Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Just 100k" Farida tace "Uhm, to turo account number" Dariya Heedayah tayi tace "Xa ki biya masa?" Farida tace "Ehh" Heedayah tace "Hm to xan turo gobe, yanxu xan maida ma Ammi wayarta" Farida tace "Toh don Allah send it tomorrow, I will call in sha Allah" Heedayah tace "Allah ya kai mu, byee" Daga haka ta katse wayar, lkci daya jikinta yyi sanyi, is she suppose to pull Farida's leg this much, tausayinta ya cika Heedayah, a hankali ta ajiye wayar don dama bata son su ci gaba da magana tana bata hope ne yasa tace xata kai ma Ammi waya, bayan wasu mintuna ta dau wayar ta shiga Kiran Khaleel, har ya gama ringing bai daga ba, ta sake kira bai daga ba, ajiye wayar tayi a gefenta ta kwanta ta lumshe ido, tunani iri iri ta dinga yi kafin bacci ya dauketa, can cikin bacci taji vibration din wayar ta bude ido a hankali ta jawo wayar tana kallon screen din....










Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️


it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah


Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....






Kallon agogon jikin wayar dake nuna karfe sha daya da rabi tayi ta daga kiran ta kai kunne ba tare da tace komai ba, sallama ta ji yyi ta amsa snn tace "Ya hanya?" Yace "Alhmdllh" Shiru tayi daga haka, yace "I missed your calls" Ta turo baki tace "Eh ni ban gane maganganun da ka min daxu ba" Yace "Au haba?" Tace "Ehh mana" Yace "Then isn't it better to forget it?" Tace "Noo, sai ka gaya min me yasa xaka wani ce kai kana da budurwa bayan baka da ita, ance maka Faridar bata da class ne? Ai dai bata ta6a nuna maka tana sonka ba, kuma ynxu kana nufin na xubar da class dinta na gaya maka kenan da xaka wani ce A'a?" Yace "Tare muke yawo da ke da kika san banda budurwa?" Tace "Ko ba tare muke yawo ba ni dai nasan baka kula mata, to me ma kke ce masu idan ka kulasu" murmushi yyi yace "Accept my frnd and I will accept ur frnd also, isn't the equation balanced?" Ta marairaice tace "Amma dai kasan ni ina da wanda nake so and I made a lot promise to him..." Shuraim yace "Really?" Tace "Eh" Yace "What sort of promise?" Tace "That's between I and him" Yace "Fine, nima I made lot of promises to my girl..." Shiru tayi bata ce komai ba, lkci daya taji wani haushinsa, calmly yace "Can I go off ur line now?" Bluntly tace "Noo, ba mu gama magana ba" Yace "Ohk Ina jinki gobe da safe xan fita aiki" Kamar xata yi kuka tace "Don Allah ya Shuraim kar ka mana haka, tell me is there anything wrong with Farida da kake tunanin you won't love her?" Yace "Look, kema kiyi tunani, there is nothing wrong with my frnd dat will stop you from loving him, idan har da gaske kina son Farida you can sacrifice ur so called love for her, in har kika yi hakan wllh I am giving you my words gobe ma sai in kai maganarta gun Abbana" Kasa cewa komai Heedayah tayi mamaki ya cikata, jin ta kasa cewa komai yace "You just think about it, sai da safe" tace "Wait, waye mutumin da kake cewa" yace "Idan kince in kawo maki shi sae in kawo maki shi" Ta wani hade rai tace "Ka kawosa in masa me? Why don't you want to understand ina da wanda nake so??" Yace "Fine, Kar ki sake kawo min maganar Farida nima" Daga haka ya katse wayarsa, ta6e baki tayi ta jefar da wayar tana tunanin maganganunsa, can ta kara ta6e baki a ranta tace "Lallai ma" d'an tsaki tayi ta kwanta, bayan kusan minti biyar ta sake jawo wayar, number Khaleel ta kuma kira bai daga ba har ya katse ta ajiye wayar ta lumshe ido tana karanto addu'ar bacci a xuciyar ta. Washegari da safe Heedayah ta gama duk abinda xata yi har karfe tara Khaleel bai kirata ba, daukar wayar tayi ta dialing numbersa amma har ya katse bai daga ba, lkci daya jikinta yyi sanyi, tana ta xaune dakin aka kira Ammi a wayar, mikewa tayi a hankali ta fita xuwa bangaren Ammi, da yake tun asuba ta fito ta gaisheta da Abbanta da step mum dinta, mika mata wayar kawai tayi tace "Ammi ana kiran ki" Amsar wayar Ammi tayi tana duba me kiranta, can ta ajiye tace "Ohk xan kirata, kinyi breakfast din?" Heedayah ta gyada mata kai, Ammi tace "Kin je gaida su kaka?" Tace "Yanxu xan tafi" Ammi ta ci gaba da abinda take, Heedayah tace "Ammi su Ashnaah fa?" Ammi tace "Yanda baki damu da su ba su ma ba damuwa suka yi da ke ba ai" Shiru Heedayah tayi tana kallonta, can ta juya a hankali xata fita, Ammi na kallon wayarta da ya hau vibrate tace "Wa ke kira?" Heedayah ta juyo ta dawo da sauri tana kallon wayar, Ammi tace "Waye?" A hankali tace "Ammi Khaleel ne" Ammi tace "Kiran me yake maki haka ne?" Heedayah ta kasa cewa komai, Ammi tace "Tambayar ki nake" Heedayah ta sunkuyar da kanta still bata ce komai ba, Ammi tace "Dauka ki fita" Daukan wayar Heedayah tayi ta juya ta fita daga dakin, nata dakin ta koma ta xauna gefen gado ta yi dialing numbersa don tuni kiran nasa ya katse, sai da ya kusa katsewa ya daga, ta wani hade rai tace "Why ain't you picking my call tun jiya?" Yace "Na jira baki gama tadi da bakon naki ba shine na kwanta, daxu da kika kira kuma I was together with my uncle, is there any thing wrong with that?" Tace "Tadi kuma?" Yace "Ehh" Tace "Ya Shureen ne fa ya xo" Bai ce mata komai ba, tace "Toh da shi din xan yi tadin?" Calmly yace "Na sani??" Shiru tayi bata ce komai ba, bayan few seconds yace "Xan fita yanxu, later..." Bata ce masa komai ba still taji ya katse wayar, sosai gabanta ya fadi ta dinga kallon screen din, ta fi minti goma xaune a haka kafin ta ajiye wayar, lkci daya ta ji jikinta yyi sanyi sosai, ta kasa ma fita daga dakin, knocking aka yi bakin kofar dakin ta kalli kofar kamar baxata tashi ba sai kuma ta mike ta isa kofar ta bude, Amina ce tsaye bakin kofar ta gaisheta snn tace "Hajiya tace ki kai mata wayarta yanxu" Heedayah ta juya ta koma daki ta dau wayar ta tafi ta kai ma Ammi, Ammi na amsar wayar Heedayah bata yarda sun hada ido ba ta juya ta fita daga dakin, dakinta ta koma ta fada kan gado ta fara kukan da bata san dalilinsa ba, tayi me isarta ta hakura tayi shiru, tana ta kwance dakin aka bude kofar, Kaka ce ta shigo Amina da tayi mata jagora ta juya ta bar bakin kofar, kaka na washe baki tana bin dakin da kallo tace "Ba shakka, ke kuma nan ne bangaren ki kenan, wnn makeken daki haka kamar parlon gidan Amadu, ashe kina nan kusa kusa da uwarki mu kuma an ke6e mu can gefe tunda cin arxiki ne, to ae dai ya fi babu wai d'an agwai da bak'in d'a...." Heedayah ta mike xaune a hankali tace "Ina kwana kaka" Kaka tace "Aa ba ruwana, meye kuma ina kwana, da ban kwana ba xaki gan ni? baki san inda nake bane da xaki wani gaisheni da na shigo dakin ki? ke dai ba kinga na xo gidan ubanki ina ta xama ba dole ki tsiro wani shakiyanci daban, amma baxan biye ta taki ba tunda ba ke kika rokeni in xauna ba" Heedayah dai bata ce komai ba, Kaka ta mika mata wayar hannunta tace "Tun daxu Farida ke son magana da ke, gashi nan kiyi mata flashing don nima ba katin gareni ba, dubu biyar ce jiya Babanki yace ya sa min, gwara inyi ta cancana kayana Ina jin muryar 'ya yana da jikokina" Heedayah tace "Toh na ji" Kaka tace "Idan kun gama ki maido min da wayata yanxun nan" Daga haka ta fita, Heedayah ta duba balance din Kaka taga kusan dubu sha biyar ce a ciki, Kiran Farida ta shiga yi, yana fara ringing Farida ta daga, Heedayah tace "How are you doing Farida?" farida tace "Am fine dear, na kira wayar Ammi baya wajen ki koh?" Heedayah tace "Eh na mayar mata tun daxu, and kilan bata kusa ne" Farida tace "Ohk, kin fasa turowa ne in sa maki?" Heedayah tayi murmushi tace "Ki bari da daddare xan turo maki" Farida tace "Uhn but tell me, why did he even ask of me all of a sudden" Heedayah tace "Kawai yana son gu gaisa ne" Farida tayi shiru, lkci daya jikin Heedayah yyi sanyi tace "Bari idan na gama abinda nake xan kira ki ynxu" Farida tace "Ohkk" daga haka Heedayah ta katse wayar, ta fi minti talatin a ynda take, damuwarta biyu a lkcn, na farko abinda Khaleel yyi mata har da kashe mata waya, na biyu kuma hope da ta fara sa ma Heedayah alhalin Shuraim din isn't even interested, gashi Farida har ta fara farin ciki, can dai ta mike jiki ba kwari ta fita dakin, bangaren Ammi ta koma, a hankali ta lallaba ta isa gun wayar Ammi ta dauka ta kwashe number Khaleel a wayar kaka ta fita da sauri ta koma dakinta. Kiransa ta shiga yi bayan ya daga tace "Shine ka kashe min waya?" Yace "To save you from struggling for words, ya gida ya kike?" Kin cewa komai tayi, yace "don't you want to say anything?" Ta fashe masa da kuka, lkci daya ya rikice yace "Kuka kuma Heedayah? to ki yi hakuri don Allah, I am really sorry" Cikin rawar murya tace "Sbda na damu da kai ma shine xaka wani katse min waya, kuma nake ta kira ka ki dauka" Ya kwantar da murya yace "Wllh bana kusa, kiyi hakuri...." Jin tayi shiru yace "Kin hakura?" Tace "Nima ban sani ba" yace "Wahala xaki bani ko?" Ta turo masa baki, yyi kasa da murya yace "For the love you are having for me kiyi hakuri pls" A hankali tace "Nayi..." Yyi murmushi yace "Good gal, ya su mama?" Tace "Suna lafiya" murya can kasa yace "But kar ki sake ce min kinyi bako plss, that hurts..." Shiru tayi bata ce komai ba, bayan few seconds yace "Gobe xan bar gombe, am tired" Da sauri tace "Da gaske?" Yace "In sha Allah" tace "Kai da wa?" Yace "Driver...." Tace "Toh plss just drop at kano pls" yace "Kano?" Tace "Yes plss" yace "Why?" Tace "Ka xo ka gaida Abbana da Ammina" Yace "That's idan Mami ta amince, and ita ma tace gobe xata shigo kano tana da case" Da sauri tace "Xata amince ai, plss tell her you will drop there too" Murmushi yyi yace "Ohk Allah ya sa.... You know what karfe nawa xan kira ki ynxu xa mu d'an fita ne" Tace "Ina xa ka?" Yace "Gidan Gwaggwo na" tace "Toh xan kira ka anjima" yace "Alright dear" a hankali tace "Take care of ur self" yace "In sha Allah" daga haka ta katse wayar, tana ta kallon wayar kafin ta nemo number Shuraim, Har xata kirasa sai kuma ta fasa ta ajiye wayar. Yau ma da daddare Amina ta kwankwasa kofa ta sanar mata tayi bako, Heedayah dake kwance tana waya da Khaleel a hankali tace "Ya Khaleel wai Ammina tana kirana" yace "Ohk, should I wait for you or I should go to bed?" Tace "Aa ba dadewa xanyi ba ynxu xan dawo, idan na dawo xan kiraka" yace "Ohk then" katse wayar tayi ta ajiye ta dau hijab dinta ta sa ta fita, visitors palor ta tafi, xaune ta samesa tana kallonsa ta karasa cikin parlon ta xauna tace "Ina yini ya shureen" ya d'an daga kai ya kalleta yace "Looks like da gangan kike 6ata min suna" Tace "To ya xan ce maka?" calmly yace "Aliyu" murmushi tayi tace "Ni dai ya Shureen na sani" ya gyada mata kai bai ce mata komai ba, kallon ledan dake gefensa tayi tace "Wayana ka kawo min" yace "Ehh" ta mike ta dau ledan ta fiddo kwalin ciki, wara ido tayi tace "Waow..." Ta kallesa cike da farin ciki tace "I really like it ya Shureen, irin wanda nake so ne wllh" ta isa kusa da shi ta xauna arm din kujera tana murmushi sosai tace "Thank you...." Ta gefen ido ya kalleta amma bai ce komai ba, ta turo baki tana kallonsa tace "Nace thank you" yace "I prefer a cup of tea to that thank you" dariya tayi tace "Ohkk" daga haka ta mike ta dau hanyar kitchen ya bi ta da ido.... Shayi ta hada masa ta xubo masa pepper soup din offals a bowl snn ta fito, har ta shigo parlon kallonta yake ta isa gabansa ta durkusa ta ajiye bowl din offals din da cup din shayin ta wara masa ido tace "Is the thank you enough?" Yana kallon pepper soup din yace "Sure you are wlcm" ta dau spoon ta deba ta xai baki ya cafkota, xaro ido tayi, yace "Mayar ciki" da sauri ta fiddo a tafin hannunta tace "Toh xan karo maka sakeni..." yace "Wnn za ki ajiye" ganin ba saketa xai yi ba ta mayar da naman cikin bowl din, a hankali ya saketa yana kallonta, da mamaki take kallonsa ita ma, ya sauke idonsa ya dau cup din shayin ya fara sha snn yace "So what have you decided?" Tace "About?" Yace "Our talk yesterday" Shiru tayi na d'an lokaci, sai kuma ta kallesa tace "I've decided discard my request, cause ba a forcing soyayya, I will console Farida in ce mata may be kai din ba alkhairi bane gareta Allah xai bata wanda ya fi ka" kallonta kawai yake ko kiftawa bbu, can yyi murmushi yace "That's because you are soo self centered, kanki kawai kika sani, you can never sacrifice ur love for her, nasan kuma da ita ce she will gladly do that for you" Heedayah tace "I am not being self centered, kaga kai ba sonta kake ba, ni ma kuma I will never agree to ur so called frnd, to ae hakan ba shi da amfani, ita ya kamata tayi hakuri tunda ba wai sonta kake ba" Shuraim dake ta kallonta yace "Haka nace maki bana sonta?" Tace "To tunda kana sonta snn ita ma tana sonka, ni me yasa xaka min dole, you are not being fair to me kenan?" Wani murmushi yyi yana ci gaba da shan shayin hannunsa, Khaleel ne ya fado mata ta xaro ido gabanta ya fadi, ta san yana can yana jiran kiranta, a hankali tace "Ya Shureen can I go now ina yin wani abu ne a sama" ya d'an kalleta kafin yace "Noo, wait in gama sai ki wuce" bata ce komai ba, bayan ya sha shayin ya ajiye yana kallonta yace "Take them back to the kitchen" tace "Pepper soup din fa?" Yace "I am full" tace "Ai baka ci ba" yace "Na sani" mikewa tayi ta dauka ta wuce da su kitchen gaba daya..... Tsaye ta gansa parlon yana kallonta yace "Mu je waje xan maki magana" Ta kalli agogo kamar xata yi kuka bata ce ma Khaleel xata dade haka ba, kofa ya nufa ta bi bayansa har suka fita parlon..... Abban Heedayah na xaune parlonsa tare da Ammi sai mom Islam, Abba ya kalli Ammi da gaba daya mood dinta ya canxa lkci daya kuma tayi shiru, yace "Say something Aisha" Ammi ta girgixa kai a hankali tace "But ur Excellency what's wrong with the Junaid da xa a biye mata don tace bata so? Idan ma bata sonsa ga Shuraim dama ni hankalina ya kwanta da shi" Abba yace "Ke dole kike son ayi mata? snn still wanda tace take so ai d'an gidan ne shi ma naga" Ammi ta kallesa da sauri tace "Wa kenan??" Abba yace "Wan Junaid din, Khaleel..." Da mamaki Ammi ke kallonsa, can tace "Haba ur Excellency, ni gaskiya ban amince da wnn xancen ba, me yasa xa a biye mata kamar ita ta haife mu??" Abba yace "Abinda yyi Junaid shi yyi yayansa, haka ko ba haka ba?" Ammi tace "Aa wllh, his past..." Sai kuma tayi shiru, Abba kallonta kawai yake, Mom Islam tace "His past is nothing to write home about.... And kina duba reputation na gidan nan ko?" A hankali Ammi tace "Exactly Maimuna" Murmushi Mum Islam tayi sannan tace "Amma kar ki manta Aunty, Mahaifiyar wnn mutumi bata san wacece Heedayah ba, bata san 'yar wacece ita ba, bata san daga inda take ba amma ta yrda ta amince ta riketa bayan shi wanda ma ya tsinceta an ki rike masa ita cikin iyalinsa" Kasa cewa komai Ammi tayi, Mum Islam tace "It isn't Khaleel's fault he found himself in such life, kar ki manta yau da Heedayah ba hannu na gari ta fada ba Allah kadai yasan wani irin rayuwa xata yi, Allah kadai yasan abinda xata xama, albarkacin wnn bai kamata ki kyamaci d'an wannan baiwar Allah da ta inganta rayuwar 'yar ki ba ba tare da hakan ya bata wahala ko shakku a ranta ba...." Murmushi kawai Abban Heedayah ke yi bai ce komai ba, Ammi dai ta kasa cewa komai.....




*Wlh nayi busy fans ayi min uxuri, it's just for sometimes plss...*






Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️


it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah


Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....








Karfe goma saura Heedayah ta farka daga baccin da ta koma da safe, kallon sabuwar wayan da Shuraim ya kawo mata dake ajiye gaban mirror tayi, ta mike xaune, sai kuma ta tashi ta tafi ta dauko ledan ta dawo ta xauna ta ciro wayar daga kwalinsa, ta dau sabon sim card da ya siyo tare da wayar tana jujjuyawa, can dai ta saka cikin wayar ta duba ko da kudi a layin taga dubu biyar, number Khaleel ta yi dialing ta kira, har ya katse bai daga ba, can ta kara kira ya dauka, tayi masa sallama, ya amsa yace "Whose line?" Tace "Nawa" Yace "Ohk okay, an kawo maki wayar ki daga Kaduna?" Tace "Aa sabuwar waya ce" Yace "That's good, ya mutanen gida?" Tace "They are fine, are you still leaving gombe today?" Yace "Ina hanya" Ta wara ido tace "Amma ban ji hayaniya ba" Yar dariya yyi, tayi shiru tana sauraronsa, his laugh was unique, bata ta6a jinsa yyi dariya ba, yace "Motar haya kike son ki ji na hau?" Tayi murmushi tace "Aa ni bance haka ba" Yace "Ohk, motar kawu na ne... And i am together with his driver" Heedayah tace "Toh Allah ya tsare, kun kusa?" Yace "Obviously" tace "Toh Allah ya kawo ku lafiya" Yace "But...." Sai kuma yyi shiru, tace "But what?" Yace "Is it necessary sai mun tsaya kano?" Bata fuska tayi tace "Ni ba necessity dinka bace ai... It's not necessary" Ya wara idanuwansa yace "Sorry ba haka nake nufi ba, anyway in sha Allah xa mu tsaya kano" Jin ta ki cewa komai yace "Kin yi shiru" Kamar xata yi kuka tace "Wato xa ma ka iya wucewa baka tsaya ka gan ni ba" Yace "Noo, baxan iya ba" Tace "Toh Allah ya kawo ku lfya" yana murmushi yace "Ameen" Daga haka ta katse wayar, Har xata ajiye sai tayi dialing number Shuraim da ta haddace, yana fara ring ya katse, sai ga shi ya kirata, dauka tayi amma bata ce komai ba, yace "How was ur night?" Tace "Fine, good morning" Yace "Morning" Tace "Ya Shureen me yasa baka ce min so kake in bar maka laptop dina gaba daya ba..." Shiru ta ji yayi, can yyi murmushi yace "Saboda nace maki bani da nawa?" Tace "Toh ai ban sani ba" Yace "Toh xan kawo maki anjima" Ta wara ido tace "Aa wasa nake, you can use it har lkcn da ka gaji da shi" Yace "Okay kin kira ne just to hear from me kika fake da laptop?" Ta turo baki tace "Sbda laptop na kira ka" Yace "I see, ya kawarki?" Tace "She's fine, why do u ask?" Shiru yyi bai ce komai ba, ita ma tayi shiru, can tace "Ya Shureen me kake son gaya min da na raka ka jiya kuma ka fasa?" Yace "Naga ke yarinya ce shi sa na fasa" Dariya tayi sosai tace "Yarinya?" Bai bata amsa ba, tace "Meye ka sani wanda ni ban sani ba har yanxu??" Shiru yyi, can yace "Allah ko?" Tace "Eh mana, ni din ce yarinya?" Murmushi yyi yace "Ohk, xan nuna maki abinda ni nasani wanda ke baki sani ba" Ta ta6e baki tace "Babu wannan abun, nice ma nasan abinda kai baka sani ba" yyi shiru.... Can yace "Da yake ke har gidan da ba naku ba kin ta6a kwana ko?" Shiru tayi ita ma kafin tace "Ban gane ba" Yace "Ohk leave it" Ta hade rai yace "Wani gidan ne na kwana da ba namu ba?" Yace "Ni xa ki tambaya?" Tace "Toh ai dai naga ba gidan wani daban na kwana ba gidan saurayina ne" Yace "Haka ne, dole ki san abinda ni ban sani ba kam, i will hang up now ina wajen aiki" daga haka ya katse wayar, ta kalli screen din snn ta ajiye wayar tana hararansa, mikewa tayi ta fita dakin ta tafi bangaren Ammi, ganin tana da baki ta wuce bangaren Mum Islam, Mum Islam na kallonta tace "Sai yanxu kika tashi?" Ta xaro ido tace "Aunty sai karfe takwas da rabi fa na kara wani baccin bayan nayi wanka, mun fa gaisa da Abba tun sassafe" Mom Islam tace "To xauna dama ina nemanki" Heedayah ta xauna gefen makeken gadonta tana kallonta, Mom Islam ta xauna gefenta tace "Ki gaya min gaskiya Heedayah..." Sosai gaban Heedayah ya fadi ta dinga kallonta, Mom Islam tace "Heedayah tell me, ke a xuciyar ki wa kike so, but kar ki manta xaman aure fa ba abinda xa ayi na shekara daya ko na shekara biyu bane, xama ne na dindindin, xama ne na har abada, ba a fatan rabuwa sai in mutuwa" Heedayah ta sauke kanta kasa, Mom Islam tace "Ina jin ki, wa kika ji xuciyar ki ya kwanta da" a hankali tace "Aunty ni Khaleel nake so" Mom Islam tace "Kin tabbatar?" Ta gyada mata kai, Mom Islam tace "Me yasa baki son kaninsa?" Heedayah tace "Aa ni bance bana sonsa ba, kawai baxan iya aurensa bane, Ya junaid is among the people that did good to me, yana da kirki sosai, kuma ya nuna min kulawa yanda xai yi ma Farida, amma ni i can't marry him" Mom Islam tace "Shi kuma Khaleel me yasa kike sonsa?" Heedayah ta d'an yi shiru, Mom Islam tace "Ina jin ki" A hankali Heedayah tace "Ina sonsa sbda shi ne mutum na farko da ya fara taimakona a rayuwa, Ina sonsa sbda yana da hali me kyau if not of the situation he found himself, kuma na ga yana da rikon addini duk da haka, kuma ina tausayinsa sosai, I don't want anything to happen to him ta dalilina, Aunty ai kinsan condition dinsa" a sanyaye ta kare maganar, Kallonta kawai Mom Islam take kafin tace "Anya ba tausayin Khaleel kike ba Heedayah?" Heedayah ta kalleta tace "Ehh ina tausayinsa kuma Ina sonsa" Mom Islam ta girgixa kai tace "Aa tausayin ya fi yawa nake kaga" Heedayah tace "Aa, bayan tausayinsa nasan ina sonsa, tun daga sanda muka fara waya da shi, Aunty kinsan fa har gidansa na ta6a kwana, his ways of life is perfect, yana rikon addini sosai, kuma in sha Allah nasan ya daina abinda yake har abada...." Mom Islam tace "Eh nasani" a hankali Heedayah tace "Wllh ina sonsa Aunty" Mom Islam tace "Toh shkkn Allah ya tabbatar da alkhairi dear" Heedayah ta sauke idonta kasa

Please Login or Register in order to submit comment