Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uku ne aciki na bar dubu sha uku yanzu haka baba kasan na Dade ina dinki fa ga Kuma Dan kudi danake samu na kyauta tunda nake magana yake hawaye har nakare ya rungumeni ya ma rasa me zaice mini sai hawaye nace baba kayi hakuri Dan Allah da ina da adana sosai da kudin yafi haka da kyar ya tsaida hawayen yace kira mini ummanku da halimatu na tashi na fita ....ba a Dade ba nadawo nace suna zuwa na zauna a kasa kusa da Khalil umma ta fara shigo wa sai daga bayan Anty ta shigo suka zauna a kujera ya fara dacewa lokacin da gimbiya ta nace zata koya dinki ko kadan banji dadi ba amma yau gashi dubu Dari da hamsin ta bani halaliyarta ne ya mika wa umma ta kalla ta mikawa Anty itama ta kalla da mamaki a fuskarta yace Allah ya miki albarka gimbiya yayita zuba min addu'o'i umma ma ta min wannan karan har Anty ta yaba abin da nayi ....

kafin sati biyu an gyara gidanmu sosai saidai shago ba kaya da kudin daya rage da bashi baba ya sake saro kaya saidai wannan karan ba yawa Dan shago daya akasa Kuma ba wani yawa umma ta kara hannu a Sana'ar ta abin mamaki Anty ta na sa almajiri ya dauka mata har makaranta datake koyarwa ta sayar .....sosai baba yaji dadi Dan koba komai iyalenshi suna rufa mai asiri ....


Ganin daya shagon ba komai yasa na je nasama yaya KB a shago bayan mungaisa yace 'yan mata lafiya da tsakar rana0 v$&(*,.0 haka nace Abban sadiq Dan Allah shawara nazo nema yace to ina zuwa ya cewa yaran shagon shi su Dan bamu ware suka fita ya ce inajinki gimbiyata na nanata a raina gimbiyata ...na yi sauri nakauda tunanin nace Abban sadiq dama inaso in kama shago ne in fara dinki a shago kamar ka ai kuwa dariya ya fara harda kyakykyatawa nace yada dariya aikuwa kamar nakara tunzurashi gimbiya shago ya cigaba da dariya ai kuwa na fashe da kuka nace bafa karuwanci nace zan fara ba kake min dariya ai ganin hawaye a idona hankalinshi ya tashi ya iso Inda nake zaune ya tsugunna ya sa hannunsa ya fara goge min hawaye yace Dan Allah kiyi hakuri da wasa nake fa kidaina zubarda hawayenki masu tsada Dan Allah na tuba ya ce ya kama kunnuwanshi guda biyu nace to shikenan ya rike hannuna  
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~duka biyu yana ganin dogayen yatsuna da yasha Jan lalle yace a ina kike son shagon ganin yaki sake hannun nawa nace yaya yannuna oh sorry ya fada yana Sosa kai ya je ya zauna a kujeran kusa da kekensa yace gimbiya a ina kikeson shagon ko da nawa kikeso zan bar miki na girgiza kai nace ba ma nisa daya shagon baba ne naga ba komai a ciki Kuma idan ina son insamu aiki sosai saidai in na fito da kekena yaya kana ganin baba zai yarda Kuma hakan yayi ko akwai matsala ... Ya girgiza kai yace matsala daya ce mutane Zasu sa miki ido Kuma ana gulmarki kinsan mu hausawa nace ni wannan ba damuwata bane indai baba ya yarda ba ruwana da kowa ya yi Murmushi yace zaima yarda Insha Allah nace nagode yaya barin tafi yace to tsaya barina kaiki nace a'a Abban sadiq ba kana aiki ba yace ba wani da Isma'il ne ai zaki yarda na ce yaya bafa haka bane yace to ya nene nace Allah yaya akwai inda zanje ne yace gidansu Isma'il ko yadda yayi maganan ranshi a bace nace a'a railway zanje gidansu Umaima kawata da muka yi koyon dinki da ita yace to naji gashi to ki hau keke nace a'a yace Allah ya kiyaye ganin ya hade rai nace to nagode na dauka dari biyar din a kan kekensa sai sannnan yayi Murmushi yace barin rakaki .......
[8/16, 5:35 PM]Maimunatu Telar Mata=ؙ
By
Azee cool=إ










"$&(*,. o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  11







Da dare nayiwa Abba maganan shago yace min a'a nayi nayi dashi yace bazai barni ba haka na hakura raina be so ba ....na kira Isma'il ina gaya mishi shima cemin yayi a'a bai yarda ba na rasa ya zanyi inyi convincing din baba ya b02 :armin shagon ....haka na hakura da yake ankusa Babbar sallah na Dan sama dinki inayi wata rana baba ya shigo ya ganni a tsakar gida ina kan keke namai sannu da zuwa ya amsa min ganin be shiga ciki ba nadaga ido na kalleshi naga ni yake kallo nace baba in dauko kujera ne ya ce min a'a ya shiga ciki bai ce komai ba washe gari Baba ya kirani ya bani key na karba nace baba na mene yace na shago ne na yarda kisa kekenki aciki nan nafara murna nace nagode babana na tashi nayi dakin umma na sanarda ita yadda bata nuna mamakiba yasa nasan sun riga sunyi maganan da ita nasiha tamin sosai na tashi na tafi dayake anty batanan taje misau an musu rasuwa na dau waya na kira khalil na gaya masa shima yayi murna yayita tsokanata wai tailor maimunatu muka sha hira dashi na kashe wayan dayake a gwallameji yake sai weekend ya ke zuwa gida, yaya kb na kira shima na sanar dashi ya min murna sosai yace zaizo yaga shago nace sai yazo na kira ismail be dauka ba dan haka namai text aikuwa bayan maghrib ina karatun qur'ani ya kira ni yafara min fada wai ya zankama shago kamar namiji nace mai a kofar gidanmu ne fa yace and so ganin yana so ya bata min rai na kashe wayar ya Kuma kira ban dauka ba ..... Daga baya yamin text wai nayi hakuri da safe nida Umari muka share shagon na sa room freshner da turaren wuta yana ta kanshi muka sa leda kamin ya tayani fitar da keke da kujera ta ... nan nacewa baba zan sayo labule shi ya bani kudin Duk dana ina dashi labule me sharashar na daya umari ya samin na ki ra baba yamin addu'a umma ma ta zo tagani tasa albarka ......da yamma yaya KB shima yazo yagani na kira tasleemah da umaimah na sanar dasu suma sukace Zasu zo ganin shago ban fara aiki a shagon ba sai washe gari daya kasance jumma'ah karfe tara na fita na fara aiki aikuwa duk wanda yazo wurin baba sayan abu sai yayi gulmar shagon niko ko a jikina tinda bamai shigo mini ya tare ni da maganan ....da yamma khalil yazo gida ai nasha tsokana har saida yaga na fara hawaye ya barni .....ran asabat da safe ina wanke kayan umma da na sauran yaran dan ni ban taba ban banta yaran umma dana anty ba ....khalil ya ce insa hijabi infuto waje naga ikon Allah ai da sauri na dau hijabi nayi waje a kofar shagona na ganshi nace meye hakan zaka wani katse mini aiki ina surprise din ya yi dariya yace rufe idonki na ce meye hakan yace haba 'yar baka rufe mana na turo baki na rufe idon yayi dariya ya sa hannu ya daga kaina ina kallon saman shagon yace bude idonki na bude manyan idanuna a hankali na kafesu akan rubutun saman shagon da akayi da siga mai kyau na karanta a fili "MAIMUNATU TELAR MATA" na fara dariya na kaimai duka kaiko shima dariyar yayi yace ko insa gimbiya ne nace hakama yayi .......


Aiki kan inasamu ba laifi duk da babbar sallace sedana sama dubu ishirin da biyu na bawa baba dubu shirin nasa dubu 
    o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH biyu a account dina nasha addu'o'i sosai a wurinshi ......'yan gulma har gida suke zuwa su ma ummana magana wai ta barni nakama shago kamar arniya bata kulasu suyi mita su fita subar mata gida ......
Washe garin Sallah Ismail yazo da yamma da yake mun kare aikin nama tunda safe dan wannan karan rago da taure aka yanka mana sabanin da da akwai wadata sosai na mishi tarba me kyau Dan dama nasan da zuwansa na kawo mishi meat pie da doughnut da zobo me sanyi da mukayi da soyayyan nama dan bamuyi dambu ba yaci kadan ya bari dayake baba a ranar ta tafi misau gaisuwar sallah munsha hira dashi sosai da zai tafi na hado mai snacks din da kayan tsaraba wa kannenshi na raka shi har wajen mashin dinsa muna sallama khalil yazo zai shiga gida nace khalil ga ismail ku gaisa wani harara yamin ya ja tsaki ya shiga gida nace wa Ismail dan Allah kayi hakuri ranshi ne a bace yace gimbiya albarkar ki yake ci badan haka ba wallahi saina jimasa ciwo nayi ta bashi hakuri har ya tafi ....
Na shiga gida na nunawa umma turaren daya kawo mani tace in nuna wa anty dama nasan hakan zatace Dan umma bata so muna banbanta tsakaninsu ....

Bayan na nunawa anty da zumudi na nayi dakinsu Khalil nayi sallama na shiga a kwance na sameshi nace Dan uwa lafiya kuwa kake kwance haka bai kula ni ba nace Dan Allah Khalil bana jin dadin abin da kake yiwa Isma'il fa kasan sirikinka ne shiru baice komai ba nace tashi kaga turaren daya kawomin ina kokarin daga shi aikuwa ya tashi ya karba turaren ya maka da kasa ya fashe nace Khalil lafiyanka kuwa ya shako wuyana na tsorata sosai ganin yadda idanunsa suka canja kala yace sai akayi me Dan ya baki turare nace ba turare ba ko kamfanin turaren ya baki ina ruwana meye hafina dashi ee yafara jijjigani karki kuskura kisake min magananshi karki kara kiran sunanshi agabana Dan zan iya kasheshi zan kasheshi nace ... Ya sakeni da gudu nabar dakin ina kuka .......na dade adaki ina jin maganganunsa namin echo a kunne to meye matsalar khalil da ismail ne ....me yasa meshi haka na dinga jinjina abinda ya faru har aka kira maghrib......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/17, 1:33 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ








12









Bayan sallar Isha na kira Isma'il na mai godiya muka Dan taba hira na kashe wayan kiran yaya KB ne ya Kuma shigowa ya min barka "$&o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH ///:5<5>5OOXXXn[[[[[[ da sallah nace mai na yaushe Kuma sallah ai jiya ne yace mini wannan na musamman ne nace naji yace barka da sallanshi nace sai yazo yayi dariya yace gobe zamuzo mu gaida umma nace Allah ya kawoku lafiya mukayi sallama .....kwantawa nayi Dan nagaji saidai ban iya bacci ba Dan tunanin maganan Khalil nake to a wani dalilin yake jin haushin Isma'il duk tunani na ban gano komai ba Dan nasan bazai zama kishi ba tunda tsakanina dashi ba aure nono daya muka sha to meye matsalar na yita tunani har bacci yayi gaba dani ....ina cikin bacci naji ana shafa fiska ta na bude idanuna a hankali dakin ba haske amma yakunna torchlight na wayar sa,na tashi da sauri nace lafiya ya kama hannuna duka biyu sai a lokacin naga hannunshi daya a daure nace Subhanallah Khalil a ina kaji wannan ciwon ya ce relax princess, ya dauko turare sak irin wanda Isma'il ya kawomin yace gashi fatan na fita hakkinki na ki karba nace cewa nayi ka biyani ne bazan karba ba ni kasanar dani matsalar ka da Isma'il me yasa Kace zaka iya kashe shi yayi Murmushi yace bazakiso kiji dalilin ba nace zanso mana bana jin dadin abin da kake mai, Dan Allah ka daina ya ce bazan iyaba nace kodan farin cikina ya yi shiru yace to me he does not exist Dan haka karki kara min tadi akanshi nikuma bazan ko daga kai na kalli inda yake ba nace to amma .....yasa hannu ya rufe bakina alamar baisonji yace is ok sweet dama nazo ne nace miki I'm sorry for wat I did earlier ki yi hakuri I've never wanted to hurt you is just that I'm not my self ne shiyasa naja hancin shi nace you scared me don't ever do that to me again yace Insha Allah, sai da safe nace mai yace rufe idon ki tukunna na ce meye Kuma yace kede ki rufe na rufe idona me zanji bakinshi yakai kunnena yace good night angel yamin kiss a hankali a wuyana na yi ajiyar zuciya na bude ido Murmushi yamin ya juya ya tafi kasa komai nayi Dan ban gane ma'anar abin da yaminba me yake nufi goodnight kiss nayi ta tunani har karfe uku kafin bacci ya daukeni ........


Bayan sallah da kwana biyar Isma'il yaxo min sallama akan kashe gari zai koma bayan mundanyi hira narakashi kofar gida daidainan Khalil yafito daga shago zai shiga gida banyi gigin mai magana ba Dan karya jamun fitina baice komai ba yashiga gidan ......Dana shiga gida naganshi ya fito da jakarshi ta makaranta nace Khalil inazakaje bai kulani ba yayi waje narasa duk ranar da Khalil yaga Isma'il sai ranshi ya baci .....to ina zaije yace min sai Monday zai koma school Kuma yau Sunday na shiga na tambayi umma ina Khalil zaije tace be gaya miki ba nace ee naga fitarsane lokacin ina tare da Isma'il tace wai yanada test karfe bakwai gobe shiyasa zaije yayi karatu nace Allah ya bada sa'a amma ni nasan badan haka bane ....


Na shiga daki na kira numbarsa yakai saugoma amma yaki dauka nace can ta matse maka aixaka zo kasameni ....can muna kallo da dare irin takwas din nan aka kirani naga sabuwar number ne na dauka akayi sallama na amsa naji ance Dan Allah .maimunatu ne nace ee yace Yusuf ne nace wani Yusuf yace abokin Khalil ne na tashi nai waje dankar umma taji me za ac68:<>@BDFHJLNOOOPRTVXXXXXZl[n[[[[[[[[[ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH #e hankalinta ya tashi Dan na dauka za ace wani abu yasameshi aikuwa hakane yace maimunatu Khalil yasha kwaya tamai yawa ne sai hauka yake mun rasa yazamuyi dashi gashi yaki bari a kaishi clinic yanzu haka mun kulleshi a daki ne banaso na kira baba ciwonshi ya tashi saisa na kiraki tunda yaya Alhassan bayanan Kuma sai sunanki yake kira nace ina zuwa nayi sauri nayi daki nasa hijab na dauka kudi naje nasama umma nace mata tasleemah ba lafiya mamanta takirani ganin yadda na rude yasa tace inje amma kar na Dade Allah ya bata lafiya na fita harda gudu na ko baba banwa magana ba dake shago na fita nayi hanyar gidansu tasleemah kamin natara mashin nace mai gwallameji. gudu yake dani sosai amma ko a jikina nidai in isa lafiya ne fatana .....dayake nasan lodge nasu Dan randa ya kaikaya ni narakashi ....dana sauka na kira numbar Yusuf din ya dauka ya fito ya sameni nace ina yake ya kaini dakin ya bude ga mutane sun taru sosai anagulma muka shiga dakin nida shi na tadda shi yana kwance ga dakin yayi kacakaca ga kwalaben syrups dayawa a wurin na karasa inda yake na jawoshi jikina ina kuka dakyar ya bude idonsa da ya kada yayi jaa har saidana tsorata yayi Murmushi ya rufe su Kuma na fara jijjigashi ina ka tashi Dan Allah Khalil ......yusuf yace bari mukaishi medical na school nace to muka daga shi yana tangal tangal muka fita dashi wasu maza suka taimaka aka sa shi a napep muka kaishi medical ......a can na kira yaya KB nace Dan Allah yazo medical na poly Khalil ba lafiya amma karya fadawa kowa .......baifi 20 minutes ba ya iso lokacin nurse din ya masa allura ya far fado yayita amai daga baya bacci ya daukeshi ..... Da yaya KB yazo ya tambayi me ya faru na sanar dashi yace dama Khalil na shaye shaye ne nace bansani ba ya kira Yusuf yana tambayanshi Yusuf abokin Khalil ne anguwarmu daya Kuma lodge dinsu daya saidai dakinsu daban .....Yusuf yace gaskiya tunda yana suspecting haka Dan roommate nashi nayi ai kuwa na fara kuka Sosai kaman raina zai fita yaya KB ya dinga lallashina da kyar nayi shiru ..........har sha daya kafin ya farka amma har lokacin kwayar bata gama sake shiba kiran da matar yaya tayine ya ankarar dani na duba agogon wayana naga 55 missed calls duk na baba nace nashiga uku gashi karya nayi na fito gashi bana so baba yasan halin da Khalil ke ciki .....na cewa yaya KB mu tafi tunda ya farka Kuma Yusuf yace zai kwana dashi..... Ko magana banyiwa Khalil ba banda hawaye dake fitowa daga idona ,yaya KB yabawa Yusuf dubu daya in case akwai bukatan kudi ya Kuma amshi numbarsa muka tafi ....a hanya yace amma baba yasan nan kikazo nace mai a'a yace mekikace da zakizo na gaya masa karyar danayi ya ce to Allah yasa mu dace nace amin........

Da muka isa kofar gidanmu baba yana zaune akan benchi yayi tagumi na sauka akan mashin din na karasa wajensa cikin in' i'na nace ba.....ba banji komai ba sai saukar mari daya gigitani wani Marin yasake kaimin ya daga hannu zaisake yaya KB ya rike hannun shi yana baba kayi hakuri kasauraremu Dan Allah karka yanke hukunci .....ya kalleni da jajayen idanunsa yace bace min da gani nayi niyyar shiga gida ya jawoni ya tunkuda ni kafin nakai kasa yaya KB ya rikeni ina kuka sosai baba ya wuce ya shiga gida ya kullo kofa ba irin bugu da magiyar da yaya baiyiba amma baba yaki bude kofar daga karshe yace inzo muje gidansa nace a'a zanzauna a bakin kofa ya ja hannuna yace bana son musu ......da muka Isa gidansa kuwa har lokacin kuka nake ya kira matarsa ta bude kofan ganinmu tare yasa taja tsaki ta juya ta shige daki ...yana mata magana tayi banza dashi, ya bita daki bansan me yace mataba ya fito ya bude daya dakin yace inshiga na girgiza kai nace Abban sadiq zan kwana anan yace bai yarda ba nace inbazan kwana a falonka ba nahakura zan nemi wani wurin kwanan ganin na doge yasa ya fitomin da pillow da bargo yamin saida safe ya shiga dakinsa .....banji komai a raina ba na abin da Anty sajida tayi dankonine bazan ji dadiba .......


Kwanciya kawai nayi amma ko bacci kodaya bezo ba inata tunani har asuba na tashi na eba ruwa na shiga bandaki dayake nasan kangidan nayi alwala na zo nafara sallah ina sallah yaya yazo ya wuce ya tafi masallaci daya dawo yasameni akasa ina addu'a fatana kar ciwon baba yatashi Dan abindanake gudu kenan yasa ban sanar da umma gaskiya ba .......
[8/17, 1:33 PM] Maimunatu Telar Mata=ؙ
By
Azee cool=إ






[[[[[[\```````` `"`$`&`(`bdf.f0fhjlnprrr o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  [[[[[`````` `"`$`&`(`0frrrww 13










Dana gama addu'a na gaida shi yace ya kwanan bakunta nace Alhamdulillah yace gaskiya gimbiya baba bazai yarda da duk abinda zamu gaya ba saidai mun gaya mai gaskiyar lamari ki kwantar da hankalin ki in sha Allah komai zaizo da sauki nace amma yaya ranshi zai baci sosai yace hakane amma in karya ne bayan baba da mukayi wa laifi harda Ubangijin mu nace to yace Bari ki karya sai mu tafi nace yaya muje kawai ya ce to ina zuwa Dan in ya takuramin ma baci zanyi ba ya je ya dauka key din mashin din muka fita karfe shida darabi muka Isa gidanmu tare muka shiga Dan kofar a bude take dakin umma yayi sallama amma shiru Aisha ta fito ta gaida mu tace umma na dakin baba nace Barin shiga yace mini a'a shizai shiga falo ya shiga yai sallama umma ta amsa daga daki tace
Ana zuwa Dan ta gane mai sallamar ta fito idonta duk a kumbure alamar itama tayi kuka suka gaisa yace umma Dan Allah ki bawa baba hakuri ya sauraremu wallahi ba abinda kuke tunani bane dakyar ta yadda ta Shiga dakin kusan minti shabiyar kafin suka fito tare tana tallafa mai dagani jikinshi ba lafiya ......bayan ya zauna yace nabaka minti biyar ka fadi meke tafe dakai ...yaya ya kara rusunawa akasa yace da farko baba kai hakuri maimunatu ta muku karya bawai Dan ta bakanta muku tayi hakaba saidan fargabar mezai faru inkunsan gaskiyar ya zayyane musu abinda ya faru tindaga farko ...salati umma ta fara yi shikuma baba baice komai ba can yace ina gimbiyar take yace tana tsakar gida ce mata ta shigo ya fito ya ce in shigo jikina a sanyaye na bishi na zauna agefen umma da taketa ajiyar zuciya yace gimbiya nadago ido na kalleshi har ya Dan fada kadan ....bai kamata kirika irin tunani hakaba kinsan cewa ko ma menene ya faru ni a matsayina na babba zansan yadda zan daukeshi .....fada yamin sosai kamin yace ina Khalil din nace yana clinic na school nasu yace barin yi wanka muje can .....na fita nima Dan kintsa jikina karfe takwas da kwata muka isa mashin din yaya na hau baba Kuma da Alfarouq .....munsamu an sallamesu Zasu tafi kenan muka isa saidai har lokacin jikinshi ba kwari yana ganinmu yasha jinin jikinsa ....Yusuf ya gaida shi ya amsa yace yamai jiki yace da sauki sunma ce mutafi ya kalli Khalil ya girgiza kai yace karfe biyu na rana tamaka a gida dakai da duk wani abu naka daka mallaka a nan Dan wallahi bakai ba wannan makaranta Kuma indai inada iko dakai ya juya yatafi ko mu baki
Jira ba ....

Kuka Khalil keyi har muka Isa lodge dinsu muka tayashi kwashe kayansa akeke napep muka dawo bayan nasauka a mashin din yaya yace zai wuce nacrrrrtvwwwxz|~磣o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH emai na gode yace don't mention I'll do anything for you , nace yaya ka bawa anty sajida hakuri Dan Allah yace ba ruwanki da ita ya tafi yana Murmushi nima nashiga a zuciyata ina cewa dama ba ruwana tsakanin miji da mata sai Allah .....

Na shiga gida nasama umma tasa Khalil agaba tana mai fada bantaba ganin umma haka ba sai yau da kyar tayi shiru shiko ko uffan be ceba da yamma baba ya taramu yace gobe Khalil ya koma misau har sai ya nemeshi ba me cewa uffan Dan baba ya riga ya rantse Khalil bazai koma poly ba ..... Da dare na je nasama Khalil na hada kayanshi nace meyasa ka fara shaye shaye nasan bahaka kake ba da me yasa kake son zama abinda bai dace da kaiba ko uffan bacemin ba ya cigaba da abinda yake Ganin yayi banza dani naje na rike hannunsa nace please sweet bro kagayamin matsalar ka Dan Allah meyakaika ga shaye shaye meye zaisa ka fara gurbata tarbiyarka da lafiyarka hawaye nagani a idonsa nidinma hawayen nakeyi ganin naki sakeshi yayi aiki yasa shi kallona sosai yace nasan baki da maganin matsala ta Dan haka sanar dake bayada amfani ...nace atleast try and tell me ya yi Murmushi yace kalli idona U'una na dago na kalleshi yace me kika gani a ciki nace tsoro ya girgiza kai yace No gimbiya soyayyace ba tsoro ba ina sonki gimbiya , ina matukar sonki duk lokacin Dana ganki da Isma'il sainaji kaman nayi hauka ina kishinki hannu nasa na rufe bakinshi ina hawaye nace kasan me kake cewa kwayar bata sakeka bane ka daina fadin maganganun nan Dan Allah ya cire hannuna yace duk lokacin Dana tuna cewa umma ce ta shayar dake sainaji bakinciki inji haushin abindayasa baba baikaiki wurin Anty Fatima ko wata ta shayar dake ba I felt angry I hate him for that inajin bakin cikin haramta minke dayayi mari na kaimai nakuma na mare shi na fara dukan shi ta ko ina ina kuka inacewa meyasa haka Khalil ni kanwarkace be kamata ba please ka dena zancen nan kalamanka Zasu iya kashe baba saidanayi me isata na gaji na tsaya ko gizau

Please Login or Register in order to submit comment