Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

╨╧рб▒с>■   ■   ААААА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                        ¤   

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └F WordDocument    ф 0Table        е┐Data
            ■   ье┴ЙИ P┐ПKS2Dд2D.П!      д╪╪с с с с ═ с u╠A
Мс ╕ЁЁЁЁЁЁЁЩl>╪Эс с ЁЁс с с с ЁCнс CЁс Ё№^Cс Ё Ёс с  [9/10, 3:44 PM]Щ▄Maimunatu Telar. Mata=╪Щ▄

By
Azee cool=╪е▄













27







.....bhai wai me kayiwa angel ne ko kallonta baiyi ba yace bana son gulma eyee daga tambaya Allah ya huci zuciyarka rankwashinta yayi yace bana son surutu kamar badake aka hadani da waccar tailor dinba ki dami mutane a wurin yayi tsaki dariya tashigayi qasaqasa tana satar kallonshi ya ce oh dariya kikemin kema kinsan nafi karfinta tace Wallahi bhai baka fi karfintaba ehe kainema zata rufawa asiri Dan kariga kazama tuzuru mutum @ 32 ba mata yaja hancinta saidata sa ihu yace naughty girl kawai kinsan dai in da inada ra'ayin aure da kinsan na dade dayi dan yadda mata kekawo kansu bila adadin you know your bhai is expensive tace and my angel is unique yai murmushi yace we'll see then tace we'll see who is who among you ya girgiza kai kawai .....

Da murna Haj babba ta taresu dan umma da Anty sunkirata sinmata godiya tace mubeen kayi abin kirki Allah ya ma albarka yace amin sai goma yabar gidan tare da cewa bazai shigo dasafe ba dan flight dinsa to Abuja 7:30 am ne Hajiya tace ba matsala ......

Yana shiga dakinsa baifi minti gomaba hajiya tashigo cikin masifa tace wato na maka magana kayi banza dani ko to wallahi bazan yarda ba make sure you do anything possible to prevent this marriage karma ka dawo inkaje seoul harsai lokacin auren ya wuce kaji dai na gaya maka ta fice daga dakin cike da masifa. Ya dafa kanshi ye kya hai mera khuda its too much for me shidai yasan tun tasowarsa ba wani shaquwa sukayi da mahaifiyarshiba yafi kusa da dad nashi har aka auro mom sunfi shaquwa yazaiyi daranshi ne deep inside him yasan bazai iya yiwa dad haka ba cause yana da hawanjini anythinv kan happen in yaqi auran yarinyar nan and gaskiya bazaiyi sanadiyar saka dad dinshi a wane matsalan ba da wanne zaiji da rashin kafa ko bijirewar dansa haka yaita tunani har barci yai gaba dashi ....

Bayan ya dawo daga sallan asuba yaje yagaida dad dinshi sosai yamai nasiha tare da mai adduar samun nasara akan abindayasa agaba Dayaje gaida hajiyarshi maganan jiya da dare tasake jaddada mashi shidai jinta kawai yake amma yasan bayi zaiyiba mom kan addu'a tamai sosai tace masa mubeen kayi hakuri da zabin da aka maka Insha Allah alkhairi ne yace karki damu momcy nariga na hakura tace yawwa dan albarka yace mom ina sury ne banganta jiyaba tace ta koma Abuja jiya yace shine ba sallama tace nina korata wai saita jiraka Kuma sunkusa fara exams yai dariya yace mom kenan.....

Shikan har driver yakaishi airport yana tunanin halin mahaifiyarshi wai ko addu'ar nasara bata minba burinta kawai na kibin umarnin mahaifina ....

Nidai a wurina natashi jikina duk yayi sanyi dan jinake kamar mubeen aurena zaiyi dan biyayya wa iyayenshi to inhakane bazan taba samun kulawa daga wurinshiba haka dai na karasa 'yan aikina umma ta kirani tamin nasiha sosai akan rayuwar aure duk sai naji kamar nace nafasa ma tun yanzu ana min irin wannan tin lokacin bai karasoba to inaga ya qaraso .....karfe sha daya na rana na kira hajiya namata godiya tace dan Allah naxo gidanta tafiya ta kamata zuwa gombe kuma baby nada test a makaranta nazo natayata kwana gobe zata dawo nace mata toh ...nasama umma na sanar da ita tacemin inshirya kamin baba yadawo daga kasuwa sai in fada mishi in wuce .....


Karfe daya da kwata na isa gidansu baby a falo natadda ta dawata qawarta safiya suna kallo sunacin popcorn tsalle baby tayi tare da rungumeni tana oyoyo matar yaya nah nace ni sakeni matsoraciya kawai bazaki iya kwana kekadaiba baga saude ba tace haba angel kinsandai bankaiki tsoroba dai nace a inafa mukasa dariya ... haka tayi introducing dina wajen qawarta tace munat ga bestie na a school safiya Alhaji Idris ke kuma ga fiancee din MB tace nice meeting you ta fada tana min kallon raini nace me too suna qare kallon boss baby cartoon din baby tace mu haura sama akwai abinda za ta nunamin muka wuce nidai duk atakure nake dan safiya kallon raini takemin saisa naja mutuncina nai shiru banshiga maganarsu ba ...

A gado muka zauna dukanmu Ta bude laptop dinta ta yi 'yar danne danne ta bude wasu Indian wedding dress masu kyau tace angel wanne yafi kyau na tsaya naduba dakyau nace kai ai duka suna dakyau tace hakane amma in ance kizaba fa na nuna biyu nace zanzaba wa'enan tasake bude hoton wasu mini skirts da micromini gowns tana wa'enan fa nace kai baby wannan aisai irinku dariya tayi tace i know what to do ta qara bude wasu abubuwan kamar takalma jakakkuna da jewelries duk ina nuna wadda suka fimini kyau cam aka koma batun yadda bikina zai kasance safiya tace wasu events zamuyi nace walima kawai zanyi tare da walimar sauqa Dan na qare hadda ta safiya dariya tayi tace lallai ke 'yar kauye ce wani walima kawai ba kamu,ba dinner,friends day etc haba saikace ba auren handsome mubeen za ayiba baby tace ai bata isa ba dole ne a gwangwaje karki damu safcy za ayi bidiri suka tafa tashi nayi tsaye ido na fal da hawaye nace safiya kenan bakiyi karya ba danni 'yar kauye ce Kuma baby kina mantawane ai yayanki tailor zai aura da bata waye ba ina gama fadin haka nayi waje da gudu baby ma bina tayi da gudu tana kirana amma ina tuni nasauka na fita harzata fita ta tuna bako dankwali akanta Kuma rigar jikinta karamace ta koma da sauri amma kafin tasa hijabi har na bar gidan ....
[9/12, 12:33 AM]Щ▄Maimunatu Telar Mata=╪Щ▄

By

Azee cool=╪е▄

















28














Ina fita keke napep na tsare nayi gida har a lokacin ban bar kuka ba ji nake kamar zuciyata zai fashe arayuwata gaba daya ba abin dana tsana Illa mutum ya wulaqantani bana iya juran wulaqanci sai gashi baby dana dauka kamar 'yar uwata ta tozartani ina sauka akeke na share hawayena nashiga gida ko baba ban leqa ko yana shagoba umma na kwaba flawa na shigo gaisheta kawai nayi nashiga daki ko saurarenta banyi ba datana tambayata ko lafiya kwantawa nayi ina hawaye wayata tayita ringing ganin baby ce na kashe wayar gaba daya sai da umma ta gama kwabin tashigo tasameni na qudundunu a cikin bargo tace gimbiya lafiya dai kin fasa kwana a gidan hajiyar ne ban bude ido na ba nace mata qawayenta sunxo tayata kwanan kuma kaina ke ciwo saisa nadawo tace kin sha magani ne nace ee nasha tun acan tace Allah ya qara sauki nace amin ....


Kuka baby tadinga yi tana famar kiran wayata ganin nakashe yasa hankalinta ya qara tashi safiya kan ko ajikinta Dan Allah baby miye na Kuka ne bafa abinda aka mata ta hau gaya wa mutane magana harda zuciya mu daya kamata ma muyi fushi baby tace bazaki ganebane safcy nasan halin Angel tanada zuciya tsoro na kar wannan yasa ta fasa auran MB safiya tayi tsaki tace da yafi zuma dadi dama basu dace ba nibanga me Hajcy tagani ajikinta ba dahar tayi tunanin ta hadata da MB ba baby dai tashi tayi tabar mata dakin

Wasa wasa har dare baby na neman wayar gimbiya amma akashe tayi kuka har tagaji haushin kukan nata yasa safcy fasa kwana da ita takoma gida saude tayi tayi taci abinci taqi har cewa tayi zata kira mata hajiya tace ta koshi tana sallar isha ta kwanta zazzabi ya rufeta

A bangaren maimunatu ma zazzabinne ya rufeta itama gashi taqi cin abinci baba yayi rarrashin ya gaji amma taqi karshe tace sai gobe zataci dumame shi take sha'awarci badan yasoba ya barta su a tunaninsu zazzabin ne yasata rashin cin abincin amma awurinta tsananin mamaki da baqin cikin maganganun safiya da baby take kenan haka baby ta dauketa 'yar qauye wadda bata wayeba kasa bacci tayi sai juyi take har asuba tunani tayishi kala kala har tana tunanin zata gayawa baba a mayar da sadakin mubeen dan tafasa .......

Da asuba akayi rasuwa a qasan layinsu saisa tin karfe shida da baba ya fita bai dawoba ba yadda umma batayiba inci abinci naqici ga jikina dayayi xafi sosai ido na ya kumbura ...

A bangaren baby ma bacci dakyar tayishi haka takasa ko sauqowa qasa haka test din ma bataje ba adaki ta wuni sai Kuka saude tayi magiyar harta gaji taci abinci ta qi karshe Hajiya ta kira ta shaida mata tace karta damu tana hanya ....

Karfe hudu hajiya ta iso gidan kai tsaye dakin baby tayi har lokacin tana kwance duk tayi wani iri ta qarasa wajenta tayaye bargon ganin hajiyace tasaki kuka tare da rungumeta tana hajcy nayiwa angel laifi munat tayi fishi dani hajcy do something plz dakyar tashawo kanta tayi shiru ta sanar da ita abindaya faru hajcy tace to ke baby miye na biyewa safiya dama tun bayau ba nasha gaya miki yarinyar nada rawar kai yanzu kiyi hakuri kije kiyi wanka kici abinci sai muje gidan nasu ta girgiza kai I can't do anything muje kawai yanzu hajiya tace a'a mana go eat first Kuka ta farayi mata Ganin sakalcin 'yar nata sun motsa yasa ta amince dogon hijab kawai ta dora kan rigar baccinta suka fita jiki ba kwari rabonta da wani abu acikinta tun jiya da rana ....

Motar nasu na tsayawa baba na shirin bude shago dawowarshi kenan daga gidan rasuwa ganin su Hajiya ne ya risina ya gaidata yayin daya musu jagora suka shigo ina zaune a tsakar gida akan tabarma na tasa tuwon shinkafa miyar farfesun bushashshuyar kifi dayaji tattarugu,daudawa,da citta a gaba na kasa ci naji sallamarsu da kyar nagaida hajiyar muryana baya fitowa sosai baba yace Hajiya 'yartaki ma batajin dadi tun jiya Hajiya ta yi Murmushi Ashe ciwon soyayya ke damunsu baba ya kalleta alamar bai ganeba umma ta katsetsu da barka da zuwa Hajiya mu qarasa ciki mana Hajiya tace a'a barin zauna a tabarmanma yayi nidai ko uffan ban ceba ban Masan da baby tazoba Saida baby tazauna gefenta Hajiya tasamu a tsakiya baba ya koma gefe ya tsugunna yayinda umma ta zauna akan silifas dinta Hajiya ta zayyane musu yadda tasamu baby da abinda babyn ta Sanar da ita baba yace ikon Allah ai bamu saniba taqi cemana komai ...Hajiya tace malam hakuri mukaxo bayarwa kasan sha anin yara baba yace haba Hajiya bakomai danasan akan wannan nema da tuni na turata gidan naki Hajiya ta juyo ta kalleni maimunatu ki yafewa 'yar uwar taki kinga ko test din ma batayiba na sunkuyarda kaina nace nima Hajiya kiyi hakuri Dan Allah nan dai Hajiya ta mana nasiha ta barmu anan ta koma gida baba. Kam ya Dade da fita dama ...
Kallon kallo muka shiga yi can nace bismillah tareda turo abincin gefenta ba musu ta daurayo hannunta muka fara ci har muka gama ba wadda yace qala sai satar kallon juna da mukeyi muna qarewa natashi zan dau kwanukan itama zata dauka muna ta kiciniya can na kwashe da dariya nace saikiyi ai 'yar nema itama dariyar tayi tace nan gani nan bari dumamen tsohuwa tanayi tana fari da ido na rungumeta ina ja'ira kawai tace kema haka mukasa dariya....


Haka muka yi wanke wanke tare muka gyara gidan muka taya umma hada kunun aya bayan sallar isha baba yakiramu ya mana nasiha shima Inda yanemi ko baby zata koma gidane tace anan zata kwana ....

Karfe goma muka kwanta akan katifata dama tuni na bata kayana tasa Dan rigar baccintama Nina wanke mata...hannuna ta kama tace angel I'm sorry for everything nace I'm sorry too tace banida burin walaqanta wani Dan Adam balle ke danake jinki kamar raina I want you to be perfect for my bhai nasan kinada kyau kinada ilimi tarbiya tsabta da iya girki amma you lack in some social activities kinsan yanzu an waye daya wa in mace bata irin abubuwan nan na zamani miji sai ya rainata darajarta ya fadi nace hmm baby manya harkinsan zaman aure tayi dariya tace munat kenan abubuwan Dana sani a iya shekaruna din nan ba kadanba kwata kwata saura min wata daya da kwana goma nacika shekara goma sha tara a duniya amma kinga brain dina ya tanadi Abubuwa dayawa ... Ta nisa tace inkin bani dama nagaya miki gaskiya bazakiji haushiba nace bazanjiba angel dina ...tace nafarko kinga MB zaman kasar waje yayi so yasaba da irin rayuwarsu tacan haka sauran 'yan uwana banaso koda kin auri mubeen wani ya rainaki acikinsu kinga tsakani da Allah Hajiyarmu tanada matsala bakowa takesoba sai wadda level nasu yazo daya saisa basa shiri da Hajcy amma dad da mom Anty Zahra da junior kowa nasune suna da sauqin kai mubeen a iya sanina mutum ne mai saurin saboda mutane yanada tsokana surutu da barkwanci matsalar shi daya shine zafin soyayyar simran data hanashi sakewa yayi soyayya da wata saisa duk wacce tace take sonshi tofa shi tsana zai nuna mata kinga safiya ma da biyut
take miki magana jiya harda kishi Dan ta taba cewa tanason MB ya mata walaqanci dan har marinta yayi da har fada mukayi akanshi daga bayamuka shirya and that was last year bayan azumi kinga mubeen ba wai yana neman mace mai kyau bane domin in har kyaune da tuni yayi aure i think he need someone that can make him happy and be with him at all cost nasan kece the right person for him ...but if you allow me I'll brush you up zansa kizamo the perfect wife for him kinga nafarko kwalliya nabiyu dressing na uku dancing dayawa matanmu basa bawa wannan rawa mahimmanci kokuma mace saidai lokacin tana budurwa zatayi a wurin events hakan nan but to me dancing should be for your husband kinsan yadda MB ya iya rawa kuwa a gidan dad har dance floor muke dashi MB nema yasa danshi ya designing gidan to mukanje yakoya mana rawa sosai kuma nima da kika ganni nan the Madhuri dixit of my husband Dan inazuwa wani dance tutorial na mata Dan yawancima Christians ne a group din so to make MB yours saikin iya rawa sosaifa nasa dariya nace to anty haka tayi ta bani sirrorin zamantakewar aure wasun har kunya ta bani nace kai baby a ina kikasan wannan tace all thanks to my hajcy tinda nacika shekara sha shida take koyar dani zaman takewar aure the do's and dont's cewa take gara ta gayamin dawuri dan yabi jikina Kuma ma batasan gobe ba kila bazata kai taga aurena ba and some nasami bayanai ta media wa'axi irin na aure da abokanai nace azuciyata ashe ina cikin duhu kenan da bansan irin wannan ba kuma wai aurena saura wata biyu da kwanaki hakadai muka ta tadi har kusan biyu kafin muka kwanta .....=╪Щ▄=╪Щ▄=╪Щ▄=╪Щ▄=╪Щ▄=╪Щ▄=╪Щ▄
[9/12, 3:05 AM]Щ▄Maimunatu Telar Mata=╪Щ▄

By

Azee cool=╪е▄










29











Kashe gari tare muka shirya still kayana tasa driver yazo ya tafi da ita Dan makaranta zata wuce sosai naji dadin hirarmu najiya jinake I'm prepared to .marry mubeen na samu na yaqi soyayyar Simran data maye mai zuciya .....
Daren ranar Yaya KB yaxo wurin Umma da murnarsa ya nuna mata result nashi na HND daya karbo ya fita da upper class dayakema ya dade da gama ND amma bai cigaba ba sai daga baya bayan sun dan yi tadi yace Umma dama akwai wata magana danazo da ita amma bansan ya zaki amshetaba .tace haba kabiru akwai abinda zaka zo da ita naqi maka ya Dan Sosa kanshi yace ina so in nemi auran maimunatu umma tazaro ido tare da girgiza kai tace kabiru meyasa sai yanzu mai ya hanaka tun da na dade da sanin kana son gimbiya saidai ganin baka nuna ba yasa nayi shiru ya sunkuyadda kai yace Umma ada naga tana tare da Isma'il saisa nayi shiru bayan nan kuma inaso na qarasa ginin gidana Kuma na hade karatu na banaso abin yamin yawa Kuma Alhamdulillah nagama karatu gidana ma saura kadan cikin satin nanma za a kare ya fada yana murmushi. Umma tausayinshi taji ta dade da mai kwadayin gimbiya saidai yanzu kam bayadda za ayi yariga ya makaro shiru tayi na mintina kafin tace Kabiru kaiba yaro bane kuma gaskiya zan gaya maka kayi hakuri saboda Allah bai hada kuba gimbiya dakake gani har an bada sadakinta nan tazayya nemai labarin tin farko har karshe ba abinda yake sai hawaye dakyar ya iya tashi yabar dakin zuciyarshi na tafarfasa kamar xai fashe ko baba baiwa sallama ba ya tafi balle maimunatun dake jira ya gama da umma suyi tadi.....

Haka rayuwa takasance mubeen ya tafi Seoul nikuma kullum ina tsakanin gidan Hajcy,anty Fatima da gidan mu watarana har kwana nake sosai baby ke koyar dani abubuwa kala kala kamar make up, daura dankwali,tafiya da takalmi mai tsini da Kuma saka qananan kaya Dan randa tafara sa ni nasaka wani half vest da wani boom short da kyar nafito abayin itako sai dariya takeyi wai nayi kyau haka tasani nadinga tafiya sexy steps harsaida taga na dan sake jiki randa nafara koyar rawa kuwa washe gari duk jikina ciwo kamar wadda nayiwani aiki mai wahala nace gaskiya agaida indiyawa da yadda suke rawa ba gajiya baby kance ahankali nima zan saba aikuwa haka akayi satina uku har na kware ina iya juya jikina ko ina kuma in girgiza sosai Anty fatima da Hajiya na taimaka mini da nasihohi da shawarwari haka tare da bani Abubuwa irinqa ci wasu Kuma na shafa wa yanzu kam ko a gida ansan na chanja Dan yanzu nakan zauna in tsara kwalliya inyi hoto ga dauri Dan kwali har su ummita in nayiwa sai an yaba slowly slowly na fara komawa wata gogaggiyar mace Dan da Khalil yadawo tsokanata yaitayi wai tun banyi aureba har na chanja ....
Babbar sallah saura sati biyu Anty Sana kanwar mamana tazo ta tafi dani tace sai bayan sallah baby batasoba danma suna exams ne lokacin a can Maiduguri kuwa naga gata Dan 'yan uwan mamana sunmin kara gyara ni suke sosai yanzu nikaina idan na kalli kaina a mirror saina sake kallo,nasha naci nayi turare nayi wanka abin ba a magana Dan hatta aiki ba a barina nayi sai abinda. Baza arasa ba ....

Baby nagama exams suka wuce dubai,da india, tare da hajcy da mom hado kayan aurena miliyan biyu da Rabi mubeen ya basu dad ya qara da miliyan daya sosai suka yi sayyayya dayake baby tasan sizes dina basu sha wahala ba wajen zabe Kuma tasan favorite color dina sallah saura kwana uku aka kawo kayan aurena akwatuna bakwai saris,dogin riguna,abaya,pakistan,ba a magana Kaya ya yi balle jewelries dasuke ciki dakin umma aka ajiyesu 'yan uwa da 'yan gulma ana zuwa gani karshe baba yaji haushin kullum azo wai kallon kayan aure yasa aka maidasu gidan Anty Fatima ...
Sallah da kwana hudu na dawo har baba yajinjina yadda nayi kyau sosai Dan nasha gyara aranar baby tazo ihu tadingayi data ganni wai nayi bala'in kyau. tacemin ita saboda shirin biki a bauchi tayi sallah bataje Jama'are ba Hajcy ma jiya ta dawo ta wuce gombe kan kwana biyu zatayi munsha hira sosai nidai naqosa tacemin mubeen yadawo amma batamin tadinshi ba saima zancen walima datake min yazata kasance nace sainayi magana da su tasleemah tace ba matsala har yamma liqis muna tare kafin ta tafi tace gobe zataxo in rakata wani guri nace to ...
Washe gari karfe tara tana gidan mu muka fita dama nariga nagayawa umma nikab nasaka saboda Anty sana tace nadaina shiga rana driver ne ya kaimu banyi mamaki ba Saida mukaje wurin daukan photo nace baby miye hakan tace kiyi hakuri nasan in anzo hidimar biki ba samu zamuyi muyi hotoba nace invanda ke to ga waya tace a'a wannan me kyau za ayi haka dai tayita min baki har na yadda. na canja kaya kala takwas aciki harda kayan India irin na amare wadda nata ba nunawa a laptop din ta duk kayan ita tazo dasu ....Kuma kowa ne kaya da kwalliyarsa daban wasu style din inmun dauka ince wannan Kuma name tace ba ruwanki haka dai muka kare nadawo gida ranar asabat dayasaura sati daya aurena naje Islamiyya batun saukana dayake dama Dana gama suratul baqara an fara mini gwaji natafi Maiduguri akace za amin ja na kwana uku ixub ishirin a rana idan naci sai amin sauka tunda nace tareda walimar aurena zanyi ....hakan kuwa akayi dukda bawai inasamun sake bane amma naci gwajin Dan aranar ma da akamin na ixub ishirin na farko naci 93% haka na qare sauran ixub arba'in din total mark dina 91% ranar Monday Dana dawo daga Islamiyya da t
Yamma daya ke daga nagama nake dawowa ina zaune ina hada kayana saboda daga gobe gidan zaifara cika akayi sallama dani wai ana Neman. tailor a waje koban Sani ba nasan bamaicemin haka sai shi nace Kace ina zuwa na samu kaina da Murmushi a gurguje na chanza kayan jikina zuwa wata atamfa meja da baki nasa hijabi ja iya gwiwa me hannu na sa turare ina cikin shafa powder Khalil ya shigo haba sister tun dazu ango ke jirankifa yakai minti sha biyar fa nace ina zuwa Dan Allah yace kyau kenan haka nace kaji dashi nakarasa na sanar da umma na fita jeep ce saidai duk glass dinta tinted ne bana Ganin na ciki ahankali na bude kofar gaba da bismillah nashiga murya na rawa nayi sallama ya kwantar da sit yana kwance idonshi lumshe ina qare wa kyakykyawan fiskarsa Kallo qananan kayane ajikinsa jar t-shirt da black jeans yakai minti biyar a haka kafin ya bude ido nayi saurin kauda kaina ya dubeni yace da shigar yaron nan da zuwanki 17minutes why yafada tare da kafeni da ido kayi hakuri na fada a hankali yayi Murmushi yau na dawo amma har hajcy ta fara sani cikin hidimarki I don't know why she likes you nidai na sunkuyadda kaina yace kamar kin qara baqi nema yau dago naga fiskarki wani haushine ya turnukeni wato shi baqina ya gani nadaure na dago idona nace aikasan da gawayi nake mai yace i like your courage fah ya tsura min ido shidai yasan today its different yaga nayi kyau kodan yadade be ganni bane haka yake fada a zuciyarshi can ya zaro check ya
Miqa min yace yace ga kudin walima

Please Login or Register in order to submit comment