Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dining tare da danna kararrawa baifi minti biyuba wani saurayi ya fito sanye da uniform ya risina ya gaidashi good morning sir ko kallonshi baiyi ba yace morning Simon get my breakfast now... ok sir what would you like yace ehm coffee, veg sandwich and omelette ...baifi minti biyar ba simon yazo ya jera mai abinda ya bukata ya tafi yafi minti shabiyar kamin ya gama ci ya tashi ya hausama falon Hajiya Khadijah ya shiga yasameta tana aiki akan laptop nata ya tsuguna ya gaida ta ta amsa batare data kalli wurin da yake ba ganin ko kallonshi batayiba yasa shi tashi ya fita ya wuce dakin mom ta kokarin daura dankwali ya shigo cikin fara'a ya gaidata tare da cewa haba momcy wannan dauri haka saikace meshirin zuwa gasan dauri tayi dariya tace danma sauri nake ya yi Murmushi yace yaushe dad zai dawo ta ce gobe da safe jirgin karfe 10.......ya ce Allah ya kaimu amin ta amsa masa yace na tafi yawo mom sai yamma zan dawo tace to.......


Karfe goma da rabi mubeen ya isa kofar gidanmu kai tsaye shagon baba ya shiga ba kowa aciki sai baba da 'yar radionsa ya yi sallama tare da gaida shi baba ya amsa mai da fara'ar sa ....baba dama wayar tailor ce ta manta a motana jiya shine na kawo ya mika mai wayar baba ya karba yace angode ganin bai tafi ba yasa baba cewa da wani abu ne? ya shafa gashinshi yace Hajiya ta kira dazun tana son magana da ita so zata ga number din ya kare da 00 yace zan sanar da ita .....yana fitowa daga shagon nikuma zan shiga nawa shagon muka hadu na rasa dalilin dayasa nasakar mai Murmushi shikuwa ya wani hade rai ya karaso wajena yace your local phone disturbed my sleep last night ...na rasa me zance mashi kawai na kura mai ido ...well for being my hajiya's tailor I forgive you ya juya zai tafi kamar ance ya daga ido ya kalli sunan dake jikin shago na "Maimunatu Telar Mata" aikuwa yasa dariya rasa gane dalilin dariyar nayi sai da naji yana what a funny name nasan da sunar shago na yake har ya shiga mota bai bar dariya ba nikuwa saidanaji haushi a raina .......


Munyi waya da Hajiya ta tambayi yaushe zankawo dinkin nace mata nanda kwana goma tace sainazo .....sosai na zage na fara dinkinsu Hajiya Dan koda naga size din Baby sainaga Ashe saidai tafini tsayi kadan amma kusan duk size dina ne ....haka na tsaya na tsantsara musu dinki kwana na TVXZZZ[[[[\\ \"\&\(\>\@\B\ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH tara na kare su addu'a na Allah yasa Hajiya da 'yarta su yaba dinkin Dan kowa agidanmu ya yaba har yaya KB na kaiwa ya gani shima ya jinjinawa basirata......na kira Hajiya nace mata na qare su inaso in kawo mata in har tana gida murna tayi tace inbari gobe zata turo azo a daukeni Dan ta fita anguwa nace mata shikenan .....sosai nake fargaba
ar kaimata dinkin Dan ina shakkar hulda da masu kudi .....na sanar da umma yadda mukayi da Hajiya tace Allah ya kaimu ...nace amin......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/25, 5:37]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ









17









Washe gari bayan nayi aikin gida na kammala komai na shiga wanka na fito shadda ta ta sallar azumin bara na saka light blue ce tasha aiki da farin zare na saka farin hijabi da farin "\(\@\B\D\F\H\J\L\N\P\R\~\\\\\\\\\\.d0d\k\\^bd,d.d0dfhjZk\k^klnpr o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH sandal shoe nawa da yaya Alhassan ya siya mani nashafa farar powder da kwalli lip gloss na Dan shafa kadan na duba kaina a madubi gaskiya nayi kyau barinma manyan idanuna da kwallin ya kara fitar dasu ......na duba agogo goma saura kwata na zauna ina jiran kiran Hajiya ......

Yana faman shiga motarsa kenan yaji wayar sa na ringing ya dauka ganin Hajiya babba a jiki yasashi Murmushi 'yar tsohuwa wajenki nakeson zuwa amma naga kinyi missing nawa daya wa tai dariya tace ai faduwa yazo da zama dama so nake kamin wani aike ya bata fuska haba Hajiya gobe fa zan koma Abuja kawai zanzo sallama ne fa baga baby na gida ba tace to Mubeen ai batasan wajenba yayi tsaki a ranshi yace ok inane wajen tace mubeen so nake kaje ka dauko min gimbiya zata kawo min dinkina ya zaro ido kamar tana kallonshi yace Hajiya ba dai black girl din nan ba ni gaskiya bazan ita zuwa ba aisai ta raina ni so biyu ina zuwan gidansu fa .....tace bana son iya shege na baka minti shabiyar ka kawo min ita ta kashe wayar ....Ahhhhhh shit ya fada yana buga kofar motar ni wallahi Hajiya na shiga hancina fa taya zan rinka mata jigilar tailor dinta haka dai yaita murmuring shi daya har kofar gidansu maimunatu.....

Ina zaune a kan tabarma a tsakar gidanmu ina Dan tilawa almajiri ya shigo wai tel\k^kzz\^
(*,.02468`bdfhja taje inji wani mai mota nace ya yake mutumin yace Dan gayu ne nai Murmushi nace cemai ina fitowa ya fita nikuwa na shiga dakin Umma na mata sallama dama jakar na kan tabarmar Dana tashi sai kawai na dauketa nayi waje Ganin jeep a kofar gidanmu yasa nadan ji tsoro karbar dinki Kuma azo daukana da jeep tun danake ma bayan motan haya zan iya irga sau nawa na shiga mota na leka shagon baba nacemai Hajiya ta turo a daukeni yace to Allah ya kiyaye nace amin na fito na karasa wajen motan na tsaya a kusa da kofar gaba amma ban bude ba kusan minti biyu kamin aka bude daga ciki Ganin wanda ya bude ne yasa rintse idona na kodai gizo yakemin Dan tun ranar da ya kawomin wayata nake sake muradin ganinshi gashi har kannena sun gane yadda nake yawan maimaita ayar da ta kare da "Mubeen" idan ina tilawa ....kasa shiga nayi saidayace inbaki da niyya ni zan wuce nace a ina zansa jakar yace a kaina na fara kokarin saka jakar a gaba ya ce don't you dare silly girl kawai je kisa a boot na bude....na karasa na saka jakar a boot din nazo nazauna a gaba ina kulle kofar da Dan karfi ya juyo ya kalleni yace to cire mini shi kiyi ado dashi a shagonki nidai bance komai ba muka fara tafiya can wayata ta fara ringing na dauka Ganin Hajiya ce na rusuna kamar ina gabanta na gaidata tace mubeen baizo bane nace yazo muna hanya tace saikun iso ta katse wayar ....na maida wayar cikin wani karamin purse dina mai fari da blue dabaifi naira Dari biyar ba .....ba abindayake tashi a cikin Motan sai wakar tose naina na Arijit Singh har muka Isa gidan ba wanda yace kala saini danake Satan kallonshi idan yana bin waqoqin Indian dake tashi a hankali a cikin motan.....

Mun shiga gidan yayi parking a parking space na gidan na bude kofa ina shirin fita ya rike hijabina na juyo a firgice ina kallonshi fiskarsa a daure yace saboda kina ganina a kofar gidanku har ya baki jinkai da ko sallama bazaki min ba dazaki shiga min mota balle gaisuwa irin ga driver naki ba to barikiji this should be the last time da Hajiya zata kuma hada ni dake inma kece da gulmarki kikeson ganina kike like wada Hajiya to ki daina Dan next time bazaki ji da dadiba .... Cikin mamaki nace mai Allah na gani nayi sallama dazan shiga saidai ka ki ko kallona bare ka amsa to sainaga tunda baka amsa na musulunci ba bazakayii ta al'ada ba .....ya ja hijabin da karfi harya shaketa yace you talk back to me again I'll smash your big head stupid kawai ya fada tareda sakemin hijabi aikuwa tuni idanuna suka firfito saboda tsoro na fita daga motar ina faman rarraba ido harya fito ya shige cikin gidan ko kallona baiyiba natsaya ina tunanin bude motar nadauka jakar naji saude tace gimbiya ki shiga ciki mana na juyo na kalleta nace bandau jakar ba tace karki damu zanshigo dashi sai a sannan muka gaisa nashiga gidan ina kara Ganin girmanshi Dan ranar danazo ban wani kare mai kalloba .....

Ina shiga na ga Hajiya na mai masifa kai mubeen haka akeyi saika bar bakuwa a waje yakara narkewa acikin lallausan kujerar yace Hajiya she's coming fa ...sallamata ta katse maganan da Hajiya ke shirin yi tafadada murmushinta tace sannu da zuwa 'yata ta karaso ta kama hannuna har kujera ta xaunar dani nikan mamaki take bani kwata kwata Hajiya Zainab bata da kyamar mutane ...na rusuna na gaidata ta amsa tana tambayana 'yan gidanmu nace mata suna lafiya tace sannu da aikifa kin wahala damu nace a'a Hajiya aikina ne ai tayi dariya tace da saude data shigo da jakar jeki taso min baby a daki tace to ta haura sama nikuwa nafara jin kirjina na bugawa daf daf daf ... =ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/26, 11:49 AM]Maimunatu Telar Mat։؉
&(*,.02o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH a=ؙ

By
Azee cool=إ








18












......Ina jin mubeen yana cewa Hajiya zai koma Abuja gobe ni dai hankali na naga stairs din can kamar minti uku saiga wata yarinya tana sau kowa cikin takunta mai jan hankali tana sanye da top jlnprtvxҚԚԬ$&,DFHJLNPxКҚԚҬԬ"$&*,BDFH o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH #pink mai spaghetti hand da denim miniskirt ash color kafar ta tana sanye da wani pink room slippers gashin kanta tadaure da pink ribbon tamai style kamar doughnut fiskarta dauke da Murmushi har ta karaso sai data zo kusa naga tsananin kamanninta da mubeen,saidai shi yafita fari da tsayi kai tsaye taje ta rungumeshi tana wani turo baki bhayya shine tunda na dawo sai yau zakazo ko? ta wani kauda kai irin tayi fishi din nan ya mata peck a goshi yace sorry yaar I'm a kind of busy ne tace ok bhai amma next week inka dawo zamu fita ko? har yankari zamu je Yace ta wani yi tsalle tace that's my bro sai a sannan ta lura dani nikuwa tunda tasauko idona na kanta Dan haka kawai naji ta kwanta min arai....ta daga min hannu tace Good morning Beautiful ....na yi Murmushi nace morning angel ...aukuwa nan mubeen ya tuntsire da dariya Hajiya da baby suka kalli juna baby tace MB I thought she's your babe fah yasake kwashe wa da dariya yanuna ni yace baby are you blind you mean this local blacky yace Hajiya kinsan wani funny name data sawa shagonta wai "Maimunatu Telar Mata" yana fada yana dariya suma dariyar suka fara ....

Hawayene ke shirin zubowa nayi sauri na yi hanyar fita zuciyata namin quna ina kaiwa kofa nasa hannu zan bude naji an rike min hannu najuyo domin ganin waye hawayen danake boyewa suka fara zubowa tasa hannunta tafara sharemin ta rungumeni tana cemin I'm sorry dear ba halinmu bane walakanta baki nida Hajiya muna farincikine saboda MB dakike ganinshi yafi shekara biyar bamu taba ganin dariyar shiba Dan Allah kiyi hakuri nasauke ajiyar zuciya nace ba komai haka ta jani hannuna cikin nata har muka isa warensu Hajiya har lokacin mubeen na dariya kasakasa .....lokacin Dana zauna Hajiya tace gimbiya kiyi hakuri Dan Allah nace bakomai .....shikuwa ya kalle ni yace Tailor meyasa baki koyi dinkin mazaba so that kisawa shagonki (Maimunatu Telar Maza da Mata) kinga sai nima nakawo nawa dinkin Hajiya ta wurga mishi takalminta ya tashi da gudu yai hanyar fita tana cewa ka irin yaro kawai shiko sai dariya yake yana maimaita sunan shagona dayakai bakin kofa ya bude zaifita sai Kuma yajuyo yace tailor cikin wani salo mai sanya ya zuciya nadago idona yace zankawo dinki nima yana dariya nadaga maikai alamar ba matsala ya fice daga gidan yana dariya .....



Hajiya tace 'yata kyale shi Dan Allah kinsan Dan fari wawa akace to shike damunsa, nace ba komai hajiya....baby tace Allah hajiya na dauka budurwa MB ya kawo mana tace da hakane danafi kowa farin ciki .....Baby ta juyo ta kalleni tace suna na Zainab amma saboda sunan Hajiyata ne anakirana Baby kefa nace Maimunatu amma ana cemin gimbiya ta mika min hannu mukayi musabaha tace nice meeting you princess nayi Murmushi nace same here ...Hajiya tace ni kadai aka bari a gefe kenan baby tace ohh sweetheart ke ai overall ce ......na ce Hajiya ga kayan aduba ko sunyi baby tace dama kece tailor din da Hajiya ta bawa kaya nadaga mata kai tace wonderful ta jawo jakar ta fara fidda kayan ta ware na Hajiya a gefe ta ce my hajcy barinje na gwada su ta dauka jakar ta haura sama da sauri Hajiya tayi dariya tace shiririta Dan tagankine fa da anan zata gwada su nayi Murmushi tace nima barinje na gwada kayan ta kira saude ta dauka mata su suka haura sama ni kuwa nayi ajiyar zuciya ina addu'ar "Allahumma La sahla illa maja'altahu sahla wa anta taj'alul hazna iza shi'ita sahla " ina burin kayan ya musu yadda suke so.....=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/26, 11:49 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ









19








.....da gudu ta sauko tana I love it ,I love it ....ta kaHJLNPRTVz|~ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH PRTV|~46F \^f~raso wurina ta rungumeni tana jijjigani tana you are amazing princess nidai tsoro nakeji kila baiyi bane dakyar ta sakeni tareda min peck a kumatu tace you are a Darling ...Hajiya tasauko tana haba baby yaushe zaki girma ne wannan ihun namene wai ta karasa wajen Hajiya tace my hajcy I'm just excited ne kawai gaskiya munat ta iya dinki she's an expert bata taba ganina ba amma dinkin kamar saidata gwadani and my hajcy duk styles din sunyi banma tabayin ko daya daga cikin style din ba Hajiya ta shafa fiskarta tace I'm glad maimunatu ta wankeni Dan nasan da yanzu ihun nan ani akewa ta langwabe kai tace ohh sweetheart I won't dare do such a thing Hajiya tace na yaushe Kuma ....nidai kallonsu nake inajira naji mezasu cemin dukda amaganansu nagane cewa dinkin ya musu kyau ....Hajiya ta dubeni tace gaskiya naji dadin aikinki Dan kuwa kinmin irin dinkin danakeso dama ni bani da matsala tsoro na baby Dan tunda nace mata nabayar da dinki a wata tadinga min kumbure kumbure wai za'a bata mata kaya amma kin wankeni agunta ......nidai murmushin jin dadi nayi tace 'yata nawa ne kudin .. Na sunkuyar da kaina nace Hajiya nayi ko wanne guda daya naira dari takwas Yakama dubu sha biyu kenan tunda kin bani dubu biyar da farko saura dubu bakwai ....Hajiya tace gaskiya maimunatu dinkin nan sunfi karfin Dari takwas ai nace haka nakeyi tace to ina zuwa ta haura sama ...baby ta matso kusa dani tace Munat kin iya dinki meyasa kike karban kudi kadan kinsan nawa ake mana dinki kuwa nace baby Ku da kuke da kudin kenan a angwarmu Dari takwas dinma yayi yawa ake gani ni fa asali dama Dan inason dinkin ne bawai Dan kudi ba, to damuka shiga matsala shine yakasance dinkin ma tallafa mana ...ta nisa tace still Dan dai kawai na gida ne amma yanzu karki damu zan kawo miki customers Kuma karki yadda ki charging nasu kudi kadan Dan manyan 'yanmata ne masu ji da kudi nace nagode tace bari Hajiya tazo mu haura sama ki zaba min wadda zansa gobe inje lectures nace to ...Hajiya ta sauko ta miko min kudi na tsugunna nace nagode amma Hajiya wannan yafi dubu bakwai tace ee dubu ashirin ne nace a'a Hajiya Allah yayi yawa tace Maimunatu naji dadin dinkin dakikamin ne shiyasa nace Dan Allah barin dau dubu goma acikin kudin yayi yawa tace Haba maimunatu kinaso ki maida kyauta kenan kinsan dai ba kyau nace Nagode Allah yasaka da alkhairi Hajiya Tace amin ....baby taja hannuna tace my hajcy muna zuwa barin shiga da kawata daki nabita saman .....

Babban dakine Dan girmanshi yakai falon gidan mu komai naciki pink and purple ne akwai bandaki a cikin dakin kan gadonta na zauna a gefe tajuyo min da laptop nata ta playing min wani series film data ke kallo wai The Originals ta mika min cream cracker data bare tace Angel barinzo ta fita a dakin nikuwa sai kalle kallen yadda nakin yake nakeyi gashi a DF
 ,Z\^df|~ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH #gyare ga kashin turaren wuta da dakin yake .....baifi minti biyu ba tashigo dauke da plate da cups guda biyu a hannunta ta ajiye plate din dambun nama ne a ciki sai kanshi yake ta dauko min ruwa maisanyi a karamin fridge dake dakin tace Angel mekikeso Dan akwai maltina,exotic,viju,dudu,yoghurt, in basu miki ba in sauka kasa in nemo abinda kikeso nace ruwan ma yayi ta bata fiska haba munat bakyason kawance dani kenan nayi sauri nace bahaka bane fah to dauko min viju ...ta dauko ta zubamin a cup tare da turo min plate din dambun tace kici dambun nan kiji dadi my hajcy ce tayi da kanta wai a MB komai inzai tafi tayi tamai hidima kaman wani yaro nidai Murmushi nayi ina kurban vijun ......tace Allah angel kinmin a raina ban tabajin wata tashiga min rai farat daya ba sai a kanki will you be my friend ? Ta fada tare da miko min hannu nace yes tare da mika mata nawa hannun tace now we are officially friends ....nidai dariya kawai nayi Dan baby akwai abindariya haka muka cigaba da kallo muna cin danbun har ya kare gaskiya Kuma yayi dadi sosai ....
Can muna kallo nace baby dazu kikace min wai Yayanki yafi shekara biyar baiyi dariya ba tace yes kinyi mamaki ko labarin MB Nada ban tausayi poor thing tafada ...nace mutuwa aka Maine daya girgizashi tace Angel idan zan baki labarin MB sai na hada da na familynmu duka but first tell me your story Who is maimunatu? Nayi shiru na Dan wani lokaci kamin na fara gaya mata labari na tun daga farko har karshe tun kafin nayi nisa take zub da hawaye nima nayi hawayen Dan sai a lokacin nakara jin zafin abin da Isma'il yamin ta jawoni ta rungumeni tace Angel lallai labarinki da ban tausayi kiyi hakuri Insha Allah saikin sami wadda ya fishi Kuma saiyayi danasanin rabuwa dake ...can ta nisa tace barin baki labari na Dana MB......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/26, 3:20 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ








20









Asalinsu Mubeen




.......Alhaji Abdullahi Waziri dan Asalin masarautar jama'are ne mahaifinshi shine wazirin jama'are a wannan lokacin Dan kasuwa neVXRTV o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ sosai Allah ya wadata shi auren su da Fatima auren dangine Dan 'yar galadima ce ....haihuwarsu na fari suka haifi mace akasamata suna Zainab daganan sai bayan shekara bakwai Allah ya bawa Fatima wani cikin wadda asanadiyar haihuwa Allah ya karba ranta tasama namiji akasamasa sunan mahaifinta Aliyu daganan Alhaji Abdullahi bai kara aure ba har saida Aliyu ya kai shekara biyar mahaifiyarsa ta hadashi da 'yar kanwanta Amina ....Amina ta haifi 'ya'ya uku duka maza Abubakar, Muhammad, da Idris....kafin Allah ya dauka ran Alhaji Abdullahi lokacin Aliyu na kasar Canada yana karatu ....Sosai Kansu ya hadu saboda Hajiya Amina macece mai tsoron Allah bata taba banban ta tsakaninsu ba dawowar Aliyu daga Canada lokacin yayi masters nashi yanada shekara 26 ya tafi Yola auren wani Abokinshi Imran dasukayi karatu tare anan yaga Khadijah kanwar Imran din bayansun dawo yamawa Imran magana wacce yaji dadin haka sosai yamata magana akayi dace Dan dama itama ta amince lokacin tana karatun likitanci a kasar India kasancewa suma 'ya'yan fadar yola ce Kuma mahaifinsu akwai Naira ko wata uku ba ayi ba saboda tana karatu Aka sha biki lokacin Zainab danta na fari na shekara uku Dan kuwa Allah baibata haihuwa da wuriba kusan saidata shekara goma kafin Allah ya bata haihuwa da mijinta Alhaji Salisu .....A can kasar India Aliyu yayi PhD nashi Inda Shekarar su daya da aure Allah ya azurtasu da da suka samai .Muhammad Mubeen lokacin Khadijah tana shekarar karshe a karatunta haka ta rarrafa ta kare danma akwai wadda suka zauna mata jego su uku daga Nigeria kanwarta da yayar mamanta da wata tsohuwa ....Mubeen nada shekara hudu gwamnatin Nigeria ta bawa Aliyu Ambassador na kasar India a wannan lokacin kuwa Zainab ta nemamai auren Sakina 'yar kanwar baban Alhaji Salisu mijinta ne Sakina saura wata daya bikinta mijin yayi hatsari ya mutu shine Hajiya Zainab taji sha'awarta wa kaninta ta nema mai aurenta lokacin da Aliyu yazo anyi nisa a shirye shiryen biki Dan saura sati daya baiyi wa yayarshi musu ba haka aka sha biki aka kare bai gayawa Khadija ba Dan yasanta da kishi amma yasanar da Imran ...lokacin da ya koma bayan sati daya da biki yasanar da Khadija batun auren nan ta tada masifa wai saidai ya saketa shikuwa yaki karshe dai yaji tayi ta dawo Nigeria ....lokacin Kuma yagama wa Sakina visa ta dawo India itama ya ki yaje bikon Khadijah ....ita kuwa tasha alwashin bazata zauna da kowa ba saidai ya saketa yayanta Imran kuwa cewa yayi saidai ta shekara a gida Dan kuwa abokinshi ya riga yayi aure ba fasawa ....haka tazauna gashi datazo tagane tanada ciki ga aikinta a can India ga shi Aliyu yaki zuwa biko da kanta tajefar da tutar Dan tasan tanason Aliyu sosai watanta uku a gida ta koma India ......

Aliyu baiyi mamakiba Dan yasan da wuya ta iya rabuwa dashi saidai yayi farin cikin cewa tanada ciki ....tunda Khadijah tasan Hajiya Zainab ce ta hada auren ta dau gaba da ita gashi duk yadda Zasu yi fada da sakina tayi amma sakina ta ki bada hadinkai Dan Sakina tanada hakuri gashi ta kula mubeen na matukar sonta Dan dama ita saboda kunyar filani yasa tana bayabaya da danta na fari har yakai yafi shakuwa da sakina ....Khadijah ta haifi mace akasamata Ramlah shekara daya Sakina ta haifi mace itama akasamata Fatima Zahra daganan ta haifi Abdullahi saidai bai kai shekara dayaba ya rasu .....daga nan ta haifi Surayya sai Khadijah ta haifeni Zainab Maisunan Hajiya sai Sakina ta haifi Mardiyyah Saida na shekara biyar aka haifi autan mu Imran anacemai junior ....lolacin da akayayeni Mahaifina Alhaji Aliyu ya bayadda ni wa yayarsa Hajiya Zainab Dan lokacin mijinta Alhaji salisu ya rasu Kuma yaranta uku duk maza ne Hajiya tayi farin cikin kyautar nan da bata taba tsammani ba amma Hajiya Khadijah tayi bakinciki Dan Sam taki jini Hajiya Zainab shiyasa ma ta fita a harkata bata taba tambayata ba ni ina Nigeria su suna India haka rayuwa ta kasance lokacin Imran nada shekara takwas a duniya Dad dinmu yai hatsari daya jawo mai karayar kafa Dan kuwa har wayau Dad akan wheel chair yake zaune wadda tayi sanadiyar barin aikinshi ya dawo Nigeria da zama anan bauchi yake harkar kasuwanci .....


Lokacin da babban Dan Hajiya Zainab Ya gama masters nashi tace yaje ya nemi Anty Ramlah lokacin ta gama secondary tare da Anty Zahra fir Anty Ramlah takishi haka kuwa hajiyarmu tace 'yarta saitayi karatu tukun tPRTV>@B
 (Vᩩo(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH ai aure ran Dad dinmu ya baci sosai amma Hajiya sakina da mukecewa mom ta kwantar mai da hankali ta hanyar bawa Ahmad Zahra ...yaji dadin hakan datayi ya sanar da Hajiya Babba cewa ya bawa Ahmad Zahra a maimakon Ramlah ita Hajiya tasan cewa Hajiyar mu ce ta hana amma tayi farin ciki koba komai Zahra na da hankali Dan dai taga Ramlah ce babba ....haka

Please Login or Register in order to submit comment