Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aka sha bikin yaya Ahmad da Anty Zahra watansu daya a Nigeria suka wuce UK Dan a can yake aiki hakan ya baqanta ran Anty Ramlah wadda har yau tana Dana sani Dan yadda Yaya Ahmad ke tarairayar Zahransa kamar kwai yanzu shekararsu takwas da aure Kuma duk bayan wata shida yana zuwa yai sati biyu yaransu biyu Raudha da Muhammad salisu junior, ita Kuma Anty Ramlah shekararta hudu da aure tana zaune da mijinta a Lagos da yaronta daya Sabir ....

Ni dakike gani ina aji biyu a ATBU ina karanta Computer science sai Sury tana Baze a Abuja a gidansu Uncle Abubakar take zama ita kuwa Diyyah tana BUK Itama gidan Uncle Muhammad take zaune ....Yanzun da kika ga gidan nan dVþ@BXZ`xz|~€‚„†°²´¶¸º¼¾ÀÂýûù÷õóñïíëéçåãáßÝÛÙ×ÕÓÑÏagani sai Hajcy danta na biyu Yaya Yusuf yana aiki a port Harcourt ne sa an MB ne saidaishi shekarashi biyu da aure harda baby Maryam sai auta maisunan dad Haidar yana masters nashi a America shida Khalid Dan Uncle Abubakar na farko ......wannan shine labarin gidan mu shikuma MB nashi sai Munyi Sallah zan baki na nisa nace to tareda duba agogo karfe daya harda kwata......=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü
[8/27, 1:53 PM] ™ÜMaimunatu Telar Mata=Ø™Ü

By
Azee cool=Ø¥Ü







21










Lokacin da muka Idda Sallah Ha¶¸º¼¾ÀÂÄ.02HJL "$&(*,.02X3Z3÷÷÷÷÷÷÷÷Ç÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  ÂÄ02JLZ3b?ÈLÊL0P2P0S€S‚SˆS S¢S¤S¦S¨SªS¬S®S°Sýûù÷õóñïíëéçåãáßÝÛÙ×ÕÓÑÏjiya ta aiko Saude mu sauko muci abinci .... Dana ce na koshi Baby fushi tayi tace bazata min labarin mubeen ba haka dole muka sauko tare hannuna cikin nata dan inason jin labari..mun samu Hajiya zaune a dining tana jiran mu da fara'arta tace yau baby anyi kawa an manta da tsohuwa tayi dariya tare da jamin kujera tace @ your majesty's service na zauna nima ina murmushi hajiya ta fara serving Shinkafa ne da miyar da yaji naman kaji sai coslow data zuba a gefe sannan ta zuba mana namu a plate daya a hankali nake ci dan ban saba zama a dining cin abinci ba ni nafi gane na zauna akasa naci abincina.....hira take min na makarantarsu nikam sai dai dariya dan wasu abin ma ban ganewa har muka kare nidai na kosa naji labarin mubeen wadda na rasa dalilin dayasa na damu da labarinsa .....

Lokacin da muka koma daki na zaba mata kayan da zata sa gobe Ganin ba ta da niyyar min tadin nace baby baki min zancen ba ta kalleni ta yi dariya kodai kodai Munat an fada kogin so ne na kai mata duka ina haba Allah ya kiyaye tace hmmmm if you say so but ni kan ina Ganin something something is fishy nace tunda hakane na tafi na dau purse dina zan fita da sauri ta rike hannuna haba angel nifa wasa nake miki ta fada cikin shagwaba nima na kwaikwayi muryarta nace haba angel be serious mana atare muka kyalkyale da dariya tace ke ko na lumshe ido ni me .....kan gadon muka koma muka kwanta ta rike min hannu kamar wadda zan gudu tace ....

Lokacin Mubeen Nada shekara shida sukayi Sabin neighbours Mr and Mrs Malhotra da 'yarsu mai suna Simran 'yar shekara biyar makarantar da mubeen yake aka sata nan suka zama friends sosai dayake alokacin suna yara ne iyayenta basu damu ba dansu addinin Hindu sukeyi wasa wasa har suka shiga high school nan ma tare suke sai dai anan suka hadu da Prem Kumar wadda abotarsu ta koma su uku har suka sawa group dinsu MPS wato Mubeen,Prem da Simran ......sosai suka shaku Dan har a makarantarsu an San su lokacin suna shekarar karshe iyayen Prem suka koma America amma suka bar Prem a gidansu Simran Dan ya karasa makaranta kafin ya je ya same su acan zaman prem agidansu Simran yasa prem ya fara son Simran Dan haka yayi tunanin ya sanar da ita ranar birthday nata wadda yayi daidai da saura sati daya su fara exams nasu na karshe ....Haka kuwa akayi da ranar tazo bayan anyi party an yanka cake anyi rawa kowa ya tafi Prem ya tsugunna gaban Simran ya mika mata flower yace I LOVE YOU SIMRAN sosai tayi mamakin abinda yace ta karba flower din tace I'm sorry Prem but I'm in love with someone else cikin bacin rai yace who ? Tace Mubeen ai bai jira ta Kuma cewa komai ba ya wuce gidansu mubeen har daki ya same shi ya haushi da fada wai ya qwace mai masoyiyarshi shi mubeen bai gane me yake nufi ba haka yayita bashi hakuri dakyar ya tafi.... saidai me Washe gari su Simran suka tashi ba prem ba dalilin sa ya tafi .....mubeen ya daura wa Kansa laifin dayasa prem ya gudu saidai shi besan yarinyar da prem keso ba daya tambaya simran ko tasani ta mai karya wai bata sani ba ...haka suka kare high school amma shi mubeen yanajin haushin rashin prem ita kuwa Simran ko a jikinta ......watarana sunje party na friends nasu anan wata friend nasu Arohi datasha giya ta rungumi mubeen tana kissing nashi shi Kuma yana faman janyeta sai kan idon Simran data dawo daga toilet taje tasame shi ta wanka mai mari tace mai I hate you mubeen ta fita da gudu tana kuka ....ya bita amma tuni ta shige taxi ta tafi wasa wasa har kwana uku bai ganta ba inya kirata bata dauka inko yaje gidansu taki fitowa gaba daya ya rame ranar na hudu ya sa mai aikinsu ta kirata tace mata ga mubeen na shirin kashe kanshi a falo ai da gudu ta fito ta sameshi rike da wuka ta rungumeshi tana cewa don't die mubeen dariya ya farayi tasan cewa dama karyane takaimai duka ya goce yace Why are you avoiding me ? ta rungumeshi ta baya tace because I'm jealous, yace why are you jealous? Ta kissing goshin shi tace because I love you ta juya da gudu ta hau sama shiko sai dariya yake .....
A takaice that's how the two friends became lovers ...kafin su shiga university SimZ3468:<>`?b?@BDFHJLÆLÈLÊL÷ñ÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH ran ta na zuwa makarantar koyon girki haka shima ya je yasa kanshi a makarantar ..tare suka samu admission a university daya sai dai ita tana Economics shi kuwa yana karanta Architecture amma duk da haka kullun suna tare .....anan Simran ta shiga wani dance club na mata da maza shima saboda ita ya shiga wannan club din har wani gasa da akayi su suka ci na daya ......kafin su dad da Mr malhotra su San da soyayyan su Saida suna ajin karshe Dan dama Simran tace su boye wa iyayen nasu ai kuwa baban Simran yazo ya balbale dad wai ya hana dansa zuwa wajen 'yarsa Dan shi bazai bawa musulmi 'yarsa ba ....sosai masoyan suka shiga rudani Dan a bangaren dad yace in har mubeen ya kara zuwa wajen Simran zai maidashi Nigeria ita Kuma iyayenta ce mata sukayi inta kara kula mubeen aure Zasu mata ....nan masuyan suka hadu suka tattauna kan suyi fooling iyayensu suyi kamar sun rabu idan sun gama semester na karshe sai su gudu wata kasa suje suyi aure ....haka sukayi har iyayensun ji dadin rabuwarsu saidai watarana baban Simran ya dau wayarta dan bincike danshi hankalinshi bai kwanta ba yaga irin chat da texts nasu harda plan dasuka tsara nan yayi shawaran aurar da ita batare da tasani ba ......
Kwana uku da graduation nasu dad yai hatsari nanfa mubeen ya shiga damuwa Dan bai ma samu kanshi ba balle ya tuna wani plan kusan 3months kafin baba yaji sauki har ya dawo Nigeria dayake dama yayi gini anan bauchi ....Ganin kowa ya dawo Nigeria baba ya warke saidai kafar sa yadena aiki mubeen ya ebi jiki ya koma India Dan aiwatar da plan dinsu saidai ina dayaje gidansu Simran ya samu babanta yake sanar mishi 'yarsa tayi aure ya nuna mai hotunan auren nan mubeen ya yanke jiki ya fadi....daga asibiti da aka kaishi sai psychiatric Dan zaucewa yayi uncle Abubakar da Yaya Ahmad ne sukaje India jinya Dan Mr Malhotra ya kira dad ya gaya mishi .....saidai watan mubeen biyu a asibitin mahaukata ba sauki karshe my Hajcy tace a dawo dashi gida ...da aka dawo dashi gida tasa wani malami yana mai magani ruwan zam zam,ruwan rubutu yasha ba adadi kafin kusan wata bakwai ya dawo daidai anan tun daga lokacin bamu kara ganin dariyarsa ba saidai yai Murmushi wanda bata kai zuciya ba ....dad yace mai inya koma India Neman Simran Allah ya isa ....da kyar ya yadda ma ya tafi south Korea yayi masters da PhD nashi da ya fara aiki a Japan dad yace ya dawo Nigeria to yanzu shekararsa daya da fara aiki a Abuja Nigeria ....tunda ya dawo 'yanmata ke mai wargi tun daga families namu na Jama'are,yola, bauchi,har gombe garinsu Alhaji salisu amma mata basa gabanshi ....nikaina bazan iya lissafa matan dasuke kama kafa dani ba ......yanzu haka saboda Ihsan Kanwar Khalid data dameshi yasa ya bar gidan uncle Abubakar ya koma gidan dad dake can da zama shi kadai sai maigadi da megyaran gida amma duk weekend yana bauchi saidai in aiki ya rikeshi .....zaman jinya da yayi anan gidan Hajiya yasa muka shaqu sosai ...

To kinji labarin mubeen amma in kinason shi zan miki hanya in Kuma baki tips to use a kanshi ....nayi dariya nace ni kaza asuwa kema kinsan the difference is clear tayi Murmushi Allah angel zanyi farin ciki ace kin auri MB nace stop dreaming baby tace karki damu I'll keep on praying Hajcy tace komai kakeso ka dage da addu'a Allah zai baka to nima zan dage nayi dariya nace in Allah be qaddara bafa tace just wait and see.....

Sai karfe biyar na dawo gida driver ne ya kawo mu daga shago ta gaida baba muka wuce ciki suka gaisa da Umma da Anty dazata tafi umma ta bata goran kunun aya biyu da na zobo biyu da doughnut da meatpie uku uku har mota na raka ta dayake driver na jiranta takarba number na agabana tai saving Mtn line da angel munat dayan Airtel Kuma da matar MB nima nai saving nata da Angel Zee
[8/27, 11:34 PM]™ÜMaimunatu Telar Mata=Ø™Ü

By
Azee cool=Ø¥Ü









22









Da dare ¤S¦S¨SªS¬S®S°S²SÜSÞSàSâSäSæSèSêSìSîSðSTXZ\Ø\Ú\^`bddddf÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷‹÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  °S²SÞSàSâSäSæSèSêSìSîSðSÚ\ddn~z€z<|>|’X’Z’`’x’ýûù÷õóñïíëéçåãáßÝÛÙ×ÕÓÑÏnake sanar da khalil sabuwar qawa da nayi yayi farin ciki sosai yace na gode wa Allah daya kawo miki farinciki bayan Isma'il ya cusa miki bakin ciki nace Khalil dama kaji labarin abin daya min ne yace tunda baki sanar dani ba ansanar dani ai eyya dan uwana tunda bakason ko ambatonsa sai sa ban gaya maka ba yace bar shege sai ma na dawo zan dau mataki akansa nayi dariya nace barshi da halinsa ya isheshi haka muka sha hira kamin na kashe wayar ...... Can. Aisha tazo ta kirani wai Baba na nemana da sauri na fita dan nasan kan maganar kudin da hajiya ta bani ne duk da suna hannun umma kuma nasan ta nuna masa ..
A daki na sameshi bayan na gaisheshi na zauna kusa da gado ina wasa da yatsu na yace Gimbiya nadago kai na kalleshi Dan yadda ya kirani kamar da damuwa aransa yace Ummanku ta gaya mini yadda kuka kare da hajiya saidai gaskiya ni ina so kiyi baya dasu dan yau dasafe bayan kin tafi malam barau yazo ya sameni wai ina gani kina bin maza wai sau uku ana ganinki da wani saurayi bature mai kudi kina shiga motarsa da farko na kasa ganewa sai daga baya na tuna wannan dan hajiyar ne daya sauke ki ranar nidai bana son fitina gimbiya mu talakawa ne amma Alhamdulillah muna da rufin asiri bana son abin da zai ja miki magana da kukazo da yarinyar nan kuka gaida ni a shago muna tare dashi malam barau din cewa yayi kin koma kwadayi dabin 'ya'yan masu kudi ...Dan Allah gimbiya idan kin kare musu dinkinsu ki bawa Alfarouq yakai musu bana so ki sake zuwa gidansu kinji na ce naji baba to jeki Allah ya miki albarka nace amin....

Tunda na shiga daki nafara kuka wai ina ruwan mutane ne da Zasu sawa mutum ido haka gaskiya nikan inajin baby araina duk da ita 'yar maikudi ce nikuwa 'yar talaka amma tunda Baba bayaso zan hakura ....sai dai mai ko minti goma banyi da shigo wa dakin ba baby ta kirani sauri nayi na goge hawayen fiskata na dauka wayar tare da sallama ta amsa tare da cewa haba angel tun dazu nake kiranki fa nace sorry ina bayi ne tace no probs kinsan me har nayi missing dinki fa nace nima haka, Kuma zobon fhjlnnnprtvxz|z~z€z|:|÷ñ÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH Umma yayi dadi sosai zaki min watarana inkinzo ko nace ee angel yanaji sweet voice dinki kamar kinyi kuka nace a'a kawai de inajin barcine tace ok barin barki kiyi barci ko and dream of me nace I will kamar zata katse sai tace and my bro too dariya kawai nayi na kashe wayar .....kasa barci nayi sai juyi nake akan katifata anya zan iya daina kula baby kuwa hirar mu nake tunowa yadda ta bani labarin mubeen nan naji tausayinshi Allah sarki nace araina ina tuna dariyarshi sai nima na kama dariya kamar zautacciya ....
Da asuba jin muryar mubeen nayi yana wake up my tailor na bude ido na a hankali ashe mafarkine kawai nai Murmushi .....bayan na gama gyara gida na shiga shago Dan fara sauran dinkin su baby kala takwas na Hajiya uku na baby biyar ...ina shago amma zuciyata na tunano min mubeen yadda ya shakeni maganarsa wadda yake cikin hausan da bata gama zama a bakinshiba har nakusa cakin yatsa ta da allura ....can wata zuciya tace Maimunatu bar hango wa kanki abin da yafi karfinki fah Mubeen koda wasa ba sa'ar ki bane ....karfe sha biyu nashiga gidan Dan girkin rana Umma ta tafi tilde Ta'aziya amma a ranar zata dawo ....garau garau na dafa mana Dan baba na azumi ina cikin zubawa yaran naji sallama muryar baby ne Dan ko a mafarki bazan manta ba ta jefar da gyalenta akan tabarma ta leqoni a kitchen angel nima a zuba dani yunwa nakeji nace 'yan makaranta kenan sannu da zuwa tace barin shiga bayin Ku ta dau buta zata ja ruwa a rijiya nace akwai ruwa a ciki tace to kafin ta fito na gama rabon na ajye namu a tray ga ribar yaji a gefe data fito alwala tayi na shinfida mata sallaya a daki tayi sallah dayake ni ina on lokacin tagama muka gaisa take cemin ina umma nace taje tilde Anty fa nace dazu ta tafi gidan suna nace ina Hajiya tace taje Islamiyya kinsan tsohuwan nan dason addini nayi dariya keda hajcyn ki ne ai tace Mun gaisa da baba a shago banma zaci yaganeni ba nace oh amma zuciyata tsoro naji ....na zuba mana abincin shinkafa da waKe ne da aka yanka mai salad da albasa da cabbage taci sosai taita santin yajin wai zan daka mata irinshi nace mata ba matsala ....

Har Anty ta dawo muna tare da ita ta kunnawa su Albashiru kallo wani cartoon MOANA a laptop nata nikan karshe shago nace zan koma ta Bini nan ina aiki tana tayani hira har 6 na yamma kafin driver yazo ya dauketa ......

Tsoro na baba zaiyi magana amma baiyi ba haka har na kare dinkinsu na bawa Afarouq yakai musu yace naje aika ne saisa ban kawoba Dan kar su zaci akwai wani abu .....Baby ta turo min customers sosai yawanci friends nata ne wasu sukanzo tare wasu ko suzo su kadai ....kullum sai Munyi waya da ita sau biyu ko uku nima nakan kira Hajiya duk bayan kwana biyu mu gaisa intace min yaushe zanzo ince mata aiki ke rikeni amma zanzo ....wasa wasa azumi saura sati biyu Innar mu ta fara rashin lafiya nan baba yaje ya taho da ita daga misau aka kaita asibiti ninake kwana da ita Dan haka bana zama a gida kwana biyu bamuyi waya da baby ba nima kaina banji dadi ba Dan nayi missing dinta Kuma nayi missing din labarin mubeen Dan kusan kullum saita min labarinshi wadda na rasa gane dalilin daya sa nakejin dadin hakan ..... Baby taje gidan mu akacemata ina jinyar kakar mu a asibiti nanfa ta shirya zata zo Hajiya tace itama tanason ladan suka hau mota sai TH Dan anan muke ta kirani nagaya mata dakin da muke suka karaso lokacin daga ni sai umma Dan baba yaje gida dauko mana abinci ....sosai naji dadin Ganin Hajiya da baby suka mana ya jiki nace da sauki baby ta ajiye mana wata Leda da suka shigo dashi Umma tace angode nima godiyar nayi Hajiya tace zata tafi baby tace my hajcy nikan ba yanzu ba Hajiya tace dama bance dake zani ba 'yar rigima mukayi dariya ....Munfito daga dakin zamu rakata baba ya shigo muka hadu nace mai baba ga hajiyar baby tazo mana gaisuwa baba yadan rusuna ya gaidata Dan ta girmeshi Dan baby tace min shekararta 67 yace Hajiya mungode fa Allah yasa ka da alkhairi tace amin ba komai zata wuce baba yace Hajiya kiyi hakuri Dan Allah amma kamar kinmin kama da wata matar Ubangidana Marigayi Alhaji salisu .....Hajiya ta ce Alhaji Salisu wa yace Alhaji salisu Isa Mai hakuri idon Hajiya yaciko da kwallah tace mijina nane baba yace ikon Allah inata Neman iyalen Alhaji shekara da shekaru ban same kuba tace Amma banganekaba yace nine Ibrahim da nake rike da shagon Alhaji na Central market shekarar daya rasu yamin kyatan gida anan nazo godiya na hadu dake Kuma naje na muku Ta'aziya da yaran saidai daga baya danaje gidanku akace min kun tashi tace nagane ka Malam Ibrahim tabbas nasan sadda Alhaji ya baka gida ikon Allah Ashe Kaine Baban Maimunatu yace ee .....nida baby sai kallonkallo muke nan baba yasake mata godiya muka rakata wurin mota baby ta sunkuyo daidai kunnenta tace plz my hajcy banda tunani fa inazuwa nima anjima tace karki damu take your time ...a hanyar komawa nace angel me kika cewa Hajiya ne tace kinsan baba ya tuno mata da tsohuwar soyayya yanzu saitaje tasa hoton Alhaji agaba taita Kuka nace banga laifinta ba mutuwa ba dadi nima nawa tsohon haka yake muka sa dariya tareda al'ajabin cewa babana yasansu Hajiya ashe=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü=Ø™Ü
[8/28, 11:16 AM]™ÜMaimunatu Telar Mata=Ø™Ü

By
Azee cool=Ø¥Ü











23










Da muka shiga ciki nasama baba na gaya wa Inna ai hajiyar datazo itace matar Ubangidansa tace Allah sarki tanada kirki nida baby fita mukayi Dan basu waje tV’X’Z’^’`’v’x’z’|’~’€’‚’„’†’ˆ’Š’Œ’Ž’²’´’¶’¸’º’¼’¾’À’Â’Ä’Æ’È’”˜š÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷U÷ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH  x’z’|’~’€’‚’„’†’ˆ’Š’Œ’Ž’´’¶’¸’º’¼’¾’À’Â’Ä’Æ’È’¼¤¾¤ýûù÷õóñïíëéçåãáßÝÛÙ×ÕÓÑÏace zata je ta duba Hajiyarta Dan kamar tana da aiki yau muka tafi har office dinta bayan Mun nema izini muka shiga da sallama tana duba wasu takardu sanye take cikin wata doguwar riga light brown da zanen flower red ta yi rolling da farin gyale idonta sanye cikin farin glass in ka ganta zaka rantse bata fi 45 years ba....ko ta kallemu ta amsa sallamar kamar bataso Baby tace Ina kwana Hajiya nima na maimaita me tace amma ko duban mu bata yi ba da alama ma ta gane baby kawai batason kulata ne baby da jikišœž ¢¤º¤¼¤¾¤À¤¦¨ªΪЪÒª¬®°÷ñ÷÷÷÷÷÷÷÷ë÷÷÷÷÷÷÷ o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH  o(mH sH o(OJmH sH nta yai sanyi tace dama nazo gaida kakar qawata ce da bata da lafiya shine nace inxo in gaidaki Dan nasan kina aiki yau tace oh ashe inada matsayin da zan samu gaisuwa albarkacin wata qawa gaskiya naji dadi angode zaki iya fita min daga office inada abinyi .....Kuka tasaka ta fita da gudu na bi bayanta ina kira dakyar ta tsaya ta rungumeni tana Kuka nace kiyi Hakuri Angel komai me wucewa ne tace shikenan ni da mahaifiyata amma duk tabi ta tsaneni wai dantana gaba da uwar riqo na Dan Allah kiga ko kallo ban isheta ba Kuma koda gida naje haka take min saisa banson xuwa saidai inda Hajcy zamu je ...nace sai hakuri angel bawai ta tsane ki bane tanasonki ba uwar da batason danta haka naita lallashinta har muka kai gate na tara mata keke ta wuce gida ....ina mamakin hajiyarsu Dan gaskiya abin da ciwo ace mahaifiyarka ko gaisuwar ka bata amsawa....


Haka nayita jinjina al'amarin har na koma dakin nasama baba ya bude ledar dasu Hajiya suka zo da ita fruits ne aciki sai kudi dubu Ishirin baba yace gaskiya ¾¤À¤ЪÒªl±t³v³Ôµ.·ê»ÜžÉÀÉÂÉÄÉÆÉÈÉôÔöÔðÖXàZà\à0í€íýûù÷õóñïíëéçåãáßÝÛÙ×ÕÓÑÏHajiya halin mijinta gareta Dan shima akwai yawan alkhairi yace Alhaji Salisu be taba sanina ba amma danaje Neman bashi a wurinsa lokacin motar danake tukawa ta sama matsala dama batawa bace ya tambayeni kozan iya kasuwanci nace masa Insha Allahu nan ya bani kyautar kudin danaje nema da Kuma shago indinga mai zama mai .....Allah yajikan rai muka ce amin

Kwana uku da zuwansu Hajiya aka sallame mu baby tazo sau daya Kuma...Nan baba yace Inna ta dawo bauchi da zama da kyar ta yadda .....azumi yazo nasama aiki sosai ba akwana biyu baby bata leqo ni ba har bude baki tanayi a gidanmu nima baba ya cire min taqunquni ina zuwa duk ranar jumma'ah in gaida Hajiya ....Sallah saura kwana 9 ta aiko mana da kayan sallah kala biyu iri daya Dana Baby sai su ummita da Aisha ma kala biyu harda dubu sha biyar kudin dinki sosai naji dadin haka ga buhun shinkafa data bawa baba tunfarkon azumi saboda nuna godiya Baba ya sayo mata zabi guda biyar da Zuma na asali Dan mune ma muka tace shi jarkar turkey daya muka kai mata nida Umma taji dadi sosai itama ..... Da Hajiya taje Gombe tayi kwana uku baby gidanmu tazo take kwana .....Sallah saura kwana biyu suka tafi Jama'are Dan tace anan suke sallah .......
Sabanin yadda sauran teloli ke ajiye dinki har safiyar sallah nikan Jajiberin sallah na hada kayan kowa na kaimusu na amshi kudina harda wadda nake bin bashi ma kudina yakama dubu 78 na bawa baba dubu hamsin aciki da kyar ya karba yayita samin albarka ......

Sallah kowa yazo Yaya Alhassan sunyi final exams nasu first class ya fita dashi saura service shiko Khalil yagama level one har anbashi scholarship saboda shine best student a level one Computer science with CGPA 4.92 baba yaji dadi sosai koba komai kudin next session school ne zata biya mishi .....
Haka sallah yai dadi sai dai nayi missing Angel dina gashi kusan kullum sainayi mafarki da mubeen wadda rabona da ganinshi tun ranar daya min dariya a gidan Hajiya .....
Sallah da sati daya su Hajiya suka dawo aranar baby tazo wai tayi missing dina wai mufita ziyara lokacin karfe shabiyu nai wanka na saka atamfar datasa wadda Hajiya ta mana dinkin ma iri daya na mana banyi kwalliya ba Dan bansaba baby ta fidda make up kit dake Jakarta ta tsara min kwalliya sosai nayi kyau kodan bansaba irin haka bane ..dazamu fita muka sha Selfie da 'yan gida hardasu Umma da Anty ...tun sha biyu da muka fita sai biyar na yamma muka kai gidansu Hajiya Dan yawon da mukayi har fada Dan akwai qawayenta dakuma wata 'yar uwarsu dake aure aciki ....muka je aka mana hoto kala uku .....
Da mukaje Mun iske Hajiya nada baki Dan haka kai tsaye mukaje dakinta bayan mungaisa hirar Sallah mukayi nan take cemin ai su Yaya haidar dan Hajiya saura wata daya su dawo tace

Please Login or Register in order to submit comment