afeef Neman tarwatsa mata zuciya kawai takeyi,ga Wanda takeyi domun sanma Bai San tana yiba.Hajiya Lubabatu data zubawa Salima ido da tunda ta fara magana take mamakin abinda take fad'a mata ta sauke ajiyar zuciya tana kallan Salima tace. "Naji duk abinda kika fad'a Salima Amma nidai abinda nake so Dake shine ki K'ara kwantar da hankalinki nai miki ALK'awarin Afeef saiya kalleki kallo Irin na soyayya sannan ya soki ya K'auna ceki kamar ransa zaifita". Amma fa saikin Kwantar da hankalinki munbi komai a Sannu". Tafad'a tana K'ara bawa Salima tabbaci.Salima da sai yanzu ta d'anji Wani relief Jin abinda Hajiya Lubabatu ta fad'a tace. "Da Gaske mama?" Hajiya Lubabatu tace. "In Sha Allah". Salima tace. "Shikenan mama Amma Dan Allah kiyi da sauri". Hajiya Lubabatu tace. "naji Amma abinda nake so Dake shine ki K'ara kwantar da hankalinki kawai ki barmin Komai a hannu na bani na fad'a miki ba?"Salima tace . "In Sha Allah mama na bar miki" Hajiya Lubabatu ta Mik'e tace."bari naje Ina Jin muryar Aziz a falo" daga haka ta Sauka daga saman gadon ta k'arasa ta Bud'e k'ofar d'akin ta fita tana jawo k'ofar ta rufe.......


A falo ta Tarar da Aziz yana tsaye ta k'arasa tana kallansa tace. "Ya a Kai kake ta k'wala min k'ira haka? Aziz yace. "Dama Inaso ne zan koma bichi anjima ne". Hajiya Lubabatu Tace. "To Allah ya kaimu Amma zaka tafi da ikleema itama Zata hutu gidan sumayya". Aziz yace. "Okay" daga haka ya juya ya fita daga falon gabad'aya.hajiya Lubabatu ta shiga K'iran ikleema Dan ta fad'a mata akan ta shirya tabi Aziz anjima.....


K'arfi Shabiyu da mintuna su Afeef suka is a Abuja.shata d'in taxi ya d'aukar musu har unguwar su Anty khadija Dake nan house of assembly.yana nan zaune gaban motar har suka shigo layin.tun da suka Shigo layin Huyaam Dake zaune a bayan motar kusa da Huda ta jinginar da kanta da kujerar motar take bin layin da kallo to remember when last her to be come this home. Har suka k'araso Bakin gate d'in idonta ya sauka akan security d'in da suke zaune bakin gate d'in.bud'e front seat d'in motar Afeef yayi ya sauka ya bawa Mai taxi din kud'in motarsa Yana kallan su Huyaam da Suma suka fito daga cikin motar Mai taxi d'in ya shiga fiddo musu da boxes d'in nasu Dake cikin boot d'in...

Su Huyaam zasu d'auki boxes d'in nasu kenan D'aya daga cikin security d'in ya k'araso Yana Yi musu sannu da Zuwa Dan tabbas ansanar musu da zuwansu tun kafin ma su iso.lokacin da suka sauka Afeef ya K'ira Anty khadija ya fad'a mata sun iso alokacin har take cewa zata Aiko driver ya d'auke su Afeef yace mata a'a zasu hawo taxi ma su taho sanin halin Afeef d'in yasa ta rabu dashi.Huyaam ta girgizawa security kai tace. "Ka bari zamu iya shigar da kayan". Security yayi murmushi yace. "A'a Hajiya ki bari kawai kunsha gajiyar hanya".ya fad'a Yana karb'ar kayan nasu .babu musu HUYAAM ta sakar masa ganin yadda ya kan k'ame hannun box d'in yak'i saki ya karb'i ta Huda ma zai karb'i ta Afeef yayi saurin Dakatar dashi sannan yay gaba Suna biye dashi har suka k'arasa gate d'in.sauran security da Mai gadi suka shiga yi musu barka da zuwa cikin girmamawa har suka shiga cikin gidan.gidane k'aton Gaske wanda ya ansa sunansa gida,ke daga Gani ma kinsan Anty khadija ba k'aramin mutum take aure ba saboda yadda gidan ya had'u iya had'uwa. Sannu a ahankali suke bin bayan security har suka iso k'ofar babban falon gidan .suna shiga falon siyama sa'ar su Huda Dake zaune falon tana zaman jiran su ta taho da gudu ta had'a ta rumgume su gabad'aya tana murmushi tace. "Well come twin I so so much miss you" ta fad'a tana k'an k'ame su kafin ta sake su lokaci D'aya tana kallansu tana murmushi.suma murmushin suka sakar mata .siyama ta kalli Afeef ta risina tana murmushi ta gaishe shi tareda yi Mai Sannu da zuwa.ansa mata yay da kulawa.Anty khadija ce data fito daga Wani corridor ta k'araso falon tana murmushi tareda kallansu tace. "Sannunku da zuwa daughters". Tana fad'ar haka ta shiga rumgume su one by one .ta juyo tana kallon Afeef Daya coge yak'i zama tace. " ka zauna mana ka wani tsaya". Afeef ya shafa kansa Yana murmushi yace. "Mummy tafiya Zanyi saboda kar nai missing flight dama na kawo sune" mummy ta harareshi tace. "naga kacemin flight d'in 2:30pm ne Kuma shine yanzu zaka cemin tafiya zakayi Dan Rashin tsoron Allah Afeef". Afeef dai shafa kansa kawai yake Yana D'an murmushi Amma baice komai ba.mummy tace. "Ka zauna kasha ruwa ka huta kai sallah kaci abinci kafin nan saika tafi" Afeef ya D'an Bud'e ido da Baki Yana kallanta Jin yadda take lissafo duk abubuwan da zaiyi baice komai baya zauna nan Saman kujerar. Mummy tana kallan su Huyaam tace. "Ku zauna mana Huyaam"zama sukayi Mai aikin gidan ta shigo falon bakinta d'auke da sallama Hannunta rik'e da k'aton tray Wanda ta d'oro ruwa da drink's Akai ta kawowa su Huyaam ta ajiye nan Saman table ta tsugunna har k'asa tana gaida Afeef kafin ta gaida su Huyaam sannan tabar wajen.mik'ewa Afeef yayi Jin ana K'iran sallahn Azhar mummy ta kalleshi ganin ya mik'e tace. "Ina Zaka?...yace. sallah Zanyi" mummy tace "To ashiga b'angaren Bak'i kayi sallahn aciki" ansa mata yayi Yana barin falon gabad'aya ya nufi b'angaren Bak'in kamar yadda mummy ta fad'a.mummy ta Kalli siyama data mak'alewa su Huyaam tace "Siyama Kaisu d'aki suyi wanka sai suyi sallahn idan sun gama saiku fito kuyi lunch" Babu musu siyama ta mik'e Suma suka Mik'e suka bi bayan siyama. K'iran Mai aikin Anty khadija tai bayan ta iso tace. Ta d'auki boxes d'in ta kaiwa su Huyaam d'akin siyama". Babu musu ta ansa mata cikin ladabi sannan ta mik'e ta shiga d'aukar boxes d'in.Anty khadija itama ta mik'e ta haura sama Dan yin sallahn.....




#<9HUYAAM
#<9LAMID'O
#<9AZIZ CHIROMA
#<9AFEEF




Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 beforehand mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =G

2270127432 Naja'atu umar zenith bank

Evidence of payment =G
07066508376



*Yan Niger <<_zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA =G*
07066508376



*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*


*ASSALAMUALAIKUM MUTANAN*

*Ina kuke manyan mata masu capacity =؃=؃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni > da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃=؃ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire < Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire < Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =G

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire < Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.

*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =I+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=؃=؃*




07066508376________
'Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD


*<9HUYAAM<9*


*NA*


*___NAJA'ATU UAMR FAROOQ__*


*__(MRS SARAKIES =؋)__*


PAGE3 3


__________&


Sallah kawai Afeef ya iya yi a falon ya fito daga b'angaren Bak'in baiko kula tulin lunch d'in da Mai aikin Anty khadija ta kai masa har b'angaren Bak'in ba.fito warsa yayi nan main falorn gidan Anty khadija ya zauna coz ba Jin yunwa yakeyi ba, bugu da k'arima ya k'agu ya bar gidan gabad'aya.yana nan zaune a falon har bayan mintuna biyar Anty khadija ta sauko downstairs d'in ta k'araso falon tana Kallansa ta ce "kaci abincin da akai kai Maka dai ko? Ta fad'a tana kallansa.shafa kansa Afeef yayi Yana D'an murmushi ya gyad'a mata kai alamar eh ya ci.Anty Khadija ta harareshi tace "bakaci ba Afeef tunda naga kana wannan murmushin bakaci ba, sannan baici ace har ka ci abinci a wannan D'an lokacin ka fito ba" Afeef ya D'an Bud'e ido Yana murmushi har lokacin ya ce "mummy mai yasa bakya yadda Dani ne wai Yanzu?". Anty khadija ta ce "Taya zan yadda da kai bayan nasan hakinka". Afeef yay shuri baiyi magana ba . Anty khadija ta ce "ko dai abincin ne Bai Maka ba yanzu a asake Maka Wani? Afeef ya d'ago ya kalleta da sauri ya girgiza mata kai ya ce "A'a mummy tafiya ma Zanyi Kinga time is approaching kar nai let". Ya gyad'a Yana duba time awayarsa.Anty khadija ta Sauke numfashi ta ce "aishikenan Amma kasa aranka wannan shine zuwanka na k'arshe a gidan nan da zaka k'i cin abinci idan kazo ka". Ta fad'a da sigar warning Gyad'a mata kai yayi ya ce "in Sha Allah" kallon Mai aikinta tai Dake jera Abinci a dining ta ce "Ramma! Juyowa yamma tai tana ansa mata cikin ladabi kafin ta fara saukowa daga stairs d'in dining d'in zata K'araso cikin falon,tun kafin ta k'araso Anty khadija ta ce "jeki sama d'akin siyama ki k'irasu gabad'aya kice suzo suyi sallama da yayansu zai tafi" cikin girmamawa Ramma ta ansawa Anty khadija sannan ta nufi stairs d'in. Bayan su Huyaam sun sauko falon lokacin har sunyi wankan sun sauya kaya Anty khadija na murmushi tana kallansu ta ce "wai tafiya zaiyi shine yasa na k'iraku kuyi sallama" kallan Afeef sukai dukansu Daya mik'e yana kallan Wani direction d'in daban" suka had'a Baki wajen cewa "Allah ya kiyaye Yaya" ansa musu yayi lokaci D'aya Yana juyowa ya Kallesu D'aya bayan D'aya sai Kuma ya juya ya ta kalli Anty khadija ya ce "Ina boys suke? Anty khadija na murmushi ta ce "Basu dawo daga school ba" Jin jina mata kai yayi Amma baice komai ba.Anty khadija tana kallan sa ta ce "yanzu ai saika jira driver ya kaika ko? Afeef ya Kalleta ya ce "Yana nan ne? Ta ce "eh mana har nai masa magana ma tun d'azu ya fito da mota zai kaika airport d'in" da okay kawai ya ansa mata ya d'auki box d'in kayan na shi Dake nan tsakiyar falon yay hanyar k'ofar fita tareda da anty khadija sai su HUYAAM da suka biyo bayansu...


Afeef na zaune gaban motar Yana kallan gabansa Anty khadija na kallonsa ta ce "Allah ya tsare Allah ya saukeku lafiya"ansa mata yayi yana juyowa ya Kallesu gabad'ayansu, d'aga musu hannu yayi kamar yadda Suma suke d'aga masa bayan driver ya ja motar har suka bar gidan gabad'aya .Anty khadija ta tusa su agaba suka koma cikin falon.... dukansu suna Zaune a dining room suna lunch Anty khadija ta Kalli HUYAAM ganin ta mik'e tana k'ok'arin barin wajen ta ce "ya naga kin mik'e? murmushi Huyaam tai mata ta ce "na k'oshi ne mummy" Anty khadija ta Kalli plate d'in gabanta sannan ta Kalli HUYAAM ta ce "D'an wannan Abincin da kika ci shine har kika k'oshi? Huyaam ta Sauke Idonta k'asa ta ce "Allah da Gaske nake mommy na k'oshi" Anty khadija ta Sauke numfashi ta ce "ai shikenan Kya K'ara anjima" ita dai HUYAAM murmushi tai ta bar dinning d'in ta koma falo ta zauna tana duba wayar ta .bayan kamar mintuna biyar suma duk suka baro dining d'in suka dawo nan falon suka zauna suna hira da Anty khadija Dake tambayarsu gida da Kuma school su kuma suna Bata ansa . D'aga kanta tai tana kallan time ganin k'arfe uku Saura na Rana yasa ta kalli siyama tace "lafiya kuwa yau har k'arfe uku saura su imaan Basu dawo ba? ko rufe Baki batai ba sai ga sallamar yaran sun shigo falon cikin nutsuwa su uku, Maza biyu sai mace D'aya macen ce ta taho da gudu direct Wajen mommyn nasu ta nufa sa'ar muneefa ce Amma kuma muneefa ta Bata watanni itace autar anty Khadija.Anty khadija ta d'ago imaan daga jikinta tana kallanta tace "Baki ga Bak'i bane zaki taho da gudu ki rumgume ni?" sai a sannan Imaan ta juya tana kallansun Huyaam Dan Sam shigowar ta Bata kula dasu ba hankalinta na kan mommynta.sakin Anty khadija tai ta nufi wajen su da Sauri tana cewa "Yaya HUYAAM da Yaya Huda Yaushe kuka zo? Ta fad'a tana murmushi.Huda tana D'an Murmushi ta ce "d'azu muka zo lokacin Kuna school" imaan ta ce "well come,amma kwana zakuyi ko?" Ta fad'a da sigar tambaya.Siyama ta ce "to uwar surutu kin dawo zaki fara ko? itadai Huyaam murmushi kawai takeyi tana kallan imaan kafin ta Mik'a mata hannu alamar tazo gareta.babu musu imaan ta k'arasa wajen Huyaam. 'yan biyun Anty khadija ne Hassan da Hussain Suka gaida su Huyaam cikin ladabi tareda Yi musu Sannu da zuwa cikin farin ciki.HUYAAM na murmushi ta ce "Hassan and Hussain" suka Kalli juna sannan sukai murmushi.. Ramma ce ta shigo falon tana kallan imaan ta ce "babyn mummy an dawo? Imaan ta gyad'a mata kai ta ce "anty Ramma zafi nakeji" Ramma na murmushi ta ce "Aishiyasa ma Ina Jin hayaniyarku na fito muje acire kayan" tana fad'ar haka ta k'araso ta kamo hannun imaan suka haura sama. Anty khadija na kallan su Huyaam ta ce "ya kamata Kuma kuje ku D'an kwanta ku huta ko zuwa anjima ne saiku fito kafin nan jikinku ya war ware ko ya ya ne" gyad'a mata kai sukayi suna ansa mata ta Kalli siyama ta ce "siyama kuje d'akinki ko Kuma Wanda aka gyara musun" Ansa mata Siya ma tai suka mik'e suka haura sama zuwa d'akin siyama......


Jirginsu su Afeef Bai tashi akan lokaci ba saida ya K'ara wajen 4O minutes sannan akai boarding classes gabad'aya. Yana zaune a VIP kamar yadda ya saba ya jingina da kansa Jikin kujerar jirgin.lamshe idonsa

Please Login or Register in order to submit comment