Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a duhu meyasa kika zonan ....ta numfasa tace bana ce maka zan gayawa baba yasani amakarantar koyon dinki ba yace ee to shine Baba wai bazanyi ba wai makaranta zanyi, yace shine kika gudu nan din tace ee yace me Anty tace ....ta yi murmushi tace nasiha tamin akan karatu kuma tace zata ma Baba magana inyaso sai inshiga SS one a makarantar rana ina zuwa can da safe, ya ja hancinta yace tailor maimunatu ta ja nashi shima tace fadin son ranka dariya suka sa atare nan Anty tasamesu tace lallai 'yan biyu har kun shirya ,nasiha ta sake musu tace maimunatu ta bawa Baba hakuri ....nan sukayi sallama suka fita keke napep ta tsara ta tafi shikuma yabi bayansu tana isa taga Babanta akofar gida idonshi yayi jaa dan kuwa kuka ne kawai baiyiba yama kulle shagon ma .....yana gani ta sauka yayi hamdala ya shiga gida ta bawa mai keke kudi tashigo da sallama falo tashiga taganshi a tsaye kanshi a kasa da alama tunani yake tafada jikinshi tace kayi hakuri Baba nah na tuba bazanyi dinkinba na hakura.....kujera yaje ya zauna yana kallonta ta durkusa kasa gefenshi tace Baba kayi hakuri nasan kana da burin nayi karatu a duniya saidai Allah bai bani baiwar hakanba amma baba zan kara kokari bazan sake maka zancen dinki ba Insha Allahu kome kakeso zan karanta ta karasa maganar tana kuka ya jawota ya rungumeta yace ban taba tunanin hana ki abin da kike so ba ni ina ganin kamar karatu shine gatanki amma tunda bakyaso na hakura zansaki amakarantar koyon dinkin tace nagode Baba khalil ne ya shigo yace ehnm 'yar baka mai bulaguro ai kuwa tayi kanshi da gudu ya fita ta bishi tana Allah bazata yadda ba murmushi mal Ibrahim yayi yace ba abunda nakeso sai farin cikin ki gimbiyah ........



Yadda Anty fatima tace haka akayi na koma makarantar rana SS one Art dan ban iya math ba ina iya kokarina a makaranta dan kuwa khalil na taimaka min duk da a science class yake wurin English da abin da baza a rasa ba .....ina zuwa gun koyon dinki kuma ina dada kwarewa sosai dan kuwa acikin 'yan ajinmu ina daga cikin masu hazaka kasancewa tun asali na iya kuma dama abinda nake so ne...A Islamiyya kuwa bana zuwa sai ranar asabar da lahdi gashi zamuyi sauka na tartil Dan a hadda ina suratul yasin,
Naje karbo dinkina na walimar saukanmu a wurin yaya KB na hadu da Isma'il shima dinkin yaje karba yana mawa yaya kb masifa akan bai karemar ba nayi sallama na shigo gaskiya ba yabon kai ba ni maimunatu inada murya murya mai dadi dan nasha ji ana fadin haka ....ya juyo ya kalleni tare da amsa sallamar murmushi yaya kb yayi yace gimbiya sannu da zuwa nace ina wuninku ganin suna dayawa a wurin ya amsa yace kinzo karban kayan ba ee na fada a takaice dan natsargu da yadda saurayin ke kallona, yaya kb da kansa ya dauko min ledar yace ga shi gimbiya na gama na amsa ina murmushi nagode yaya yace bazaki duba ba ko akwai matsala nace nasan babu ne Dan yaya na bai taba dinki an kushe ba .....yai Murmushi yace shikenan nima nagode nace ka gaida Anty sajida ya hade rai kamin yace zataji....nace sai anjima na juya na fita daga shagon ....ko tafiyar minti daya banyiba naji ana cemin Dan Al*,.0h1j11111111111111 o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH lah gimbiya ji mana najuyo da manyan idanuna nakalleshi saurayin nan ne na shagon yaya kb yai Murmushi yace kiyi hakuri gimbiya minti biyu nace ina saurine yace Dan Allah nace to inajinka da farko sunana Isma'il Musa Kuma ina aji biyu a unimaid ina karanta English in bazaki damu ba plz kibani contact naki nidai ban gane meyaceba nace mai kayi hakuri zan tafi na juya da sauri na tsare keke nashiga na barshi a wurin.....=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/15, 1:43 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ







11111114444444l=n=p=r=JJJJJT|U 7






A Daren ranar ina goge kayan Dana karbo daga wurin yaya KB Alfarouk ya shigo yacemini Ina da bako a waje na zaro ido nace bako kuma yace ee Baba nema yace ki fito cikin sanyin jiki na kashe iron din na sa hijabi nayi waje Baba nagani da wani akofar gida nace Baba gani ya kalleni yakauda kai yace ga me nemanki ya wuce shago na maida kallona ga saurayin ban ganeshi ba yace ranki shi dade gimbiya ina wuni na kasa amsa wa yace kinyi mamakin ganina ko ? nan ma shiru kamar yadda na sanar dake dazu da rana sunana Isma'il kiyi hakuri gimbiya nasan bakiji dadin zuwanaba amma zuciya ta kasa samun sukuni tunda naganki ....yayi shiru kafin yace gobe nakeson komawa school amma bazan iya tafiya ba har saina sanar dake sakon zuciyata .....Gimbiya nakamu da sonki, bada wani nufi ba sai ta alkhairi ... . tun da yake magana zuciyata ke bugawa da sauri da sauri maganganunsa sunmin nauyi ga Tsoron Baba daya cika mini zuciya ban san sadda yake cewa gimbiya baki ce komai ba ai da gudu na shiga gida na wuce dakinmu ina kuka tsorona me Baba zai cemini tunda nake ba namijin daya taba zuwa wajena zance sai yau kai ni namiji ma banda yaya kb ba wanda yake zuwa hargida in kulashi.....



Turo kofan da akayine yasani tashi idonshi na kalla naga tsananin bacinl=n=p=r=>@4A:ABDFHJJJJJJJ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  rai a tattare dashi aikuwa bugun zuciyana ya karu ya karaso wurin danake ya tsaya yace bansan dalilin ki nakin karatu ba saiyau ashe aure kikeso nawa kike gimbiya yaushenki da har zaki turo saurayi gidanku ke gaki kinkai matsayin tsaida saurayi ko to bari kiji inda gaske yake ya turo magabatansa su nemi izini wa dansu bawai ya dinga zuwa min gida bansan asalinsa ba Imba haka ba karya kara zuwa min kofar gida kuka nake sosai amma haka ya fita bai ko kula da yanayin danake ciki ba ......na cigaba da kuka har umma ta shigo da su ummita ta musu addu'a ta juya zata tafi tace gobe walimar ku ki kwanta da wuri ta fita a dakin .. Kusan 11 Khalil ya shigo lokacin na dena kuka amma na kasa bacci ya karaso inda nake ya dago kaina yace kukanki na daga min hankali my princess kinga yadda pretty eyes dinki suka yi jaa plz dont cry dear ya rungumeni ai nan naji wani sabon kuka yace plz princess dont cry can nayi shiru nace khalil nifa ban sanshi ba yau na hadu dashi a shagon yaya kb bance mai komai ba banma san ya akayi yasan gidanmu ba yace its ok kwantar da hankalinki zan mawa baba magana gobe kinji ....nayi shiru yace yi min murmushi mana na harareshi nawasa yace hararata zakiyi to barin tafi ya mike kaman zai tafi ya juyo yace 'yar baka basabon ba anyi saurayi harda kukanso ai kuwa na wurga mai pillow ya fita yana dariya nima dariyar nayi kamin na kwanta......




Washe gari bayan nayi sallan asuba da 'yan azkar dana saba naje na gaida baba a hankali ya amsa nace baba kayi hakuri ya ce fita min a daki na kasa tashi dayaga haka sai ya tashi ya fita ai kuwa sabon kuka nafara a wurin dakyar na iya komawa nakinmu nacigaba da kuka har gari yagama wayewa aka fara ayyukan gida naki fitowa harsu yaran kowa ya wuce hadda gashi saukanmu karfe sha daya za a fara amma ina kwance akasa kaina nakan katifar idona yakumbura umma ta bude dakin ta ce Kije inji Babanki daga haka ta fita da kyar natashi na fito waje na nufi falo Baba na gani da Khalil da yaya Alhassan banmasan yazo gida ba na zauna akasa kusa da khalil baba yayi gyaran murya yace gimbiya khalil ya min bayanin komai kuma na gamsu bawai ina takura miki bane ko kuma ina muzguna miki ina guje miki samarin zamani ne amma bakomai nac riga nacewa yaron in da gaske yake ya turo magabatansa dan haka in har yayi hakan ya nuna da gaske yake kenan amma inbai kuma dawowa ba dama makaryaci ne ......zonan 'yar baba ya nuna min wajenshi na karasa ya jawoni jikinshi yace yau ranar farinciki ne Allah yasa albarka a rayuwarki gaba daya jeki shirya wajen walimarku lokaci ya tafi nayi Murmushi na tashi sai a sannan muka gaisa da yaya .....
Karfe sha daya saura kwata muka fita nida tasleemah mun sha anko ga hijabi da nikab duk iri daya a keke napep muka tafi .....
Wurin sauka yayi kyau anshirya komai anfara gabatar da masu sauka na hadda kafin namu na tartil .....ana kiran kowa a buda mai wa ni shafi daga alqur'ani ya karanta aka iso sunana MAIMUNATU IBRAHIM MISAU naji ance na tashi na isa kujerar aka budemini nakaranta cikin murya me dadi da sanyaya zuciya bayan na gama aka yi kabbara aka cigaba da kiran mutane har aka kare daga nan aka fara raba kyaututtuka na karba kyauta ta dalaba mai hazaka da Kuma kyautar tsabta da zuwa da wuri ....sai da aka gama naga su ummana da Anty Ashe sunzo suma nayi farincikin haka sosai ......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/15, 1:43 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ






8








Bayan walimar muka dawo gida nasha addu'a a wajen Baba sosai ashe shima yaje banganshi bane kawai, kyautar Waya sabuwa Techno karama da sim na Mtn nayi murna so|U
ZXZZZ`ZxZzZ|Z~ZZZZZZZZZZZZZdfjtnTrZZ^Z`ZvZxZzZ|Z~ZZZZZZZZZZo(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH sai .....a haka rayuwa ta kasance na manta da wani Isma'il ba laifi result dina na makaranta yakoma na sha biyu mun gama ss one amakarantar koyon dinki aka yayemu nasama kyautar keken dinki sabuwa da kudi dubu goma oganmu yace suk sa ilin danake da matsala na kan iya tuntubarsa dan yasan ni da hazaka sosai ......baba ma yayi murna wannan karan dana bashi kudin yace nawane nace ya ajiye mini yace a'a saidai gobe muje da khalil na bude account nace na gode ....da mukaje banki kiddies account suka bude mini Dan bankai sha takwas ba harda kudin Dana samu na walimar mu na saka aciki ....
Kamar wasa na fara dinki a gida 'yan anguwa na kawowa ga yaya kb ma na aika min da kaya in tayashi yi sosai nake samun kudin shiga duk da 'yan unguwa biyan na gida suke min ....ranar wata laraba .mukayi baki a gidanmu bayan sun tafi ne baba ya kirani wai 'yan uwan Isma'il ne sukazo Neman izini dansu zai fara zuwa zance wurina ai naji kirjina ya fara dukan uku uku baba daya lura da yadda na sauya yace kwantar da hankalin ki gimbiya Allah ya shige mana gaba kuma dan Allah banaso zuwanshi ya hanaki karatu duk sunce shima karatun yake yanzu sannan inyaxo kice ina nemanshi nace to na shiga nafadawa umma itama fatan alkhairi tamin tace infadawa Anty banso ba amma haka dai naje na fada mata tayi ko oho dani na tashi na tafi .....
Da daddare yazo kuwa karfe takwas da minti biyar wurin baba ya fara zuwa a falo baba yasa a kirani bayan kafin naje yamai 'yan tambayoyi danaje kunyar baba naji dakyar na karasa na zauna baba yace Ismail ga amanar gimbiyata sannan sau biyu na amince maka kazo wajenta a sati sannan banason hirar waje kuma banason hirar dare da fatan zaka kiyaye yace Insha Allahu Baba daga nan baba ya fita ya bar mu ara nan dai ya karni numbana ya kuma bani hakuri na rashin xuwa da wuri wai karatu ne ya sashi agaba nace bakomai ...
Tun ranar da ismail ya fara zuwa hira na dena gane kan khalil daga na fara mishi zancen shi sai yayi tsaki yabar wurin inkuwa yazo ya ganmu a falo tare to ranar bazai min magana ba in na tambayeshirntnprRrTrtuuvxzzz{|||~~~~
  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH & yace jinin shi be hadu da shi bane ....
A hankali muna waya da ismail in yatafi makaranta wasa wasa har nafara sonshi ya kaini gidansu na gaida mamanshi ina mawa kannenshi dinkin sallah kyauta sannan ga alkhairai danake yi musu akai akai irinsu kyautar omo sabulu da sauransu shima kanshi ina tura masa kati a waya da 'yankudi Dan har ga Allah gidan mu yafi nasu Isma'il rufin asiri.....
....yaya Alhassan yayi one year IT nashi ya cika DE saboda tsoron strike na federal poly aikuwa cikin ikon Allah yasTruz{|~~
 DFHJama admission a ABU zaria ya tafi .. Na gama ss3 kenan baba yamin maganar jamb nace mai bazan yi ba sai naga result dina Khalil kan ya cika da awaiting result aikuwa da result ya fito yana da credit 7 da B a math da physics jamb dinshi 192 dama yacika BUK ne da poly akasama rashin sa'a bai sama BUK dinba poly suka bashi admission computer science dama abinda yakeso kenan....

Ni kam makarantarmu ba a ci waec ba dan credit dina 5 amma ba math da english baba yaji zafin haka yaso ace naci paper gashi banyi neco ba....
Ismail shima ya kammala degree dinshi amma baisama zuwa service a batch A ba Dan haka yafara koyarwa a wani private secondary school har sunanshi ya fito a batch B sun turashi kebbi ran da yazo min sallama har kuka nayi na rabuwa Dan yanzu Allah nagani inason Isma'il mun tsaida magana daga yadawo zai kawo gaisuwana ......

Munanan dai har Allah ya kawo mana wata jarrabawa wanda ya sauya mana yanayin rayuwar mu gaba daya....=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/16, 10:14 AM] Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ









9









Wata safiya ranar laraba aka kira Baba daga Maiduguri wai Alhaji Abdullahi ba lafiya Kuma yana son ganin Maimunatu dayake da safe ne Baba yasameni yace inshirya kasancewa shi a ranar zai tafi kano sarin kaya karfeBDFHJLNPRTVz|~
  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  JLNPRTV|~ 8:<>ܰ,2JL goma ya kaini park a mashin dinshi dayake Baba yayi tuka mota sai yasamu wani driver ya hadani dashi dayake bantaba zuwa Maiduguri ni daya ba duk sanda zamuje da babane saidai ya barni a can adawowa ma hadani ake da wani mudawo tare gashi rabona da can tun ina SS one ....saida baba yaga motar mu ta bar park din kafin ya tafi ....da muka isa can ma zuwa akayi aka daukeni kawu Yusuf autan Alhaji Abdullahi, dana Isa gida na kira baba na sheda masa na sauka a waya ya gaida sirikin nashi yace mai shima yana tafe ranar Jumu'ah In Allah ya yarda ......A ranar ni na bawa kakan nawa abinci da kaina yaci sosai yayi ta sa mani albarka yace mini dake da maimunatu Baku da wani banbanci hatta murmushinki irin nata ne nayi dariya nace kai Dan tsoho ni fa nafita iya Murmushi yayi dariya kadan yace gimbiya kwanan nan mafarkin maimunatu nake yawanyi tana min dariya nace kai dai Kace ka kusa gangarawa yama fima na sama Dan sukuni yayi Murmushi dayake duk sanda nazo sosai muke wasan kaka da jika dashi ......ya kalleni yace lokacin da na hana Ibrahim auren maimunatu tayi bakin ciki amma kinsan me tace mini nace a'a ya ce maimunatu ta sameni a daki ta tsugunna ta ce Baba idan har aurena da Ibrahim ne bakaso na hakura amma saidai kasama mani wani mijin Dan bansan yazanyi in fara son wani ba bayan shi Kuma nayi maka alkawari duk wanda ka kawo zan masa biyayyar aure na Dade ina jinjina magananta ako da yaushe ina tunanin duk wanda na aurawa maimunatu kamar na mata auren dole ne tunda bata so Kuma bawai Ibrahim baya da hali bane kawai lissafina baiyi karatun boko ba daga baya nayi Istikhara akai nace ta fada masa ya turo ranar naga tsananin farin ciki a idanunta .....Gimbiya Ibrahim nason maimunatu sosai shekararta sha uku a gidanshi kamin Allah ya bata ke, duk zaman da sukayi bai taba nuna mata damuwarsa akan haka ba har Allah yakarba rokonsu ......ina miki addu'a Allah ya baki miji maisonki sosai har yafi yadda Ibrahim keson maimunatu tuni idona yara fidda hawaye.... yace duk mutumin daya kesonki zai so 'yan uwanki kamar nasa Dan Ibrahim ya rikemu tamkar mune 'yan Uwansa, baya kwana biyu be kirani ba... Haka yayita bani tarihin rayuwar sa data mahaifiyata Dan Baba baya min daga ya fara kuka ke hanashi karasawa amma yau naji tarihin mahaifiyata a wurin babanta, sosai nayi kuka har hotunanta yabani har dana aurenta sosai naga kamanni na da ita duk da hoton ya dade kawai na fita baki ne sai Kuma bata da wushirya.....amma har manyan ido na gadoshi a wurinta ne......

Allah me iko Daren ranar ya karba ran Alhaji Abdullahi ......Munyi kuka sosai Dan dama gidan ya cika da 'yan dubiya ai kafin safiya 'yan uwa an hallara karfe 8 aka kaishi gidansa na gaskiya ....
Ban ma fadawa baba ba saidai can darana ya kirani yace mini gashi a hanya yamin ta'aziya da Kuma nasiha Dan yasan nayi kuka yace gimbiya addu'a kawai yake bukata a wurinki ba kuka ba nace mai na dena ....kowa cewa yake da rabon zamu gana kafin ya koma ga mahaliccinsa saisa ya damu nazo , da yamma baba ya iso ya musu gaisuwa aka zauna zaman makoki dashi ......
Bayan anyi ukuj|68:<>o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  baba ya koma bauchi tare da takardar gona da Alhaji Abdullahi yamin kyauta tun kafin ya rasu da kyar baba ya karba Dan ma Kawu Usman babban Dan Alhaji ya shedawa baba cewa yayi kyautar ne tun lokacin danayi sauka nazo nayi Hutun JSCE na a wurinsa......




Ranar da baba ya koma wani mummunar al'amari ya faru da dare shagu nansa suka kama da wuta da kyar akasamu aka kashe saidai ba abinda aka tsira dashi a shagon Dan yafara cin zaure da kitchen namu ma tashin hankali ba a magana Dan sai da baba ya sume a wurin da aka gama kashewa hawanjininsa ya tashi ni ina can Maiduguri bansan komai ba Dan umma tace kar a sanarda ni amma Khalil be iya hakanba ya kirani yace indawo gida nace mai da matsala ne Dan yadda naji muryarshi ya canza yace mini Alhassan ne ba lafiya nace meyasameshi baibani amsaba ya kashe wayar ai tuni na hada kayana nayiwa mutan gidan sallama sukace da sauri haka nace masu yayana ba lafiya .....



Daga kofar gidanmu nasan akwai matsala Dan da gudu na shiga na tadda akwai wasu sunzo jaje wajen umma na wuce falo ba kowa dakin Anty Kuma a kulle na koma daki na ajiye kayana ina jin sun tafi na fito na fada jikin umma ina kuka tace meye haka kinga kibar kuka yanzu ki shirya mu hada dambun shinkafa Dan shi babanku zaici na ce gaba. Umma ashe abu ya faru shine baza a gayamin ba. ina baba na tambaya ina kallonta tace ya fita nace ko shine ba lafiya Khalil yace yaya Alhassan ne ta girgiza kai a'a lafiyanshi lau nace to ina yake tsawa ta min zaki wuce miyi abinda nace kome ai da sauri na nufi kitchen din ina hawaye tashigo bata kula ni ba har karfe biyar saura muka kare yaji zogale sosai Dan dama akwai bishiyar zogale guda biyu a tsakar gidanmu ...tace inje inyi wanka in shirya naje nayi ina shafa mai naji sallamar Anty da Khalil ina jin umma na ya mejikin na fito daga dakin ina kuka na ce wa Khalil Dan Allah ka kaini wurin baba na ya ce to a haka zakije nakalla kaina zani kawai na daura a kirji da sauri na shiga daki nasa doguwar Riga baka da farin hijabi me hannu na fita akofar gida na same rike da kular abinci na hau mashin din muka tafi ni ko umma bancewa se anjima nikan burina inga babana......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/16, 2:40 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ
By
Azee cool=إ










10









A hanya Khalil ke sanar dani abinda yafaru ai kLNPRTVXZ\^68:.0RTVXZ\^ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH uwa na dinga hawaye yace wallahi kinga abin dayasa namiki karyar yaya ne ba lafiya dan nasan zaki daga hankalin ki ki bar kukan nan baba yama sama lafiya kawai sunce ya huta ne kawai nake ga gobe Monday Zasu sallame mu haka yayita rarrashina har muka isa asibintin.....bayan na shiga na ga yaya Alhassan na zaune kusa dashi na gaida shi baba na kishingide akan gado na hau gadon kusa dashi na rungumeshi na fara kuka ya ce haba gimbiya dena Kuka mana nafa warke ya kika baro can waya taho dake ya jera min tambayoyi na kasa bashi amsa ya fara bubbuga bayana yace yi shiru kinji gobe ma za a sallameni kinji haba 'yar baba nadan sake shi nace baba shikenan shagonmu babu shiru yayi kamin yace haka Allah yaso .....da kaina na bawa baba abinci Kuma yaci sosai, na mai hiran maiduguri sosai naji dadi ganin ya sake ranshi kamin da maghrib sukaje masallaci dasu Khalil .....da kyar baba ya lallabani Khalil ya maidani gida da dare Dan da cewa nayi zan kwana .......a hanya na tambayi Khalil ya akayi gobarar ta tashi yace ba wanda ya Sani sai Allah ......da nakoma gida umma fada tamin wai na fita ba sallama na bata hakuri naje na kawo mata tsarabar Dana zo dasu ta amsa tace angode sai gobe a raba nace to na wuce daki..... Su ummita sunji dadin dawo wa na Dan dama in bana nan basa kwana a dakinmu .....


Washe gari litinin aka sallame baba karfe 10 na safe yaya Alhassan tuni ya wuce makaranta Dan suna da test a ranar by 12 pm. .. Bayan mun dawo daga asibiti baba yataramu ya mana nasiha me ratsa jiki yace mu kwantar da hankalin mu In Allah ya yadda ba abinda zai sauya dama ya bada kudi a wani abokinsa zai saya mai mota a Cotonou to baima tafi ba tukunna Dan haka zai karba kudin sannan ga kudin da mijin Anty Fatima ya bashi dayazo dubiya dubu dari, ga kudin da ya rage mai a account duk da dama ya je yayi sari kenan kudin suma basu haura dubu saba'in ba yace Zai fara gyara shagunan kafin asan me za ayi gaba nace Baba inaso kasaida gonan da marigayi ya bani yace a'a gimbiya ba ayi haka ba nayi nayi a sayar yaki yace Insha Allah ba abin da zai gagara na yadda yasaba ..... Da safe na duba account balance dina na bank naga dubu dari da sittin da uku na hau murna Dan ya dade Dana duba balance dina aikuwa bayan na gama aikace aikacen gida sama baba nace Khalil zai rakani sayan kayan dinki yace ba komai da muka fito nace masa bank zamuje yace shine kikayi karya ko na kaimai dundu nace ina ruwanka yace zan kamaki ai muka wuce dubu Dari da hamsin na cire Dan dama na maida account dina normal tunda na cika sha takwas da muka dawo na je n,.0  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH asama Baba yana falo akan kujera yana lissafin wasu Abubuwa da takarda da calculator a hannun sa na tsugunna kusa dashi yadago kansa yace gimbiya har kun dawo nace ee baba hannunshi na kama na fitar da kudin a jaka ta na daura a hannunsa nace baba gashi a kara jari ya zaro ido yace gimbiya ina kika sama wannan kudin nace baba mamanta na bude account kudina ne danake tarawa na dinki Dan ma baba ina cirewa a ciki ne shiyasa dayafi haka yawa dubu Dari da sittin da

Please Login or Register in order to submit comment