Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dake ba
Ya yi shiru kafin ya cigaba soyayya tsakanin Dana da simran ni na dauketa shaquwa ce kawai domin sun taso tare saidai bayan rabuwarsu yakasa sake jiki da wata mace balle har ya sota ina so ki shaqu dashi sosai ta yadda in yana tare dake bazai tuna simran ba dana yanada saukin sabo da mutane bayada girmankai yana son tsabta da qanshi kuma yana da tsokana da barkwanci duk wannan inaso kiyi amfani dasu wajen jan hankalinshi gareki
Abu nagaba yana da rike alkawari kuma yamin alkawarin baxai taba sakin kiba kuma na yadda da dashi sannan baya son karya dan haka duk abinda ya faru tsakaninki dashi kar ki kuskura kimai karya gara ki gayamai gaskiyarki koda hakan zai bata masa rai na lokaci kadan ne amma matukar kika mai karya har ya gane to tsanarki zaiyi kuma bazai kara yadda dake ba

Inaso kizama more of a friend to him than a wife that will make him love you ..
Shiru yayi nawani lokaci nikuwa ina jinjina maganganunsa gaskiya dad uban miji ne na gari da har yake gaya min yadda zan samu soyayyar danshi

Abu na karshe inaso kisan wani sirri na mijinki wadda bayan ni a gidan nan ba wanda ya sani saike dazan gayawa yanzu kiyi hakuri da abinda zakiji gameda mijinki

Muhammad na shan giya !!!

Na zaro ido na kalleshi ido cikin ido tsoro da fargaba ya rufeni yayi Murmushi yace sai yanzu naga 'yartawa ashe kyakykyawa ce kunya ya rufe ni na sunkuyadda kai

Yace gaskiyane maganan dakika ji saidai ba wai yana shanshi often bane saidai in yana cikin damuwa ko ya tuna da yarinyar nan namai nasiha akai amma har yanzu banga alamar ya dena gaba daya ba kullum addu'a na Allah yasa ya dena Shanta kwatakwata Dan giya babbar illa ce ga rayuwar mutum

Inaso kiyi yaki da wannan hali nashi domin shine hali mai muni dazan iya cemiki Muhammad nada shi matuqar kikasa ya dena shan giya to rabin matsalar ki ya tafi ina fata zaki rufa mai asiri har Allah ya yaye mai kamar yadda nima na rufa masa

Idona fal da hawaye nace Insha Allahu dad zan rufa masa asiri Kuma duk shawaran daka bani zanyi amfani dasu yace Allah ya miki albarka 'yata=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[9/18, 11:35 PM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By

Azee cool=إ










35










.... Muna cin abincin rana anty zahra tazo yimin sallama kan zasu wuce gombe monday zasu tashi zuwa UK dama baby tace min basu zo da yaransu bs saboda makaranta

Ta bani wata jaka tace ga tsarabarki bhabi(matar yaya) zakiga wata gora na rubuta ajikin karamin joter amfaninsa da yadda zakina sha da Kuma yadda zaki hada da kanki in ya kare nace mata nagode

Kafin su wuce yaya Ahmad ya zo shima muka gaisa ya bani dubu ishirin

Gaskiya an nuna min gata nida 'yan uwa na duk da inada wadda basa kaunata

Karfe takwas aka wuce dani gidana 'yan rakiya na basu dade ba suka Wuce nayi Kuka sosai baby ta dinga tso kana nah dataga ban dena kukan ba ta shiga rarrashi da kyar nayi shiru tace min gaskiya 'yan uwana sun mini kaya tubar kalla nace Kuma ai kunyi kokari

tace da kinsan a gidan dad zaki zauna saboda Hajiya karta takura miki hajcy tace a'a ki zauna ke daya shine ta bada wannan gidan Ku zauna tunda ma Abuja zaki koma inkin kwan 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~a biyu ni cewa nayi Ku dawo gidan hajcy ma amma tace bata son sa'ido

Nayi dariya nace ni dama a gidan dad din ma aka ajiyeni gidan yamin kyau kiga wajen da akayi party ma kamar wani hall amma wai central parlour ne gaskiya gidan babba ne

Tace to ki gaida mijinki Dan shi ya zana Kuma ma bakiga nashi gidan daya ke Gina muku bane ya nuna mana modelling na gidan wallahi ya tsaru beyond comment January aka fara ginin yace kafin December za a gama komai

Nace anan bauchi kenan tace ee kinsan dad yaso mukoma Jama'are gaba daya amma fir Hajiya taki dama tunda yanada gida acan to kawai sai ya fara gini a bauchi da yasamu hatsari ya dawo nan gaba daya

Nace Allah sarki dad yanada halin da ba kowane mai kudi ke dashi ba baya kyamar talaka tace that's why I love him

Sosai muke hira goma saura kwata takira haidar yazo ya dauketa

Nace haba angel dama ba kwana zaki min ba tace rufa min asiri kwana a gidan amarya nima bazan yadda ba Dan haka bazanyi ba na kaimata duka ina ja'ira koran mutane zakiyi kenan tace waya sani muka sa dariya

Wayar ta yayi kara ta dauka haidar ne yace ina waje toh gani nan zuwa ta katse

Ta dau Jakarta zata fita na fara mata Kuka tace really bestie in nine bazanyi Kuka ba wanka zanje nayi na jira ango na tasa dariya asuba ta gari amarya zanzo gasa jiki gobe kinji nakai mata duka ta fita da gudu

Kofar motar ta bude tashiga tana haidarbad (sunan datake kiranshi kenan ) gaskiya ka Dade Dan haka sai na fadawa hajcy hira kaje kaima a maka aure

Jin anyi shiru ba a tanka mata ba yasa ta kallon shi da kyau

Wani ihu tasaka tana zare ido ganin haka yasa hannu ya rufe mata baki ta shiga ture hannun amma ta kasa sai daya ga ta nitsu ya cire hannunshi

Taja tsaki zata bude ta fita taji kofar a rufe tace toh munafiki saika bude min na fita Dan ni bazan tafi da kai ba ko gizau baiyi ba balle ya yi tunanin bude mata

Ta dauka wayarta ta kira haidar bugu daya ya dauka tace haidar ina kake ne Dan Allah kazo ka maida ni gida yace ba Khalid yaxo ba kaina kemin ciwo nace yazo ya daukeki haba yaya haidara daka gayamin ai ko Kuma ka aiko driver
Nidai Kace mai ya bude min kofa bazan bishi ba ko Kuma.....bata karasa ba ya katse wayar data Kuma kira taji a kashe tayi tsaki ta kira number mubeen itama a kashe ...

Dan Allah malam ka bude min kofa ni bazan bika ba yayi kamar bejita ba ya kunna mota da niyyar barin gidan ta fara dukan kirjinshi tana fadin nikan ka bude min na fita munafiki algungumi mugu Saida tayi me isarta dakanta ta bari Ganin ko damuwa baiyi ba sema hannunta da ke ciwo

Ta koma sit ta kwanta tace Allah ya isa na be cemata kala ba ya fara tuka motar suka bar gidan

Ganin ranta na baci yasata kiran Sagir dinta tace

Hello love
Hello sweet bakiyi bacci ba

Ta marairaice murya yanzu nake dawowa daga gidan amarya duk nabi na gaji

Tunda ta fara waya kanshi ke sarawa zuciyar shi kamar ta fito saboda quna jin tace

Love da Munyi aure tausa zaka min Dan I need massage right now

Wani wawan birki yaja Saida ta tsorata tace lafiya
Bata ankara ba ya wafce wayan hannunta ya jefa baya

Ya dago rinannun ida nunsa yace karki sake magana da wani gardi a gaba na

Tace to dad part 2 saika bari inkayi aure ka haihu ka gayawa 'yarka haka bani ba ehe Kuma gardin dakake fadi shina keso shine muradin raina

Shaqota yayi idonsa yayi jaa bakinshi na rawa yace don't you ever talk that way to me again. Zan tolerating duk wani zagi dazaki min amma karki kuskura ki sake maganan saurayinki a gaba nah understood

Ta gyada kai saboda taji shaqa yace good

Ya sakeya ya cigaba da tuki har suka isa gida bata sake cewa komai ba kota wayar ta bata bi ba dan yanayin data ganshi ya tsorata tah

Yana tsaida motar ta fita da gudu dayake heel tasa gashi da dan duhu a falon ta fadi kasa tasa ihu ihunta yaji shima yashigo da gudu ganinta yayi a kwance tana kwala sunan hajcynta yace aranshi this girl is too much

Yazo zai daga ta tace ni ka barni ka kiramin hajcy bazan iya tashi ba
Bai saurareta ba ya sureta kaman baby tana ta nika sakeni wallahi ka sakeni

Yayi sama da ita kan gadonta ya shinfida ta kafin ya zo daidai kafarta ya cire mata takalmanta tana me zaka min
Ni ka fita min a daki gani tayi yatashin kuwa ya fita tayi ajiyar zuciya dan iska kawai dama salon ya taba jikina ya daukeni

tadan tashi zaune ta yaye skirt dinta zuwa gwiwa taga yadda gwiwanta ya kuje tafara Kuka tana Allah ya isa Khalid duk kai kajamin

Jitai ana shafa wurin ga wani zafi daya qaru mata ta kwala kara Ganin Khalid ne ke shafa mata wani ointment a wurin ta riqe hannunshi tana so kake ka kasheni ko

Taji ance ya kashe ki Kuma mutum na taimakonki kice xai kashe ki kema da shegen gudunki

Ta shagwabe fiska haba hajcy na da zafi fah

Hajcy ta zauna gefen gadon tace ba wani sakalcinki ne auta

Khalid shafa mata ta girgiza kai nikan zan shafa da kaina bai saurareta ba ya cigaba da shafa wa ta kwala ihu ta damki gashin kansa tana mugu kawai idonta rufe

Hajiya tace to sarkin tsoro sakemai gashi angama ta bude idonta taga yadda ta wani cukuikuye mai kai tayi sauri ta sakeshi ta rungume hajcy tana kukan shagwaba hajcy na mata dariya kasa kasa

Yace da Hajiya Saida safe tace angode khalid Allah ya tashe mu lafiya



Tinda ya shiga dakinsa yake tuna moments dinsu dazu yadda ya dauketa da yadda yake shafa mata magani ya fara dariya yace kullum kedai kamar yarinya kike and I like you for that


......wurin maimunatu kuwa bayan tafi yar baby ta dubi falonta yadda ya qawatu ta leqa kitchen dinma haka gaskiya baba yayi kokari tace a ranta

Ta koma daki tacire kayan jikinta tayi wanka tasa rigar baccinta maroon riga da wando tasa hijabi tayi sallah tare da addu'a takwanta tun tana jiran ango har bacci yayi awun gaba da ita


Can cikin barci takeji kamar ana kuka ta bude ido tare da kunna wuta ta duba agogo karfe sha biyu saura kwata
ta kasa kunne taji da kyau tabbas mubeen ne ke kuka yana maganganun da itama bata gane ba

Ta daure tace bari ta leqa ko lafiya hijabi tasa akan rigar baccin ta fita falon ba kowa taji kaman kukan ta daya falon ne ta yi bismillah ta shiga tindaga falon taga yadda aka fasa kwalaben giya duk falon ma a hargitse amma bata ga mubeen ba

Ta kara jiyo shi ta daki yana cewa
"Why did you leave me what about the promise we made to each other "
A hankali ta shiga dakin a wargaxe yake shima

Yana zaune akasa da kwalban giya a gefensa hannunsa dauke da hoto

Ta karasa ta zauna kusa dashi tace bhayya cikin muryanta me sanyi ya juyo rinan nun idanunshi yace do you see Simu left me she break her promise, she never comeback for me ya fashe da kuka

Jawo shi tayi jikinta yana rungume da hoton yana kuka tanayi

Shi yana kukan rashin abar sonsa Simran

Ita tana kukan yau aka kawota gidan miji maimakon mijinta ya nemeta giya yasha yake kuka akan wata mace


Dukkansu Kuka suke bamai rarrashin wani har kusan karfe biyu kafin bacci ya daukesu ...=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[9/24, 7:18 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ

By

Azee cool=إ




















36













.......Mubeen ne ya fara farkawa ya ganshi kwance kansa bisa kirjinta ta sa hannanyenta biyu ta kama shi kamar wadda zai gudu a hankali ya cire kanshi daga riqon data mishi ya gyara mata kwanciya a wurin ya tashi yana jin kanshi na sara masa kamar zai fita ya dauka hoton simran dake kasa ya kissing dinshi kafin ya je ya ajiye a bedside drawer kafin ya shiga bayi dan yasan he needed a hot bath saboda jikinsa ya wartsake

Tunda ya farka ita ma ta tashi saidai bata nuna masa ba tanaji ya shiga toilet ta tashi kwalaben giyan dake wurin ta tattara su taje falo ma ta tattara har da wadda ya fasa ta zuba a wata katuwar leda kafin ta koma dakin ta fara gyarawa koda taga hoton mace a wurin drawer din tasan simran ce Dan daka ganta kaga indiyawa gaskiya yarinyar nada kyau tafada a ranta tace Insha Allahu Simran saina yaqi soyayyarki a zuciyar mijina, bazai sake kuka dan rashinki ba i promise you that, ta juyar da hoton, data gama gyaran ta fesa room fresher data gani a dakin ta koma dakinta ta dauka turaren wuta taje tasa masa kafin ta gyara falon saidata gama komai ta koma dakinta tayi wanka ta dauro alwala lokacin karfe bakwai saura kwata tayi sallar asuba data gama tayi azkar dinta kafin ta fara karatun Qur'ani ....

Ya da de acikin bath tube din yana tunanin yadda jiya friends dinshi sukayi ta teasing dinshi kan yayi aure yanzu zai manta da Simran ya lumshe ido yana tuno murmushinta ji yake kamar yau ya fara sonta Dan kullum sonta na qaruwa a zuciyar sa yace it's been eight years since we've being separated but I felt like it's today because I still love you the same Simu

Yakai 45 minutes a cikin tube din kafin ya dirje jikinsa yayi wanka ya dauro alwala ya fito

Mamakine ya kamashi Ganin dakin a gyare sai qanshi yake yi gashi bata dakin yayi Murmushi Dan yasan ita tayi tunda ba mai aiki a gidan yace ashe de tana da Tsabta ya je ya fara shafa mai daga nan ya fesa turaruka ya taje gashinsa daya kwanta lub har wuyansa baki sidik sai sheqi yake ya sanya farar shirt da baqar three quarter jeans looking so handsome

Wayar shi ya dauko yaga miss call sunkai talatin da messages duk yawanci na foreign friends nashi ne Dana kamal. ya kira kamal din,yana dauka ya fara ango ango a gafarceni na dame ka da kira fah
Mubeen yayi tsaki yace bana son shirme kowa ya tafi ne kamal yace ee masu komawa seol jirginsu ya tashi shabiyun dare sai na india kuma shida yanzu ma na dawo daga airport ne na koma hotel dan settling sauran balance nasu
Yace kamal thanks for everything I really appreciated it
Kamal yace gaskiya bani zaka godewa ba all this happens because of your sister zainab and dad ita ta kirani ta ce in yi inviting duk Friends naka with her persistent dad ya approving indian night da akayi and all expenses na komai nasu wanda sukazo daga waje da friends naka na cikin gida duk dad shi ne ya yi komai
Gaskiya they make your wedding memorable and please kar Kace nina gaya maka Dan I promise zainab bazan gaya maka ba
Mubeen ya ce don't worry thanks for everything once again ya kashe wayar tare da cewa ni nasan dama dad ne zaiyi haka ko baka fadaba laptop dinshi ya jawo ya fara duba wani aiki da zaiyi Dan idan ya koma Abuja Dan yasan sai next week zai koma .....



Tundaga sama take kwala kiran hajcy!hajcy! Kai tsaye ta sauko ta nufi kitchen rigar jikinta farar crop top ce sai wani skiny jeans ash ta kama kanta da wani clip baqi mai kyau

Hajiya da saude ta gani suna hada breakfast ta rungume hajcy ta baya tace sannu da aiki abin alfaharina tun daga sama nake jin qanshin girkinki hajcy ta shafa kumatun ta tace kema sannu da aiki habibty nasan kin gaji hidimar biki duk ke kikayi thanks for that tace hajcy yiwa Kaine ai ta gaida saude kafin ta tayasu shirya abincin a dining hajcy tace baby in karfe tara yayi sai driver ya kaiki kikai abincin amarya ta daka tsalle yeh zanje naga angel dina hajcy tace yidai a hankali karki karya kafa jiyama garin shirmenki kika fadi amma baki daddara ba tace haba hajcy na jiya fa laifin wancan ya Khalid din ne hajcy tace ke kika sani jema kice musu su sauko ayi breakfast tace toh ta haura sama.....

Sury ke faman hada kaya Ihsan ta shigo tana sanye da wata rigar bacci baqi tace bestie ina zaki je ne tace gidan Hajiya babba tayi dariya yaushe kuke shiri da zaki je gidanta da sassafen nan ni wallahi na tsaneta ma tsohuwa da ita ba abinda tasani sai munafurci wallahi badan Ammi ba bazan zo bikin nan ba
Sury tace ai kibar tsohuwan nan da kike gani sai a hankali ni yanzu zanje tsare gida ne kafin ta qulla min kamar yadda ta saba Ihsan ta ce ban gane ba meki ke nufi da tsare gida
Tace kinsan ya Khalid nakeso shikuma a gidanta yake kwana gara naje ina kwana acan kafin nakoma Abuja kar ina zaune anan naji ta hada auren ya Khalid da mai tallen awara
Ihsan tasa dariya lalle da ko na harbeta har lahira Dan bazata bata mana dangi da matsayita ba
Sury tace to gashi ta fara da mubeen bhai ta hadashi da tailor kinga next sai ya Khalid tinda tana Ganin sa a karkashinta zata gwada iko dashi
Gara na sauke girman kai naje gidanta nasan me take kirtsawa .
Ihsan ta yi shewa da gaskiyarki bestie barinje nayi wanka nima muje tare amma ni bazan kwana ba kinsan I want to spend time with yaya Dan I missed him alot tace toh kanwar yaya Khalid suka sa dariya gaba daya

A hankali ta tura kofan tare da sallama yana kan kujera yana danna laptop ya juyo fiskarsa dauke da Murmushi ya amsa sallamar ta hade rai Ganin shine tace yaya haidar nake nema yace ya jikin naki ta harareshi ban sani ba, hajcy tace kusauko ayi break ta yi tsaki ta fita
Ya sauke ajiyar zuciya yace you look more beautiful when your are angry

Saida suka dauki minti goma kafin suka sauko dama haidar wanka yake data shigo
Tana zaune kan dining tana danna waya haidar ya ja kunnenta good morning auta ta daure fiska tajuyadda kanta ya dawo ta gefen data ke kallo yace sorry sweet sis nasan nayi laifi amma tuba nake tace ban yi hakuri ba yace ok I'll accept any punishment tace ok punishment dinka shine ta jawo hancinsa da karfi yayi 'yar kara yana zaki cire min hanci ne duka suka sa dariya lokaci daya tace dazaifi ma idan nacire
Shikan Khalid tunani yake yaushe zata sake jiki dashi haka yanzu ko gaisuwa bata mai yana so ya nuna mata kulawa amma bata bashi fiska

Hajiya ta sauko ta joining dinsu baby tayi serving dinta tayi nata tace haidarabad saika eba Dan nasan cinka kamar gara yace especially tunda hajiyatah ce ta girka ba
Ta harareshi na wasa tace wai hajiyarka bayan Hajiya tawace ita kadai
Hajcy tace fada masa dai autana suka sa dariya gaba daya, Khalid yace Hajiya ina yaya yusuf bangan su jiya ba tace sun tafi gombe sai gobe su dawo Dan Wednesday Zasu koma yace ok
Suna cin abinci amma Rabin hankalinshi nakanta yadda take ci ma burgeshi yake tana daga ido caraf sai cikin nashi ta aika mai da harara shiko ya mata Murmushi wani haushin sa ta qara ji ya shigeta tace zanyi maganinka ai
Tayi gyaran murya tace hajcy kima wa ya Khalid magana baya son zumunci yanzu gashi 'yan uwa suna can a gidan dad amma shi ya dawo nan da zama kice mai yaje can na kwana biyu kafin 'yan biki su watse
Ya kalleta tabbas yasan plan dinta bai wuce yabar gidan Hajiya ba
Hajiya tace gaskiyarki kan baby qilama ya hadu da wata su sasanta Dan bana so kuyi irin na mubeen
Exactly Hajiya kinga dai tunda ya gama karatu shikenan sai aure
Hajcy tace bashi kadai ba har da haidar ma ta dubeshi ya sunkuyadda kai haba Hajiya nawa muke ne dazaki kawo zancen aure yanzu we still have time fah
Tace sai kayi ai amma nanda karshen shekara ya kamata Ku fidda matan aure
Khalid yace Hajiya karki damu basai Mun je gidan dad ba dama Munyi planning din wannan nida haidar Munyi inviting cousins dinmu to a small picnic yau wannan zai kara mana sanin junanmu
Wonderful wannan ma yayi I'm really happy khalid Allah ya qara girma yace amin
Wayarsa ya dauko yayi typing kafin ya ajiye yana Murmushi
Jin shigowar message yasa ta duba wayanta taga sunan wanda ya turo Bigheaded sunan data yi serving number shi kenan ta bude message din taga sakon kamar haka
Pln failed......
Wani haushi ya kamata tayi tsaki ta kalleshi ya mata Murmushinshi mai tsada ta harareshi ta mai reply da Not yet
Sun qarasa cin abinci Inda ta tattare kwanukan haidar ya tayata da suka shiga kicin yace haba sis miye na kawo zancen aure a gaban hajcy bayan kinsan kiris take jira wani yayi maganan ni gaskiya I'm not ready for this yaushe ma na dawo zan fara zancen aure
Tayi dariya bros kenan Calm down ni badan kai nayi maganar ba amma I know what to do next yayi dariya wato da likita kike tace whatever tayi waje ....


Karfe tara da rabi baby ta iso gidan tana buga musu kofa amma taji shiru jin shirun yayi yawa yasata kiran angel dinta amma bata dauka ba tace a zuciyarta kodai abu ya kamkama ne toh Allah yasa haka ne takira laying mubeen taji an dauka hello ango ina kofanku kazo ka bude min yace ok

Minti biyu kafin ya fita ya bude yaganta dauke da kwando da wasu hadaddu kuloli aciki tace good morning bhayya ina bhabi din take hope you didn't hurt her ya karbi basket din hannunta yace ki gaida hajcy tace ba zaka bari na shiga bane yace yes ya kullo kofar tace kai bhayya daga aure sai walaqanci
Ta juya ta tafi dama driver ya kawota zuciyanta ya gama bata tunanin cewa jiya wani abu ya faru tsakanin ma'auratan tunda gashi ta kira munat bata dauka ba Kuma MB ya hanata shigo wa cikin gidan ....

Shikuwa tsoronshi kar ya bari ta shiga tailor ta gaya mata cewa yana shan giya Sam baya so wani yasan da wannan hali nashi dad ma daya sani baiso haka ba

Ya ajiye basket din akan dining ya wuce dakin ta ya turo kofar a hankali a kan sallaya ya ganta tana bacci da alama baccin sace ta

Please Login or Register in order to submit comment