Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka ji ba ashe??" Ba tare da ya kalleta ba yace "Mami wnn mutumin Kidnapper ne, kin sani, na sani, warce ta dalilinta ya fara shigowa gidan nan ta sani, So why are you covering up for him? beside you and people around you.... he is also very harmful to the society today, kin fi ni sanin wannan Mami, you are a lawyer, dole he have to be arrested ayi masa hukunci dai dai da abinda yake aikatawa, yanxu station xa a kai sa dole, I am sorry Mami, for your good, for our good, for the good of the society, babu xancen tausayi a case din nan, da xa a dinga bin tausayi da baxa ayi shari'a ba a duniyar gaba daya, he is guilty... kin boye shi yyi kidnapping dinki for a reason I never want to know, me yasa haka Mami??" Kallonsa kawai Mami take ko kiftawa babu gabanta na faduwa, can tace "Who told you that he is a Kidnapper?" yana kallonta a takaice yace "Heedayah, she said you told her everything today, he kidnaped you and requested the ransom of 30 million, which he was given...." Kallonsa kawai Mami ke ta yi, yyi kasa da kansa yace "I am sorry Mami, you can't cover him up anymore" yana fadin haka ya juya ya nufi gate, Junaid ya sakko balcony ya taho gun Mami yace "Mami this is just the right thing to do, babu xancen tausayi a lamarin nan, he deserves this, idan ba rashin kunya ba gidan da kayi garkuwa da mutane ka sake dawowa, me ya dawo yi har da rufe kofar parlor? is he even alright...." Hawaye ne ke sauka idon Mami ta ki ce masa komai ta wuce ciki da sauri, Heedayah da Farida na rakube waje daya a parlon ko wannensu na xare ido, har sannan a tsorace suke gaba daya, ko kallonsu Mami bata yi ba ta wuce sama xuwa dakinta, ta dau wayarta ta shiga dialing number Barrister, Abba na parlonsa tare da Mumy da gaba daya ta daina fahimtar bayanin da yake mata na cewar gobe xa su tafi kai ma Junaid gaisuwan Heedayah a kano, ganin yanda tayi still Abba yace "Are you there?" Da sauri ta dawo tunanin da ta tafi ta mike tsaye tace "Junaid kuma?" Abba yace "Eh Junaid" Mumy tace "Gobe goben nan?" Abba yace "In sha Allah" xufa ne ya shiga karyo mata duk da Ac dake aiki a dakin, Ita fa ko jiya ita da Sadiya da Salima sai da suka sake komawa gun Mutumin nan na Salima suka kara masa kudi ya kuma tabbatar masu Shuraim sai ya auri Heedayah, kuma sai ynda tayi da Heedayah, xa kuma ta dinga mingling da manya manyan matan kasar suna fita kasashe tare, xa tayi suna sosai a kasar, Wani murmushi tayi ta girgixa kai sanin xuwa kai gaisuwar ba ma abinda xai yiwu bane, sae dai idan ba uban kudinta ta kai jiya ba, Abba ya jawo wayarsa dake ring, da yake tana gefensa ta saci kallon screen din wayar taga an sa Barr Rahinah, Abba ya daga kiran ya kai kunne tare da sallama, Mami tace "I need this favor from you pls Barrister..." Abba dake sauraronta jin yanayinta yace "Are you okay Rahinah?" Tace "Ka kira Shuraim yanxu don Allah ka dakatar da shi abinda yake shirin yi, do that now plss Barrister" da mamaki Abba yace "Me yake shirin yi" Mami ta sakar masa kuka tace "Do that before it's too late Barrister, ka dakatar da shi, ni ya ki saurarata...." Abba yyi confuse da xancen Mami sosai, bayan Mami ta katse wayar yayi dialing number Shuraim yana fara ring Shuraim ya daga, Abba yace "Where are you? And what is happening Shuraim?" Shuraim yace "Bana kusa Abba, is there any problem?" Abba yace "Ohk, ko me kake yi I am instructing you to hold on to it, and come back home now" Shuraim yace "No Abba, it's something important yanxu haka mun kusa station..." Abba yace "Station? Me ke faruwa?" Shuraim yace "Kidnapper din da yyi kidnapping Mami ne ya dawo gidan yau, anyi nasaran kamasa yanxu haka muna hanyar police station" Mikewa Abba yyi yace "Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un, ina Rahinar da yaran suke yanxu?" Shuraim yace "They are safe home, but Mami na nuna a kyalesa but I didn't listen to her being that it will be the greatest mistake to make..." Abba ya kasa cewa komai, a ransa kuwa tunani yake is Rahinah even okay? can yace "You don't worry, Kar ka biyeta ku yi tafiyar ku gani nan xuwa nima yanxu" daga haka Abba ya katse wayar, ya dau makullin motarsa Mumy ta bi bayansa da sauri tana cewa "Me ke faruwa barrister?" Yace "Idan na dawo xan maki bayani, I have to leave now" Abba na shiga motarsa ya bar gidan ya dau hanyar station din da Shuraim ya sanar masa xa su je, a hanya ya kira Baffan Junaid ya sanar masa abinda ke faruwa da Dakta.... Khaleel na xaune an sa masa handcuffs both legs and hands a inda xa ayi interrogating dinsa cikin Police station din... Bin Shuraim kawai Khaleel ke yi da ido har Mami ta iso tare da Heedayah kamar yanda aka yi instructing Yan sanda biyu su tafi su taho da su station din, Dpo na kallon Mami bayan duk sun xauna ya nuna mata Khaleel yace "Kin san wancan Mutumin Hajiya?" Mami ta kalli Khaleel da ya sauke idonsa kasa tace "Na san sa" Dpo ya kalli Heedayah yace "Ke fa young lady?" Heedayah ta gyada kanta a hankali, Dpo na kallon Mami yace "Yana cikin Kidnappers din da suka dauke ki few days ago ko?" Mami ta girgixa kai tace "Aa baya cikinsu, bai kuma san komai kan xancen ba ma" Abba ya kalli Shuraim ya girgixa kai kawai, Shuraim dai sai kallon Mami yake da mamaki ko kiftawa bbu, Dpo ya kalli Heedayah yace "Ke kin tabbata dai wnn mutumin Kidnapper ne ko?" Heedayah ta daga kai tana kallon Khaleel da ya kafeta da idonsa, sauke idonta tayi da sauri ta kalli Shuraim dake kallonta shi ma, can ta girgixa kai tace "Ni dai ina xaton Kidnapper ne shi, ban san ko haka ne ko ba haka bane" Dpo yace "Xato? To me yasa har kika yi xaton haka?" Ta sauke kanta kasa tace "Because he is huge, and...." Murmushi Dpo din yyi ya nuna mata Shuraim yace "Isn't he Huge?" Ta kalli Shuraim sannan ta sunkuyar da kanta, Dpo yace "And what?" Tayi kasa da murya tace "And naga ya kwana biyu bai xo gidanmu ba kuma sai aka yi kidnapping Mamin mu, sai yau ya dawo" Juyawa Shuraim yyi ya fice daga wajen kamar xai tashi sama, Junaid ya bi bayansa, Abba dai ya ma rasa abun tofawa mamaki duk ya ishesa, Dpo na kallon Khaleel yace "Kai me xaka ce game da xargin da ake maka na xama Kidnapper?" Khaleel ya kalli Mami dake kallonsa, ya girgixa kai yace "Xargin da suka min ba laifi bane don na kwana biyu bana garin at the time da abun ya faru, Ina jin kuma a ranan da na bar garin lamarin ya faru" Dpo yace "Ina ka tafi?" Khaleel yace "Naje wani aiki ne a kudu" Dpo yace "Wani aiki kenan" Khaleel ya nuna masa ID card dinsa dake ajiye da counter dinsa a gefe daya abinda kadai aka gani a aljihunsa knn, Dpo ya dau ID card din yana dubawa, can ya gyada kai cikin gamsuwa yana kallon Khaleel.... daga karshe dai Khaleel have to be released bbu wani proof yana da laifi tunda daga Mami har Heedayah sun yi shunning laifin da ake xarginsa da. Bayan sun fita daga station din wanda tuni Junaid da Shuraim suka yi wucewarsu, Mami na kallon Abba da Baffansu Junaid a hankali tace "I am sorry...." Abba dai bai ce mata komai ba, ya nufi motarsa haka ma Baffan Junaid, Mami ta jira har Khaleel ya karaso amma ya kasa kallonta, tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Ku taho tare da Zayyad gobe, I want to know everything about you, amma bani kadai xan saurari labarin ka ba Khaleel, har Barrister da kuma duk wani wanda ke tare da ni, nayi alkawarin in har baka da wani laifi xa mu rufa maka asiri xa mu taimake ka Khaleel, and it's not too late to still search for ur parent...."


Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️


it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah


Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....






*Mai tantama akan sabulai na gyaran jiki cewa basa Aiki toh ya cire _mg's_ domin kankat ne insha Allah, amare da uwargidaye harda ma yanmata ba cika baki ba ku gwada wnn sabulu ku bada labari, wa yanda basa san using cream sabulun mg's herbal whitening black soap ya wadace muku, jikinku zaiyi kyau yyi kamshi da glowing, and don't forget ba na bleaching bane organic products ne* 🤗
*Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai, akwai me saka haske bana bleaching ba, zai fiddo miki da ainihin color dinki yagoge dukkan dattin jiki, akwai wanda zai yi maintaining skin dinki yasaki fresh*


*Soap price 3k, Location.. kaduna, buh muna turawa ko Ina Amma delivery is not free*


Maiso kindly message... 08062991549
Call... 08064532391


_Note: Bai riga da ya shiga kasuwa ba tukun.._


*Mg's bakery*
You can still order ur birthday cake, cupcake,slice cake,meat pie,shawarma,samosa nd spring rolls for ur event @mg's bakery
Kindly call or chat
07046881166
07067210195
08062991549


Masu bukatar abayas,takalma da jakunkuna,ashobe,laces d atamfofi, materials nd the rest
07046881166
👏🤝






Mumy ce xaune dakinta tana ma Shuraim wani kallon tace "Kai me yasa baka da mutunci ne Aliyu?" Da mamaki yace "But Mum how do u expect me to know what happened bayan nace maki ni bana wajen, ni ban san me ya faru ba, ki tambayi Abba" Wani kallo ta dinga yi masa, Bayan few minutes jin ta ki cewa komai yace "Kiran kenan Mumy?" Ta jefa masa wani kallo ta nuna masa kujera tace "Xauna mu yi magana" Ba musu ya tafi ya xauna saman kujeran, tana kallonsa tayi kasa da murya tace "Aliyu ka gaya min tsakanin ka da Allah, ni dai nice na haifeka ba wani ba...." Shi dai Shuraim kallonta kawai yake, tace "Tell me, do you have any feeling for Heedayah?" Kallonta ya dinga yi da surprise, can yace "Wacece haka?" Tace "Auuu Heedayar ce baka sani ba?" Yace "Heedayah??" Ta hade girar sama da ta kasa, can yace "Ohh, Wai Heedayah guda dai da na sani? Feeling na me kenan?" Ganin sai hararansa take ya d'an yi murmushi yace "Idan ina da feeling for her xaki yrda wani tarayya ya hadani da ita ne?" Tace "Why not? Ba ubanka bane yyi wahala da ita da rainonta? Ina ce a gidan nan ta taso? kuma ae nasan irin rainon da aka yi mata ba wanda xai cutar da kai ko ni bane ko da wata alaka ta shiga tsakaninku" Shuraim yace "I don't have the feeling you are thinking Mum, ba gobe naji Abba yace xa a kai kudinta ba, Allah ya sanya alkhairi" Kasa ce masa komai tayi, but she look shocked, ya mike yace "Allah ya tashe mu lfya" Daga haka ya nufi kofa as if babu abinda ya damesa a lkcn, sai bayan da ya fita dakin nata ya kulle kofa ya ji kamar an axa masa abu me nauyi saman kirjinsa, xaunawa yyi a hankali saman kujeran parlonta na few minutes, kafin ya mike da kyar ya fice daga parlon gaba daya ya koma dakinsa. Washegari da safe Shuraim na kwance jin wayarsa dake vibrating a gefensa ya bude ido a hankali ya jawo wayar yana kallon screen din, Number Mami ya gani, ya kalli wayar for few seconds snn ya daga ya kai kunne, Mami tace "How are you doing?" Ya cire duvet din jikinsa ya mike xaune yace "Good morning" Tace "Morning ya gida?" Yace "Alhmdllh" tace "Idan ba damuwa ina expecting din ka nan da anjima Shuraim" ya d'an yi shiru har sai da tace "Are you there?" Yace "Alright, Amma yau xan koma Lagos ne" Tace "Ka xo din dai kafin ka tafi" Yace "In sha Allah" daga haka ta katse wayar, ya ji kamar kar ya tafi gidan ya koma yyi kwanciyarsa still claiming he is fine duk da yanda ya ga rana haka ya ga dare jiya. Karfe goma saura Shuraim ya shigo gate din gidan Mami, Heedayah ta xagayo daga backyard din gidan kenan ta shanya ma ita da Farida Hijabs dinsu da ta wanke, suna hada ido ya nufi balcony bai kuma kallonta ba, bin bayansa tayi kafin su karasa balcony din tace "Ina kwana ya shureen?" Bai tanka ta ba har ya shiga ya kwankwasa kofar parlon, ta tsaya bayansa leaving a little distance between them, a hankali tace "Ina kwana Yaya" juyowa yyi ta d'an koma baya da sauri, calmly yace "Ban sani ba" Tayi narai narai da ido tace "Ya Shureen Mami ce ta kalleni jiya shi sa I couldn't say anything, and I don't want it to be like she isn't saying the truth to the officers...." Yana kallonta da kyau yace "So you both might have face the consequences, don idan har da gaske ta gaya maki waye wnn mutumin ku ka boye a tare, then both you and her aren't safe any longer....." Heedayah ta marairaice tace "Ni ae gobe xan wuce kano, I won't stay here, sae in sa Ammina tayi convincing Mami su dawo kanon su ma, Kuma Mami taji tausayinsa ne kawai kilan don yace mata bashi da iyaye" Shuraim na kallonta yace "Shi kuma bai ji tausayinta ba yyi kidnapping dinta ko?" Shiru Heedayah tayi tana kallonsa, ya d'an yi murmushi ya girgixa kai yace "Something is definitely wrong with Mami, coz a barrister won't do what she did yesterday" Bude kofar parlon aka yi, duk suka kalli kofar, Farida ce tsaye bakin kofar tana kallon Shuraim tace "Good morning" yace "How are you" ta basa hanya tace "Alhmdllh" Shiga parlon yyi, Farida na kallon Heedayah tace "Wankin Hijab tun 8:00 am, Heedayah bata ce komai ba ta shiga parlon ita ma, Shuraim na xaune parlon suna gaisawa da Dinar da Amira da suka iso daga Abuja safiyar ranan, Dinar na murmushi tace "Ya aiki?" Yace "Alhmdllh, yau ku ka iso?" Tace "Eh wllh, morning train muka biyo" Amira dai na ta danna wayarta tunda ba sanin Shuraim tayi ba, Bayan some minutes Mami ta sakko downstairs ta xauna parlon suka gaisa da Shuraim, shi dai yana wasa da Fadil dake xaune kusa da shi, can Mami tace "I am sorry about yesterday Shuraim, I just had to...." Shuraim na kallonta yace "Me yasa kike tunanin you have to Mami?" Mami tayi shiru, sae kuma murya can kasa tace "May be because I am a Mother, and because I never expect that... I never saw it coming" Dinar ta mike ta bar parlon don bata ma son ci gaba da jin wnn abin dake bata takaici, Amira dai sae kallon uwartata take, Shuraim ma kasa ce mata komai yyi, Kwankwasa kofar parlon aka yi, Heedayah dake dinning xaune tare da Farida dake shan tea ta mike ta nufi kofar ta bude, ido hudu suka yi da Khaleel, ta wani xaro ido cikin few minutes ta bar wajen a guje ta koma can hanyar stairs ta rakube a mugun tsorace, su Mami duk suka bi ta da kallon mamaki, Khaleel ya shigo parlon da sallama, Farida ta mike da sauri ta bi bayan Heedayah, Mami da Amira kadae suka amsa sallamarsa, ya karaso cikin parlon kansa a kasa, bai xauna ba ya gaida Mami a hankali bowing his head, Mami ta nuna masa kujera tace "Morning how are you?" Xaunawa yyi saman kujeran yace "Alhmdllh...." Yana kallon Amira yyi kasa da murya yace "Ina kwana?" Amira tace "Sannu da xuwa" yyi mata godiya, kallon Shuraim da ya tsiri danna wayarsa yyi yace "Good morning" Bayan few seconds Shuraim ya dago yace "Morning" Mami tace "Ina abokin naka?" Khaleel yace "Yana mota a waje" Mami tace "Let him in" Mikewa yyi ya nufi kofa, Amira ta bi sa da kallo har ya fita, Shuraim ya mike ya mayar da wayarsa aljihu yace "Ni xan koma Mami" Mami tace "Aa ka d'an jira, ae ba mu gama magana ba" Yace "Xan dawo kafin in tafi anjima in sha Allah" tace "No, sit back Shuraim, xa muyi magana kafin ka tafi din" Ba musu ya koma ya xauna duk da ko kadan ransa bai so ba, Ba a dau lkci ba Khaleel ya dawo parlon tare da Zayyad, Yana kallon Mami yace "Ana sallama a waje" Mami xata yi magana Dinar ta sakko ta mika mata wayarta dake ringing, Mami ta amsa ganin Abba ke kiranta ta daga, bayan sun gaisa ya sanar mata he is outside tace "Toh gani nan xuwa" Daga haka ta mike ta fita bayan ta sanar ma Khaleel and his friend she will be back soon, tun asuba ta tura ma Abba message ya xo kafin ya tafi aiki pls, a compound din ta samesa xaune, ta ja kujera tana kallonsa tace "Ya gida?" Yace "Fine me yaron nan ya sake dawowa yi a gidan nan Barrister?" Mami tace "Ni nace ya xo" Abba ya girgixa kai yace "Rahinah ni ban san meye matsalar ki ba, all ur words at the station yesterday are nothing but lies, do you have any agenda to do with this thug da kike rufa masa asiri? Tunda baki son a hukuntasa ba sai ki rabu da shi ba ki daina basa fuskarsa xuwa maki gida, Why are u behaving this way pls Rahinah? Ba ma shi kadai ya shigo gidan yanxu har da abokinsa sbda samun waje??" Mami ta sauke ajiyar xuciya tace "There is something I want to know about him barrister...." Ya dakatar da ita yace "Me saninsa xai kara maki a rayuwa, why are you risking your life and that of people around you?" Mami tace "Ba haka bane Ahmad, there is something about him that I feel I need to know, from the little he said about him kamar ba son ransa bane harkan nan da yake yi" Da mamaki sosai Abba ke kallonta, can yace "Ikon Allah, wato kawai kin ma san Kidnapper din ne shi, to ina ruwanki ko da son ransa yake ko ba da son ransa yake ba, Jan sa ake su fita operation din ko da kafafuwansa yake tafiya, plss Rahinah stop all this nonsense idan xa ki bari a hukunta Mutumin nan ki bari, is 30 million 30 thousand??" Mami tayi shiru a sanyaye tana kallonsa can tace "Don Allah mu basa listening ears barrister, may be labarinsa xai mana amfani, ba wai nace kada a hukunta sa ba but plss let know how he joined the gang, coz with tears in his eyes yace min he was never opportune to know his parent" Abba ya dinga mata wani kallo, ta mike tayi kasa da murya tace "For my sake plss Barrister ka tashi mu je parlon, I invited him and his frnd ba xuwan kansu bane" Barrister ya girgixa kai yace "I have other important cases to look to Rahinah, dama wnn shine dalilin message din da kika min in xo??" Mami ta dakatar da shi tace "Pls for my sake Barrister, I am saying plss" daga haka ta fara tafiya, ya bi ta da kallon mamaki har tayi nisa, text ya shiga turawa a wayarsa yana gamawa ya mike ya bi bayanta xuwa cikin parlon. Bayan Abba sun gaisa da su Dinar a parlon ya kalli Shuraim da yyi masa sannu da xuwa, Abba yace "You said you are leaving for Lagos today" Mami tace "Ni na tsayar da shi xuwa anjima barrister" Abba yace "Alright" Mami na kallon Khaleel da idonsa ke kan Tv tace "I am sorry Khaleel, ba ni kadai xan saurareka ba, ni da barrister will listen to you, if there is any help we can render you from our discipline we will gladly do that... Amma fa we want nothing but the plane truth from you, idan kuma muka sameka da laifi xa ayi maka hukuncin da yyi dai dai da wanda ya kamace ka" Khaleel dai kallon Mami kawai yake, can ya sauke kansa kasa yace "Mami ni me laifi ne dama ae" Mami tace "Allow us to decide that" Shi dai Zayyad na jin abinda Mami ta fada ya ji he just have to leave that parlor immediately, Mami could see how uncomfortable he was, haka ma Shuraim dake ta kallonsa, ta d'an yi murmushi tace "Ka kwantar da hankalinka Zayyad, I am assuring you this... ba abinda xai faru" Abba wayarsa kawai yake dannawa, Dinar har xata bar parlon jin furucin da Mami tayi ma Khaleel na karshe yasa ta samu courage din xama, Junaid ne ya sakko parlon rike da makullin motarsa ya shirya cikin white shadda kasancewar ranan Friday ne, Heedayah da Farida dake jikin rack din stairs sun ki komawa parlon yace "What's that?" Basu kai ga basa amsa ba ya kalli parlon, karasawa ciki yyi, Amira ta sakar masa murmushi, Junaid ya gaida Abba, ya ba Shuraim hannu yyi ma Khaleel da Zayyad ma haka, ganin fita xai yi Mami tace "You stay back Junaid" Ya juyo yana kallonta bai dai ce komai ba amma ransa bai so ba ya xaga bayan kujera kawai ya tsaya. Mami na kallon Khaleel tace "Now tell us who you are Khaleel" Khaleel ya kalli Zayyad, Mami tace "Ko shi xai gaya mana?" Khaleel yace "I can't say daga yaushe ne nake tare da su Ummi, sau da yawa yana attempting bani labarin dalilin kasancewata da su, amma nasan xuciyata baxai iya daukan hakan ba sbda ailment dina...." Abba yace "Kwanciyar da kayi kwanaki a Abuja shi ne matsalar da kake nufi a nan?" Khaleel yace "Eh shine" Abba ya gyada kai sannan ya kalli Zayyad wanda har lkcn ya ki sakewa, Tun maganar da Khaleel yyi na farko Abba ya ji he is also interested to know him, as a barrister bai ga alamar karya ko tsoro a tare da Khaleel ba, he is being just Frank, unlike his frnd that at anytime if care isn't taking xai iya barin parlon, Abba ya kalli Junaid dake tsaye shi ma yana kallonsu yace "Ka kulle kofar Junaid, we need privacy" Xaro ido Zayyad yyi, Junaid ya nufi kofar ya sa makulli, Abba na kallon Zayyad yace "Tell us about ur frnd...." Zayyad ya goge fuskarsa sannan yace "Amma Ina son alkawari daga gare ku na cewar bayan labarin mu da xa ku ji xa ku rufa mana asiri with out involving hukuma" Abba yace "Don't worry about that, there is always a reason for everything, mu baxa mu tona maku asiri ba amma xa mu yi abinda ya kamata" Zayyad yyi shiru, Abba yace "Ka kwantar da hankalin ka, muna sauraron ka" Zayyad ya sauke kansa kasa yace "Shekaru kusan talatin da hudu xuwa biyar da suka wuce....." Kallonsa duk occupant din parlon suke, Zayyad ya ci gaba "Oganmu ya taho da wani yaro da baxai wuce shekara uku ba daga operation din da suka fita yi gidan wani attajiri, wnn mutumi na daya daga masu kudin wancan lkcn duk da mu dai ba wasu manya bane don ba a fita da mu irin wnn operation din amma duk mun sani, shi wnn yaron da oganmu ya kawo shine Khaleel, a ynda Oga Salahu ya sanar mana a lkcn sun kashe Mahaifin yaron bayan sun kwashi kudade da zinarai masu yawa, bana mancewa daya daga ogannimu na ynxu da ake kira da Arne wanda a lkcn shi ma yaronsu ne ya tambayi Oga Salahu me yasa ya taho da Khaleel, Oga Salahu yace xai yi mana amfani nan gaba.... A nan ya bada labarin wai bayan sun harbe mahaifinsa tashi yyi daga jikin mahaifiyarsa dake rike da shi ya gudu xuwa daki ya dauko

Please Login or Register in order to submit comment