Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadda ya furta.
Ya Wauki Giyaz, ya kai shi can nesa ya sadaukarwa wani boka shi, bisa musayar da za su yi, zai ba shi wani abu mai muhimmanci. Wanda ya yi hakan domin nesan ta shi da Nana da zuriyar Lanti.
Ayshacool
Duk da abin da ya yi ya dawo ya dame shi, yana matu™ar ™aunar mahaifinsa, duk da saSanin da suka samu, amma babu yadda iya, hakan ne kawai zai sanya ya nisanta shi da Nana.
Sauran 'yan uwan ˜aisar da tuntuni suke jin haushinsa, suka yo caaa a kan ˜aisar, har suka nemi hallaka shi, saboda abin da ya yi wa mahaifinsu, amma sun san ko sun hallaka shi, idan Giyaz ya kuSuta suma sai ya kashe su.
Šan uwan Giyaz Duna, ya yi ta ™o™ari gurin ganin ya kuSutar da Giyaz, amma abu ya gagara.
Nan suka din ga kai wa Nana hari, da yin™urin hallaka ta.
Maijidda kuwa bayan mutuwar aurenta, tana gama idda, Iliyasu tsohon saurayinta ya sake dawowa ya aure ta. Ko da Baban Nana ya samu labari, sai ya ce tana sane, ta ™i zama da shi, saboda ta koma ta auri Iliyasu, dama son zama da shi take yi ba.
Nana ta ga garari tun da ™uruciya, babu cikakkiyar kulawa, kuma tun ba ta fi shekara uku ba take ganin ˜aisar, da ma sauran 'yan uwansa da suke ta kokarin azabtar da ita.
Maijidda ta so karSar ko Nana ce, saboda rashin cikakkiyar lafiya, amma Isa ya hana fafur, ita ma can mijinta ko yaya ta motsa tana son ganin 'ya'yanta, sai ya hau bala'i wai za ta gurin tsohon mijinta.
Tun Nana na ™arama, take nuna alamun rashin lafiya, amma babu wanda ya kula. Ta kan wuni tana bacci tun safe, har dare babu wanda zai damu. Wasu lokutan ta daina magana ma ko tafiya gaba Waya. Idan kuma ta warware ta din ga fitinar da ta fi ™arfin shekarunta nesa ba kusa ba.
Ta kan ga ˜aisar a zahiri, ko kuma a cikin bacci. Babu wanda ya damu da ta ci Abinci ko ba ta ci ba, mussaman da Baba ya daina sana'ar komai, sai dai Imran ya nema ya bata. Idan ta fita ˜aisar ya kan zo a suffar mutum, ya ba ta abinci. Allah ya sanya masa matsananciyar ™aunarta. Ya fara bayyana a jikinta ne, tun wani duka da Mama ta yi mata, bayan faWa ya haWa ta da Jamila.
Sai da ta kwana biyu a san™ame, tun daga nan suka gane halin da take ciki. Da ranta ya Saci sai hankalinta ya gushe. ˜aisar ya sha Wauke Nana, a neme ta a rasa kwana Waya ko biyu ya je ya ajiye ta gurin sa.
Baba ya yi ™o™arin nema wa Nana magani, amma abu ya gagara. Labari ya iske Maijidda halin da Nana ne ciki, bayan da su Adda Saude suka zo ganin su Nana. Rabi ta haWa tuggu a gurin Baba, ya ce kar su sake zuwar masa gida, kuma ba zai bayar da Nana ba. Wahala ta saka Imrana fara sace-sace saboda su ci Abinci, Rabi ta saka Baba ya kore shi daga gidan. Haka Nana ta tashi a cikin wahala, ga wanda bil'adama suke yi mata, ga wadda ˜aisar yake yi mata da sunan kulawa.

Ji ta yi tamkar an sanya hannu an sha™e ta, a dole ta saki littafin ta ja da baya tana tari.

Ta Waga kai ta kalli ˜aisar, bai ce mata komai ba, ya Wauki littafinsa ya juya ya tafi. Yana barin gurin Haula ta zagayo ta dafa Nana. Ta Waga kai ta kalle ta ta ce "˜awata, kwana biyu. Hadiminki ya ™i saurarata balle na sanya ran zai karSi bu™ata ta, ki yi wani abu a kai dan Allah"

Nana ta ce "Haula, gaba Waya jinsinku ba abin yadda ba ne, ki rabu da ni da wannan maganar ta ku"

"Shikenan, na rabu da ke, amma kin yi ganganci abin da ki ka yi wa dattijo, Allah kaWai ya san me zai yi miki idan ya gama jinya. Kuma har ˜aisar ki ka janyowa shi ma ba zai bar shi ba"

"Duk hukuncin da ya yi wa ˜aisar yayi daidai, Wa na gari ba zai taSa yi wa babansa abin da ya yi wa nasa mahaifin ba"

Haula ta ce "Kash! Nana kar ki zama butulu mana. Sai dai ina fatan kin fuskanci jakar gurin Sarkin baka da ya baki, wace jakar ce"

Nana ba ta ba wa Haula amsa ba, Sayyid ya tashe ta.

"Ma vie" yayi maganar yana matsawa jikinta sosai. Jiki a sanyaye ta amsa masa. Ya ce "Lafiya dai?"

"Mmm"

"Ko ˜aisar Win ne?"

"A'a"

"To me yasa ki ka tsorata? Mene ne ya baki tsoro?"

"Bakomai"

"es-tu sûr? (Kin tabatta?)"

Ta ce "Eh. Haryanzu hannunka lafiya ™alau ko?"

"Eh, amma akwai abin da ya tsorata ki, gaya mini mene ne?"

Ji ta yi tamkar ta gaya masa, dan a wannan karon ba ta manta abin da Giyaz ya gaya mata ba, a kan idan ya warke zai sake waiwayar su.

"Ma viee"

"Sayyid" ta amsa a hankali.

Ya yi maganar yana taSa wuyanta "Sanyi ki ke ji Rayuwata"

"Eh, amma ba sosai ba"
Ayshacool
"In baki Wumi ne?" Yayi maganar muryarsa ™asa-™asa

Dariya ta yi ta ce "A'a na yafe, ™ona ni za ka yi"

Shi ma dariyar ya yi ya ce "To ni ki bani sanyin ina so" Ya yi maganar da sigar shawaSa.

"Wai kai ba ka jin bacci ne? Kawai ka farka cikin dare?"

"Soyayya ce ta tashe ni" Sai da jikin Nana ya Wan yi sanyi, ta ce "Soyayya kuma Sayyid?"

"Eh, je t'aime ma femme"

"To ai ban san me ka ce ba"

Ya yi kissing Win goshinta ya ce "Ina sonki matata" wani abu ne ya tsirgawa Nana, tun daga tsakiyar kanta, har tafin ™afarta.
Shafa hannunsa ta yi, kamar mai tantamar abin da ya ce, ta ce "Sayyid"

"A'a, kar ki yi tantama, ko ki yi kokwanto, shi yasa na baki sunan Rayuwata. Ko a wannan Duniyar, ko ma a wace Duniyar, kawai ina son matata, saboda ita Win Rayuwata ce. Babu abin da zai canza hakan."

"Sayyid ina tsoron idan ka tuna waye kai, ka ji ba ka so na, zan cutu da yawa, zamana da kai na sha™u da kai sosai zuciyata ba za ta iya Wauka ba" Ta yi maganar cikin rauni da tsoro.

Ya Waga kan Nana, ya sanya hannunsa a wuyanta, ta lumshe idanunta hawaye na bin gefen fuskarta.

"˜a'idar ba za ta canza ba har abada, babu ruhin da zai samu nutsuwa a gangar jikin Wayanmu muddin ba ma tare, ki saka haka a ranki. Sayyid yana son Rayuwarsa. Ko babu raina fatalwata za ta ci gaba da sonki" Nana ta yi ajiyar zuciya tare da dariya, ta shafa gashin kansa.

"Allah ya sa haka. Ina son mijina sosai nima" murmushi ya yi yana kissing Win ta.

Har garin Allah ya waye, maganganun Sayyid ne ke kai komo a cikin ™wa™walwa, zuciya da kuma gangar jikin Nana. Wani irin shau™i da farinciki ne yake kama ta, da tuna kalamansa.

"Amarya" ya yi maganar yana kallon ™wayar idonta.

"Amarya da wannan Win?" Ta yi maganar tana nuna cikinta da ya fito sosai.

Yayi murmushi yana shafa cikin ya ce "Duk da haka amarya ce ai, ko kin manta?" Ya yi maganar yana kashe mata ido.
Ta yi murmushi tana ci gaba da ninkin kayan da ta wanke.

"Sayyid, bari na je kasuwa na nemo kayan magungunan ka, na dafa maka, ka ci gaba da sha, kuWin hannuna sun Wan taru, zuwa ranar Monday in Allah ya kaimu, duk yadda za a yi, mu tafi Kano Asibiti. Na ji haryanzu zuciyarka ba ta bugawa sosai, na san ™arfin hali kawai ka ke yi"

"Gaskiya kin fiye saka ido, ya aka yi ki ka gane hakan, mai magani?"

Ta jinjina kai ta ce "Au haka ma za ka ce ko? Hmm ai shikenan, za ka ga mai magani, yau sai na wanke ka da magani na kulle ka a Waki"

"Eh saboda cin zali ba, kuma ke ki gudu, alhalin kamata ya yi ki yi mana tare"

Ganin yadda yake rungumota ta ce "Sayyid na gama shiryawa, fita fa zan yi"

Ya ce "Na sani"

"Ka sani kuma ka ke son na Sata lokaci? Dan Allah Sayyid jiya throughout the night mu na tare, yanzu kuma...

"Shhhh... Ba ki ji jikina ya fara zafi ba"

"Wallahi lafiyarka ™alau, normal babu zafi a jikinka, wai wannan surutun duk daga ina?"

Haka ya hana Nana fita, har bayan Azahar, kawai ta zuba wa Sarautar Allah ido. Kuma a fuskar sa take ganin tsantsar ™arfin hali, amma ba shi da lafiya.
Sai bayan la'asar ta marairaice ta ce "Dan Allah ka bar ni na je na haWo kayan nan Sayyid, ko haryanzu ba ka gama jin Sanyin ba?"
Ya Waga mata gira. "To ga mafici, yi ta fifita, har na dawo" Dariya ya yi yana Wan jan hancinsa. Ya kamo hannunta ya Wora a wuyansa ya ce "Kin ji da zafi ko?"

"Ba wani zafi. Waccan ranar ma wayo ka yi mini, wai na baka sanyin jikina"

Dariya yake son yi sosai, amma sai ya yi kaWan ya cije, ya ce "Ai ni ˜aisar wasu lokutan taimakona yake yi"

A sanyaye ta ce "Shi me yasa ba ka kishi da shi?"

"In ji wa? Kawai abu Waya ne da babu yadda muka iya. Ala™arsu ta Wa da mahaifi tana tasiri a rayuwarmu ni da ke"
Cikin mamaki Nana ta ce "Ta yaya? Kuma ya aka yi ka san ˜aisar Wan Giyaz ne?"
"Yadda ki ke ganin ˜aisar ku yi magana, haka nake ganin Giyaz, kuma na fuskanci waye shi a tattare da ni. Yanzu ki je ki dawo"
"Kai amma na yi mamaki fa, kuma ba ka taSa gaya mini ba. Bari na je na dawo, ina da tarin tambayoyin da zan yi maka"

"Tom sai kin dawo"

Ta saka hijjabinta, har za ta fita ya kirawo ta. Ya ce "Ba ki yi mini ba"

Ta yi masa kiss a goshinsa, da bakinsa.
Ayshacool
"Allah ya yi miki albarka. Ki kula mini da kanki, kar wani ya kula mini ke, ki kular mini da babyna ki tafi a hankali ki je ki dawo"

Ta kalli cikin ta ce "To Shugaba, in sha Allah"
"To a dawo lafiya, I love you"

Cikin murmushi ta ce "Inyee Wan gayu, ka yi furansanci, ka yi turanci, ka yi hausa ga kuma yarenku. Zan koyo yaren da baka iya ba, na din ga tashin kanka da kalaman soyayya"

Ya ce "Je ki dawo ki yi mini wa™a"

"Sai dai na je na dawo, na yi maka tsifa, na yi maka sabon kitso" ya tsuke fuska yana hararata. Ta fita tana waigensa tana murmushi.

Tana fita yýÿÿÿ































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~


a jingina da jikin bango, yana dafe saitin zuciyarsa, yana haki sama-sama. Ya fito tsakar gida da kyar, ya zauna yana sake danne saitin zuciyarsa da yake jin wani irin abu kamar shocking daga zuciyarsa yana zagayawa bayansa har cikin kansa.
Tsayuwar motoci ya ji a waje, sai dai hankalinsa ba ya kan hakan. Ya ji an daki ™ofar gidan da ™arfi. Ya Waga kai ya ga wasu murWaWWun ™arti sun shigo cikin ba™a™en kaya.

Duk da mawuyacin halin da yake ciki, haka ya yin™ura ya tashi da ™yar, ganin an shigo da Habu hannunsa da sar™a.

Ya din ga bin mutanen da kallo, Habu cikin matsananciyar damuwa ya zube a kan gwiwoyinsa ya ce "Ka yi mini Afuwa Imam, ba laifina ba ne ka yi ha™uri, na gaza baka kariyar da ta dace" Sayyid ya din ga bin sa da kallo, da alama ma ba ya gane me Habu yake nufi.
˜artin nan biyu daga cikin su, suka yo kansa, suka ri™e shi.

A rikice ya ce "A'a, ku rabu da ni. Me na yi muku?"

˜o™ari suke su tasa shi su tafi da shi cikin salama, amma ya turje. Suka juya yare zuwa faransanci, su na rarrashin sa, ya wuce su tafi.

"Ba zan je ko ina ba? Ina zan tafi na bar matata" Habu ya din ga girgiza masa kai da alamar ya daina faWar maganar da yake yi.

"Ku rabu da ni, ina zaku kai ni na tafi na bar Nana" maganar da yake yi cikin Waga murya, ga ™o™arin turjewa da yake yi, ya sanya zuciyarsa yin rauni, ya yi baya zai faWi. Suka tare shi suka saSa shi suka yi waje da shi.
Aka saka Habu a cikin wata motar daban, Sayyid kuma aka saka shi a cikin wata ba™ar Highlander mai tint glass, aka rufe suka tafi da shi.

Nana tana tsaye ta bayar da kuWi, za a bata kankana, dan daga ita har Sayyid, kawai ta ji gabanta ya yi wata irin mummunar faWuwa. Ta yi shiru, ta jiki gaba Waya jikinta ya yi sanyi. Kawai ta juya ta tafi. Mai kayan yana ta yi mata magana, amma ba ta tsaya ba, ta nufi gida har da Wan gudu saboda azabar sauri.
Tana zuwa ™ofar gidan ta ga ™ofar gidan a Salle, da hanzari ta shiga gidan, tana kiran sunan Sayyid. Amma wayam ba ya nan, ta shiga Waki baya nan. Ta duba banWaki nan ma ba ta gan shi ba.

Ta fita waje da sauri, tana kalle-kalle, ta tafi hanyar inda bishiyar kukar nan take, tana tunanin ko jikinsa ne ya motsa, ya tafi can, sai dai can ma baya nan.
Ta sake komawa gidan cikin tashin hankali, da wani yaro da yake zuwar mata aike ta haWu a ™ofar gidanta ta ce "Ashiru, ko ka ga Sayyid ya fito daga gidan nan? Wannan mutumin na gidana farin nan?"

"Wasu mutane ne suka shiga gidan suka tafi da shi, a mota suka zo"

Sak Nana ta tsaya, tana ™ure Ashiru da ido, tamkar ma ba ta gane yaren da yaron yake yi.

Ayshercool
08081012143
Ayshacool
Cikin rawar murya Nana ta ce "Wace irin mota kuma Ashiru? Ka tabattar kuma Sayyid ne?"

"Wallahi na tabattar, ina nan ina wasa suka zo, a motoci wannan farin na gidanki suka Waukko."
Tamkar mahaukaciya ta bi sahun motar, ita ce har titi ko za ta ga motar da Ashiru ya ce, amma babu wata alama na za ta ga motar da aka daukar mata Sayyid aka saka a ciki.
Gaba Waya ta kasa kuka, sai tsuma da jikinta yake yi tamkar mazari. Tuni rana ta faWi, an fara kiran sallar magariba, ba ta san tafiyar da ta yi da nisa ba, sai da ta tashi dawowa.
Gidan Uwani ta nufa, ta tarar da ita ta yi alwala, za ta yi sallar magariba.
Uwani ta ce "Ke Nana, uban me ya fito da ke da magaribar nan, ga juna biyu kina da shi, duk da na san ba ki da Wan aike amma koma mene ne, ai kya bari a idar da salla ko?" Nana ba ta yi magana ba, ta nemi guri ta zauna a ™asa.
"Ke lafiya kuwa?" Uwani ta yi maganar tana tattara hankalinta a kan Nana. Amma Nana ta kasa magana, sai murza zoben hannunta da take yi, tana ajiyar zuciya.
"Ke ki yi mini magana, kar ki tayar mini da hankali mana".
"Sayyid ne ya Sata"

"Kamar yaya sai ka ce wani zakara?"

"Da gaske nake"

"To ai ban gane ya Satan ba ne? Mutumin da yake jinyar ne ya iya tashi ya fita har ya Sata?"

"Ai kwana biyu jikin da Wan sau™i, dan har ya ce mu zo nu gaishe ki" Ta yi maganar ba tare da tana iya tantance me ma take faWa ba.

"A'a Nana, wata™ila dai wani wajen ya je zai dawo. Tashi ki yi sallar magariba, zuwa anjima a raka ki gidan ko ya dawo"

Nana jin Uwani kawai take yi, ta tashi ta yi sallar magariba, aka yi isha'i. Uwani ta saka Nana a gaba zuwa gidanta, sai dai kamar yadda Nana ta bar gidan wayam babu Sayyid babu dalilinsa.
Nana dai ba ta gaya wa Uwani abin da Ashiru ya gaya mata ba, na ya ga an zo da mota an tafi da shi ba.
Sai wajen goma na dare, hankalin Uwani ya tashi. Ta sanar da samarin gidan halin da ake ciki. Nan suka bazama a cikin Buda yawon neman Sayyid, duk da galibi ma ba su san shi ba, kwatancensa Uwani ta yi musu, suka tafi yawon neman sa, har gurin jami'an tsaro aka kai rahoto.
Sai dai har bayan sha biyun dare, babu wanda ya ji ko Wuriyarsa.
Uwani ta saka aka rufe gidan, ta ce Nana ta zauna a nan, ko zuwa dare zai dawo.

Nana a ranta ta ce "Wane dare kuma bayan wannan"

Daren ya zame wa Nana dare mafi tsawo a rayuwarta. Damuwa da tunani ya cika mata zuciya. Ba ta tunanin Sayyid zai iya tafiya ya bar ta. Idan kuma da gaske zuwa aka yi aka tafi da shi, to suwaye su ka tafi da shi? Ina suka kai shi, me ya yi musu? Ko dai wani laifin suke aikatawa ba ta sani ba? Amma shi da yake kwance babu lafiya, kullum tana tare da shi a gida, yaushe har yake aikata wani rashin gaskiya da ba ta sani ba.
A haka har aka yi assalatu, a kan kunnenta.

****

Dare malafar rana, kowa ya bika ya shirya maka.

Dan™areriyar mota ce, ™irar highlander ba™a, take ta kwarara gudu a saman kwalta, tamkar hanyar domin direban kawai aka yi ta.
Gefe da gefen hanyat baki Waya babu komai, banda yashin sahara, sai busassun bishiyu jefi jefi. Kasancewar dare ne, wata ya kai kwana goma sha huWu, ya haska ko ina, ga taurari sun yi wa sararin samaniyar ado.
Titin ta tsakiyar sahara ya ratsa, wadda yashin saharar ya bayar da sassanyan yanayi.

Kallon sa ya yi, daga bisani ya ce "Kilomètre nawa ce ta rage mana ne?"

Direban ya waiwayo ya kalli mai maganar wandaa fuskarsa a rufe take cikin rawani ya ce "Bai fi 95 kilomètre ba"

"Dans  quelques minutes ?? (Nan da wani lokaci?)".

"Bai fi awa Waya ya rage mana ba"

"Dole fa mu ™arasa dai-dai lokacin da aka umarce mu, ni ina tsoron ma kar ya farka. Ka ™ara sauri"

Ya yi maganar yana haska fuskar Sayyid, da yake kwance a jikinsa ya haWa gumi, cikin wani yanayi kamar bacci kamar suma, sai dai  yadda yake gumi ya nuna a wahale yake baccin, babu in da yake motsi a jikinsa, sai ™irjinsa da yake Wagawa yana sauka lokaci zuwa lokaci, numfashinsa yana fita da ™yar.

Ya kai hannunsa, ya Wora a kan ™irjin Sayyid, idan zuciyar sa ta buga sau Waya, sai ta jima kafin ta sake bugawa. Sai dai duk bugawar da za ta yi, da ™arfi take bugawa tamkar za ta tsaga ™irjinsa ta fito dummm!.
Ayshacool
Cikin damuwa ya ce "Lowalli, sai ka ™ara gudu fa, kar ya mace mana, bugun zuciyarsa raguwa fa yake yi. Kuma ka san idan ya mace mana mun shiga uku mun lalace"

Lauwalli ya jinjina kai yana ™ara gudun motar. Ya ce "In sha Allah a raye za mu kai shi, ba za a samu matsala ba. Dan dai ka ™i yarda ne, da na ce mu tsaya a Asibiti".

"Kai dalla ka daina maganar tsayawa a wani Asibitin nan. Ka yi ka hanzarta mu cika umarnin nan, mukaWai ake dako"

"To shikenan, mun kusa in sha Allah" ya yi maganar yana ™ara gudun motar.

****
Antin Yusra ce ta kalle ta, ta ce "Yusra duk wannan kwalliyar fa? Ta karSar ba™on ce?"

"Eh mana Mami, yana hanya ma ai" ta yi maganar tana tafiya Wakinta, ta fesa turare.
Wayarta ce ta fara ringing, ta Waga wayar tana murmushi ya ce "Gani a layin"

"Duba lambar gidan, za su buWe maka"

Ya ce "Ok"

Bayan mintuna goma sha biyar, ta fito ta ce "Mummy na tafi"

"To a gaida ba™on, ya tabattar mana da alkhairi"

Kawai ta fice tana murmushi. Tana zuwa ta gan shi a tsaye a cikin falon, yana kallon ™aton frame na hoton mai gidan, da yake retired soja.
Ganin abin take tamkar a mafarki, wai Sagir Win ta ne a gabanta.
Jin ™amshin turarenta ne ya sanya ya waiwaya.
Da gudu ta ™arasa inda yake ta faWa jikinsa.
Babu tunanin komai, Sagir ya ™an™ame ta a jikinsa, bar siririn mayafin da ta yafa a kanta, yana zamewa gyararren gashin kanta, da yake ta ™amshin mayuka ya bayyana.
Ya din ga shafa bayanta yana murmushi, kawai ya ji tana sheshshe™ar kuka. A Wan rikice ya ce "Lafiya, kuka kuma Yusra?"
Ya zauna tare da ita a jikinsa, ya ce "Ina ta murna zan zo na gan ki, amma in zo ki din ga kuka, ko ba kya son ganina ne?" Ta girgiza masa kai alamar a'a.
"To mene ne"
"Ka daina so na, tun da ka sake ni ba ka ™ara nema na ba" Ya Wago fuskarta su na kallon juna yace "Da na daina son ki, ba zan zo nan ba Yusra, kin san yadda rabuwarmu ta kasance, ban daina sonki ba, ban kuma daina tunanin ki ba"

"Almost three years, ba ka sake nema na ba"

Sagir ya marairaice murya ya ce "To yanzu ba gani na zo har nan saboda ke ba? Haba wifey" ta zumSura baki cikin Wabi'arta ta shagwaSa. Duk da ya zuciyarsa na tunatar da shi, tare da gargaWin sa a kan Yusra ba muharramarsa ba ce, amma ya kasa ya™ar kansa, ya ™yale ta a jikinsa yana jin yadda ya yi kewarta.

"Talk mana, na zo kuma kin haWe rai?" Tashi ta yi daga jikinsa, ta zauna a kusa da shi ta ce "Ya hanya?"

"Alhamdillah, ki na lafiya ya jikin naki?"

"Da sau™i"

"Kin warware?"

Ta girgiza kai ta ce "Bayan ™in yadda ku ka yi da gaske ba ni da lafiya. Sai ga shi na haWu da wata Nana, ita ma tana irin ciwon da nake ji, ai ita ta san ba ™arya nake yi ba."

Ya ce "To yanzu dai duk ba wannan ba, i miss you Yusra, irin sosai da sosai Win nan fa"

"Bayan ka yi aurenka, ba wani missing Wina da ka yi" ta yi maganar tana tsiyaya masa lemo a cup ta mi™a masa.
Ya karSa ya kai bakinsa yana tsare ta da ido. Ta kalli screen Win wayarsa da ya kawo haske, hoton Haidar ya bayyana a kan screen Win. Ta Wauki wayar tana kallon yaron ta ce "Waye wannan?"

"Šanki ne Haidar, recently ma ta kuma haihuwa Wan ya rasu" ta yi masa wani kallo, da bai tantance na mene ne ba ta ce "Da tuni nima wata™ila na haihu"

Ya yi murmushi ya yi shiru, yana cin abincin da ta zuba masa. Cikin hikima ya karkatar da zancen suka ci gaba da hira.
Wayarsa ce ta fara ringing, ta ajiye masa ganin hoton heart a kan sunan. Ya Waga wayar tare da yin sallama "Hello love"

"Ka sauka lafiya?"

"Alhamdillah am good dear"

Shukura ta ce "To sai ka dawo, Allah ya tsare mana kai, take care"

Ya yi murmushi ya ce "In sha Allah dear" wani abu ne ya tokare wa Yusra a ™irji, ta zuba masa ido.

Ya ajiye wayar, bai kalle ta ba ya ce "Yusy, kin san na yi missing Win girkinki over?"

Jin ta yi shiru ya sanya ya Waga kai ya kalle ta, ya ga tana hararsa. Ya yi murmushi ya Webo Abincin ya kai bakinta.
Ta murguWa masa baki ta tsuke fuska.

"Smile, haba sweetheart" ta buWe bakin ya saka mata Abincin. Haka ya ribace ta, suka ci gaba da hira.

A nan ya yi sallar la'asar, sannan ta fito raka shi.
A jikin motarsa suka tsaya, tana yi masa wani irin kallo mai ™ayatarwa.
Ayshacool
"Tom sai yaushe zan dawo?"

"An jima kaWan"

Ya yi murmushi ya sake kallon ta ya ce "Yusra"

Ta ce "Na'am"

"Yaushe za ki dawo gidana, ji nake kamar na Wauke ki, na tafi da ke Kano, ina kewar ki sosai da sosai. Yaushe za ki dawo gidana?"

Ta girgiza masa kai ta ce "Ba zan dawo ba"

Cikin mamaki ya ce "Saboda me?"

"Ka auri wata, kuma Hajiyarka ba za ta bari na dawo ba, su Mami ma ba za su bar ni ba, kuma ma haryanzu ban gama warkewa ba"

"Haryanzu ki na so na?" Ta kalle shi ta sunkuyar da kanta ™asa.

"Idan ba kya so na, me yasa ki ka nemi lambata, ki ka kira ni? Kuma har ki ka ba ni dama na zo?" Ta sunkuyar da kanta ta ci gaba da murza yatsun hannunta.
"Yusra Sagir Win ki ne fa, Wago ido kalle ni" Kawai ya ga hawaye na bin fuskarta.

"Sagir Wina, da ya rabu da ni, saboda ba ni da lafiya ba" Ta yi maganar tana sheshshe™a. Ganin babu kowa a gurin da suke, ya sanya ya janyo ta jikinsa, ya Wago kanta yana kallon idonta ya ce "Yusra, ki na so na haryanzu?" Ta yi shiru hawaye na ci gaba da bin idanunta.
"Ki na so na har yanzu, shi yasa ki ka neme ni. Dan haka batun ina da aure, Hajiyata ba za ta bari ba, 'yan uwana ba sa son

Please Login or Register in order to submit comment