Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

farfadowa ba taji siren din polisawa a kofar gidan. Jin shigowarsu yasa ta mikewa tayi hanyar wani daki aguje,cikin azama Ammi tabi bayanta ta damkota ta hurga tsakiyar falon, ragab ta fadi daidai kafafun police officer din wadda macece, basu bata lokaci ba aka handcuffing dinta aka tafi da ita tana kuka tana neman taimako. Yau Allah ya kawo karshen Mama.

Wani irin jirine ya debi Ammi, haka ta fadi kasa, da sauri Daddy ya karasa wurinta ya dagota kamar yaro zuwa dakinsa, Aryan da Noor ma suka bi bayansa tana kuka, yana shiga ya direta kam gadon ta, ruwa mai dan sanyi Noor ta dauko daga fridge ta yafa mata, ajiyar zuciya ta sauke. Kowa adakin jikinsa yayi sanyi, Aryan na tsaye gefen Noor yana tausarta, yasan halin abunsa sarai wannan kukan datayi yana iya sawa tayi ciwo. Sai bayan sallan isha'i suka bar gidan dukkansu ransu ba dadi, lokaci lokaci yana juyawa ya kalleta, ta kwantar da kanta ajikin seat din motar sai sauke ajiyar zuciya take, hannunta yakama cikin damuwa yace " Baby love " juyawa tayi ta zuba masa shanyayyun idanunta dake dauke da kwalla, kamar ma ingizata yayi ta kara fashewa da kuka, faka motar yayi agefen titi ya jawota jikinsa ya rungume yana shafa bayanta, kara shigewa jikinsa tayi ta kankamesa tana sauke ajiyar zuciya bayan tayi mai isarta. Sun dau kusan five minutes ahaka kafin ta rabu dashi suka kama hanyar gida. Suna isa tare suka yiwa babies wanka suka Sanya musu kayan bacci, atare sukayi wanka suma sukaci fruits sannan suka bi lafiyar gado. Cuddling juna sukayi sosai kafin bacci ya daukesu. Washe gari weekend tunda suka tashi suke gyaran gidansu cikin nishadi, shi ya wanke kayan babies da kuma su share share ita kuma tayi mopping da abinci. Karfe biyun rana suka fita yawon bude ido da twins dinsu a baby carriage kowannensu da guda daya abun sai wadda ya gani.


Acan national prison yard kuwa, tuni anyankewa Mama hukuncinta dan ta amsa batayi boye boye ba, anyanke mata shekaru goma da labour mai tsanani,hatta wannan doctor din shima saida aka kamosa, yayi kokarin kare kansa amma baisan cewa Aryan ya riga ya gathering evidence akansu ba. Ankarbe license dinsa, dn kwace aikinsa sannan shima aka yanke masa shekaru goma da labour mai karfi kamar Mama. Aranan Moon suka zo daga kano da Mahmud wurinta bayan Daddy ya sanar dasu. Sosai sukayi kuka musamman Mama, yanzu itada yawo awaje kamar sauran mutane sai nan da shekaru goma, wama yasani ko kafin lokacin zata mutu. Moon tayi tir da halin Mama, amma ance uwa uwace, babu yadda ta iya haka nan tayi haquri suka koma kano itada mijinta bayan ta nemi yafiyar Ammi on behalf of mahaifiyarta.


Bayan arba'in din Lubna, aka yanke mata hukuncinta na bulala Dari, ranan tayi kuka kamar ranta zai fita, jikinta akumbure ga kananan ciwukan dataji, kwata kwata ranan taki bawa jaririnta nono. Har tabawa mutane tausayi, Anty amarya tayi kokari wurin jinyarta, ga kuma madara da aka bawa yaron, saida aka mata Karin ruwa. Har ila yau babu labarin sadiqboii. Ayanzu bayan wannan lamari daya faru arayuwarta, bata tunanin zata kara yarda da wani namiji arayuwarta, She'll live her life for her baby boy, zatayi makaranta tazama independent inda koda wani namiji yazo nemanta da sure saiyasha dakyar dan ayanzu ita ba Lubna da aka sani a da bace. She's a changed lady, kwata kwata yanzu bata shiga harkar mutane.


Wani irin soyayya ke gudanana tsakanin Noor da Aryan, ga kulawa na musamman dasuke bawa junansu, yanzu yaransu suna watanni hudu kenan, sunyi wayo sunyi girma sun kara kyau, kamanninsu da babansu ya fito sosai da sosai Masha Allah. Kwata kwata Noor taki akawowa yaranta nannies, komai itakeyi musu, in kuma zata tafi makaranta saita kaisu gidan Ummi, acan masu aikinta ke kulada yaran, Ummi ma ba'a barta abaya ba, sai tasasu agaba tayi ta musu magana kamar suna junta sukuma suyita kyalkyala dariya kamar suna gane me take cewa. Yanzu haka shirye shiryen bikin auta Nana akeyi tukuru'u inda yarage wata daya kacal ayi aurenta da masoyinta Muhsin. Ango sai wanni Allah Allah yake, ya dage sai zaqewa yake wurin shirin bikinsa, shine in charge din komai, babu wani abinda baya ciji kama daga hada lefen amaryarsa, da kuma duk wani shiri da akeyi. Su Hajja sun dashi gaba da tsokana, shiko ba kunya kamar abokinsa Aryan sai ramawa yake.


Cikin sofiyya yayi girma aihuwa yau ko gobe, ayanzu moon ta sauko daga duniyar fushi da kishi takama kishiyarta suna zaman lafiya dan duniyarnan babu komai acikinta. Cikin ikon Allah kuwa itama ta kame da dan karamin cikinta. Murnan double wurin Mahmud ba'a magana. Time to time tana waya da Mama, yanzu tayi laushi tazama abun tausayi tagane kurakurenta. Ba karamin bakin wahala take sha ahannun inmates dinta, babu tausayi haka suke bullying dinta, wani rana har dukanta sukeyi, duk ta rame, ta kanjame tayi bata kamar ba hajiya Hamida mata agidan Nasiru ba. Tun lokacin da aka zo da ita babu wadda yazo dubata, Daddy bai kara waiwayon inda take ba. Yan uwana ma sun guneta, dake dama batada uwa ba uba, saidai yan uwa. Duniya kenan, komai ka shuka shi zaka girba.


Kuyi haquri kun jini shiru kwana biyu, Insha Allah gobe in Allah ya kaimu Littafin MIJIN TACE zaizo karshe. Nagode da addu'o'inku akoda yaushe da kuma kulawarku gareni. I love y'all. Taku har kullum

REEMAH✍️
11/15/23, 8:36 PM - Reemah: 🌼MIJIN TACE🌼

REEMAH


✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯S͟W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯

LAST PAGE


Watan biki ya kama sai shirye shirye ake tako wani bangare. Anyi anko kusan kala biyar na events din auta Nana. Noor ta zaqe sai siyayya takewa kanta da babies dinta. Tun ana sati biyu da bikin ta roki Baby love dinta, da kyar ya bari ta tare a gidan Ummi. Duk wani gyaran da akewa Nana sai anyi mata. Ko wani tsumi aka bata itama Noor saitasha. Cikin kwanaki kawai ta canza tayi fresh Masha Allah, gashi taki Aryan ya ganta afadinta wai sai lokacin da aka fara events din bikin kafin su hadu. Shiko duk ya damu da rashin matarsa kusa da shi, harga Allah bazai iya haquri ba, kullum in ya kirata sai ta kawo masa wani silly reason dazai sa bazai zo gidan ba. Yau kam zuwan bazataa yayi gidan, lokacin anayi wa Nana gyara an gama yiwa Noor nata ta shiga wanka a dakin Ummi. Su munir and mubin suna can tareda Ummi a dakin Abba. Yana shigowa kai tsaye ya wuce dakin Ummi dan ya san a dakin ta sauka. Aikuwa batare da tunanin komai ba ya kusa kansa cikin dakin. Babu kowa adakin sai tashin kamshi wadda jikin Noor ne ya bar guzurinta. Karan dayaji a toilet ne ya tabbatar masa da cewa tana toilet. Murmushin mugunta yayi ya mike ya kulle kofar dakin kafin ya dawo tsakar dakin yafara rage kayan jikinsa, dagashi sai shorts ya wuce kofar toilet din. Knocking yayi amma bata amsa ba, akaro na biyu ya kara knocking sai kawai tayi kara um um alaman mutum na ciki. Hakan ya mara tabbatar masa cewa ita din ce aciki, turo kofar toilet din yayi ahankali yadda bazataji karan ba, zindir yaganta gaban shower tana wanke gashin kanta. Wani zarrrrrrf yaji ajikinsa, ba karamin kewarta yayi na, azuciyarsa yace" I'll make sure you call me Daddy today" ahankali ta tako har bayanta, dake idanunta a kulle yake yasa bata gansa ba. Ta baya ya rungumeta tsam ajikinsa hannunsa zagaye da boobs dinta wadda suka cika saidu tsantsin sabulu suke, wani irin zabura tayi duk da sabulun dake idanunsa bai hana ta bude shi ba. Kara rungumeta yayi yana sauke ajiyar zuciya. Ganin shi yasata dan kwantar da hankalinta amma still yabata haushi dan batayi tsammanin zaizo a wannan lokacin. Kai amma Aryan ma bai cika kunya ba, a toilet din mahaifiyarsa yake wannan badalan ba kunya. Ruwa yasa ya dauraye mata kanta da idanunta kafin ya juyo da ita yafara bata hot kisses a zafafe kamar zai cinye bakin. Nan da nan itama ta fara shiga wani yanayi, kan kace me toilet ya kacame da numfashina wadda ke fita da karfi, ga wani moaning din da Aryan keyi, badan babu kowa adakin ba da babu abinda zai hana mutum yaji. Bai iya jurewa ba haka ya dinga sarrafa abarsa a tort ga shower akunne abun sai ya bada ma'ana. Kankamesa tayi alokacin datajishi cikinta, kuka takeyi kasa kasa dan abun yau saita jishi kamar yafi na kowanne rana dadi, cikin fitar hayyaci tace" go Daddy, go Daddy, f"ck me harder, f*ck , f*ck" murmuahi yayi duk da shima ba'a hayyacinsa yake ba, sun dau kusan 30 minutes a toilet din suna abu daya kafin suka sararawa junansu sukayi wanka tare, ya nadota cikin baby towel suka fito. Sai yanzu sukejin bugun kofar da tun suna toilet ake bugawa, Ummi ce tsaye da mubin wadda keta tsala ihu alamar yunwa yakeji dake har yanzu basu fara cin abinci ba dan basu cika wata shida ko ba. Zaro ido tayi waje lokacin yana kan shafa mata mai," Baby love kaga abinda kaja ko" ko ajikinsa ya cigaba da shafa mata mai a boobs dinta sai shafasu yake duk yabi ya shagala da abinda yake, sai masifa take masa kasa kasa sabida tayi kokarin kwace jikinta amma yaki barinta, daya gaji yace" wayace ki dawo gudan Ummi when you know you have a big baby at home" baki galala take kallonsa takasa cewa komai, sai kace bada yardarsa ta zo gidan ba. Turo baki tayi gaba a shagwabe tace" amma ai babyna ba haka mukayi dakai ba, da yardarka fa mukazo gidannan,yanzu kuma zaka..." Bata karasa ba taji labbansa man nata yabata peck ya kashe mata ido daya yace" finally my baby has called me Daddy " ya karkare maganan da murmushin mugunta. Dan dukan soyayya takai masa akirjinsa tana murmushi. In sabo ne yakamata ace tasaba da rashin kunyar Aryan, shi komai nasa in dai yana tareda itane to babu batun kunya( haka yakamata maza suna sakewa da matarsu suna zuba love, bawai sai kana buqatarta kazo kana wani wace bude kafarki ba). Saida suka gama shirinsu tsab sannan suka kamo hannun juna suka fito daga dakin, lokacin har Ummi takoma dakin Abba tagoya mubin yayi bacci.


Yau ana kwana hudu da bikin kuma yau za'a fara events. Yau za'ayi bridal shower wadda kawaye ne kadai zasu halacci taron. Sunyi anko material black colour mai kyau, amarya kuma tayi dinkin material pink colour. Anyi decorating hall din da black and pink balloons, sai afro music ke tashi. Karfe bakwai za'a fara taron, Noor tasha kwalliyarta kai kace itace amaryar sabida haduwa, ashe magana nake saidanaga Nana kafin na tabbata maganarta ba haka bane, dama amarya koba kwalliya akwai annurin amarci afuskarta. A mota daya suka zo itada Nana, lokacin sauran kawaye duk sun riga sun iso sukadai ake jira. Can na hango su Hanan din Anty Jamila ansha kwaliyya dake suma suna cikin kawayen amarya. Aryan da Muhsin damage ba kunya bane ya ishesu ai saida suka shirya tsaf suka zo wurin taron. Sunyi kyau sabida suit sukaci black colour amma Muhsin yasanya pink tie. Abun sai wadda ya gani. Tunda aka fara taron Aryan yasan yadda zaiyi ya fidda Noor daga filin zuwa motarsa, acan sukasha love dinsu kamar ba gobe, su twins suna gida. Har aka gama taron basu kara shigowa wurin ba har aka fito, sannan suka wuce gida inda Noor ta tafi amotar Aryan, shikuma Ango yatafi amota daya da amaryarsa.


Washe gari akayi henna day, inda aka kira masu lalle daban daban kwararru, anyi ma amarya anyiwa kawayenta. Iyaye ma kowa anmasa. Ango dakansa yazo biyan kudin lallen amaryarsa. Noor ma tasha lallenta baki da ja simple design yet elegant.

Washe gari akayi shirin zuwa dinner, ananne aka kashe kudi kamar bada tushe ake samunsu ba. Babban hall aka kama a transcorp Hilton akayi design mai kyau na masu kudi. Ankon lace akayi peack colour. Su hajiya Mama ansha anko itada Hajja sun kashe daurinnan nasu na gado. Kowa ya hallara saidai Ango da amaryarsa sai kuma babban aboki da babban kawa. Motoci ne suka shararo gudu agaban hall din, Aryan da Noor ne suka fara fitowa, Masha Allah tabarkallah, sunsha wankan kaya blue colour, shi yana sanye da shadda getzner anyi masa dinkin babban riga irinna zamani, itakuma tana sanye da paper lace blue colour dinkin fitted gown. Sun hadu, hannayensu rikeda twins dinsu wadda suma suka sha wanka cikin getzner irinna babansu sunyi das das dasu Masha Allah. Music aka canza zuwa perfect na ed sheeran, slow romantic music ne, ahankali suke takowa cikin hall din, raf raf kawai kakeji mutane suna tafi. Bayan sun zazzauna aka fara gudanar da biki yadda ya kamata, anci ansha anyi rawa karfe tara da rabi na dare taro ya watse.

Washe gari yakama ranan juma'ah I da dinbin mutane suka shaida daurin auren MUHSIN ABUTURAB da amaryarsa KHADIJA AZBDUL AZEEZ MUHAMMAD akan sadaki naira dubu dari biyu. Tunda Nana taji an daura aurenta kuma sai hankali ya tashi sai kuka, tafara kewar gida. Ummi tayi rarrashi har ta gaji, itama daurewa kawai takeyi amma zatayi kewar autanta. An shiryata cikin lace purple tayi kyau sosai, suna cikin hira sukaji guda daga falon kasa alamar angwaye sun iso. Zokaji guda anan cikin dakin su Nana, Noor ne kan gaba wurin fitowa da amarya zuwa wurin angonta. Muhsin sai murmushi baki yaki rufuwa, balarabe yasha wankan shadda fari babban riga, yana ganin amaryarsa ba kunya ya karasa wurinta ya rungumeta ajikinsa. Sai shewa akeyi ana tafi, Aryan kuwa sai kallon gefe yakewa Noor ba karamin kyau tayi masa ba. Anyi hotuna sosai sosai, karfe biyar na yamma mutane suka fara watsewa masu kwana kuma kowa ya tafi masaukinsa.

Da daddare Noor da Nana sun yi wanka suna dan hira , wayar Nana yafara kara, murmushi tayi ta juya dayan side tana waya kasa kasa, sai murmushi take da alama angon nata na kasheta da kalamai masu dadi ne. Noor kam ganin hiran nasu bamai karewa bane yasata juyawa gefenta, cikin kankanin lokaci bacci ya dauketa. Washe gari, da sassafe aka shirya tafiya da amarya. Tayi kuka kamar ranta zai fita, har cewa tayi ita ta yafe auren zata zauna da ummi ta ne, saida ummi ta bude mata wuta sannan ta haqura ta shige mota zuwa airport. Tare da su Noor da Aryan za'a tafi da twins dinsu inda anan zasu yi umrah kafin su dawo gida. Aranan kowa ya watse sai yan daidaikun mutane irinsu Dada wadda itama tasha kuka, ashe dai yanaji da kawallinta.


Karfe biyar na yamma suka sauka a farin jiddah. Motoci ne sukayi yayi suna jiransu, abjn mamaki saiga Muhsin ya sungumi amaryarsa ahannu kamar jaririya ya fito da ita amma ta kulle fuskarta, sai kit kit kakeji ana daukansu hotuna. Jera kansu sukayi cikin motocin aka wuce dasu gida, gidan.Muhsin dake garin madina aka tafi da Nana inda su Aryan kuma suka wuce gidan su Hajja. Agajiye suka iso dan haka wanka kawai sukayi akaci abainci bayan sallan isha'i kowa yabi lafiyar gado. Gidan Nana yq hadu ba karya, gidane lafiyayye na zamani tabarkallah.


Washe gari su Noor suka tafi gidanta inda suka sallameta sannan suka wuce Makkah anan zasuyi umransu. Kowa yagansu saiya ji sha'awarsu, komai tare sukeyi da twins dinsu a baby carriage. Bayan sati daya suka dawo Nigeria. Ranan Ummi tayi murna danta missing mazajenta sosai sosai. Anan suka kwana kafin washe gari suka wuce gidansu.


Ranan wani Thursday sofiyya ta haifo santalen yarta mai tsananin kamada ita, Mahmud har kukan farin ciki yayi. Alokacin cikin Moon yadan fara tasowa. Itama tayi murna, har Allah Allah take ta Haifa nata. Lokaci zuwa lokaci suna zuwa Abuja su gaida Mama sannan su biya gidan Ammi su gashsheta. Ranan bakwai akayi suna inda yarinya taci sunan mahaifiyar Mahmud Hajara ana kiranta da Afnan. Ba karamin kokari yayi ba wurin zurga zurga da mutane. Allah ya raya baby.


Ya Shareef kuwa sun tafi London yin honeymoon dinsu wadda basu samu daman yi ba shida little family dinsa, little Ammi tayi wayo sosai inda harta fara koyon tafiya, yarinyar badai kyau ba. Suna kula da juna cikin farin ciki da annashuwa.


FIVE YEARS LATER
Yarane guda uku nagani a tsakar wani katon compound suna wasa, mota ne ya shigo yayi parking, da gudu yarannan suka nufa motar suna kiran Abbey Ammi, Aryan ne da Noor suka fito daga motar, sun kara kyau sun kara girma sun yi kyau sosai musamman Noor. Hannunta na rikeda Baby acikin shawl dinta. Yqra biyu maza masu tsananin kama da junansu suka taho wurin Aryan ya daga su daya bayan daya suna dariya, yarinya mace daya kuma tana kamada Na'ima alamar itace little Ammi, ta karaso wurin Noor tana fadin Anty Baby, murmushi Noor tayi dan sunansa little Ammi tabata kenan saboda Baby dataji Aryan yana kiranta shiyasa take kiranta Anty Baby. Hannu little Ammi tamikawa Noor tace" Anty Baby mikomin Baby mubina zan dauketa" batare da musu ba noor ta mika mata babyn saboda little ammi akwai wayo, bazata yar da babyn ba. Yarinya ce kyakkyawa yar watanni uku haka bata gama wayo ba, kamanninsu Sak da Noor bata rageta akomai ba. Atare suka shigo cikin falonsu inda suka samu sunaina na kallo a tab dinta. Sunaina ta girma sosai dan yanzu shekarunta goma sha biyar ta zama cikakkiyar mace. Gaida su tayi ta mike ta koma dakinta, yara ma suka koma waje suka cigaba da wasan su. Wucewa sukayi dakinsu hannunsu sakale dana juna suna sakarwa kansu murmushin soyayya.


Abubu dayawa sun afru cikin shekaru biyar dinnan da suka wuce, ciki harda aihuwar Moon inda ta haifo danta namiji aka sanya masa sunan Daddy wato Nasir sai kuma auta Nana inda ta haifo twins mace da na miji ansanya musu suna fadil da fadila. Acikin wannan shekarun ahalinsu Ammi sukayi babban dashi inda Hajja ta rigamu gidan gasky, ba karamin ciwon mutuwar sukajiba, ciwo tayi na yan kwanaki kafin tace ga garinku nan. Mama kuwa acan gidan yari, babu sauki a alamrinta saima wadda ya karu, duk da anrabata da mugayen mutanen dake cin zarafinta hakan baisa ta huta ba, dan in suka fita duty roster dinsu sai sun bata kashi sosai sosai. Sau biyu Ammi na kawo mata abinci, kuma saida ta nemi tafiyar Ammi harda kuka cewa anema mata yafiyar Daddy.

Ranan juma'ah akayi taron birthday din Abba wadda yacika shekaru sitting da biyar, kowa na cikin ahalinsa ya halacci taron, Aryan da Noor dakuma ya'yansa, sai kuma su uncle saif da ahalinsa, ga kuma su Ya Shareef da Na'ima wadda har yanzu Allah bai azurtata da samun wani ciki ba da little Ammi, su Ammi dasu Daddy da sunaina suma sun zo. Tarone wadda ya kunshi farin ciki, kowa na cikin nishadi, Abba ya kalli kan ahalinsa ya yi murmuahi ya furta Alhamdulillah. Ga Noor da Nana sun zama cikakkun lawyers masu zaman kansu, ga kuma su Hanan sun zama cikakkun business women sunki bin field dinsu bayan makaranta sunce saidai business kawai. Ansa auren su nan da watanni biyu inda hanan zata aure partner dinta in business, Hanifa kuma wani babban matashin computer software developer zata aura. Aryan na rikeda hannun Noor suna zaubawa junansu kalaman soyayya basu ma maida hankalinsu kan mutanin dake falon ba, kawai jin muryar Dada sukayi tana fadin" Muhammadu Aryan mijin Nuwairatu, ahaka zaka kare rayuwarka ai kullum kana manne da yarinya kazama MIJIN TACE" dariya kowa ya fashe dashi afalon dan ba karamin dariya maganarta ya basu ba.


Tammat bi hamdulillah.

Yau nakawo karshen MIJIN TACE. Nagode da kulawarku gareni. Godiya ta musamman zuwaga Ashanty, Mom sani, Amna El yaqoub, sune suka inspiring dina na fara rubutu, kuma Alhamdulillah ina samun goyon baya daga wurinsu. Bazan mance dakuba my fans, kun taka muhimmiyar rawa awannan tafiyar, da babu ku da wannan littafin bazai taba samun cigaba. Ina muku fatan alkhairi akoda yaushe.

Taku har kullum

REEMAH✍️
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment