Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba.
Sai da ta sha rabi sannan ta janye kofin, Mamie tace"a'a duka za ki shanye akwai wasu ma da za ki sha nan gaba" Sheera ta waro ido kafin ta shanye,wani ɗan murfi Mamie ta cika da zuma ta bata ta sha daga nan ta fara a'auna mata kaloli wasu bauri,wasu ɗaci,wasu kuma zaƙi.



Sheera ta turo baki tace"Ni dai na gaji a bar ni a haka kar cikina ya fashe "Mamie tayi dariya tace "ai kuwa sai dai ya fashe ungo daga wannan shikenan"ta karɓa ta sha, Mamie ta rufe ƴar ƙaramar frigo kafin ta buɗe wani akwati.




Tiririn ƙamshi kala-kala ya fara fitowa,wata jigida ta fitar daga cikin gidanta ta baiwa Sheera.Abun ka da ba sabon ba sai Sheera taji tamkar jigidar na iya hanata barci "Mamie gaskiya wannan duwatsun za su takura min"
"Ai kuwa gwara ki saba dan kuwa jigida na da wani sirri na daban,duk cikakken nami in yaji ƙararta doli ya ji ra'ayin ki" Sheera ta washe baki tace "a haba! Gaskiya to ina so a bar min" Mamie ta girgiza kai ta sake miƙo mata wata ƴar ƙaramar sarƙa mai rabacar ƴaƴan azurfa tace "ki saka a ƙafar dama"ba ta musa ba ta kuwa saka sai ta ga ta ƙawata ƙafar.






Wani zane ta fiddo mai shegen ƙamshi tace ɗaura wannan sai na baki turarurukan da za ki linde jikin ki, Sheera ta karɓa tayi ɗaurin ƙirji.
Mamie ta buɗe mata kwalaban humra Sheera ta fara linde duk jikinta da shi,ta na gamawa Mamie ta nuna mata gado tace "to jeki ki kwanta ai kin yi ƙoƙari ma"haka Sheera ta lafe kan gado ta na tunanin wai auren su za'a yi da Basheer.







"Ban gane gajiya gare ki ba?Ni kenan ba mutum ba ne da zan ce na gaji?" Basheer ya faɗa ya na kallon BADIYA wacce ta dire daga kan shimfiɗar su ta na guje masa.
Ya sassauta murya yace "dan Allah ki zo ba zan wani daɗe ba kin ji"ta maƙe kafaɗa ta na kallon BB Adams.
Basheer ya tanke fuska tare da yin kwanciya ya juya mata baya,so ya ke yayi zuciya amman ita wutsiyarsa ba ta san wannan ba.An ɗauki kamar minti goma sannan BADIYA ta zo ta kwanta,da sauri Basheer ya murƙusheta ta na kuka ta na ƙari dan tunda tayi arba'in yau ne haɗuwar su ta farko.






Washegari
Duk ƴaƴan sarki masu aure a cikin Agadas tuni sun zo yayinda sauran kuma sai nan gaba.
Wata ƙaramar Walima Sarki ya haɗa ta taya murna,zuwa marice kuma aka gabatar da akwatunan auren Sheera inda sarki ya wakilta Kawu Laminu matsayin waliyin ta.



Shi kuwa Basheer abun a bazata ya zo masa amman sosai yayi murna yayinda BADIYA baƙin cikinta ya ninku fiye da farko.
Sai wuraren magrib gidan ya tsagaita da baƙi,Sheera na zaune falo ta na shan haɗin da Mamie tayi mata na wata gumba.Basheer ya zauna kusa da ita,ta juyar da kai ita ala doli fushi ta ke yi da shi,yayi dariya yace "amarya ba kya laifi "ta yunƙura za ta tashi jigidar ƙugunta ta bada sautin carasss.Gaban Basheer ya faɗi ya na jin wani yarrr ya tsarga masa,ƙamshin jikinta da na turarenta suka ƙara jefa sa wani halin.
Ɗakin Mamie ta shiga shi ma ya tashi ya take mata baya,a tsaye ya tarar da ita ta ba ƙofa baya.Ƙugunta ya kalla wanda ya ke dam ya ciko ga jigida tayi masa ƙawanya,jiki a mace ya ƙarasa ya rungumeta ya na sauke wata ajiyar zuciya.
Sunsunar wuyanta ya fara ya na fitar da wani hucin jaraba, Mamie tayi gyaran murya da sauri ya juyo bayansa ba tare da ya saki Sheerar ba.




"Mamie...."ya furta kuma sai yayi shiru ya na zarar ido, Sheera kuwa kan bed ta haye ta na gimtse dariyar ta.
"Uhum mijina ya kake?mi kake nema"
"Yunwa na ke ji shine na zo ki ban fura in akwai" Mamie tayi ƴar dariya kawai kafin ta fice.Sheera ya kalla da sauri ya haɗiye wasu yawu ganin gurbin cibiyar ta,ya ƙarasa tare da yi mata rumfa da ƙaton ƙirjinsa.Ido cikin ido suke kallon juna kafin yayi ƙasa da kansa ya dire bakinsa cikin nata,da sauri ta rumtse ido jin yawunsa dalalaaa a bakinta tsabar jarabar sa har sun fara zuba.




Bisan jikinta ya ida hayewa,sai wani tsutsar bakinta ya ke kamar zai mutu.Can ta ɗan ture sa ta tashi,hankalin Basheer yayi mugun tashi fiye da yadda mutum bai iya yin tunani.
Sheera tayi saurin shigewa toilet ta rufe kanta ,kwance yayi ya na mayar da numfashi tare da shafa bananar sa ta jikin wando.Ya ɗauki lokaci kafin ya samu abun ya lafa,ruwan sanyi ya sha sosai kafin barci ya ɗauke sa.
Tun daga wannan ranar Sheera ke gudun Basheer har ranar aurensu ta zo,wacce aka yi gagarumin buki biyu na aure da kuma naɗin sarauta.




Basheer ya rasa kukan mi zai yi na samun Sheera a matsayin mata ko kuwa na naɗa sa Sarkin Agadas da aka yi ba tare da ya sa ran samun wannan babbar ni'imar ba.
Sarki ya jimƙe hannuwan Basheer sosai ya na hamdallah ga Ubangiji "na gode ma Allah ko yau na mutu na cika burina" hawaye suka zubo kan fuskar Basheer yace "kayi murabus a bisa kujerar mulkin ka ba tare da ka shirya ba sannan ka bani"rungumesa sarki yayi.





Taya juna murna ake sosai BADIYA sai waya ta ke ta na shaida ma dangi ta zama matar sarki,duk da ta na cikin kishi amman hakan bai hanata murna ba.
Inna da Mamy sun zama tamkar wasu ƴan biyu komi nasu a tare suke,gefe guda sai ƙara gyara amarya ake za'a kaita ɓangaren mijinta wanda aka ware gudan tangameme ita da kishiryata.





Huɗubar sarki ita ta saka BADIYA jin ita ma mutum ce sannan ba bare ba,ta samu kyaututtuka da dama dan har lefe aka haɗa mata ga kuma sabbin meuble.
Basheer adilin namiji ya tara matansa yayi masu huɗuba tare da shimfiɗa masu sharuɗan zama gidansa,yanzu har wani girman kai ya ke ji kasancewar sa sarki.
Duk sashen dogarai ne tsaye su na tsaye suna gadi,yayinda kwayangi ke ta shawagi suna jiran umarnin uwan gidan nasu.
Da taimakon Jakadiya Sheera ta shirya cikin kayan barci,idonta sun kasa tsayar da zubar hawaye sanin yau Basheer zai kawar da budurcinta.
Alkyaba ta aza daga bisa kafin Jakadiya tayi mata iso zuwa turakar Sarki BASHEER,ya na zaune kan salon ya hakimce tuni yayi alwala ga tapis nan a shimfiɗe.




Sai bayan sun ida sallah ne yayi mata magana,kuka ta fashe masa da shi wanda banda bijirowa feeling ɗinsa babu abinda ya ƙara masa.Alkyabar ya fara cire mata kafin ya zumbule kayan barcin, bai ɓata bakinsa wajen tambayar ko ta ci abinci ba sanin tsarin masarautar sai amarya ta ƙoshi ake kawota turaka.




Hasken ɗakin ya kashe ya bar glo ɗin sai wani kaloli ya ke badawa wanda ta hasken su ne ya ke samu ya ga fuskar Sheera wacce tayi wani fari sol tamkar jaririya.
Manyan ƙirjinta masu ɗauke da baƙaƙen nipples ya fara kaima cabka ya na mai ambaton sunan Allah, Sheera dai na saurarensa sam ba ta jin daɗin abun tsabar yadda ta ke a tsorace.
Wani irin tsotsa ya ke yiwa nipples ɗin mai tsayawa a rai yayinda ya ke mulmula su ya na matsawa sosai,yadda taushin su ke ratsa hannunsa shi ƙara dagula masa lissafi.
Ya dire bakinsa cikin nata ya na shan yawunta, Sheera ta ja ajiyar zuciya ta na tallabo kansa dan sosai ta ke son kiss.



Pant ɗinta ya cire ya na mai ɗora halshensa kan ƴar tsakarta,ta ja ajiyar zuciya ta na jin ɗan dabinonta na motsawa tuni ya fito daga cikin capuchon ɗinsa.
Da halshe Basheer ya fara lasar sa kafin ya sa hannu ya fara mirza mata saman dumɓaru babbarta ya na mai cigaba da shan belinta.
Wata irin miƙa tayi haɗi da fitar da wani sauti ta na mai yin mutsu-mutsu haɗi da turo masa ƙasanta.




Halshensa ya sa ya fara shan ni'imarta kafin ya zira sa cikin farjinta,wata ƴar ƙara ta saki yayinda idonta suka fara fitar mata da wani irin yaji.
Tamkar yadda ake sex haka Basheer ya fara wasa da halshensa a cikin farjinta ,a doli jikin Sheera ya ɗauki rawa hankalinta ya tashi sha'awarta ta kai ƙarshen mataki.
Sosai ruwan ni'ima ke ɓulɓulo mata ƙasanta kuma yayi wani damshi da santsi yayinda hudarta ta buɗe da kyau saboda yalwar ruwa,addu'a Basheer ya karanto ya fara shafa mata kan Dick ɗinsa a bele wani irin zillo Sheera ta ke ta na jin kamar ta ƙurma ihu.Ƙasanta ya matsu ya ƙagu yaji ana masa susa amman kamar Basheer na yi mata jan rai,sai da ya wanke kan Dick ɗinsa da sperm ɗin ta kafin ya fara ɗan tura mata shi ciki.
Sulɓi da santsi ya taimaka ma ɗan kan shiga, Sheera ta ɗan ji zafi kaɗan amman muguwar sha'awar da take ji ta rufe mata ido.


Basheer ya cire Dick ɗinsa da sauri Sheera ta buɗe ido ta na kallonsa,shi ma ita ya ke kallo kafin ya kwanta flat ya jawo ta ya ɗora kan jikinsa.Ƙafafunta ya ware ya daidaita abar sa ya fara saka mata,ta saki ƴar ƙara a doli ya mayar da ita ƙasa jikinsa har wani irin rawa ya ke yi .
Wani irin nishi ta saki jin kan Dick ɗinsa a karo na biyu,a hankali ya fara turata ciki Sheera ta lumshe ido ta na jin yadda ƙatuwar abar ke ratsa marar ta.Ya na gama daidaita a ciki ya ɗan kwantoto kafin ya fara ƙasa da bisa a hankali, Sheera ta riƙe masa ƙugu da wani irin mugun gudu ya shiga ya fita ya na saki wani irin kukan daɗi haka ita ma Sheera kukan take ta na sake ƙanƙamesa.
Ya na jin zai kawo ya riƙe ta da kyau sannan yayi wata irin ƙagewa ta cikin jikinta a tare suka saki ihu, Basheer ya ƙi zare jikinsa duk da ya kawo.A jikin Sheera ya kwanta ya na sauke numfashi tare da shashekar kuka "Alhamdullah Allah na gode ma da ka azurta Ni da ni'ima da ina *ƊAN ACAƁA* yanzu kuma na zama sarki,ka bani kyautar zuƙeƙiyar mata mai daɗi tamkar zuma ji na ke kamar nayi tayi - nayi tayi har ƙarshen duniya wifey ki na da daɗi..."yayi maganar ya na mai motsa ƙugunsa alamun zai koma na biyu ne, Sheera ba tace komi ba sai shashekar daɗin da ta fara yi ta na jin wani irin garɗin mijinta.
A daren nan duk wani haɗin da Mamie ta yiwa Sheera sai da BASHEER ya tsotse sa sarai kafin ya sauka daga gare ta,ya rungumeta ƙyam a jikinsa su na kallon juna.....





*ALHAMDULLAH !!!!*


A NAN NA KAWO ƘARSHEN LITTAFIN *ƊAN ACAƁA* ,KI ƊAUKI ABU NA ƘWARAI KI ZUBDA SAURAN🥲

Sai mun haɗe a New book ɗina mai taken
*BANGO....*
~ƊAN ACAƁA TOP2~

GA MASU BUƘATAR YIN PAYEMENT ZA KU IYA YI TUN YANZU DA YA KE A 200# KAFIN NA FARA POSTING ƊIN SA A 500.


*DUK WACCE TA SAN TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA BA TO HANYA A BUƊE TA KE DAN SAUKE HAƘI IN KUMA SAI MUN JE CAN BABU MATSALA DUK ƊAYA NE*😉





MRS SADAUKI 💫 CE✍🏻
Downloaded from NovelsHQ.com




This Novel is downloaded from https://NovelsHQ.com
to download more hausa novels visits our site at www.Novels.Com

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/NovelsHQ.com

Twitter : https://twitter.com/NovelsHQ.com

Telegram : https://t.me/NovelsHQ.com


Please Login or Register in order to submit comment