Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idanuwanta tace cikin muryan tausayi mama menayimiki kike son rabani da masoyina
Huwaile ta kwashe da dariya tace kokunya wai masoyinta

Mama data yanki tsoka takai baki tace da dai nawa ne bazan bari ya auri wacce idonta ya bude da kudiba tana da shago kamar wata arniya kizo kifi karfinshi eye

Dariya maimuna tayi tace lallai duniya makaranta saboda ina neman halaliyata sai nazama abin aibu saboda danki yagama karatu ya waye sai nazama ' yar kauye ko saboda yasamu nakanshi yanzu sainazama abin kaskanci ko ta cilla mata kudin Da Isma'il yabata tace in danki yadawo ki cemashi akwai Allah daga haka tafice daga gidan .....=ؙ=ؙ=ؙ
[8/12, 8:48 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ

2.


=ؙ..Dakyar take tafiya dan idanunta basa gani sosai amma har yanzu ba hawayen daya sauko,bata tuna komai a ranta sai Kalmar dayace " Kuma nima na soki" kenan yadena sona tafada a zuciyarta tabbas bawai kawai da(TLTNTPT Falo ta shiga dan tasan Baba ya dawo,yaran na kallo yayinda Umma ta zubawa Baba abinci saidai da alama beciba dama ya zaiyi yaci bayan bega gimbiyar sa ba ....a hankali tai sallama umma ce ta amsa Dan yaran kam ma basu jiba hankalinsu naga kallo ....ta durkusa kusa da Baba tace sannu da dawowa Baba ya kalleta sosai cikin tashin hankali yace gimbiya lafiya me yasameki umma ma ta lura da yadda idanun ' yar tata ya yi jaa kuma ya ciko da hawaye
Murmushi ta kakaro tace Baba ba komai, cikin rashin gamsuwa yace wani abune yasama Isma' il dinne
A' a ta amsa tana kokarin maida hawayen dasuke kokarin ]]^`` `bd eefffgghzh|hjln o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH gangarowa .....
Baba Isma'il yace bazai iya aurena ba saboda ni tela ce .... Mahaifiyar shi tace nakama shago kamar wata arniya,Baba yace bazai aureniba kuka ne ya kubce mata....shima hawaye fall a idonsa ya jawota jikinsa yac e kiyi hakuri 'yata Allah yayi ba mijinki bane,ki barsu da Allah ki kwantar da hankalinki kinji Maimunatu! Idonta ta dago takalleshi tunda take be taba cemata maimunatu ba saidai gimbiya hawayen idonsa ta fara gogewa da hannunta guda biyu tace Baba kabar kuka akan maganan nan ni nariga na fiddashi a raina,ya yi murmushi ya goge mata nata hawayen yace Allah ya miki albarka amin tace tare da cewa barinje na kwanta
Kinci abincine ya tambayeta ta girgiza kai alamar ee dan ta san intace a'a shima baci zaiba takalli Umma da itama hawayen ne a idonta tace umma saida safe ta juya tai dakinsu ....
Tana shiga daki ta kwanta akan katifarta Kuka ne ya kwace mata ....
Baba ne ya turo kofa ya dagota ya rumgume yace nasan zakiji zafi gimbiya shekara biyar ba wasa bane kukantane ya tsagaita dan tasan Baba ma hankalinshi tashi yake intana kuka
A hankali yake buga bayan ta har tayi shiru yace gimbiya tashi kici abinci don yaga abincin daya shigo ......da kanshi ya fita ya dauko nasa Dan nata yayi sanyi .....a hankali yake bata tuwon a baki har saida tace ta koshi ya tashi zai fita tace Baba baka ciba ya yi murmushi yace tunda kinci zanci .....tace Baba barin zuba ma wani. dama a kula ne sai plate yace wanda kika rage ma yayi bata kulashi ba ta kara tuwon akan na plate din itama ta fara bashi idonshine ya fidda kwalla yace Allah biyaki da Aljannah gimbiya Allah yabaki miji nagari, mai tausayi me hakuri, Allah ya rufa miki asiri ....amin tace tare da cewa kaci Baba haka ta bashi itama har Ya kare ta kwashe kayan tayi kitchen dasu data dawo ta sameshi yayi tagumi ta cire hannunshi tace Baba kaje ka kwanta
Murmushi yayi yace Allah yamiki albarka ..tace amin itama tai murmushin
Karfe tara da rabi umma ta turo kofa tana rungume da Aisha datake bacci ummita na biye da ita ta kwantar da ita a katifarsu tare da tofa mata addu'a ummita ma ta kwanta ta mata addu' a ta rufesu da bargo ....
Ina kwance har yanzu ko hijabi ban cire ba na dena kuka amma kirjina kaman zai fashe dan zafi umma ta karasa bakin katifata dai dai fiskana dana cusa cinkin pillow ta shafa kaina tace gimbiya nasan ba abindazance daya wuce kiyi ta addu'a .....nasan kinsan duk abin daya faru da dan adam muqaddarine daga Allah,kiyi hakuri gimbiya Isma'il ba mijinki bane In sha Allahu mijinki na nan zuwa ba da dewa ba ta sunbaci kaina ta kashe mana wuta ta fita ....


Tana fita nayi ajiyar zuciya na daure na ja bargona nima nayi addu' a amma ko kadan barci yaki zuwa ... Tarihin rayuwata na fara tunowa har ya zuwa yau .....=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/13, 5:02 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool=إ




3




Wacece Maimunatu???



Mal. Ibrahim Misau Dan asalin karamar hukumar misau ne ta jihar Bauchi, su biyar ne a wurin mahaifiyar su daga shi sai Zainab,Ruqayyah, Umar,da Fatima mahaifinsu Mal. Muhammad mvv vv$v&v(v*v,v.vXvZv`vbvdvfvhvvo(OJmH sH *v,v.vZvbvdvfvhvvvvv2~ƀȀbanomi ne sosai yanada gonaki sunkai biyar Allah ya masa rasuwa tun Fatima na 'yar shekara sha daya mal.Ibrahim bayan secondary bai kara gaba ba saboda harkar noma da shima yasa a gaba lokacin da mahaifinsu ya rasu ya fara tuka mota yana kai passenger zuwa bauchi, gombe,kano,
Yana nan har watarana Allah ya hada shi da matarsa Maimunatu 'yar wani malami ne a TC (teachers college)wacce yanzu ta koma CLIS (college for legal and islamic studies) yasha wahala kafin mahaifinta ya yadda da auren Dan asalinsu 'yan borno ne Kuma yana ganin ya kusa retire bayason 'yar shi ta zauna a inda bazata ji dadi ba....

Bayan aurensu a misau ta zauna a gidan su Ibrahim lokacin Zainab da Ruqayyah sunyi aure, suna zaune lafiya da Inna mahaifiyar su ...saidai rashin haihuwa dan tunda tazo gidan ko barin wata bata tabayiba shekara uku da aure....



Umar ya kammala secondary school yasama admission a legal misau yayan shi natallafa mai kwarai dan kusan duk Dawainiyar su shi yake ..... ahaka ya bar tuka mota ya fara zama a sh`bD o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH agon wani Alhaji a central market na bauchi yana kula mai da shagon Dan Alhajin baya zama a bauchi daga nan ya kama haya ya zo da maimunatu bauchi har lokacin shiru ba haihuwa ya shekara 5 da Alhaji Salisu kamin Allah ya mai rasuwa a shekarar dazai rasu ya bashi kyautan gida wani tsohon gidanshine dake dutsin tanshi gidan na bakin titi ba wani babba bane amma yana da fadi dakuna hudune a gidan biyu na kusa da juna sai biyu suma hakada bayi biyu akwai zaure kafin ka shiga ainihin gidan sanan akwai daki biyu na kofar gida kofarsu na kallon titi .....
Bayan sun tare Mal.Ibrahim yasa aka rusa zauren da dakunan aka fidda falo da daki aka fidda shago biyu amaimakon dakunan ....Gonar gadonsa ya sayar ya yi jari dashi ya zuba kayan provisions a cikin shagonan biyu yasa wa Shagon suna Maimunatu provision store....Har kuka maimunatu tayi Dan farinciki tace Malam mezai hana kayi aure tunda yanzu akwai budi Alhamdulillah kozaka samu yara .....yayi Murmushi yace maimunatu koda zan koma ga mahallicina bani da 'ya'ya zan yi alfahari da kaina Dan Allah ya bani mata ta gari kibar zancen nan Allah zai karba addu'anmu .....




Umar ya kare diplomansa ya dawo bauchi waren yayansa yana zama mai a shago yana Kuma koyarwa a wani primary school anan ya daidaita da Hafsah kanwar abokinsa ne dasuke koyarwa a makaranta daya asalinsu fulanin tilde ne ..... Ansha biki sosai amarya ta tare Mal.Ibrahim daki biyu ya basu ko shekara bai cikaba ta haifi 'yan biyu maza murna gun iyalen biyu yara suka ci sunan Alhassan da Alhussain ranan suna Umar ya mika wa maimunatu Alhassan yace nata ne har karshen rayuwarta ba ma maimunatu ba har Ibrahim kuka sukai sosai na farin ciki ....


Hafsah ma tayi farinciki da kyautarmijinta ....amma Allah da ikonsa sai ya karbi AlhussainFHJJ
nƣޣi lokacin watan sa 10 a duniya .....
A haka maimunatu taci gaba da kula da danta Alhassan cikin so da kauna ....shagon mal.Ibrahim Kuma kasuwa ya bude kasancewa shagon nabakin titi Kuma gashi yayi riko da gaskiya da amana ga fara'a da mutunta mutane.....






Shekarar Alhassan hudu kafin Hafsah ta sake samun ciki saidai uwar Alhassan din bata jin dadi ranar da mal Ibrahim yasameta a kwance tana fama da zazzabi yace maimunatu ki tashi mu wuce asibiti naga zazzabin nan yaki sake ki tun satin daya wuce fa ....haba malam ba wani ciwo bane idan nakara shan magani zan samu sauki fa ai kuwa bata karasa magana ba amai ya kufce mata ta mai amai a jikinsa ba abin dayake cewa sai sannu data gama ya fita ya gyara wajen yace maimunatu tashi ki sa hijabi mu tafi asibiti barin canja riga .....a hankali ta tashi daga inda take kwance ta dauko hijabi tasa a kofa suka hadu ya tallafa mata suka fito kofar hafsah ya buga yace mata zasuje asibiti ta leko ta mata sannu da jiki ...

A asibiti sai da aka gwada jininta lnģƣܣޣ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH da fitsarinta kamin likita ya tabbatar da hasashen sa ....Mal Ibrahim a bisa gwajin da muka mawa matarka tana dauke da juna biyu ido malam ya zaro yace likita adan duba dai ba nata bane sakamakon kila anyi kuskure .....
Likita yayi Murmushi yace kai hamdala wa Ubangijin ka Dan tabbas matar ka nada cikin wata 2 ....kabbara malam ya yi tare da yin sujjada a ofishin itama maimunatu hawayen farin ciki me zuba a idonta ....=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/13, 8:12 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ


By
Azee cool=إ





 "$Ҭ 4







Farinciki wurin masoyan biyu baya misaltuwa Maiduguri da Misau duk 'yan uwa murna suke ....Mal Ibrahim kamar ya hadiye maimunatu kullum cikin hidimarta yake baya Fita shago ma sai 11 na safe gashi cikin nata yazo da laulayi Hafsah ma ba abarta abaya ba tana matukar taimaka mata duk da itama na fama danata cikin ......



A hankali cikin Hafsah ya Isa haihuwa lokacin cikin maimunatu na wata bakwai ta haifi namiji yaci sunan Ibrahim suna kiran shi khalilullahi tunda cikin mЬҬ  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH !aimunatu ya cika wata takwas take ake sintirin asibiti Dan likita ya shaida mata tana da hawan jini ....
Wata rana suna kwance da malam tace mai malam ji nake kamar bazan haihu lafiya ba kamar bazan ga abin Dana Haifa ba Subhanallah haba maimunatu kidena fadin haka kinsan likita yace kidinga kwantar da hankalinki In sha Allah zakiga danki ko 'yarki tare zamu kula da yaranmu kinsan me idan namiji ne sunan Baba zan sama sa Abdullahi (mahaifin maimunatu) idan mace ne Kuma yai shiru tace mezaka sa yayi shiru kafin ya rungumeta ya rada mata a kunne Gimbiya Maimunatu .....Murmushi tayi tace malam idan nasauka lafiya Kuma bantashi ba kaba Hafsah 'yata ko dana nasan zata kular min dashi kaman nata .....yace mubar wannan maganan Dan Allah yana tada min zuciya ......




Ranar da cikin ta ya cika wata wata tara da kwana uku tafara nakuda tun da asuba ranar jumma'a aka kaita asibiti tun asuba har lokacin sallar Jumu'ah yayi da kyar malam ya wuce masallacin dayake kusa da asibitin zuciyar shi bugawa yake dakarfi ....San da suka shiga asibitin shida Umar su ka tarar ta haihu dama Hafsah ce da Fatima kanwar Ibrahim da itama ke aure a bauchi suke tare da ita ganin idon Fatima yayi daya koma jaa yace Fatima lafiya ta haihu ko ta kakaro Murmushi ta mika masa 'yar tace ansamu mace yaya yai hamdala ya karba hannunsa har rawa yake yana tofa wa yarinyar addu'a hawayen farinciki a idonsa shekara sha uku kenan da aurensu sai yau Allah ya karba addu'ansu bayan ya mata huduba ya mika wa Umar yace ina .maimunatu zamu iya shiga munganta ba kukan da Hafsah ke makalewa ne ya kufce mata Fatima ma kukan tasa jikinshi na rawa yace Fatima me yasameta kuka take takasa magana dakin ya nufa ya ce ba abin daya samu maimunatu likita ne dawata nurse aciki likitan na rubutu a wata takarda gadon ya hango an rufe ta daga kai har kafa .......ya karasa gurinsu yace likita ina maimunatu likita yadafa kafadarshi yace mal Ibrahim kayi hakuri Allah ya karba abinsa Ai bai karasa ba ya sume a wurin likitan ya tallafoshi yana jijjigashi nurse ta fita da sauri ta dawo da ruwa a Kofi aka shiga yayyafa mai har ya farfado ......sau biyar mal Ibrahim ke suma a asibitin da kyar Umar ya samu ya nutsar da shi har aka samu aka karba gawar aka je gida dashi 'yan uwa da abokan arziki kowa mutuwar ta girgizashi Dan maimunatu mace ce ta gari har aka kaita da yamma mal Ibrahim baya magana sai hawaye mutane sun tausaya masa aranar 'yan Maiduguri sukazo Dan an gaya musu ta call center aka kira mahaifinta Dan yana da rai mahaifiyarta ce dama ta Dade da rasuwa mal Abdullahi ma yayi kuka sosai Dan cikin yaranshi yana tsananin sonta sosai.........


Hafsah ce ta karba yarinyar ta fara shayar da ita tare da Khalil Inna tana tayata kula da yaran biyu inka kalli yarinyar kamar uwarta sak saidai tadanfi uwarta baki saida akayi suna kafin 'yan Maiduguri suka koma yarinya taci sunan mahaifiyarta MAIMUNATU amma gimbiya ake cemata ba ayi taron suna ba amma yarinyar ta sama kaya sosai .......


A haka rayuwa ta kasance mal Ibrahim yana kara samun cigabar"8:<>@BDFnprtvxz|~ cikin kasuwancinsa amma daga ka ganshi kasan yana cikin damuwa sosai yake son gimbiyarsa Dan lokacin da ta cika wata shida yafara zaman shago da ita sai intana kuka zai maidata wurin Hafsah amma ko yaushe tana makale dashi watan maimunatu biyar a dunipr "󵵵o(OJmH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH ya, Umar yai hatsari a hanyarshi ta zuwa misau a general hospital na misau ake kula dashi ya jikata sosai ranar daya cika kwana uku a wurin yana kwance mal Ibrahim na gefensa itama Hafsah na gefe tana hawaye yaran na wajen Inna .... yayi wani nishi yace yaya mal Ibrahim yamatsa kusa dashi yace kanason wani abune ya girgiza kai yace Dan Allah ba Hafsah amana nasan imbananan zaka kula da ita sosai...... Yaya ka zamewa Alhassan da Khalil uba Dan Allah tari ya fara mal Ibrahim yace umar ba abindazai sameka gobe zamu wuce babban asibiti In sha Allah zaka sama lafiya ganin tarin yaki tsayawa yasa ya fita ya kira likita .....bayan likita yashigo kominti daya baiyiba. Umar ya cika .....
Kuka da bakinciki ba'a magana awurin mal ibrahim amma yazaiyi Allah yafisu sonshi .....a bauchi hafsah tai takaba inna da wata kanwar mahaifiyar hafsah suka zauna tare da ita .....bayan tagama takaba da wata biyu tayaye Umar da gimbiya gidansu takoma tare dasu duka saidai satin ta biyu da dawowa mal ibrahim ya fito nemanta duk da tasan cewa tunsuna asibiti mijinta yace mata in rai yai hali ta auri yayanshi amma fir taki .....dakyar iyayenta suka bata baki ta amince lokacin watanta uku da fita takaba aka daura auren mal ibrahim da hafsah ....=ؙ=ؙ=ؙ
[8/13, 1:43 PM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By
Azee cool







5










Kwanci tashi ba wuya a wurin Allah shekarar Maimunatu uku a duniya Allah ya kara baiwa mal Ibrahim wani yaron ranan suna yaci sunan marigayi Umar Alfarouq, murna wajen mal Ibrahim ba a m|~02 o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH "22
\^d|~agana kullum a shago in gimbiya da Khalil suka dawo daga makaranta suna makale dashi a shago sosai yaran biyu suka taso cikin kaunar junansu kaman 'yanbiyu dan haka Mal Ibrahim ke gayawa jama'a yana da dogon buri akan yaran nashi ....

Hafsah dasuke kira da umma ta sake haifuwan namiji yaci sunan Abdullahi suna cemai Abba Abba nada shekara daya Mal Ibrahim ya auro Halimatu kanwar abokinshine da suka taso tare a misau shekarar halimatu uku da aure mijinta ya rasu tindaga nan ta koma makaranta tayi NCE dake Azare data gama aka dauketa aiki a wani primarin gwamnati a misau ganin taki aure yasa yayanta ya mawa abokinshi kyautar sa dan be ga amfanin zamanta haka ba dama bata samu rabo tsakaninta da tsohon mijinta ba .....ranar da ya sanar da ita ya bayadda ita a abokinshi kuka ta dingayi wai ancuceta dan yanzu ita tayi karatu bazata auri wanda baiyi karatuba ashar yayanta ya duramata yace dayake ke naki iyayen sunyi ko? shekara bakwai kina zawarci akan me kince karatu kinyi yanzu kikawo wani salo Kuma to ki bude kunnenki kijini da kyau aure da Ibrahim kamar anyi saidai inkingadama in ankaiki ki kashe shi marar hankali kawai tashi ki ban wuri ....
A haka dai akayi auren saidai ita taki tarewa wai saiya nema mata aiki a bauchi tukunna haka kuwa akayi Dan saidata yi wata biyu a misau kafin ta koma bauchi lokacin yasama mata aiki awani primary school dake anguwansu .....
Zama tsakaninta da Umma kuwa ba sa shiri dan ma Umma nada mugun hakuri halimatu nada son girma da nuna ita ta waye har tana daukan albashi .....Umma ma bawai haka ta tsaya ba tana yin meat pie,doughnut,zobo,kunun aya, ana ajiyewa a shago ...
Sosai rayuwarsu yake tafiya har Allah yasa Anty (Halimatu) ta haifi danta na fari CS akamata takasa haihuwa da kanta, yaro yaci sunan sulaiman shekara daya Umma ta haifi Maryam(ummita) saboda taci sunan Inna.....shekara daya tsakaninsu Anty ta haifi Aisha daga nan sai Albashiru shima CS aka mata dan haka ta tsaida haihuwar dan tana wahala sosai shekaran Albashiru biyu Umma ta haifi Muhammad salisu yaci sunan marigayi Alhaji salisu daganan Kuma haihuwa ya tsaya wannan kenan......



Maimunatu ta taso da kaunar Sana'a Dan tana da shekara bakwai tafara yin Abun kwalama tana saidawa a Islamiyarsu irinsu tuwon madara,ligidi,hallaka kwabo da sauransu, tana da kokari sosai a Islamiyyar su sai dai a makarantar boko kan bata ja, sosai abin ke damun Mal Ibrahim Dan yanaso maimunatu tayi karatu kullum daga nasha biyar saiko nasha takwas saidai bata tabayin ko na ashirin ba iyakar ta sha takwas .....Khalil kam baya wuce na biyar,Khalil shi yake kiran maimunatu da U'una lokacin suna yara Dan baya iya cewa maimunatu hakan yasa wasu ke cemata u'una duk da bata so....shakuwarsu da Khalil na burge mal Ibrahim Dan dama bayaso sutaba nuna banbanci tsakaninsu, Alhassan kam boarding school aka sashi saisa becika zama ba a Hutu kawai suke tare .....

Idan kanaso kaga bacin rai to Kace wa maimunatu baka zakuyi fada sosai. Duk kuwa da cewa duk gidan itace baka sosai Dan umma fara ce Kuma Baba ma yana da haskensa Anty ma ba laifi bazaka kirata baka ba ...... Maimunatu Nada manyan idanuwa sai dimple dake kara mata kyau,tanada fadin fiska ga ushirya dayake fid da natural beauty nata intayi dariya .....ita bawai kyau gareta can ba Dan kyaunta a boye yake saidai intayi 02
(Z o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH Murmushi saika so kasake kallonta she has a breath taking smile =...........
Bata da kawaye tasleemah ce kawai kawarta na kut da kut Islamiyyar su daya Kuma gidansu na kasan layinsu ....tasleemah bayarabiya ce mahaifiyarta nada shagon dinki a can kasa dasu saisa kullum maimunatu ke bin tasleemah wurin mamanta Dan in akwai abinda ke bawa maimunatu sha'awa baifi yadda ake sarrafa yadi yakoma kayaba ....
Da farko baba na hanata zuwa lokacin tana primary 5 saidai ganin ta dage yasa yake barinta dayake tasleemah itama tana koya ....a hankali suka kare primary nasu a private school yasasu itada Khalil saidai nanma bawani ci gaba Dan bata wani kokari tafi maida hankalinta ga dinki data ke koyo Result dinta na farko tayi na ashirin da niyu acikin su hamsin ai ranar Baba cewa yayi bazata sake zuwa wajen Maman tasleemah ba ranar kam Tasha kuka taki cin abinci har dare dakanshi yazo ya lallashi gimbiyar tashi yace ya yarda ta dinga zuwa amma ta kara kokari yanzun kam har shagon yaya KB take zuwa koyon dinki, yaya KB Dan Yayan umma ne Dan haka take zuwa a weekend dan shagon nada nisa dasu ......
A hankali wasa wasa har sunyi JSCE lokacin Alhassan na ND2 a poly yana karanta masscom, Kuma likacin ne akayi bikin Yaya KB anyi hidimar biki da ita Dan Yaya KB nada mutunci a cewarta ranar data kaimai gudumawar ta rigar bacci ne zata kai dubu uku na mata mai kyau da Kuma turare na maza itama dubu da daribiyar ta saya .....daya karba kayan yace gimbiya nagode da wannan amma naso ace kezaki saka kayan nan ya shafa ledar rigar yana Murmushi da batasan dalilin hakanba tace cikin rashin fahimtar maganan sa ai yaya saidanaga colour din yamin kyau sai na dauka nasan zaima Anty Sajida , ya girgiza kai ya ce nagode sosai gimbiya tah ....Murmushi tayi kafin ta tafi ......=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ
[8/13, 6:52 PM]Maimunatu Telar Mata =ؙ

By
Azee cool=إ






6









Lokacin da maimunatu tasama Babanta da zancen sakata a makarantar koyan dinki bawai Dan bata iyaba saidan kara gogewa akai .....ai ranar baran baran sukayi T!!!!
%j111111
 RT !!!!!"$%
%&(* o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  da Baba yace shi baisan zance ba ....kuka ta dinga yi sosai Baba yaki kulata ta sa Umma a gaba tana mata kuka Umma tace to ke gimbiya ki hakura mana tunda bayaso ki yi karatun ai ganin ba mafita yasa ta tafi gidan Anty Fatima a fadaman mada....lokacin da Baba ya shigo da la'asar Umma ke sheda masa ai maimunatu ta fita bata dawo ba har yanzu, hankalin shi ne ya tashi ya fara salati ya tafi shago ya kira Khalil yace kasan inda gimbiya taje yace Baba bata gida ne...Ya harareshi yace intana nan zan tambayeka shasha kaje kanemota Dan nasan bata boyema komai.....murmushi yayi dan yasan U'una ba inda zata je daya wuce wurin Anty fatima cikin Sauri ya shiga gida ya dau kekensa ya fice aikuwa anan yasameta suna hira da Anty Fatima .....bayan sun gaisa da Anty ya kaiwa gimbiya duka a baya yace bakaye kina nan kina hutawarki kinsa tsoho cikin damuwa ta harareshi wallahi Khalil karkasake cemin baka,na fada bakaye kawai ta kai mai duka ya gauce tace Anty kin ganshi ko Anty tasa dariya tace ku kuka sani can ku gama tsiyarku ta tashi ta shiga kitchen .....
Ganin tayi fushi ya dawo ta gabanta ya tsugunna ya hada hannunsa biyu yace sorry my princess taja kunnenshi sai daya yi kara ta sake tana dariya ......ya koma gefenta ya ce meye labarine kinsani

Please Login or Register in order to submit comment