Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban tambayeshiba ko kayan dinki na ma Tasleemah ko Alfarouq nake aikawa su sayo min tunda na shigo gidan ban taba koda leqa gate ba

Tace I know it nasan there is something with you amma kina boyemin why munat I thought Mun zama daya Na yi ajiyar zuciya nace baby kenan ai ban boye miki komai ba I'm fine batun zuwa ziyara Kuma dama Munyi maganar idan ya zo weekend zan fita

Haba queen of lies this is not convincing at all na duba wayar ki babu dial ko received call na MB sannan babu chats ko text message tsakaninku meke faruwa angel aren't you using all the tactics I showed you Kina nufin duk maganan hajcy da dad duk kin zubar kenan

Cikin masifa nace yazanyi baby, baya sona baya kallona da daraja,yana kyamata, a wurinshi ni gold digger ne, how do you expect me to handle him idona ya fara hawaye. Bazan iya ba baby gara na dawwama a haka har yasan yadda zaiyi dani

Kin bani mamaki munat na dauka ke jaruma ce amma ba haka bane, you easily give up on him that shows you are weak ni nasan yaya na mutum ne ba ice ba he won't ba able to resist you once you became close to him

Na goge hawaye dake gangaromin nace baby abinda bana so kenan yazama sha'awata kawai zaisa ya kasance kusa dani yazama dan biyar bukata kawai zai zauna tare dani if he can't love me the way I'm I give up na fashe da Kuka. Itama kukan ta fara ta jawoni jikinta tana bubbuga baya na tace I didn't mean to hurt you angel ina sonki samu soyayyar mubeen ko ta halin qaqa ni nasan kina sonshi Kuma Insha Allahu zai soki fiye da yadda kike tunani amma I'm requesting you this favour please don't give up on him try everything You could to win him yanzu mubeen mijinki ne kiyi duk abinda zakiyi ki dasa soyayyarki a zuciyarsa and I'll help you if you need my support na goge hawaye na nace ada nayi fishi bazan Kuma shiga sabgar shi ba but yanzu zan jure duk wani walaqanci nashi I will fight till I succeed .....


Washe gari ya kama Jumma'ah bayan maganan mu da baby na yi alkawarin zan jure duk wani abu na walaqanci da mubeen zaimun, haka na gyara gidan tsab amma banda side dinshi dan a rufe yake

Bayan sallar Jumu'ah yaya Alhassan ya kirani wai yana hanyar gidana nace mashi ina jiranshi kusan uku da kwata yazo shi dama na gayawa baba maigadi kan yaya na zaizo
Sosai muka sha hira bayan yaci abinci yace Mun dama yazo sallama ne kan tafiyar shi service an posting nashi zuwa Calabar gobe zai wuce nace haba yaya shine Saida abu yaxo kusa zaka sanar dani gaskiya banji dadi ba yace nayi hakuri abin yazo mai da wuri ne baizata sunan shi zai fito a batch A ba nace Allah ya kaimu goben Mun dan taba hira kafin yace zai tafi, nashiga gida na dauko dubu ishirin da aka biyani kudin dinki jiya na fito lokacin har ya fita. A daidai bakin mashin din daya zo da ita na same shi muna cikin sallama naji an bude gate ban damu ba Ganin motar mubeen ce

Na mika wa yaya kudin daya yayi daidai da fitar mubeen daga mota , yaya yace bazai karba ba nace inbai karba ba zanyi fushi yace to yayi yawa nace haba yaya kasan Dana San da tafiyarka Da zan maka shiri sosai kayi hakuri da wannan ya amsa tare da min addu'a
Yadda mubeen ya kolle kofar motarshi ya dawo da hankalin mu wurinshi, cikin tafiyar sauri yazo zai wuce mu yaya Alhassan ya mika mai hannu tare da sallama amma ina wani harara ya watsa masa ya shige cikin gida

Duk da naji haushin abinda yama dan uwana amma na daure nace yaya kayi hakuri yanzu yake dawowa daga tafiya kila an bata masa rai a hanya ne ya girgiza kai yace toh Allah ya huci zuciyarshi nace amin ...

Banyi tunanin komai araina ba na shiga gidan, yana tsaye gefen TV yana girgiza kafa irin mai shirin duka din nan. Na karaso kusa dashi nace sannu da dawowa bhayya
Banji komai ba sai saukan mari ya shaqoni ya hadani da bango idonshi yayi jaa yace karuwanci kikeyi idan bana nan har kina bawa maza kudin Dana baki for your own use how dare you brought a man to my house wani Marin naji ya hankade ni na fadi kasa yace ban aure ki ba Saida kika amince zaki iya zama dani but now kin kasa jurewa ko you bitch kafa yasa ya dinga pole ni har sai daya gaji ya kyaleni
Zama yayi ya kama kansa yana i regret marrying you I hate you....

Nakai minti ashirin a wurin kafin na tashi ina tafiya a hankali saboda yadda jikina yai tsami na shiga daki na ....





Sorry for the short page
[9/28, 11:55 AM]Maimunatu Telar Mata=ؙ

By

Azee cool=إ










40











.......this page is for you meenat afna= love u.......








.....kudin da mubeen ke bani na bude drawer na dauko dubu Dari biyu ina hawaye na fita har lokacin yana zaune kansa a kan cinyarsa hannunsa na kama na saka masa kudin ya dago yana kallona

Nace tunda ka aureni ban taba amfani da kudinka ba,asalima abincin Dana ke ci ba naka bane cikin abincin gaara nane, koda zaka shekara Dari kana bani kudinka bazan yi amfani dashi ba kasani inada hannu da kafa lafiyayyayyu wadda zanyi aiki in ciyar da. Kaina batare Dana Gaza ba
Karka kuskura kasake cemin karuwa dan wallahi zan dau mataki. Yaya na ne yaxo wajena Kuma gumina na bashi. Na fashe da Kuka cikin sheshsheka nace koda ni akuyace ka ajiye a gidan nan ai zaka rinqa duba lafiyarta balle ni mutum amma ba komai Ni na jawa kaina komai tunda na aureka komai ma kamin daidaine na juya zan tafi na sake juyowa. In ka tashi tafiya Abuja basaika sha wahalar ajiye min kudi ba dan bana bukatansu tun bancika shekara bakwai ba nasan yadda ake sarrafa biyar ya dawo goma ...na shige daki na barshi a wurin

Kudin hannunshi ya kalla yaga tabbas Zasu kai 200k ya ajiye yana tunani does this mean she has never use his money kamar yadda tace maganganunta ne suka fara mai yawo akansa tabbas be mata adalci ba dan baisan male relatives dinta ba shi bayan babanta da alfarouq he can't recognise any family member nata
Ya dafa kanshi ya Allah what have I done na daki 'yar mutane a banza tausayinta ya fara shigarshi I have to do something she didn't deserve this ya tashi ya shiga dakinshi. Wanka yayi yazo ya dan gyara dakin duk da bawani kura yana gamawa aka fara kiran sallar maghrib dan haka yayi alwala ya fita masallaci

Tun daya idda sallah ya tsaya yana karatun Qur'ani har akayi isha kafin ya dawo gida tundaga masallaci ya dau alkawarin he won't hurt her again duk dayasan baya sonta but he will atleast treat her as a friend ...

Ina zaune akan sallaya ina karatun Qur'ani naji an turo kofa ban ko daga ido naba nacigaba da abinda nake ya karaso gaba na ya zauna bankula shiba shima baice komai ba har na qarasa shafin Dana ke zan juya wani shafin ya karba Qur'anin ya ajiye gefe ban dago na kalleshiba na cigaba da tilawar daka yayi Murmushi ya yi isti'aza ya fara bina muna tila suratul Nisa'i duk da ya bani mamaki amma ban dago na kalleshi ba muka cigaba abin gwanin burgewa dan muryarsa mai dadi ne
Mungama shafi na sha biyar zamu shiga na sha shida sai ya fara na sha bakwai nayi shiru yace muje mana nace mai shafin (Allahu laa ilaha illahuwa) fa zamu shiga yace no (wama kana li mu'uminin )zamu shiga nace Allah ba haka bane yace toh a duba, shida kanshi ya dau Qur'ani ya bude yaga nawa ne daidai ya ajiye Qur'anin yace gaskiya alarammiyya kinfini gaskiya hadda na yayi rauni ya sa hannunsa ya kamo hannuna duka biyo na dago idona da sauri na kalleshi yayi Murmushi wannan ido fa saikin lashe min kuruwata na sauke ido na
Yace I'm just kidding look at me please ban iya kallon shiba yasa hannu ya daga fiskata duk idona yayi jaa saboda Kuka yace I no I behave immature a while ago ba halina bane duka I was just helpless shiyasa will you forgive me? Na tsura mai ido yace say something my tailor nan ma shiru
Ya matso daf dani still hannunshi daya na rike da hannuna dayan ya tallafa fiskata yace I know I said a lot of things that hurt you and I know I neglected you, doesn't care about you, but I want us to start a fresh I want us to be friends now I'll do anything just to be friends with you just say it ....

Ya sake ni ya miko min hannunsa daya kaman wadda zamuyi handshake Yace Mujhse dosti karogi my tailor nayi ajiyar zuciya dan ni duk tunani giya yasha ta sashi haka amma babu warin ta atare dashi sannan idanunsa sun nuna a hayyacinsa yake shiru har kamar minti biyu yace my tailor say something na ce like what ya zaro ido yace don't punish me tailor please be my friend you'll never regret it

Nace ok I accepted yace then shake me na hada hannuna da nashi ya matse hannun har sai dana ce da zafi Yayi dariya yace see you ya lakaci hancina I know I don't love you tailor but as my friend I'll take good care of you
Yace have you eaten na girgiza kai yace don't worry na sayi pizza a hanya barin kawo muci nace to Tunda ya fita nake jinjina abinda ya faru kodai mafarkine can na ce Alhamdulillah Allah ka sanya ni jure rayuwa da mubeen ka Kuma bani ikon cire soyayyar simran a zuciyar shi na tashi na nade sallaya na cire kayan danake sallah dashi nasaka pyjamas navy blue me flowers fari a jiki na saka net cap a kaina ina cikin fesa turare ya shigo shima pyjamas ne ajikinshi fari da black touches ajiki yace I'm sorry my tailor na tsaya wanka ne nayi Murmushi ya karaso wajena ya kama hannuna shall we nace yes ....


Dining muka je bayan na zauna shima yazauna ya bude pizza package din ya cire min yanka biyu ya ajiye a plate dake gefe na ya cire biyu shima ya tsiyaya min juice akofi yace bismillah nace bhayya na baba maigadi fa yayi Murmushi yace nariga na bashi tsarabarshi dazu dazanje sallah nace toh ya fara ci na tsaya ina kallonshi ya dago muka hada ido yace you don't like it ne nace no then eat na tuna randa na fara cin pizza agidansu baby nayita santi, haka muka ci harya kare bayan mungama na kwashe kayan nakai kitchen ina shirin wankewa ya shigo yace let me help you nace ka bari kawai yace nop friends should help each other haka muka wanke tare ina wankewa yana daurayawa nidai duk nakasa tantace al'amarin wai mubeen ke tayani wanke wanke ...
Da muka gama yace do you like the pizza nace ee yace do you know how to make it nace no yayi dariya yace I know how to I promise you in munje Abuja zan miki sai ki tantace nawa yafi dadi ko na kasuwa nace Abuja Kuma yace yes I've decided na tafi dake inzan koma kinsan ko a can I'm lonely iyakaci gidan su Abba danake zuwa ke dan dauke min kewa and sometimes muna zama da su maigadi muyi hira since we are now friends then no need been away from you or do you have any with it yaar nace a'a amma ka daina min indiyanci banaji yace inaso ki koya ne nace to miye yaar din yace it means friend nayi Murmushi nace Saida safe yace so soon nace ee dama kaman haka nake bacci yace gaskiya ba kyau daga cin abinci ayi bacci don haka let's watch a movie nace bai dameni ba yace do it for me nace ok

Na zauna a falo ya shiga ya dauko laptop dinshi ya kunna mana muna zaune daf da juna farkon abin daya fara nuna wa bayan system din yayi booting shine hoton simran wani abu naji ya tokareni a zuci sai naji tsananta ya shige ni ban farga ba naga da zaisa password nashima simlove ya rubuta wadda na tabbata daga sunanta ne
Ya ce akwai film danake kallo kafin na dawo nasaka mana shi? nace ee ya kunna mana Indian film din maisuna Ae dil hai mushkil na Ranbir kapoor,Anushka sharma,da Aishwarya rai, muna kallo yana fassara min duk da akwai english subtittle, har muka kare kusan sha daya saura
Rakoni dakina yayi nace mashi nagode Saida safe yace haba my tailor babu goodnight hug ne na tsaya ina kallonshi ban Ankara ba ya rungumeni duk sai naji wani iri har wani sanyi nafara ji ya Kai kansa daidai kunnena ya rada min sleep well and sweet dreams my tailor kafin ya sakeni ya juya ya tafi nakai minti goma a wurin ina mamakin abinda ya faru kafin nashiga na kwanta amma bacci yaqi zuwa tunani na bai wuce kar gobe na tashi naga sabanin yau kar yakasance wani sabon cin fuskan zaimin


Yana shiga daki ya nemi tablets dinshi yasha dan yadda yakeji yanzu ya jima baiji irinshiba, but badai rungumar yarinyar nan bane ya arousing nawa no it can be haka yayita sakesake har bacci yayi gaba dashi .....


Kashe gari bayan na tashi nayi sallah ina karatun Qur'ani naji wani daddadan qanshi ya cikani na daure nagama tilawar bakwai da Rabi na fita bayan na shirya cikin wata atamfa mai green da yellow riga da skirt ina shiga falo na hango shi a wajen dining yana sanye da three quarter ash da armless light blue yasaka apron akai kanshi da wani kitchen net cap yana faman jera abinci na qarasa wajenshi nace sannu da aiki ka tashi lafiya ya juyo ya kalleni yayi Murmushi yace Alhamdulillah my tailor how was your night nima nace Alhamdulillah
Yace sorry babu ingredients a gidan so I only made this simple breakfast na kalla abinda yake jerawa pancake ne sai Kuma gefe yayi omelette da chips sai ruwan shayi nace wannan ma ai ba simple bane gaskiya kayi kokari duk gida sai kanshi yake yace karki damu inmunje Abuja zan miki specialty dina zaki San I'm a good cook nace Allah ya kaimu yace zauna inyi serving dinki nace a'a barin tayaka aiki yace nop karki damu nagama I will just remove this ya nuna apron din yashiga kitchen din nazauna ina kara jaddada lamarin ashe da gaske yake dayace zai kula dani as a friend ... Daya zo yazauna nace na baba maigadi fa yace eat first inmungama saiki kaimai banyi musu ba dan jinake idan nayi abinda bayaso he will be rude to me again ....na yaba girkinshi dan gaskiya ban taba yin pancake yayi dadi irin nashiba
Da mukaci abincima tare muka yi wankewanke shida kanshi yakai na baba maigadi nidai naga ikon Allah Ganin komai nake kamar mafarki

Da muka gama komai nace zan gyara mai daki yace I have done that falonsa ya jani Inda ya bani 200k Dana maida mai jiya yace nawane nace mai ya bari ina da kudi yace this one is from me na karba nace na gode kallo ya kunna mana amma series na Korea moon lovers :scarlet heart ryeo ina zaune amma hankalina bayaga kallon tunani nake intambayeshi zuwa gidanmu ko yaya Ganin bana kallon yace are you alright? na ce ee yayi Murmushi is like you want something amma kona tsoro ya kama hannuna yace we are friends now so don't hesitate to ask or tell me anything kinji na ce dama dama inaso naje gidanmu da wajen Hajiya yayi dariya see the way you are stuttering kamar zan cinyeki look tailor I took you as my friend so kema inaso ki daukeni haka feel free with me idan kina tare dani ki dauka kamar kina tare da baby ne kinji nace toh yace good girl yanzu let's do it this way yau Saturday ko nace ee yace by four zamuje gidan hajcy da dad then gobe sai muje gidanku ki yini musu ko, saboda Monday flight zamu bi to Abuja nayi Murmushin farin ciki nace nagode ya ja hancina yace no sorry no thank you between us ...... =ؙ=ؙ=ؙ=ؙ=ؙ.







Shin mubeen zai daure da friendship nashi da maimunatu?
Ina labarin simran?
Yazata kaya tsakanin baby,Khalid, da sury
Anya Hajiya Khadijah zata amince da maimunatu Telar mata a matsayin surukarta kuwa?

Stay put to know how it will be........

Zanyi tafiya kwana biyu so to be continued from Monday Insha Allah =
PRTXZprtvxz|~     %%%///0o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(80
0 0000*0,0.00020406080:0<0>0@0B0D0F0H0J0L0N0x0z0|0~0000000000000(7*7,7.7<;>;@;^=`=b=|A~AABBBo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8BDDDJJJUUXXXX.Z0Z2Zeebrdrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrsssssssss s"s$s&sttfho(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8hj@BZ\^ҏԏ 68:hj
 "tvxTVXo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
jl"$&<>@BDFHJLNPRTo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8TVXB D F &(
 4$6$'''+++:1<1>166::::::::::::::o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8:;;;;;
; ;4;6;8;:;<;>;@;B;D;<<<8?:???&A(ABBBGG&L(L|N~NNOOPTTWWWWB]D]````bbfdhdiio(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ii,m.mnnFsHs`tbtuuȀʀ̀>@`ˆĈƈȈʈ̈ΈЈo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
 ڌ܌ތ8:<>TVX©LNPBDFo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8F.028fhjnprVXZ(*,fhjo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8j.0
 ~ "lnp $&(>@BDFHJLNPo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8PRT|~fhj,.0HJLo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8RTV|~

   468^`bvxHJLvxzLNP
 o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8\^68:JLN !!!"""*#,#.#0#2#$$$$%%%6'8':'<'(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(((((***+++++++,,,.........////v0x000000000000000000011111
1o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
1 111111F1H1J1L1N1P1R1T1V1X1Z1\1^1`1b1444&;(;*;
> >>>>>AAA,C.CDDbEdEGGHHJJJJJ4L6L8LQQo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8QQ@TBTUUWWWWXXjYlY[[[H]J]]]]~^^aabbb*d,ddd&f(fgg~iijjjjRkTkllmmnn0o2oooppo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8p q"q
r rtt>u@uBuDuwwwyyz{|{~{|||:<jlnrtvXZo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Z"$>@B,.,.68ԑ֑lnxzjl "PR*,.o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8.z|~ RTVln"$&bdJLNʻ̻,.\^XZ 8:o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
 <>@BDFHJLNPRTV
 VXZvxHJjlo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 &(`b(*BD0246<>FHRTBDF8:o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8:<>@68XZ\:<>   R T V   024o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
 8:<>@BDFHJLNPRT$&(468   !!!( ("($()))**///11<3>3@34o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8444*6,6N9P9999:::::::::;;J;L;N;R;T;V;l;n;p;r;t;v;x;z;|;~;;;;;;;;;;;;;;;;0<2<4<6<8<o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(88<:<<<><@<B<===??*D,D.DFFI
I IJJJ|N~NRRTTZW\W^WtZvZxZ@\B\aaaa&g(gtmvmxmpp4r6rvv v"vwwwwo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8w||<>8:< o(mH sH  o(mH sH o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(!RTZrtvxz|~     %%/
0 000,0.0002040608080:0<0>0@0B0D0F0H0J0L0N0z0|0~00000000000000*7,7.7>;@;`=b=~AABBDDJJUXXX0Z2Zedrrrrrrrrrrrrrrrrrssssssss s"s$s&sthhjB\^ԏ 8:j  "vxVX  l$&>@BDFHJLNPRTVXD F ( 6$''++<1<1>16:::::::::;;;;;
; ;6;8;:;<;>;@;B;D;D;<<:??(ABBG(L~NNOPTWWWD]```bhdii.m.mnHsbtuʀ̀@ˆĈƈȈʈ̈ΈЈ
 ܌ތ:>VX©NPDF00hjprXZ*,hj0  "np &(@BDFHJLNPPRT~hj.0JLTV~
   68`bxJLxzNP
 ^8:LN!!"",#.#.#0#2#$$$%%8':'<'(((**++++,,.......///x0000000000000011111
1 1111111H1J1L1N1P1R1T1V1X1Z1\1^1`1b144(;*; >>>> 
  
! "#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~>AA.CDdEGHJJJJ6L8LQQBTUWWXlY[[J]]]]^abb,dd(fgijjTklmn2oop"q rt@uBuDuwwwy|{~{||lntvZ$@B..8֑nzl"R,.|~ TVn$&dLLN̻.^Z:
 >@BDFHJLNPRTV XZxxJl (b*D26>HTDF:<>@8Z\<>  T T V  24
 :<>@BDFHJLNPRT&(688  !! ("($())*//1>3@344,6P999::::::::L;N;T;V;n;p;r;t;v;x;z;|;~;;;;;;;;;;;;;;;;2<4<6<8<:<<<><@<B<==?,D.DF
I IJJ~NRT\W\W^WvZxZB\aaa(gvmxmp6rv v"vwww|>:<PRXrNPRTVXZ\,. A!"#$%182P 



[8/11, 9:50 PM]Maimunatu Telar Mata

By
Azee cool =إ
.....Bismillahir Rahmanir Rahim,'yan uwa wannan littafina shine nafarko fatana ya amfanar da makaranta ......








=ؙSun atafiyad aTsleema hcike da nishadi da annashuwa,kowacce a cikinsu sanye da \^!"$z&|&\(b+&,-D.F./R0@1B1D1455~6667 !!"""$$$&x&z&|&&&&''(Z(\( o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH uniform na Islamiyyarsu riga da wando da dogon hijabi mai hannu brown,......sun iso daidai layin su tasleema ta karya kwana tare da cewa Allah ya kaimu gobe U'unah ....tayi murmushi kafin tace yawwa tasly Allah ya tashe mu lafiya amin .....
Cigaba tayi da SummaryInformation(DocumentSummaryInformation8$8XXXXtafiya baifi minti biyar ba ta iso kofar gidansu takalli shagonta dake datse da kwado tayi murmushi ta shige ciki .....=ؙ
A tsakar gida taga Ummita na Jan ruwa a rijiya tace ke bana hanaki Jan ruwa da maghrib ba,yarinyar da aka kira da ummita da bazata wuce shekara sha daya ba ta karasa juya ruwan a bokiti tace Adda Gimbiya huloshin zanyi ( to fah flushing kenan=)
Ta gyada kai ta karasa dakin Umma tayi sallama tare da tsugunnawa tace ina wuni umma .....saida ta karasa addu' o' inta kaminta juyo ta amsa saOh+'0
X`f 
 WPS Office@ !8Kingsoft Office@::48<w 800rh <1D;.m0P .#.1>]wLxT 8:;\W 
 gz Times New RomanTimes New Roman;z[SOSimSunCSymbolSymbol?$ z@ArialArial;zSimSun[SO;zSimHeiўSOW4  z@Courier NewCourier NewO
WingdingsWingdings3ўSOўSO hѤfѤf Z&!),.:;?]}    & 6"0000 0 0
00000 =@\]^([{  0
0 00000;[)?'*2
Normal.wpt |0( 
,
# ?"
՜.+,0Oh+'0 PX^  WPS Office@ !8Kingsoft Officellama tare da cewa sannu da dawowa ......tana mai jan carbi

Umma yau kan nashiga suratul Baqara naci gwaji da aka min a suratul Al'imran amma gaskiya tabani wahala umma tai murmushi tace Allah ubangiji yasa albarka ya kuma kara bude miki kwakwalwa ....amin tace tare da tashi tace barin gaida Anty
Tana fita tai dakin dake gefe dana su tai sallama saida ta wani hade rai kamin ta amsa tana kishingide akan gado yayinda Albashiru ke baccinsa cikin kwanciyar hankali....nadawo Anty ta fada tana shirin juyawa bata CE uffan ba har ta fita dama inda sabo ta saba ......ta bude dakin su Aisha na homework tace sannu da dawowa Adda gimbiya tashafa kanta tace yawwa ' yar albarka nagode
Uniform ta cire tasa wani jar t- shirt nata tare da daura zani ta fita ta wuce ummita na alwala
Bayi ta shige tai fitsari kamin ta fito itama tai alwalar ta koma daki sallar maghrib tayi tare da yin azkar ta dauko qur'ani tana tila haddar da aka karamata farkon suratul baqara tana karatu nepa suka kawo wuta
Yawwa ummita samin wayata a chargi tacigaba da haddarta

Sallan isha'i tayi ta nufi falon Baba anan tasamu ' yan gidan na kallo Baba ya dawo ta tambayi Umari da ya baza ido yana kallon Indian Hausa daya karbo waishi Namijin zaki
Umari yace a' a ta wuce dakin umma ta dauka tuwonta tayi daki itakan kallo bai dametaba
Tana shirin ci Aisha ta shigo Adda gimbiya wai kije inji yaya Isma'il tayi waje da gudu duk dan kar a wuceta a kallo


Ta rufe abincin da wani plate dake gefe su ummita nema basu fita dashiba da saka hijabinta bluB1D124445556|6~6667778::::<;>;@;;;;;<.<0<2<4<===== o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH &e iya gwiwa ta dauka lip gloss ta shafa kadan a lebenta ta fesa turare kadan ta dau wayanta....
Dakin ta jawo tayi dakin umma tace umma Isma'il ne yazo umma race dama yana garine tace nima bansani ba kila yau ya shigo Dan munkwana biyu bamuyi waya ba

To Allah ya kiyaye ta fada tana ninke kayan datayi salla dashi


A can gefe taganshi yana zaune akan mashin takarasa tare da sallama ya amsa yana kallonta saboda akwai wuta yana iya ganin fiskarta sosai

Ina wuni tafada fiskanta dauke da murmushi tun daya77::>;@;;;0<2<4<====@@"A$A&AAAAJBLB tafi service sau daya ta ganshi sai yau Kuma wata hudu da suka wuce yazo sallar layya

Lafiya ya amsa tare da cewa kinjini shiru ko bankira ba saigani nazo

Yaushe a gari ta fada tana murmushi
Jiya yafada a takaice ...
Hmm mushiga ciki kasan Baba bayasan tsayuwana a waje


Maimunatu basai munshiga ba inasaurine ......jin ya ambaci maimunatu yasa murmushin fiskanta ya gushe rabon daya ce mata maimunatu har ta manta saidai ko gimbiya ko kuwa sahiba ko habibty



Wato Maimunatu nazo da wata magana ne =>@@@@ A"A$A&AAAAAABHBJBLBBB o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH mai mahimmanci kuma inaso kiyi hakuri akan dukkan abinda ya faru

Tace inajinka Dan ta kosa taji mai zaice jikinta na bata cewa akwai matsala


Hannu yasa a aljihu yaciro kudi ya mika mata

Wani kallo ta bishi dashi na tuhuma,tace name kenan
Ehm ....ki karba mana kamin kiji koma namene

Ta amsa tare da zuba mai manyan idanunta maimunatu nasan kina sona so na hakika

Kuma nima na soki ....amma gaskiya tafiyarmu bazai yiwuba saboda mama ta ce bata amince ba
Kiyi hakuri satina daya da dawowa bansamu naLBBBCFFGHHVJJJ(N*NHOOOQQSTTT&T(Tzoba saboda bansan yadda zan tunkare kiba .....mamana taki amuncewa inturo gidanku saisama nazo muyi sallama

Kiyi hakuri gimbiya nasan baki cancan ci hakaba amma Mama har tsinewa tace zata min in na aureki
Nasan ke jaruma ce amma ki yafe mini gobe zan wuce kaduna wannan kudin naki ne ki kara jari dubu ashirin ne

Kiyi hakuri in nadawo daga tafiya zakijini Tunda yafara magana take kallonsa bako kyaftawa har yagama ta kalleshi tace na gode ta fara tafiya yana kiran sunanta amma ina tayi nisa tafiya take tanajin kamar zuciyarta zai buga
Idonta ya rine ya koma jaa a kafa. ta taka har taje gidansu

Ko sallama babu ta kutsa kai har dakin mamanshi azaune taganta tanacin shinkafa da namar kaza huwaile na danna waya da alama sabuwace dan tasan huwailJLN&N(N*NFOHOOOOPQQQRSSSTT o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH e bata da waya ada

Yazaki shigomana gida bako sallama ta kalli mama da rinennun

Please Login or Register in order to submit comment