Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuba sabbin ma'aikata.Ya ƙarasa ya gaishe sa Oga ya juye kai gefe kafin ya fara magana "na sauya ma'aikata tunda ku daɗi yayi maku yawa a kullum in na baku kuɗi sai kun yi ƙorafi,in kuma na gusa ku yi ta gulmata ku na cacakar namana wannan ya saka na ɗauko hayar ma'aikata a Nigeria uwanda suka san daɗin dala kuma ka ga na gani ma har aiki sun fi ku iyawa.Dama can ba ku iya komi ba sai ɗan banza surutu da cin abinci shikenan sai kewaya yin kashi" tsabar zuciya Basheer bai san lokacin da ya bangaji Oga ba yace "dallah can banza wanda yayi ƙaton ciki da kuɗin haramun,shine mi in ka hana mu aiki?to ka hana mu numfashi in ka isa" Oga yace "eh naji dai a tafi ma'aikata ne na kuma canza"




Zuciya na masa ciwo masa ciwo ya fara zagayen gari ya na jin kamar ya hau sama ya faɗo tsabar baƙin ciki.
Ya gangara kenan ya ga wani tsoho kayan sa duk sun yi datti yayinda wasu samari suka kewaye shi su na zagin sa, Basheer ya ƙarasa da sauri ya na tambayar ba'asi.Wanda ya fi kowa surutun ne ya fara koro bayani "ka na ji ɗan uwa wannan tsohon da kake gani tsohon banza ne,kullum nan ya ke zama wani bi har abinci mu ke basa shine ya nemi yayi lalata da yarinyar mutane" Basheer ya ƙare ma tsohon kallo ko banza ya baiwa sheka ɗari 100year baya,tsabar tsufa fatar jikinsa har tayi tamoji yayinda idonsa suka shige suka yi zurfi.
Basheer ya riƙo hannunsa yace "Baba gaya min yadda aka yi dan sam ba kayi kama da tsohon banza ba,sannan a wannan shekarun naka mace ko zigidir za tayi ban ce za ta baka shawa ba balle har ka buƙace ta" tsohon ya jimƙe hannun Basheer yace "Jikana magani ta zo na bata ashe sharri ne ta ke son ƙulla min ba ta son gani na ne,ina tsaka da yi mata bayani shine ta fasa ihu su kuma samarin nan ƴan fada suka yo kaina" ɗaya daga cikin samarin yace "ƙarya kake a gaban idon mu ka riƙe mata hannu" idon tsohon tuni sun kawo ruwa yayinda samarin ke ƙoƙarin bugun su ita kuwa yarinyar da ta laƙa masa sharrin sai ƙara sautin kuka take saboda ita dai a rayuwar ta zaman tsohon a unguwar su sam bai mata ba.



Basheer ya ja hannun tsohon da niyyar tafiya ya ji saukar ƙaton icce a bayansa ya saki ƙara kafin ya juyo su shiga yin cin uwa shi da saurayin wanda ya kasance Yayan yarinyar.
Dakyar aka raba faɗan wanda tuni jikin Basheer yayi birdi saboda kusan tarewa suka yi masa,bayan sun yi nisa shi da tsohon yace "Baba daga wane gari kake zowa tallar maganin?" Yayi shiru kafin yace "Jikana ko na faɗa ma ba za ka gane ba,amman magani na ya yi bari na baka kyauta ka sha" Basheer yayi murmushi yace "ai Ni lafiya ta lau,yanzu dai bari na tarar maka abun hawa sai a kai ka gida"tsohon yace "mu je ga innuwa can mu zauna na yi maka bayanin wani lamari dangane da rayuwar ka"


Su na isa suka zauna abinda ya baiwa Basheer mamaki shine yadda aka yi tsohon ya san sunan sa, "Basheer buɗe bakin ka" tsohon ya sake faɗa a karo na biyu ,ba tare da yayi muso ba ya buɗe tsohon ya zuba masa wani garin magani mai bauri haka ya shanye ba dan daɗi ba.
Sautin murmushi Basheer yaji daga can saman iccen da suke ƙarƙashin innuwar sa,ya ɗaga kai sama bai ga kowa ba sai wata innuwar mace da fararen kaya.
Jin shigar zobe a yatsan sa ya maido hankalinsa ga Baba tsoho wanda fuskar shi ta cika da annuri,cikin murya ta tsoffi yace "Jikana alƙamin ƙaddarar ka ya nuna za ka auri mataye dayawa saboda yanayin ka domin kai ɗin ba ka kasance mai RAUNIN HALLITA (my next book in shaa Allah)ba sai dai ƙarfafa,hakan yasa ba za su juri zama da kai ba amman ka ga wannan zoben shi zai taimaka ma wajen gane daidai kai wato mace harija tabbas za ta zo gare ka amman ban san yaushe ba"

Jikin Basheer tuni ya ɗauki rawa karon farko a rayuwarsa da yaji tsoro,murya na ɗan rawa yace "to amman Baba ta yaya zan gane ta" "ta wannan zoben domin ita ɗaya kawai za ta ga kyawunsa sauran mata kuwa tamkar kwano mai lamba za su gansa" kafin Basheer ya kuma cewa wani abu Tsoho mai magani ya miƙe tsaye yace "yaro zan tafi ka ƙara riƙo da addini sannan banzar aƙidarka kayi ƙoƙarin cire ta daga rayuwar ka"
Tsohon yayi ɗan nisa kaɗan ya ɓace ɓat daga idanun Basheer wanda ya ke zaune a ƙasa kamar an dasa dutse,dakyar ya yunƙura ya kama hanyar gida tunani fal ransa.



____ADS


Da mugun gudu Sheera tayi tsalle ta laƙanƙame DADDY,sanye ya ke cikin costume blue gashin kan nan nasa sai ƙyalli ya ke kamar wani sabon saurayi.Ya tallabo mazaunanta da kyau kafin ya dire bakinsa kan laɓanta ya bata kiss mai sautin muaaah kafin ya direta ƙasa,har zai wuce Mai Gadi ya ƙaraso alamun magana bakinsa sai kuma yayi shiru hakan yasa Daddy ya miƙa ma Sheera sac ɗin sa mai ɗauke da system ta shiga ciki da ita.
Mai Gadi yayi ƙasa da murya yace "Alhaji jiya wani ya zo wajen Hajiya ƙarama wajen zance,sunan sa Mr Salis Na so hana shi ganinta sai kuma ita hajiyar ta zo"ran Daddy ya ƙara daɗa baƙi kafin yace "ok na gode aikin ka na kyau,ko kaji mi yace mata?"nan ya kwashe komi ya gaya ma Daddy shi kuwa da takaicin haka ya ƙarasa falon.
Direct ɗakinsa ya wuce ko gaisuwar Mamy bai tsaya amsawa ba,ya na shiga ya hango Sheera zaune ta na jiransa fuskarta fal farin ciki.
"DADDY albishirin ka?"ta faɗa ta na mai yin wani murmushi tare da nufo sa ta kama hannunsa,ya ɗan saki fuska kafin yace "goro fari tass amman bai kai Sheera na ba"ta yi dariya ta faɗa jikinsa kafin tace "je suis amoureux !" Sautin bugun zuciyarsa ya saka Sheera saurin janye kanta daga ƙirjinsa Daddy kuwa murya na ɗan rawa yace "kika ce mi?kin faɗa soyay...."kawai sai tari ya ƙwace masa.Hankali tashe Sheera tace "Daddy dan Allah kar kace ba ka sonta wlh ina son Farida tamkar raina" Daddy ya waro ido cike da murna ya ɗaga Sheera sama ya na juyata,sosai yaji daɗi shi a zatonsa Mr Salis ne ta ke so..........




🤧🤧🤧🤧 Littafin nan akwai Cakwakiya 😂 to wai nan ma ba mu shiga cikin gundurun labarin ba, Hajiya kar ki bari a baki labari ki shigo daga ciki 200 ne kacal +22795045822 mai buƙata ta min magana.
[21/07 à 13:32] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*




*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.


*SIRRIN MACE*👙

Ki na fama da bushewar gaba?ƙarancin ni'ima ko kuma buɗewar gaba? Hajiya matso kusa ga wani sirrin mallaka mai mayar da tsohuwar yarinya,zai matse gaban ki ciki da waje ya saukar maki ni'ima ki koma tamkar kankana uwar ruwa👅 wannan haɗin in kika yi amfani da shi sai oga ya baki kyautar da bai shirya ba😻 *SIRRIN MACE* bai tsaya nan ba akwai maganin ƙarfin maza🍌 wanda za ku jima ku na sex,akwai na ƙarin girma kauri da kuma tsawo duk wacce ta shirya saya sai ta tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822 muna aika kaya a duk garin da kike kama daga Niger zuwa Nigeria



*C*


"Ki bani lambarta sannan ki gaya mata ina son ganin ta dan lalle ya zama doli nayi mata kyauta ta musamman"Daddy ya faɗa ya na kallon Sheera wacce ke cike da farin ciki da farin ciki.
Lambar Farida ta basa kafin ta bar sa ya ɗan huta,bayan Sheera ta fita Daddy ya kira wata lamba ban ji mi yace ba amman yanayinsa ya nuna ba abu mai daɗi ya ke faɗa ba.
Ya ajiye wayar ya furzar da huci, Mamy ta shigo ta tsaya ta na kallonsa.Ya sakar mata murmushi tare da yi mata alama ta zo,jiki ba ƙwari ta faɗa jikinsa,bayanta ya shiga shafawa ya na mata magana ƙasa-ƙasa wacce iya ita ɗaya ta ke jin abinda ya ke cewa.
"Mu je na yi ma wanka"cewar Mamy ta na mai ɗan ɗaga kai ta dube sa,ya murmusa suka wuce zuwa toilet.



A falo suka tarar da Jumma ta na kallon tv,kallo ɗaya tayi masu kafin ta kawar da kanta saboda zuwa yanzu ji ta ke kamar ta fara kishin Mamy.Daddy ya zaunar da Mamy kan cinyarsa ya na mai cewa "Jumma a haɗa mana abincin da za mu ci ni da wifer" Mamy ta ƙara shigewa jikinsa ta na murmushi mai sauti wanda ya ke bayyana tsantsar farin cikin ta,gefe guda kuma kallon ƙasa-ƙasa ta ke yiwa Jumma ta na an kare da ita.
Rai haɗe Jumma ta haɗa masu komi kafin ta ja gefe ta tsaya,su na tsaka da cin abinci Sheera ta fito daga ɗakinta sanye da wata riga rose iya cinya sai wasu manyan takalmi irin na ƴan ƙwallo,gashin kanta kuwa ta tubke sa a tsakiya.
Wani irin kallon ƙurilla Daddy ke yi mata kafin ya sakar mata murmushi yace "Babyn Daddyn ta sai ina kuma?"ta kewayo ta bayan sa ta sarkaye hannuwanta ga bayan shi kafin tace "Daddy kar dai ace har ka manta?shine kuma kake cin abinci alhalin za mu restau mu da baƙuwar mu ta musamman"jin furcinta ya saka Daddy aje cokalin hannunsa yace "au !har kin shirya mana zaman?"Sheera na dariya tace "Yes Daddy"



Wata haɗaɗiyar restaurant suka je babu jimawa sai ga Farida kamar yadda Sheera ta tsara,tsukaken kwankwasonta ya tsure da ido zuwa ƙugunta wanda ya ɗan buɗe ya fitar da shap mai kyau.
Sheera ta rungume ta cike da murna kafin ta nuna Daddy tace "Daddyna ne wannan Daddy ga Farida"cike da wayewa yace "Barka da zuwa matar mu"da murmushi a fuskar sa ya miƙa ma Farida hannu,ta miƙa nata ta saka cikin nasa Daddy ya ɗan jimƙe sa sosai ya na jijigawa wani abu mai sanyi-sanyi zafi-zafi ya ratsa tafin hannun Farida wanda launin fuskarta ya canza, Daddy ya sake mata hannu kafin ya nuna mata kujera duk suka zauna.
Jikin Farida duk yayi sanyi kafin wani lokaci ta dawo normal sai taji ta daram,hira suke sosai da Daddy in da a ƙarshe yayi mata alƙawarin waya iphone 12 da ita Sheera suka shewa haɗi da godiya.

Da kwatance Daddy ya sauke Farida sabon gidan su kafin su koma gida, Daddy na gama parking wayar shi tayi ringing "kun kamo shi ok gani nan zuwa"shine abinda Daddy ya faɗa ya kalli Sheera yace "Baby shiga ciki na samu kiran ujila"ta zumɓure baki kafin ta fita ta na jin haka kawai zuciyarta na bugawa.





Cikin fitar hayyaci ya ɗago kansa bakinsa da hancinsa suna zubar da jini,duk ya galabaita.Murɗa-murɗan ƙattin duk ko wane fuskar sa tamau babu alamar imani balle sassauci,ɗakin da suke bai da wani yalwatacen haske.
"Shugaba tun ɗazu mu ke jiran ka ga yaron nan mun ɗan lalausa sa kaɗan"wani ɗaya daga cikin ƴan daban ya faɗa, Daddy bai ce komi ba har suka ƙaraso ɗakin da aka aje Mr Salis.
Hasken ɗakin ya kunna ya na mai tsura masa ido kafin ya taka zuwa gabansa,wani mahaukacin mari Daddy ya ɗaukesa da shi kafin yace "Abbas bani wuƙa"wanda aka kira da Abbas ya zaro wata dalleliyar wuƙa ya miƙa ma Daddy.


"Kai ga ɗan iska duk yadda na killace Ƴata sai da ka samu zarrar furta mata kalmar soyayya,to yau zan cire zuciyar ta ka na baiwa kare na" Daddy na gama wannan jawabin ya sa aka taushe masa Mr Salis ya sa wuƙa ya ɓarka ƙirjinsa ya ciro zuciyar sa.
Hannuwansa duk jini haka ya saka zuciyar cikin wani ƙyalle ,murya a kausashe yace "ku ɗauke sa ku jefar da shi a ƙofar gidan su" Abbas yace "Oga ba mu san gidan su ba yanzu ma bisa hanyar makaranta mu ka cabke sa" Daddy na goge hannuwansa da suka ɓace da jini yace "to ku jefar da shi can"


Daddy bai dawo gida ba sai bayan isha'i saboda meeting da haɗa ma yaransa na ƙungiyar ASOMA ,ƙungiya ce wacce tayi ƙaurin suna ga dukan ƙasashen duniya saboda suna da reshe kusan ko wacce ƙasa.
Fuskar ko wanensu a murtuƙe yayinda suke kallon shugaban nasu wanda ke ta yi masu bayani game da sabbin dokoki da kuma technique ta janyo hankalin al'umma cikin su.
Kusan a gajiye ya ke,Mamy na zaune falo ta na jiransa .Bai kula ta ba ya wuce ɗakinsa ya ƙargama key,jajayen kaya ya saka ya ɗauki wani farin gari ya shafa a goshi sannan ya buɗe wata drower ta ƙarfe hoton wani ƙaton kare na gumki ya bayyana.Suratai ya fara kafin karen ya dawo na ƙwarai ya fara habshi,zuciyar Mr Salis ya basa ya canye sannan ya rufe drower.
Ya na jin yadda karen ke wani irin gurnani ya na cin zuciyar.
Aka shiga bubuga ƙofa, Daddy yace "waye?" A ƙyale,a ka cigaba da bubugawa da zarar Daddy ya tambaya sai a ƙyale shiru yayi zuwa can ya miƙe tare da buɗe ƙofar wayam ba kowa,har zai rufe ya ga hoton innuwar mutum zankaɗeɗe duk da ya na cikin secte hakan bai hanasa ɗan jin tsoro ba amman ya daure ya rufe ɗakin.





Tun cikin daren mutuwar Mr Salis ta garwaye duniyar media,wasu har hoton sa suke turawa tare da bayanin an kashe sa bayan an cire masa zuciya.Sheera da ke kwance ta na shating a facebook sai da ta kusan suma ganin saƙon,ta tashi a firgice ta fito daga ɗakinta sai dai tun kafin ta fara saukowa daga step ta ke jin muryoyin mutane a can ƙasan falo.
Gabanta na ɗan faɗuwa ta ɓuya a jikin bango kafin ta leƙa ta wata ƴar hanya,Daddy ta hango zaune bisa salon kofin wani abu ja a hannunsa ya na sha yayinda lokaci zuwa lokaci ya ke yin magana.Ba taji abinda ya ke cewa ba amman ta na jin dariyar mutane uwanda sam ita ba ta ganin su,duk Yaren da suke ba ta ji sai yanzu da wani mai babbar murya ya ɗauki parol "meeting na gaba a maƙabarta Dubai za'a yi shi kamar yadda Demon ya tsara amman ina sa ran zai ƙara mana girma musamman kai AlGabid" Daddy yayi murmushi tare da jinjina kai yace "ƙa'idodin da aka gindiya ma Kare na tuni sun cika,yanzu saura ya fara farauta hhhh har na ganni na zama multimaloniya hhhh"duk ɗakin ya ɗauki dariya sai kuma suka yi tsit jin ƙarar buɗe ƙofa.


Mamy ce idonta cike da barci ta nufi table a mangé,ruwa ta cika da kofi ta shanye ta ƙara cikawa ta shanye kafin ta sauke ajiyar zuciya.
Inda Daddy ke zaune ta kalla tace "Daddyn Sheera mi kake a falo kai ɗaya?ko ka na da wata damuwa ne?"kamar walƙiya haka Sheera ta ga kofin hannun Daddy ya ɓace saboda zuwan Mamy.
"Yanzu zan tashi kar ki damu"ya bata amsa amman ta ƙi gusawa tace "to tashi mu tafi na raka ka wlh ni tsoro na ke ji wani mummunan mafarki nayi akan Sheera"jin ta ambaci Sheera yasa shi maido duk hankalin sa gare ta yace "mi ya samu Sheerar?" Mamy ta goge ƙwalla tace "cikin duhu na ganta ta na neman taimako ga wani ƙaton kare baƙi ƙirin na biye da ita,ya na shirin cizonta sai ka zo ka tare sa" Daddy ya sauke ajiyar zuciya yace "na gode Allah da Ram bai cijeta ba"
"Ram ?kuma waye kuma shi?"Mamy ta tambaya Daddy yayi saurin cewa "ah ina nufin karen" ta murmusa tace "to zan shiga na dubo Sheera na hankalina duk a tashe" jin haka ya sa Sheera saurin tashi ta koma ɗakinta idonta tuni sun yi ja tsabar kuka.



Mamy ta shigo ta tarar da ita ta na kuka,jikin mahaifiyata ta shige ta na jin wani irin ciwo,ta rasa mi ke mata Daddy.
Mutuwar wulaƙancin da Mr Salis yayi ko kuwa ganowa da tayi Daddy na cikin ƙungiyar asiri?
"Sheera mi kike ma kuka?mi ke damun ki?"Mamy ta tambaye ta,wayarta ta ɗauka ta gwada ma Mamy hoton Mr Salis tsit Mamyn tayi ta na kallo Sheera cikin kuka ta ke cewa "Mr ɗin mu ne kuma har cewa yayi ya na sona kwanaki da ya zo nan gidan mai gadi ya hana sa shigowa,Mamy ban son shi amman naji zafin yadda aka wulaƙanta shi"
Zuciyar Mamy ta shiga dakan uku-uku bakinta ya kasa furta komi,sai Sheera da ta jawo a jikinta ta na bubuga bayanta gami da fara tofa mata addu'o'i a haka barci ya ɗauketa.



Washegari
Sheera da zazzaɓi ta tashi hakan yasa ba ta sauko ƙasa ba,Jumma ta kawo mata abinci kamar kullum.Ruwan shayi kawai ta sha ta kwanta,cike da tausayi Jumma ke kallonta kafin ta fice ta na jin zuciyarta na suya tare da tunanin kawo ƙarshen lamarin.
Daddy ya ci karo da Jumma ƴar kallon-kallon suka yi kafin yace "kar ki ma soma ki aje wannan banzar tunanin na ki in ba haka ba billahil azim ke da ganin Ahmad sai a lahira" Jumma ta haɗiye wasu yawu muƙut dan kuwa duk yadda ta ke son Sheera ai bai kamo ƙafar na Ahmad Ɗa ɗaya tilo gare ta.
Sheera na jin muryar Daddy jikinta ya ɗau rawa yayinda ta shiga barcin ƙarya,kumatun ta ya shafa yace "Babyna jikin ne ya motsa koko sakalci ne?kin ga tashi kiyi wanka da ruwan ɗumi za ki ji ki garas"shiru ta ƙi tankasa hanka yasa ya ajiye kwalin waya guda biyu yace "to ga alƙawarin da nayi nan na cika ki baiwa FARIDA ɗaya ke ma ki ɗau guda"ya na gama faɗa ya fice.
Sheera ta tashi zaune ta fara duba wayoyin kafin ta kira farida.






__________SURA BILDI


Dakyar Basheer ya ƙarasa gida jikinsa duk ya mace ji ya ke tamkar su biyu ne a cikin gangar jikin.Ya na shiga da Mariya ya fara cin karo,kauce mata yayi amman ga mamakinsa sai ta ƙara nufo sa.Yayi tsaye ya na kallon ikon Allah,ta sosa ƙeya tace "dama tun ɗazu na ke jiran ka akwai maganar da za mu yi"
Basheer ya haɗe rai yace "sai kuma aka ce maki ina buƙatar ji da har za ki zo ki tare ni ?"ta girgiza kafin tace "dan Allah ka saurare ni ma dan ƙaunar da kake ma Inna "Basheer ya ture ta ya wuce ya tsinkayo muryarta ta na cewa "daman a kan Badiya tace ba za ta iya jurar babbar hallitar ka ba wai na bata maganin wanda zai sa abun ta ya ƙara girma" cak ya tsaya kafin ya juyo ya na kallonta,da ɗan gudu Mariya ta ƙaraso tace "dan Allah ka aure ni tunda ina da babban farji na san zan iya ɗaukar ka,tun tuni na gama takaba"


Tsabar ɓacin rai ya saka idon Basheer ƙanƙancewa gami da yin ja,da sauri ya ƙarasa shiga kewayensu.Shara ya tarar Badiya na yi ta saka abun sauraren sauti a kunnenta,da yayi kutufo da ita har sai da ta wuntsila ƙasa.Jibgata ya fara yi kamar wanda Allah ya aiko ita kuma ta na ihu da neman taimako,Mariya ita ɗaya ce a gidan da Sa'adiyya ta fita hakan yasa ta koma gefe ta na ta dariya wai ana dukan kishiyarta😂



Sai da ya yi mata lilis kafin ya ja ta zuwa ɗaki,wuyanta ya tuƙe yace "kenan sirrina da na kwanciyar mu gami da komi ma kike tafiya ki na barbaɗa ma duniya?" Badiya ta shiga jujuya kai,ta na basa haƙuri....
[22/07 à 10:54] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*

*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.

*SIRRIN MACE*👙

Ki na fama da bushewar gaba?ƙarancin ni'ima ko kuma buɗewar gaba? Hajiya matso kusa ga wani sirrin mallaka mai mayar da tsohuwar yarinya,zai matse gaban ki ciki da waje ya saukar maki ni'ima ki koma tamkar kankana uwar ruwa👅 wannan haɗin in kika yi amfani da shi sai oga ya baki kyautar da bai shirya ba😻 *SIRRIN MACE* bai tsaya nan ba akwai maganin ƙarfin maza🍌 wanda za ku jima ku na sex,akwai na ƙarin girma kauri da kuma tsawo duk wacce ta shirya saya sai ta tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822 muna aika kaya a duk garin da kike kama daga Niger zuwa Nigeria ga masu son saya ƴan Nigeria su tuntuɓi wannan lambar +234 816 319 9051



*D*

"Ya Basheer wlh ita ta tambaye ni amman ni ba laifina ba ne"Badiya ta faɗa cikin kuka,Basheer ya tsure ta da ido kafin ya daka mata tsawa yace "za kiyi bayani ko kuwa?"murya na rawa tace "bayan ka fita ne ta zo nan,shine tace min wai duk in ina da matsala na gaya mata ai dama duk sabbin aure amaren na fuskantar ƴar wahala ta rashin sabo" Basheer ya harare ta yace "shikenan kika hangame baki kika fara zuba mata wannan banzar surutun naki ko?"ta girgiza kai yayi ƙyaci yace "za ki yi bayani yarinya ai sai kin san ni kika ma wulaƙanci kika kasa Ni a faranti tamkar wata alala" Badiya dai banda jan majina babu abinda ta ke.



Basheer ya samu gefen gado ya zauna sam ya rasa abinda ke masa daɗi,zuciyarsa wani ciwo ta ke masa.A haka ya kwanta rai ɓace,bai wani jima da samun barcin ba Abrar wacce tun ɗazu ta ke cikin mirror ta na kallonsu ta fito gami da ƙarasawa inda ya ke.
Badiya ba ta ganinta amman Basheer da ke kwance ya na barci ya ga zuwanta a suffar mafarki,sajen fuskar shi ta shafa kafin ta ɗora ƙaramin bakinta kan laɓansa.Leɓen ƙasa ta kama ta na tsutsa kafin ta zura halshenta cikin bakin sa ta fara shayar da shi yawunta,jikin Basheer ya ɗauki rawa tuni alƙalamin sa ya miƙe saboda yadda ta ke wasa da shi.
Jikin Abrar ya tsuma wata muguwar sha'awarsa ta ke ji,ta janye string pant ɗinta ta haye jikin Basheer ta na mai saka bananar cikin farjinta.Wani nishi ta saki jin wani zafi ya ɗan ratsa ta mai haɗe da daɗi kafin ta fara sama da ƙasa suna having sex,an ɗauki lokaci mai tsayi kafin Basheer yayi release tuni Abrar ta sauka daga gare shi ta bar ɗakin gaba ɗaya ta na mai yin nadamar abinda ta aikata.
Lokacin da Basheer ya farka daga barci sai ya ga duk jikinsa ya ɓace,gefen wuyansa kuma na ciwo ga ɓacin rai ya ƙara ƙaruwar masa fiye da na tun kafin ya kwanta.
Da kansa ya cika bokiti ya kai banɗaki, Mariya wacce duk rabin hankalinta na kan shamakin su Badiya ta fito ta nufi banɗaki.Ta wata ƙaramar huda ta rinƙa leƙen Basheer ya na wanka,ji take kamar ta shige suyi a tare har wani lasar baki ta ke.Da sauri ta koma kewayenta ganin ya kusa gama wankan,ta ɗaga hannu sama tace "ya Allah ka bani Basheer ya shayar da ni zumar sa amen!"ta shafa Fatiha😂



Basheer kuwa bayan ya gama wanka ya shirya ya nufi kasuwa gun abokinsa Lawan,sun gaisa kenan Lawan yace "abokina lafiya na ga kamar ka na cikin damuwa?"Basheer ya nisa yace "muguwar damuwa ma na rasa aikina sannan na dawo gida na gamu da mahaukaciyar maƙwabciya ta wai dan Allah na aureta ita ta na iya ɗaukar buƙatata"
"Subahanallah ya aka yi ka rasa aikin abokina?"
"Sabbin ma'aikata ya zuba shi ɗan baƙin ciki"
"To Allah kyauta ya kawo ma wani aikin,amman ita maƙwabciyar taka mi kace mata? " Basheer ya amsa da "amen!Badiya na yi ma shegen duka saboda ita ta bata labarin wai ina da manyan kaya ita da ba ta san ciwon kanta ba"Lawan ya shiga keta dariya kafin yace "amman abokina ba ka da mutumci auren ko wata ɗaya bai rufe ba shine za ka dukan amarya?baiwar Allah Badiya har ta ban tausayi" Basheer ya ja tsuki yace "dan Allah ni yanzu gaya min aikin mi kake gani zai kawo kuɗi" Lawan yayi shiru can yace "gaskiya aikin da zai rinƙa baka kuɗi sosai kai bai yiyuwa gare ka tunda ko babur ba ka da" cike da zumuɗi Basheer ya tambaya "wane aiki kenan?"
" *ƊAN ACAƁA*" Lawan ya

Please Login or Register in order to submit comment