Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi slowly Yana Jin yadda jirgin ke tafiya a hankali har ya fara d'agawa sama cikin ikon Allah withing a minutes jirgin ya gama tashi a sararin samaniya zuwa k'asar ingiland a wannan lokacin Afeef bacci ne kawai ya daukeshi....

___________&

Da daddare su Huyaam suna kwance a d'akin siyama. Huyaam na saman gadon siyama ita kad'ai tana kwance sai Huda da siyama Dake kwance a D'aya gadon ko Wacce rik'e da wayarta suna latsawa gefe D'aya Kuma suna hira. HUYAAM na rik'e da wayarta tana sake dealing number Ammie bayan wayar da sukai tun bayan da suka iso suka Sanar mata Isowar su, to shine yanzun ma take K'ara dealing number nata.bugu biyu Ammie ta d'auka cikin shagwab'a Huyaam ta ce "good evening Ammie" daga can b'angaren Ammie tai murmushi ta ce "evening daughter ya Abuja" Huyaam ta gyara kwanciyar ta ta ce "lafiya lau Alhamdulillah Ammie Ina su muneefa da ya Zarah? Ammie Dake Zaune a d'akinta kan gado ta ce "duk lafiya lau suke Zarah tana d'akinta ni Kuma kin ganni na kawo muneefa da tai bacci d'aki" Huyaam ta ce "to Ammie ki gaida su"Ammie ta ce "zasuji in Sha Allah" Huyaam ta ce " Ammie Ina Ya haidar d'azu na k'irashi Bai picking ba?" Ammie ta ce "aikuwa d'azu ya dawo may be bai kula ba ko Kuma baya kusa da wayar ne" Huyaam ta ce "okay good night" Ammie na murmushi ta ce "good night and take care of yourself dear" Huyaam ta lumshe idonta ta Bud'e ta ce "in Sha Allah! daga haka sukai sallama" Bud'e k'ofar d'akin akayi Anty khadija ce ta lek'o tana kallan su ta ce "hope you are comfortable here daughters dan naga k'unk'i zaman d'akin da nasa aka gyara muku shiyasa nasa aka d'auko D'aya gadon aka kawo d'akin nan tunda naga duka ku ukun bakwa San rabuwa da juna" Huda Dake kwance a D'aya gadon ita da siyama ko Wacce tana latsa wayarta suka d'ago suna kallon Anty khadija sai Kuma sukai murmushi suka ce "eh mummy we are comfortable" Jin jina kai Anty khadija tai tana kallan su ta ce "babu abinda kuke buk'ata ne? Girgiza mata kai sukayi alamar babu komai ta ce "to ayi addu'a kafin akwanta Saida safe" ansa mata sukai daga haka ta juya ta rufo musu k'ofar gabad'aya....


Afeef ba su suka isa inglanda ba sai wajen k'arfe 11 na dare .agajiye ya K'arasa saukowa daga matattakalar jirgin ya fito daga area wurin gabad'aya bayan ya d'auko kayansa . John ne ya taho da sauri Yana welcoming ogan nasa cikin farin cikin dawowar sa ya karb'i kayan hannunsa,Afeef bai hanashi ba ya sakar masa Dan Allah ya Gani a gajiye yake sosai , bin bayan John kawai yake har suka k'araso wajen da yay parking yana kallan John Daya Bud'e masa back seat da sauri Yana K'ara welcoming d'insa,da ka kawai Afeef ya iya ansa Masa ya shige bayan Motar John ya rufe a hankali sannan ya Bud'e boot ya sa box d'in ya zaga driver seat ya shiga ta-da motar yayi suka fita daga cikin airport d'in gabad'aya.john ya d'ago ya Kalli Afeef bayan ya ajiye masa box d'in kayan nasa anan tsakiyar falon yay masa sallama sannan ya juya ya fita daga falon gabad'aya bayan ya kullo masa K'ofar .sauke numfashi kawai Afeef yayi Yana ya rik'e da k'ugunsa Yana k'arewa falon kallo ganin yadda yake agyare tsaf Kamar jiya jiya Yabar gidan alamar dai ana kula da komai na gidan yadda ya kamata ajiyar Zuciya ya sauke bayan ya d'au box d'in nasa ya nufi hanyar stairs Dan zuwa d'akin sa.wanka kawai Afeef ya iya yi bayan ya k'arasa d'akinsa ya haye saman gadon sa wanda shima an gyara shi tsaf Kamar yadda yake buk'atar ganin sa ya kwanta ko Ammie Bai samu ya K'ira ba ganin dare yayi yasa ya bari zuwa gobe da safe idan Allah ya kaimu ya K'iratan yadai turawa Mai martaba text message akan ya sauka daga haka ya ajiye wayar nan gefensa ya lumshe ido yana karanto addu'ar kwanciya bacci.....


*2:30am*

Agigice Hajiya inna ta fito daga cikin d'akinta cikin kid'imewa Jin ihun sultan Wanda shine ma ya Tasheta daga nan nauyan baccin da takeyi Dan yau ko sallan daren da take tashi tayi yau ta makara Bata tashi ba tana gyara zaman hijab d'in jikinta suka kusa cin karo da Anty Amina itama data sauko downstairs d'in agigice d'akin sultan kawai dukansu suka nufa saboda gigicewar da sukai sunma kasa tsayawa su kashe kunne Suji ta Ina ihun yake fitowa burinsu su gansu a d'akinsa,suna isa suka tsaya Turus ganin k'ofar falon a Bud'e basu tsaya nan ba suka k'arasa har cikin d'akin nan ma dai Turus d'in suka tsaya suna k'arewa d'akin kallo alamar dai baya ciki Hajiya inna na kallan anty Amina cikin d'imuwa arikece ta ce "Amina Ina sultan d'in yake Kinga fa baya cikin d'akin mun Shiga uku ni Abuwa" ta fad'a tana rarraba ido.anty Amina ta ce "Nima banganshiba hajiya muje ta k'ofar falon naga kamar ta nan nake Jiyo ihun ai tun kafin ta rufe Bakinta Hajiya inna ta bar d'akin ta fito gabad'aya tai Hanyar k'ofar babban falon rikice a nan k'ofar falon daga waje taga yadda fadawa K'arti har su Hud'u suna kowawa da sultan sun rik'e shi suna son dawo dashi ciki Amma yak'i fir ya tirje ihu kawai yake Yana fusge fusge sai kace Wani mahaukaci ga wasu daga cikin fadawan gidan da ma wasu daga cikin mazan palace d'in suma sun fito sun taru kamar Wani Taron biki suna kallo Amma Kuma sun kasa taimaka musu su rik'e shi kowa Yaja gefe ya tsaya yana kallon sultan .Anty Amina da inna suka k'araso wajen a firgice adai dai lokacin da Mai martaba ma ya iso Wajen daga shi sai jallabiya da Hirami Daya yafa anan saman kansa saboda K'iran waya Daya samu daga da Wani acikin mazan palace d'in ya fad'a masa.kallan Hajiya inna yayi data had'e Rai tana taiwa mazan palace da sauran fadawan da su suka fara silalewa D'aya Bayan D'aya suna barin wajen ganin Hajiya inna da Mai martaba sun iso Hajiya inna ta nuna su da yatsa cikin b'acin Rai ta ce "muna fukai kun tsaya kuna kallo Amma kaf cikin ku Babu Wanda yayi k'ok'arin yaga ya rik'e sultan kun kaishi ciki Saidai kuja ku tsaya kun Kasa tab'uka komai kun tsaya kuna kallo" sunkuyar da kai k'asa sukai suna Mai Jin kunya.a tsawa ce tace su wuce su Basu wuri muna fukan banza muna fukan wofi" haka tai ta fad'a .sum sum kuwa suka fara farin wajen D'aya bayan D'aya sarki ya bisu da kallo ganin harda waziri Ashe a wurin girgiza kai yayi Yana Mai Jin Wani Irin d'aci a ransa .tsaki inna ta jaa da k'arfin Gaske bayan itama taga wazirin tace da k'arfi "muna fukan banza muna fukan wofi ahaka zaku k'are in Sha Allah Kuma da iKon Allah sai jikana ya samu lafiya Idan Wani ne ma yay Masa wannan aikin sai dai ya koma kan nasa 'ya'yan" Anty Amina ta shiga bawa inna hak'uri ganin tana Neman sub'utar Baki a gaban bayin gidan.hajiya Inna ta ce a gusay "K'yaleni Amina kina ganin Ashe suna wajen Amma kaf cikin su ace Babu Wanda zai taimakawa wad'an nan bayin Allahn da suka rik'e sultan lallai sai yanzu na yarda da ake cewa naka naka ne Amma dad'in zama sai bare Wallahi sai yanzu na yarda" ta fad'a tana Sauke numfashin b'acin Rai.Anty Amina tai k'asa da murya ta ce "kiyi hak'uri inna" Hajiya inna ta goge idonta da k'walla ta kusan zubowa ta Kalli dogarayen da suke rik'e da sultan tace su tai Maka su shigo dashi ciki "Mai martaba yay gyaran murya ya ce cikin nutsuwa Yana b'oye rauni da Damuwar da yake ciki aduk lokacin Daya wayi gari yaga sultan a irin wannan halin yaro saurayi Wanda ak'allah zaiyi 25 to 26 haka a shekaru Amma shine ke wannan ciwon haukan har yanzu Abu sama da shekaru 28 "ku rik'e shi kawai " cewar Mai martaba Yana bawa dogarayen umarnin K'ara rik'e sultan. matsawa sarki yayi kusa da sultan yasa hannu ya dafa shi Yana karanto masa addu'o'i tsawan Wani lakaci take sultan Yaja Wani dogon numfashi lokaci D'aya jikinsa ya saki ajikin dogarayen Dake rik'e dashi Mai martaba ya Basu umarnin su shiga dashi ciki Babu musu suka ansa masa tareda ta rik'o sultan suka shiga dashi ciki.a kan gadon sa suka Kwantar dashi suka duk'a har k'asa sukaiwa Mai martaba sallama cikin girmamawa sannan suka juya suka fito daga d'akin gabad'aya.Mai martaba ya k'araso d'akin cikin nutsuwa hakama Hajiya inna sai anty Amina zama yayi a gefen gadon Yana kallan sultan Dake kwance Abuwa masu yuwan da nauyin gaske suna dan k'are a ransa Hajiya inna ta Tsaya tana kallan sultan ta fashe da Kuka ta ce "kullum Abu sai K'ara girma yake Allah na tuba ni Abu Kwana biyun nan har Ina murna cewa sauk'i ya fara zuwa musu Ashe abun lafawa yayi" ta fad'a tana share hawayen idonta.mai Martaba ya d'ago ya kalleta yay k'asa da murya ya ce "Hajiya kiyi hak'uri kuje ku kwanta ni zan zauna dashi har safiya in Sha Allah" Hajiya inna ta ce "a'a kadai barni kai kaje ka huta ni zan zauna dashi" Mai martaba ya Sauke numfashi ya ce "Hajiya ki daiyi hak'uri ki barni dashi d'in Kuna bukatar hutu keda Amina Dan Allah kuje ku kwanta" Anty Amina ta sunkuyar da kanta k'asa alamar girmamawa ta ce " in Sha Allah rankai Dad'e ta Kalli Hajiya inna ta ce "Hajiya muje tun da Mai martaba ya ce zai zauna" kamar Hajiya inna zatai musu sai Kuma kawai ta hak'ura ta Kalli sultan Dake kwance har lokacin Bai farka ba tace cikin sanyin murya "Allah ya Baku lafiya Allah ya kawo k'arshen wannan wahalar"daga haka ta juya tabi bayan Anty Amina ganin tana Neman fashewa da Kuka suka fita daga d'akin gabad'aya.sauke ajiyar zuciya Mai martaba yayi ya zubawa sultan Ido kawai Yana kallansa baya ko kiftawa Abubuwa na masa kai kawo a ransa......



#<9HUYAAM
#<9LAMID'O
#<9AZIZ CHIROMA
#<9AFEEF



Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 beforehand mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =G

2270127432 Naja'atu umar zenith bank

Evidence of payment =G
07066508376



*Yan Niger <<_zaku iya biyan(500 CFR) a Yanzu before mu gama free page. idan muka gama Kuma zai koma(700 CFR) . for VIP Kuma (1000 CFR)MY NITA =G*
07066508376



*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*

*Assalamualaikum*

*Ina kuke manyan mata masu capacity =؃=؃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni > da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=؃=؃ wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire < Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."*

*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire < Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* =G

*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire < Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.

*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =I+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=؃=؃*





07066508376________
'Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD


*<9HUYAAM<9*


*NA*


*__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__*



*__(MRS SARAKIES =؋)__*


My channel link =G
https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y


PAGE3 4


___________&


Kwance tashi Babu wuya a wurin Allah gashi yanzu har su Huyaam sunyi kwanaki biyar a Abuja, rayuwarsu suke cikin walwala da Jin Dad'i agidan Anty khadija duk abinda suka ga dama shi sukeyi, Amma ba Wanda ya Sab'a dokar addini ba ko kuma al'ada kawai duk dai Wani abinda ya Dan ganci Jin Dad'in rayuwa Wanda zai sasu nishad'i to shi sukeyi Dan babu laifi Anty khadija tana San Yara sosai musamman akace 'ya'yan 'yan uwan tane nanfa zakiga nuna soyayya kamar 'yay'an data haifa a cikinta. Yanzu haka k'arfe biyar Saura na yamman ranar saturday shiri kawai suke zasu fita unguwa ne za'a kaisu su ga gari sannan a zaga dasu suga ko Ina a garin Abuja da kewayenta.huyaam na gaban mirror tana shafa lip balm leb'enta bayan ta gama ta juyo tana kallon Huda Dake gyarawa siyama kwallin Daya D'an zazzago ta k'asan idonta.siyama ta kalli HUYAAM bayan angama mata tace. "Wow Masha Allah! kinga yadda kikai kyau kuwa? HUYAAM tai murmushi tace. "Thank you so much sis kema kinyi kyau ai" siyama ta D'an Bat'a Rai tace. "Ya za'ayi nai kyau bayan duk kun kama kunsa kaya iri D'aya ni Kuma nasa nawa daban gaskiya bazan yadda ba saidai Wani ya cire ya sauya Wani kayan in yaso  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~duk mu fita with differents dresses" ta fad'a tana Wani tura Baki gaba.Huyaam tai murmushi ta ce "to ke in Banda abunki wayake Raba hanta da jini". Siyama ta ce "Allah sarkie ni wato Dan Kunga ni kad'ai ce bani da 'yar uwa shine za'a min gori ko? Huda ta rik'o hannunta tana Murmushi ta ce "da wasa take Miki fa, mu mun Isa muce haka kema kinsan mu 'yan uku ne ba 'yan biyu ba" sai Alokacin siyama ta saki murmushi taiwa Huyaam gwalo. Huyaam ta ce "zamu had'u ne yarinya" Ramma ce tai knocking k'ofar tare da sallama suka Bata Iznin shiga.turo k'ofar tai tashigo tana kallansu ta ce "Anty tace ko fito driver na jiranku a waje" ansa mata sukai da to.sannan ta juya ta fita daga d'akin bayan ta rufo musu k'ofar. Huyaam ta d'auki hand bag d'inta da wayarta a hannunta ta ce tana kallansu"ku fito mu tafi Dan Allah" Daga haka tai hanyar k'ofar fita bin bayanta sukai bayan suma sun d'auki wayoyinsu da handa bag suka fito daga d'akin gabad'aya bayan sun kullo k'ofar...a Falon downstairs Suka Tadda Anty khadija Zaune saman kujera sai imaan akusa da ita Hassan da Hussain Kuma suna can back yard d'in compound suna ball . Anty khadija na kallansu ta ce "Kun fito kenan?" Suka ansa mata ta ce "to Maza ku wuce ku tafi tun d'azu driver ke jiranku ko duk kwalliyar aka tsaya Yi ne" ta fad'a tana kallan su .sunkuyar da kai sukai k'asa suna Murmushi Amma basuyi magana ba.Anty khadija tai murmushi ta ce "to ko dai siriki za'a min a garin Abujan ne ban sani ba" ta fad'a da sigar tsokana.ai tuni suka rufe fuskokinsu da tafukan Hannayensu suna Murmushi suka hau cewa "a'a mummy" Anty khadija tai dariya ta ce "aishikenan Allah ya tsare" ansa mata sukai tareda Yi mata sallama. tana kallansu ta ce "karku kai Dare fa" sukace in Sha Allah" d'aga haka suka nufi hanyar fita daga falon gabad'aya imaan tasa rigima akan zata bisu mummy ta hanata ta rarrasheta tukunna ta hak'ura....tunda suka fito daga cikin unguwar nan gabad'aya acikin mota suna tafiya Batare da sun fad'awa driver Ina zai fara kaisu ba,hirar su kawai suke a Bayan motar.jin shiru Basu Fad'i inda zasu ba gashi driver sai tafiya yake Bai San Ina suka nufa ba yasa drivern ya ce Yana kallan gabansa "ranku ya Dad'e Ina zamu fara zuwa? Siyama ta Kallesu ta ce "Ina ya kamata mu fara zuwa? Huyaam ta ce "ai kece 'yar gari ke kikasan wurare" Huda ta ce "tun da an bamu zab'i nidai muje ShopRite ko Kuma Wani park haka " Huyaam ta ce "Nidai indai akwai wurin zuwa mutum yayi wasa ko ya hau kan Doki ko Kuma mota to akai mu can" siyama tai murmushi ta ce"ai duk irin wuraran da kuke so a Garin Abuja akwai just choose the one and go" Huda ta kalli HUYAAM ta ce "to wanne ya kamata muje" Huyaam tai fari da ido ta ce "nidai inda na fad'a shi nake son zuwa" Huda ta ce "to muje" siyama ta kalli driver ta fad'a masa inda zasun .yasan wurin Hakan yasa Babu musu ya ansa musu suka kama Hanyar wajen...wurin shak'atawane babba Wanda aka gina shi na musamman for Irin 'yay'an anjeboters d'in nan like them.wuri ne Mai d'auke da differents places of plays and enjoyment. Tun da driver Yay parking Suka sauko daga cikin motar ya juya zai kai motar inda kowa yake parking idan yazo Huyaam ke kallan wajen Wani irin farin ciki ne Kawai ya kamata bisa ga tozalin da tai da abuwan enjoyments d'in da take so awurin, take taji ta matsu su k'arasa cikin wurin...cikin nutsuwa suke tafiya suna cin karo da 'yay'an Manyan garin Abuja Suma sunzo wurin just for enjoying they self.Saida suka fara zuwa sukai payment na shiga wurin da duk irin abinda zasu buk'ata na kayan ciye_ciye duk suka biya sannan suka nufi cikin wurin. tun daga nesa suka hango differents people like Maza da mata Yara da manya duk kansu 'ya'yan masu kud'i ne wasu 'ya'yan ministers wasu Kuma 'ya'yan senators wasu Kuma 'ya'yan 'yan majalisu ke dukkan wad'an da suke cikin wurin nan dai 'ya'yan manyan mutane ne.ga 'yan matan nan wasu tare suke da samarinsu anfito outun wasu Kuma su kad'ai suka zo wurin just for enjoying they self. kowa da kika gani harkar gabansa kawai sukeyi awajen.wani D'an k'aramin waje su Huyaam suka nufa Wanda Babu mutane sosai awurin.wurine na musamman Mai d'auke da green grass carpet sai Wani kushin marasa k'afafu guda hud'u.daga gefe Kuma Wani D'an k'aramin swimpool ne Mai d'auke da blue din ruwa aciki sai wasu dokuna na wasa na roba da motocin roba sai machines da su kifin Roba da sauransu ke kayan dai wasa kala kala Babu Irin wanda Babu acikin pool d'in nan. zama sukai kan kushin d'in Dake wurin bayan sun k'arasa suka ajiye hand bag d'insu nan saman table d'in gaban kushin d'in.numfashi Huyaam ta sauke tana k'arewa wurin kallo ta ce "gaskiya wurin nan is so much sweetness and enjoyment, I like it so much I swear" ta fad'a tana Murmushi siyama ta ce "ko Ina ma ni kan I like it , Dan Wani time d'in idan zaman gida ya isheni nakan tambayar mommy nace Ina San zuwa sai tasa driver ya kawo mu Nida su Hussain" Huda ta ce "uhmm muma ko a kano akwai?" siyama tai murmushi ta ce "akwai mana kawai dai Dan bakya yawone shiyasa" Huyaam ta ce "aikuwa idan mun koma zan tambayar mana Abba muma ana kaimu time to Time" Huda dai tai shiru batai magana Dan tasan Tatsuniya kawai Huyaam takeyi Amma Dak'yar idan Abba zai yarda.suna wannan zan cen D'aya daga cikin waitress d'in ta kawo musu kayan mak'ulashan da sukai selecting ta ajiye musu nan kan table d'in gabansu sannan ta juya ta bar wajen.Huyaam na kallansu ta Mik'awa siyama wayarta ta ce "ni dai a fara min pictures first before anything, hope kin iya dai?" siyama ta karb'i wayar tana harararta sai Kuma ta ce "wallahi saina fasa" HUYAAM tai murmushi ta had'e hannayenta waje D'aya alamar rok'o ta ce "am sorry sis da wasa nake miki ni na isa nace miki Haka"Jin jina kai siyama tai sannan ta fara d'aukarta pictures kala kala.bayan Wani lokaci HUYAAM ta jawo Huda kusa da ita tace "ai musu tare" nan siyama ta cigaba da Yi musu pictures d'in kamar Babu gobe daga k'arshe Huyaam ta karb'i wayar a hannun siyama zatai wa Huda ita kad'ai Bayan ta gama yiwa Huda tai musu tare da siyama Suna cikin d'auka sai ga wasu 'yan mata nan Irin anjeboters d'in nan sunzo wucewa har zasu wuce sai Kuma suka tsaya suna kallon yadda sake d'aukar hoton sunyi kyau ba kad'an ba .Hakan yasa d'ayar ta jawo hannun wacce suke tafiya taren ta ce"zo muje gunsu" daga haka suka K'araso wajen su HUYAAM suna Murmushi suka ce "wow Masha Allah! Yo look gorgeous gaskiya Kuna da kyau sosai" Huda tai murmushi ta ce "thank you" d'ayar da yake tafi surutu tana kallan Huyaam Dake d'aukar su siyama pic ta ce "ki shiga cikinsu ki kawo nai Muku gabad'aya"Huyaam batai musu ba Dan dama haka take so ai musu pictures d'in gabad'aya ta ce "okay" sannan ta mik'a mata wayar.karb'a tai HUYAAM Kuma ta koma cikin su Huda suka Saka siyama a tsakiya akai ta d'aukar su pictures d'in...wow! Wow! Kawai 'yan matan ke Cewa saboda yadda sukai kyau a pictures d'in har suka gama d'auka" godiya su Huyaam sukai Musu bayan sun karb'i wayar daga hannunta haka suka bar wajen bayan sun karb'i contact d'in Huyaam.Dan takurawa sukai akan Huyaam ta Basu contact d'inta Babu yadda ta iya haka nan ta Basu... Zama sukai kan kushin d'in suna sauke numfashi kamar Wanda sukai gudun tsere Huyaam na kallonsu ta ce "nifa I'm eager to go that pool wallahi"Huda ta ce "ke Kuwa ki huta mana ko gajiya Baki ba? Ta fad'a tana Sauke numfashi.Siyama tai murmushi tana kallan Huda ta ce "wannan Numfashin da kike saukewa fa?" Huda ta lumshe idonta ta Bud'e lokaci D'aya tana D'an murmushi ta ce "ke wannan d'aukar pictures d'in da nai har naji na gaji" siyama ta ce "tab' d'ijan to wannan idan muka hau kan kan motocin nan baza ki moru ba kenan? Huyaam ta ce "tunda mun huta Dan Allah ku tashi Muje itafa dama Huda raguwa ce"Huda ta ce "eh naji ki Fad'i koma meye amma Dan Allah mu K'ara mintuna biyar". K'yaleta sukai ganin yadda har ta jigata tunma Basu je wajen wasan ba. bayan Wani lokaci suka mik'e suka k'arasa wajen swimming pool d'in ganin yadda HUYAAM ta nace aje.dokin Dake Bak'in ruwan Huyaam ta kama zata hau Huda ta rik'ota ta ce "ke bakida hankali zaki hau kin iya ne?" Huyaam ta kalleta ta ce "yanzu ke meye abun wahala a hawa wannan dokin bafa na Gaske Bane ba Kuma ai ana iya control d'insa" Huda ta girgiza kai ta ce "Dan Allah karki hau Huyaam gara ki hau motar" Huyaam tai murmushi ganin yadda Huda ta tsorata yasa ta ce "to naji cikani" sakinta Huda tai Huyaam ta kamo motar ta shiga cikinta siyama ma ta shiga wata suna kallon Huda sukace "ke baza ki shiga ba?" jimm Huda tai kamar Mai tunani sai Kuma ta ce "to wazai mana pictures da videos d'in idan ni na hau? siyama ta ce "bari Huyaam tai mana K'iran yarinyar nan ta d'azu sai tazo tai mana" Huyaam ta ce "a'a ni banda contact d'inta itace ta karb'i tawa" siyama ta ce "laa! Aiga su can ma basuyi nisa ba bari na K'irata" daga haka ta shiga K'iranta ,kamar jira take ta taho da sauri bayan ta k'araso Huyaam ta sake Bata wayarta ta ce ai musu pictures da videos babu musu ta karb'a,sai alokacin Huda ta shiga motar Dake bayan siyama daga haka suka kunna Wani Abun take motar tai gaba tana zagaye ruwan dasu.gefe D'aya kuma

Please Login or Register in order to submit comment