Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri na ke akwai inda zan je" Mariya ta wangale baki ta fashe da kuka wiwi ta na mai cewa "wlh tallahi ba zan bari ka kashe ni ba ina dalili ka mayar da ni tamkar wasu kayan lambu sai kwasata kake ,to ba zan sake yi ka bar min ɗakina ina ce dai dama nawa ne tun fil azal"




Wani gigitacen mari BASHEER ya ɗauke ta da shi kafin ya banƙare ta ya shiga yi mata aiki sai kuka take tamkar ranta zai fita,sai da ya gamsu sosai sannan ya bar ta.


"Allah ya isa ban yafe ma" Mariya ta faɗa.
"Ah da sauran ki ba kiji jiki ba" ya na gama faɗa yayi cikinta da sauri ta ƙanƙame sa ta na mai fashewa da wani matsananci kuka.
Ganin dai dagaske ƙara shigarta zai yi hankalinta yayi mugun tashi ,bugun zuciyarta ya tsaya cak yayinda numfashinta ya ɗauke .Ganin ta some ya saka BASHEER ƙyaleta ya zuba mata ruwan sanyi, ta na farfaɗowa yayi mata murmushin gefen baki kafin ya fita zuwa banɗaki.





Sanye ta ke cikin riga fara da wando jeans bleu ta taje gashin kanta a tsakiya hannunta riƙe da wani ɗan ƙaramin book, BASHEER ya parker a gabanta ta ɗago ta kallesa suka haɗa ido.Ta turo baki kafin tace "sai yanzu ka ga damar zowa ɗaukata?" Ya lumshe ido saboda yadda dadaɗar muryarta ta daki dodon kunnensa cike da shagwaɓa.Ta bubuga ƙafafu tare da ɗan yin kukan sangarta "shine ka ma wani rumtse ido haba dai Bébé "da sauri ya buɗe ido jin sunan da ta kirasa,yadda ya ƙura mata ido ya sa Sheera tsone masa ido ɗaya BASHEER yayi saurin furta "Washhh kin tsone min ido sai na rama" Sheera tayi dariya ta na mai haye babu ɗin.




Ta zagaye cikinsa ta na mai cewa"mu tafi amman sai ka ɗan yi gudu saboda mun yi retard,wai mi ma ya tsayar da kai?"
Sai da BASHEER ya goge idonsa da har ya ɗan fara yin ja kafin yace "Matana ne suka riƙe ni mana" tayi wani irin zillo tace "mata dai?har su nawa ne halan?" "Biyu!"ya bata amsa ta turo baki tace "hum!" "Ba ki son mai mata ko?" BASHEER ya tambayeta ya na mai tuƙa mashin ɗin.





"Dama ban son shi kawai dai...."sai kuma tayi shiru,BASHEER yace "dama mi Ƴar masu kuɗi za tayi da talaka?talakan ma *ƊAN ACAƁA*?"
Sam Sheera ba taji daɗin furucinsa ba hakan yasa ta yi shiru ba ta furta komi ba har sai da ya kawota école ɗin su.
" Talaka ne amman ɗan baiwa ne,shi ɗin mutumen kirki ne sannan yayi daban da kowa.Ta dalilin *ƊAN ACAƁA* Sheera ta canza rayuwar ta daga ƴar lesbian zuwa macen ƙwarai,har yau dai *ƊAN ACAƁA* ne ya ja ra'ayin Sheera da tunanin ita ma wata rana Uwar wasu ce"tayi maganar kamar za tayi kuka.
BASHEER ya ɗan nisa tare da sakin murmushi yace "Allah gwada min ranar da Sheera za ta zama uwa ƙila ta bar wannan sangartar" ta turo baki tace "amen!Allah nima ya nuna min ranar da SHEERA za ta haifa ma *ƊAN ACAƁA* kyakkyawan yaro mai kama da shi amman dai ya biyo farin uwar shi" tayi maganar cikin raha sai kuma ta ruga da gudu ta shike makaranta.





BASHEER yayi dariya sai yaji duk wani ƙuncin da Mariya ta saka masa ya fita ransa,yawon acaɓa ya shiga gari yi daga ƙarshe ya wuce kasuwa can shagon Lawan sai dai da mamakinsa bai tarar da shi ba sai wani yaro.
BASHEER ya fiddo wayarsa ya kira Lawan ,bugu biyu ya ɗaga "abokina na zo shagonka kuma na tarar ba ka nan"
"Eh wlh ina da wani ɗan aiki ne shiyasa" Lawan ya basa amsa.
"Am... Miye kake yi?"BASHEER ya tambaya ,Lawan da ke kwance a ɗakinsa na sirri ya gama having sex da akuya yace "mi..m..i ... Mi aka yi ne?" BASHEER ya taɓe baki yace "iska na ji shine na zata ko ka na bisa hanya ne" Lawan yace "a'a ina wani gun ne,zuwa an jima zan kira ka"ƙittt ya kashe kiran ya na kallon ƴar matashiyar akuyar da ke kan gangara za ta tafiya lahira tsabar azabar da ci gun sa.




Ya ja doguwar ajiyar zuciya kafin yayi wata formul ta tsafi da tun tuni ya hardace,kamar walƙiya haka akuyar ta ɓace.Toilet ya shiga tuni an tanadar masa ruwan da zai yi wanka da su wanda za ka rantse da Allah daga wata duniya aka kawo su saboda tamkar madubi haka mutum zai ga hoton kansa.



Lawan ya rumtse ido saboda yadda gumin ruwan ke kawo ma fatarsa farmaki tun kafin ya shiga,wannan shine étape ɗin ƙarshe wacce daga ita kuɗi za su fara ɓulɓulo masa daga ko wane ɓangare.
Da sauri ya rumtse ido saboda azaba,sosai zafin ruwan ke ratsa sassan jikinsa suna shiga ɓargonsa.
Wasu irin abubuwa ya ke ji suna shigarsa uwanda ba komi ba ne fa ce Ƙarfin Iko,fatar jikinsa tamkar an sauya masa ita haka ma sauran gaɓan jikinsa.A sannu ruwan da ke cikin bawon wankan suka fara ƙwafewa suna shiga jikinsa,kafin wani lokaci idon Lawan sun sauya launi zuwa koraye.
Abubuwan da ke wakana a cikin layinsu ya fara gani daga nan inda ya ke zaune,hakan na nuni da cewa Ƙarfin Ikonsa mai ƙarfi ne ko kuma ya banbanta da na sauran.




Bayan ya gama komi ya fito daga ɗakin sirrin wanda ya ke cikin gidansa amman babu mai ganinsa sai shi ɗaya,tun a bakin ƙofa ya ke ƙwala kiran "Sweety???" Ta rugo da gudu jin muryar mijinta sai kuma ta tsaya cak sakamakon tozali da tayi da fuskar Lawan amman jikinsa na gwagon maciji irin narka-narkan nan.
Ja da baya ta fara yi shi kuwa ya na nufota ya na cewa "Sweety minene?ki tsaya mana" ta ruga da gudu yayi saurin cabkota ya rungume taushi haɗi da sanyin fatar shi ya ratsata ta ƙwala ihu ta na cewa "wayyo maciji"sai kuma ta faɗi babu numfashi.




Hankali tashe ya ke jijigata ,kafin ya ɗauki waya ya kira Omar .Babu jimawa Omar ɗin ya zo,cak ya tsaya ya na kallon Lawan kafin yace "miye haka kai ma za ka shigo da siffar ka irin ta maciji ?oh my god!yanzu fah doli ka kashe ta" Omar ya faɗa ya na kallon Sweety wacce ke kwance a sheme kamar gawa.
Hankalin Lawan ya ƙara tashi yace "mi kake faɗa ne ?ta yaya zan sauya siffata?" Omar yace "madubin da ke cikin ɗakin sirrinka bai gaya ma komi ba?" Lawan yace "wane mirror kuma?ba dai na manne ga bango ba?" Omar yace "shi fa,yanzu ka koma ciki zai ma bayani"




A doli Lawan ya koma cikin ɗakin sirrinsa,ya na shiga ciki idonsa ya sauka akan ruhin Sweetynsa wanda ke barazanar barin gangar jikinsa.
Da mamakinsa sai ji yayi mirror ɗin na masa magana "cikin biyu doli ka zaɓi ɗaya,ko dai mu cire ran matar ka ko kuma mu mayar da ita mahaukaciya" gaban Lawan ya faɗi sai dai bai da zaɓi doli ya buɗa baki yace "gwara dai haukan amman ina son matata"
"Yayin gama recharge na Ƙarfin Iko direct nan za ka zo kayi tsaye ,wannan madubin zai yi scanning ɗin siffarka daga nan kuma sai ka fita" Lawan ya ƙura ido cikin mirror ɗin sai ya ga ashe Marlin ne ke magana.






Tsaye yayi mirror yayi scanning ɗin sa kafin ya fito,a zaune ya tarar da Sweety ta na soshe-soshe ta na wasar baki.Ya rumtse ido ya na jin wani irin raɗaɗi,Omar ya taɓe baki yace "tun yanzu kake da na sanin shiga ƙungiya?hum! Ka canza shawara "ya na gama faɗa yayi ficewar sa.
Ɓangaren BASHEER kuwa haka kawai yaji abokinsa ba daidai ya ke aikatawa ba,amman ya share ya shiga harakokin gabansa.



Bayan wasu watanni
Soyayya mai ƙarfi ta shiga tsakanin Sheera da BASHEER,sai dai babu wanda ya sani iya su biyu ne ke yin kayarsu wacce har yanzu sun ƙi yarda kuma da soyayyar ce.Abu tamkar na mahaukata za su yi hira aure da masayar kalamai amman sai su ce kuma ba soyayya ba ce,duk da dai shi BASHEER wani sa'in ya kan ji zuciyarsa ta aminta da suna son junansu ne amman tsoron yadda iyayen Sheera za su ɗauki lamarin ya sa shi watsi da sha'anin sai yace kawai shaƙuwa ce.
Ɓangaren Mariya kam tun tuni suka rabu har ma ta bar gidan,ita kuwa Badiya sai rainon cikinta take wanda ya zo mata da muguwar sha'awa hakan ba ƙaramin daɗi yayi ma BASHEER ba.



A shagwaɓe tace "to wai ya zan yi ?Allah wannan zafi na ke ji in ka na yi" Badiya ke faɗa kamar za ta yi kuka,ga ƙaton cikinta ɗan wata shidda ya turo.Basheer ya lumshe ido ya buɗe,sosai ya ke jin feeling bakinsa yayi nauyi bai ma iya yin magana.
"To bari na kwanta ki hau bisana"ya furta dakyar,ta waro ido kafin tace "to bari na gwada na gani,amman dan Allah kar ka zungure min Baby" duk da ya na a buƙace sosai bai hanasa darawa ba kafin ya taimaka mata ta zauna bisa erection ɗinsa.




"Washhh ! Allah har cikin hanjina ka ɗan fita kaɗan"Badiya ta kuma faɗa ta na mai ɗan yin zillo tayi sama, BASHEER ya riƙe cinyoyinta ya fara pompé daga ƙasa Badiya sai kukan da ta saba ta ke yi.






SHEERA POV.



Hawaye ne ke kwaranya a gefen idonta sai faman turo baki gaba take ta na jan ajiyar zuciya,hotunan BASHEER ta ke kallo wanda kusan rabin su duk ita tayi mashi su ba tare da ya sani ba.
Ta kuma goge ƙwalla ta ayyana a Zuciyarta "ya na can tare da matarsa ina jin haka a zuciyata, Allah ka tausaya min na rage kishi" zuwa can kuma ta ja tsuki tace "to wai miye ruwana ma tunda ba na son shi mtsw!In ya na so ma ya cire wutsiyar ya baiwa matar sa Ni ina ruwana"tayi maganar ta na hararen hotonsa.
"Miyasa ma na ke tunanin ka dube shi,ƙazami sai uwar suma a fuska kamar mahaukaci"tayi maganar ta na bugun screen ɗin wayarta ita a doli BASHEER ta daka.




Jummah da ke tsaye tun ɗazu a bayanta tayi gyaran murya,da sauri Sheera ta waigo tace "Jummahhh?ba kiyi barci ba har yanzu?"
Jummah tayi murmushi ta na mai zaunawa bakin bed tace "ta ya zan yi barci yarinyata ta faɗa tarkon soyayya?" Sheera tayi zaune ta na mai rungume pilow tace "Allah ban son shi kawai shaƙuwa ce haka shi ma ya ke damuna wai soyayya mu ke"
Kanta Jummah ta shafa nan Sheera taji wani abu tamkar shigar ruwa a cikin ƙarƙashin ƙasa,da sauri ta lumshe ido kafin ta buɗe su ta kalli Jummah.





"Na san da ina son shi amman ban iya auren shi kuma na san Daddy ma ba zai taɓa yarda na auri *ƊAN ACAƁA* ba"Sheera ta faɗi haka wanda zancen kuma har ƙasan zuciyarta ne.
Jummah tace "Daddyn ki zai shigo gobe,sai dai ina so kar ki saki ki nuna masa ki na son BASHEER.Ki aro jarumta ki rinƙa yi ma BASHEER wulaƙanci da kuma kallon ƙasƙantace a haka ne kawai Daddyn ki zai bar ki cikin kwanciyar hankali"
Shiru Sheera tayi ta na tunani haɗi da auna maganar Jummah sai dai sam ba ta fahimci komi ba,hakan kuma bai hanata cewa "to in shaa Allahu,amman dan Allah wai dagaske ina son Basheer ?" Jummah ta dungure mata kai tace "a'a sam ba ki son shi kin tsane shi mafarin ma kika saka hoton shi a gaba ki na kukan ya na can tare da matar shi" da sauri Sheera ta rufe ido saboda kunya.
Jummah na fita direct ɗakin Daddy ta shiga, system ɗin sa ta buɗe ta goge duk wata ɗauka da tayi washegari kuma ta ƙara komawa ɗakin Sheera ta cire Camera.


Yau ta kama Monday,tun safe ake gyaran gidan haɗi da yin girki kala-kala duk nau'in abincin da Daddy ya fi so.Mamy tuni an nemi excuse a wajen aiki, Sheera ta fito cikin shirin zuwa makaranta.Yau sanye ta ke da farar doguwar riga ta na ja har ƙasa,kanta kuma ɗan ƙaramin kallabi ne ɗaure wanda ya ɓoye sumar ta.
Lipton Jummah ta shiga haɗawa yayinda Sheera ke latsa wayarta ta na murmushi,saƙo ne ta tura ma Basheer wanda ya shaida mata tuni ya na ƙofar gida.
Ta na tsaka da shan shayi kiransa ya shigo "wai sai yaushe za ki bar raina Ni?ba ki ga text ɗina ba?"Basheer ke faɗa a zafafe, Sheera ta tuna huɗubar da Jummah tayi mata a daren jiya haka yasa ta ce bari ta gwada yi tun yanzu.
Cike da tsiwa tace "in ba dan ka na mahaukaci ba ta yaya zan maida saƙon da ban karanta ba?nace ka jira ni sakarai kawai mtws "ta kashe kiran kafin ta cigaba da shan tea Mamy ta dubeta tace "ke da waye?" "Wannan banzar abonné da kika ɗaukar min mana" Jummah kuwa farin ciki fal ranta.






Sai da SHEERA ta ɓata lokaci sosai sannan ta fita,zaune ta tarar da shi kan babu ya kife kansa kamar wani mai barci.
Ta taɓe baki ta ƙarasa ta haye babur ɗin,bai tashi ba balle ta sa ran zai tafi."Sheebar mu tafi mana"ta faɗa cikin sanyin murya a shagwaɓe kafin ta mitsili gefen cikinsa,sarai ya ji ta amman yayi banza da ita."Dan Allah dan Annabi mu tafi kar nayi lati"ta kuma faɗa,murya a dake yace "mashin ɗin mahaukaci za ki hau?"tayi shiru ta na tunanin abinda za tace kawai sai motar Daddy ta kunno kai a layin.



"Daddynaaaa"Sheera ta furta da ƙarfi wanda hakan yasa BASHEER ya ɗago kai,idonsa ya sauka cikin na Daddy wanda tuni ya fito daga mota.
Wani kallo mai cike da ma'anoni suke yiwa junansu ko ƙyaftawa babu ,yayinda Sheera ke zaune daram kan babur ta kasa sauka.
Daddy ya game fuska tayi baƙi ƙirin,kafin ya fara takawa inda suke.Wani gigitacen mari ya ɗauke Basheer da shi tare da nuna masa yatsa yace"kai waye da har za ka zo kusa da rayuwata?uban waye yace ka goya ta kan banzar mashin ɗin ka?"Daddy ya faɗa ya na cakumo wuyan Basheer.....
[09/08 à 11:15] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*




*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.





*W*



"Haba Daddy miye na ɓata min ranka akan wani banzar *ƊAN ACAƁA*? Please kayi haƙuri wuce mu shiga gida nayi missing naka,kar farin cikin da na ke ciki ya tafi" Sheera ta faɗa bayan ta sauka daga kan babur ɗin.
Ambatar kalmar banzan ɗan acaɓa ya fi komi yiwa Basheer ciwo fiye da yadda Daddy ya mare sa, Sheera ta harare sa tace "Miye kake wani kallon mutane sauka ka baiwa Daddy haƙuri" tamkar wani Ɗan ta haka Basheer yaji zuciyarsa ba za ta iya tsallake umarninta ba.
"Kayi haƙuri Alhaji Allah ƙara girma da ɗaukaka" shiru Daddy yayi ya na kallon Basheer sai ya hango zuciyarsa tsaf da ita ba ta da wani aibu ko kuma kwaɗayi hakan yasa ya murmusa yace "ok!"sai ya ja hannun Sheera zuwa ciki,ita kuwa waiwaye take baiwar Allah dan ganin wane hali Basheer ke ciki wata uwar harara ya banka mata ya na jan ƙyaci.






Mamy ta miƙe tsaye ta na kallon Daddy wanda yayi ƙiba abun sa ga wani irin haske da ya ƙara mai nuni da hankalin sa kwance.
"Wifer ko ba kiyi kewata ba ne na koma?"Daddy ya faɗa ya na ɗaga mata gira guda,shiru tayi kawai amman zuwan yanzu ta gama hasko waye Daddy zarginta ya ida tabbata.
"Daddy ka zama lukuti abun ka koko dai ba ka motsa jiki?" Sheera ta faɗa ta latsa ƙaton cikinsa.





Ya ja dogon hancinta yace "ke ma ga shi kin ƙara ƙiba miye sirrin?" Sheera tayi murmushi kawai, Jumma da ke fitowa daga kitchen tace "sirrin kwanciyar hankali ne kawai amman daga shi babu wani abu"
Cike da mamaki Daddy ya kalleta sai kuma gabansa ya faɗi hango wasu manyan-manyan Ƙarfin Iko a tattare da ita,a zuciya ya fara tunani "yaushe Jumma ta shiga ƙungiyar asiri ba tare da na sani ba?wace ƙungiya ce ta ke wacce ta bata ƙarfin iko har haka?" Muryar Jumma ta sake katse sa inda ta ke cewa "Alhaji an sha hanya amman alamu sun nuna kamar ba ka gaji ba kayi tsaye tun ɗazu"
"Jummah ki gabatar ma da Oga da abincinsa ni zan je na kwanta"cewar Mamy ta na mai nufar ɗakinta Daddy ya ƙara bin ta da kallon mamaki,wato ba ta ma damu da shi ba?



Sheera ce ta ja hannunsa zuwa tsakiyar salon ta fara yi masa surutu kamar kanya,shi kuwa saurarenta kawai ya ke amman hankalin sa bai tare da shi.
Jus kawai ya sha ya miƙe ya nufi ɗakinsa,wanka ya fara yi kafin ya buɗe drower sa ƙaton karensa mai suna RAM yayi ɓul ya fito ya na kaɗa bindi.Daddy ya saki wani murmushi "Barka da fitowa duniya a karo na biyu a rayuwar ka,yanzu kam za ka wataya cikin gari duk ina kake so.Za ka yi min maganin duk wani mugu da munafuki kar ka raga ma kowa duk wanda ya cuce ni ko da a ɓoye ne kai za ka ɗauki mataki ta hanyar cizonsa daga nan zan yi abinda ya kamata na janye masa sauran jinin jikinsa.Fatan za kayi haka domin ina son yin kuɗi fiye da kowa na duniya hhhh" Daddy ke faɗa ya na shafa kan baƙin 🐕 wanda tamkar ya na magana da mutum har gyaɗa kai ya ke ya na fiddo halshe alamun zai yi biyayya.
System ɗin sa ya kunna sai dai wayam babu komi,wani ƙululub baƙin ciki ya rufe sa so ya ke ya ga ta yaya aka yi Sheera ta samu lafiya tunda shugaba Marlin yace bai da hannu a ciki.
Wayarsa ya ɗauka ya kira Jumma,ba ta wani jima ba ta shigo ɗakin fuskarta a murtuƙe.Kallonta yayi na wani ɗan lokaci kafin ya juya allon system ɗin gabanta yace "ya aka yi babu komi a ciki?" Cikin dakiya Jumma tace "ka tambayi system ɗin mana" Daddy ya waro ido sam bai yi tunanin abun Jumma ya kai haka ba na za ta iya gaya masa baƙar magana.




Dakewa yayi ya nuna kamar bai ji zafi ba ya ƙara tambayarta"kin taɓa ganin inda system tayi magana?" Ta fara wasa da yatsunta tace "mi zai hana in kuwa ta kasance ta matsafi ce?"tayi maganar ta na wurga masa idonta da suka rikiɗa suka yi wani irin ja tamkar garwashi.Sai da gaban Daddy ya faɗi amman da ya ke shi ma mugun gaske ne sai ya miƙe tsaye yace "zan ko tabbatar maki da Ni matsafi ne amman ki jira lokaci" "tabbarwa ta nawa kuma bayan ga baƙin kare nan ka aje a matsayin dodon tsafin ka?"
Gefen wuyansa ya shafa ya na wani juya kai kafin yace "fitar min daga ɗaki" ta taɓe baki tace "ko ba kace ba fita zan yi mtsw " zuciyar Daddy ta shiga bugawa da ƙarfi kamar za ta faso ƙirjinsa ta fito, RAM ya kalla wanda ke bin Jumma da ido, Daddy ya girgiza kai yace "a'a kar ka ɗauki matakin komi ta na da sauran amfani a gu na"ya na gama faɗa ya saka kaya ya nufi ɗakin Mamy.




A zaune ya tarar da ita kan sallaya ta na jan casbi,da mugun mamaki yace "sallar mi ce kike yi yanzu?"ba ta ko kalle sa ba balle yasa ran za ta amsa.Ya zauna kusa da ita ya ja ajiyar zuciya kafin ya kamo hannunta yace "kiyi haƙuri dan Allah ki bar wannan fushin"ta dubesa tace "fushi?fushi akan mi?saboda kai zan yi fushi?mutumen da ya tsallake Ƴar cikinsa ya tafi yawon shsƙatawa ba tare da ya tunanin wane halin iyalansa ke ciki?"kawai sai ta fashe da kuka ,Daddy ya rungumeta da sauri kuma ya janye jikinsa sakamakon wani abu girrr da ya ja sa tamkar lantarki.



Tashi yayi tsaye ya na kallonta,sai kuma ya fice ya na tafiya kamar wanda bai cikin nutsuwar sa.Ɗakinsa ya shiga ya ƙargame da key kafin yayi shigar jajayen kaya ya haɗe fuskarsa da farar hoda,sunayen manyan aljanu gami da wasu kalaman tsafi ya ke faman ambato.
Tamkar a Film haka shugaba Marlin ya bayyana a ɗakinsa tsaye a jikin madubi,fuska babu annuri Marlin yace "sanadin rungumar waccan banzar matar ta ka wacce ta mayar da ambaton Allah ruwan shan ta ga shi nan har hantar cikin ka na kaɗawa" Daddy ya dube sa yace "miye abun yi kenan?" Marlin yace "doli su nisanta da kai,haka na sake haramta masu dukiyar ka.Ka canza masu gida saboda zamanta a nan babban hatsari ne ,dan da zarar ka koma taɓa jikinta ƙila abun ya fi haka"



Daddy ya girgiza kai yace "a'a ba zan iya yin nisa da su ba saboda su ɗin rayuwata ne,amman zan kiyaye haɗa jiki da ita.Ya maganar Sheera ita wane lokaci ne kuka ƙa'ide min na karɓa budurcinta?"

Marlin yace "nan ba da jimawa ba dan na ga yarinya tamkar kanta ya fara rawa,in lokaci yayi zan faɗa ma" Daddy ya jinjina kai yace "akwai wani yaro da na gan su a tare Ƙarfin Ikona ya kasa tantance shi waye,kar yaje ya canza ma Sheera akala" Marlin yace "wai ka na nufin ta fara kula samari?ka na aikin mi?"yayi tambayar cikin ɗaga murya , Daddy yace "a'a ba saurayin ta ba ne juste abonné ɗin ta ne"
"Zan tafi na ga alamu ba ka da hankali ,ayi ma abu ka kasa ɗaukar mataki ita wannan Jumma sai yaushe za ka kawo min ita?" Daddy yace " sai nayi tunani" Marlin bai sake cewa komi ba ya ɓace ɓat.






A ɓangaren Sheera kuwa ɗakinta ta koma ta na ta jaraba kiran Basheer amman ya ƙi shiga ,da zarar ta fara ƙara sai a maido mata kiran.
Ta rasa mi ke yi mata daɗi,tashi tayi ta ɗauki ƴar ƙaramar bag ta fito.Babu kowa a falo hakan ya sa ta fita zuwa bakin titi, adaidaita ta tsayar tace a kaita bayan école Soura.Bayan ya kawota ta biya sa kuɗi,nan ta fara tambayar ina ne gidan Basheer *ƊAN ACAƁA* sai da ta sha wuya sosai kafin ta samu wani yaro ya kaita.



A tsakar gida ta ga babur ɗin BASHEER,tayi zaune a kansa kafin ta tura masa text.Kiransa ya shigo wayarta ta ɗaga ta na dariya "ka fito mana Allah gani a cikin gidanka bisa mashin ban san ina ne lungun ka ba" ya kashe kiran kafin ya fito.



Daga bakin ƙofa yayi tsaye ya na kallonta cike da mamakin yadda aka yi ta zo nan,ta miƙe tare da nufarsa ta na murmushi.Jikinsa ta faɗa ta na mai cewa "kayi haƙuri Sheebar"bugun zuciyarsa ne ya ƙaru yasa hannu zai cireta amman ta riƙe sa gam.A shagwaɓe ta kuma cewa "doli ce ta sa ni furta baƙaƙen lafuza a gare ka, amman dan Allah kayi haƙuri" ya kalli cikin idonta yace "to naji sake Ni"ta turo baki tace "dan kar matar ka ta gan mu?" "Ke da ba ki sona to miye na tambaya?"ta saki murmushi tace"ina sonka fa irin sosai ɗin nan" Badiya wacce barcin da ta fara bai gama game mata jiki ba,ta leƙo kenan taji wannan furuci da sauri tace "Innalillahi wa'inna iley raji'un"ta na mai kallon lalausan hannuwan Sheera wanda suka zagaye BASHEER ta baya.



Da sauri Basheer ya waigo ya na kallonta, Sheera ma sake sa tayi ta na ƙare ma Badiya kallo."Har kin tashi ne ?mi kike ji yanzu?"Basheer ya tambaya ya na nufar Badiya,ta ƙwace hannunta idonta na wani irin rufewa tsabar bala'i tace "Basheer har cikin gidan aurena?wannan karuwar fa?" "Uwar ki ce karuwa" Sheera ta faɗa daga can bakin ƙofa BASHEER ya harareta kafin ya rungume matar shi wacce ke ƙoƙarin tafiya ta shaƙo wuyan Sheera.




"Sake ni wlh sai na ci uwar ta ko ma ɗiyar uban wace ce,shegiya mai kama da kafirai" Badiya ta faɗa ta na son kubcewa daga riƙon da Basheer yayi mata.Sheera kuwa ido ta waro ta na kallon ƙaton cikin Badiya wani maƙoƙon baƙin ciki ne ya rufeta tuna wannan cikin fah na Basheer ne, wata zuciya ta ɗibi Sheera kawai sai ta kutso Basheer ya daka mata tsawa kawai sai ta fashe da kuka.
Ya sungumi Badiya ya kaita ɗaki "dan Allah ki zauna kar ki jajiɓo min aiki wannan yarinyar da kike gani ba daidai ta ke ba,dan Allah ki tsaya nan kar ki fita" Basheer yayi ta lalaɓa Badiya kafin ya dawo gun Sheera wacce sai gwanjin kuka ta

Please Login or Register in order to submit comment