Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

buƙata shi mijin mata biyu ne a duniya Bilkisu da Ummu Salma, sun ishe shi rayuwar duniya har abada. Har bangaren Sarki mai murabus an sha zuwa shi kuma sai ya ce ai Lamiɗo Sarki ne ba wanda zai yi masa dole in yana ra'ayi zai yi in kuma ba ya ra'ayi babu matsawa, har a cikin ƴaƴan dangi ma ana ta kawo masa ya ce ba ya buƙata ba zai iya kara ma kansa wata hayaniyar ba, kuma daman ba shi da ra'ayin haka sannan har gobe kawo masa ake yi ba su haƙura ba.

*

Sai bayan isha'i ta gama girkin, ta so har cake ta yi to ba lokaci ne. Duk shekara tana haɗa masa walima daman wannan shekaran ma dalilin dawowarta daga makaranta kenan.

Girki ta yi masa kala uku, tuwon shinkafa da miyar agushi, ferfesun kayan ciki pepe chikcken sai ferfesun dankalin turawa mai hanta, ta yi zoɓo da kunun aya sai lemun kankana da fruit salat, a ko wani shekara in za su yi irin wannan walimar can gidan shi na cikin gari suke zuwa gidan da Mai martaba ya mallaka masa gidan da Mami da tsohon Sarki suka yi rayuwa gidan da aka haifi Lamiɗo.

Bayan ta gama girkin, ta bar ma Harira ta haɗa mata su a cikin kwanduna ta tura ma King ɗinta saƙon dawowarta tun ɗazu so take sai ta isa can gidan sai ta kira shi tunda yana fada.

Yaran suna bangarenta bayan sun ci abinci suka koma suna kallo a falo, ta shiga ɗaki ta yi wanka bayan ta idar da salla ta zauna ta tsantsara kwalliya, wani leshi ta saka mai kyau da tsada, daman ta yi ƙunshinta ja tun daga katsina ta yi saloon an yi mata gyaran gashi. Ga shi tana tashin ƙashim turarre daman ba ta wasa da kayan gyaran Surayya akai akai tana siyan kayanta yanzu haka ma suna can a fridge a katsina ta siya ta fara amfani da shi.

Alkeybba ta ɗora a saman kwalliyarta bayan ta ba da umarin duk an saka abincin a mota. Yaran ta bar su tare da Harira da su Asabe ba su san ma fitan ta ba ta ƙofar baya ta fita daga bangarenta.
Mijin Harira ne amintattacen direbanta shi ya tuƙa ta zuwa gidan akwai hadimai dake kula da gidan tana zuwa suna ta faɗuwa suna gaisheta ta amsa suka kwashi kayan zuwa cikin gida.

Gidan ba shi da girma sai fili cike da shukokoki akwai gidan gona, in da ake kiwon tsintsaye kifi da kaji.
Akwai iska a gidan saboda lambu, dole ne ma kowa ya so rayuwa a wannan gidan

Gidan yana gyare ko'ina yana tashin ƙamshi, tunda Hadimai na gyarawa.
Sai da ta natsu sannan ta tura ma Mai martaba sakon in da zai same ta a cikin ɗin bedroom akwai gado mai rumfa, lulluɓe da labulayen alfarma komai na ɗakin kalan shi fari ne.

Ta shimfiɗa darduma katuwa ta jera duka abincin sannan ta kame a saman kujera ta dora kafa ɗaya kan daya ta riga ta gama gwajin ta yau rawa za ta yi ma Lamiɗo sosai sun saba in dai suna cikin nishaɗi zai ce ta yi masa rawa, anan Daura ko in ya je dubata a katsina ta na yi masa kuma yana jin daɗi.
Shin kina yi ma mijin ki rawa ko kema kin bar shi yana kallon matan tiktok ne? Ba su fiki iyawa ba, kema ki gwada domin nuna masa babu abin da matar aure ba za ta iya yi domin mijinta ba
Ga dai Sarkin Daura shima a fada yake Sarki amma a cikin gida shi ba Sarki ba ne sai yadda aka yi da shi, zama yake shima ana juya masa yana jin daɗi.

Karfe tara da mintina kaɗan ta ji diran mota ta san shi ne, shima amintattacen Direban shi ne ya kawo shi, kuma sun tafi anan za su kwana sai da asuba za su koma Masarauta. Saboda Mai martaba in bai je sallar asuba ba za a yi mgana.

Ya shigo tana zaune tana kaɗa kafa, tana sanye da alkeybbanta ba ta cire ba, bakinta na shekin jan bakin da ta sanya.
Lamiɗo na tsaye yana kallonta cikin naɗin rawanin shi da alkeybba shima a jikinsa daga fada yake sun yi tattauna da hakimai ne kan wani fili dake cikin gari ya ga saƙon Ummu Salma shi ya sa ko cikin gida bai shiga ba, a irin wannan rana tana zame musu rana mafi muhimmanci a duk shekara a rayuwarsu.
Received at 08:05Reactions: ❤ 11, 👏 1
[6/26, 10:34 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Yana kallonta da mirmishi, zuciyarsa na buɗewa a kanta. Kamar yau ne kamar yau ne Mami ta ba shi umarnin auren ta, yana kallon ta yana kallonta a wancan shekarun na baya. Da a ce ya ƙi karɓan auren Ummu Salma da ya kasance cikin Fargar jaji har abada na rayuwarsa.

Ya buɗe mata hannuwansa ta taso cikin mirmishi ta faɗa jikinsa ya rufe ta da alkeybban jikinsa da hannayensa.

"Happy Birthday my King."

"Happy birthday Sarauniyata in advance."

Ya faɗa cikin kaushin muryansa amma tana fita cikin amonta na cikakkun maza masu kwarjini da haiba.

Ta ƙamkame shi tana faɗin Allah ya raya mini kai ya yi maka albarka.

"Amin Sarauniyata, Ke ma Allah ya raya mini ke."

Ya gama faɗa yana shinshina saman kanta da yake jin ƙamshin gashinta yana wani lumshe idanuwana sun daɗe a haka kafin su saki juna.
A tsaye nan ya shanye jan bakin nan tas har yana masa shaida a baki.

"Ka shafi jan baki."

Ta faɗa tana shafa bakinsa lokaci ɗaya tana dariya.

Sai ya tura mata bakin yana faɗin" Shanye mini."

Ba gardama ta mayar da bakinta ta goge masa da harshenta nan ma kugunta ya riƙe suna sake sumbatar juna. Dakyar suka yakice juna, ta riƙo shi zuwa gefen gado sannan ta taya shi ya sauke kayan jikinsa suna da da kaya a gidan amma ta taho musu da wasu kayan itama kwabewa ta yi suka shiga wankan tare yana goga mata sabulu tana goga masa haka suka yi wankan bayan sun fito, suka shirya kansu a tare.

Shi saukaƙun kaya ya saka riga da wando, ita kuma Ummu Salma ta saka wata arniyar rigar barci ja, mai yar ciki da ta waje. Ba ta saki ta wajen ba ta ɗaure igiyar ta cikinta. Suka zauna suka ciyar da junan su, tana kan cinyarsa hannayensa na dafe da cikinta yana shafawa.

Suna hira cikin shauƙi da soyayya in suna tare mantawa suke yi da komai na duniya sai kan su kawai.
Sai ta sha zoɓo daga bakinta sai ta haɗe bakin su tana shayar da shi.

Bayan sun gama cin abinci ba su kwanta ba, Ummu Salma ta kwashe kayan ta kai kitchen sannan ta dawo, har Mai martaba ya kishingiɗa a saman kujeran dake bedroom ɗin yana hutawa.
Tana dawowa ta kashe wutar ɗakin ta kunna dumlight.

Ta ɗau wayarta ta kunna waƙar burin zuciya na Hamisu Breaker.

Sai ta cire rigar barcin ta sama ta bar ta ciki, iyakarta rabin cinyarta, shara shara ce ba abin da ba a gani a jikinta ga cikin ta nan da ya fito Kirjinta suna tashi suna sauka daga rigar barcin jikinta.

Daga nesa ta fara masa taku cikin yanga tana nuna sa tana bin baitin waƙar

"Burin zuciya haɗa da idaniya. "

"Su samu ganin ka  ya mai saka ni dariya.
Muradin duniya."

"Son ka har ya yi luɓiya. Ka san duka zuciyata na bar maka naka ne."

Ta fara masa rawa cikin birgewa tana jijjiga jikinta cikin ƙwarewa da wani salon jan hankalin shi zuwa gare ta. Yana kishigiɗe ne dole ya mike yana mai kafe ta da idanuwana.
Ta tako ta zo gaban shi ta miƙa masa Hannu ya kama ta mikar da shi tsaye daidai baitin.

"Kai na ke so."

"Ka ga dafin so."

"Tunda ka kalla me kake jira."

"So nake yi ka zamo miji, a garan ka yi agaji"

"Ka ga ba wani jan aji ka sani na san in dai akan son ka ban ji ban gani.."

Tana yi tana riƙe hannunsa tana juyi shi kuma sai ya riƙe kugunta kamar suna rawan india, yana juyi da ita a ɗakin yana mai kallon fuskarta cikin shauƙinta.

Ba zai iya jurewa ba, shi ya sa ya haɗe kugunsu waje ɗaya ya fara sumbatarta hannayensa na kara kaina a sassan jikinta. Itama tuni ta tallabe shi, wakar na tashi har ta kare wata ta shiga ba su sani ba.

Su daga nan kan gado suka koma suna ba ma junan su natsuwa. Ummu Salma ta ja ragamar komai, ta kusa saka Sarki ihu, da sambatu ta tafiyar da shi cikin shauƙi da muradi irin shaukin da ke nenan zautar da mutum bai sani ba.

Bayan sun yi wanka sun tsarkake jikinsu sannan Ummu Salma ta kashe wayarta suna can suna ba ma juna natsuwa a gefe ɗaya waƙoƙi masu sanya soyayya da natsuwa na shiga in wannan ta ƙare wannan ta ɗauka.

Suna kwance a saman gado suma rumgume da juna babu kaya a jikinsu.
Shafa ƙirjinsa take yi tana jin daɗi na ratsa zuciyarta da gangan jikinta.

"Hamma."

"Uhm"

Iska ke kaɗawa ta waje har cikin ɗakin tunda window ɗin ɗakin na wajen gadon ne.
Received at 08:05
12 people reacted with ❤
[6/26, 10:34 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
"Me ya sa ba ka taɓa canza mini suna ba?
Ummu Salama sai wani lokaci ka kake kira na Sarauniya."

Ya yi shuru kawai yana jin ta, bai yi magana ba.

"Ka na ji?

Ta faɗa tana ɗagowa , idanuwansa suna lumshe ne amma tasan ba barci yake ji ba.

"Ummu Salama."

Ya kirata sai ta amsa tana dariya.

"Ba ki son sunan ne?

"A'a ko a wayarka fa haka ka saka mini sai da na goge na saka maka My princess."

"Ba ka gani ba?

"Na gani."

Ya amsa mata a sanyaye muryansa ta dishe.

"Shi ne ba ka yi magana ba ko kasan ni na canza daman?

"Na sani mana."

"Ya aka yi ka sani?

Ta faɗa tana ma jikinsa rumfa da jikinta.
Cikinta da kirjinta suna sauka a saman jikinsa sai ya ɗan matsa ya mayar da ita gefe, ta yi filo da hannunsa na hagu, ya juya suna masu kallon juna ta ɗan hasken dumgliht ɗin dake ɗakin.

"Na san ke ce."

"Ba ka yi tunanin ko wa ba sai ni?

Mirmishi ya yi mai sauti.

"Na san halin duka mata na, na san abin da za ki yi na san wanda Bilkisu za ta yi ina gani na san ke ce."

Ta fara dariya shi kuma yana kallonta.

"Sunan ya yi maka?

"Suna ba shi ne mai muhimmanci ba."

Ya kama hannunta guda daya ya dafa a saitin zuciyarsa.

"Abin da ke cikin zuciya shi ne mai muhimmanci, wani abin ba buƙatar baki ya bayyana shi ki bar zuciya kawai ta yi aikinta."

"Na fi son na kira ki da sunan ki na fi jin shauƙin sunan a zuciyata."

"Suna ba shi da tasiri, matukar zuciya ba ta ba da muhimmanci ba.'

"Anan wajen kike da muhimmanci anan wajen ke ta musamman ce kina gani a aikace ba kya buƙatar wani suna domin tabbatarwa."

Ta yi shuru suna kallon juna tana jin bugun zuciyarsa.

"Zuciyata tana bugawa duk lokacin da tuna da ke, tana ɗaukan ɗumi da sukuni in tana tare dake."

Da sauri ta sumbaci bakin shi tana masa mirmishi.

"Ba bukatar bayyanawa Hamma."

Ya lumshe idanuwana ya buɗe a kanta.

"Ina son ka Hamma, ina son ka mijina duniyata."

Ya sake lumshe idanuwana ya kuma buɗe a kana.

"Ka rike mini hannu lokacin da na ke da rauni, ka nuna mini so lokacin da nake ganin ba zan samu wata dama, ka ba ni bayanka na hau lokacin da nake neman matallafi, ka ba ni kafaɗan ka na jingina lokacin da na gaji, ka ba ni jikinka na raɓu da shi lokacin da nake neman nasara."

Ta gama faɗa hawayen da suka cika ƙwarmin idanuwanta suka samu daman zubowa, ya saka tattausan hannayensa yana share mata hawaye.

"Hamma."

"Allah ya jiƙan Baffa, daman ya ce zan yi alfahari da kai watarana."

"Thank you for loving and caring for me. Na gode Ubangiji ya bar mu tare."

Ta fashe masa da kuka, ya jawo ta jikinsa yana lallashinta.

"Wannan gidan, ba gidan kuka ba ne, nan ne Mami ta yi rayuwarta ta reni cikina kuma ta haife ni."

"Ummu Salama."

"Kina cikin tarihin mahaɗin rayuwata. Kin canza ni, kin karramani kin nuna mini wata duniyar da ban sani ba.."

"Ummu Salama."

"I love you."

"Sosaiii..."

Ta ƙamkame shi, tana kukan farinciki.
Ya yi mata raɗa a kunnenta.

"Ki taƙale ni, ina sooo..."

"Allah ina so."

Ya gama faɗa yana yi mata rumfa ta gefe saboda cikin jikinta, sumbatar juna suke yi cikin muradi mai girma.

"Daɗi."

"Me?

"Ummu Salama"

"Kina da daɗi."

Ta yi dariya tana shafa fuskarsa, tana kuma share masa gumin da ya tara a goshinsa kamar babu A.C

"Kamar.."

"Mazan...

ƙwaila."

Ya faɗ a rarrabe, rufe masa baki ta yi da bakin ta ya fara sambatu cikin fitan hayyaci bai ma san yana yi ba.

Ta ƙamkame shi, tana shafa bayan shi zuwa kugun shi,.

"Ummu Salama."

"Ummu Salama.."

"Ummu Salamaaaa."

Sau uku ya kira sunanta tana amsawa.

"Ina son ki..."

Muryansa ta fita cikin wani amo, amon da ya sa Ummu Salma ta ji kamar kayan cikinta na motsi, jikinta na yin wani yam, kamar tana yawo a sararrin samaniya.
A duniya nan ta tabbata ba wata macen da take matsayinta a yanzu dai, ta gama samun komai a duniya a lahiran ma tana fatan Lamiɗo ya zamo mijinta a Aljanna in sha Allahu.


Nima ina son ku masu karatu

"Alhamdulillah."

Nan na kawo ƙarshen labarin littafin FARGAR JAJI, godiya ga Allah salati da rahama su tabbata ga shugaban halitta Annabi Muhammad Salallahu Alaihi wasallam tare da shi da iyalansa da sahabansa gabaɗaya.
Received at 08:05Reactions: ❤ 12, 👏 1
[6/26, 10:34 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Na fara ɗora alƙalamina akan wannan labarin a ranar wata asabar 05 ga watan June 2025 shekaran da ta gabata.

Sannan na fara posting ɗin shi a 17 ga watan April 2026, na kuma ƙarƙare shi a ranar Jumma'a 12 ga watan june.
Da rubutun da editing da posting gabaɗaya ya ɗauke ni shekara kenan.

Alhamdulillah bayan duk walwalu da faɗuwa ga shi Fargar Jaji ya zo muku cike da yakini da fata, kuma na ji daɗi da fatana bai yanke ba, na gode sosai da yadda da kuka karɓi wahalata na shekara ɗaya. Allah ya saka da alheri Ubangiji ya haɗamu a Aljanna gabaɗaya Amin.


Ina miƙa godiyata zuwa gare ku tsanin da na taka har na isa garin Jimeta Suwaiba Gulma, tare dake My Sweatheart Maneesha ina matuƙar godiya da gudummuwarku, da bakin ku na yi rubutu a garin Adamawan Yola kamar na taɓa zuwa da kaina. Na gode sosai Allah ya saka da alheri.
Fatan alheri ga Yayana MLS JAMILU UMAR Federal medical center Taraba, ya yi ƙokarin ba ni dukkan wasu bayannan da na buƙata a wannan labarin Allah ya biya ka da alherinsa Amin.

Fatan alheri a gare ku my TelegramFamily, da kwarin gwiwarku na kamallah wannan labarin, na gode da jimarin bibiyana nagode da ƙauna, a yi haƙuri ɗan adam tara yake bai kai goma ba wataƙila na kuskure ta wani fanni, ina fatan za ku yi mini afuwa. Na gode sosai Allah ya saka muku da alheri Allah ya haɗamu a aljannah Amin.




*Janafty*
26/12/2025.
...
*12/June/2026.*
Received at 08:05Reactions: ❤ 23, 👍 4, 👏 1





Downloaded from NovelsHQ.com




This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com
to download more hausa novels visits our site at www.Novels.Com

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ.com

Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ.com

Telegram : https://t.me/NovelsHQ.com


Please Login or Register in order to submit comment