Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

min mubeen yayi hawan sallah a Jama'are tace zata kawo min hotunan gobe in gani nace to ....sai bakwai driver yamaida ni gida bayan Hajiya ta hada ni da tsaraba dayawa ciki hadda sabuwar waya Infinix ce babba ...danaje gida na tarad da sakon Hajiya Kuma ta saiwa Khalil sabuwar system Dan dama Munyi hirar da baby kan ansace nashi a makarant o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH a kafin yadawo .....murna awurinshi ba a magana yace har sunje sunyi godiya ma da yaya Alhassan da Alfarouq ....nima kiran Hajiya nayi namata godiya Umma ma ta mata sannan na kira baby itama na mata tace haba Angel bakomai banefa naso ace ma IPad amma karki damu next time nace kai baby wannan ma yayi ai ni dama ban iya rike Android ba kila ma in IPad din ne ko kwana daya bazatayi ba tayi ta dariya tace saiki yi installing whatsapp na turo miki hotunan sallah danayi a can nace to ......
Ranar dai har biyu kafin mukakwanta Dan chatting Muke sosai hotonan data turomin sunkai kala hamsin yawanci itada friends ne sai Hajiya,mubeen,da dad dinsu dai cousins Dan ko kadan banganta da sury ko diyyah ba Dana tambayeta tace basuyi hoto tare ba .....bayan na sauka nasaka hoton ta da mubeen ina kallo sunyi kyau sosai saidai ni hankallina akan hoton mubeen yake nayi zooming nashi na qura mai ido yayi kyau sosai nafi minti goma ina kallo kafin na ajiye wayar ina Murmushi na kwanta .....





Hajiya ce zaune tana lazimi akan sallaya Baby ta shigo sanye da rigar bacci riga da wando iya gwiwa kalar lemon green ta karasa wajen Hajiya tamata kiss a goshi good morning my hajcy Hajiya tace morning dear addu'a data saba mata ta rinqa jero mata tana amsawa da amin bayan ta gama baby tace hajcy kamar akwai wani abu aranki tace 'yar Albarka na dade ina tunanin wani alkhairi sai Kuma jiya nayi Istikhara akai tace wani irin alkhairi kenan Hajiya ta kama hannunta biyu tace maimunatu baby tadan zaro ido tace maimunatu Kuma Hajiya tace kwarai maimunatu da mubeen dariya baby tayi tace Hajiya are you thinking what I'm thinking tana daga gira ...Hajiya tace I think so suka tafa baby tace hajcy tun ranar danaga munat nayi Sha'awarta wa MB saidai kinsanshi ai ba a masa gwaninta Hajiya tace nima abinda ke damuna kenan kar yaje ya walaqanta 'yar mutane baby tace indai keki saka baki bazai yi musu ba ta rungume Hajiya tace I love you so much mother tace I love you too daughter nah ...Amma Hajiya dakikayi istikhara me kikaji tace Dana tashi yau maimunatu ta kirani tamin godiya kinsanme ina ajiye waya ko minti daya baiyiba shima mubeen ya kirani muka gaisa waiyayi missing dina kinga ai akwai alkhairi kenan tayi dariya my Hajcy I'm 100% sure munat alkhairi ce ga MB .....to sakeni in karasa addu'o'in danake inje insami dad dinku kan zancen tamata kiss a kumatu tace that's my hajcy ta fita da gudu.....

Karfe 11am a gidan Alhaji Aliyu yayiwa Hajiya bayan gaisuwa da 'yar hirar ya da qani tace Aliyu dama alfarma nazo nema yace haba Hajiya kome kikeso zan baki inhar ina dashi tsakanin mu yawuce wannan ta nisa tace akan mubeen ne yanzu .mubeen shekarar
shi 32 inde lissafina daidai ne yace hakane Hajiya tace Yanzu Haka zamu zuba mai ido yana nan ba mata ni ayadda na karanceshi ko shekara 40 zaiyi inba yarinyar nan ba bazai fidda mata ba ya riga yayi nisa akan sonta saidai ni anawa tunanin yadace mu masa auren har Allah yasa ya nitsu yabar tunaninta gaba daya ...Alhaji ya sunkuyadda kai yace Hajiya kamar kina raina kullum rashin auren yaron nan nadamuna a Jama'are ma saidana masa magana akan yazaba cikin 'yan uwa yace wai zai duba har yau ba maganan ....tace intashi mubeen din ne ma baiki mudena masa maganar mata ba amma dole ne muyita nidai na masa Mata Wata Qawar baby ce tanada hankali ga ta nitsatstsiya iyayenta mutanen arxiki ne thou ba karatu take ba tayi secondary amma yanzu tailor ce tana samun na rufa asiri kaga mace mai zuciyar nema haka bazata walaqanta dukiyar mubeen ba asalima badan kudi zata aureshiba ...Alhaji yace Hajiya Mubeen dankine duk yadda kika tsara yayi mini daidai Kuma nagode da wannan karamci dakika min yanzu yaushe za aje ayi tambaya ....Hajiya tace inaso yau Insamu mahaifinta inya amince zan sanardakai yadda zata kasance Dan bana so abin yadau lokaci yace shikenan Hajiya suka cigaba da hira.......


Karfe biyar na yamma Hajiya da baby sukazo gidan mu bayan sungaisa da su Umma Hajiya tace wajen baba tazo lokacin baba yaje gaida abokinshi da ba lafiya Khalil ne yaje yakirashi yayinda Hajiya da Inna ke taZ\.0P~ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH "di abinsu Dan inna tsofin nan ne masu surutu .... A daki baby ke tsokalata wai matar MB nace yau 'yan tsokalar ne sukaxo tace koma dai miye zansani muna Dan taba hira ta ce munat ina Neman alfarma a wurinki dafatan zakimin nace haba Angel dina koma miye indai baifi karfina ba xanyi tace baifi ba saidai in bazakiyi ba nace haba zanyi mana ta riqe hannuna tace Dan Allah ki amince da auren yaya na Mubeen nazaro ido nace ban ganeba tace kinsan Hajiya tazo wajen baba nemar aurenki wa .mubeen ne na tashi tsaye na dafa kirjina nace nashiga uku aure Kuma ta tashi ta dafa kafada na tace tabbas gaskiya ne abindayasa nake roqonkima Dan tace inhar baki aminceba shikenan bazata tursasa kiba ta hada Hanna yenta biyu tace plz angel marry my brother I promise you won't regret it na riqe hannunta baby bazaki gane bane inka auri mutumin da baya sonka wahala zaka sha tace mubeen baida wacce yakeso na zaro ido nace Simran fa tace to me she's dead ta Riga tayi aure shikanshi kusan shekara 8 be gantaba balle ma plz angel in aka tambayeki kice kin amince kinji nace No angel bazan iya miki alfarmar nanba Kuka ta fara hankalina ya tashi na fara bata hakuri.......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/29, 3:20 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ












24










  N P       
o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  P      " " $ $ & & * - 



Baba ya shigo falo suka gaisa da Hajiya ....tace Malam Ibrahim wajen ka nazo baba cikin girmamawa yace ai da baki zo ba kin aiko nisai naje tayi dariya tace malam kenan nida nake Neman alfarma yace Hajiya alfarma Kuma tace kwarai kuwa ....shiru ya biyo baya kamin tace wato malam Ibrahim tun ranar da naga Maimunatu nayaba da hankalinta Kuma nake kwadayin hada zuriya da ita na qara ji tashiga raina saboda shaquwarta da baby shine na yanke shawara indai ka amince inason hada maimunatu da Dana mubeen inhar ba wata matsala kenan .....baba yai shiru itako Inna tace Alhamdulillah ai Hajiya ba wata matsala dama ni tunda nazo banganta da kowa ba ai wannan abin alkhairi ne ...Hajiya tace a'a Inna qila akwai wadda takeso ko Kuma wadda shiyakeson hada ta da shi ...baba kan shiru yai bece komai ba can yace Hajiya gaskiya nayi farin ciki da wannan amma ki gafarta min Dan saina nemi ra'ayin ita gimbiya naji Dan banaso namata dole ....Inna tace haba Ibro wani ra'ayinta Kuma ai yadda Hajiya keda mutunci haka danta yake me Kuma za'a nema ....Hajiya tace a'a Inna alamari na aure sai a hankali sannan mubeen ba Dana na cikina bane Dan qanina ne uwa daya uba daya in kunason bincike akan shi yaron damu danginsa to mahaifin yarondai shine Alhaji Aliyu Abdullahi Waziri mu 'yan asalin garin Jama'are ne nan bauchi mahaifinmu shine wazirin Jama'are ada amma yanzu qaninshi ne akai ta nisa tace zaka iya bincike akan mu amma zanfi kowa farinciki idan ka amince dan maimunatu diya ce abar so kuma Insha Allah ba zakayi Dana Sani ba ... Hajiya idan har badamuwa inaso ki bani lokaci nai tunani akai tayi Murmushi ba komai malam duk hukuncin daka yanke zamuyi na'am dashi ta miqe nizan tafi inna tace dasauri haka bazaki tsaya muyi hiraba Inna zanzo wani lokacin ...to to madallah Allah bamu alkhairi tace amin ....
Leqo dakinmu tayi lokacin ina faman bawa baby hakuri tayi sallama na amsa tace baby zan wuce zaki tsaya ne da sauri ta miqe tace muje hajcy nidai duk jikina yayi sanyi . ..na dau hijabina nabi bayansu danko jirana batayiba ta fice ....lokacin dana fito na samu baby harta shiga mota Hajiya na shirin shiga nace Hajiya Mun gode da ziyara Allah yasaka da alkhairi tace amin tare da kamo hannuna duka biyu ta ce bazamu tursasa kiba amma muna fatan zaki karbi kokon baranmu saimunji daga gareku ta shiga driver yajasu nidai ina tsaye jikina ya mutu tabbas idan naqi amincewa da buqatan Hajiya tabbas nazama butulu to amma yazanyi rayuwa da mutumin da baya sona baya kallona da wata daraja Kuma ya ke tsananin son wata ....ina tsaye a wurin Khalil ya taba ni hey sis lafiya kina tsaye anan nayi Murmushi nace lafiya tare da shigewa gida.....


Ba wadda yamin maganan har dare nasan dama sai dare za'ayi meeting akai saidai babban damuwana baby taqi daukar wayana na kirata yafi sau talatin amma sai ta shareni tsorona kar saboda wannan zance zumunci dake tsakaninmu ya yanke yadda nakejin baby ko tasleemah damuka taso tare iyakaci ....haka naita hidiman gida amma ba walwala atare dani ....

Karfe tara baba yasa aka kirani jikin             " " " " # $ $ & & & & ( * * * , - - o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH #a ya fara bari bansan wani hukunci zai yanke ba dakyar na tsayar da nitsuwana na fita ....a falo suke shida Inna,umma,Anty,Khalil da Yaya jiki asanyaye naje nazauna kusa da Khalil ganin yadda na tsure yasa shi riqe hannuna yamin rada akunne relax sis I'm with you nidai sai addu'a nake azuciyata ....Baba ya yi gyaran murya ya fara jawabinshi da farko dai taron nan akanki ne gimbiya yau Hajiya Zainab ta sameni da maganar auren ki wadda hakan yabani mamaki saidai nace zanji daga gareki domin ni bazan tirsasa kiba inkin amince da auren danta sai in sanar dasu gobe .... nayi shiru Dan bansan mezance ba a yadda baba yake magana kamar shi bayason in amince inkuwa baba bayaso nima bazanso ba jin shirun yayi yawa baba yace kemuke saurare ...murya na rawa nace baba duk yadda kayi yayi daidai inna tace to kaji ai kanace dasonjin ra'ayinta gashi tace maka bata da zabi ai wannan abin alkhairi ne .....kin tabbata idan na amince ban takurakiba shiru nayi Dan jinayi kamar ina shirin saka kaina cikin wani qunci yasake tambayata nanma shiru yace to shikenan Allah yasa mu dace zaku iya tafiya .....kowa ya tashi bandani ina qudundune a wurin inaso nai Kuka amma hawaye na sun kafe ....tasowa yayi yazo ya rungumeni yanadan shafa bayana yace gimbiya idan mubeen da kanshi yazo Neman auren ki zanfi farin ciki amma yanzu da bansan ko yana sonkiba ko bayasonki inazan iya farin ciki banaso wani ya walaqanta minke ina miki sha'awar auren mijin dayakesonki sosai gimbiya shine burina hawaye ne suka fara fita daga idona tabbas baba yayi gaskiya idan na auri wadda bayasona wahala zanyi amma narasa meyasa nakejin zan iya auren mubeen ba ...baba nafada cikin muryar Kuka yadago yace menene nace bakaso na aura mubeen ko? Yayi dariya yace kinasonshi ne? Baba nafada tareda kaimai duka yace to ke gimbiya nasani ko kun shirya kanku lokacin daya daukeki a motarsa ai da gudu nabar falon ina rufe fiskata Dan kunya .......

Da qyar na iya bacci inata tunani tare da tuno kyakykyawan fiskar mubeen maganan shi da uwa uba qanshinshi ki nake kamar yau nafara ganinshi.....Da asuba naje gaida baba yacemin jiya harda gudu Ashe da gaske kenan kunsaita kanku najuya zantafi ya jawoni yazaunar dani yace jiya nayi istikhara akai Kuma naji nitsuwa da wannan al'amari karki damu 'yata haka yaita min nasiha kan zamantakewar aure gaba daya kunyar baban nawa nakeji......

Baba ya kira Hajiya yasanar da ita kan ya amince Inda ta nemi yabasu rana da magabatan mubeen zasu zo yace mata ranar lahdi daya kasance saura kwana uku kenan nan tai godiya ta kashe ...

Khalil kam komawa yayi kamar mara lafiya Dana tambayeshi yace bazaki gane ba inkinyi aure zanyi missing naki sosai shiyasa tun yanzu na fara kewarki nace haba bro yace oh kin dauka wasa ne ko nayi dariya nace aure ba mutuwa ba ai yace shikenan dai....

Hajiya na gama waya ta kira baby tasanar da ita lokacin tana school ihu ta dingayi tace Allah hajcy. Nah yeyeye tana Dan tsalle kamar wata yarinya hajcy saidare zan dawo daga school gidansu zan wuce Hajiya tace to sarkin zumudi saiki kame bakinki Dan ba yanzu nakeso asaniba tayi dariya tace karki damu hajiyatah.....

Ina wanki a tsakar gida ta shigo da gudu ta rungumeni tana tsalle dakyar na banbare jikina nace lafiya kuwa tace yes angel lafiyar ce ta kawo haka plz Hajiya tace kin amince is it for real na turo baki nace bakin qi daukar wayata ba tasake rungumeni sorry my angel bazan qara ba nace sure tace promise.......har wanki ta tayani ba yadda banyi ba akan ta bari tace wai yiwakai ne ranar kaman ta hadiyeni har umma Saida suka mata dariya intana wasu abin Inna kuwa taita biye mata suna tsokanata sai takwas na dare ta tafi bayan sungaisa da baba ......
Washe gari baba yaje yasanar da 'yan uwansa kan zancen aurena dayake dama akwai qannen babansu biyu a raye sai kawunshi qanin Inna ...... A gida kuwa umma sosai tamin nasiha tace incigaba da rokon Allah kan zabina idan shine mafi alkhairi sai naga anyishi cikin sauqi in kuwa bashiba ne zanga akasin haka .....kullum baby saita zo gidan mu daga .makaranta har dare kafin ta tafi ......


A bangaren- - - - . 2 3 3 3 3 4 5 5 6 6 6 7 7 7 8 穩o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH - - - 3 3 3 5 6 7 7 < < < <
= = = = = = = = = = =  Hajiya ta sanar da dad yadda sukayi shima yai farin ciki dakanshi yaje Jama'are yasanar da zancen tambayar auren mubeen ai ko 'yan uwa sunyi farin ciki yayinda wasu ke bakinciki da be kasance acikin yaransu mubeen ya zaba ba .....


Ranar lahdi tin da wuri muka gyara gida dama Munyi abin tarban baki na musanman cake, meatpie,sai dambun kaji da drinks da aka tanada masu sanyi.....nidai har ranar zuciyata tsoro nakeji jinake kamar a mafarki wai za azo tambayar aurena .....
Karfe sha daya sukazo kusan motoci goma ayadda Albashiru ke gulmanta min ......waxirin Jama'are, uncle Abubakar, da uncle Muhammad da dad sukazo sunkai
Awa daya kafin suka tafi abangarena kuma Kuma Baba da kawu musa da baffanshi daya suka tarbi bakin.....

Bayan sun tafi baba ke ce mana ai harsun kawo sadaki wai da sauri suke son bikin wadda sukace nanda wata daya amma mun yanke bayan babbar sallah da sati biyu wadda yai daidai da saura wata biyu da kwana sha takwas .....a hannuna baba yabani sadakina dubu ishirin Dan cewa yai abinda ya karba kenan Dan dubu Dari suka kawo nace mai ya riqe da kyar ya karba Kuma ..Kuka nayi sosai su Inna da khalil sai tsokanata suke wai amarya ni atunani nah bada wuri bane haka Ashe su da sauri sauri suke .....babban ma tashin hankali yadda bikinmu na hausa keda kashe kudi kuma nasan yanzu samun baba bakamar da bane....=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[9/3, 11:10 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ











25










Taqabbalallahu minna wa minkum ..... Barka da sallah 'yan uwa=.....








.= = = = = = N= P= R= T= V= X= Z= \= ^= `= b= d= = = = = = = = = = = > B D D D [ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  = = P= R= T= V= X= Z= \= ^= `= b= d= = = = = = = = = = D D T ......Baby ta kirani ta dinga tsokana ta wai amaryarmu tace zata zo amma sai dare dan suna da family meeting qarfe hudu duk kuwa akan batun bikin ne ayadda take gayamin a meeting din za'asanar da shi mubeen din nidai duk tsoro ya kamani ina tunanin idan yaki a mincewa yazanyi .....haka muka sha hira wadda duk akan mubeen ne kamin ta kashe wayar kan zataje ta shirya....

Falo ne na alfarma dan kuwa duk kayan jin dadi akwaishi babban falone sosai kujerun ciki farare ne sai labulaye dasuke light purple kuD D F H J L N P R T T T V X Z \ ^ ` 0a 2a 4a 6a b d f h h @h Bh j l n p o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH !san kome na falon farine ko light purple ....dad ne zaune kan keken kujerarsa ta masu matsalar kafa saidai ita wannan ba turata ake ba tana da keys ajikinta da ka iya juyashi miqar da shi qara gudu ko ragewa , Hajiya zainab na kujera kusada mom sai Hajiya khadija data kame a kujera ita kadai gefenta sury ce a qasa tana wasa da wayarta gefen su Hajiya kuwa mubeen ne da Baby suna Dan qus qus dinsu .....Dad ne ya katse shirun da addu'a bayan ya qare ya nisa yace dama na kira wannan taro ne Dan sanar daku abin alheri daya samemu gaba daya yayi shiru kamin yace Muhammad ya sanar dani cewa yasamu wata gayya ta wani aiki dazaije yayi a Seoul Kuma aikin in har yazama successful ba karamin daraja zai samu ba tafiyar shi ranar Alhamis me zuwa Dan haka muna addu'a Allah ya bada sa'a ya Kuma kaika lafiya ya dawo dakai lafiya gaba daya aka amsa da amin ...sannan na biyu yau nida 'yan uwana munje Mun nemawa Muhammad aure Kuma anbamu Dan har Mun biya sadaki falon ne yayi tsit yayinda mubeen ya kalli dad nashi dan tabbatar da gaske ne maganan dayakeji ko mafarkine saidai Ganin idon dad yasan ba wasa Hajiya tace Alhaji ban gane ba yaushe kuma haka ta faru da bamu da masaniya akai tana mai kallon tuhuma yace ee abinne yaxo da haka Dan haka aure dai ansa lokaci nanda wata biyu da kwana 18 Dan haka sai kowa ya zama cikin shiri yanzu kafin ka wuce can seoul kaje kugana da yarinyar Alhamdulillahi ma sati shida zakayi acan dan haka munan zamu cigaba da shiri kafin ka dawo xufa ne ya fara karyo masa duk da sanyi AC dake falon ...
Hajiya tace wacce yarinyar akanemawa nifa ina da shirina wa yaron nan tuntuni tana fada tana hararan Hajiya Babba dad yace to duk wani shirin ki kitsaida shi Dan yaya babba ta riga tamishi mata kuma har an bada sadaki dan haka Allah ya bawa kowa rabonshi Hajiya zatayi magana ya daga mata hannu ya isa haka khadija tayi shiru tana Girgiza kai .....sury ma de ranta ya baci toma waye aka nemawa MB ne lallai da sakel Dan ita plan dinta MB Ihsan zai aura itako ta aura yayanta Khalid saboda danshi ma take zaune a gidansu yama za ta iya hada ido da ihsan ta daure tace Hajiya babba kozamusan sunan antyn namu Kuma 'yar gidan waye ce ta fada tana Dan kumbura fiska Dan basa shiri da hajiyar... hajiya data gano bakin cikin abin take tace sunanta Maimunatu Kuma Ba kowa bace amma tana Sana'ar dinki wani kallon walaqanci Hajiya Khadija tamawa Hajiya babba tace Allah ya kiyaye sury ma abinda ta fada kenan amma a zuciyarta ...mom ce tayi Murmushi tace Allah yasanya alkhairi baby da sauri tace amin ......dad ne yace inba me magana kowa na iya tafiya shidai mubeen kasa tashi yayi yayinda sury ta qaraso wajenshi tariqe hannunsa tace do something bhai wai tailor aka hada ka da ita plz bhayya do something baby dake shirin tafiya dayake tuni Hajiya ta fita suna tataunawa da dad a waje tace to munafuka manya sunyi magana kinaso ki bata tanunata da yatsa keee banza kiyi a hankali wallahi ko Kuma na dauje ki a wurin boran Hajiya kawai baby tai dariya tace nagode amma dai nafi wacce ke bin namiji kamar solobiyo wai asota tir da wannan...zatayi magana mubeen yadaka musu tsawa dukkansu sukai shiru baby ta wuce ta fita gun Hajiya shikuwa yatashi yai bangarensa. .....


Kwantawa yayi akan lallausan gadonsa yana juyi shikadai sai tsaki yake to shi a ganinshi me ya tareT 2a 4a 6a >h @h Bh t t t fw hw jw lw zz |z h b d   wa Hajiya ne dazata nema mai mata shifa inba Simran ba baiga zai iya auran wata mace ba to ma wai tailor tunani ya fara kan ina yasan wata tailor can hankalin shi ya tuno mai maimunatu Telar mata aikuwa ya fara girgiza kai yana this can't be that local black girl no can sai yayi shiru yayi tsaki yace no Ganin hakan bazai ficceshi ba ya tashi ya bude fridge nashi ya dauko wata kwalba ya bude ya fara sha sai daya sha rabi ya ajiye Ya dauko laptop. Nashi ya bude ya kurawa kyakykyawan hoton Simran dake screen din ido yana hawaye .....


Hajiya na tsaye sai sintiri take a daki gaskiya bazai yiwu ba yaza ayi ma wai danta ya auri wata tailor lalle ma ita duk plan inta da yusra ta gama bautar kasa zata hadasu da mubeen to yanzu wannan mayyar ta bata shiri saidai bazai yiwuba tafita cikin sauri ....yadawo daga rakiyar yayarsa yana karatun Qur'an ta shigo ba ko sallama ....yadubeta yace haba khadija sallamar ma laifi ta miki da baza kiyitaba ta wane harareshi tace Alhaji magana dakayi dazu fa bazai yiwuba Dan gaskiya ni yusran yaya Imran na zaba ma yaron nan...yace to yanzu dai saikiyi hakuri yaya ta Riga tamai mata Kuma In Allah ya yarda ita zai aura ta wani riqe kugu tace this can't be possible yaza ai matan nan tahada ka da wata nayi hakuri na daure yanzu Kuma tazo tamin iko da dan da ni na haifa wai Dan qasqanci tailor ma tsabar rainin hankali aitana da 'ya'ya ga autanta saita aura mai tunda ita meson alaqa da qasqantattu ne idon Dad yai ja yace khadija yayartawa kikecewa haka Dan baki da hankali tace saime ita din waye kasan dai Niba tsararta bace kawai Dan ina auran qaninta tazo ta daga min hankali ehe yace wallahi Khadija albarkar 'ya'yanki kikeci da tuni na hakura dake inba .....bai qarasa ba ya riqe kirjinshi Dan wani zafi dayakeji yakasa maganap r t t t t t v dw fw hw jw lw x z xz zz |z | o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  Ganin haka tace barin kira maka sakina Dan bazan iyama komai ba Dan kaikajawa kanka tafita daga dakin ......


Sury kan kasa bacci tayi Daren ranar gashi tana hawa online taga baby ta posting a group na familynsu wai "Ina taya yayana mubeen murnan samun mata kamar angel dina maimunatu" akarshe akasa Allah ya nuna mana bikin su Maibeen=.... Cousins dinsu sai comments akeyi haushin abin yasata kashe wayar gaba daya . ......



Karfe bakwai driver ya sauke baby da kayanta taxo Dan kwana zatayi tare muka ci abincin dare take sanar dani MB zaije Seoul nace ina kenan tayi dariya tace baban birnin south Korea akan wani aiki duk ta sanar dani yadda sukayi saidai ta boyemin zancen hajiyarta data ki aminta ranar munsha hira sosai Dan duk likes and dislikes na MB data Sani ta gaya Mani sai kusan biyu muka kwanta .....

Karfe biyar yatashi nan qasa ya kwanta Dan ya bugu sosai kanshi ne ke saramai haka ya shiga toilet ya wanka ya dau ro alwala ya rama sallar maghrib da isha da ake binsa sannan yai asuba bayan ya yi axkar yatashi yadauke kwalbar giyar daya karasa ya sata abakar Leda ya gyara dakin Dan MB akwai tsabta kai tsaye falon dad yaje mom yasamu tana gyara falon bayansungaisa ya tambaya dad dinshi tacemai yakoma bacci Dan baiji dadiba yace Allah ya

Please Login or Register in order to submit comment