Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

angwance ne fa”.
Idanu sosai Maash ɗin ya zaro da faɗin, “Samrh! Anya yaron nan nada hankali? Ya bari a gama bikin mana”.
Dariya kawai na shiga yi. “Kai yaya mutum da matarsa. Nidai yanzu bara naje...” bamma gama rufe baki ba sai ga kiran Fahad ɗin ya shigo min. Muryarsa a sanyaye ya ce, “Aunty dan ALLAH kizo yanzu. Amma kada ki faɗama kowa nan zaki zo har Yaya Please. Wlhy ina cikin matsala”.
Dakewa nayi ina ƙoƙarin danne dariya nace masa gani nan kada ya damu. Koda na yanke kiran sai Yaya Awwab da duk ke jinmu yay ƙwafa kawai. Ni dai na ɗan taɓe baki da faɗin, “Idan ma dai babu batun kwanciya asibiti da ɗinke-ɗinke irin na wasu ai da sauƙi. Shi yayi da ƙyau”.
Harara ya zubo min kamar zai cinyeni da idanu. Na fita abina ina dariya dan nasan ya gane da shi nake dai....

Sosai Bahijja ta bani tausayi, kai maza dai duk sai abarsu. Ita kanta Ruƙayya duk tayi laƙe-laƙe. Haka na taimaka mata da ruwan zafi tanata faman kuka. Dole Yaya Musaddiq ya samo mana wata Nurse ƴar anguwar mu ta dubata. Alhamdullah dai tace ɗan ƙarin data samu baida yawa. Adai kula da shigarta ruwan zafi sosai wajen zai haɗe da kansa. Ta kuma bata magunguna. Ban baro gidan ba sai da taci abinci tasha maganin ta kwanta. Na fito na samu Fahad a falo ya zabga tagumi. Dariya nayi a zuciyata. Amma a zahiri fuskata a dake na ce, “Ta samu barci, ni bari naje na samu Yayanka dan dole tafiyar mu ta koma sai ko zuwa six ne. Idan ta tashi ka kula da ita ta shiga ruwan zafi yanda ya kamata”.
Kansa dake ƙasa ya jinjina min, kafin murya a sanyaye ya ce, “Amma aunty babu matsala ko?”.
Hararsa nayi. Ya sake duƙar da kai yana sosa ƙeya.
“A yanzu dai babu, amma idan ka kuma batare data warke ba akwai. Ka kuma san duk yanda zaka lallasheta ta nutsu kar Ummie ko yayanka su fahimta, kaga dai wajen taro za'a shiga. In ba hakaba kai da su ne ni babu ruwana kaga tafiyata. Sai na shigo anjima”. Daga haka nai ficewata. A ƙofar gida na samu Maash jikin mota yana waya. Na ɗan tsaya ina masa kallon mamaki har ya kammala ya katse.
“Lafiya kuwa na ganka anan? Ba barci kace zakayi ba?”.
Fuska ya ɗan yamutse, “Na kuma kasa tunda kika fito. Idan akwai matsala inaga ki fito da yarinyar nan muje asibiti”.
“No babu wata matsala fa. Ai shi bai jawo magana da yawa ba kamar wasu”.
“Suwa kenan?”.
Ya faɗa yana wani bina da kallo a dake. Kafaɗa na ɗan ɗage da taɓe baki na ce, “Ni dai ai ban faɗi suna ba a zancena ba ko”.
“Kin san ALLAH yarinyar nan kina shiga mun hanci kwana biyun nan, amma zan kamaki ne. Zaki san ni kika tasa a gaba”.
Dariya nayi da faɗin, “Oh oh kaji tsargar kai. My Lion kaji na ambaci sunanka a maganata. To kodai kaima haka kayi ne?”.
“Zo muje sai na faɗa miki yanda nayi ni, dan har farkawa nayi aka ɗinke”. Yay maganar yana ƙoƙarin cafkoni. Da sauri na zille ina dariya nai hanyar gida. Tsaye yay kawai hannayensa duka biyu riƙe da ƙugunsa yana kallona harna buɗe gate zan shige. Sai da na saka ƙafata ɗaya na ɗan leƙo kaina na masa gwalo na ida shigewa ina murmushi. Kusan karo mukaci da Aunty Falaq a ƙofar falo.
“Ke kuma daga ina haka?”.
Dariya na saki da nuna mata gate. Nace, “Daga gidan amare. Na leka nemanki da zan fita naga kuna tare da Yaya Hayat a baya shine na wuce. Yayanki ne ya jiƙa aiki”.
Idanu ta zaro sosai da faɗin, “Wanne daga ciki?”.
Dariya na sake kwashewa da shi da kai bakina saitin kunnen ta na raɗa mata. Ta riƙe baki tana dariya da fadin, “Kai ALLAH ya shirya Yaya Fahad wlhy. Shi babu ɗan kawaici mu ƴan biki mu tafi sannan. Muje ni dama nemanki nake fa Aunty Maijidda ce ta kirani yanzun”.
“Okay muje to”.

🏃A gurguje Please 🥺.

🌿🌿🌿🌿🌿

Bamu bar Kano ba sai shida na yamma. Abinka da jirgi mun isa akan lokaci, dan Alhamdullah sallar magriba ma a gida ta mana. Mansion fa yayi masifar cika ta ban mamaki. A hakama wasu suna hotels. Na ɗan ji sanyi ganin sashenmu babu wannan hayaniyar. Dan sai da ma ya buɗe sannan muka shiga. Bamufi mintuna biyar ba Ummie ta shigo ta samemu a falo dan bamu kai ga haurawa sama ba. Mun gaisheta cikin girmamawa. Ta amsa mana da kulawa tana tambayata babu dai damuwa ko? Babu inda ke mun ciwo kuma.. Nace mata eh babu komai.
Sosai na waro idanu waje jin wai harda mu fa a wannan dinner. Dan Uncle Abdullahi ya dage akan dole mu kasance cikin anguna da amare tunda mu a namu bikin babu abinda akayi. Abubuwan da suka faru kuma Yaya Awwab bai taɓa magana ba ya kamata a wannan gaɓar duniya ta sake tabbatar da aurenmu.
A marairaice na ce, “Amma Ummie ALLAH ai shine shaida. Idan ta mutane zamu bi ko UBANGIJI bazamu bautamawa ba yanda ya kamata. Kawai a barsu su cigaba da shirmensu watarana sa gane da kansu. Bayanin da Abba yay musu kuma a wancan karon mutane da yawa sun fahimta”.
“Hakane Daughter. Amma ku fahimci zancen Abdullahi nakan gaskiya. Anji duk wancan ta wadatar, amma watarana ake gudu musamman ga masu tasowa da su bamu san wazai iya rarrabe musu gaskiyar ba. Sannan yaranku nan gaba wani zai iya amfani da wannan damar ya saka musu ruɗani a zukatansu”.
“Hakane Ummie”.
Na faɗa a sanyaye kaina a ƙasa. Jin shiru uban gayyar bai taka ba na ɗan ɗago na kallesa. Itama Ummie shi take kallon. Itace ta katse shirun namu da faɗin, “Muhammad bakace komai ba”.
“Ummie toni mizance tunda kun gama magana. Duk hukuncin da kuka yanke ai dai-dai ne. Kawai dai kamar yanda ta faɗa ne maganar mutane ba abin biyewa bace. Tunda mu mun san kammu fine”.
“Duk da hakan dai kawai ku shirya. Ga kayan da zaku saka can a ɗakinta an ajiye muku. Mai kwalliya zata zo ta mata”.
Da sauri ya ce, “No Ummie abar batun kwalliyar nan. Kayan ma idan basu min ba zan iya canjawa”.
“Kai kuma ka sani wannan uban ƴan kishin tsiya”.
Ta faɗa tana miƙewa ta fice abinta. Shiru da ga ni har shi babu wanda yay magana. Sai ma wani kicin-kicin da yay da fuska alamar sam baya ra'ayin abin kawai yayi biyayya ne. Nasan dama bazai masa ba shiyyasa naso tun farko Ummie ta fahimta. Gudun karma ya juye bala'in a kai a sai na miƙe kawai ina faɗin, Bara nayi fitsari” na gudu abina. Nafi minti talatin da shiga sannan ya shigo. Ina kwance a gado kawai ina ƙullawa da kwancewa. Nasan mutumin nan da kishi kada ayi abun nan ya zame min baya da ƙura. Box ɗin da kayan ke ciki dako motsasu banyi a inda suke ba ya ɗauka ya shiga buɗewa. Sai da ya fito da kayan ciki tas ya gama kallonsu kafin ya zubesu a saman gadon ya kai zaune yana wani shafar fuska da furzar da huci mai ƙarfi.
Shiru kusan na minti ɗaya kafin cikin sanyi nace, “Uhmm Yaya Awwab kodai kawai nacema Ummie banda lafiya. Nasan hakan zai sa tace nai zamana. Kaga shike nan an rabu lafiya”.
Shiru kamar bazai tanka min ba sai kuma ya juyo ya kallani. Sai da ya ɗan lumshe ido ya buɗesu a cikin nawan kafin ya sake furzar da numfashi a slowly. Fuskarsa a yamutse ya ce, “Bayan ta tambayeki kince lafiya kike. Kawai ki tashi ki shirya ɗin”. Daga haka ya tashi ya fita abinsa..........✍️


🏃🏃Mufa mun wuce airport. Wanda bai shirya ba sai ya taho a mota babu ruwana. Bikin Fahad guda ai sai mun zubar😂🤣🤣🤣.


_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

*_Typing📲_*








*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_




_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_



_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒉𝒖𝒏𝒅𝒓𝒆𝒅 & 𝒔𝒆𝒗𝒆𝒏_


*_Wai ni Balki ina duk masoyan Bilyn Abdull ɗin nan dake a manhajar Instagram da TikTok ne?🤔? Kai jama'a gaskiya da kunya ace account na Bilyn Abdull a Instagram da TikTok iya kar fallowers ɗin kenan🥲😣. Ina masoyan facebook ɗin nan dana WhatsApp, Please a fito mana ai fallowing ɗina. Accounts ne na Bussines ko bazaki/zaka saya ba zakaga abinda ya burgeka ko kalarka ka nema a inda kake. Maza ku garzayo BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING kodan kashe kwarkwatar idanunku ku more kallo iya kallonku da kaya ƴan yayi cikin farashi mai sauƙi da rahusa. Muna bada sari, muna adashen gata, muna sai da ɗai-ɗai. Ka gani su burgeka, ka saka ka birge mai kallonka sai Bilyn Abdull online shopping. Bari muga akwai ƙaunar kodai-kodai....😉🫣. Ga link nan naga accounts ɗin nan biyu kamar zasu fashe da fallowers 😘😘😘😍😍👍🏻👇🏻_*.

*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._

*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram_*

I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

_Ina masu son zuwa ganin likita ko yawon buɗe ido ƙasar Egypt?. To ku garzayo munada hanya mai sauƙi ta sama muku sauƙin tafiya cikin ƙa'ida da bin dokar ƙasa. Katafi anan cikin aminci, ka dawo kuma cikin aminci. Wajen kwananka a can zamu tanada, asibitin da zakaga likita duk zamu tsaya maka da tsayawar UBANGIJI. Hakama yawon hutawa zamu zame maka jagora. Kai ko hanyar zuwa domin sayo kaya duk muna da ita. Kai dai kawai kazo garemu kaga aiki da cikawa da iznin ALLAH. 09032345899. A nememu tanan ga masu buƙata, dan ALLAH serious bama son latsi ko wasa dan ba wasan muka fito ba 😂😍👍🏻._


......Ajiyar zuciya kawai na sauke nima na tashin. Sai da na fara yin wanka nazo nai sallar isha'i sannan na hau shiri. Lass ne ko material zan kirashi bamma sani ba nikam. Amma yayi masifar haɗuwa. Ga wani uban stones work yasha na musamman. Rigace doguwa har ƙasa fitet datai bala'in bin jikina ta fito da matashin cikina ɗas hannunta dogo sosai. Sai akai wani shegen flay jacket data sauka ta rufe har mazaunaina ta gaba kuma ta ɗan gota cikina ta yanda ba'a ganinsa sam. Sosai pitch and black color ɗin lass ɗin ya fita da fitarsa ta haƙiƙa. Ɗinkin kuma ya sake ƙawatashi. Tunda ya hana mai kwalliya dole ni na zauna naima kaina ɗan light makeup da na tabbatar yama fi wancan da za'a canja min kamanni. Dan nan a ainahina nake komai cif-cif. Ɗan ƙwalin kaina ɗauri daya sake ƙawata kwalliyar sannan na saka jacket ɗin da ɗan turare kaɗan na saka sauran tarkacen ƴan kunne da sarƙa da suka kasance zinari. Nasan nayi ƙyau koda ba'a faɗa min ba. Ya Arrahaman na faɗa a zuciyata ni kaina fa nake kallon kan nawa ta mirror. Kwalliya dai kam itace mace. Komai muninka indai zaka gyara sai an kalla an sake kallo. Bare kuma Alhamdullah muna da dai ɗan ƙyan nan dai-dai mu ma. Balle a yanzu da ciki ya sake ƙawatani da fiddoni fam. Flat shoes ɗin da aka haɗo da kayan na sakama ƙafata mai ƙawace da dan kyalli da baƙi. Kafin na haɗa ƴan tarkacena a handbag. Ina warware mayafin ya shigo shima cikin shirinsa. Shaddace baƙa data masifar fiddo da ainahinsa. Sai kawai na tsaya ina kallonsa kamar yanda shima yake kallona. Na buɗe baki zanyi magana sai shima ya buɗe zaiyi muna ƙoƙarin haɗa baki. Duk shiru mukai muna ma juna murmushi. Sai kawai nai ƙasa da kaina har ya ƙaraso inda nake.
Kamar mai tsoron a jisa cikin silent voice ɗin san nan ya furta, “Anya kuwa zan barki fita a haka My Samrh”.
Kaina a ƙasa ina murmushi na ce, “Sabida mi?”.
“Kinyi ƙyau ne fiye da yanda kike tunani”.
“Kaima ai hakan. Dan komai ka saka a jikinka ƙyawunka ƙawatashi yake yi”.
“Ai ke kin mafi ƙyawun ƙyau My helf”. Ya faɗa yana rungumoni jikinsa. Ni dai addu'a kawai nake kada yace na cire ko yace an fasa. ALLAH dai ya taimakeni akai kiransa a waya kan mu ake jira kowa ya tafi har angwaye. Gyalen ya amsa da kansa ya yafa min. Batare da ta sake magana ba ya ɗauka handbag ɗina a hannunsa na haggu na damar ya kamani muka fita. Gidan shiru sai securitys kawai. Sai motar dake fake fara tass mai shegen ƙyau da kuma ta guards ɗinsa guda biyu. Da sauri TJ dake neman faɗuwa saboda kallonmu ya buɗe murfin da sauri, yayin da shi Uban gayyar ya zagaya da ni ta ɗaya side ɗin ya buɗe da kansa ya taimaka min na shiga sannan ya sake zagayowa inda Tj ya buɗe masa ya shiga.. kallona ya ɗan yi ya sakar min murmushi. Nima sai na sakar masa murmushin tare da kwantowa gefen hannunsa....

🤍❤️🤍❤️🤍

A ɓangaren anguna da amaransu kwalliya ce ta kece raini da ko makaho ya kalla yasan naira tayi aiki a wajen. Dan rigunan amare da suka kasance pitch sun musu masifar ƙyau. Hakama angwaye dake sanye da fararen suit kamar ka sace su ka gudu dan ƙyau. Manyan motocin da aka sakasu sabbi ƙal ko ledojinsu ba'a ɗaye ba sunyi matuƙar sake ƙawatasu. To magana ake ta aljihu da manda fa. Ƙannen Maash sunfi gaban wasa a wannan gaɓar.
Hall ya cika iya cika taban mamaki duk da kuwa duk wanda ya shiga wajen yana da lasisin hakanne. Harka ce ta manyan mutane da ƴaƴan manyan. Ga ƙawayen amare sun fito cikin nasu kalar ta musamman da nunama tsara. Kamar yanda al'adar biki yake bayan sanar da isowar anguna da amare ƙawayen amarya da abokai suka jagoranci shiga dasu cikin tsari da nutsuwar data ƙayatar da kowa. Yaya Musaddiq shine babba. Dan haka yana a gaba shi da amaryarsa Fahad biye da shi maƙale da tasa amaryar da makeup ya ɓoye yanayinta na gumurzun da tasha a jiya hannun angon nata. Dan yanda tafiyarta ma bata gama daidaita ba Falaq ta canja takalmanta zuwa flat gudun matsala. A hakanma dai dan hannunta na cikin nashi ne ya taimaka mata da rufa asirinta. Babu wanda zai ce waɗan nan angwaye da amare basu birgesa ba. Ga shi an musu ɗinki na mutunci da sam bai fidda tsiraicinsu ba. Hasalima maimakon naɗa ɗan kwali a saka net su rolling ɗinsa akai musu ta yanda ya sake mutuntasu matuƙa. Wajen hawa steps Bahijja ta kasa saboda azabar data ratsata. Dan tun takun farko ta tsaya cak. Ai kawai Fahad na fakar ido ya ɗauka kayarsa camak ya ƙarasa da ita har saman kujerar da zasu zauna. Miko za'ai inba dariya ba. Dan yanda yay ɗin dole ya burgeka kuma ya baka dariyar. Shiko ko'a jikinsa fatansa dai asirinsa ya rufu a gama harkar nan lafiya Ummie ko Mama ko Hajiya Mama wani bai ramfosa ba. Dan Hajiya Mammah ma shi zaima iya gaya mata da bakinsa har yanzu ba wani mutunci take da shi a idonsa ba. Wajen zama uku aka tanada. Su suna gefe da gefe na tsakkiya na babban yaya. Sai dai ba kowa ya sani ba, ana daita mamakin ma rashin isowarsa akan lokaci wajen dan har aka gabatar da addu'a da ɗan wasu abubuwan bai iso ba. Sai bayan kusan mintina talatin aka sanar da isowar tashi.
Anan fa wanda basu san Maash ba suka fara baza ido domin ganinsa. Wanda kuma suke wasi-wasin batun aurensa na son tabbatarwa da gaskiyane ko kuwa. Saboda an san dai babu yanda zai ya halarci wannan dinner babu matar. Bayan mc ya gama kirari da wasa shi ya shigo cikin gakun nan nasa na ƙasaita da rakiyar bajiman guards ɗin sa abin zabbirgewa. A gefensa ƙyaƙyƙyawar matarsa da suka gama dacewa a gefensa hannunsa sarƙe a cikin nata ɗayan hannunsa ɗauke da handbag ɗinta.
“Masha ALLAH”.
Kalma mafi girma data dinga fita a bakunan mafi yawan mutanen wajen kenan, dan duk iya hassadarka kasan wannan haɗi ya haɗu. To sai muce mai abu da abunsa ne ya shigo. Dan kuwa dai bakin mc ya gagara rufuwa sai washi yake iya washi kamar zai haɗiye garshensa. Abu mafi birgewa ga anguna guda biyu kuma ƙanne da duniya ta shaida ga MAASH yana taka step ɗin wajen suka miƙe domin girmamawa a garesa. Sai kawai ya tsaya kallonsu shima da murmushin da mutane da yawa zasu iya rantsuwar basu taɓa gani akan fuskarsa ba. Dan har cikin rai yake jin alfaharin kasancewarsu ƙannensa, tare da cika burin kakansa da har ya koma ga ALLAH bazai taɓa mantawa da shi ba. Sai kuma ƙyau da sukai masa matuƙa dan da kansa ya bada design ɗin kayan da ke jikin nasu musamman ma suit ɗinsu. Nuni yay musu da su zauna kafin ya ƙarasa shi da tasa zinariyar mazauninsu. Kamata yay da kansa ya zaunar sannan shima ya kai zaune ya kuma jawota jikinsa da ƙyau tamkar za'a ƙwace masa ita. Aiko abokansa sai kawai suka hau salute nashi.
Farin cikin Ummie baya musaltuwa a wannan rana. Sai da ta share hawaye ta sake sharewa sau babu adadi. Yayinda ita ke kukan farin ciki anan acan asibiti Baba prof na ƙunar zuciya yake yi shi da ƴarsa Lawisa. Dan kuwa saboda su Maash ya ɗauki nauyin gidajen tv masu yawa suke nuna wannan dinner live. Ya kuma saka aka saka musu tashoshin dan su gani kamar yanda kowa ke gani.
Wani irin zafafa da hanƙoro zuciyar prof keyi a cikin ƙirji. Sai dai babu damar motsa ko ɗan yatsa dan shi da dutse basu da banbanci a yanzu ƙasancewar sai an motsashi dan haka yake turum. Rashin makama ya sakashi fashewa da kuka kawai. Hawaye masu azabar zafi da ƙona zuciya suka dinga bin fuskarsa. Yayi kiran azo a kashe masa tvn amma babu kowa a kusa. Sai faman taunar lips yake yana fasasu da gaƙori tare da antayi ashariya manya-manya kamar ba tsoho ba.
A ɓangaren Commondo kam dariya ya dinga yi, dan shi ba taron bane ya zame masa abin kallo prof ne. A kwanakin nan dama a tsakaninsa da shi sai dai ƴar tsinema juna da yin ALLAH ya isa. Prof ɗin yayi-yayi a raba musu ɗaki anƙi ko kulashi. Daya damu mutane ma dan bakinsa ras na magana da ga shi har commondo ɗin. Sai securitys ɗin dake tsare da su sukace bashi da wannan isar ai a yanzu. Kalmar nan ta masa masifar ciwo. Ai ko ya dinga surfa musu zagi a wannan rana amma babu wanda ya kulashi...

★★
A wajen dinner bayan mc ya gabatar da isowar Maash da tashi amarya aka sake addu'a. Kafin aunty Mama ta fito ta gabatar da kanta matsayin ƙanwar mahaifin anguna. Ta kuma buƙaci nutsuwar kowa dan acewarta tana da bayani mai muhimmanci da babban saƙo ga duk wanda ke a hall ɗin dama wanda ke gani a wajen ta hanyar television. Tsitt kuwa hall ɗin ya sake yi fiye da da. Itama sai ta sake nutsuwa da juyawa ta fuskanci Maash dake gyarama Samraah mayafinta suna magana ƙasa-ƙasa. Cike da kulawa ta kira ainahin sunansa.......✍️



_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._


_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*


_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

*_Typing📲_*








*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_




_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_



_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒉𝒖𝒏𝒅𝒓𝒆𝒅 & 𝒆𝒊𝒈𝒉𝒕_


........Dara-dara ɗin cat eyes ɗinsa ya ɗago ya kalleta. Tare da motsa lips ɗinsa a hankali ya amsa mata da girmamawa. Da sauri mc ya kawo masa mic dan kowa na buƙatar jin abinda zai faɗa. Hakan ya sake gamsar da mutane. Hajiya Mama ta cigaba da faɗin, “Muhammad Awwab wacece a tare da kai?”.
Juyawa yay ya kalla Samraah da tai ƙasa da kanta. A hankali ya ɗaura hannunsa saman haɓarta ya ɗagota. Kallon juna sukai cikin ido kafin a hankali ya kai mic ɗin saitin small pinkish lips ɗinsa ya motsasu cike da ƙasaita idanunsa a cikin na Samraah ɗin itama nata a cikin nashi har lokacin ya furta, “Aunt! Ita ɗin MATATA CE!”.
Ya Arrahaman, irin wannan salo haka mai kashe zuciya. Sai kawai hall ɗin ya ɗauki tafi. Da ƙyar aka samu ya lafa. Hajiya Mama ta sake faɗin, “Yaushe ka fara sonta?”.
Yanzun kam idanunsa ya lumshe tare da sake juyawa ya buɗe su akan Samraah da ita kanta wannan tambaya ta sakata jin zumuɗi tana kallonsa. Cikin tsakkiyar idonta ya sake saka nashi. Cikin wani irin soft voice ya furta, “Ranar dana fara GANINTA”.
“Yaya akai haka bayan kowa yasan Maash ba ma'abocin shiga sabgar mata bane?”.
“Saboda ita ta kasance ta MUSAMMAN”.
“Uhmmm Masha ALLAH ta musamman kam. Muma shaida ne. Amma zamu so musan yaya akai haka da sauri?”.
“Saboda tayi abinda wani bai taɓa kwatanta yi ba a sunan ma'aikacin jarida harda Mazan. _(“Sir a matsayinka na matashi da za'a iya shiga mamakin ganin yanda ka gina katafaren kamfani irin wannan da ya zama na farko a Africa, a duniya na uku kuma bama shi kawai ka mallaka ba, akwai wasu manyan cibiyoyi daka kafa a ciki da wajen Africa ma ba Nigeria kawai ba, ko nace duniya, shin ko zaka iya jan hankali matasa irinka dake tasowa dangane da neman na kai

Please Login or Register in order to submit comment