Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta na lasar baki kafin ta ciro bananarsa ta haye samanta,wani zillo tayi a jikinsa ta na fitar da sauti shi kuwa Lawan ƙugunta ya riƙe gam ita kuwa da kanta ta ke aikin shi dai ya na daga zaune.
Wasu tsatsafin hawaye ne idonta suka fara,can ƙasan Zuciyarta ta ayyana ita da BASHEER ne suke having sex ,cikin fita hayyaci ta sauka daga gare shi ta kwanta kan salon ta na yarfa hannu "ta so ka yi min,dan Allah sosai za ka yi irin yadda zan ji kamar zan tsage" Lawan ya zumbule wandonsa ya nufi Sweetynsa.
Yadda ta gwale ƙafafu ya basa damar kalle abun duniyar nata,yadda ya ke fitar da ruwa kawai ya saka shi jin wata sha'awa ta taso mashi.Ya ɗage ƙafarta ɗaya ya na mai daidaita kan Dick ɗinsa a jikinta,ta saki ƙara daidai nan ruwa suka fara zuba da ƙarfi gami da wata irin cida ga walƙiya sai yi ta ke babu ƙaƙautawa.



Wutar nepa ta ɗauƙe iska gami da wani sanyi suka fara gudana,jikin Lawan ya ƙara jin wani ƙarfi yayinda ya ke jin tamkar bananarsa na ƙara girma.Dakyar ya ke tutsa ta cikin jikinta,bayan ya gama shiga ya kai bakinsa cikin nata yayinda ya fara ɗaga ƙugunsa ya na shigar ta da mugun sauri har wajen na fitar da wani sauti😆





Ihu kawai Sweety ke yi wanda ya game falon,ba ta taɓa sanin in ana having sex zakarin namiji na game ko ina na mace ba sai yau da take jin ya na bubuga mata ta ko ina ya kirɓeta da kyau tamkar wata doya.Sun fi minti talatin cikin wannan yanayi kafin su sauya position ,yau kam gari nasu dan kuwa sun cinye sauran amarcinsu tasss.




A gajiye duk suka zube kan capet,wani irin zugi farjinta ke yi mata tsabar yadda Lawan ya gurje ta.
Ya sauke ajiyar zuciya ya na mai taɓa ƙatuwar bananarsa da ta ƙara girma lokaci guda,zuciyar shi ta ɗan buga lokacin da idonsa suka yi tozali da Marlin ta jikin madubin ƙofa ya na sakar masa murmushi kafin ya dangwala masa da hannu sai ya ɓace ɓat.
Lawan ya sauke ajiyar zuciya dan kuwa ko shakka babu Marlin shi ya ƙarawa zakarinsa girma,wutar ɗakin ta dawo Sweety ta kalli abar mijinta wacce ta zama ƙatuwa duk da ta na a kwance.
"Sweety hear sai na ga kayan aikin nan kamar sun ƙara girma" idonta kawai ya kalla ya karanci tunaninta,wato burinta shine ƙatuwar banana shiyasa Marlin ya mayar masa da tasa haka.
Ya ja numfashi ya lumshe ido dan kuwa duk wani abu da ke ran Sweetynsa ya na ganinsa hakan ya tabbatar masa da har an basa pouvoir wato Ƙarfin Iko.



Wanka suka yi suka wuce can bedroom,rungume da juna suka yi barcin su.
Ƙarfe shidda na safe wayar Lawan ta ɗauki ruri,cikin magagin barci ya ɗauka saboda yadda barci ke cike da idonsa.
Bai kai ga yin magana ba kukan Ƙanensa ya ratsa dodon kunnensa ya na cewa "Ya Lawan Abba ne ya zama babu"tamkar saukar guduma haka ya ji zancen.Garas ya warkatse tare da dirowa daga bed zuciyarsa na dukan tamanin-tamanin,ko ido bai wanke ba ya saka doguwar riga.
Da mamakinsa da Omar ya ci karo a ƙofar gidansa,murmushi ɗauke da fuskar shi yace "ina taya ka murna saboda kai ne mutum na farko da Marlin yayi ma alfarma,duk yadda kake son matar ka fiye da komi na duniya bai sa ya ɗauki ruhinta ba.Ya bar maka ita ne domin farin cikin da Ƙungiyar ASOMA tayi alƙawarin baiwa member ta,yanzu dai kayi sauri ka ƙarasa gidan naku kar ka bari ayi bisar Abban ku har sai ƙungiya ta fitar da abinda ta ke so" Omar na gama faɗa yayi tafiyar sa.







Jikin Lawan a mace ya ƙarasa gidansu wanda koke-koken matan ubansa da sauran ƙanensa sun cika gidan.
Gawar mahaifin nasa ya buɗe,zuciyarsa ta tsaya da bugawa ganin kamar Abba na kukan jini,Yayun sa maza su ma tuni sun iso.
Duk yadda Lawan ya so yayi juriya amman abu ya gagara,ɗaki ya shige ya na ta rizgar kuka ya na ganin duk laifinsa ne ta dalilinsa ne Abba ya mutu.
Zuwa ƙarfe takwas da rabi tuni gidan da ƙofar gidan sun taru da mutane maza da mata,wajen wankan gawa wani Yayan Lawan ya lura da cizon maciji daidai gefen wuyan Abba.
A haka dai aka kimtsa gawar aka fito za'a sallace ta,nan fa Lawan ya fito yace a ɗaga lokacin bisa har zuwa marice."In ba ka da hankali mu garas mu ke,mutum ya rasu tun jiya shine za ka wani ce a bari har da marice"Yayansa ya faɗa,nan aka sallaci gawar aka kaita makwancin sa.
A doli Lawan ya tafi bisar,bayan sun dawo suka zauna zaman makoki.Basheer wanda tun ɗazu ya ke kallon Lawan ya kasa zuwa ya yi masa ta'aziya,ya ja numfashi ya ƙara kallon Lawan wanda shi sam bai ma san da BASHEER aka je bisa ba.




"Lawan ashe tsohon an zama babu to Allah jiƙan shi yayi masa rahama"wannan shine mafi akasarin abinda abokon sa ke faɗa in sun zo masa ta'aziya.Idonsa ne ya sauka ga BASHEER wanda ke latsa waya,cike da mamaki yace "abokina yaushe ka zo?" Ya ɗago ya kalle sa kafin yace "tun ɗazu mana ai ina nan aka yi sallar gawa" irin kallon da ya ke yi masa ne yasa shi saurin ƙyalewa sai ya je ganin tamkar BASHEER ya san shine silar mutuwar Abba .



Lokaci zuwa lokaci Lawan sai ya waigo ya saci kallon BASHEER wanda shi ma ankare ya ke da shi,sannan ya gane kamar ya saka Lawan ɗin cikin shakku.
BASHEER ya miƙe da saurin Lawan shi ma ya tashi,har bakin babur ɗinsa ya raka sa.Basheer ya sauke ajiyar zuciya cikin son kawar ma da Lawan tantama yace "abokina wlh ban san ta yaya zan yi ma ta'aziya ba sai na ke ganin juna ya kamata mu jimama, Allah dai ya jiƙan shi ka ƙara haƙuri ka daure da ciwo mutuwar Mahaifi duk da Ni tun ina ƙarami ya rasu.Doli ka aro juriya ka kula da kan ka,dubi lokaci guda yadda ka fita hayyacin ka ni sam ban son ganin ka haka wlh" Lawan ya sauke ajiyar zuciya dan kuwa yanzu yaji daidai "in shaa Allah abokina na gode sosai,ai kowa bai wuce lokacin shi.Har ka samu babur ɗin ashe?" Ya ƙarashe maganar da tambaya "eh wlh na samu yanzu haka ma aiki zan hau in shaa Allah zan dawo zuwa marice ,ka kula da kanka ka ƙara haƙuri" Lawan ya jinjina kai.
BASHEER ya hau mashin ɗin sa ya tafi,a hanya ya na ta tunanin Lawan da irin abubuwan da ya ke hangowa a tattare da shi.
Daidai ƙofar gidan su Sheera ya tsaya kafin ya kirata a waya "ka shigo in ji Mamy" ta faɗa cikin muryarta kamar za tayi kuka.Ya sauke ajiyar zuciya kafin ya shiga can ciki,gaishe da Mamy yayi cike da girmamawa kafin ya zauna.
Jummah ta fara aje masa abubuwan da zai ci,Sheera ta turo baki jin Mamy tace tayi saving nasa.Hannunta ya ƙura ma ido wanda ya ke fari sol sai shatun wata korin jijiya,tunani ya fara ina ma ace ta yi lalle da sun fi haka kyau.





"Ka ci abinci sannan ku tafi,za ka rakata har can ciki ka yi ma shugan nasu bayani ba ta jin daɗin jikinta ne kwana biyu"Mamy ke magana ta na kallon BASHEER ,ya gyaɗa kai yace "to Mamy babu damuwa" da sauri duk suka kalle shi Sheera tace "wai Mamy hum..."ya ɗago ya harareta yace "halan ke ɗaya ke da Mamyn?" Ta muguɗa baki ta ɗaga gira guda tace "Yes!daga ni babu kowa ni ce ta farko ni ce Auta"wata harar ya kuma yi mata kafin yace "ke ce dai ta biyo Malama,ko ba kiji sunan ki ba Busheeraaaa hakan na nufin akwai Yayan ki Basheer yeeelum😝" yayi mata gwalo .

Sheera ta fara kukan wasa dan kuwa Mamy da Jumma ba su ji abinda yace ba hasali ma su na can su na hirar su daban.Mamy ta waigo tace "Sheera lafiyar ki kuwa?" BASHEER yayi dariya yace "ina ga Mamy abun ne ya motsa sai an yi mata turaren salamatu 😆" ruwa cike da kofi na sanyi ta ɗauka ta watsa ma BASHEER a fuska kafin ta tashi ta fita da gudu.
Ya ja ajiyar zuciya Mamy ta taso hankali tashe ta sa gefen mayafinta ta goge masa fuska ta na basa haƙuri,murmushin ƙarfin hali yayi ya cigaba da cin abincin sa bayan ya gama yayi masu sallama.





Bisa babur ya tarar da ita ta na selfie sai dariya ta ke,tsawa ya daka mata yace "keee!"ta zabura ta miƙe wayar hannunta ta faɗi ƙasa ya duƙa ya ɗauka ya sata aljihunsa.
Idon Sheera suka ciko da ƙwalla ta dubi Basheer ta ga duk ya turniƙe fuska,da sauri ta sunne kai ta na wasa da yatsunta.Ya hau 🏍️ ya kunna,ta mirror ya kalleta kyakkyawar fuskarta ya ƙura ma ido.Da sauri ya rumtse ido ganin ƙwallarta ta ɗiga a ƙasa,sosai yaji zafin haka.Murya a ɗan dake yace "hau mu tafi"ta goge hawayen da bayan hannunta kafin ta matsa,gefen cikinsa ta matse sannan ta hau babur ɗin.
A slow ya fara gudu ya na tunanin ita kuma Sheera wane maras imani ne ya sihirceta?dan kuwa ya gani a idonta.Babu wanda yayi ma ɗan uwansa magana har suka isa makarantar.



Ya na tsayawa ta fara ƙoƙarin sauka sai dai sam ta kasa saboda yadda bujen ta ya matseta sosai sai ya tashi sannan ta iya birkito ƙafarta .Ta turo baki ta na ƙara gwada sauka amman halo ta kasa,ta ɗan tura bayansa da dukan hannuwan ta kafin ta fara kukan sangartar ta wanda ta saba "ka tashi na sauka mana"ta furta a shagwaɓe wani yarrr BASHEER ya ji kafin ya gyara mirror ɗin moto 🏍️ ya na kallon yadda ta ke faman zumɓurar baki.
Ya lashi baki ya na jin ina ma ace laɓanta mallakinsa ne da in ya fara tsutsar su Allah kawai zai taɓe ta "dan Allah ka tashi ka ga fah na makkara kuma mutane sun fara kallon mu"ta sake faɗa cikin sigar roƙo,yayi murmushin gefen baki kafin yace "ai ba Ni na hauda ki ba"ta harare sa ta cikin mirror tace "to ce ma nayi ka sauke ni balle ka gaya min magana?" "Ko kin ce hakan ba zai faru ba dan ba ke ce Badiya ba" "wace Badiya ?" "Bad baby matar BASHEER mana" ta ja tsuki tace"ohon maku in ma da Badaru ne miye ruwana" BASHEER yayi dariyar mugunta yace "shiyasa har kika ji haushi jiya kika yi ta kuka"ta waro ido tace "Ni ɗin? Allah kiyaye min da yin kuka saboda wata banza" BASHEER ya haɗe rai sosai ya juyo ya na kallonta cikin dakewa ya tambaye ta "wace ce banza?"wani tsoro ya kamata sai ta kasa magana sai faman juya ido.Ta yunƙura dakyar ta na mai ɗora hannunta kan kafaɗun sa ta sauko.



Shi ma sauka yayi bayan ya kile kan 🏍️,ciki suka shiga ya yiwa shugaban makarantar bayani kamar yadda Mamy ta buƙata.Shugaban yace "ok to babu matsala za'a yi mata exam ɗin da ba tayi ba,dan haka ki zama cikin shiri ok?" Sheera ta gyaɗa kai.
BASHEER ya fito har ya kunna babur ya tsinkayo muryar ta "Sheebar...."ya tsaya tare da waigowa ya kalleta da ɗan gudu ta ƙaraso kafin tace "waya ta" "ba zan bayar ba"ya faɗa ya na mai tada moton da gudu ya bar harabar makarantar.
Sheera ta riƙe ƙugu ta na jin wani takaici na luluɓe ta,"mi ya ɗauki kansa da har zai ja da ni"ta faɗa a fili sai kuma Zuciyarta tayi wani matsananci bugawa tuna sam wayarta ba ta da code ga kuma vidéos ɗinta na lesbian.Ji tayi kamar ta ƙurma ihu,jiki babu ƙwari ta nufi aji.



BASHEER kuwa yawo ya fara yi a gari ya na aikinsa na ƊAN ACAƁA,sosai ya samu kuɗi.Gida ya nufa da kansa ya zuba ruwan wanka saboda har yanzu Badiya fushi ta ke da shi.Bai tambayeta abinci ba dan bai ga alamun ta yi shi ba,furar da ya shigo da ita ya dama ya sha kafin ya haye gado Badiya cikin gunguni tace "kamar gadon shi"bai tankata ba sai wayar Sheera da ya fiddo ya fara dubawa,mutuwar kwance yayi ganin mace da mace suna lasar junansu.Videos ne na lesbian sun fi 100 a ciki kama da na turawa da baƙaƙen fata,zuciyarsa ce ta fara lugude ya na jin ɓacin rai.Iska ya fara kaɗawa nan take yayinda idon BASHEER suka fara lumshewa suna wani yi masa danƙo, ɗifff ganinsa ya ɗauke sakamakon wani nanauyan barci da ya ɗauke sa......
[03/08 à 15:18] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*




*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.




*P*



Cikin mafarki rayuwar SHEERA ta fara zo ma BASHEER daki-daki,tamkar yadda in ka kunna Film ya ke tafiya épisode par épisode.Ya na gama mafarkin ya falka daga nanauyan barcin.Tasbihi yayi ga Ubangijinsa kafin ya tashi zaune,kansa ne ke ɗan sara masa kamar zai tsage.Agogo ya duba ya ga lokacin sallar zuhur har ya ɗan gota,ya sauka daga bed tare da fita waje banɗaki ya shiga yayi wanka gami da alwala sannan ya wuce masjid.
Zaune yayi ya fara tilawar alƙur'ani sai kuma mafarkin da yayi ya dawo masa a kai,zuciyarsa ta tsananta bugawa yayinda kuma gefe guda ya fara tunanin ta ina zai taimaki Sheera?
Ya ja ajiyar zuciya ya na tunanin yadda ya ga kyakkyawar surar SHEERA a mafarki su na aikata masha'a ita da Farida.
Da sauri ya tashi ya fita daga masjid ɗin,ya na zuwa gida ya ja babur ɗinsa sai MARYAM ABACHA makarantar su Sheera.
Da taimakon shugaban su aka kai shi har inda suke karatu,ɗan nesa da ita ya tsaya ya na kallon ta kafin ya ɗaga murya yace "Sheera???" Da sauri ta juyo suka haɗa ido huɗu.Tayi saurin miƙewa ta na tuntuɓe ta nufo sa,ko gaishesa ba tayi ba tace "wayata ce ka zo kawo min ?ta na ina?" Ɗan madaidaicin bakinta ya tsura ma ido sai ya ji ta bada tausayi.



"Ina Farida ?"ita ce tambayar da yayi mata,ta kallesa dakyau cike da mamaki tace "ina ka santa?"ya haɗe rai yace"ki dai bani amsata kawai" ta turo baki tace"tayi balaguro " "ya aka yi kika sani ke da ba ki zuwa makaranta kwana biyu da suka wuce?"tayi shiru ta na kallon shi kafin ta bashi amsa da "ƙawarmu Maryam ta shaida min tun ranar da wani mai mota ya tafi da ita ba ta dawo ba sai jiya da ita Faridar ta kirata ta shaida mata ta tafi Turai" BASHEER ya lumshe ido komi sak irin na mafarkinsa "shi kuwa Daddyn ki fah?"ya faɗa ya na mai zuba mata ido.Yanayin fuskarta ya canza kafin tace "ban sani ba lokacin banda lafiya,to wai kai wane ne ma da za ka tsare ni da tambayoyi?"ta faɗa ta na hararensa,yi yayi kamar zai tsone mata ido kafin yace " *ƊAN ACAƁA* ne amman kuma ya sha banban da wanda kika sani"ta ja tsuki tace "ban wayata" ya maƙe kafaɗa yace "na ƙi na bayar ta ƙarfin tsiya ce,in kuma ki na da shi ki zo ki ƙwata"ta turo baki ta na kallon manyan damtsansa ga wani ƙaton ƙirji,dariya ta kwashe da ita tace "wlh in da boxe ma ka shi na san za ka zubar da ƙatti yo irin wannan damatsa kamar Singam"
Shagala yayi da kallonta yadda ta ke dariya har da wani riƙe ciki ,ƙugu ya riƙe ya cigaba da kallonta.Ta tsagaita dariyar tace "dan Allah in lokacin Kokowa yayi ka shiga gasar na san za ka iya..."ya matso da da ita da sauri ta gimtse maganar ta na kallon shi.
"Nace ko za mu gwada yin kokowar da ke?" Ta ture sa yayi baya kaɗan kafin tace "Allah kiyaye min da na haɗa jikina da na ka mai warin ƙatti"




Basheer ya haɗe rai yace "waye ƙaton?"yadda yayi maganar cikin tsawa yasa ta shiga hankalin ta,murya na ɗan rawa tace "kayi haƙuri wasa na ke ma"ya kuma game fuska yace "Ni abokin wasar ki ne?"ta girgiza kai "kenan raina ni ne kika yi?"a dake ya sake yi mata tambayar hakan yasa zuciyarta yin rauni sai hawaye.
Ba ta san miye dalilin da yasa ta ke jin shakkar Basheer ba a duk in ya shiga wannan yanayin,ya ja dogon numfashi haka kawai bai san mi ya ja ra'ayinsa ba ya kamo dukkan hannuwanta."Ɗago ki kalle ni"ya faɗa a tausashe cikin murya mai sanyi,ta ɗago dara-daran idonta ta zube su cikin nasa.
Ya kuma jan ajiyar zuciya yace "mine ne?kukan mi kike?"ta rausayar da idonta suka wani juya hakan ya baiwa hawayen idonta damar ɗasowa.
Wani irin zafi yaji har cikin tsokar ransa,ya busa fuskarta ta lumshe ido ta na jin wani irin yanayi.



Ya saketa yace "wane lokaci za ku tashi ne?" "Zuwa ƙarfe shidda"ta basa amsa a raunane "ok zan zo tun ƙarfe biyar da rabi na jira ki a waje da zarar kun tashi ki fito"ta jinjina kai kafin tace "wayata fa?" "Ba yanzu zan baki ba sai na maki wasu tambayoyi"ya faɗa ya na kallonta.
Ta turo baki kafin ta koma can inda Maryam ke zaune ta na kallon su,ya bi ƙugunta da kallo yadda ya ke motsawa ya ja ajiyar zuciya tare da fitar da huci kafin ya juya shi ma ya tafi ga sana'ar sa ta acaɓa.




"Waye wancan?"Maryam ta tambaya "Yayana ne"ta samu bakinta da furtawa "ku na kama sosai sai dai dan shi ya na baƙi"Maryam ta kuma faɗa "ke da kenan zaune ya aka yi kika gani?"Maryam tayi murmushi kawai kafin tace "irin wannan mazajen baƙaƙe sune masu manyan Dick matar shi taji daɗi" Sheera ta taɓe baki tace "ke kika damu da Dick ɗin amman Ni na fi son mace"
"Ba za ki gane ba ne saboda ba'a taɓa cacakar ki ba ne,kuma in za ki iya tunawa lokacin da Farida ta saka maki yatsa ya kika ji?" Sheera tayi shiru ta na tunani kafin ta nisa tace "eh da daɗi sosai amman wai dan Allah dagaske akwai daɗi in ana sex?"
"Sosai ma fiye da yadda kike tunani,amman bari na tura maki wasu vidéos na blue Film ki kalla..." Zuwan wani malamin su ne ya katse masu hirar doli suka shiga aji.Maryam ta yi copy vidéos dayawa ta tura ma Sheera sannan ta aje waya ta na mai maida hankalinta ga malamin bayan tayi rubutu a ƙasan vidéos ɗin.





A can ɓangaren BASHEER kuwa sosai ya shiga gari domin aikin sa kafin ya wuce bakin tasha inda ƴan balaguro suke,sosai yayi cinaki saboda yadda yayi ta jigilar kaya masu nauyi.
Kiran sallah la'asar ya dakatar da shi daga aikin,ruwan leda ya saye ya samu gefen hanya yayi alwala kafin ya shiga masjid ayi jam'i da shi.
Sosai duk yayi dauɗa hakan yasa ya nufi gida,wanka yayi ya zauna ya na daddana wayar Sheera.Kamar an tsikare sa haka ya sa shi shiga WhatsApp ɗinta, compte ɗin Daddy ya shiga nan ya cikaro da hotunan da ya taɓa turo mata lokacin da zai tafiya Dubai.Zoom ɗin hoton yayi ya na ƙare masa kallo kafin ya fita,bincike yayi duk lambobinta ba su wuce goma ba kuma duk na mata ne sai lambar shi da ta Daddy kawai ke ta maza.Data ya kunna saƙonnin Maryam suka fara shigowa,vidéos ɗin tuni sun buɗe ya shiga ya na waro ido sai ya ga text ```in kika fara kallon yadda ake having sex na san sai kin ji lesbian ya fita ran ki hhhh``` zuciyar BASHEER ta buga da ƙarfi sai kuma ya tambayi kansa "kenan dai dagaske har da lesbian ɗin ta na yi kamar yadda na gani a mafarki?to wai wace ce ita?miye dalilin da yasa na shiga rayuwarta?miye haɗina da ita da har nayi mafarkin rayuwarta?"


Ya ja dogon numfashi bayan ya gama jero ma kansa tambayoyin nan,da sauri ya tashi dan ganin ƙarfe biyar ta kusa ga kuma sha'awa da ya ke ji sanadin ganin video sexy.
Inda Badiya ta ke ya kalla,lalle ne ta ke yi dagwal a ƙafafunta tun shigowar shi.Sam ba ta damu da shi ba yanzu, masturber kansa ya ke son yi amman sam sai ya ji bai da ra'ayin yin haka.
"Keee!"ya furta a dake,Badiya ta ɗago ta kallesa kafin ta mayar da kanta ƙasa ta na mai naɗe ƙafarta da leda sannan ta wanke hannunta alamun ta gama kenan.
"Wai ba magana na ke yi maki ba?"ya faɗa cikin ɗaga murya ,Badiya ko ɗarrr ba tayi ba balle ta nuna alamun tsoro sai ma ta dake ta shiga waƙarta.Ran BASHEER yayi mugun ɓaci ga kuma wani feeling da ya ke ji,ya haɗiye wani abu muƙut kafin ya tashi ya fita.Badiya ta bi bayansa da harara ta na mai furta "ai yanzu mu ka soma kowa yayi harakar sa kai da cin caɓo kuma wlh sai ka durƙusa a gabana ka bani haƙuri" BASHEER wanda ke bakin ƙofa ya leƙo yace "Ni kike gaya ma magana ?Ni zan baki haƙuri?To ki rubuta ki ajiye har abadan abada ba'a yi macen da BASHEER zai duƙa ya bata haƙuri ba!Shi kuma caɓon ki jiƙa abunki ki sha " ya na gama faɗa yayi gaba,nan ya ci karo da Mariya wacce kuma da dukkan alamu taji duk hirar su.
BASHEER sai da ya tsaya gun mai kanti ya sayi lemun tsami ya linda sa yayi ruwa sannan ya shanye,kafin ya wuce gidan su Lawan.






"Anty Murja na samu wata dama,kin ga yanzu tsakanin su ba sa jituwa faɗa suke.To dan Allah ki taimaka min ki cewa mijin na ki yayi aikin tun yanzu kafin shi Basheer ɗin ya huce" Mariya ke faɗa ta waya kamar za tayi kuka,daga can ɗayan ɓangaren aka ce "Mariya kin cika naci wlh,na gaya maki BASHEER ɗin nan ya na da yawan addini duk aikin da ake yi ga banza ya ke tafiya amman shine yanzu za ki wani ce ayi..."da sauri Mariya ta katseta tace "to wai kin manta abinda shi mijin naki yace?cewa fah yayi sihiri ba zai kama BASHEER ba har sai in ko ya na cikin yanayin ɓacin rai ko kuma ya na wani aikin saɓon Allah" Anty Murja ta sauke ajiyar zuciya tace "to babu matsala,malam na can zaure bari na tai na gaya masa"cike da jin daɗi Mariya ta fara yi ma Yayarta ta godiya.




Ana zaman makoki amman duk wanda ya kalli Lawan zai tabbatar hankalin sa da nutsuwarsa ba sa tare da shi.Shi kuwa Lawan har yanzu mamakin Lawan bai fita daga ransa ba,bai san ta yaya aka yi ba amman zuciyarsa ta bashi tabbacin Lawan ne silar mutuwar Abbansa.
Wani ƙunci ya ƙara ziyarta sa sanin saboda abun duniya Lawan ya bada da ubansa a matsayi sacrifice,sai kuma ya tuna wulaƙancin da Badiya tayi masa ya ja tsuki kafin ya tashi ya nufi makarantar su Sheera.




Ya na nan zaune kan babur ta fito hannunta riƙe da documents,garin da alamun hadari hakan yasa mutane suka fara watsewa.
"Ina wuni Yayan mu?"Maryam ta faɗa murmushi kan fuskarta,BASHEER ya ɗago ya zuba mata idonsa irin na mage kafin ya amsa.Maryam tace "laaa! Sheera wlh sak kuke kama hatta ma idon ku iri ɗaya ne kamar wasu tawaye,am...Yayan mu nace miye sunan ka?"
BASHEER na kallon Sheera wacce ta zumɓuro baki kawai dan an ce suna kama kafin yace "sunan mu ma iri ɗaya ne" Sheera ta bubuga ƙafafu tace "sai dai fatar mu ba iri ɗaya ba ce kuma na fi ka kyau,Sheebar mu tafi hadari ke dakwai ina jin tsoro" tayi maganar ta na mai kallon sama.
Ya tayar da mashin ɗin ita kuwa ta ɗale,ta na mai ce ma Maryam"ke kuwa sai yaushe za ki gida?" "Yanzu mana ina jiran Alhaji ne amman ganin Yayanmu duk na sha'afa ko kiransa ban yi ba,am...please ki taimaka kiyi min kamun ƙafa ni dai ina so"Maryam na gama faɗa ta bar su.
Ta mirror BASHEER ya hangi Sheera na hararar Maryam kafin ta furta "karuwa" can ƙasan maƙoshi amman duk da hakan ya ji abinda tace.



"Ni kam nace wai kin gane abinda ƙawar ki ke nufi?"BASHEER ya tambaya ya na mai cigaba da satar kallonta ta mirror,ta turo baki tace "tunda kai ka gane babu buƙatar ni sai na gane"ya taɓe baki ya na mai jin haushin maganar ta,a haka har ya kawota gida.
Ya fiddo wayarta ya bata,ta ja tsuki ta

Please Login or Register in order to submit comment