Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*

"Yanzu don Allah Hajja abinda Hauwa ta yi shine zumunci? nasan duk wannan fad'an da ki ke yi akan hakan ba zai wuce ace kina gudun lalacewar zumunci ba. Amma ki yi nazari akan wannan abinda Hauwa ta yi Hajja ko mahaukaciya fa ta san d'anta ki ga yadda ake yi musu ciki akan titi A
Amma su haihu a yi ta dambarwa da su wurin 'karbar jaririn daga hannunsu. Sannan kin ga yadda dabbobi idan sun haihu suke tattalin abinda suke haifa ai ko babu dangantaka ta jini a tsakaninmu da yarinyar bai kamata ta yi mana haka ba. Wannan wulakanci ne da rashin mutunci da kuma rashin tarbiya."
Hajiya Saratu ce take wannan maganar cikin yanayi na damuwa da bakincikin abinda yake faruwa.
Hajja ta d'an gyara zamanta tana fad'in." To tunda gashi nan a zaune sai mu ji menene dalili saboda ai k'arfe d'aya baya amo! ba wai ina goyuwa da bayan Hauwa akan abinda ta yi ba, ban ji dad'i ba kuma bata kyauta ba amma wata'kila duk ta yi hakan ne domin huce fushin abinda ya aikata mata. Ai ya nuna mata iyakarta ni ma kuma ya nuna mini ba ni da wani muhimmanci dangane da rayuwarsa tunda har zai iya yanke irin wannan hukuncin ba tare da ya nemi shawarata ba. A ganina kome Hauwa ta yi masa ta ci albarkacin jini da dangantaka ko."
Ta girgiza kanta tana cewa." Hajja Hauwa fa bata da kunya ba wai ina 'kin ta ba ne a a halayenta munana sun rinjayi kyawawan domin duk mai zuciyar imani da tausayi ba zai aikata abinda ta yi ba a yanzu kamar yadda na gaya miki ko daga waje Tajo ya auro Hauwa ba mu cancanci wannan iskancin ba."
Sai ta dube shi tana fad'in." Ka na jin mu baka ce komai ba, wai shin mai ya yi zafi ne tsakaninka da Hauwa da har ka saketa ko kana so ka nuna mini cewa ni ban isa ba ko kuma na ce ka d'auki hanyar lalata zumuncin da yake tsakanina da 'yar uwata da ta rage mini a duniya."
Ya ce." Hajja a yi hakuri amma ina ganin zan ha'kura da Hauwa kawai domin wallahi ban da tayar mini da rikici babu abinda take yi a gida."
Ta ce." Akan wane dalili shine abinda na tambayeka, kai yanzu baka ji kunya da nauyin gaya mini hakan ba da wane ido zan kalli Uwani.''
Ya yi shiru bai ce komai ba. Sai ta cigaba da fad'in." Ka gaya mini mai ya had'a ku da har ta yi wannan fushin ta ajiye jariri d'anyar haihuwa ta gudu, duk abinda za ka ga uwa ta aikata haka ba k'aramin abu ba ne ."
Cike da b'acin rai ya shiga warware mata duka matsaltsalun da suka dinga faruwa wasu ta san da faruwarsu wasu kuma bata sani ba mussaman akan rikicinta da Maryam da kanwarta duk ya gaya mata abinda ta dinga yi har sakin ya ratsa. Ta ce." To ai kai ma kana da lefi me yasa za ka raba su da yaransu hakan bai isheka ba ka had'a da duka da cin mutunci don haka ta gayawa uwarta ni ma ta gaya mini shin jaka ce ita da zaka dinga dukanta ko ka manta cewa diyar wani ce itama, kana so ka aurar da yaranka a dinga dukansu."
Ya ce." Wallahi Hajja sau daya na mare ta, amma ni ba ni dukan iyalinsa sharri ne kawai irin nata."
Ta ce." To marin ma kada a sake yin sa ban yarda ba, dukansu amana ne aka bamu bakidaya Hauwa ko ba ta ci darajar komai ba sai ta ci albarkacin zumunci da haihuwa ai ta zama kai ka zama ita haihuwa uku ba wasa ba ce."
Ya gyad'a kansa yana fad'in." In sha Allahu ba za a sake ba. Falon ya d'auki shiru na wani lokaci kafin ta ce." Menene matsayin auranta a yanzu? Ya furta." Tuntuni na mayar da ita ai tun kafin ta haihu har yanzu tana nan a matsayin matata."
Ta sauke ajiyar zuciya tana fad'in." Alhamdulillahi yanzu ka je can bauchi wurin Uwani ka basu hakuri don ta fusata sosai har suna fad'in ka aiko musu da takarda domin su ajiye sheda."
Ya ce." To yadda ki ka ce haka za a yi in sha Allahu."
Tare da 'yar uwarsa Hajiya saratu suka shirya tafiya Bauchin da wajan la'asar bayan sun yi sallah tafiyar mota za su yi suna fitowa harabar gidan Hajja Yusi ya shigo akan sabon machine wanda Hamusu ya saya masa domin shige da fice zuwa makaranta da kasuwa tunda sun bud'e sabon shagon sayar da takalma na mata da maza a kasuwar kwari to Yusin ke kula da shagon shi da Saminu.

Cike da kwarin gwiwa ya je ya kafe babur din shi kuma Baban sai dariya yake yi ya zuba hannuwansa duka biyun cikin aljihun tazarcen dake cikinsa. Gabad'aya hankalinsa yana kan yaron fuskarsa kamar gonar audiga. Ya 'karaso wurin da suke tsaye da sassarafa sai suka rungume juna. Ya d'an dinga dukan kafadarsa yana fad'in." Abokina." Shi ma yana abokina?"
Suka cika juna amma hannunsu a hade yake ya risina yana fad'in." Baba barka da yamma yaushe ka zo ne?"
Ya dafa kafadarsa yana fad'in." Ban ji ma da zuwa ba, ni ma ina zuwa na tambayi Hajja tace mini ka fita tun safe mutumin ya zama d'an kasuwa."
Yasa dariya yana cewa." Wallahi ai da na san da zuwanka da sai na zauna domin mu gaisa sosai."
Ya ce." Idan kana so mu gaisa sosai ka zo abuja idan ka d'an yi free tunda nasan kana karatu ga kasuwa ko ta hana ka zuwa ne?"
Ya yi shiru yana murmushi kafin ya juya gefan da Hajiya saratu take tsaye tana ta dariya ganin yadda suke cafkewa dama tuntuni akwai wannan sha'kuwar mai karfi a tsakaninsu.
Ya d'an risina yana gaisheta ta amsa tana dariya kafin ta wuce wajan motar da Sukairaju yake tsaye yana jiran zuwansu ya bud'e mata gidan baya ta shiga ta zauna.

Ya ce." Yanzu Bauchi muka nufa amma ina so ka zo abuja kamar yadda na gaya maka duk lokacin da baka da wani uzuri ka duba Momi bata da lafiya, ta kwanta a asibiti jiya muka dawo gida. Amma alhamdulillahi ta ji sau'ki akwai buk'atar ka zo ka dubata ko?"
Ya gyad'a kansa yana fad'in." Zan zo in sha Allahu Baba, mun yi magana da Adam kwanciyarta ta farko asibiti shi ya kira ni ma yake gaya mini ban samu zuwa ba. Ya yi fushi bai gaya mini ba yanzu, in sha Allahu idan Kamalu ya dawo da daddare zan gaya masa."
Ya ce." Hakan yana da kyau, amma baka ba ni amsar dana tambayeka ba mamanka ce ta hana ku ziyartarmu."
Ya ce." Ko daya wallahi Baba, ba ita ba ce kawai dai tunda muka dawo nan din ne ba mu samu zama ba shine kawai dalili amma idan ya dawo zan gaya masa zan kuma sanar da Baba Hamusu."
Ya ce." To madallah aboki Allah Ya ba da sa'a, Allah Ya sa ina gari lokacin da kuka shirya zuwan."
Ya amsa da "Amin Baba."
Wajan motar suka nufa a tare Sukairaju ya d'an matsa da sauri kafin ya bud'e masa motar Yusi ya yi saurin riga shi. Ya shiga ya zauna kusa da 'yar uwarsa da bismillahi yana fad'in." A gaishe mini da Kamalun idan ya dawo a gaya masa sa'kon Mamanku cewa tana gaisheku gabad'aya."
Cike da ladabi ya ce." In sha Allahu zan sanar dashi Allah Ya tsare Baba."
Ya d'aga masa hannu Yana amsawa da "Amin."
Koda suka sauka a garin bauchi Hajiya Saratu ce kadai ta yada zango a gidansu Hauwa domin shi kam tun a mota ya ce tunda dare ya yi Sukairaju ya kai shi hotel din da ya saba sauka idan ya shiga garin suka kwana da safe a hadu. Hajiya Saratu ita kadai Sukairaju ya kai gidansu Hauwa bayan ya zartar da umarin da aka yi masa.

masu karanta littafin nan ba ku biya ni hakkina ba ina binku bashi ba wai don baku dashi ba ne. Na kudi ne yi kokari ki sauke hakki domin abu kad'an da ake rainawa sai ya hana ki kwanciyar hankali. Allah Ya datar damu.

Dama Hajja ta sanar da Inna Uwani zuwan na su don haka da ta ga Hajiya saratu ita kadai ta shiga tambayarta mai gayya mai aikin ta ce mata tare suke Amma da safe zai shigo kamar yadda ya fad'a. Inna Uwani sosai ta marabceta ta yi wanka ta yi salloli ta ci abinci Hauwa tana kwance a cikin d'aki ba ta fito ba ta gaisheta ba kuma tana jin motsinta. Itama kuma inna Uwanin ba ta yi mata magana ba ai ko babu komai tunda ta ganta a gidan tasan akwai dalilin zuwanta Kuma ko banza ta girmeta ta kuma girmi mijin nata yayarsa ce.
Hajiya Saratu abin ya yi mata ciwo sosai amma sai ta share tunda sulhu suka zo bai kamata ta yi wani abin da zai sake harzuka zuciyoyinsu ba.
Da yake d'akuna uku ne a d'akin d'aki daya inna Uwani ta gyara mata da katifa da mashinfidi ta shiga ta kwanta sai da asubahi tukkuna da suka gaisa suka fara tattauna maganar inna Uwani tana fad'in." To dukansu dai babu yaro idan sun yi hakuri sun rungumi auransu sai sun fi kowa mora kuma yaransu su tashi cikin annashuwa tare da tsalle da dara a gidansu domin duk inda uwa da uba suka rabu yara sukan kasance a lalace. Kuma ban ga dalilin da zai sanya Tajo ya dinga kwashe musu yara yana bawa wata ajiya ba, Saratu ki dubi lamarin nan fa da kyau ki ga ni akwai son zuciya, ba ni so na fiye magana a ga kamar ina goyon bayanta, tana da gaskiya a wannan ga'bar domin abu ne mai wahala uwa ta yarda a d'auki danta a bawa kishiyarta cikin gadara da iko, a kuma biyo ta da ba'kar magana da zagi."
Ta ce." Ni kaina ban goyi da bayan hakan ba Inna wannan dalilin ne ma ya sanya da Hajja ta ce masa ya zo nan din ya baki hakuri na ce ya bari mu zo tare domin bibbiyu tafi dad'i amma tsakani da Allah ita abinda ta yi ta kyauta Inna ki fadi gaskiya. Daga kowane bangare fa akwai lefi ko musulunci abinda ta aikata rashin imani ne da yin butulci ga Allah."
Inna Uwani ta ce." Umm! to ni dai gaki nan ga Hauwa Saratu idan tana ganin ta gaji da zama da Tajo bisimillah sai ta share d'aki ta zauna. Idan kuma za ta koma auransa sai ki tambayeta ni dai babu wanda ya isa ya shiga tsakanina da 'yar uwarta a cikinsu."
Tana gama fad'in haka ta tashi tana fad'in. A dama miki kunu ko kuma shayi za ki sha."
Ta ce." Kunun dai zai fi dama-dama Inna amma a turo mini Hauwan mu yi magana."
Ta juya ta fita tana fad'in." To bari na turo miki ita."
Ta shigo sanye da hijabi babu yabo babu fallasa ta zaune gefan katifar da take zaune ba ta kalle ta ba ta ce." Ina kwana."
Hajiya Saratu ta'ki amsawa tana fad'in." Ba zan amsa ba Hauwa ai kin nuna mini matsayina kamar ni na zo gidanku domin ke amma har na kwana ban isa ki fito ki gaishe ni ba, ke ba za ki canza dabi'u ba ko."
Ta yi shiru ba ta ce mata komai ba. Sai ta girgiza kanta tana fad'in." To magana ce akan abinda yake faruwa ta kawo ni nan, Hauwa duk wani abu da ki ke jin an yi miki ki yi hakuri ki koma dakinki domin shine farincikin iyayenmu, tare muke da Tajo nasan an jima kadan zai shigo, ya tabbatarwa da Hajja cewa ya mayar dake tun kafin ki haihu kin ga yanzu baki da wata hujja da zata hana ki komawa." Ta nisa kafin ta cigaba da cewa." Yanzu ke ba ki ji kunya ba a ce bare wad'anda aka auro a waje sun fi ki matsayi da shiga zuciyarsa. Ke ya kamata fa ace kin fifita a cikinsu amma kina wasa da damarki. Zan gaya miki gaskiya ba ki kyauta ba, abinda ki ka yi ba daidai ba ne, kuma kin ba mu mamaki, yanzu Hauwa ko da babu aure a tsakaninki da Tajo ba za ki iya kula masa da yara ba? Ko daga waje ya auro ki bai kamata ki yi abinda ki ka yi........... Ta katseta kafin ta kàrasa tana fad'in." Anti Saratu ban ga lefinki ba don kin kare shi, ai nasan babu wanda zai ta'ba goyon bayana balle a nuna masa cewa bai yi mini adalci ba, ya kyare ni, ya tsangwame ni a gidansa, ya fitar da hannu ya dake ni, ya kira ni jahila mara tarbiya duk a gaban matayensa . Ya nuna musu kan dole yake zaune da ni, na haihu ya nuna mini iko akan abinda na haifa baiwa ce ni, ko kuma jaka ce, ai kudi na hauka ba ne, kuma itama Amina ai ubanta talaka ne mai yasa ya fifita ta a kaina, mai yasa yake rangwanta mata. Idan ya daukaki Maryam domin yana ganin tana da dukiya daidai take da shi, ai ta wani gefan na fi Amina usuli tunda kaf dangin mahaifina fana uwata babban family ne, ya za a yi na yi rayuwar 'yanci da jin dadi a tsakanin kishiyoyin da aka nuna sune suke da mutunci a kaina."
Ta sassauta tana fad'in." Ita Aminar ce ta gaya miki cewa ta daban ce a wurinsa. Ko kuwa kina ganin ta wuce ya yi mata shegantaka idan har tsiyarsa ta motsa, to idan har ma kina tunanin haka ki bari domin kuwa babu wata mace da za ta gaya miki cewa mijinta na yi mata yadda take so ba tare da yana guma mata ba. Shiyasa ai nake fad'in na raina wayonki da gogewarki tunda har ki ka kasa karantar yanayin zamantakewa da wanda Allah Ya had'a ki zama da shi, ba wai ina fad'a miki haka ba ne saboda Ina kin'ki ko Kuma na nuna miki cewa d'an uwana nake goyawa baya. Shima mun nuna masa kuskuransa kuma ya d'auki niyyar gyara tunda har ya tako kafarsa garin nan to tabbas ya aminta da cigaba da zama dake. Hauwa ki yi karatun ta nutsu kowane aure akwai kalubale a cikinsa ki kara hakuri akan wanda ki ke yi, ke da dan uwanki kada ki bari abokanan zamanki suga wallenki har su yi miki dariya a fakaice. Har yanzu
Amina da Maryam sun fi ko way........" Kin ga anti Saratu don Allah ki kyale ni na ji da bakincin da yake damuna kada ki kara mini dama tuntuni ni duk abinda zai faru ba kya ba ni goyon baya kin sha nuna mini Amina ta fi ni mutunci gaskiya ba zan iya komawa ba shiyasa ma na ajiye masa d'ansa ya nemi mai shayarwa."
Cike da tsananin bacin rai Hajiya saratu ta ce." To shikkenan Hauwa kada Allah Ya sa ki koma din, ki yi ta zama tunda haka kike ganin ya fi miki, yaro zai rayu ko dake ko babu ke, dana san abinda za ki yi mini kenan da ban shiga sabgarki ba, duk abinda zai sake biyo baya ba zan sake sanya bakina ba ki yi yadda kike ganin ya yi miki."
Ta mike tsaye tana fad'in. Gashi na yi hakan shine ya fi mini kwanciyar hankali da nutsuwa ba zan iya zama dashi ba idan yana tare da wannan tsohuwar mushirkar matarsa."
Ta ce." Ki je mana kada ki zage ni Hauwa tunda kin yankewa kanki hukunci wanene ya isa, Allah Ya bada sa'a."
Ta kama hanyar fita bayan ta ja mata wani tsaki mai tsayi wanda ya yi mata mutukar ciwo a zuciya. Hauwa ce yau tsare kerere a gabanta tana gaggaya mata magana har da tsaki abin ya tsaya mata ranta sosai har da 'yar kwallarta ta goge tare da d'aukar wayarta dake gefenta.
Tana kiransa ya daga Yana fad'in." Na shirya tsaf gani nan zuwa. " Cikin rawar murya ta ce." A a, ka zauna anan hotel din, ko da yake ba zan hana ka zuwa ka gaishe da Inna ba, da sai na ce ka zauna an jima kadan zan yi wanka ka turo Sukairaju ya d'auke ni."
Jikin yadda muryarta take rawa ya sanya ya ce." Wani abin ne ya faru?"
Ta gyad'a kanta tare da sanya yatsu ta goge hawayen da ya zubo mata. Domin daga zarar ta tuna tsakin wulakacin da Hauwa ta yi mata sai ta ji wani tashin hankali tunda take ba a ta'ba yi mata wannan iskancin ba da 'ya'yanta magidanta da kuma shekarunta, lallai karfin zumunci ya shallake komai amma da ba don haka ba tabbas da Hauwa ta raina kanta a yau, shikkenan daga gyara kayanka, Hauwa bata da mutunci ko kad'an.
Ta ce."Bari kawai Tajo, Allah dai ya kyauta shine abinda zan ce."
Ya gyad'a kansa yana fad'in." Zan turo Sukairaju ya d'auke ki yanzu kawai mu wuce Allah shikkenan."
Ta amsa da "Amin." Kafin ta kashe wayar a sanyaye wanda Yayi daidai da shigowar inna Uwani da jug na kunu da kwanon silva sabo dal dashi da k'osai a ciki. Ta ajiye gabanta tana fad'in.'' Ga kunun Saratu k'osan ma da zafinsà na d'ora miki ruwan wanka yanzu nan.
A tak'aice ta ce." To na gode Inna Allah Ya saka da alheri.'' Har ta juya za ta fita sai kuma ta tsaya tana fad'in.'' Tajon zai shigo din ko domin yanzu nan Baffansu Tijjani wanda gidansa yake kallon namu ya shigo yana gaya mini zai fita aiki na ce ya d'an jira domin su samu damar tattaunawa akan abinda yake faruwa."
Ta ce." E, zai shigo din ya jira shi" Ta fad'i Hakan ne domin ba ta san me za ta ce mata ba.
Sai ta juya ta fita da sauri tana fad'in." Bari na gaya masa to."
*2K Complete a telegram. Normal What'sapp group kuma 1k via 0542382124...Binta Umar gtbank*
*07084653262*
*GARKUWAR MATA ✍️*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 9:19 AM] Ummu Safwan: *TALLAH* https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
🌲🌳🌿☘️

*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


*PAID BOOK 2K COMPLETE ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA 1K VIA 0542382124...BINTA UMAR GTBANK*
*07084653262*
Kiranta kawai ya yi a waya ya gaya mata ga Sukairaju nan ya turo domin d'aukarta.
Sukairaju da ya zo ya shiga cikin gidan tunda akwai sabo dalili amintaccen yaronsa ne duk a cikin masu yi masa hidima. Suka gaisa da inna Uwani har tana yi masa tayin abun kari ya ce a koshe yake ya fita ya tsaya jikin mota yana jiran fitowar Hajiya Saratun.
Ta fito cikin shiri tunda dama ta yi wanka ta kintsa sama-sama ta iya yin karin kummalo dalilin takaicin rashin kunyar da Hauwa ta yi mata. Inna Uwani na zaune a tsakargida tana gyara kayan miya Hajiya Saratu ta fito tana fad'in." Inna tafiya zan yi."
Ta juya da sauri tana fad'in." Tafiya kamar Yaya Saratu ina Tajon yake ne shi ake jira domin Tijjani har ajiye aikinsa ya yi saboda ya gan shi su yi magana."
Ta ce." To ni kam ban san me zan ce miki ba Inna amma ina tsammanin Hauwa ba zata koma ba domin ta gaya mini d'azu da muka yi magana. Amma ki sake tuntubarta."
Inna Uwani ta saki baki tana kallonta a sanyaye ta furta." Haka tace miki ba zata koma ba Saratu?" Ta gyad'a kanta tana fad'in." Ai da hakan ta gaya mini da sauki Inna ba zai dame ni ba amma babu komai Allah Ya sa hakan shi ya fi alheri, Allah Ya raya yara."
Daga haka kawai sai ta kama hanyar fita. Inna Uwani ta bi bayanta tana fad'in." Ina Tajon yake ba zai shigo mu gaisa ba kenan?"
Hajiya Saratu ta yi shiru ba ta ce mata komai ba. Haka ta fice daga gidan inna Uwani na le'kenta Sukairaju ya bud'e mata mota ta shiga ya ja suka bar wurin. Jikinta sanyi kalau ta koma cikin gidan kamar mara lafiya.
Shi dariya ma abin ya bashi da Hajiya Saratu ta gaya masa abinda ya faru. Ya dinga gyad'a kansa yana jimanta fitsarar Hauwa ko shi ba ya iya tsalleke

Please Login or Register in order to submit comment