Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinsa na rawa sosai. Da kyar ya iya daukar wayarsa ya kunna, number din Shareef ya dialling bugu uku ya dauka. Jin muryan Aryan yasan ba lfy ba dan sosai muryar nashi ke shaking. Aiko babu bata lokaci shareef ya iso gidan da wani likita, dubashi yayi inda yagano cewa stress ne da kuma yawan tunani wadda inba ayi tackling dinshi da sauri ba zai iya kamuwa da hawan jini. Tausayinsa ne yakama shareef sosai, kuma yasan wannan ciwon nasa bazai rasa nasaba da tunanin Noor dayasa wa zuciyarsa ba. Wannan wacce irin dakikiyan yarinya ce. Kenan gara mijinta ya mutu than ta sauke girman kanta ta rungumi mijinta? Mata nawa suke addu'an samun miji kamar Aryan amma ita ta samu tana shirme. Saida akayiwa Aryan din alluran bacci kafin Ya Shareef yabar gidan, gidan ummi direct yazo, babu kowa agidan ummi ta tafi aiki, sai Noor dan yau bataje makaranta ba. Wata mai aiki yasa ta kira masa Noor din. Tayi mamakin ganinsa, bayan sun gaisa tanemi wuri tazauna." Noor wlh kin bani kunya, duk wayonki da iliminki amma ki ke ta kwasan zunubi hankalinki kwance,yanzu ke baki tunanin cewa butulci kikayi, kina zama agidan iyayen mijinki kuma suna matuqar qaunarki badon komai ba saidan kina matsayin matar dansu amma shine kike nuna kin danzu kwaya daya tilo agabansu ba kunya ba kara, toh wlh kiyi hattara, Aryan kam idan baki sani ba, koyau ya sakeki you're at the losing side saboda yanafita mata zasu kai masa hari sai wacce ya zaba, keko an maida ke karamar bazawara koda wani zai aure ki saidai yarika miki kallon second hand. Kiyi tunani wlh tun kafin kiyi kuka da kanki, bawan Allah yana cikin mawuyacin hali saboda ke amma tsabar rashin imani irin naki ko ajikinki. Saboda ke har yana gab da kamuwa da ciwon zuciya but it doesn't seem to affect you in any way, wlh inna rasa abokina asanadin ki toh Ki sani ni da ke munyi hannun babban riga" tunda yafara magana kuka sosai takeyi, balle ma lokacin daya ambaci ciwon zuciya, dama haka yake sonta? Ashe sonda yake mata ba wasa bane? Ashe duk kulawannan gsky ne ba tarko yasa mata ba? Wayyo ita Noor. Matsowa tayi wurin kafan Ya Shareef tana kuka tace" Ya Shareef dan girman Allah ka kaini in ganshi, wlh ina son mijina, kuma na yarda zan zauna dashi, pls yaya ka kaini I want to see him" wani irin dadi Ya Shareef yaji finally tadawo hankalinta, har ta bashi tausayi yadda take kuka, hannunta ya kama sannan ya share mata hawayenta. Mikar da ita yayi sannan yace ta shirya yanzu zai kaita, aiko babu musu ta gudunta ta wuce daki tayi wanka sannan ta shirya, bata dauko akwatinta ba, wayarta da mayafinta kawai ta dauko, afalo tasami Ya Shareef, babu bata lokaci suka kama hanyar zuwa asokoro gidan Noor. Ji take ma kamar motar ba gudu take ba, kamar tayi tsuntsuwa taganta agidan, hawaye na bin gefen fuskarta Allah Allah take taga wani hali yake ciki. Suna isa gidan bata bari ya gama parking ba ta diro da gudu har saida Ya Shareef yayi dariya, tana shiga falon direct ta haura sama zuwa dakinsa. Fitowarsa kenan daga wanka yana daure da towel akugunsa jikinsa duk danshin ruwa, bai dade da tashi daga bacci ba kuma tunaninta ne ya tayar dashi. Jin an bankado kofa ko sallama babu yasashi juyawa, baima gama juyawa ba yaji ta rungumeshi a kirjinshi, sosai tashige jikinshi kamar wani zai sace ta, kuka take sosai harda sheshsheka" Ya Aryan dan Allah karka tafi kabarni, wlh na yarda zan zauna dakai, ina sonka ina sonka I love you so much, kar kayi ciwo kaji" farinciki mara misaltuwa shiya mamaye Aryan, ko amafarkinsa bai taba zaton wannan ranan zaizo ba, yau Noor ne ke kuka harda cewa tana sonsa? Hannu yasa abayanta ya kara rungumeta sosai, jikinta duk ya jike da danshin ruwan dake jikinsa, atare suka sauke ajiyar zuciya, shareef ne ya shigo amma ya tsaya abakin kofa yana kallon ikon Allah, gsky ma Aryan dinnan baida zuciya ai in shine saiya juyata kafin su daidaita, Noor ta juyawa kofa baya inda shikuma Aryan yake facing kofar shiyasa yaga Shareef dake tsaye, nuni yayi masa daya fice daga dakin, hararan wasa Shareef ya watsa masa sannan yayi murmushi ya fita, baima tsaya agidan ba kawai ya wuce nasa gidan tunda baisan iya lokacin dazasu dauka ba,yo anyi lovers reunion ba dole ba.

Sun dau kusan minti biyar ahaka amma bata daina kukan ba, hannu yasa zai janyeta daga jikinshi amma takara mannewa tareda kwantar da kanta a kirjinshi kamar wata baby, cikin sigar rada yace"it's ok, bagashi kin ganni ba, babu Inda zani kinji"? Still bata dago ba amma ta daina kukan sai ajiyar zuciya datake saukewa akai akai. Kusan two minutes kafin ta dago ta kalleshi, kashe mata ido yayi ta sunkuyar da kanta tana murmushi. Peck ya manna mata agoshi sannan ya kamo hannunta ya zauna akan stool din dressing mirror itakuma ya dorata kan cinyarsa, Noor fa bata haqura ba har yanzu, juyowa tayi tana facing dinsa takama fuskarsa tana duddubawa kamar tana neman wani abu afuskar sannan ta manna masa kiss a kumatu takara rungumeshi tana sauke ajiyar zuciya. Shafa bayanta yakeyi ahankali, dagowa tayi tana kallonsa tana murmushi shima kuma murmushin yake mata,whispering yamata akunni yace" shafa min mai" babu musu ta dau body lotion dinsa mai kamshi ta zuba a hannunta ta murza sannan takamo hannunsa tafara binshi ahankali kamar kwai tana shafawa, yadda yatsun ta ke yawo afatarsa shiya haifar mai da jin wani irin yanayi a tattare dashi, duk wani sassa na jikinsa saida tabi ta goge mai, sannan ta mike ta wuce closet dinsa ta fitar mai da kayan dazai sa, 3qtr ne da rigarsa na shan iska ta fidda mai, shikam kamar wani soko haka yake binta da idanu duk inda ta gifta, kawo masa kayan tayi amma yace shi bazai sa saidai ta sanya masa da kanta, ba karamin kunya taji ba ta turo baki gaba, ji tayi yace" Allah in baki mayar da bakin ba I'll kiss it" da sauri ta maida bakinta, babu yadda ta iya haka tasa mai rigar, wurin sa wandon anan ake drama, shikam ba kunya haka ya kunce towel din dake daure a kugunsa, rumtse ido tayi da karfi dan kar ta kalli abinda zai hanata sukuni, tsugunawa tayi yasa kafa daya sannan ya sanya dayan, ahankali take Jan wandon zuwa sama, tana kaiwa daidai wurin aliyarsa yayi juyi yadda dole ya taba mata hannu, rumtse idanunta takara yi da karfi sosai harsaida takarasa samai wandon sannan ta bude idanunta. Dariya yake mata kamar wani zautacce, itakam binsa take da idanu, bata taba kare mai kallo ba sai yau, ashe dama yana dariya har haka, ikon Allah, dimples dinsa sun lotse ciki sosai sun kara bayyana kyawunsa ga hakoransa dake ajere farare tas dasu gwanin sha'awa, kaii gsky datayi sakaci da wannan kyakyyawar halittar ya subuce mata. Alhamdulillah itakam. Turarensa ta dauka ta feshe jikinsa dashi sannan tace" ka karya"? Shima turo baki yayi a shagwabance yace" yaza'ayi na karya, bayan wacce yakamata tabani batanan, nifa na mance rabona da cin abinci ruwa kawai da black tea nake sha" zaro ido tayi, haba ai dole taganshi duk ya rame sai ido da hanci, shafa gefen fuskarsa tayi da dukkan hannayenta tace"I'm sorry,muje kitchen yanzu na dafa maka abinci kaji"? Murmushin jin dadi yayi ya dauke ta cak, bai direta a ko ina ba sai kitchen. Ko ina fes fes kamar yadda tabarshi saidai ya danyi kura tunda ba gyara yake samu ba. Cikin minti kadan ta goge ko ina yadawo yadda yake shikuwa yana zaune a kujeran dake island din kitchen din yana binta da wani mayataccen kallo duk inda ta juya, ga mazaunanta dake juyi at 360 kamar da niyya take juyasu duk da kayan dake jikinta bai wani kametaba amma still bai hana mutun yaga baiwar da Allah ya mata ba. Bata wani jima ba within 30 minutes tagama hada breakfast, egg mayo sandwich da pancake tayi, sai custard, tare suka jera abincin a dinning, a cinyarsa ya dorata sannan suka fara feeding junansu, sunci sosai sun koshi inda shi yama fita ci, bayan sun kammala suka clearing wurin, bata huta ba ta canza kayan jikinta zuwa kanana tafara aiki, ko ina na gidan saidatabi ta share ta goge ko ina ya dau kamshi. Special gyara tawa dakinshi, komai ya dawo neat kayansa na datti tasa a washing machine. Within some hours saiga ko ina ya dawo normal sai tashin kamshi yake, bata bari ya tayata da komai ba har saida tagama. Lokacin har anfara kiran sallan zuhr dan haka ya shirya ya tafi, itakuma tayi wanka tayi nata sannan ta sauko dan dora abincin rana.

*******
Ummi ta dawo gida ta nemi Noor har ta tambayi masu aikinta inda suka shaida mata cewa ta fita da Ya Shareef. Tayi mamaki toh ina suka tafi tunda ai Noor bata tafi makaranta yau ba, Allah dai yasa lfy. Hankalinta bai kwanta ba ta dau wayarta ta kira layin Noor, lokacin Aryan ne ke kusa da wayar dan adakinsa tabarshi ita tana kasa, shi ya daga kiran yayi sallama, mamaki ne yakama ummi harta kara duba wayarta da kyau Kodai Aryan ta kira ba Noor ba, still dai numbern Noor ne toh me yakai wayarta wurinshi, shi ya katse mata tunani yace" ummina" itakam ummi har yanzu bata yarda wannan numbern Noor bane tace" Aryan me ya kai wayan Noor wurinka" murmushi yayi wato dai babu wadda yasan Noor tadawo gidanta, " ummi she's here don't worry" wani irin dadi ummi taji, taji uwar bari ta koma wurin mijinta kenan,toh amma yaushe takoma dashine kodan irin sallaman nan babu, basu wani jima a wayar ba ta katse tunda yanzu tasan inda ta tafi. Kai amma taji dadin wannan abun, yanzu hankalinta ya kwanta, babu inda Aryan zai tafi.

******
Sosai suka nuna wa junansu soyayya amma baiyi gigin maimaita wannan abunba, yabari ne saita saki jikinta dashi tukunna. Tare suka kwanta gado daya kuma manne da juna kamar za'a kwace masu junansu.

Haka aka kashe maganar tafiyan Aryan, inda yanzu ya koma aikinsa ita kuma ta koma makaranta, ta daina tafiya amotarta shiyake kaita kuma yake daukota. Ba kadan suke nunawa junansu irin son da sukewa junansu ba, suna tarairaya juna, suna bawa juna kulawa, soyayyarsu mai tsafta gwanin ban sha'awa. Congrats Aririn Noor😂. Ciwon zuciya ta warke😂

Agurguje

Yau sati biyu da dawowanta gidan kuma har yanzu babu abinda ya taba shiga tsakaninsu. Kwance suke akan gado bayan sun gama dinner, sai wani shige masa jiki take kamar wata mage shikam hakan ba karamin tadashi yake ba kawai daurewa yake amma takasa dainawa, cikin wani irin murya wadda yayi kama da whispering yakirata" sweetheart " umm kawai tace," menene, what do you want" bata amsa masa ba tacigaba da cukuikuyeshi, itama batasan meke damunta ba amma tabbas tanaji kamar wani kaikayi acikin jikinta wani feeling ne ke damunta amma ta rasa yadda zatayi ta fada masa tsoronta shine karya maimaita wannan abun, bata gama tunani ba taji hannunsa cikin rigan baccinta yana shafa mata nashanunta, kamar jira take aiko tafara nishi sama sama tana bankaro masa kirjin, murmushi yayi wato dai dama abinda ke damunta kenan amma takasa fada mai. Juyowa yayi da ita ya kasance tana kasanshi shikuma ya mata rumfa da chest dinshi. Kallonsa takeyi da idanunta wadda ya kankance kamar maijin bacci,ahankali ya hada bakinsu wuri daya, ga mamakinsa saigashi ita tafara cafkewa tana masa wani irin gigitacciyar sucking mai cikeda shauqi da tsananin buqatuwa, yadda take juya tongue dinta acikin bakinsa kamar ta shekara da iyawa, shikam oga Aryan ba karamin dadi yakeji ba, tana kissing dinshi shikuma yana sarrafa jikinta da hannunsa. Karan ac ne kawai ke tashi da saukar numfashinsu. Cikin fitar hayyaci tafara balle boturan rigarsa tana cirewa shima ya zare singlet din dake jikinta, wani ajiyar zuciya yasauke lokacin da yayi arba da yan biyunsa, har wani girma suka kara masa gasu atsaye sun tsole masa idanu. Wani irin damka ya kaiwa guda daya, dukda girman tafin hannunsa amma sun cikashi tab har da saura, sosai yake murzawa, wani dib dib dib taji kasanta na mata, jitake kamar numfashinta na yankewa kamar ba'a duniyarnan take ba, bakinta na rawa tace" Ya ya ya yaya Aryan" um yace bai amsa mata ba takara kiransa" Ya Aryan " yakara amsawa takara kiransa ya amsa, dago kai yayi ya kalleta saiyaga ai hankalinta ma ba'a kansa yake ba sai yamutsa gashin kansa take tana lumshe idanu " what is it my love "? Ahankali ya whispering mata akunni, kamar bazata ce komai ba can tace" pls ka cigaba, kaikayi suke mun" kamar zaiyi dariya amma ya dake, ahankali ya tura guda daya cikin bakinshi yafara tsotsa kamar jaririn daya kwana biyu baisha nonon uwarsa ba. Saboda tsananin buqatuwa batasan lokacin data tura hannunta cikin boxers dinsa ba, gurnani ya shiga yi" ohh babyyy,keep going I love this" kamar kara ingizata yake sai kara azama take, duk sun bata jikinsu, awannan point din gaba dayansu sunkai maqura all they need is to do it, zame bum shot din jikinta yayi sannan ya cire nashi, karanta addu'a yayi, tana jin ya ware cinyoyinta ta kamo hannunsa tace" Ya Aryan tsoro nakeji, akwai zafi fa" kamar zaiyi kuka yace" baby love I promise bazan miki da zafi ba kinji" gyada kai tayi amma still tanajin fargaban abun, kamar yadda ya fada mata baiyi kamar wancan karon ba, ahankali ya shigeta yadda bazataji zafi ba, idan ya shigar zaifita har ya zamu ya shiga gaba daya. Taji zafi amma baikai na wancan karon ba. Sosai suke surutai marasa kan gado. Inkukaji surutan da Noor takeyi saikun memo tsumma kun toshe mata bakinta dashi lols. Bayan sun gamsu da junansu suka rungume juna suna maida numfashi. Kissing din juna sukayi suna fadawa juna kalamai masu sanyi da dadi. Dakanshi yayi mata wanka shima yayi nasa sannan ya nadota a towel ya daukota suka fito. Shorts dinsa ta sanya shima shorts din yasa, ya hanata sanya riga haka suka kwanta yana wasa da nashanunta har bacci ya daukesu. Sun makara sallan asuba, sai karfe shida sukayi sannan suka kara komawa bacci dan ba wani baccin kirki sukayi jiya da daddare ba. Dayake yau Saturday ne kuma ba aiki shiyasa sai karfe tara suka farka sukayi wanka sannan suka sauko kasa. Shi da kansa yayi musu breakfast itakam nata ido da baki dan sai surutu take zuba masa shikuma yana dariya. Bayan sun karya suka koma falo, TV suka kunna inda suke kallon wani korean series film MR QUEEN, tana kwance kan kirjinsa suna kallo suna dariya saboda comedy sosai akeyi a film din. Can ta dago ta kalleshi tace" babyn babyy" da sauri ya juyo ya kalleta yace" love pls maimaita sunan nan" kanta ta kwantar kan kirjinsa tana murmushi tace " babyn baby" chuckling yayi yana jin dadi yace" I love you so much sultanatu ruuhy" kiss ta manna masa a chest dinsa tace" pls baby ka kaini gidan Anty Na'ima ban taba zuwa gidan ta ba tunda akayi aurensu" peck yamata agoshi sannan yace" anything for you my Queen, ki shirya inna dawo sallan zuhr saimu tafi kinji" rungumesa tayi tanajin son mijinnata har cikin hanta da jinin jikinta( kince bakiji,yanzu waya rokeki kisoshi😒) Bayan sallan zuhr ta shirya cikin lace red and golden colour dinkin half gown da straight skirt, tasha daurin kallabinta ga takalmi da mayafi duk kalan kayan tayi kyau tubarkallah masha Allah.

Can na hango Aryan shima ya shirya cikin getzner golden colour dinkin half jumper, gashin kansa yasha gyara sai kyalli yake, yawani kara kyau da jiki ga fatarsa ma takara haske kana kallonsa kaga Ango, hulansa zanna bukar golden colour mai ratsin white ya sanya ya feshe jikinsa da special pefume dinshi wadda ba kullum yake amfani dashi ba sai in yana tare da babynsa. Key din motarsa Bugatti ya dauko da wayarsa kirar iPhone 15 pro da Samsung S23 ya fito. Dakin Noor ya shiga, tana tsaye tagama shiri tana feshe jikinta da turare, sosai tayi kyau kamar ya hadiyeta, light makeup tayi wadda ya matuqar amsar kalar fatar jikinta. Kai Noor badai kyau ba( dama macen novel kenan komai 100% 😂😂). Tana ganinsa ta karaso ta shige jikinsa tana shakan daddadan kamshin jikinsa. Ass dinta yadan daka yace" baby love kinga irin kyawun da kikayi, anya zamu tafi kuwa"? Dagowa tayi ta kalleshi ya kashe mata ido daya, turo baki tayi tace"pls honey, mutafi kaga fa rana na yi sosai" make kafada yayi alamar yaki yarda da wayon, sarai tagane menene manufarsa tace" I promise inmuka dawo kaji my love" cute face dinta ta juya masa kamar zatayi kuka yadda zaiji tausayinta, murmushi yayi har dimples dinsa suka lotse yadan lakaci hancinta yace" yarinya mai wayo, shikenan mutafi" murmushi tayi ta dau handbag dinta da wayarta suka fito hannunsu cikin na juna har suka iso wurin motar, dakansa ya bude mata kofa kamar kullum sannan shima ya zagaya ya shiga. Suna tafiya suna hirarsu ta masoya gwanin sha'awa har suka iso gidan Ya Shareef. Yana rike da handbag dinta a hannunsa dayan hannun kuma yana rike da hannunta har suka shiga cikin gidan. Sun samu tarba mai kyau daga wurin Na'ima matar Ya Shareef wadda cikinta har ya fara fita kadan dan tana watanta na hudu kenan. Ya Shareef yaji dadin ganin irin canjin da Noor tayi, ga Aryan yayi wani tubul tubul da alama yana samu yadda yakamata. Shiko Romeo din Juliet duk inda ta juya yana biye da ita, abun har dariya yakebawa Na'ima, ya shareef sai zolayarsa yake. Na'ima kam Jan Noor tayi zuwa dakinta inda suma suka dasa nasu shafin hiran. Inda tabata wasu magunguna datake sha masu kyau hadin mutanin sudan dan mamanta yar can ce. Sannan ta fada mata yadda zata kula da kanta da wasu abubuwa daya kamata kowacce matan aure tasani. Sun dade suna hira kafin suka fito indasu Aryan suke zaune suma suna nasu hiran. Tunda suka fito ya kafeta da ido har suka kara so cikin falon. Zama tayi kusa dashi shikam ba kunya ya kama hannunta agabansu Ya Shareef ya pecking hannun nata, "su Aryan anzama mara kunya ko irin kunyan yayan matarka bakaji ohh nikam" ya shareef ya fada cikin zolaya, harararsa yayi baice komai ba. Dariya kawai Na'ima da Noor keyi dan dramansu abun dariya ne. Haka suka dasa wani hiran har aka kira sallan asr sannan suka mike dan gabatarwa. Sai bayan sallan isha suka bar gidan, basu koma gida direct ba, dominos pizza suka tafi inda suka siyo pizza da ice cream kusan flavor biyar, shi Aryan bawani son ice cream yake ba amma Noor kam ba'a magana. Karfe takwas da rabi suka dawo gida a matuqar gajiye. Sunayin wanka suka shirya cikin kayan bacci iri daya kammar twins sannan suka sauko sukaci pizza dinsu suka danyi kallo, karfe goma suka koma dakin Aryan, brush sukayi atare kafin suka kwanta. Bai takura mata akan alqawarin datayi masa kafin su fita ba dan shima ya gaji, bacci sukayi mai cikeda nisha da farin ciki.


Mu Tara zuwa gobe Insha Allah.

COMMENT AND SHARE

REEMAH✍️
11/1/23, 8:16 PM - Reemah: 🌼MIJIN TACE🌼

REEMAH

PG 49_ 50

✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯S͟W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯

Washe gari suka shirya tafiya gidan ummi. Duk tabi tayi shuru dan tasan batada gsky, shiko yana lura da ita kuma yasan dan batada gsky ne yasa take wani kame kame. Tare suka shirya sunyi kyau sosai tabarkallah Masha Allah. Ko a mota ma yayi yayi da ita tayi magana amma saidai tayi murmushi,har ya gaji ya barta. Suna isa gidan ya danna horn mai gadi ya bude masa gate. Shiya bude mata kofa ta fito, kamo hannunta yayi zasu shiga tare amma ga mamakinsa saita fizge hannunta," meke damunki wai, are you alright "? Ya tambayeta cikin sigar kula,bata cemasa komai ba ta boye abayansa tana turashi gaba,murmushi yayi ya girgiza kai, yarintarta na burge shi. Sallama yayi ya shigo, Nana da ummi na zaune afalo suna duba wani abu awaya, dayake yanada fadi hakan yahanasu ganin Noor dake makale abayansa sai sunne kai takeyi, har ya karasa inda suke amma bai zauna ba ya gaida ummi atsaye yana kumsa dariyarshi, duk suka juya suna kallonshi to meya faru kuma yake wani kumshe dariya,piece din zanin Noor ummi tahanga ta tsakanin kafafun Aryan,sai yanzu tagane dalilin dayasa yake dariya ciki ciki. Matse fuska tayi ta mike tazo har inda Noor ke tsaye ta rike kugu, jin mutum akusa da ita yasata dagowa sukayi ido hudu da ummi, har ta tsorata ta koma da baya tana turo baki, dariya duka suka fashe dashi harda Aryan amma banda Noor. Jawo hannunta ummi tayi zuwa cushion din data tashi suka zauna shima ya nemi wuri yazauna yana kallon su cikeda so da kauna." Me gudun hijira har kin dawo"? ummi ta fada tana dariya, shuru tayi tana wasa da yatsun hannunta tace" ummina kiyi haquri, cewa akayi wai mutuwa zeyi shiyasa na tafi fa" tafada da sigar shgwaba, dariya suka kuma yi Nana tace" ehh lallai masu miji, wai mutuwa zeyi " takarasa maganar tana kwaikwayon Noor, harara Aryan ya watsa mata yace" kishiga hankalinki kidena takurawa Babyna " rike haba ummi da Nana sukayi suna kallon abun mamaki, Aryan ne ba kunya har yake wani Babyna agabansu? Noor kuwa duk kunya ya rufeta ta rufe fuskarta da tafukan hannunta. Gogan kuwa ko ajikinsa kamar ma bai fada ba, can yakara cewa" ummi, sweetheart fa batayi breakfast ba cewa tayi saitazo gidan ummi zata having breakfast dinta" yakare maganar fuskarsa fal damuwa, dariya Nana ta fashe dashi harda rike ciki, throw pillow dake kusa dashi ya dauka ya hurga mata yana binta da kallon warning, tsuke bakinta tayi batakara cewa komai ba, mikewa ummi tayi ta wuce kitchen ta hado mata lafiyayyar breakfast a tray, kuma tasan Aryan ma bai ci ba amma tsananin wawta irin nashi wai babynsa kadai yasani, Allah ya shirya yaran zamani, da inasu Abba suke wani batasu agaban su Dada, amma yaran zamani ko ajikinsu. Haka tafito daga kitchen fuskarta dauke da kayataccen murmushi, har dinning takai abincin sannan tadawo falo tasamesu, Romeo da Juliet suna cushion daya sai kuskus sukeyi Allah kadai yasan mesuke fada, suna jin motsinta Noor ta mike tana murmushi tawuce dinning, kamar jela haka shima ya mike yabi bayanta,da kallo ummi tabisu tanajin wani dadi aranta,inama Abba na nan yaga wannan abunda suka dade suna addu'ar faruwarsa. Acan dinning kuwa tare sukaci abincinsu dan yanzu sun saba, daya baya iya cin abinci sai da dayansa kuma a plate daya suke cin abinci. Bayan sun gama ci Noor tamike tayi dakin Nana suka dasa hiransu na fama. Shiko falo yadawo inda suke dan tattaunawa da ummi akan cigaban company dinsa, fatan alkahiri da addu'a tayi masa ya amsa da Ameen.

Hira sukeyi da Nana inda take cewa" matar yaya kinganki kuwa, wlh kamar ba ke ba, da alama frsesh milk na aiki" buge bakinta Noor tayi tana salati tace" wlh Nana kin lalace, gsky ya kamata ummi tayi miki aure yarinya da maganan manya abakinki, Allah ya shirya" shrugging shoulder dinta tayi tace" toh meyayi saura, bayan inada Ya muhsin dina, ai lokaci kawai muke jira, yo in bamu koya yanzu ba sai yaushe, salon wata tayi miki wuff da miji, lokacinne idanuki zasu bude" tunani Noor tashiga yi, maganar Nana gsky ne fa, inhar bata zama karuwar mijinta ba wata zata yi wuff dashi, har ta tuno Anty Aisha da lubna, chab da an tayar da world war three kuwa,(Noor akwai kishi malam), Nana data gane cewa kishi taji lokacin data ambaci wata zatayi wuff da mijinta saita fashe da dariya dan kamar abinda tagani a idanun Noor tsantsar soyayya ne datake wa yayanta, kai amma datafi kowa murnan haka. Canza hiran

Please Login or Register in order to submit comment