Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tashi ta shige dakinta. Hakan kuwa bai yi mata dad'i ba, amma dai ba ta ce komai ba, muka d'an ta'ba hira sama-sama kafin ya sauko daga saman suka fita tare. Sosai na yi mata addu'a da fatan alheri ta dinga godiya da murmushin nan nata wanda duk rintsi baya ta'ba d'aukewa daga saman fuskarta.

Bayan tafiyar su da kwana ashirin da shida Hauwa ta haihu. Cikin ikon Allah ta haifi d'anta namiji kama da ubanshi har ta 'baci duk abinda ya kamaci ta yi wa kanta ta yi tunda haihuwar gida ta yi kuma lafiya lau ita da yaron da ta haifa, a matsayinta na ma'aikaciyar lafiya taimakon da muka yi mata kad'an ne. Sai bayan da muka samu nutsuwa gabad'ayanmu ni da ita tukkuna na nemi maigidan da yake koda suka tafi ba kasafai yake kiran waya ba sai dai mu had'u ta whasap to baya jurar typing sai da vedio call. Sai na ajiye masa sa'ko ta whasap din tare da hoton yaron nasan daga zarar ya hau zai gani. Ina idar da sallar la'asar na bud'e sakonshi ya shigo yana online din muka sake gaisawa na tambaye shi mai jiki ya ba ni amsa mai dadi jiki yayi kyau domin a karshen watan da muke ciki ma za su dawo domin an d'orata akan maganguna kuma alhamdulillahi an samu cigaba. Sai ya d'ora da fad'in wai na yi wa yaron hud'uba da sunan Ahmadu domin shine sunan da ya rad'a masa. Rashin abin cewa ya sanya ni yi masa shiru kawai domin tunda Hauwa ta haihu take kiran yaron da sunan mahaifinta wato Ishak, ban san kuma mai zan ce mata ba gaskiyar magana kenan.
Ganin na yi shiru ban ce komai ba ya sanya shi kiran sunana na kalle shi tunda bidiyo call ne ya furta." Ko akwai wata matsala ne domin na karanci damuwa a cikin kwayar Idonki."
Na girgiza kaina a nutse na ce." Babu matsala amma gaskiya ba zan iya gaya Hauwa ga abinda ka yanke ba, mai zai hana kai ka gaya mata naga tare kuka samar da yaron nan ku biyu mai zai sanya ni ka saka ni a tsakiya. Hauwa tunda ta haihu take kiran yaron nan da sunan babanta, to ni mai kake so na ce kuma."
Ya yi shiru yana kallona kafin daga bisani ya ce." Shikkenan zan gaya mata hukuncin dana yanke hakan ya yi ko."
Na gyada kaina ina fad'in." Ya yi shine daidai sai ku tsayar da matsaya a tsakaninku, Allah Ya raya mana shi."
Ya amsa da "Amin. Yana mai zuba mini ido."
Ni ma na zuba masa nawa idon nan na fahimci canzawar da ya yi har da wani kumatu fatar nan ta sake yin fresh duk da bidiyo call yana sanya mutum muni da duhu to shi ban ga hakan ba, kamar ba wanda ya tafi jinyya ba ya yi kama da ango wanda ya tafi yawon sha'katawa da amaryarsa.
Ajiyar zuciya na sauke yayin da nake ko'karin kawar da abinda na ji yana yun'kuro mini a game dashi na ce." Na canza kammanni ne Allah Ya taimaka ka."
Sai ya rausayar da kansa yana ce wa." Sosai kuwa, wata na gani anan asibitin da muke mai kama dake duk sanda na yi ido hud'u da ita sai hankalina ya tashi wallahi yanzu ina cikin tsananin damuwa na yi missing d'inki my love dina."
Na dan bata rai tare da cewa." Matar kuma idan tana da aure fa, kana raya abun da bai dace ba akan matar wani daidai kenan a wurinka."
Kansa ya girgiza kamar karamin yaro ya furta." Ba daidai ba ne, amma ba na tsammanin ai tana da aure budurwa ce, wallahi ba zan munafurceki ba Amina ba na iya d'auke kaina daga kanta domin yanayin hallitar jikinku daya 'yar duma-duma ce mai yawaltaccen kirji da tudun mazaunai."
Dariya maganar ta ba ni na danne ban yi ba domin ganin abin nasa yana nema ya wuce makadi da rawa na ce." To sai ka tuntubeta idan ba ta da aure ka aurota ko?"
Ya girgiza kansa yana ce wa." A'a ai ba musluma ba ce addinin hindu ce."
Na ce." To menene a ciki sai ka musuluntar da ita."
Kansa ya girgiza tare da furta." A a, abinda ya sa ki ka ji ina yi miki maganarta kamar da kuke yi da ita ne ya b'aci da gaske
idan na ganta ina shiga yanayi na buk'atuwa sosai."
Shiru na yi ban ce komai ba. Sai ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya furta." Ina nan dawowa my love za mu sha soyayya ko?"
Na kashe idona tare da fad'in." Sosai ma irin wadda kake so za mu yi."
Sai ya zuba mini idanuwansa babu kiftawa. Na kama dariya ina fad'in." Ka na ji kamar ka d'auko ni daga cikin wayar ko?"
Ya gyada kansa yana lumshe Ido. Hakan ya sake jefa ni a damuwa da sha'awa na sauke ajiyar zuciya a kasalance na furta." Ni ma na yi missing din Baba Yallabai baban soyayya."
Kafin ya ce wani abu kiran da aka yi masa a wayar ya katse video call din. Na kashe wayar tare da ajiyeta a gefe Ina sauke ajiyar zuciya gabad'aya hirar nan da muka yi ta tayar mini da hankali wani irin nake ji a jikina.
Sai gefin magriba na fito falon daga cikin d'akin Hauwa na ji kukan yaron ya tsananta da saurin gaske na shiga d'akin na same shi kwance cikin net dinshi yana ta wutsil-wutsil towel ya toshe masa hanci. Da azama na zuge net din na d'auko shi fuskarsa ta yi jazur saboda da alama ya jima yana kukan.
Na zauna gefan gadonta ina jijiigashi gabad'aya ya shid'e a tunanina tana bandaki na tashi tsaye dashi a kafad'ata na tsaya kofar band'akin ina kiran sunanta shiru bata amsa ba kuma babu motsin ruwa. Sai kawai na kutsa kaina ciki wayam babu alamunta. Da sauri na fito gabana na dan fad'uwa na tsaya ina rarraba idanuwana a d'akin ban ga alamun komai ba..
Na fita kai tsaye kicin na nufa Baba Tabawa ta kammala abinci dare tana gyara kicin din. Cikin kasala da sagewar gwiwa na furta." Baba ina Hauwa?"
Sai kawai ta tsaya tana kallona kafin daga bisani ta furta." Ba ta dakinta ne Amina?"
Na furta." Kwarai kuwa, fitowata daga d'aki kenan na ji kukan yaron nan koda na shiga d'akinta bata nan."
Ta sanya hannunta ta kar'be shi a sanyaye ta biyo bayana muka tsaya a tsakiyar falon. Ina Hauwa za ta tafi to. Ni nake tambayar zuciyata dalili tunda ta haihu ban ga alamun fitina a tattare da ita ba asalima wani babin annashuwa da farinciki ta bud'e. Baba Tabawa ta sanya babban towel ta goya yaron ni kuma na d'auko hijabina na sanya na fita can harabar gidan. Daga nesa na tsaya ina hangen securitys a bakin gate. Masa'udu ya shigo da mota ya ajiye a wurin da motocin suke ya fito daga motar ganina a tsaye ya sanya shi da sauri ya nufo ni. Ya risina yana gaishe ni na amsa tare da fad'in." Daga ina kake domin kuwa zuciyata ta fara hasashen wani abu......✍️
*2k complete a kan telegram via 0542382124...Binta Umar gtbank*
*07084653262*
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 9:19 AM] Ummu Safwan: Follow this link to# join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CDBG34xpZRZ5dZR86m1ftp?mode=gi_tmuna Bada sarin kaya muna saida pies kuma a farashi mai sauki muna aikawa ko Ina afadin nigeria dama wasu kasashe idan da bukatar hakan ku kasance a makawa collection zakuji dadin sayen kayanmu domin akwai sauki da Rahusa muna lagos komai da kike bukata inshaa Allah zaki samu a garemu cikin aminci 🥰🥰🥰🥰🥰🥰

🪨 FUREN BADO 🪨
ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMMANIN RAHIM,,,,,,,,,,,,,

7️⃣8️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI✈️500
2- FUREN JUJI🌼500
3- TARKO🕸️500
4- BAMU KADAI BANE...🧟‍♀️500
1- SARAUTAR MATA🫅🏻500
2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500
3- BAHAGON RAYUWA 🩸500
4- KANIN AJALI 👨🏻500
5- LOKACIN MUKE⚽ 500
6- MIJIN BUZUWA🐪500
7- SARKA...🪢500
8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500
9- ANA DARA...🐟 500
10- KARAN DAFI...🌾500
11- TUMFAFIYA...🌱 1000
12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000
13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000
14- MURFIN JALLO 🏺1000
15_ HAWAYEN KADA🐊


*Account* No
*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*
2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*
08036959257


Mama da zancen yarta ke cin zuciyarta kasa daurewa tayi hakkuri tayi cikin mamaki ta daga waya ta kirata bugu daya a na biyu ta daga wayan.
Suka soma gaisawa bayan gaisuwa take tambayan yan jikokinta kamar kullum take fadin suna part din kishiyarta suna wasa da yan uwansu.
Amma baby kinsan na fada maki zancen zuwan yar uwarki garin nan ko kuma kinsan haihuwa tayi kece kuma kadai a cikin tan uwan ki garin nan amma baki zo kin mata andawo lafiya ba ko barka da arziki ansauka lafiya ?
Dan juyawa tayi ta dubi mijinsu dake zaune yana cin abinci a gefenta tayi taga hankalinshi bai kanta nan ta soma fadin.
Nicema zanzo na gaida ita mama ita bata san gidana bane salma fa tun batayi aure ba kin san namu baizo daya da ita ba abinda yasa ya dago kai ke nan ya dan dubeta a cikin mamaki ?
Baiji me mahaifiyar namu ke fada ba a lokacin ya daiji amsan da matarshi ta bayar a lokacin cewa idan ta samu lokaci ai zata gidan ta duba mu.
Ta kashe wayan a cikon bacin rai ya tareta da fadin badai salmace ta dawo ba kamar ba zata bashi amsa ba sai da kyat bakinta ya bude tana fadin itace ai ta kusa sati da zuwa garin nan .
Shine bakije kun gana sa yar uwarki ba hindatu ina har haihuwa naji ance tayi a can kwanaki amma haka baisa kinje kin dubata ba don Allah ?
Wai meke damunkine da wanan halin da kika dauko a cikon yan uwa hindatu kina matsayar babba a garesu amma kina abin assha haka don Allah ?
Yau ni naji mutum don Allah yar uwarka ko yar uwata Alh ina ruwanka da shiga harkan yan uwana don Allah tunda ni ban shiga naka ba ?
Ohh haka kikace tayi shiru bata amsa mashi ba shima ya gama ya shareta ya fice dakin tsuki taja tana binshi da harara tana bakar magana har ta kwashe kayan zuwa cikin kitchen dinsu .
Bayan gama wayansu da mama kasa hakkuri maman mu tayi inda ta kira yaya farida da fada tana fada mata abinda ke faruwa a lokacin na kinzuwa dubamu da yayan mu batayi ba har lokacin.
Haba mama me zaisa ranki ya baci kuma kema kinsan halin yaya ai da miskilanci halinsu daya aida salma din don itama rashin zuwan nata aiko a jikinta nagani data damu datayi min maganan haka ai.
Amma kinsan hakan da zafi fatida ace kowa na zuwa wai babyce bataje ba meke damun yarinyan nan ne wai a rayuwa ta dauki akidan banza ta sakawa zuciyarta mara amfani.
Har yan maganan can su hafsatu da tawagarta sunje sunyi abinda sukeyi duk da dai ai sun hadu da salma din da taje tana kusa ai hakan ba zai faru ba yarinya kamar wace iska ya hau kanta.
Babu iska sai iskanci kawai da bin mugayen abokai da take ganin sunfi mata yan uwa a yanzu shine kawai abinda ke damunta.
Tana kwasan sirin mu tana fada masu suna bata mugun shawara a kanmu din sun nuna duk bamu kaunanta a yanzu ni har mamaki yadda ta zama haka nakeji ?
Kinga salma ko bata fada min cewa su gwaggo suje gidan sun kwasa ba fa sai zancen uwar mijinta da taje ta daurawa yarinyar zare take min .
Tsuki mama taja tana fadin shine a ranta yasa ta fada maki hakan ai hjy innan ta iya da ita tasan likitace ba yarda zatayi ba zata dauki hakan da camfi yasa ta daura mata shi a inda ba,a gani ai tazo gidan nan tana min korafin hakan na kwabeta.
Abune da manyan masana suka ta,amalli dashi ana daukan hakan a matsayin camfi ba kuma camfi bane tunda an yarda da akwai kandun baka a addini to me zai magance hakan ga mutane yanzu tunda jar ansan akwashi.
Yadda yar nan nata take kamar kazan agric bul bul da ita ai ido da baki zaiyi yawa a kanta har yai mata illa basu sani ba batama isa ta cire ba tunda uban yar ya soma fada min da kanshi ai hjynsa ta daurawa yarinyar abin baki yace.
Kai ya sulaiman shima yana biyewa salma suyi ta shirme wani lokacin ni abin nasu har dariya yakan ban wallahi tun dai lokacin da take da ciki din nan a can ?
Bini bini ya bugowa babansu boy waya a tambayeni tace tana jin kaza saida nace dashi ya fita batunta don Allah haka ko wace mace take ji yayin ciki ai.
Wai No wanan dabanne fa gashi babu kowa a kusa da ita kuma shiya hana zuwan ita inna din lokacin don sun shirya zata tafi daga baya yace kuma a,a ta zauna ni dai nagaji na koma fadin ban sani ba idan sun tambaya.
Yanzu haka bata ma san yana wanan tambayan bama wallahi shi daine da kidimewarshi yake faman rawan jiki kamar wanda za aiwa haihuwan fari a gida ?
Murmushin jin dadi irin na uwa da yarta mama ta sake tana fadin ke kuwa farida autan mamace fa ko kema kishin hakan kika soma yamzu ?
Allah dai ya sauwaka abinsune na yan fari dana karshe sukeyi ni meya kaini shiga cikin shirmen can zan kira yayan mu din ai idan mun gama waya dake mama inji meya hanata zuwa har yanzu ?
Karki soma ki kirata bance dake a kirata ba idan taga dama kada taje wa hakan ya dama a yanzu wanan ruwanta ai matsalantace bata dai canza yan uwa.
To shike nan mama tunda kince hakan amma nayi niyar da mun gama wayan nan in kirata ai don hakan ba kyau don in ita akaiwa ba zataji dadi ba ai.
Ni dai ban san ya sukayi ba don muna kaucewa dan uwa abinda zai bata mashi rai a tsakanin mu don haka antyna bata fada min komai ba game da zance.
Muna zaune tare dashi bayan sallah azahar ranan sai aka turo wai anawa maigida sallama wani mutumne da mata yazo maigadinshi yazo ya sanar mashi Allah yasa ya gama cin abinci ke nan ya shigo sanar dashi din hakan .
Matan ba zasu shigo bane ya fada yana mikewa tsaye don duba suwaye saiga matan suna shigowa gidan da farko ban shedasu ba na daiyi masu sannunsu da zuwa a cikin mutunci na basu wajen zama tare da umurtan Lamishi mai aiki data kawo abinsha suke fadin ai ba nisa suka fito ba.
Ita antyna Na,ima uwargidansu na soma shedawa a cikinsu nake fadin lah antyna kune tafe ashe wallahi ban shedaku ba tayi dan murmushin nan nata tana fadin ai naga alaman baki shedamu ba ?
Ga hjy cewa da uwar mijinsu na juya wajenta ita da yar uwarta ina masu sannu da zuwa suke min barka duban zainab nayi ina fadin ta miko masu yarinyar nan da sai lokacin ta mika yar garesu .
Sun karba suna yabawa suna kuma mamakin girmanta kamar yadda hjy inna tayi min bayani za a yaba bada niyar komai a rai ba amma kasancewar bakin wani dafine sai hakan ya zamowa yaro matsala daga baya a rasa gane kanshi kuma ?
Tare suka shigo gidan shida Alh Rufa,i nayi murnan ganinshi kwarai da gaske don ban manta alherinsa garemu muna kanana a lokacin.
Duk da gwaggo hafsatu da gwaggo Asiya sunyi muna iyaka da zuwa gidanshi amma haka zai biyomu har gida da sunan yazo ganin mu yai muna alheri irin ta banjita ya kawo muna sabulan wanki omo da manshafawa dasu taliya yace a dafa muna don zuwa makaranta lokacin da inna ta barmu a garin ta koma kaduna da zama.
Sosai naga mahaifiyarshi ta kara manyanta tayi min tsufa sosai a yadda na santa a baya ashe wai bata da lafiyane har nake tambayan meke damunta anty Na,ima ke fadin matsalan dai kamar ba,a ganr kai ba amma idan zai taso mata ciwon cikine yakan soma damunta dai haka.
Sunan wani magani na fada kafin na danja tsuki ina fadin Allah yasa a sameshi a nan garin amma bari in rubuta a gani saidai yana da tsada sosai gaskiya.
Tsohuwar na fadin a dai rubuta mata din a gwada ko za a samu din saita nemi kudin saya ai idan babu shi a garin nan sai a tura abuja ko za a samu a can din ko ?
Yaya sulaiman ya fada nace zainab ta miko min hand bag dina domin in rubuta masu sunan maganin a duba nsn danta ke fadin hjy kinga biyomu ko yayi rana daga gidanta muke munje gaida ita mukace nan zamuzo gaisheki muyi maki barka tace zatazo itama don tynda kikai aure bata zo dakin ba ?
Ashe zuwan namu alherine nayi dan murmushi ana ta hira ina rubutuna na mikawa anty naima ina fadin idan ba a samu wanan ba sai a nemi wanan din ayi amfani dashi.
Kamar maganin na bata kyauta a lokacin tana tayi min godiya naji tausayinsu ya shigeni sosai nake fadin amma gaskiya babba idan son samune aje asibiti babba a dubaki a can zaifi .
Kafin na rufe baki take fadin asibiti babba yar nan shine dai zai kaini kuma yanzu lamarin nasa sai a hankali bari a gwada wanan din mu gani.
Da ace kin soma shiga office ne idan mun koma sai azo da ita abuja din yanzu kuma tana cikin hutune bata soma aiki ba a dai gwada wanan din kafin lokacin na fada.
Na mike zuwa daki tsaraba na hado masu na kwarai na fada na kawo masu har mijinsu din muka fito da ledoji manya guda biyu ina fadin banga mai sunan antyna Azizzah ba amma gashi nan na hada da nata wanan kuma nasu babbane Alh ga naka.
Mamaki sukeyi sosai suna fadin tsaraba haka kamar mun kawo maku wani abu wanan shine abin munji dadu sosai da zuwan nan naku yaya ya fada a cikin farin cki.
Zasu tafi nake fadin Alh sai yaushe zaka leko kuma kafin mu tafi yace zaku kwana biyu a nan ke nan nace to zamu kai sati biyu zuwa uku dai insha Allahu munzo ganin gidane.
Ka dai leko zuwa gobe ko jibi ko jnka samu lokaci don akwai maganan da nake son muyi dakai din yace to shike nan suna gadiya muka rakasu har waje bakin motarshi sai lokacin na kara yarda da suna cikin yanayi gaskiya.
Mun dan jima a waje muna hira dashi kafin shigowan baba yaro dayasa muka koma gida nida zainab muka barsu a wajen karshe kwasa sukayi suka fita zuwa nasu tsabgogin.
Suko basu je gida ba saida sukayi yawon shaguna suna neman maganin basu samu ba sai wani aka nuna masu kudinsa kuma har yafi yadda nake zato ashe ?
Sun bugo min waya suna fada min dama kamar nasan haka zai faru na amshi layinsu na kira suka samu nawa shine saukin communication a yanzu dama waya.
Nace su karba din nake tambaya a nawa aka samu ya fada min nace turo min account din ka Alh in turo kudin ya tsaya cewa ayi haka kuma salma ba komai nima ina son albarkan uwata na fada cikin wasa.
Bayan na turo mai kudin har dana cefane ya gani yake fadin masu abu na inda suke mama yarinyar nan kudi ta turo min haka masu yawa fa yanzun nan.
Da alama ba daya suke da yar uwarta ba ai don alama ya nuna hakan ko cikin fahintarta yanzun nan dana ganta .
Hindatu nan ta bata kanta wajen bakin rowa da kin son mutane naso yarinyar nan amma ta bata rawanta da tsale da mugaiyan halaiya marasa kyau da ba,ason musulumi dashi.
Rowa ai bala,ice babba ga mutum kace kai ba a taba cin abinka saidai ya lalace ka zubar ai kinga hakan baiyiba a rayuwa.
Sai bayan sun koma gidane yayan mu kejin cewa sunje gidan mu ai barka sun samu taro na arziki daga wajena sosai ga tsaraban dana basu har azizzah da bata tafi ba take nuna mata nata ita Na,iman take fadin harsu hjy muka tafi suma sun kwaso rabonsu.
Rantane ya baci sosai da jin tankar kaunan da mijin nasu yayi mata watau ya shanmaceta ke nan yakai matanshi har da mahaifiyarshi ba tare da sanin ta ba ?
Inda take fafin yayi hakane ya nuna min iyakata sai kishiyar tayi mamaki tace iyakar me kuma hindaru ina sonki dai aka tafi wajen nan ai ?
Da domin nice maman Abba ai zai fada min zaku tafi ko tunda yasan banje ba har yanzu na subosu ?
Bakije ba hindatu saboda me ta tambaya cikin mamaki tace abubuwane sukai min yawa yasa ban samu zuwa ba har wanan lokacin.
Gashi ya kwashe ku kunje ai sai ace wani abune hakan gaskiya ni dai ba a kyauta min ba indai anyi sanoda nine ta fada a hasale tana wucewa kayan ma bata tsaya ta duba ba don takaici
Ganin hakan yasa uwargidan nasu fita daga part din cikin mamaki taja bakinta tayi shiru ba tare data fadawa kowa wani magana ba akai.
Inma tana da magana ta samu mijinsu shi da ya kwashesu yakaisu don yayi mata gwaninta gashi hakan ya zamo laifi a wajenta kuma don da itace farin cikin hakan zatayi don an mutunta ta a nan.
Amma sai gashi taga ita ba haka bane a wajenta ke nan akwai wani magana a kasa wanda bata sani ba ita.
Itako hindatu tana shiga daki waya ta dauka ta dannawa Ramatu kira bayan ta dauka take fada mata abinda ke faruwa da tarkacen da Na,ima ta kawo mata an basu tsaraba.
You see abinda nake fada maki ke nan kinki ki gane gashi ai wanan banzayen sun tafi da sunanki sun kwaso arzikinsu kina kallo.
Wai Ramatu baki ganewane nifa tarkacensu baya gabana na fada maki suyi min irin wanan cin fuskan kuma in koma ina lakata a karkashin yar karaman kanwata ta baya don Allah ?
Kina da ja da ubangiji ke nan besty kamar kin nuna baki yarda tsarin ubangiji bane a kanku har yanzu ?
Hakan shine daidai a wajen Allah ke ki fita gidanshi ita ta shiga taji dadin duniya tare daku dama haka lamarin Allah yake idan ya tashi abinsa.
Wai besty ke da bakinki kike fadin haka a yanzu da salma wata babbace can ko wata mai bin bokaya da sai jnce ta mallake har dake wallahi.
Ba hakana bane hindatu na fada maki ummah tayi min nasiha kan zancen nan shiyasa kike jin ina cewa kiyi hakkuri ki tafi kawai naji ta fada don ba zata iyawa

Please Login or Register in order to submit comment