Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

╨╧рб▒с>■  !Q■   ААААААААА А
А
А А
А
АА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                ¤   NZ

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └FRWordDocument    16 0Table        ╨Data
            ■   ье┴ЙИ P┐шUKSKSд16 Ї'
      дrr????#ЗД
?╨ккккккккм$▓┴*r??кк????кы┐#ык#кы#кк?# Ь^`ё Є ^Normal dд╚,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`Є ё TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`є є f Table Normal :V Ў4╓
l4╓aЎ OJPJQJ^J(k`Ї ё (No List Ї'
ц&nKhdЖ~bЦдЪ╜╓rЄ< ┬$т1иQhk┌В▄Р6▓╢╒цЇрК╪&Ж@╘bdu|ИrЬЇ║фVAyshacool
Ba ta damu ba, ta rintse ido ta ci gaba da faWin "Ka rabu da ni, ka Щyale ni na yi rayuwata, ka bi kakanin nawa kabari ku Щarata, ni meye nawa da zaka din ga cutar da mutanen da suke tare da ni, ina ruwanka da rayuwata? Sai dai shiru, bai bayyana ba, kuma ba ta ji sanyi yana ratsata da yake alamta mata yana guri ba.

Watso litattafan gurin ta fara ЩoЩarin yi, cikin damuwa da kuka, amma suka Щi faWowa, tamkar gina su aka yi a gurin. Sai ma Щara jin ciwo da ta yi a hannunta.
Babu tsammani, wani littafi guda Waya tal ya faWo Щasa. Ta Щurawa littafin ido, sai kuma cikin azama ta Щarasa ta Wauki littafin, na kwanaki ne da ta fara karantawa Шaisarya Щwace.

Sai dai ta buWe littafin, ta ga sai farar takarda babu komai a ciki, ta zazzage shi ta sake buWewa amma babu komai a jiki.

Sai kuma a hankali ta lura da gurin da jininta ya taSa, rubutu ya fara bayyana a jiki.

A hankali rubutu ya ci gaba da bayyana, tun yana dishi-dishi har ya yi clear.

Ko da ta fara karanta wannan shafin, sai ta ga tamkar ba ci gabnа gurin da ta tsaya ne, a wancan karon ba, amma saboda tsananin son jin ЩwaЩwaf, da gudun kar ya kuma Щwace littafin, kawai ta ci gaba da karantawa a haka.

Shekaru masu yawa da suka gabata, Щauyen Buda da ke cikin Щaramar hukumar Garkon jihar Kano.
Sannu a hankali mutane sun raya gurin, su na gudanar da rayuwarsu cikin kwanciyar hankali, da su da dabbobin su, ba tare da wata damuwa ba.
Bayan shafe tsawon shekaru, ba tare da zuriyar wannan aljani sun kuma waiwayar mutanen gurin, domin Waukar fansa ba, kwatsam! Rana Waya mutanen garin suka tashi da fari. An yi noma ana jiran ayi girbi, kawai suka je gonakin su, suka tarar da shukokin su sun Щone Щurmus. Su ka shiga tashin hankali mara misaltuwa, domin noma yana Waya daga cikin abin da suka dogara da shi, domin rayuwa. Ba su gama wannan alhinin ba, dabbobin su suka din ga kamuwa da ciwo, ga yunwa da rashin wadattacen abinci.
Tsuntsayen su, suka din ga kamuwa da mura su na mutuwa su ma.
Hankalinsu ya yi mummunan tashi, suka rasa menene mafita, sai mutumin da yake jagorantar wannan Щauye, ya yi tafiya domin bincikawa, ko za a samu magani, da kuma neman maЩwabtan Щauyuka, su tallafa musu saboda abin da ya same su.
A Waya daga maЩwabtan Щauyukan, ake gaya masa sun yi sake, da suka zauna haka babu wani boka, da zai iya yi musu binciken abin da ka iya faruwa, da kuma gaya musu maganin matsalolinsu.
A nan take aka haWo shi da wani boka, suka taho garin tare.

Bokan ya ce a ba shi kwanaki uku, zai dawo musu da bayani. Ya tafi kan wani dutse da jakar kayansa, sai bayan kwanaki uku, ya saukko ya koma gurin mai gari.

"Ba ni labari, me yake faruwa da wannan gari, muke ta afkawa cikin bala'i a jejjere haka?"

Bokan ya dube shi ya ce "Ba komai ya haddasa wannan abubuwan ba, face Waukar fansar da wasu daga cikinа aljanu zuriyar Dirsham suke yi, a kan abin da ainihin wanda suka fara zama a cikin Щauyen nan suka yi musu." Nan ya ba su labarin abin da ya faru, duk da dama wani sun sani.

"To yanzu mene ne abin yi?"

"Zan yi muku aiki, amma na Wan lokaci ne, domin kuwa za su kuma dawowa dan ba sa yafiya, abu Waya za ku yi wanda nake ganin shi ne mafita"

Cikin zaЩuwa mai gari ya ce "Mene ne wannan abin?"

"Yauwwa, za ku bada mutum Waya, ko biyu da za a yi wa girkar aljani, yadda zai din ga yi muku bayanin abin da ka iya faruwa wanda ba ku sani ba, sai dai za ku din ga yi wa aljanin hidima, da yi masa duk abin da yake so, shi kuma abu kafin ya faru ya sanar muku. Idan da wani mataki da za a Wauka, duk zai din ga gaya muku".

Mai gari ya Wan yi shiru sannan ya ce "To wai mene ne girkar?"

Bokan ya gyara zamansa, ya Щara tattara hankalinsa a kan mai gari ya ce "Girka na nufin a zaunar da aljani ko kuma aljanu a jikin mutum, ta yadda za su iya zuwa kansa a duk lokacin da ya kira su. Idan aka yi haka za ku iya magana da su ma ta bakin wanda aka yi wa girkar, idan ma wani bayanin ne su yi muku"

Mai gari ya ce "TaSWijan, Aljanu kuma? Ba na tunanin akwai wanda zai amince ya yarda ayi masa wannan abun, mu dai ka yi abin da ya kamata ka taimake mu"
Ayshacool
Ya ce "To shikenan, babu laifiа sai dai maganin ba mai Worewa ba ne ba, ku sake bani kwana biyu kafin hudowar alfijir na ranar Alhamis zan yi aikin"

Haka kuwa aka yi, bayan kwana biyu,а kafin hudowar alfijir, boka ya kawo wani Щaho, da aka naWe shi da farin zare, aka rataya masa wasu layoyi ya ce a za a binne a tsakiyar garin.

Ya saka aka gina wata Щatuwar tukunya, aka haЩa rami aka sakata, ya zuba tarkacen tsaface-tsaface da lauyoyi, da wannan Щahon aka binne ta a tsakiyar garin.

Sun yi imani, kuma sun yarda da wannan abu da boka ya yi musu, dan haka suka zauna lafiya a garin. Sai dai Waya daga makusantan mai gari, ya ce masa ya dace a tara mutane a samu ko mutum Waya, a yi masa girka saboda gudun abin da ka iya faruwa a gaba.

Ya amince da wannan shawarar, aka tara mutane aka yi musu bayani. sarkin aska ya yi farat ya ce shi ya yarda ya amince a yi masa girkar, saboda wani abu da ya Щulle a ransa.

Haka aka yi shiri, aka haWa shi da 'yan rakiya, zuwa Waya Щauyen gurin bokan nan domin yi masa girkar Aljanu.

Sai dai da boka ya bashi zaSin kalar aljanun da yake so ayi masa girkar da su, sai ya zaSi baЩaЩen aljanu! Maimakon farare.

Aka yi masa girka, ya koma Buda, su na murna za su Щara samun afuwa da kariya daga sharrin zuriyar aljani Dirsham Jaddul jinn, sai dai kash! Rashin sani ya fi dare duhu, Sarkin aska ya yi amfani da wannan damar gurin mayar da mutanen garin tamkar bayinsa, babu wanda yake ja da shi, abin da ya faWa tilas ayi ko ba a so saboda kar aljani ya hukunta mutum. Ya sanya wa mutane tsananin tsoronsa, hatta mai gari sai abin da sarkin aska yake so shi ake yi.
Kullum mutanen garin, cikin sintirin kai dabbobinsu suke yi, domin sadaukarwa aljani duna da aka yi masa girka da shi, domin ya kare su ya kare Щauyen daga bala'i. Ya din ga janyo wasu daga cikin aljanun da mutanen Buda suka yi wa laifi, yana canza tsarin jinsinsu, ta hanyar sadaukar musu da jini, da yi musu alkawarin taimaka musu, gurin Waukar fansa a kan mutanen garin.

Sarkin baka na garin Buda, ya kasance cikin mutanen da suke bayar da magani, idan mutum ba shi da lafiya. 'yar sa guda Waya tal a duniya mai suna Lanti, duk in da za shi yawonsa da ita yake tafiya. Sarkin aska abokinsa ne, amma tun da aka yi masa girka ya canza halaye suka raba hanya.

Kwatsam! Sarin aska ya ce Aljani duna ya ce kar wanda ya sake bayar da magani a garin, idan ba shi ba, kuma garin babu wani wanda yake bayarwa dama bayan sarkin baka.

Sarkin baka ya ce Uban dunan ma ya yi kaWan, balle shi kansa dunan, babu wanda ya isa ya hana shi bayar da magani.

Sarkin aska ya ce akwai gagarumin bala'i, muddin ya ci gaba da bayar da magani, sarkin baka ya ce bala'in ya daWe bai afku ba.

Nan rashin jituwa ya Sarke a tsakaninsu.

Mutanen gari, duk da su na jin tsoron sarkin aska, amma sai aka rabu biyu, wasu suna bayan sarkin baka, wasu kuma sarkin aska.

Kwatsam! Aka tsinci gawar sarkin baka a daji, jikinsa babu ko Щwarzane balle a ce dabbobin daji ne suka kashe shi.

Lanti ta shiga tashin hankali, ta yi kuka sosai da sosai, dan daga ita sai kakaninta sai shi ta sani, babarta ta daWe da rasuwa, shi ne yake yi mata komai.

Sarkin aska ya samu dama ya ci gaba da tsula tsiyarsa, sai da ya talauta da yawa jama'ar garin, saboda tsoron sa da ya sanya musu.

Bayan wasu shekaru, Lanti ta yi aure har ta haifi 'ya mace, mutsnen Buda suka sake tashi da wata annobar, a lokacin sarkin aska ya yi bulaguro da shi da yaronsa.

Aka wayi gari Щafafuwan yaran garin yana shanyewa, ga wani irin tari da Щuraje da suka din ga fesowa mutane.

Aka rasa yadda za ayi, ga Sarkin aska baya nan, tun da mahaifin lanti ya mutu, ba ta yi gigin cigaba da sana'ar sa ba, amma ganin halin da mutane suke ciki, ya sanya ta fara ba su Wan abin da ta sani na magani, a matsayin taimakon gaggawa. Saboda alaЩar su da sarkin aska ta Щara yin tsami, bayan da Wansa ya nuna ya na son ta taЩi amincewa.
Ayshacool
Ko da sarkin aska ya dawo ya tarar da abin da yake faruwa, ya yi ta bala'i a kan dan me Lanti ta bayar da magani, idan ba ta yi wasa ba Duna ya yi fushi da ita, abin da ya samu babanta ne zai same ta. Abin ya tsayewa Lanti, ta daWe da tunanin sarkin aska yana da sanya hannu a cikin mutuwar mahaifinta.
Mijinta ya ce ta yi haЩuri kar ta tanka. Kawai aka wayi gari, 'yar gurin Lanti ba ta iya tafiya Щafafuwanta sun shanye, ita ma ta kamu da wannan larurar"

Nana ta juya shafin gaba, amma ta ga wayam babu rubutun komai. Ta dudduba duk rubutun ya goge, har na baya da ta karanta. Raunin hannunta take ЩoЩarin matso jini ta kuma shafawa a kai, ta ci gaba da karantawa, ta ji wata iska mai Щarfi na ЩoЩarin Щwace littafin daga hannunta.

Iya Щarfinta ta saka, ta riЩe littafin, amma iskar ta haWa da ita, ta yi sama ta fizge littafin ya shiga inda ya faWo, Nana kuma ta dawo Щasa tim!

"Wash!" Ta faWa jin yadda ta ji Щashin bayanta tamkar ya buWe.

Guguwar ta rikiWe Щaisar ya bayyana.

"Idan ba ki yi wasa ba, taurin kai zai yi ajalinki kamar yadda ya yi na kakannin kakaninki, kodayake idan ba ki yi haka ba ai ba za a ce daga zuriyar su ki ka fito ba. Saboda ke na Satar da rubutun jikin littafi, amma saboda baЩar jaraba, ki ka gano jinin ki ne zai bayyana rubutun. Sai kuwa kin yi jinyar jinin ki da ki ka yi amfani da shi ki ka buWe rubutun".

"To waye ya ce ka kirawo ni ina zaman zamana?"

"Ai kuma na fasa faWar abin da ya sanya na kirawo ki, fita ki ban guri"

Nana ta ce "Ta ina zan bi?"

"Ta kaina"

Tsaki Nana ta ja ta ce "Ai ba ni na kawo kaina ba" ta yi maganar tana juyi.

"Wash Allah!" Ta faWa cikin marairaicewa saboda ciwon da bayanta yake yi.

"Nana, an yi salla fa"

Tashi ta yi zaune tana kallo Nasiru, da yake a tsaye a bakin Щofa, ta Wan yamutsa fuska ta ce "Na gode Nasiru"

Ta yi juyi ta ji bayanta ya Щara riЩewa, da Щyar ta iya tashi ta lallaSa ta fita ta yi alwala, ta dawo ta yi salla.

A wannan karon tiryan-tiryan abin da ta karanta a littafin Шaisar ya din ga dawowa kanta, ba ta manta komai ba, saSanin sauran mafarkan da take manta komai.

"Sarkin baka, sarkin aska, Garba ga baka ga aska, kenan sarkin baka yana da alaЩa da labarin mutanen Щauyen Buda?' 'A'a ba zai yiwu ba kawai dai labari ne ya zo a haka. Amma ya Lanti ta yi da 'yar ta mai ciwo, kuma za ta yarda sarkin aska ya ba su magani. Mtsew Щaisar bai yi ba. Amma da nake danganta sarkin baka da wannan labarin, wataЩila Щaryarsa ce kawai yake rubutawa ba wai faruwa ya yi a gaske ba.

Ba ta yi aune ba, ta ga lokaci ya kusa Щure mata, ta tashi ta fara shiri a gaggauce, ta jiyo hargowar Baba, yana ta bala'i tare da jaddada ta nemo kuWin da za a mayar wa su Saleh kafin sati Waya.

Ita dai ba ta ce uffan ba, ta gama kintsawa ta nufi gidan aikinta. Ba ta tashi tuna abin da ya faru ba jiya sai yanzu da ta nufi gidan. Gaba Waya pressure Baba ta sanya ta manta da abin da ya faru jiya a gidan Alhaji Zailani.

Yau gidan a buWe yake, tana zuwa tura Щofar kawai ta yi ta shiga. Yana kallonta har ta wuce ta shiga cikin gidan.

Shukura ta tarar a falo, ta gaisheta ta amsa mata a yatsine ta ce "Yau Hajiya ba ta nan, sun fita da Jummai tun sassafe, Haidar yana gurin Daddy, idan da wani abu ki shiga kitchen ki duba ki dafa muku, ni na tafi"

Saroro ta yi jin ta ce wai Haidar yana sashen mai gidan, Shukura ba ta jira me Nana za ta ce ba kawai ta fice ta tafi.

Nana ta shiga kitchen, ta dafa abin da za ta bawa Haidar, da wanda za ta samu ta ci ita ma, sai dai shiru babu Haidar babu alamarsa.

Ta din ga kallon agogo, ta ga yakamata ace zuwa yanzu an wanke masa baki, an yi masa wanka ya karya amma bai fito daga sashen Alhaji Zailani ba, duk da ma bai fiye yin dogon bacci ba idan gari ya waye.

Abu kamar wasa har Щarfe sha Waya da mintuna na rana, Haidar Win bai fito ba, sai ta ji ta damu Щwarai da gaske.
Ta nemi guri ta zauna, tana tunanin ko tarko ya yi mata, amma wata zuciyar ta ce ya za ayi ya haWa baki da 'yar sa ya yi miki tarko? Tun da dama yana wasa da Haidar sosai.

Kamar a cikin tunani, ta din ga jin kukan Haidar, yana ce mata yunwa yake ji.
Ayshacool
Firgigit ta tashi, kamar wadda aka mintsina, ta nufi sashin Alhaji Zailani.

A Щofar falonsa ta din ga kwaWa sallama amma shiru, ba a amsa ba. Ta zira kai ta shiga falon amma babu kowa a falon. Sai kuma jiri ya fara Wibarta garin ya din ga jujjuya mata.
Шaton frame Win da yake Wauke da hoton Alhaji Zailani, a hankali ya juye Alhaji Fatuhu ya bayyana a jiki, idanunsa na zubar da hawayen jini.

"Innalillahi wa innalillahi raji'un, Innalillahi wa innalillahi raji'un" Nana ta din ga maimaitawa.

Fitilun Wakin ne suka Wauke, wata iska ta din ga buga tagogin da Щarfi.

Muryar Alhaji Fatuhu ta ci gaba da ji yana sheshsheЩar kuka, sai kuma ta fara jin muryar Muhsin yana kiranta "Anty Nana, Anty Nana" sautun muryar Haidar ma ya fara amsa kuwwa a kunnenta "Anty yunwa nake ji"

"Шaisar wai meye haka ne? Dole sai ka tozarta ni a gaban mutane, meye haka ka ke yi mini?" Nana ta yi maganar cikin Waga murya.

A take ta ga komai ya koma yadda yake, sai Alhaji Zailani a gabanta.

"Lafiya dai?" Ya yi maganar yana mata kallon tuhuma. Duk ta haWa gumi sai ajiyar zuciya take yi.

"Haidar zan Wauka na ba shi abinci, lokacin cin abincin safen sa ya wuce"

Alhaji Zailani ya yi murmushi ya ce "Kin damu da ba Wan da ke ki ka haife shi ba a kan kuWi Щalilan, ni a kan kuWi masu yawa nake buЩatar ki ara mini dama, amma kin Щi. KuWi zan baki ba Щanana wanda ke da talauci har abada".

"Ka ce "Har abada? Kai wa ya baka wannan tabbacin? Dan Allah kar ka sake tunkarata da wannan maganar, ka rabu da ni ba na so".

"DaWina da Wan talaka girman kai, ke ga talauci ga girman kai"

"Na ji, dan Allah ka bani yaron nan na ba shi abinci"

Ya yi dariya ya ce "A tunaninki, zan zuba miki ido ne, na rasa damata wallahi ko za ki mutu sai na yi amfani da ke na cimma muradina, ba zan sake lallaSa ki ba, ta Щarfin tsiya sai na samu abin da nake so"

Jikin Nana ya hau rawa, sai ta marairaice "Dan zatin Allah ka yi haЩuri, ka rufa mini asiri bayan Allah da manzonsa mutuncina ne kawai ya rage mini dan Allah ka yi haЩuri"

Shima ya kwantar da murya ya ce "A'a Asma'u, mutuncinka kuWinka, idan kina da kuWi miji sai wanda ki ka zaSa. Auren ma bai zama dole ki yi ba, na ishe ki komai. Kin ga yau ne ranar sa'ar aikin nan, dan Allah ki kwantar da hankalinki, ba dogon lokaci za a Wauka ba"

Dif! Dif! Dif haka zuciyarta ta Щara Щaimin bugawa, maimakon tsoro ya shigeta sai wata irin rawa da jikinta yake yi.

"Ka bani hanya na wuce, idan ba haka ba wallahi sai na kashe ka, ka je a duba maka taurarin Shukura, wataЩila na ta sun fi nawa haske. Ka bani hanya kafin na yi ajalinka"

Ganin ya Щame kamar gunki yana kallonta, ya sanya ta hankaWe shi, ta buWe Щofa ta fita. Tana fita daga Wakin ta Щara jin ta burkice, kamar hankalinta zai gushe.

Biyo bayanta ya yi, tana gaba yana bin ta a baya yana kiran sunanta.

Tun kafin ta Щarasa gate, ta gan shi zaune a kan benci shikaWai, addu'a ta din ga yi Allah ya sa a buWe gate Win yake ta fice, domin in dai wannan ne ba kulata zai yi ba ya buWe Щofar. Kullum fuskarsa cikin rawani.

Sai da Alhaji Zailani ya yi mamaki, domin hatta masu gadi ya aike su, duk da ga babban yaronsa mai zuwa aike a gidan.

Ga mamakin Nana, kafin ta Щaraso gurin gate Win, ya miЩe tsaye ya nufo su, taku biyar ya yi ya tsaya ya kafe Alhaji Zailani da ido. Ji ya yi tamkar an yi masa wani irin mugun dabaibayi ya kasa Waga Щafarsa.

A hankali ya juya ya nufi Nana da take ta jijjiga gate Win, tana neman hanyar fita.

Bai ce mata uffan ba, ya buWe mata gate Win ta fita ko takalmi babu a Щafarta.

Ayshercool 08081012143
Ayshacool
P22

A hankali Alhaji Zailani ya buWe idanunsa, ya gan shi a kan gadonsa a kwance. Shiru ya yi yana ЩoЩarin tariyo abin da ya faru.
Fes komai ya dawo kansa, amma daga iya lokacin da ya biyo Nana, suka yi ido huWu da wannan Buzun, ya kasa tuna komai.

Ya tashi zaune yana ЩoЩarin saukkowa daga kan gadon, sai ga Hajiya Amina ta shigo Wakin, hannunta Wauke da kofin tea.

"Sannu Alhaji ka tashi?"

"Yaushe ki ka dawo?"

"Tun la'asar, nan muka tarar da kai a sume, Haidar na ta kuka na ce Nanan ba ta zo ba ne? Amma doctor Sharif ya zo ya ce ba sai an kai ka asibiti ba, ya yi maka abin da zai yi maka, ya ce jininka ne ya Wan hau"

Ya yi shiru yana tunanin to meya same shi haka? Amma ya kasa tuna komai.

****

Nana kuwa tana shiga gidansu, gaba Waya suka mayar da hankalinsu kanta, saboda a yadda ta shigo gidan, idonta a rufe, Щafafuwanta babu ko takalmi.

Suwaiba ta ce "Jaraba"

Kukan tsuntsaye ne ya gauraye ilahirin dajin, sai kuma Щaton tafki mai Wauke da ruwa shuWi, sai rugugi yake yi, yana tambal-tambal.

Tana tsaye tana kallon ruwan, Щaisar ya bayyana a kan ruwan, yana shawagi yana kaWa ruwan.

"Wallahi ba ka da wani amfani a rayuwata, kana kallon za a ci mini mutunci, amma ba ka yi komai ba, ba ka da aiki sai ЩoЩarin haukata ni." Ta yi maganar a hasale.

Bai yi magana ba, sai Щara girgiza ruwan da yake yi, ruwan ya watso har sai da ya jiЩa ta, sannan ya ce "Allah ne zai tsare ki ba ni ba"

Cikin kuka ta ce "Ai dama ban ce kai zaka tsare ni ba, idan ma gatse ka ke yi mini ba zan taSa neman taimakon ka ba, amma na meye za ka din ga razana ni a gaban mutane, sai na fita hayyacina na aikata abin da zai saka a ce ba hayyacina nake ba?"

"Abin da ki ka gani haka yake ko a zahiri, ba yi na yi dan na tsorata ki ba kawai" ya yi maganar yana fitowa daga cikin ruwan, da wani baЩin mayafi a jikinsa, yana jan Щasa tare da Wigar da ruwa.

"Biyo ni" ya yi maganr yana yin gaba. Bin bayansa ta yi, suka Щarasa gaban wani dutse, ba ta san ya aka yi ba, ta gan su a cikin libraryn sa.

Ya ce "Wannan mutumin da ki ka gani yana kuka da hawayen jini, yana daf da faWawa mawuyacin hali, a saboda abin da abokinsa zai yi masa. Abu Waya yake damunsa da yasa za a iya galaba a kansa, ba shi da riЩo da ibada sosai, sai baЩar aЩida da ra'ayin riЩau. Kuma ni ba na zama a guri mai Щazanta, ko gurin da ake ta'amalli da jini, mussaman na bil'dama, ta yaya zan zo inda ki ke, alhalin inda ki ke zuwa ana ta'amalli da jinin bil'adama?
Jininku ya fi jinin kowace halitta Щarni mara daWi, amma ya fi kowanne zaЩi da daWi idan aka sha. Shi yasa masu aiki da jininsin aljnun da suke ta'amalli da jini, da an ba su jinin bil'adama, suke aiki cikin gaggawa, domin babu jinin da ya kai na su zaЩi da daWi in ji masu sha".

Mudubin da yake gurin ya nuna mata, ya ce "Kalli" cikin tsoro da razani, ta kalli mudubin.

Alhaji Zailani ta gani tsirara, ana kwarara masa jini a jikinsa, yana buWe baki tare da ziro harshensa waje, jikinsa yana karkarwa.

Wata irin razana ta yi ta buWe idonta, karaf ya sauka a cikin na Baba.

"Uban me ya dawo da ke gida yanzu? Ko suma kin yi musu wani abun sun kore ki?"

Ta girgiza kai alamar a'a.

"To me ya dawo da ke gida yanzu?"

"Kaina ne yake ciwo"

"Ki sha magani ki koma, idan ma korar ki suka yi, ki san abin yi, dan wallahi ban san ina zan nemo kuWin nan na biya ba"

Ya gama faWansa, ya bar Щofar Wakin, tana nan zaune ta ji sallamar Inna a tsakar gida.

Ta amsa daga Waki, tare da bata damar ta shiga.

"Nana ya na ganki a haka? Ba ki da lafiya ne?"

"A'a me ki ka gani?"

"Idonki ya yi jawur sosai fa"

Nana ta yi murmushi ta ce "Lafiya Щalau bacci na yi "

Inna ta ce "Bacci kuma? Ina gurin aikin?"

"Daga can nake" ta bata amsa

"Wallahi da can gidan aikin zan je, kawai na fara zuwa nan".

Nana ta karanto damuwa a fuskar Inna, ta ce "Meyafaru?"

"Muhsin fa ya rasu yau ne uku"

Wata irin zabura Nana ta yi, ta ja da baya tana bin Щwayar idon Inna da kallo, domin ta gazagata abin da yake fitowa daga bakin Innan.
"Ba Muhsin Fatuhu ba amma ko?" Nana ta yi maganar cikin tashin hankali, da ya gaza Soyuwa a kan fuskarta.
Ayshacool
Cikin damuwa Inna ta ce "Shi mana, idan ba kya komai ki tashi mu je ki yi musu gaisuwa, an gano gidansu mun je ma daga makaranta".

Tamkar an tsinkewa Nana laka, haka jikinta ya mutu laЩwas, fatan ta a ce bacci take yi kawai mafarki ne. Can kuma sai mafarkin da ta yi da Muhsin Win ya dawo mata fes.
Zabura ta yi tai waje, Inna ta bi bayanta, tana kiran sunan ta.
Baba da yake tsakar gida ya ce "Lafiya ina za ki haka?"

Inna ta ce "Кaya daga cikin Walibanta ne ya rasu za mu je gaisuwa" gaban Baba ya faWi cikin tsoro, ya fara fargabar kar dai ta tabbata iskokan Nana ke kashe wanda take mu'amala da su?.

"To Allah ya jiЩan sa"

Inna ce ta amsa ta bi bayan Nana.

Inna ta tare musu abin hawa, suka hau suka tafi. Sam Nana ba ta gane abubuwan da Inna take faWa, fatanta kawai ya zamana mafarki ne ba gaskiya ba. Saboda akwai kyakkyawar shaЩuwa a tsakaninta da Muhsin, saboda lokacin da aka kawo shi ma, bai kai a Wauke shi ba, saboda ЩanЩantarsa, har goya shi Nana take yi, Allah ya sa mata Щaunar yaron a zuciyarta.

Sosai ake zaman makoki a gidan Alhaji Fatuhu, Wan sa bai taSa mutuwa ba, sai a kan Muhsin, shi ne Щarami amma ya shiga ransa.
Rumfuna aka kafa a cikin gidan, inda yake karbar gaisuwa, cikin gidan kuma mata ne suke karSa gaisuwa. Gida ne katafaren

Please Login or Register in order to submit comment