Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko da yana normal, sannan wasu lokutan ya kan burkice ya din ga jijjiga. Duk gurin mai maganin da muka je a Nigeria sai a ce ba za a iya ba shi magani ba. Shi yasa tun da aka yi auren nan, za ki ga kusan kullum ina zuwa, ina kawo muku abin amfani, wallahi ina matuar tausayinsa ne. Ba shikaWai ba har da ke ma"

Jikin Nana ya mutu murus, ta ce "Yanzu shikenan ba ku san kowa na shi ba? Me na aura kenan?"

Cikin kwantar da hankali Habu ya ce "Akwai dalilin da Allah ya sanya ya haWa ku, da babu wanda ya sani sai shi. Ni kaina na fuskanci alubale baro ahalina na taho Nigeria nema wa wanda ban sani ba magani. Idan ki ka saka hannu ki ka dafa mini a kan wannan jihadin, Allah ne kawai zai biya mu. Idan ba ki amince ba kuma shikenan babu dole, sai na wuce gaba a raba auren, dama mahaifinki ne ya matsa ya sanya aka yi auren dole".

Ba su ankara ba kawai su ka gan shi a cikin Wakin, ya ajiye abin dafa shayinsa, da kayan dafa shayin, ya juya zai bar Wakin.

Habu ya tashi da sauri yana faWin "Tun Wazu na zo ai, ba ka nan ga kayan dahuwar shayin nan na kawo maka"
Ayshacool
34



Habu bai yi zuciya ba, ya sake bin bayan Buzu, ya juya yare, ya tsaya yana yi masa magana, ya din ga zuba babu aautawa.

Nana kuma mamaki ne ya ishe ta, ganin Yadda Habu ha rikice gaba Waya, kuma ita ba ta ga abin da ya yi na ba daidai ba, da zai yi wannan rikicewar kamar mara gaskiya ba.
Ita wasu lokutan har mamaki yake bata, kamar tsoron buzun yake ji, shi da yake taimakonsa amma ba ya aunar ya ga Sacin ransa ko kaWan.

Nana ko a jikinta, ba ta ma san yadda suka arke ba.
Sai dai ta yi ta jujjuya maganganun da Habu ya gaya mata. Yanzu shikenan haka za ta ci gaba da rayuwa da mutumin da ba a ma san suwaye danginsa ba? Ko a daWe ko a jima dole tana buatar sanin waye shi, kuma suwaye ahalinsa.
Ba ta taSa jin lallai tana son ganin aisar ba sai a wannan lokacin. Ba shiri ta kwanta ta hau bacci, ko za ta gan shi, amma ba ta ga komai ba, har ta gama baccin ta tashi.

Bayan farkawarta ta ga wayarta a gefenta, a lokacin yamma ta yi sosai da sosai. Da sauri ta Wauki wayar, ta kira lambar Ummi, dan tun da suka zo, ba ta ji ya suka je gida ba.

Sai da ta kusa katsewa, sannan Ummi ta Waga.

Nana ta yi sallama, Ummi ta amsa ta ce "Kai, Nana a ina ki ka samu waya?"

Nana ta ce "Dama ina da ita, kin san lambar ki na haddceta, saboda ke ce line 911 Wi na"

Ummi ta yi murmushi ta ce "Eh lallai kam, ya ki ke ya mai gidan?"

"Alhamdilillah, ya ku ka je gida, ban samu na kira ku ba, bayan tafiyar ku na Wan yi rashin lafiya ne"

Ummi ta ce "Alhamdilillah, mun je gida alau. Kai Nana daga zuwa sai rashin lafiya, a dai ciki ba ne ko?"

Nana ta kwashe da dariya ta ce "Dan azaba auren kwanaki sai ciki?"

"Eh mana, tun da ina jin fitsarar da ki ke yi, ranar da mu ka zo"

Nana ta ce "Wallahi kawai cika baki ne, ji na yi za su raina mini hankali ne. Kuma ba na fatan ko alama, a ga Saraka a tattare da aurena"

Ummi ta ce "Allah sarki Nana, in sha Allah auren nan, sai ya baki kwanciyar hankalin da ba ki taSa tsammani ba. Ke Jamila fa babu lafiya fa"

Nana ta dafe irjinta ta ce "Babu lafiya kuma? Me ya same ta?"

"Oho, ni mun yi waya da maman, ban gama gane kan zancen ba. Wai tun da mu ka baro gurin ki, washegari ta tashi ba ta iya tsayuwa, wani abu duk ya feso mata a jikinta".

Nana ta girgiza kai ta ce "Hmm na san cewa aka yi ni ce ko?"

"A'a wai sun je gurin wani mai magani, aljani ne yake hawa kansa ya bayar da magani, ya ce musu wai wani aljani suka yi wa laifi" Kan Nana ya sara, ta yi shiru tana son tuna wani abu, amma ta gagara tuna komai.

Ummi ta ci gaba da cewa "Shi ne ya basu magani, wai ya sha sannan a yi sadakar osai mai zafi da la'asar"

Nana ta ce "Ita sadakar osan ta mece ce, sharaWin mene ne? Kin ga Mama ba za ta din ga kiyaye irin wannan yawace-yawacen ba ko? Wane irin sadakar osai mai zafi da la'asar?"

"A'a ni ina zan sani, tun da ba ni na ba su maganin ba, ina gefe labari aka bani"

Nana ta numfasa ta ce "Sadaka mahaWin Addu'a ce, amma wannan sharuWWan da ake sakawa ne, ni ba na gane kansu"

"To ni ya za ni tsitsiye ni, labari kawai na ji, ban ma je na duba ta ba"

Jikin Nana a sanyaye ta yi ajiyar zuciya ta ce "Shikenan, Allah ya sauwwae ya jikin Baban?"

"To da saui, ni rabona da gidan tun biki, amma sun ce yana jin jiki, afar nan tana yi masa ciwo sosai"

Nana ta ce "To shikkenan, zan samu na je na duba su baki Waya, in sha Allah, amma jikina ya yi sanyi, na san ciwon Jamila cewa za a yi nice"

"Ke rabu da su dan Allah, ni wallahi na jiye miki daWin auren nan, Allah ya sanya shi ne mafi alkhairi, amma da zaman wannan gidan namu, ba gara auren ba, kullum cikin bala'i. Ko banza Wakin ki a cike yake da kayan abinci"

Nana ta Wan yi shiru, kamar ta gaya wa Ummi halin da ake ciki, na rashin sanin dangin mijinta, amma ta basar. Ta ce "To Allah ya sa mu dace"

na gode sosai ki gaida yaran"

Suka yi sallama, Nana ta tashi ta Wan yi gyare-gyaren ta, ta Wauki magic coal Win sa da yake haWawa da gawayi, ya kunna wutar dafa shayi, ta kunna turaren wuta. Ta Wauki wayarta ta kunna karatun Alqur'ani.

Fafur ya i shigowa Wakin, sai bayan isha'i.
Ayshacool
Ya shigo da 'yar ledarsa, ya Wauki kwano ya zazzage fruit, ya je ya wanko abin sa, ya dawo ya zauna a gurin zamansa, ya fara ci a hankali.
Nana ta na kallon sa, zuciyarta Wauke da tunani daban-daban.

Ta dake zuciyarta, ta tashi ta tafi kusa da shi ta zauna.
Bai ko Waga kansa ba, balle ya nuna ya san tana zaune a gurin.

"Ba za ka ci abincina ba ne, ka je ka sayo fruit ka ke ci?" Sannu a hankali yake tauna apple Win bakinsa, bai kula ta ba.

"Ni mamaki ma nake yi, idan ka je da yaya ka ke sayayyar, magana ka ke yi musu, ko kuma ni ce kawai ba ka kulawa?"

Ya Sare ayaba zai kai bakinsa, ta rie hannun, ta sauke shi asa a hankali. Ya Wago idanunsa yana kallon ta. Ta yi saurin sauke nata ta yi murmushi ta ce "Na san na yi maka laifi, bai kamata abubuwan da na gaya maka ba, ka yi hauri ina cikin damuwa ne, amma ka yi mini afuwa ba zan sake ba" ya sunkuyar da kansa ya yi shiru.

"Ka yi magana mana" ta yi maganar a raunane.

Ture ta ya yi daga kusa da shi, ya tashi ya bar mata Wakin. Abin ya yi wa Nana ciwo, sai dai ta tuna bayanin Habu daki-daki, tabbas wasu abubuwan da yake za ka san ba normal yake ba.

Ta tashi zuciyar ta cike da damuwa, sai dai a zuciyarta ta uduri aniyar jure kowane irin alubale, tun da ba duka yake ba, ba kuma zagi yake yi ba, gara zamanta a nan da shi sau dubu, a kan ta koma gidan su.

Ta kunna gas ta Wora ruwa, domin ta yi wanka kafin ta kwanta, garin akwai yanayin hadari, dan haka akwai sanyi.
Tana Wan dube-dube, da goge kan mududinta, ta ga Wan littafin da yake yawo da shi, ko ta ga yana karantawa, da biro a cikin drower mudubi.

Ta Wauka ta buWe, ta ga kyakyawan rubutunsa, wani da French, wani da hausa.

"A ba ni kankana, da ayaba na dubu biyu. A bani buredi mai kyau babba guda Waya. Ina son wannan jan abin, na kuWin da na bayar" sai da Nana ta yi dariya, wato duk a rubuce yake sayen abin da yake zuwa da shi. Tana shirin buWe wani shafin, ta ji wutar gas Win na fita da yawan gaske, tukunyar kai na wata irin tafasa kamar ta diro daga kan gas Win.
A gigice ta nufi gas Win ta sauke, abin ya ba ta mamaki, dan ko mintuna biyar a yi da Wora ruwan ba, yake wannan tafasar.
Ta juye ruwan a flask, ta sake Wora wani.

Yana tafasowa ta haWa ruwan ta shiga wanka, sai dai bayan ta shiga banWakin, ta ji ruwan ya yi mata zafi sosai, maimakon ta kunna famfo, ta ara sirkawa, sai ta jingina da bango tana jiran ya huce. Shiru ta yi tana ta tunani daban-daban a zuciyarta.

angaren buzu bayan ya dawo Wakin, ye nemi Nana ya rasa, ya ga littafin sa a kan mudubi. Ya Wan yi jimm ko zai ji motsinta amma shiru.
Kusan mintuna goma bai ji ko zubar ruwan famfo ba, balle ya yi tunanin tana banWaki.

Gaba Waya hankalinsa ya tashi, kamar yadda ya tashi Wazu, da ya dawo ya tarar ba ta nan ashe tana cikin gidan nan ba ta gaya masa ba.

Kasa jurewa ya yi ya nufi banWakin kawai ya buWe ofar.

Zabura Nana ta yi, ta saki ara, domin oarin cire zanin jikinta take yi ta yi wanka.

Cak ya tsaya yana kallonta, ta saka hannu ta rie zanin da hannu Waya, hannu Waya kuma ta kare irjinta da shi.

Sannu a hankali take jin sanyi, irjinta kuma ya fara bugawa.

Ta sake Waga ido, suka haWa ido, ko a jikinsa ya ci gaba da tsare ta da ido. Ta yinura da niyyar magana, amma ta ji ta kasa furta komai, ta sake sunkuyar da kanta asa.

A hankali ta ji ya rufe ofar toilet Win, wata irin ajiyar zuciya ta yi, jiki a sanyaye ta yi wanka, sai dai ta kasa fitowa saboda kunya.
Da kyar ta iya fitowa, amma ta ga baya Wakin, cikin hanzari take shiri, domin kwanta, kafin ya sake shigowa.

Gari sai waliya ake yi, da wata irin tsawa hadari yana tasowa.

Tana gama zura rigar ta ya shigo, bai ce komai ba, ya rufe taga sai dai yana juyowa gaba Waya kamaninsa sun sauya, ya koma wannan tsohon.

Kallon kallo suka yi da ita, ta tsaya tana yi masa wani irin kallo, mai cike da tsoro da razani, a take fitilar Wakin ta Wauke, Wakin ya gauraye da wani irin matsanancin duhu, ofa da tagar Wakin su ka din ga bugawa da arfin gaske.
Ayshacool
Wata irin waliyya ta haska Wakin, ta ganshi sanye cikin wannan fararen kayan da take ganinsa da su, hannunsa rie da sandar sa, idanunsa bai irin wani bain hayai na fitowa daga cikin su.

Ya hangame bakinsa, ya fara fito da wuta.

"Allahumma ajirni fil musibati, wa aklifni kharin min ha" ta yi maganar tana sanya hannunta, ta Wora a kanta.

"Meyafaru?" Ta ji muryarsa. Ta buWe idonta ta kalle shi a hankali. Fuskarsa Wauke da damuwa yake tambayarta. Da sauri ta ja da baya tana girgiza masa kai.

"Kar ka sake zuwa kusa da ni, ka yi mini duk abin da za ka yi mini, na gaji me na yi maka ne?" Ta yi maganar cikin kuka.

Cikin mamaki yake bin ta da kallo, yana tunanin me ya yi mata take wannan kururwar.

Ya taka ya ara matsawa kusa da ita, amma ta din ga ja da baya, tana maimaita "kar ka matso kusa da ni, ba na buatar ka, kar ka zo inda nake".

"Kalli ni mutum ne ba abin tsoro ba, babu abin da na yi miki, le regard kalli" ya yi maganar yana nuna mata hannunsa domin ta taSa ta tabattar.

Cikin fita hayyaci Nana ta ce "Ka fita ba na son ganinka, ba za ka haukata ni a banza ba, ka fita ba na son ganin ka" ta yi maganar jikinta na tsuma da karkarwa. Cikin sauri ya nufi ofar fita yana waiwayen ta.

Yana fita ta silale ta faWi a gurin.

Fitar sa ke da wuya, ruwan sama mai arfin gaske ya sauka.

****

Dare ya tsala, Fadila na zaune bacci ya gagari idonta, ta kalli kusa da ita, mijinta Sagir yana ta baccinsa hankali a kwance, ita kuwa duk dare fargabar kwanciya bacci take yi, saboda miyagun mafarke-mafarken da take yi. Tun Sagir na damuwa har ya gaji ya rabu da ita.
Ta yi niyyar yin alwala ta yi nafila ko raka'a biyu ce, amma kasala ta danne ta, ga wani irin tsoro da take ji.
Dama ko normal sallar farilla a zaune take yin ta, saboda yadda cikin ya tsufa sosai da sosai ga shi da girma. Ga exams tana facing, ba ta iya karatun sam.
Ta dafe goshinta tana wani irin gumi, duk da sanyin A.C da ya sanyaya Wakin.

Tana jiyo surutan Haidar a cikin bacci, yana ta kiran sunan Nana.

Kawai ta zuba uban tagumi hannu bibbiyu ba tare da sanin abin yi ba.

****

Ko da Nana ta buWe idanunta, da hasken fitilar wan Wakin, ta fara karo.

Ta juyo da kanta, da ya yi mata nauyi tamkar zai tarwatse, kawai ta hange shi a bakin ofar banWaki, yana ta sanWa yana cire kayan jikinsa a hankali, da suke ta Wigar da ruwa, jikinsa yana ta wata irin karkarwa. Aka yi waliya ta hangi yadda ruwa yake zuba ta taga. A take ta tuna abin da ya faru, da azama ta tashi zaune, ta yinura ta tashi, ta nufe shi. Sai a lokacin ya farga da ta tashi. Sai da ya tsorata ya tsaya cak, yana tsoron kar ta sake rikicewa ta ce ba ta son ganinsa.

"Me yasa ka fita ruwa ya dake ka har haka? Subhanallah" ta yi maganar tana karSar rigar hannunsa. Babban abin da ya tsorata ta, bai wuce yadda jikinsa yake karkarwa ba, haoransa suke haWuwa da juna, su na bayar da wani irin sauti.
Ta buWe wardrobe ta Waukko zaninta, ta fara goge masa ruwan jikinsa. Cikin damuwa ta ce "Me yasa ka tsaya ruwa ya dake ka haka?" Kawai ya kalle ta.

Ta ajiye zanin, ta Waukko flask Win da ta zuba ruwan zafi, ta shiga banWakin ta zuba a bokiti, ta haWa masa ruwa mai zafi.

"Ka shiga ka yi wanka da shi, za ka rage jin sanyin" bai musa ba ya shiga banWakin, ta Wauko wando ta rataye masa a jikin ofar, ta rufe masa ofar.

Ta Waukko bargonta, ta ajiye a kan katifar, ta duba kayanta, ta samo man zafi ta ajiye. Ta tsaya tana jiransa. Ba a jima ba ya fito, sai dai jikinsa na ta ci gaba da tsuma, yana karkarwa.

Mamaki take yi, yadda dukan ruwa ya saka shi haka, ita ba ta san adadin dukan da ruwa ya yi mata ba, ko ciwon kai bai taSa saka ta ba.

Ta Waukko riga, ta mia masa, amma ya ture ta, ya nufi gurin da yake kwanciya.

Ta rio hannunsa ta ce "Zauna a nan" ta nuna masa gefen katifar. Ya zauna a hankali yana rintse idanunsa.

Ta Wauki man zafi tana shafa masa a jikinsa, sai dai jikinsa ya Wauki zafi rauuu.

"In baka rigar ka saka?" Ya girgiza mata kai alamar a'a.

Ta gyara masa fulo ta ce "To kwanta" ya ja jikinsa a hankali ya kwanta, ta lulluSe shi da bargo.
Ayshacool
Ta yi shiru cikin matsananciyar damuwa, ita kanta ba ta san ya aka yi yau ta gigice har haka ba. Ba ta san yadda aka yi ta rasa nutsuwar ta har hankalinta ya gushe ba, duk da abubuwa irin haka na faruwa da ita, wasu lokutan kuma ta na iya sarrafa kanta.

Ji ta yi yana wani irin nishi, jikinsa tamkar ana girgiza shi. Ta Waga bargon cikin damuwa, ta ga yana jijjiga.

Ta rikice ta fashe da kuka ta ce "Dan Allah ka yi hauri, tsoro ka ke bani ne, ba ina nufin ka fita ruwa ya dake ba ne ba."

Tana kuka ta Waukko Wan kwalinta, ta jio shi da ruwa, ta ci gaba shafa masa. Amma ta ga leSensa har ya fashe saboda karkarwa. Ta kalli gari yadda ake ta lafta ruwa, balle ta ce a taimaka mata a kai shi asibiti.

Ya yi mata alama da hannunsa ta matsa kusa da shi, ta matsa sosai a hankali ya ce "Zafi, ana ona ni, onewa nake yi"

Cikin kuka ta ce "A'a babu wanda yake ona ka, zazzaSi ne ka yi hauri"

"A'a, ona ni ake yi, sanyi nake so"

Cikin rashin fahimta ta ce "Sanyi kuma?"

"Eh, saboda onewa nake yi yanzu" yayi maganar haoransa na ara karo da juna.

Cikin damuwa ta ce "To mu koma bakin ofar Wakin?"

Ya girgiza kai ya ce "Sanyin da ki ke ji nake so"

"Sanyin da nake ji kuma? Ai ba na jin sanyi"

"A'a ki na ji, ki taimaka mini dan Allah, sanyin da ki ke ji nake so"

"To ta yaya zan baka?"

"Jikinki za ki bani, shi nake buata ko zan daina jin zafin wutar nan" duk da jikinsa yana rawa, amma tana fahimtar abin da yake faWa.

"To ai ni ban san ta yaya zan baka ba"
Ta yi maganar a sanyaye dan ba ta san ya yake nufi ba.

"Kin yarda za ki bani?" Ya yi maganar yana buWe idonsa da suka kaWa su ka yi jawur ya kalle ta.

Ta jinjina masa kai alamar eh, cikin tsoro dan ba ta san ya yake nufi ba.

Ya buWe mata cikin bargon, ya saka hannunsa Waya ya janyo ta, ya mayar da bargon ya rufe., ya mirgina ta gefensa ya saka hannayensa ya aname ta.

"Wash Allah! Zafi zan one" ta yi maganar a gigice, saboda wani irin zafi da yake fitowa daga jikinsa, yana ratsa fatarta, duk da akwai rigar bacci a jikinta.

Ta yinura za ta tashi, sai dai ta kasa, saboda ya danne ta, ta kowane Sangare.

"Yi hakuri, ba za ki one ba, za ki daina ji"

Nana ta fashe da kuka tana girgiza kanta, shi da zafin yake fitowa daga jikinsa ya yake ji kenan?.

A hankali yake shafa gashin kanta, zuwa bayanta, yana sauke numfashi a wahale. Cike da arfin hali yake cewa "Yi hauri, na san ba zaki one ba, nikaWai nake onewa" ya din ga hura mata iska a kunnenta.
A hankali ta daina jin zafin, temperature jikinsa, ta fara komawa normal, ta ji ya daina wannan tsumar, numfashin ma da yake ta saukewa ya daina. Sai ta Wan zabura a rikice ta Wago, ta kai hannu hancinsa. Bai buWe idonsa ba ya ce "Ban mutu ba, ina numfashi" ajiyar zuciya ta sauke tare da gode wa Allah ganin yana raye ya kuma dawo daidai.

"Sannu ka daina jin zafi?" Ya jinjina kai alamar eh.

"Dan Allah ka yi hauri ka yafe mini, tsorata ni ka ke yi ne, ba ina sane na yi maka ba"

"Ni ma ki na tsorata ni wasu lokutan"

Cikin mamaki ta ce "Ta yaya?"

"An gama ruwan ko?" Ya yi maganar yana basar da wadda ya yi.

"Eh an daina, amma dama ka na doguwar magana haka sosai?"

"Eh"

"Amma na yi ta magana Wazu ka yale ni" ta yi maganar da shagwaSar da ita kanta ba ta san ta iya ta ba.

Dariya ta ji yana yi, ya ara rie ta gam.

"Yanzu wai da gaske ba ka iya tuna komai game da kan ka?"

Ya Wan yi shiru sannan ya numfasa ya ce "Haka ne, ina iya tuna abubuwa na yau da kullum, wasu lokutan kuma ba na iya tuna komai ma. Tun da farka a cikin wannan duniyar da nake jin ta tamkar mafarki, nake iya oarina na tuna waye ni, saboda na fuskanci babu wanda yake rayuwa shikaWai kowa yana da ahali. Amma a duk lokacin da na yi oarin hakan, na takura wawalwata, sai na ji wani duhu ya ara ninkuwa a cikin kaina, na ji kamar kan zai tarwatse. Kuma a arshe sai na yi rashin lafiya, ko dai na ji wannan zafin tamkar ana babbaka mini wuta, ko kuma na sake manta wasu muhimman abubuwan. Amma yanzu ke ce ahalina"

"Kenan ba dalilin dukan ruwan nan ne ya saka jijjiga ba?"

"Ba zan iya ganewa ba, abubuwan suke saka ni hakan da yawa"
Ayshacool
35

Nana ta motsa, ta ji taushin katifar da suke kai, ta fi ta Wakinsu. Ga amshin turaren da ya sauya, ya sanya Nana sakankancewa a kan a wannan karon ma, irin wancan mafarkin ne.
Gaba Waya jikinta rawa yake yi, a wannan karon ma ta kasa sarrafa kanta da nutsuwar ta.

Sai dai a wannan karon al'amarin ya banbanta da na farko.

"Kai ka rabu da ni" Ta faWa da arfi, tana oarin ture shi.

"A'a" ya faWa asa-asa.

Tabbas ba mafarki ba ne ba, bayan Buzun mijin nata ya dangana da ita, wani bugire mai girman gaske, bugiren da ba ta taSa kawo faruwar sa a tsakanin su ba. Ita a tunaninta tun da ba shi da cikakkiyar lafiyar wawalwa ba ya jin komai, hakan ne ya sanya take yawonta ma babu hijjabi a Wakin, sai ta ga ya dame ta da kallo, ta rufe jikinta.

Cikin kuka ta ce "Dan Allah ka yale ni"

"je suis dsol (ki yi hauri)" ya yi maganar muryarsa asa-asa.

Bayan wani lokaci da Nana ba ta iya tantance adadinsa ba, domin ta daWe da daina gane komai.

"Ma femme. (Matata)" Ya yi maganar yana Wan murza ya tsunta. Ta buWe idonta da ya yi jawur, da yar tana kallon sa.

A wannan karon fitilar Wakin a kunne take. Sai dai fatarsa ta yi jawur.

Ta sunkuyar da kanta daga kallonsa.

Ya saka hannu ya share hawayen da ke fuskarta, sai dai kuma ya kasa magana.

Ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta, ya kamo hannunta ma ya sumbata. Ta lumshe idanunta tana numfashi a hankali.

"Merci (Na gode)" shiru ta yi tana ara sunkuyar da kanta.

Ya saka hannunsa ya Wago fuskarta, amma ta lumshe idanunta, ta i buWewa.

"Kalle ni mana"

KwaSe baki ta yi, ta ci gaba da kuka. Ya saki murmushi yana goge mata hawayen fuskarta ya ce "A yi hauri"

Ya ci gaba da wasa da yatsun hannunta, daga baya ya tashi a hankali yana kallonta, sai dai ya rasa abin gaba Waya.

Nana ta yinura da yar, ta tashi zaune, ta ja bargon ta rufe jikinta.

Su na haWa ido ta sunkuyar da kai asa, fuskarta a haWe, hawaye na biyo fuskarta.

"Yi hauri" ya yi maganar yana kallon ta.

Kawai ta sake fashewa da kuka, har da sheshshea.

Shafa bayanta ya ci gaba da yi, cikin sigar rarrashi, amma ta maze ta din ga kuka.

Ya ce "Ki yi shiru"

Ba ta kula shi ba, ta janyo rigarta, ta saka ta yinura ta tashi da yar, ta nufi gas Win ta.

Ta dafa ruwa ta shiga banWaki, ta jima sannan ta fito, a ofar banWakin ta tarar da shi a tsaye.

Sai da ta Wan tsorata, ta na oarin raSa shi ta wuce, ya ce "Ni fa?" Ta kalle shi.

Ya ce "Zan yi wanka"

Ta ba shi hanyar shiga banWakin, ya kalli hanyar ya ce "Ruwan sanyi? A a ina jin sanyi"

"Bari na dafa" ya koma gefe ya zauna, ta Wora masa ruwan, ta kalli agogon Wakin, huWu da rabi, ta san idan ta kwanta yanzu ba bu lallai ta samu sallar asuba.

Ta shimfiWa sallaya, ta ajiye wayarta a kai, ta ajiye hijjabinta.

Yana gefenta, sai bin ta yake yi da ido.

Ta kai ruwan banWaki, ta na haWa masa, sai a yanzu ta tuna lokacin da ya ce mata zai yi wanka, ashe ruwan sanyi ne ba ya so.

Ta kashe famfon kenan, ta yinura ya shigo banWakin. Ta tashi tsaye tsam tana rarraba ido.

Ya mayar da ofar ya rufe, ta Wago da sauri ta ce "Amm ga ruwan nan, idan zafin bai yi ba, sai ka kunna famfo ka ara sirkawa".

"Na kasa tuna yadda ake wankan, sai kin tuna mini"

"A'a wallahi nima ban iya ba" ta yi maganar idanunta a waje dan tsoro.

"Amma ke ki ka yi? Ko wankan kwanciya bacci ki ka yi?"

Gaba Waya mamaki ya cika Nana, mutumin da magana take yi masa wahala, shi ne ya ritsa ta da wannan maganganun kamar ana karanta masa.

"Dan Allah ka yi hauri, ni ban iya ba"

"Astagfirullah ba kyau arya" ya yi maganar yana taSa ruwan.

*

Doctor Sharif ne da wani likita a kan Shukura, su na gwada bp Win ta. Duk ta kumbura sosai da sosai.

Jininta ya hau sosai da

Please Login or Register in order to submit comment