Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaske, ga girma ya sha kayan alatu.

Alhaji Fatuhu yana tsaye yana gaisawa da wasu, ya ga wucewar Nana da Inna.
Jikinsa ne ya yi sanyi, ganin yanayin tashin hankalin da yake kwance a kan fuskar Nana.

Inna har falon ta raka Nana, don yi wa babar Muhsin gaisuwa.

A gigice Nana ta shiga falon, kamar mai neman wani abu, ta tsaya tana rarraba ido ba tare da ta cewa kowa komai ba.

Inna ta taSa ta ta ce "Ga mahaifiyarsa ki yi mata gaisuwa"

Nana ta kalli matashiyar matar da ba ta wuce shekara ashirin da huWu ba, idanunta jawur.

Nana ta arasa gabanta ta risuna ta ce "Baiwar Allah wai dan Allah Muhsin ya rasu?"

Alhaji Fatuhu ne ya yi sallama a falon, suka amsa Nana ta waiwaya tana kallonsa ya ce "Nana kin samu labarin mutuwar Wan ki ko?" Sai mahaifiyar Muhsin ta zabura ta ce "Ke ce Nanan dama? Muhsin har ya rasu kafin ya daina magana sunan ki yake kira, yana cewa a kai shi gurinki" sai a lokacin Nana ta ji kuka ya wace mata, Inna take ba su labarin Nana ta je makaranta ganin Muhsin lokacin ba shi da lafiya ba ya zuwa makaranta.

Cikin kuka maman ta ce "Na gode sosai da sosai, aunar da ki ka nuna masa ce ta sanya, duk wanda ya san shi, zai san sunan ki a bakinsa"

A wannan karon ta yarda da zancen mutane, ta fara lura da duk wanda ya shiga ranta take son shi, sai ya rasa rayuwar sa.

"Wai ke ba za ki daina kukan nan ba, kamar a kan ki aka fara rashin Wa? Wannan ai rashin tawakalli ne?"

Nana ta waiwaya ta kalli mai maganar suka yi ido huWu. Matar ta ce "Ahh wannan ba Nana ba ce, yayar Jamila"

Alhaji Fatuhu ya ce "Kin santa ne? Antyn su Muhsin ce a Young talented academy"

Hajiya sa'a ta ce "Na santa, ba ki gane ni ba ne?" Nana ta girgiza mata kai alamar a'a.

"Ba da ke mu ka haWu kwanaki a gidan maman khairat ba?" Nana ta sake Waga ido ta kalle ta, a take ta so ta nemi nutsuwarta ta rasa.
Wani abu mai muhimmancin gaske take son tunawa, amma abu ya gagara sai ma wani irin sarawa da kanta ya yi.

Hajiya Sa'a ta nemi ta rasa nutsuwar ta, ganin fuskar Nana tana canzawa kamar ba ta mutum ba, tana wani irin ja tamkar an shafa mata jar kala. Neman guri ta yi ta zauna da sauri, jin jiri zai Webe ta.

A hankali Nana ta Wauke kanta, daga kallon hajiya Sa'a, ta yi musu gaisuwa, ta tashi jiki a sanyaye ta ce tafiya za ta yi.

Mahaifiyar Muhsin ta ce "Bari mu je ki yi wa kakarsa gaisuwa dan ita ma ta sanki a bakinsa.
Haka Nana ta din ga yi musu gaisuwa, tana jin tamkar su ma suna zargin ita ta kashe musu Wa, mussaman da aka ce yana ta kiran sunanta.

Ta rako Nana har harabar gidan, tana ci gaba da yi mata godiya. Alhaji Fatuhu ya araso ya ce "To Nana Allah ya ara mana haurin rashin Muhsin"

Ta jinjina kai amma ta kasa magana. Ya kalli maman Muhsin ya ce "Yanzu Alhaji Zailani ya kira ni, yake bani hauri bai shigo ba yau, ba shi da lafiya ne wai"
Ayshacool
"Ai Wazu Hajiya Amina ta zo da safe tare da mai aikinta sun kuma yi mana gaisuwa ai ba komai sun yi oari mun gode sosai"

Gaban Nana ya yi mummunar faWuwa, ba dai Alhaji Zailanin dai da ta sani ba, tuno abin da ta gani a falonsa Wazu ta yi. Sai dai ta rasa me ma za ta ce, wataila ma aisar ne kawai yake wasa da hankalinta.

Haka suka kama hanyar komawa gida.

Nana na komawa gida la'asar, kasancewar ba ta salla, sai ta shiga ta yi wanka ta kintsa jikinta.
Wani abu mai Waci ya tsaye mata a wuyanta, har ya fara oarin hana ta numfashi.
Ba ta ko iya gani saboda azabar jiri da ciwon kai, ta kwanta ta yi shiru ta rufe idanunta, ta din ga tuna mutanen duk da suka rasa rayukansu da yanzu ita ma take kyautata zaton saboda ita ne.
Ta fashe da kuka, tana "Wannan wace irin rayuwa ce, gaba Waya na kasa tantance ni mece ce ma gaba Waya. Allah ya tsinewa tsohuwar da ta gada mini wannan masifar wallahi ba zan yafe ba".

*
Malam Gambo mai allon asa ne zaune a kan buzunsa, ya nutsu yana sauraren Alhaji Zailani.

"Ni dai abin nan ya firgita ni malam, ni ban taSa abu makamancin haka ba, yanayin kamar Wimuwa ko gushewar hankali"

Malam Gambo ya numfasa ya ce "Me yasa ka yi gaggawa? Wutar ciki ce da kai Alhajin Allah, ai a sannu za ka bi ta, ba kowacce yarinya za ka yi wa irin wannan tayin kai tsaye ba, mussaman idan ba ta saba ba, duk lalacewar zamani akwai na Allah"

"Wallahi kuwa yarinyar ta bani mamaki, akwai taurin kai na tsiya"

"Yanzu ba wannan ba, matsalar da nake gaya maka akwai, ita na duufa bincike a kai, kwanaki ba akwai wani wuridi da na yi maka ba, na kira wani aljani ya yi mana aiki ba ya i?"

Da sauri Alhaji Zailani ya ce "Eh an yi haka"

"To wannan aljanin shi ne a kanta, goWiyarsa ce"

Alhaji Zailani ya waro ido ya ce "Haba, ni fa na ce, wallahi da ta buge ni ta wuce, kamar wani ingarman doki ne ya hankaWe ni"

"To ya zame maka dole ka kula ka yi taka tsantsan, ka bi a sannu burinka ya cika idan ka ci gaba da far mata zai iya ajalinka!"

"Ajalina fa ka ce?"

"warai da gaske, hatsabibin matashin saurayin aljani ne, ba ya neman rigima da kowa amma idan aka taSa shi faWa da shi ba ya arewa har abada"

Alhaji Zailani ya jinjina kai cike da gamsuwa, dan kuwa a rayuwarsa babu babban abin da yake tsoro sama da mutuwa, ko zancenta ba ya so gani yake, yana da cikakkiyar lafiya da ba za ta tunkaro shi a daidai wannan lokacin ba.

Sai da Nana ta shafe kwanaki uku, babu lafiya ga wani irin zazzafan zazzaSi da take fama. A kwana na huWu ta lallaSa ta koma gidan Alhaji Zailani.
Hajiya Amina na ganinta cikin damuwa ta ce "Nana kwana biyu lafiya kuwa?"

"Wallahi Hajiya ba ni da lafiya ne"

"Allah sarki, ga shi ke ba waya balle a ji halin da ki ke ciki, Haidar duk ya damu yana ta tambayar ki."

Tana rufe bakinta sai ga Haidar ya fito da gudu, ya Wane jikin Nana. Sai ta tuno da Muhsin, take wata fargaba ta shige ta, kar shi ma abin da ya samu Muhsin ya same shi, saboda sun shau sosai. Jiki a sanyaye ta rungume Haidar.

"Nana anya kin warware kuwa, bari na kira Doctor Sharif ya zo ya duba ki, duk kin yi zuru-zuru".
Ita dai Nana ba ta ce komai ba, har mamakin kirkin Hajiya Amina take yi.

Har gida doctor Sharif ya zo, ya duba Nana, ya bata magunguna da allurai, ya saka mata ruwa a gidan. Ganin Nana a kwance duk sai Haidar ya damu, ya koma kusa da ita ya kwanta shima.
Nana cike da aunar yaron take kallonsa, tana tuna Haidar, ta din ga addu'a Allah ya kare shi ya kiyaye shi, kar abin da ya samu Muhsin shi ma ya same shi.

Kafin yamma Nana ta Wan ji warin jikinta, har ta din ga Waga Haidar tana yi masa wasa, saboda yadda duk ya damu, da ganinta a kwance.
Hajiya Amina ta fito falon ta miowa Nana waya, Nana ta saka hannu ta karSa tana kallonta.

Ta ce "Tun da shi sirikin nawa, bai kawo miki waya ba, ni ga shi na baki, ki lallaSa da ita, bai kamata a ce budurwa kamar ki ba ta da waya ba. Ga dubu uku, idan kin fita ki tsaya ki sai layi a yi miki rijista ki saka a ciki, in sha Allah nan da kwana uku za a biya duk ma'aikatan gidan nan albashin su. Ko wani abun ne ya faru kya din ga bugo waya ki sanar"
Ayshacool
Nana ta juya wayar, da gani ba wani amfani aka yi da ita ba, sai yalli take yi, har da charger.

"Yanzu Hajiya wannan tawa ce?"

"Eh mana Nana, ko ba ta yi miki ba?"

Nana ta girgiza kai ta yi murmushi ta ce "Wallahi ban taSa zaton zan rie waya mai kyau da tsada har haka ba. Allah ya faranta miki, ya kula miki da zuriyar ki, ya dauwwamar muku da farin ciki na gode sosai da sosai"

Hajiya Amina ta yi murmushi ta ce "Nima na gode sosai, ina jin daWin yadda ki ke kula da Haidar da zuciya Waya, na ga kina da yawan ibada da azumi, dan Allah ki yi mini Addu'a idan ina da rabo Allah ya bani haihuwa" Turus Nana ta yi tana kallonta, a wannan shekarun nata me za ta yi da wata haihuwa?.

Ta yi murmushi ta ce "Kin yi mamaki ko? Ai ban taSa haihuwa ba, ki roa mini, idan kuma ba ni da rabo, Allah ya ara mini dangana"

Nana a asan zuciyarta murna ta taya Hajiya Amina, na rashin haWa zuriya da wannan majanunin mijin nata mara addini. Amma a zahiri ta ce "Ki yi hauri Hajiya, kin san komai rabo ne, kuma Allah ya fi mu sanin abin da ya dace da mu. Ko kin bar duniya in dai Wan Adam zai rama halacci ire-irena da yaran da ki ka rie, za su yi miki addu'a. Kar ki manta ba ke kaWai ba ce uwar mumunai Allah ya ara mata yarda, ba ta samu haihuwa ba amma uwa ce ga dukkanin muminai, a rashin samun haihuwar nan, ke ba ki san me Allah ya tanadar miki ba, wanda bai bawa waWanda suka haihu ba" kai tsaye kalaman Nana suka din ga shiga zuciyar Hajiya Amina, da sai da hawaye ya cika mata ido. Ta ji daWin kalaman Nana, na warin gwiwa, ta yi mamakin yadda Nana ta iya tsara maganganu cikin hikima.

"Na gode sosai Nana, kin ara sawa na ji nutsuwa, Allah ya ba ki zuriya ta gari. Ka da Allah ya jarrabe ki da addarar rashin haihuwa. Duk ta tawakallinka, akwai gaSar da mutane mussaman 'yan uwanka mata sun saka ka ji tamkar ba ka da amfani."

"Amin na gode sosai Hajiya. Amma ta ki jarrabawar ki ka sani, da wata jarrabawar gara rashin haihuwa sau dubun dubu" haka su ka din ga hira da Hajiya Amina, har lokacin tafiyar ta ya yi.

Tana shirin tafiya, Shukura ta dawo, Haidar yana kallonta, amma bai damu ya je gurinta ba, ya rirrie Nana yana cewa zai bi ta ta tafi da shi ba. Da yar ta lallaSa shi, ta fita.

Habu na ganinta ya taso zai buWe mata gate, ya ce "Malama har kin taso?"

Nana ta ce "Eh malam Habu, shekaranjiya na zo zan fita, duk ba kwa nan"

"Eh wallahi mai gidan nan ne ya aike mu"

Ta ce "Allah sarki, yauwwa dan Allah ina wannan Wan uwan naku?"

Habu ya ce "Wanne daga ciki?"

"Wannan Win nan"

"Ya sunan shi?"

Nana ta girgiza kai ta ce "Ban san sunansa ba, Waya Wan uwan naku dai Sule ya ce mini ba shi da cikakkiyar lafiya, kurman nan" Habu ya kwashe da dariya ya ce "Kayya ba kurma ba ne ba yana magana"

Ta ce"To ai shi kullum baya magana, fuska a rufe kamar amarya. Shi ya buWe mini ofar ranar na fita"

"Allah sarki, yana gane komai, kawai da larura ce a wawalwarsa, ba kuma wai hauka yake yi tuburan ba, wasu lokutan ma sai ya shafe sati bai ce uffan ba, yana kwance ma ba lafiya"

Cikin tausayawa Nana ta ce "Allah ya sauwwae, na tafi sai da safe"

"To sauka lafiya, Allah ya tsare" ta amsa da Amin ta tafi.

oye wayarta ta yi, saboda ta san tsaf Baba zai wace wayar nan, mussaman yanzu da yake neman kuWi ido rufe.

Bayan Nana ta koma gida, Jamila take tambayarta ashe sun haWu da Hajiya Sa'a a gidan rasuwa, amma ta ce ba ta santa ba.

Nana ta ce "Ina cikin jimami da alhinin mutuwar yaron ne, shiyasa na kasa gane ta"

Jamila ta ce "Allah sarki, ashe yaron ma sunanki ya yi ta kira kafin ya rasu"

Nana ta kalli Jamila daga sama zuwa asa ta ce "Wannan karon ma ni na kashe shi ko?" Ta yi magana tana tsare Jamila da ido.

Jamila ta ce "A'a ni ban ce ba, kawai labari fa take bayarwa"

Nana ta gyaWa kai cikin gargaWi ta ce "Jamila ina son hawainiyar matar nan ta kiyayi rama ta, idan ta ci gaba da oarin cin iyaka ta, za ta faWo cikin wutar da za ta ona ta da ita da amfanin gonarta, wannan saona ne a gare ta." Saroro Jamila ta yi cikin tsoro, jin yadda Nana take magana kamar an shae ta.
Ayshacool
Kamar kuma wadda ta razana a cikin bacci, jikin Nana ya Wan yi girgiza sannan ta ce "Jamila yau wainar fulawa nake sha'awa, zan sai fulawa ki sai mana manja, mu soya mana" da yake sun saba yin haka.
Jamila kawai ta jinjina mata cikin tsoro.

Da daddare Jamila ta samu Nana tana shirin kwanciya bacci ta ce
"Nana wai Hajiya Sa'an wani abun ta yi miki ne, ki ke cewa na yi mata kashedi?"

Cikin rashin fahimta Nana ta ce "Wace ce Hajiya Sa'a?"

"Wadda ku ka haWu a gidan rasuwa"

Nana ta ce "A'a wani abin ta ce na yi mata?"

"A'a to ai ke ce ki ke cewa na ce ta kiyaye ki, kuma babbar mace kamar wannan shi yasa na tambaye ki"

Nana ta waro ido ta ce "Ni babu abin da ta yi mini, ni fa ko magana ban yi mata ba, me ta yi mini zan ce ta kiyaye ni?" Sai a lokacin Jamila ta fahimci kamar Nana ba ta san ta yi maganar ba sai ta yale ta.

Ranar da aka bawa Nana albashi, kamar ta taka rawa, ganin ta mallaki dubu ashirin ta ta, ta kanta. Ga dubu ashirin da Alhaji Zailani ya ce a bata, baban Haidar kuma ya ce a bata dubu goma, sai da ta tashi da dubu hamsin. Iya salarynta ta yi murna da shi, wanda aka ce Alhaji Zailani ya bata kuwa, ji ta yi tana yanyamin su.

Da murna ta nufo gida, tana tunanin wace bajintar yakamata ta yi a gida, yadda kowa zai amfana.
Amma tana zuwa Baba ya turke ta da bala'i "Wai Asma'u ba za ki uuta a samu komai a hannunki ba? anin uban yaron nan ya kira ni a waya, yana idan ba zan dawo da kuWin ba, hukuma ce za ta raba mu, ba ki da asara ko a jikin ki ko?"

Nana ta saka hannu a aljihun rigarta, kasancewar kuWin dubu goma goma ne, ta ciro uku ta bawa Baba ta ce "Baba wannan ne kawai a hannuna, nima yau aka biya ni albashi".

"Yauwwa ko ke fa, ba zan taSa su ba kiran su zan yi su zo su karSi abin su, duk da koma me aka yi mini ke ce sila, da kin haura kin kwantar da hankalinki shikenan, amma mugun halinki ya sanya ki ke ta yi wa yaron nan wulaanci, yanzu kalli halin da ki ka jefa mu" Nana ta daina mamakin arfin hali da son kai irin na Baba, sai dai ta yi shiru ya gama surutansa ta tashi ta tafi.

Abu kamar wasa, aramar magana ta juye zuwa ga babba, domin kuwa Saleh cewa ya yi ba zai karSi dubu talatin ba, dan ko kwatan abin da ya kashe ba a ba shi ba. Dan haka ya kai Baba police station.

Haka aka turo jami'an tsaro, suka tisa eyar Baba zuwa gurin 'yan sanda. Sai Gaddafi aka nemo, ya bi bayan su.

Gaddafi ya kalli Saleh, ya ce "Yanzu kai Saleh saboda rashin ta ido, ka rasa wanda za ka kawo gurin 'yan sanda sai mahaifina, saboda rashin kara, ko dan zaman amanar da muka yi a ikko, ga yayanka na auren anwata."

Saleh ya ce "Ka ga malam, a batun kuWi babu wata kara, yarinyar nan ba aunata take yi ba, har tana neman hallaka ni, ban aure ta ba zan bar muku kuWina ne?"

Duk yadda a ka yi da Saleh a yi sulhu, amma ya i yarda, sai da aka yi yarjejeniya, cewar nan da kwanaki uku za su kawo kuWinsa gaba Waya a ba shi".

Ranar yau na Waya daga cikin ranakun da Nana, ba za ta iya mantawa da su ba, domin bayan dawowarta gida, Baba ya din ga yi mata bala'i tamkar zai tsine mata, har da cewar ya yi dana sanin haihuwar su da Wan uwanta, ya yi dana sanin haWuwa da mahaifiyar su har ya aureta ta haife su".

Gaddafi ya ce "Dan Allah Baba ka yi hauri ka yi shiru haka mana, sai Waga murya ka ke yi duk mawabta su na jin ka, kuma ka na ta cewa ta nemo kuWi a biya, ka san dai ba wata sana'a take yi ba, idan kuma ba hanyar banza ka ke son ta shiga ba"

Cikin takaici Baba ya ce "Ka bar ni Gaddafi, ban taSa haifar Wan da yake neman ya yi ajalina ba kamar Nana, da me zan ji ne? Ba ta tausayina ko kaWan duk wata hanya da zan bi na aurar da ita, ta nutsu nima na nutsu ta i, a dalilinta a ka kai ni station a ke nema a rufe ni. Lokacin da aka haife ki babu farin cikin da ban yi ba, na so ki, amma kina neman ki kashe ni. To wallahi idan kuWin nan ba su samu ba a ka rufe ni, sai kin bar gidan nan, kuma kwana ki bakwai na baki ki fito da wani mijin, ko ki koma gurin uwarki ki bar mini gida"

Ayshercool
08081012143
Ayshacool
*AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA 08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*
*Maganin sanyi 5k*


*Maganin sanyi*
*5k*


*Maganin ciwon Qoda 10k*



*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k*


*MAGANIN MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*


*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*
*Maganin gyaran Nono 8k*



*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*
*Maganin Rage Tumbi 7k*



*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*
*Maganin Basur 5k*



*MAGANIN CIWON SUGAR CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*
*Maganin ciwon Sugar 10k*


*08162859027*
*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*
*ZAINAB SHU AIBU*
*OPAY*

*OR*
*3968303018*
*FCMB*
*ZAINAB SHU AIBU*

*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*

CHAPTER 23




Cikin maWaukakin sauti Nana take kuka "Baba ka kashe ni ka huta, idan ma ba ka kashe ni ba, ni zan kashe kaina wai ya ake so na yi ne?"
Gane nufin Nana da Gaddafi ya yi, yadda take harin rijiyar gidan da take buWe, cikin tsananin zafin nama ya rigata isa gaban rijiyar, ya rufe ta, tana arsowa ta yi karo da Gaddafi ta faWi asa.

Ya kalli Baba ya ce "Yakamata ka din ga hauri, ka din ga tausasa lafuzanka, ka san ba ta da cikakkiyar lafiya idan ta kashe kanta, kai fa abin zai dama fiye da kowa. Kuma maganar kuWin nan, ka bar komai a hannuna ko ba duka ba za a samo wasu, a ba shi ka daina cewa ta fita ta nemo kuWi a biya. Ka daina biye shawarar da ake baka ta banza, mai baka shawarar ba za ta bari ka yi wa yaranta haka ba"

Ya durusa ya Waga Nana, kawai ya ji tausayinta ya kama shi. Matsaloli sun yi wa rayuwar ta yawa.
Duk da uban nauyin da ta yi, tamkar ta haWiyi dutse, haka ya Waga ta ya kai ta Wakin su, ya kwantar da ita.

Har ya yinura zai tashi, Nana ta dano rigarsa, ya kalle ta, idanunta a rufe, sai ruwan hawaye da yake zuba ta gefen idonta.

"Ka arawa ja wa tsohon nan kunne, idan ba haka ba nan gaba kan sa nan zan cilla a rijiya, ya iya bakinsa"

Gaddafi ya ce "Wane tsohon? Baban ka ke nufi?"

Ta tashi zaune, ba tare da ta buWe idonta ba ta rie hannayensa. A take ya ji kamar an jona masa shocking, jikinsa tamkar za a fizge naman jikinsa, ga shi ya kasa motsi, ya kuma kasa magana.

Ta yi murmushi ta ce "Ina fatan yanzu ka gane mai baka saon? Ina yale ku ne saboda ku ne abu ma fi soyuwa ga uwar gijiyata, amma aka ci gaba da matsa mata zan yi gagarumar Sarna."

A hankali ta saki Gaddafi ta silale a gurin ta koma ta kwanta. Tamkar korarrare Gaddafi ya fita cikin tashin hankali, babu wanda ya tsaya yi wa magana ya fice daga gidan. Tun da Gaddafi yake bai taSa shiga bala'i irin wannan ba. Har a lokacin da ya fita, da yar yake iya sarrafa jikinsa tamkar zai fita hayyacinsa.

Washegari da safe tamkar babu abin da ya faru, Nana ta shirya ta gaida Baba za ta fita amma ya yi mata banza, jikinta babu wari ta tafi gidan Alhaji Zailani.
Inda Allah ya taimake ta, tun da wannan abin ya faru, bai ara yinurin far mata ba.

A hankali take bubbuga gate Win, duk da ba ta da tabbacin ma, ana iya jin bugun nata. A yadda take jin duniyar ta yi mata zafi, ji take tamkar ta nemi guri ta kwanta a nan ofar gidan.
Ayshacool
Aka buWe gate Win, tana Waga kai suka yi ido huWu. Dumm! Gabanta ya yi mummunar faWuwa, babu shiri ta sunkuyar da kanta, ita ba ta shiga ba, ita kuma ba ta koma ba.
Kawai ya mayar da ofar zai rufe, babu shiri ta tura ta shiga, ta kalle shi tana son ta yi magana, amma ya yi mata wani irin kwarjini da babu wani Wan Adam da ya taSa yi mata. oarin gane kamaninsa take yi, amma babu dama rawaninsa ya rufe ko ina na fuskarsa sai idanunsa kawai.

Ta kama hanya ta nufi cikin gidan, sai da ta je tsakiyar harabar gidan, sai ga wasu irin murguza-murguzan karnuka da ba 'yan Nigeria ba, tun da ta zo gidan, ba ta taSa ganin su ba sai dai ta jiyo haushin su. Sai da daddare ake sakin su, da safe kuma a mayar da su keji. Da guda Waya ne karen aka aro biyu. Yau kuma Sule bai samu ya mayar da su da wuri ba har ta zo.

A gigice ta kurma wani irin gigitaccen ihu, ta watsar da takalmanta ta zura da gudu ta yo baya, aikuwa karnukan suka rufa mata baya su na wani irin haushi da zubar da yawu mai ban tsoro. Yana tsaye yana kallonsu, kafin ta araso gurin da yake har ta fara fita daga hayyacinta.
Cukuikuye shi ta yi tana ihu, ta daina ganin komai, sai su biyu a cikin sahara, sai kuma jin sautin haushin karnukan.

aisar ne ya bayyana, ya yi wata irin girgiza, ya zama wani irin narkeken kare shi ma, haushi Waya ya yi sai da gurin ya yi amsa kuwwa a take karnukan suka gudu, kamar barewar da ta ji kukan zaki.

Ya girgiza jikinsa ya koma yadda yake, ya mia wa Buzun hannu ya ce "Ko da wasa, idan ka sake yinurin razana ta, ko wani abu na cutarwa a gare ta, zan shafe tarihinka a duniya".

Nana ta buWe idanunta da kyar, ta kalli yadda buzun nan, ya rikiWe ya koma tsohon nan mai kama da aisar. Sai dai ko motsi ta kasa.

Wata irin dariya tsohon ya din ga SaSSakawa, gurin ya din ga amsa kuwwa da hargowa.
"Kai Wan samari, ka sake nazarin kalaman da ka faWa, bayan tsawon shekaru mun sake haWuwa, mun kuma haWu a gaSar da ta dace aisar" ya yi maganar yana ci gaba da dariya.

A hankali ya Wago Nana daga jikinsa da ta riga ta suma, ya kalli harabar gidan duk wannan kururwar da ta yi, babu wanda ya fito.

Ya sanya yatsunsa biyu, manuniya da na kusa da shi ya daki goshin Nana sau uku.

A hankali ta motsa ta

Please Login or Register in order to submit comment