Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta shiga tashin hankali da shock sosai, na farko kashe mijinta na farko a gabanta wanda shekaransu hudu da aure aka tafi da 3 years old son dinta wanda sai tashin labari, na biyu kuma rasuwan Mahaifinsu junaid, sae ynxu da aka nemi Heedayah ko sama ko kasa tun jiya, ita kanta ta rasa irin soyayyar da take ma Heedayah, tashin hankalin da ta shiga ko 'yar cikinta sai haka, Junaid yyi kokarin danne nasa damuwar sosai ba kadan ba ganin halin da Mahaifiyarsa ta shiga, ya dinga kwantar mata da hankali with assurance na cewar xa a ga Heedayah idan Allah ya yrda, ganin Shuraim yana kan komai ya sa Junaid ya tsaya tare da Maminsa kawai, duk wani information da Shuraim ya so samu ko kadan ne a kan Khaleel bai samu ba, don Farida dai bbu abinda ta sani a kansa, ko sama ko kasa kuma ta duba wayar da ya ba Heedayah bata gani ba, wanda hakan ke nuni da cewar da shi ta fita, broadcast kawai Shuraim ya bada a duk gidajen Radio da ma talabijin, sai ma da yyi hakan snn ya kira Abbansa ya sanar masa abinda ake ciki. Abba bai iya ce ma Mami komai ba bayan Shuraim ya kai sa har gidan, don yana sauka Airport Shuraim ya daukesa suka wuce, Abba na kallon Dinar dake xaune kasa da Hijab dinta har kasa ita babban abinda ke daga mata hankali yake sa ta kuka sosai sai cewa da mutane xa su dinga yi ai a gidanta abun ya faru, "Tun karfe nawa ta fita a jiyan?" Cewar Abba kenan yana kallon Dinar, tana share hawayenta a hankali tace "Ba ayi isha ba, duk muna nan parlor a xaune ta shiga kitchen, ni ina ce abinci ma ko wani abu xata dauka, ashe bude kofar kitchen din da ke nan nafi shekara ban bude ba tayi ta fita, shi kuma me gadi be sani ba ya bude mata gate...." Tana kai wa nan ta kuma rushewa da kuka, Abba yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un" Mami dai bata cewa komai sai hawayen da take gogewa, Shuraim dai na tsaye bakin kofar parlon yana rungume da hannunsa, tun safe ko ruwa shi kam bai sha ba dama, Abba na kallon Farida yace "Ke kinsan inda ta san shi mutumin da ya bata waya" Cikin sanyin murya Farida ta sauke idonta kasa ganin no need of hiding anything again, ta shiga yi ma Abba bayani tace "Ranan mun je shopping Mutumin ya tare mu a hanya muna dawowa...." Shuraim ya sauke hannunsa yana sauraronta keenly haka ma kowa na parlon, nan ta bada labarin yanda Heedayah ta fara haduwa da Khaleel, ta kuma ce daga nan bata sake sanin suna haduwa ba har ya bata waya sai just of recent lkcn bikinsu Aunty Jamila, shi ma din Heedayah bata bari ta sani ba, Abba dake ta kallonta yace "Ya sunan hotel din da ku ka fara ganinsa" Nan Farida ta gaya masa, Abba yace "Xa ki iya tuna date, day, da time din da ku ka gansu bakin hotel din" Farida tayi shiru tana naxari, Abba yace "Relax and think calmly dear, the date, time and day...." Mami dai sai kallonsu take gaba daya. Khaleel na kallon Heedayah ta gama cin abincin gabanta ta matsar da plate din, yace "Kin koshi?" Ta gyada masa kai tana kallonsa tace "Why is ur frnd smoking?" Ya d'an bude ido yace "Where did you see him smoke?" Tace "Naji warin cigarette sae na leka window na gansa parking space smoking..." Shiru tayi ganin Zayyad na sakkowa kasa, Khaleel ya bi sa da kallo ganin ya nufi kofa, Zayyad yace "I'm leaving, enjoy ur self Kayy" Khaleel ya mike yana kallon Heedayah yace "Let me see him off" ta gyada masa kai, daga haka ya bi bayansa, Heedayah ta bi su da kallo har suka fita, Zayyad ya bude gate ya fitar da motarsa waje, Khaleel ya tsaya kusa da motar yana kallonsa kafin yace komai Zayyad yyi masa wani murmushi yace "But tell me, how was ur experience yesterday night, nasan baka ta6a ba" Khaleel yace "What experience?" Zayyad ya kashe masa ido yace "Sai na tona" kallonsa kawai Khaleel ke yi, Zayyad ya fashe da wani dariya, sae a snn Khaleel ya gane inda Zayyad ya dosa ya dinga masa wani kallo, Zayyad yace "Don't bother her much, she is too young" Khaleel yyi ignoring din xancen yace "Plss I need a favor" Zayyad yace "All ears" Khaleel yace "Ko da yake mu yi waya kawai" daga haka ya juya ya koma cikin gidan ya kulle gate dinsa. Tun da aka yi Magrib Khaleel na masallaci har sai da Zayyad ya kirasa snn ya fito, Zayyad ya sakko daga motarsa rike da ledan fresh milk ganin Khaleel, yace "A ina ka bar visitor din taka?" Khaleel yace "Tana ciki" bude gate din yyi suka shiga ciki tare, Khaleel na kallonsa yace "Did u get d pill??" Zayyad yace "Sure..." A aljihu ya ciro pills din ya basa, Khaleel ya amsa yasa a nasa aljihun, snn suka shiga Parlorn, xaune suka Heedayah tana shan pineapple tana kallo, Khaleel ya amshi ledan hannun Zayyad, Zayyad ya wuce sama shi kuma ya wuce kitchen, glass cup ya dauka ya xuba milk din ciki snn ya ciro pill din 6alli daya ya saka, ya sa cokali sae da ya tabbatar ya narke snn ya fito parlor, xaunawa yyi kusa da ita ya mika mata, tace "What's that?" Yace "Milk" tace "Na koshi" yace "Noo ki sha kadan mana, sai in shanye sauran" amsa tayi ta sha kusan rabi snn ta mika masa, ya sakar mata murmushi ya amsa ya ajiye, ta maida dubanta kan tv, yana ta xaune kusa da ita har ya ga ta fara hamma, ya kalleta yace "What?" Kanta ta daura kan kujeran a hankali tace "Bacci" ya mike yace "To kwanta" Ba musu ta kwanta ta lumshe ido, ya koma wani kujeran yana kallon kyakkyawan fuskarta ko kiftawa bbu, bayan kusan minti goma ya mike ya tafi sama sai gashi sun sakko da Zayyad, Zayyad yace "Toh wai idan mun je can din sai in ce me tukun?" Khaleel yace "You just explain ka ganta ne a bakin hanya, kawai dai kayi composing duk abinda xaka ce I trust you, I'm really disturbed Zayyad, nasan ynxu her guardians are very worried, ita kuma naga alamar she is serious ba komawa xata yi ba, I don't know what came over her all of a sudden" Khaleel ya nufi Heedayah dake ta bacci, dukawa yyi yana kallonta ya dauketa a hankali kamar wata yar tsana ya nufi kofa ya fita Zayyad ya bi bayansa ya kulle gidan, a bayan motar Zayyad ya kwantar da ita still looking at her, Zayyad ya shiga maxaunin driver, Khaleel ya rufe motar daga karshe ya koma front seat, Zayyad ya tada motar suka bar layin, tafiyar kusan minti talatin suka yi suka isa street din su Dinar, Khaleel yace "Drop me here, gida na daya, na biyu na uku.... I think na biyar shine gidan da take, you just step down and knock the gate" Zayyad yace "Ohk" sauka Khaleel yyi da face cap dinsa da ya kafa a kansa ya rufe kusan rabin fuskarsa yyi wucewarsa walking calmly ya bar area din.






Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️


it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah


Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....








Driving Zayyad yake yi carefully yana kirga manyan gidajen da yake wucewa a layin, har ya tsaya a dai dai gida na biyar kamar yanda Khaleel yace masa, a hankali ya bude motar ya sauka ya nufi gate din yana kare ma gidan kallo, da zoben hannunsa ya kwankwasa gate din, bayan few seconds ya kuma kwankwasawa, dai dai nan aka bude gate din, wani ne sanye da khaki hannunsa rike da bindiga ya gani, sai ga Mai gadin gidan ma ya taho da sauri, Zayyad ya d'an sosa kansa yace "Erm don Allah tambaya nake" Me sanye da khaki na kallonsa fuska a murtuke yace "Go on..." Zayyad yace "Na xo wucewa ne daxu na hadu da wata yarinya bakin hanya, she was almost unconscious, so being the good Samaritan that I am na nemi gefe nayi parking na sauka coz she looks responsible, nan kuma na tambayeta abinda take yi bakin hanya da daren nan, I have to listen with both my heart kafin in fahimce me take ce min, that dumping dinta wai wasu suka yi a wajen suka wuce, I asked her wani anguwa take, and she mentioned here with both the address, daga haka kuma she passed out, wato ta suma, I hate police cases snn ni matafiyi ne ba d'an Abuja ba, bana son kuma duk wani abu da xai hadani da Yan sanda su bata min lkci, to tunda dai ta bani address din inda take shine na dai sakata a mota na kawota nan din da tace min gidansu ne, ina kuma fatan shine gidan nasu" daga Mai gadi har masu khaki biyu dake tsaye bakin gate din kallon Zayyad that is speaking confidently suke suna sauraronsa da kyau, daya daga me khakin sojan ya fita xuwa gun motar Zayyad holding on to his gun, ya leka cikin motar yana kallon Heedayah dake bacci gently, komawa yyi yana duban Zayyad yace "I think it's better ka kai ta police station din for police report ba yar gidan nan bane, kuma shi xai fi maka sauki" Mai gidan ne da matarsa ke tahowa xuwa parking space alamar xa su fita don makullin mota na hannunsa, kuma dama jiransa sojojin suke ya fito kasancewar su excort dinsa na nan garin, ganinsu tsaye bakin gate din gidan har yana hango Zayyad yasa Mai gidan yace "Allow him, if he wants to see me, let him plss" Sojan ya koma gefe Zayyad ya shigo compound din yana kallon Mai gidan almost shocked, walking calmly Mai gidan ya iso har gabansa ya tsaya ya basa hannu with smile a fuskarsa suka yi musabaha, Mai gidan yace "Kana son ganina ne gentleman, kaga kuma xan fita yanxu but in sha Allah ka dawo gobe da safe xan ganka" Zayyad dake ta kallonsa ya fara kame kame yace "Noo, A'a dama yarinya na kawo, i was thinking gidansu ne nan, tace min nan ne gidansu, Kuma address din nan ta bani, I saw her almost unconscious a hanya and decided to help her" da mamaki Mai gidan yace "Yarinya? Ina yarinyar take yanxu?" Zayyad yace "Tana cikin motana" gaba daya Zayyad a daburce yake ya ma ki yarda su hada ido da Mai gidan, Mai gidan yace "To shigo da motar taka" Zayyad ya juya da sauri xai fita and dama yyi niyya idan ya samu ya fita to fecewa kawai xai yi abunsa, daya daga sojan ya dakatar da shi, snn shi sojan ya fita kamar yasan abinda ke ransa, Mai gadi ya bude gate din gidan sojan ya shiga motar Zayyad snn ya shigo da motar cikin compound din, matar da suka fito tare da Mai gidan ta karaso gun me gidan nata tace "Abiey Ina jin yarinyar da Mum Islam tace ake nema a gidan makotan mu ce fa, kilan bai gane kwatancan nata bane, nan makotan mu ya kamata ya kai ta" Zayyad dai sai keto masa xufa yake yana sharewa with swag, Mai gidan ya nufi motar da sojan yyi parking a tsakar compound yana duba cikin motar, Tana kwance har snn sai da kusan rabin fuskarta rufe yake da mayafin abayarta kamar yanda Khaleel yayi mata tun daxu da ya kwantar da ita a motar, sojan ya bude motar ya yaye mayafin daga fuskarta bayan ya kunna wutan motar, kallonta kawai Mai gidan ke yi without blinking, ita dai matar na tsaye taki leko cikin motar tace "Ko a kira Mum Islam nasan baxata rasa sanin yarinyar ba tunda tana shiga gidan sosai" Sojan dake tsaye bakin motar shi dai ya kalli Heedayah snn ya sake kallon matar Mai gidan nan, yyi hakan yyi sau uku, Jin shirun da Mai gidan nata yyi, matar tace "Abiey Ina magana, nace should they call Mum Islam ayi alerting din neighbors din namu" Can dai ta gaji da magana ganin mijin nata ya ki cewa komai, ita ma ta leka cikin motar tana kallon Heedayah, Dafa ta Alhaji Ahmad yyi xai janyeta daga motar ta fixge hannunta da sauri, ta fi minti daya tana kallon Heedayah da idanuwanta kamar xa su fito, can ta xaga daya side din motar da sauri har tana neman faduwa, da mamaki ta sa sojoji da Zayyad da suke tsaye wajen ke kallonta, ta bude motar tana sake kallon Heedayah kirjinta na Heaving, har wani rawa hannunta yake ta kamo hannun Heedayah na dama ta daga rigar Abayarta tana duba hannun, ta kara xaro ido sosai snn ta juya wuyar Heedayah nan ma ta ga black dot din da take son gani, wani kara me karfi tayi da ya farkar da Heedayah daga nan kuma ta sulale wajen, Heedayah ta kara lumshe idonta sbda har sannan maganin bai saketa ba nan ta kuma komawa duniyar bacci, da sauri Mai gidan ya xaga xuwa inda matarsa ta fadi sojojin ma duk suka bi sa da Mai gadi, Zayyad dai was extra confuse, ga wayarsa dake ta vibrate a aljihunsa ya san kuma Khaleel ne ke kiransa, Mum Islam da ta ji karan uwargidan nata ta fito da sauri daga bangarenta, Tuni Mai gadi kuma ya tafi dauko ruwa daga dakinsa da gudu, Daya sojan sai fifita yake ma Madam din Mai gidan nasu da hularsa, Alhaji Ahmad dai ya dago matar tasa yana kiranta amma ta suma, a rikice mum Islam tace "Abiey lafiya?? what happened, jikin nata ne ya tashi?" Ta amshe ta hannunsa ita ma tana mata fiffita da gefen dankwalinta tace "Asibiti xa mu tafi yanxu" ganin hawaye fuskan mijin nasu ya sa Mum Islam tayi still tana kallonsa, a hankali tace "Subhanallah is everything alright Abiey, wani abu ya faru ne ta fadi" Daukar matar tasa kawai yyi yana kallon Zayyad yace "Bring the girl in" daga haka ya wuce ciki yana rike da wife din tasa, duk sai mum Islam ta ji ba ddi tayi jigum tana bin su da kallo bata mike daga durkushen da take ba, Zayyad ya fiddo Heedayah daga cikin motar, da ido Mum Islam ta bi Heedayah da kallo tace "Wacece wnn kuma?" Sai kuma ta wani xaro ido ganin kamar da Heedayah ke yi da co wife dinta, lkci daya ta mike ita ma jikinta ya dau tsuma tace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un...." Ta furta haka ya fi a kirga, sai kuma ta bi bayan Zayyad da yabi bayan Mai gidan nasu da sauri, Mai gadin ya girgixa kai shi ma dai har da hawayensa yana kallon sojojin that all look confused yace "Sai gashi har gida an dawo mata da 'yar ta da ta bace yau shekara kusan biyar kenan, bbu tantama wnn yarinyar 'yar uwar gidansa ce" Zayyad ya kwantar da Heedayah nan tsakiyar lallausan carpet dake parlon, Alhaji Ahmad kuma ya kwantar da matarsa saman kujera wanda a nan take ta bude idonta, ta mike xaune weakly, da kyar ta fashe masa da kuka tana rike da hannunsa tace "Wllh Heedayah na gani Ahmad, wllh Heedayah ce, daughter na ce, tana Ina yanxu? Ina ku ka bar ta" Alhaji Ahmad ya koma gefenta yanda xata ga Heedayah dake kwance parlon, Kukan da Mum Islam take kai kace ta ta6a ganin Heedayah ko ta ta6a saninta, Kuma har xuciyarta take farin cikin bayyanar 'yar kishiyar tata bayan an fidda rai da dadewa, Kuka sosai Mahaifiyar Heedayah take tace "Ahmad idan mafarki ne wnn Allah ubangiji kada ya bani ikon farkawa, idan na farka naga mafarki nake nasan kilan karshen rayuwata ne ya xo coz I won't be able to stand it, let it not be a dream plsss, baxan iya ci gaba da rayuwa ba idan na farka naga mafarki ne" Mum Islam ta durkusa kusa da ita ta rikota tace "You are not Dreaming Mum twins.... We all are not Dreaming, Heedayah ce ba mafarki bane" Zayyad was so emotional at that time, ga confusion da ya dabaibayesa ta ko ina, but Khaleel yace masa a jiya ya dauketa daga gida, then why are they acting kamar sun yi shekara da shekaru rabonsu da ita, and wnn ai shine Mutumin da suka so kidnapping shekaranjiya, shine Alhaji Ahmad dake neman takarar gwamna how is this girl his daughter..... Mahaifiyar Heedayah ta rungume kishiyartata tana kuka sosai tana cewa bata son farkawa daga wnn mafarkin da take yi don tasan ba gaskiya bane, she is just dreaming, meeting with her daughter can't be just like a film to her. Khaleel ya kira Zayyad ya fi a kirga no response, hankalinsa ya tashi ba kadan ba, ya ma rasa tunanin da xai yi, gidan ne bai kai ta ba deceiving dinsa yyi duk da yasan Zayyad just can't do that, ko kuma ya kai ta aka kamasa, he don't know which to keep in mind, he don't know which to imagine, gashi ya ki komawa gida duk da ciwon da yake ji a xuciyarsa yana dai ta xaune inda suka yi xa su hadu idan Zayyad ya ajiyeta a address din da ya basa, ganin this is almost an hour hakurin Khaleel ya kare gaba daya, da kafa ya koma har layin, sai dai he is really not fine, at anytime he can fall sick ya sani, tafiyar ma daurewa kawai yake yi, yana isowa dai dai gate din gidan Deenar ya tsaya thinking of what next to do, gaba daya bbu alamar motar Zayyad a layin sai dai ga wata bakar mota a dai dai kofar gidan Dinar din, ya sake ciro wayarsa ya kira layin Zayyad for the countless time no answer, har ya kai hannu xai buga gate din dai dai nan aka bude, At first baya Khaleel ya koma da sauri ba tare da ya bari ya ga ko waye ba, bayan few seconds ya dago kansa ya ga ana pointing dinsa da bindiga, kallon Shuraim kawai Khaleel ke yi, da mamaki Abba ya kalli Shuraim yace "Hey, What's that u are doing Shuraim, I told u bana son kana bi na da bindiga, meye hakan...." Asp na Yan sanda dake wajen shi ma don duk tare suka fito Calmly yace "Drop that Shuraim, sure everybody is a suspect now, but...." Shuraim yyi wani murmushi yana kallon Khaleel da kyau yace "Shine saurayin da ya tafi da ita, he is the main suspect" yana fadin haka ya isa dai dai gaban Khaleel ya mayar da bindigan aljihunsa yana kallonsa fiercely nan take yyi masa naushi har biyu a ciki, lkci daya idanuwansa suka sauya kamanninsu just as the soldier he is yace "Ina ka kai Heedayah???" Junaid was just still a bakin gate din yana kallon Khaleel, Asp ya kwace Khaleel daga damkar da Shuraim yyi masa, da ido Khaleel ya bi Shuraim da kallo ko kiftawa bbu, Asp ya xaro handcuff din aljihunsa yana kallon Khaleel yace "You are under arrest"








Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️


it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah


Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....






Abba ya dafa Asp a hankali yace "Sir, isn't it good mu fara jin abinda ke tafe da shi tukun..." Asp ya girgixa kai strictly yace "That will be at the station not here, a suspect??? Noo" Handcuffing din hannun Khaleel dake ta kallon Shuraim ta gefen ido yyi in both hands, yana pointing dinsa da pistol din hannunsa Incase he should make any attempt of wanting to escape, ba musu Khaleel ya nufi motar da Asp din ke nuna masa yana biye da shi bayansa, nan yyi instructing din Shuraim ya biyo su, Khaleel ya sake kallon Shuraim kafin ya shiga motar da Asp ya bude masa, kawai he just don't want to escape ne banda haka pistol din Asp bai bashi tsoro ba, minti nawa ne xai yi guduwan sa kuma bullet dinsu baxai ta6a shi ba, but he can't just run without knowing if Heedayah is home or not, ynxu bai san ko Zayyad ya kawota gidan ko bai kawota ba, Junaid dai har sannan yana tsaye bakin gate tare da Abba, Abba ya dafasa yace "Let me go with them, Kai kuma ku taho station din tare da Barrister yanxu...." Junaid ya gyada masa kai snn ya juya ya koma cikin gidan. Khaleel na xaune yana facing wani d'an sanda dake masa tambayoyi yana rubutu a report book dinsu, su kadai ne xaune wajen, Shuraim na daga bakin kofa a tsaye looking directly at Khaleel dake magana calmly without any fear, he felt like shooting Khaleel ko xai ji saukin abinda xuciyarsa ke yi masa, bai ta6a jin he wants to use his gun on someone ba irin Khaleel, Mami dai na xaune ita ma a sanyaye tana kallon Khaleel, gaba daya ta dawo kamar warce ta tashi ciwo sbda damuwa, wnn dalilin yasa Abba bai bata fault ko kadan ba duk da without knowledge dinsa Heedayah ta taho Abuja which isn't right but he never blamed her even for a second, Abban ma dai da Junaid na xaune wajen, sai Mijin Dinar da ya dawo a ranan shi ma yana gun a xaune, Dpo na xaune shima yana ta rubuce rubucensa shi ma a gurin, police officer din na kallon Khaleel yace "Bayan ka tafi da ita sai aka yi yaya?" Khaleel yace "A jiyan nace xan dawo da ita gida tace baxata dawo ba..." Police officer din yace "A daren still?" Khaleel yace "Eh" Police officern na gyada kai bayan ya gama rubutu yace "To sai aka yi yaya?" A takaice Khaleel yace "Sai na wuce da ita gidana" Hawaye ya shiga sakkowa Mami uncontrollably, Shuraim ya dauke kansa daga kallon Khaleel jin wani abu da ya tokaresa a kirji, Abba dai ya sauke kansa kasa, Junaid ya shafa kansa ya nemi waje ya xauna daga tsayen da yyi a wajen, Police officern yace "A gidan naka ta kwana kenan?" Khaleel yace "Ehh" police officern yace "Go on, sai aka yi yaya" Khaleel yace "Da safe after breakfast nace xan mayar da ita gida, tace min she isn't going back home, I insisted and she ran away without me knowing" Police officern yace "She ran away from ur house?" Khaleel yace "Yes, but after 4 hours ta dawo gidan nawa, bana gidan ma lkcn da koma coz I was looking for her from the moment I noticed ta bar gidan, na dawo da yamma na ganta kwance parlor tana bacci, I have to make plans with my frnd kafin in basa ita ya mayar da ita gidan da na daukota" Dpo ya daga kai yana kallonsa yace "Wani plan kenan?" Khaleel yace "Na sa mata pill din bacci a lemo, bayan tayi bacci sai muka tafi da ita da abokina na nuna masa layin, na kuma gaya masa house number din snn na sauka motar nace ya karasa da ita" Dpo yace "Me yasa kai baka kai ta ba?" Khaleel yace "Because I remain a suspect a gidan, duk da I didn't take her to my house intentionally, na tambayeta ko anyi mata wani abu a gidan ne da tace she isn't going back, tace min nothing, she only want to stay with me" Kallonsa kowa na wajen yake yi, Mami dai sai kuka take don tasan ba training din da tayi ma Heedayah bane, something might be wrong somewhere" Dpo din yace "Toh abokinka bai kai ta gidan ba, and now tell us more about him, and where he stays...." Khaleel yace "I've been calling him but no response, shine ma yasa na tafi gidan to check if she is home..." Dpo din yace "Ya sunan frnd din naka?" Shiru Khaleel yyi, Dpo ya masa wani kallo yace "You Answer me...." Khaleel

Please Login or Register in order to submit comment