Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

beyiba nace dan Allah karka kara shan kayan maye Dan darajar mahaifinka dake cikin kasa yayi shiru kafin yace I promise ...na fita a dakin ina tafiya a hankali har nakai daki na fada katifata ina kuka....dama shine dalilin dayasa Khalil yaki jinin Isma'il ya rabbi wace irin soyayyace wannan bayan nikanwarsa ce tare mukasha nonon uwarshi........


Khalil ya koma misau wurin Inna amma gidan ba dadi kullum tunani na makarantar sa da aka katse koba komai shi namiji ne karatu shine gatansa haka muka zauna har aka fara registration na jamb tasleemah tacika tamin tayi nace mata karatu saidai a gidan Isma'il Dan bazan takura baba ba .....maganan da mukayi yasa nakira Khalil nace yacika jamb yace a'a nayita magiya harda kuka kafin ya yarda Dan cewa yayi tunda baba bayason karatunsa shi ya hakura ...ni na turamai kudin registration bawanda na fadawa dagashi saini aka yi jarrabawa dayake computer base ne kashe gari aka tura mai yasama 289 points ai nayita murna ranar har sallah godiya nayi da zan Sanar da baba sai na bari har sai yasama admission aikuwa cikin ikon Allah yasama BUK nayi farinciki sosai nace ya kawo admission letter din yace a'a shi bazai dawo bauchi ba saidai in baba ne yace ya dawo nayita bashi hakuri dakyar ya yadda washe gari ya taho gidan Anty Fatima yaje nasameshi a can na karba yarame sosai na dinga tsokanan shi wai shima yayi baki haka har yasa ki ransa Anty ta jinjina min da basirar da nayi amfani dashi tace in baba be yarda ba Khalil ya dawo wurinta zatayi mai komai ......


Da dare na nunawa umma admission din tayi farinciki sosai tayita samin albarka nace mata saura baba ya yadda t "$&(* Z`xz|~ace Allah yasa .... Nasama baba a dakinsa nace baba ina Neman alfarma yace gimbiya tah menene nayi kasa da murya nace baba mutum yana laifuffuka Kuma Allah ya yafemai, baba Kaine baban Khalil a yanzu da Kuma ko yaushe amma haka bazai taba canza cewa asalin mahaifinshi kaninka bane,baba Koran Khalil bai zama lallai ya gyaruba Kuma zai iyasama ya kara baci ne .......tarbiyarmu kana kokari akai Kuma Allah ya sheda saidai hana Khalil zuwa makaranta tauye hakkinsa ne Kuma Allah zai tambayeka, mahaifinshi bazaiji dadi ba, ko Khalil kana yawo dashi ko ina kamar Dan goye duk inda zakaje idan zai yi halin banza zaiyi tsakaninka dashi duk inda yake karinka mai addu'a ......Baba kayafema Khalil Dan Allah na rike kafarsa ina kuka ......shiru yayi sosai kamin yace tashi 'yata Allah ya miki albarka ya rungumeni yana zuba mini addu'a danan na fito da admission letter din na nuna mai har hawaye ya yi Dan yadda Allah ya wadata ni da basira haka ...da kansho ya kira Khalil yace yadawo gida yanzu tinda dama nace mai yana gidan Anty Fatima ....



Nasiha sosai baba ya yiwa Khalil randa zai wuce makaranta haka umma yaya Alhassan ma yamai Dan ya zo Hutu shima yana semester na karshe shima ya hada degree nashi ...... Da ya zo min sallama da daddaren kafin ranan ya ce mini I'll mis"$&(*ޢ
 *ۣo(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH s you a lot gimbiya Kuma ina godiya da dukkan kulawarki akaina, lokacin danake misau inna ta nutsar dani rayuwa sosai duk dabatasan dalilin shaye shaye na amma I really regret it all na barwa zuciyata soyayyarki and I'll cherish it forever duk da it's a forbidden love but I'll always keep it memorable everyday ya yi kissing goshina yace take care my princess......

Khalil ya tafi makaranta amma kullum sai ya min good morning da good night text nakan tura mai katin 200 duk sati duk da hana ni amma banfasawa haka indai nasama dinki sosai a watan zan turamai dan dubu daya ko biyu duk da baba da anty fatima na nasu kokarin .....first semester nashi yasama gp nashi 4.8 .....tasleemah tana ATBU amma day take dan tana taya mamanta dinki .....nima dinki Alhamdulilah dan ina samun costumers ba laifi ....... Wannan shine labari na har yau da Isma'il yace yafasa aurena ......

Muje zuwa=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/18, 7:38 PM]Maimunatu Telar Mata=ؙ
By
Azee cool=إ








14











Cigaban labari!!!
§ħƧȧʧ̧Χֿؿjl§ħƧȧʧ̧Χ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH 



Da asuba na tashi nayi sallah na ta shi su Ummita ma sukayi ina karatun Qur'ani wayana ya fara ringing dama ringing dinsa daban ne na karasa ayar danake na dauka wayar daga daya bangaren aka ce HAPPY BIRTHDAY MY ANGEL .....nace oh dama yaune, yace kutt U'una dama ko texts dina baki karanta ba nace sorry sweet bro ban duba wayan bane yace princess ya naji muryar ki kamar kinyi kuka na ce no bro mura ne yakamani yace ok Allah ya sawwaka nace amin muka Dan taba hira kamin nakashe na duba messages dina naga texts guda goma shatara na Khalil nayi dariya nace oh ni maimunatu duk na tabbatar da cika shekaru shatara kenan .....naga yaya KB ma ya turo min birthday wishes daga nan naga na Isma'il ko karantawa banyi ba na goge Dan naga kamar na hakuri ne ......bayan na kare karatu na na wuce dakin Baba na gaidashi yanayin idonshi ne ya tabbatar min da yayi kuka dama nasani duk ranar zagayowar haihuwata saiyayi kuka Dan ranar Allah ya karba ran masoyiyarshi ....addu'a yamin sosai yakuma min nasiha akan abin daya faru jiya yace gimbiya inaji ajikina Isma'il ba mijin ki bane akwai maisonki dayake zuwa nan kusa Dan jiya Dana yi addu'a na kwanta nayi mafarkin kina zaune a wani makeken gida kina Murmushi sai ga wani kyakykyawan saurayi yazo ya rungumeki ta baya kuna dariya amma banga fiskarshiba ....nayi dariya nace kai Baba bacci yayi dadi kenan harda mafarki shima dariyar yayi yace Allah ya tabbatar min da mafarkina naga gimbiyata a gidan miji kunya naji nafita da gudu yana min dariya .....Umma naje na gaisar kamin na gaida Anty lokacin shida da kwata na je na gyara falo da yake duk wacce ta kwana a dakin ita ke kula da daki da bayinsa Dan Dana shiga ma a gyare yake .......na je na wanke bayinmu nan na hada ruwan wanka dayake ba wuta naje na tada su Ummita dansuke wanke wanken safe kafin bakwai da rabi na gama hada abin karyawa dumame ne da kunu kowa yaci ya tafi makaranta ina wanke wanke Anty ma ta yi wa Umma Sallama ta wuce .....na kare nashiga bayi nayi wanka nazo na shafa mai nasaka rigar aiki na dama wata riga da wando na dinka su kala uku da hijabi me hannu specifically Dan zaman shago dayake akwai dinkin dazan karasa na Anty Fatima ....karfe takwas da rabi na cewa umma na shiga shago tace Allah ya bada sa'a Baba ma na shago na lekashi shima yamin addu'a na bude shago na karasa aikin karfe sha biyu na hada komai dayake bawani aikin kuma na harhadasu na shigo dashi gida nakai daki .....na fito nasama umma na shirin daura girkin rana shinkafa da wake da miya na tayata muka kare .......

Karfe hudu na sake wanka dama ni ka'ida ta sau biyu nake wanka a rana koda da sanyi ne nashiga na shafa mai da powder nasa lip gloss a lebena wata atamfa ta me ja da zanan flower green da baki nasa na dau jar hijabi iya gwiwa me hannu dayake ni duk hijabaina masu hannu nake dinkawa ......jakar kayan Anty na dauka da wayana na futo naja kofar mu dayake tuni su ummita sunwuce Islamiyya na yiwa umma sallama dama tuni na gaya mata zankaiwa Anty Fatima dinki na fito na leka shago naga Umar ne a gurin na tambayeshi baba yace bai dawo daga masallaci ba nace Kace mai na tafi gidan Anty fatima yace to .....
Keke napep na hau ta wuce dani, Dana je nasameta Zasu fita da mijinta na gaidasu tace gimbiya Dan Allah kishiga da kayan ciki ki bawa laure ta ajiyemin sannan Dan Allah in zaki tahjl o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  fi ki ce Habib ya rakaki gidan Haj.Zainab Munyi magana da ita akan tanason tela nace to na wuce ciki muka gaisa da Laure me aykin tane dayake Anty Fatima nurse ce Kuma tana da yara biyar nata uku na kishiyar ta data rasu tun kamin aurenta ina jinjina mata Dan gaskiya ta rike yaran tsakani da Allah babbar tana Boarding SS2 yanzu sai maza biyu kamin nata maza uku mata biyu ......

Mundan taba hira da Laure dayake yaran sun tafi makaranta Habib ma wai kansa ke ciwo beje ba .....biyar da rabi muka fito ina biye da Habib Dan shekara takwas har wani makeken gida a layin nasu tsakaninsu gida ukune kawai ni na buga gate din megadi ya leko ganin Habib yasa ya bude batare daya tambaya ba na shiga na risina na gaida shi yaji dadin hakan nace Baba Hajiya na nan yace min ee tana ciki Habib na zungura nace bazaka gaidashi ba yace ai Munyi fada tunda ranan cewa yayi ni ba abokinsa bane wai Dan na hau bishiya Kuma ma ya rankwasheni Megadi yayi dariya yace kaci albarkacin Addarka yanzu ma da bulala zan maka aikuwa ya ruga da gudu muka bishi da dariya .... A hankali na karasa kofar Dan tuni Habib ya shiga na bude kofar na tsaya ina sallama saidanayi sau biyar kamin naji wata murya me dadi ta amsa amsawar ma kaman ana roko amma ba a cemin komai ba kaman minti biyu saiga wata mata tasauko tana rike da hannun Habib ...tace kai ja irin yarone shine kabar Antin naka a bakin kofa shiko sai dariya yake matar tana karasowa tace bismillah 'yata shigo mana cikin sanyin jiki na karasa kusa da kujerar data zauna na tsugunna nace ina wuni Hajiya tabata rai tace tashi ki zauna 'yammata nace a'a nan ma yayi tace banason musu ki zauna na ce nagode kamin natashi na zauna ina wasa da gefen hijabina tace sannu da zuwa nace yawwa tace kai yaro jekacewa saude takawo ruwa inada bakuwa yace ba ba kuwa bace Antina ne yadda yayi maganar yasa Hajiya dariya nima nadan murmusa tace to naji ta kawowa Antin ka ruwa ya fita da gudu da alama yasan kan gidan sosai .....gaisawa muka sake yi Inda ta tambayeni lafiyar su Anty nace tana lafiya sunje ta'axiyyane tace Allah ya jikan musulmi nace amin saude ta kawomin ruwa me sanyi da lemon exotic da cake .....Nace hajiya dama Anty ne tace wai inzo kina neman me dinki tace ee medinkin Baby yayi tafiya kuma tanada dinki nima kuma zan bada nawa tace kina dinki ne nace ee murmushi tayi tace dinkin fa dayawa zaki iya nace Insha Allahu tace agida kikeyine nace a shagon kofargidanmu ne cikin mamaki tace kina zaman shago ne ko nakine nace shagonane babana keda shagon toba komai a ciki shine nasa kekena a shagon tace interesting ta girgiza kai tace barin kawo miki kala goma na baby da na wa biyar idan s
dinkin suka min sai na baki sauran nace to ....ta tashi ta haura sama na bita da kallo .....

Ringing din waya naji can aka dauka yaren danaji anayine yasa na leka ta inda nake ji ta wurin dining ne wani mutum da bayan sa kawai nake gani gashinsa baki ya kwanta har wuyanshi ya na sheki ....na dinga sauraren yadda yake magana cikin jin kai duk da bana jin yaren da alama dai wannan bawan Allah shi ya amsa sallamana Dana shigo dazu....ina ta kallon wurin ko zai juyo naga fiskarshi amma har yagama wayar be jiyoba naso na tabbatar koshidin Indian ne Dan yadda yake indiyanci ka dauka Dan can ne .....karan takalmin Hajiya danaji a stairs yasa na gyara zama na sunkuyadda kaina ta karaso da wata jaka me kyau a hannunta brown ta kamin a karaso na mike na karba jakan na karaso wajen danake na ajiye tace nagode .....ta miko min wata jotter tace akwai size dina Dana baby aciki sannan kayan baby sune goma nasama nawa biyar a kasa kimani Riga dazani uku sai siket biyu ita kuma baby biyar kiyi siket biyar kiyi dogon riga na karba jotter din nace nagode ta kalli kayan dake gabana tace haba 'yata ko ruwa baki sha ba nace zansha na tsiyaya ruwa a cup nasha tace wannan me kikayi kenan ko dai kunyana kikeji gara ma ki saki jiki ta mika min kudi ga wannan dubu biyarne kisaya kayan aiki inkin kawo seki fadi kudinki nace a'a kibari innayi zan fadi duka kudin ta ajiye kudin akan jakar tace ke sai kunya kamar bafulatanar daji nayi Murmushi tace barinzo wani kofa tayi inda Habib yashiga dazu ina jiran fitowanta naji wani kanshi ya bugi hanci na sosai kanshin ke ratsa jikina na dago Dan kallon inda kanshin ke fitowa aikuwa naganshi tsaye wurin stairs yana danna waya tundaga kafa nake kallonshi har sama jikinshi sanye da blue jeans da farar T-shirt an rubuta Be my love da blue a gaban rigan kafarshi sanye cikin blue sneakers na kura mai manyan idanuna saboda tsananin kama yake da indiyawa ni kan har a raina kallon Indian nake mishi tunda dazu naji yanayi .....kallon danake masa ne yasa shi tsarguwa ya dago eyes nashi masu rikitar da tunanin mace (should I say sexy eyes not enough heartcooling eyes=) kallon danake mai yasa ya daga min gira alamar lafiya kunya ya kamani nayi saurin sunkuyadda kaina yai Murmushi yacigaba da danna waya saiga Hajiya ta fito rike da Leda a hannunta Habib na binta a baya da sweet a hannunsa na mike nace Hajiya zamu wuce tace to nagode bani number ki nafara gayamata tana sawa a waya Dana kare tace yasunan kamin nace wani abu karab Habib yace Anty gimbiya tayi dariya tace to Dan Anty nima dariyar nayi ta mika min ledan natsugunna na karba nace nagode .....nace Habib zo mu wuce yace naki kicewa mommyna ina gidan kaka tsohuwa Hajiya tadan zungureshi tace nine tsohuwar ya kyalkyale da dariya ya koma ciki da gudu na bude baki ina kallon ikon Allah Hajiya tace kinga ki tafi abinki zansa akaishi gida anjuma nace to nafara kokarin hada kayan .......Hajiya tace MUBEEN won't you be a gentleman and help kallona yayi ya kalli hajiya"$&<>@BDFHJLNPR~ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH #r yace baga saude ba yafada cikin sakalci ......ta ja kunnenshi ya fara 'yar kara yana haba tsohuwa zaki cire min kunne fa cikin gwaran hausanshi.....dariya nafara a hankali ganin yadda yakeyi kamar yaro .....saida yace ok I'll help kafin ta sakemai kunne ya dauka ledar tayi Sauri tace not that one the bag ya dauka jakar yana kunkuni ni wallahi tsohuwar nan kinshiga min ido fa tace sekayi ai kuma and the bag to your car .....na dauka ledar muka bishi wurin ajiye motoci yanufa na tsaya nace Hajiya dakin barshima zan Tara napep tace a'a bana son musu muje ya kaiki gida ....muka karasa motar harya shiga na tsaya Inda inda Dan bansan ko gaba zan Shiga ba ko baya Hajiya ta budemin gaba nashiga inajin kirjina na dukan uku uku ta rufemin kofar tace mubeen banda gudu fa baikulata ba .....nace Hajiya na gode tayi Murmushi tace a sauka lafiya......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/22, 11:41 AM] =ؙMaimunatu Telar Mata=ؙ

By

Azee cool=إ










15








Baicemin komai ba ya nufa gate Baba maigadi ya bude manal$&>@BDFHJLNPR
 Z\dfhj o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH \fhj!!!(^(`(f(~(((((((( muka fita ........kaman bazai cemin komai ba sai ya ce sai ina .....yana fada a hankali ko duba Inda nake baiyiba murya na rawa nace du...tsin tan.....shi .... Ya juyo ya kalleni ya kauda kai yace dazu agaban tsohuwa kikai min dariya ko ......na zaro ido nace ni fah banyi dariya ba ...ya girgiza kai yace rubbish .....muka cigaba da tafiya ni ko cikina har wani kulululu yake fadi dan fargaba can ya playing wani Indian song yana binwakar nidai ba abin dana keji sai "teri galliyan" nakega sunan wakarne .....yadda yakeyi kamar shi ya rera wakar duk da niba ma'abociyar jin waka bane amma saina tsinci kaina dajin dadin wakar ....damuka iso angwar mu ni nake nuna mai har kofar gidanmu lokacin baba na kulle shago zaije sallar maghrib nace mai nanne gidan ya ja ya tsaya ko dubana bai yi ba na fara alamar bude kofa na kasa ya juyo ya kalleni yamin kallon 'yar qauye kawai na sunkuyad da Kai na ya sa hannu ya bude min lokacin da hannunsa yadan goga jikina naji wani shock ya kamani ..na fito mukayi ido hudu da Baba na ce ina wuni baba yace lafiya ya wuce na tsaya ina jiran mubeen ya fito ya bani kayan Hajiya saidanayi tsayuwar minti daya naga yafito zaibi bayan baba nace "kayan fa"bai kulani ba yabi bayan baba jikina ya fara rawa nace komai zaiyi oho na tsaya a wurin ina kallon ikon Allah har suka tsallaka titi na juya na shiga gida cikin sanyin jiki nasama Umma na faman soya doughnut na gaidata tace sannu da dawowa ya kika sama fatimar nace tana lafiya amma bamu zauna ba saboda nasamu zasu fita da baban Habib tace Allah ya kyauta nace amin na wuce dakinmu
....


Baba kuwa yana tafiya yaji ana mai sallama ya juya yaga mutumin da ya sauke gimbiya ne ya daure fiska tare da amsa sallamar mubeen yace dan Allah baba masallaci nake nema yace wurin zani nima yace Alhamdulillah suka jera baba a zuciyarshi yana waye wannan daya sauke gimbiya haka dai suka isa masallaci yayi alwala yashiga aka tada sallah ....daka idda ma tare suka fito suka jera dasuka iso wurin motar sa yace nagode baba ..Baba cikin jin dadi yace bakomai dan koba komai yasan yaron baya da girmarkai ....Umar dake zaune a dakalin shago yana tsura wa kyakykyawan saurayin dake magana da babanshi ido yaji ance dan uwa please come and help ya karasa wurinshi yana wage baki yace i'm here sir ya bude boot din motar ya fitar da jakar Hajiya yace kashiga da gidan nan ka bawa wata. Bakar yarinya mai dinki ya amsa yace to ya shiga gida da sauri harda tuntube shikuwa mubeen ya shiga motar sa ya kara wuta.....

Ina dakin umma nagama zayyana mata yadda mukayi da Hajiya tare da nuna mata tsarabar da ta bani samosa ne da cake da dambun nama sai exotic babba guda daya, tayi Allah yashi albarka mukaji sallamar umari ya shigo yana ajiye jakar yace haba Adda gimbiya kinada hadadden guy haka kika makalewa Isma'il wallahi kinyi kuskure ta harareshi tace saikayi Kuma Dan nema kabar mana wuri Dan Allah yayi dariya yace ai muzamu bada ke Wallahi sai wa Dan Indian nan yayi gaba yana dariya nakaimai duka yariga ya fita Umma tace meyake cewa ne nace kawaifa yaga Dan hajiyan dayakawoni ne yake min iyashege tace to Allah yasa dinkin yayi musu yadda sukeso nace amin na dauka jakar nayi daki ......saidanayi sallar isha nace nadau wayata inkira Anty Fatima na mata godiya nasanarda ita yadda mukayi da Hajiya waya tace daukeni naduba duk dakin bawaya nace konakai dakin umma naje naduba amma babu haka na dauka wayar umma nafara kiran numberna saidai har sau uku ba a dauka ba nace kila na bari a gidan hajiya da haka na hakura nace gobe zan tambayi Anty fatima ko an kaimata....

Da baba ya kulle shago karfe goma ya shigo ciki yana cin abinci umma ta sanardashi yadda mukayi da Hajiya da Kuma waye mubeen Dan dama yana jira ne yaci abinci ya tambayi waye wadda ya sauke ni, data gama gaya mashi yace to Allah ya bada sa'a umma tace amin ....


M!"$&( ((.(\(^(`(d(f(|(~((((((((((((((((((((* o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH "ubeen kuwa yana tafiya yaji ringing din waya ba irin tashiba ya juyo yaga wata tsohuwar waya akan kujera yayi tsaki yace very local ..ya nufa gida yana isa ya fito sai rufe kofar yasakejin wayar na ringing ya ce shit ya dauko wayar yace gaskiya bazan iya maida wayar ba sai gobe ya dauka wayar da tasa Ipad din ya nufi gida ......yana shiga ya ga babbar falon yamai duhu badai rashin wuta bane to me ya faru yana kokarin kunna torchlight ne yaga haske ya cika falon gaba dayansu suka hada baki SURPRISE!!!!=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/24, 7:46 AM] Maimunatu Telar mata=ؙ

By
Azee cool=إ









16








Ya zaro ido ganin gaba daya 'yan gidan suna tsaye kowa yasha ado har da masu aiki ba wani hadadden cake da yasha icing da light blue and white color ....((((((((((((66j;rKtKvKSSSZ[ \"\Cikin wani salo na janhankali Sury ta karaso ta rungumeshi tace happy birthday bhai yayi dariya yace indeed a surprise ....ya karasa wajen cake din da aka yi rubutu na alfarma asamansa an rubuta MUBEEN @32 ya kashe wutan akasa tafi ana mai happy birthda*,.02466668:h;j;<>@B󩩩o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH y ......ya yanka cake din ya fara bawa Hajiya Khadija kafin yasawa mom a baki sai kannensa Sury da Diyya .....nan fa kowa ya fara bashi gifts daganan akasaki kida zokuga yadda mubeen ya ke nuna bajintarsa a wurin .....karshe su mom sama suka hau suka barsu yayinda matan suka dage sai ya koya musu sabon dance step nashi haka kuwa akayi sai wajen 10 taro ya watse friends din su sury suka wuce gida .....a gajiye ya shiga dakin nashi bai wuce ko inaba sai bathroom ya sakar ma kanshi hot shower ya fito sanye da bathrobe milk color ya zauna gaban mirror yasha fa mai daya gama ya saka pyjamas nashi dark blue ya kwanta tunowa da cewa baiyi sallar isha ba yasashi ya mike zumbur ya shiga bayin yayo alwala ..daga nan yayi sallah ya fada gado wayanshi ya dauko ya kura wa hoton dake kan screen din ido yafi minti biyar kamin ya sunbaci hoton yace Good night Simran ....ya kwanta .

Karfe uku da rabi wayar gimbiya ya fara kara dakyar yakai hannunshi kan wayar dake kan bedside wardrobe nashi ya katse alarm din saidai karfe hudu Kuma wani yasake bugawa shima ya katse shi aikuwa hudu da rabi wani yasake bugawa wani ihu yayi tare da tashi daga gadon yadau wayar yafara kokarin cire alarm din saidai ya kasa Dan baisaba da karamar wayaba haka ya hakura ya tashi ya daure alwala yai raka'atanil fajr tare da yin azkar har aka kira asuba ya tashi yayi Dan bacci daya keji ya hanashi fita masallaci ...yana idda wa ya hau kan lallausan gadonsa sai bacci ......
Karfe takwas da rabi wayar ta fara kara ya dauka yakai kunne cikin maganan bacci yace waye ne daga daya bangaren akace gimbiya nake nema Hajiya Zainab ce jin ance Hajiya Zainab yasashi mikewa yace tsohuwa ina kwana ...Mubeen ta kira da mamaki yace yes a wani dalilin karikewa 'yar mutane waya ...cikin sakalci yace wallahi Hajiya wayan nan ta hanani bacci waccar bakar yarinyar ta manta wayarta a motana saina shigo dashi daki duk bayan minti talatin sai alarm ya buga har asubayi tun karfe uku ...dariya ta yi mai isarta kamin tace ja'iri kawai maganinka ai yanzu dai ka kaiwa 'yar mutane waya inason magana da ita ya marairaice murya yace not now Hajiya Babba sai da rana ....kut....lallai mubeen ka rika ta fada gamida kashe wayar .....salati yayi tare da mika kamin ya wuce toilet wanka yayi daya dau minti 20 kamin ya fito ya shafa mai ya fesa wani body spray ya dauko wani jar t-shirt nashi da bakin jeans yasaka yasaka wasu sneakers mai ja da baki kirar adidas ya fesa turare kala uku yasanya agogo na gold ya zura azurfanshi a yatsa ya dauka wayoyinshi ya sauko Falon kasa kai tsaye ya je yazauna a

Please Login or Register in order to submit comment