Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaya iya ni da kai. Zan san hanyar da zan bi na yi maganinta da gaggawa, in ba haka ba zata yi mata illar da bamu taSa zato ba."

Ya Waga kai ya ce, "a wannan karon bana so a samu matsala."

"an gama ranka ya daWe" ta faWa tana Waukar handbag Winta ta fita.

Ya bita da kallo har ta Sace sannan ya ce, "Meyasa bata so sauran mutanen ™ungiya su san za a kashe Islaha? Me amfanin hakan zai yi mata?."

Babu mai amsa masa sai Maman kawai, kuma ta ce zata faWa masa ba yanzu ba. Ya sauke numfashi yana girgiza kai, dan zai iya aikata komai indai aka ce za a lalata masa kasuwancinsa.

Tofa! Labari ya sake fita, waye ya sake fitar da sirrin Islaha ne? Meyasa ba a so mutanen ™ungiya su san za a kashe Islaha?=Ø1Þ=Ø1Þ


_Don gýÿÿÿ‚
ƒ
„
…
†
‡
ˆ
‰
Š
‹
Œ
�
Ž
�
�
‘
’
“
”
•
–
—
˜
™
š
›
œ
�
ž
Ÿ
 
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
­
®
¯
°
±
²
³
´
µ

·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ð
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
Ý
Þ
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ð
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ý
þ
ÿ
irman Allah ku shiga Youtube ki yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ_

Nana Haleema.
[7/22, 10:15/ AM] KRBBK: RDB2P77
Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ_


A hankali Islaha take ™wan™wasa ™ofar Wakin Saheer kamar babu jini a jikinta. Bata jima a tsaye ba ya buWe suka haWa ido, sai ta Wan ja baya shi kuma ya fito ya jingina da ™ofar yana kallonta.

Ta Wan kalle sa sai ta Wauke kai sannan ta ce, "Daman sa™o na kawo maka."

Saheer ya karSi abinda take mi™a masa yama juyawa a hannunsa ya ce, "na meye?."

Ya buWe yana kallon abubuwan da suke ciki, ya sake kallon ta ya ce, "waye ya ba ki ki kawo min?."

Ta juyo ta kalle shi ta ce, "ni na baka."

"Ke ki ka bani!" Ya maimaita yana kallon ta, sannan ya sake kallon kayan ya ce, "na meye?."

Ta Wan sauke numfashi ta ce, "Tsarabar ka ce na taho da ita daga Jeddah."

Ya zuba mata ido bai ce komai ba, har sai da ta Wago ta ga ya zuba mata ido yana kallon ta, itama ta zuba masa turo tana turo baki gaba.

Ya mi™a mata kayan da ta ba shi ya ce, "Na gode."

Ta ™i kallon kayan sai kallon fuskarsa da take yi ta ce, "Ba ka so?."

Ya Waga kai fuskarsa a Waure ya ce, "eh bana so."

Har lokacin kallonsa take yi, ta Wan buWe ido waje ta ce, "Kyauta ce fa."

"Kuma na ce bana so."

"Amma meyasa ba ka so? Ni ce fa na baka, kuma itace kyauta ta farko da na fara yi mata, ko dan hakan ya kamata ka karSa ko da baza ka yi amfani da abubuwan da suke ciki ba."

Ya ajjiye mata a kusa da ita ya ce, "Bazan karSi abinda ban san da wanne kuWin da aka siya ba."

Ta buWe baki cikin mamakin kalamansa ta ce, "Hamma....!" Ta faWi sunan cikin yanayi na mamakinsa.

Sai kuma ta nuna kanta da yatsa ta ce, "Zargina ka ke yi Hamma?."

Yadda ta yi maganar sai da zuciyarsa ta karye, dan ko kaWan ba ya zarginta, kawai yana so ta faWa masa gaskiyar abinda ya faru kuma ta ™i. Bai nuna mata ba ya ce, "Ke ce ki ke ™o™arin dasa min zargin ki a zuciyata."

"Amma Hamma na faWa maka komai ko?."

"kina tunanin zan yarda da wannan dramar ne?."

"Drama ce Hamma?."

"Drama ce! Bazan yarda da wannan kalaman naki ba, tunda kin zaSi ki Soye min gaskiya shikenan, ki Wauki tsarabar ki na gode."

Ta yi shiru bata ce komai ba, ya juya zai shiga Wakin sai kuma ya kalle ta ya ga ta zuba masa ido bata ce komai ba, ya daure shige Waki ta bar ta a wajan.

Islaha a fusace ta bar wajan ba tare da ta Wauki kayan ba. Haka ta koma Waki cikin jin haushi, ko a mafarki bata yi tunanin Hamma zai iya zarginta ba, ta yi tunanin shine mutum na farko da zai fara shaidar halayyarta, sai ga shi shine yake yi mata mummanan zargi akan abinda ta faWa masa gaskiya a kai. Bata taSa jin haushinsa kamar ranar ba, bata taSa jin ya bata haushi kamar a lokacin ba. Ta zauna a gefen gado tana tuna abinda ya ce mata, tana jin zafi sosai.

Haka ta kwana tana fushi dashi, ko da ta tashi da safe bata neme sa ba. Tana fitowa suka haWu da Mama, ta gaishe ta bata amsa ba ta wuce, itama bata damu ba ta shiga wajan Baffa suka gaisa sannan ta fita daga gidan.


Baffa ya shirya ya fito da niyar tafiya wajan aiki ya haWu da Alhaji Rufa'i a ™ofar gidan a tsaye. Baffa da mamaki yake kallonsa ya ce, "Alhaji Rufa'i."

Alhaji Rufa'i ya juyo da fara'a suka gaisa, Baffa ya ce, "Wani ka ke nema na ganka a tsaye a nan?."

Alhaji Rufa'i ya ce, "Kai nake nema, ina ta tunanin yadda zan same ka sai gaka ka fito."

Baffa da mamaki ya ce, "ni kuma?."

"Kai fa."

"Allah ya sa Lafiya."

"lafiya lau wallahi. Alkhairi ne yake tafe dani. Magana ce mai girma a bakina, kuma itace ta kawo ni gare ka."

Baffa mamaki ya sake mamaye masa zuciya, amma bai nuna ba ya ce, "To mu shiga daga ciki?."

Alhaji Rufa'i ya ce, "Ma sha Allah." Baffa ya yi masa iso har cikin falonsa.

Baffa ya ce, "Bara na saka a kawo maka ruwa daga cikin gida." Alhaji Rufa'i ya ce, "ba sai ka wahala ba, kar ka damu, na gode sosai."

Baffa ya zauna ya ce, "Babu komai. Abin farin ciki ne a gare ni ace yau ka zo gidana tafe da alkhairi."

Alhaji Rufa'i ya yi murmushi ya ce, "Gaskiya dai lamari ne mai girma ya kawo ni, alkhairi ne babba, wanda in ya kasance ba kai kaWai ba, duk dangin ka zasu san Allah ya saka maka albarka a rayuwar ka."

Baffa ya girgiza kai yana nazarin wannan wanne irin alkhairi ne haka, amma bai ce komai b sai murmushi da ya yi ya ce, "ma sha Allah!."

"Ban taSa ganun wanda aka yiwa dashen ™oda ya warke kamar ka ba, ni duk waWanda na sani in aka yi dashen basa tashi, sai ka ga sanadin tafiya kenan, Amma kai gaka kamar ma baka yi ba."

Baffa ya yi murmushi ya ce, "haka mutane da yawa suke faWa, ni kaina ban taSa gani ba sai a kaina. Dan nima na yi tunanin lokacin ya zo, ban yi tunanin zan kawo haka da rai ba."

"Ma sha Allah, Allah ya ™are mu da lafiya."

"Amin ya Allah."

"Na barka kana ta tunanin dalilin zuwana ko?" Ya faW yana murmushi.

Baffa ya ce, "Gaskiya dai, ka barni cikin tunanin wanne irin abu ne haka?."

Ya yi murmushi ya ce, "Batu ne akan ´ar gidan nan da ka ke ri™o, Islaha."

Baffa ya girgiza kai ya ce, "Allah ya sa lafiya."

"Lafiya lau. Alhaji AbdulAziz Yola, shine ya yi min magana akan yana nemawa Wansa aurenta."

Baffa ya buWe ido yana ri™e haSa jin maganar kamar a mafarki, ya girgiza kai ya ce, "Alhaji AbdulAziz dai na mu?."

Alhaji Rufa'i ya Waga kai alamun tabbatarwa ya ce, "shi fa, AbdulAziz Yola dai da ka sani, a kansa nake magana. Ya faWa min ya yi bincike akanta kuma ya yaba da komai na ta, wannan dalilin ne ya saka yake yiwa Wansa ™waWayin aurenta. Shine da kansa ya taso ni, ya ce na zo na same ka na ji, in ba a yi mata miji ba auren bazai wuce nan sati biyu ba. Akwai bikin ´arsa da za a yi, yarinyar zata auri Wan Yayansa, yana so a haWa lokaci Waya ayi."

Baffa ya girgiza kai cikin mamakin gingimemen abun da ya tunkarosu, sai maimaita sunan AbdulAziz Yola yake yi a ransa, yana maimaita sunan Islaha yana girgiza kai cikin mamaki mai yawa.

Baffa ya ce, "Alhaji Rufa'i ni na rasa abinda zan ce. Alhaji AbdulAziz da kansa shine ya ga Islaha ya yaba da ita, har ya yiwa Wansa ™waWayin auren ta?."

Ya yi murmushi ya ce, "Yarinyar ta taimaki mahaifiyarsa ne, ta taimake ta a lokacin da ba kowa ne zai taimake ta ba. Tun daga nan suka yaba da ita, kuma da ya bincika Wabi'unta sai ya ga halayenta da komai ya yi masa. Shiyasa yake yiwa Wansa sha'awar aurenta."

Baffa ya yi murmushi, wani daWi ya mamaye masa zuciya, yana ji kamar Allah ya kawo masa mafita lamarinsa, ya na ji kamar Allah ne ya aiko da haske dan ya haska duhun da ya mamaye shi gabaWaya.

Baffa ya gyara zama yana murmushi ya ce, "Islaha dai ba a yi mata miji ba, da dai Wan wajena Saheer zai aure ta, amma mahaifiyarsa ta nuna bata so, ta ce akwai wacce ta zaSa masa ita zai aura, to maganar Saheer ta wuce, dan ya ha™ura ma tuni. Ba a yiwa Islaha miji ba, za a iya shiga neman auren ta."

Alhaji Rufa'i ya yi murmushi ya ce, "Amma na ji daWi sosai, dan ni kaina na yaba da halayen Islaha sosai, shiyasa yana faWa min na ce bazan yi ™asa a guiwa ba, sai na zo da kaina mun yi magana."

Baffa ya yi murmushi ya ce, "Gaskiya dai Islaha ba daga nan ba, ba dan ta kasance tawa nake yabonta ba, amma wani lokacin ina ji ina ma ni ne na haifi Islaha."

Alhaji Rufa'i ya ce, "dan ka yabe ta ai baka yi laifi ba, baka ji ance yabon gwani ya zama dole ba?."

Suka yi murmushi a tare Alhaji Rufa'i ya ce, "Zan sanar da kai sa™onsa, sannan za a turo yaro dan su daidaita kansu. Za ka iya bincike akan ahlin gidan gabaWaya, dan a tabbatar da ingancin auren. In Allah ya sa sun daidaita dashi shikenan, in kuma ta ce bata so babu lallai babu dole."

Baffa ya ce, "Waye bai san gidan Alhaji AbdulAziz ba? Ai ba Soyayyen mutum bane, da halayensa dana ´a´ansa duk basa su Suya ba. Zan yi magana da Islahan, in ta amince zan kira ka na faWa maka, in bata amince ba ma zan sanar da kai. Ka san yaran yanzu, ba kasafai suke amincewa da irin wannan haWin ba, ni kuma bana so na yi mata dole dan ta kasance ba ni na haife ta ba."

Alhaji Rufa'i ya ji daWin kalaman Baffa ya ce, "wannan gaskiya ne. Ka faWa mata zai zo su ga juna, ta Sangarensa daman mahaifinsa ya bawa zaSin fitar masa da mata, ka ga ita ake jira a yanzu."

"In Allah ya yarda zamu yi magana da ita, ta tafi aiki da yanzu zan kira ta."

"Babu komai, ayi abun a nutse. Muna da saura kwanaki a gaba. Allah ya tabbatar mana da alkhairi."

Baffa ya amsa da amin, ya raka shi har ™ofar gida sannan ya dawo.

Baffa ya sauke nunfashi yana jin daWi a ransa, domin mafita Allah ya kawo masa a lokacin da yake tsaka da nemanta. Ya ji daWi da Saheer baya nan, yana fatan kar ya dawo har sai an Waura auren Islaha da wannan yaron da ko sunansa bai sani ba. Mama sai ta ji™a Saheer ta shanye, Allah ya Waga Islaha ya kai ta babban gida, inda rayuwarta zata yi haske, inda zata yi farin ciki ta samu cigaban rayuwa.

(me ya canja Baffa ne?=Ø1Þ>ØÝ).

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ_

Nana Haleema.
[7/23, 12:11/ PM] KRBBK: RDB2P78
Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ_

" " " " " " " "

Abba yana zaune a gaban Daada yana faWa mata yadda aka yi. Daada yi guWa cikin murna, ta yi hamdala sannan ta ce, "An yi nasara a matakin farko da ya kasance ba a yi mata miji ba. Yanzu sai jiran amincewarta, in Allah ya yarda zata amince da auren nan." Abba ya yi murmushi kawai bai ce komai ba.

Daada ta ce, "An faWa musu bikin bazai wuce kwana sha uku ba dai ko?."

"An faWa Daada, shiyasa mai ri™onta ya ce bazai yanke hukunci ba sai ya yi magana da ita, sanann sai ta ga Rehaan Win ta tabbatar zata aure sa. Dan ba a faWa musu sunansa ba, na saka an Soye ne dan mu gwada yanayin su, kuma gashi ya bamu mamaki ya amince."

Ta washe baki ta ce, "Ai daga ganin laraba ka san da juma'arta, ni na san yarinyar nan ta samu tarbiyya mai inganci wallahi. Yau kwana zan yi akan sallaya ina faWawa Allah, sai Ishlaya ta shigo ahlina sannan hankalina zai kwanta."

Abba bau ce komai ba, amma yana jin daWi in ya ga Daada tana farin ciki. Daada ta ce, "a je a cigaba da shiri kamar yadda ya kamata." Ya amsa yana tashi ya fita.

Yana fitowa suka haWu da Jafar zai shuga wajan Daada. Jaazy ya du™a har ™asa ya gaishe da Abba, Abba yana murmushi ya ce, "Ango ka dawo ashe?."

Jazy cikin da kunya da girmamawa ya ce, "Na dawo Abba."

Abba ya ce, "Jeka ku gaisa da Daadan ka zo ina neman ka."

Jazy ya amsa da to, Abba ya fita shi kuma ya shiga wajan Daada. Bai wani jima a wajenta ba, dan ba fuska yake samu a wajanta ba, kawai ya shiga ne dan Mamy tana cewa ya shiga, amma da bazai je ba.

Yana fitowa ya shiga Sangaren Abba ya same shi a zaune a kan kujera. Shi kuma ya zauna a akan carpet yana jiran Abba ya yi magana.

Abba ya ce, "Jafar ina Wan uwan naka? Yaushe zai dawo?."

Jazy ya Wan murmusa ya ce, "ya ce min nan da jibi in sha Allah zai shigo, da™yar na saka zai zo ma, ya ce shi ba sai ya zo ba."

Abba ya murmusa yana gyaWa kai ya ce, "Baturen bafulatani kenan, jini uku ne yake yawo a jikinsa. Ga jinin fulani, ga na indiyawa, ga jinin turawa tunda a burtaniya can ya girma, dole a samu iyayi kala kala a tare dashi."

Jazy ya yi dariya sosai amma bai ce komai ba. Abba ya ce, "Ai kuwa zuwa ya zamar masa dole, dan tare za a haWa aurenku da kai dashi, kamar yadda Daada ta ce."

Da mamaki Jafar ya kalli Abba ya ce, "Tare kuma Abba?."

Abba ya ce, "Tare kuwa Jafar, dan har an yi magana da dangin yarinyar da Daada ta nace a kai, amma sun ce sai sun yi magana da ´arsu in ta amince. Hmmm a ganinka akwai wacce zata ™i wannan tayin ne?."

Jafar ya ce, "gaskiya babu Abba."

"Ka ga shima aurensa ya zo kenan."

Jafar ya ce, "Amma Abba wacece yarinyar? An yi bincike mai kyau a kanta?. Kar a biyewa Daada a yi abinda za a yi danasani, wacce zata zama natar Rehaan dole a tsaurara bincike a kanta, musamman irin wannan auren."

"An yi sosai Jafar, yanayin yadda Rehaan yake dole ayi bincike kafin ayi auren. Na yi bincike da kaina kuma na saka anyi, babu wanda ya buWe baki ya faWi aibun yarinyar. Duk wanda zai buWe baki yabonta yake yi, kowa in zai yabe ta zai ce tana da kirki da hankali. Kuma marainiya ce gaba da baya, a gidan marayu ma ta tashi har ta girma. Daga baya ne ta dawo gidan su wanda ya yi adopting Winta, da shi zai aure ta amma ance mahaifiyarsa bata so an ha™ura. Duk da ance gidan da take babu wata tarbiyyar kirki, matar da take ri™onta tana harkar kai yara ™asar waje aikin gidajen larabawa, amma duk da haka ana yabon halinta fiye da na yaran da ya haifa. Wajen aikinsu, mutanen unguwa, gidan marayun da ta tashi duk na bincika, kuma alhamdu lillah!."

Jafar ya gyaWa kai sannan ya ce, "ma sha Allah! Wacece Abba?."

Abba ya ce, "Sunanta Islaha Maddibo, ™aramar ´ar jarida ce a wata ™aramar gidan tv, ban ri™e gidan tv ba gaskiya, amma yarinyar ta Waukaka a idanun mutane, musamman matasa.

Jafar ya zaro ido ™irjinsa yana bugawa ya ce, "Islaha Abba!."

Abba ya kalle sa ya ce, "haka aka ce sunanta. Ka santa ne?."

Jafar ya ce, "Na santa Abba, na taSa ganinta a wani waje, har muka yi magana tana so na kawo mata Rehaan su yi interview."

Abba ya Wan girgiza kai yana murmushi ya ce, "to itace."

Jafar ya girgiza kai yana mamakin ikon Allah, yana mamakin wannan kwaWo da chakwakiya, yana hango yadda abin zai kasance, yana hango rigimar da Rehaan zai yi akan wannan abun. Lallai Allah Allah ne, in ba Allah waye zai haWa Islaha da Rehaan a matsayin mata da miji?."

Jazy ya ce, "itace wacce Daada take ta magana daman a kanta?."

Abba ya ce, "Wallahi itace, yarinya kamar ta yiwa uwata asiri, gabaWaya hankalinta ya tashi a kanta. Kuma babban abin mamakin har yanzu yarinyar bata san da maganar auren ba, bata san za a yi aura mata wani daga gidan nan ba, balle kuma ta san Rehaan zata aura."

Jafar ya ce, "Ikon Allah!."

Abba ya ce, "me ka sani a game da ita?."

"Babu laifi Abba, ana yabonta sosai. Amma zan saka a yi bincike na musamman, in na ga wani abu mara kyau ko lokacin auren ya yi za a san yadda za a yi a fasa. Dan gaskiya bazai yu a yi auren mutum kamar Rehaan da wacce ba a san halinta sosai ba, zan tsaurara bincike mai kyau, in aka samu akasin alkhairi za a fasa."

Abba ya cr, "hakan yana da kyau, ka saka a bincika yadda ya kamata, bana so ayi abinda za a zo ana danasani."

Jafar ya ce, "Gaskiya ne kuwa."

Abba ya ce, "amma kar ka faWa masa sai ya dawo, na san halinsa, ana faWa masa ya fasa zuwa."

Jafar ya yi dariya yana hango dramar da za a kwasa dashi, musamman da ya kasance Islaha ce. Ya ce, "Bazan faWa masa ba in sha Allah." Suka yi sallama Jafar ya shiga wajan Mamy.

Da Banisha suka haWu a falon Mamy, ya yi murmushi hancinta kamar yadda Rehaan yake yi mata ya ce, "Kiddo ina Mamy?."

Ta ce, "Uncle Jazy Mamy tana apartment Win Hamma Rehaan."

Ya ri™e hannunta ya ce, "zo ki raka ni."

Tare suka je har part Winsa, ya hau sama ya tarar da Mamy a zaune a falon Rehaan na sama, Mamy ta dafe kai ga Riyya tana rarrashinta.

Ya shiga da sallama ta Wago ta kalle sa ta ce, "Jafar ™araso, ™araso ka ga abubuwan da na samu a ™asan gadon Wan uwanka."

Gaban Jafar ya faWi, ya ™arasa yana kallon layoyin da suke ajjiye akan center table. Ya kalli Riyya da take kuka, ya kalli Mamy dan itama kukan take yi.

Ya sanyaya murya ya ce, "A Wakinsa aka samu wannan Mamy?."

Riyya ce ta ce, "Eh! Mun zo yi masa gyara, shine Mamy ta samo wannan."

Ya kalli layoyin ya sake kallon Riyya ya ce, "Samo ashana da reza yanzun nan, ki taho da plate." Ta Waga kai ta Wauko ta kawo masa.

Ya Wauki layoyin bayan ya kira sunan Allah, ya farke ya zaro takardar ciki, bai tsaya karantawa ba ya saka musu wuta akan plate Win suka ™one, yana ™onawa yana karanta Auzubika bi kalmatillahil tammaat min sharri ma kala™.

A kan idonsa suka ™one ™urmus ya Wauki tokar, ya shiga banWaki ya zuba a masai ya yi flushing. Ya fito yana kallon Mamy, cikin son kwantar mata da hankali ya ce, "Koma meye Mamy ya koma kansu in sha Allah, don Allah ki daina kuka."

Kamar jira take ta sake fashewa da kuka ta ce, "Jafar kashe Rehaan suke so su yi ne?."

Ya sauke numfashi ya ce, "waye yake shigowa nan?."

Riyya ta ce, "Babu kowa, ni ce kaWai nake zuwa, wani lokacin sai Janan ko Ikram."

Ya gyaWa kai ya ce, "Kar ku damu, za a yi maganin koma waye. Mamy ki daina kuka."

Ta share hawayenta tana sauke numfashi ta ce, "Na daina Jafar. Ka samu labarin aurensa ko?."

"Yanzu Abba yake faWa min, zan ™ara bincike a kan yarinyar in Allah ya yarda."

"Wai Rehaan za a yiwa irin wannan aure, Rehaan Win da nake tanadin aurensa, shi za a yiwa wannan wula™antaccen auren da ko matar bai sani ba."

"Sai ha™uri Mamy."

Ta girgiza kai bata ce komai ba, sai kuma ta tashi ta sauka daga saman ta barsu a saman.

Ya kalli Riyya da take ta hawaye ya ce, "Meye na kukan kuma?."

Ta ce, "ni kaWai fa nake shigowa, an zuba masa pioson a drink Win da na bashi, sannan yanzu ga kayan asiri a Wakin da ni kaWai nake zuwa. Ba dole na yi kuka ba."

Ya Wago fuskar ta ya ce, "Kina tunanin za a ce ke ki ka saka masa ne?."

Ta buWe baki zata yi magana ya Wora yatsansa a kan lips Winta ya ce, "kar ki ce komai, wannan ba tunani ne mai kyau ba."

Ta cire hannunsa sannan ta ce, "to meyasa suke so su kashe mana shi, kowa a gidan nan ba sauraren mu yake yi ba, laifin mu ne dan mun zo a jinin Mamy?. Shi kaWai ne Yayanmu, sauran Yayyem ™annensu ne, meyasa zasu kashe mana shi?."

A ya zauna a kusa da ita ya rungume ta yana pitting bayanta a hankali ya ce, "ki daina kuka, koma meye ai ya wuce, tunda na ™ona da sunan Allah."

Ta kwantar da kanta a ™irjinsa tana kuka sosai yana rarrashinta. Sai da ya ji ta daina sannan ya Wago ta, ya yi pecking goshinta ya ce, "ki bar kuka, babu abinda zai samu Rehaan in sha Allah, babu wanda ya isa ya yi masa abinda Allah bai yi ba. Ki cigaba da ta ya shi da addu'a, ba wai yana kyautata miki kawai ki ji daWi ba, ki dinga dagewa da yi masa addu'a kin ji?."

Ta Waga kai alamun to, ya share mata hawaye ya ce, "Ko ke fa. Yanzu kin gama gyara masa Wakin?."

"Na gama."

"Me za ki yi yanzu?."

"Zan je na wajan wata vendor ne, zan ga wasu samples Winta."

"Meyasa baza ta kawo miki ba sai kin je?."

"Ai akwai inda zan je."

Ya Waga kai ya ce, "Mu je na raka ki." Bata ™i ba suka sakko daga saman, ta shiga wajan Mamy shima bai bi ta kan matan gidan ba suka fita.


_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ_

Nana Haleema.
[7/23, 12:11/ PM] KRBBK: RDB2P79
Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ki yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.=ØOÞ<Øûß=Ø-Þ_

" " " " " " " " " "

Mama tana zaune a gaban Daada tana jira ta idar da sallah dan ta idar mata da abinda yake zuciyarta.

Daada tana idarwa ta kalle ta ta ce, "Saddi™a lafiya?."

Ta yi murmushi ta ce, "Ga dambun nama."

Daada ta karSa ta ajjiye a gefe ta ce, "Na gode da hidima."

Ta yi murmushi ta ce, "sai wata magana da nake tafe da ita, ban san ta ya za ki karSe ta ba."

Daada ta ce, "ina sauraren ki, ko ya take faWa min kawai."

Mama ta sauke numfashi ta ce, "Akan auren nan na Rehaan ne. Daman tambaya zan yi, in ana Waura auren a ina zai tare da matarsa?."

Daada ta yi dariya ta ce, "Gidajen da Rehaan yake dasu har sai ance a ina zai zauna? Ko mata goma zai aura yana da gidan da ai ajjiye su."

Ba™in ciki ya mamaye zuciyar Mama, amma bata nuna ba ta ce, "gaskiya ne. Amma ni a shawara ta mai zai hana bazai yi zamanasa a gida nan ba, Sangarensa har mata huWu zai ajjiye. Kaf gidan nan daga Sangaren Abbansa sai Sangarensa ne masu sama, kin ga akwai wajan ajjiye mata a nan."

"Meye amfanin hakan? Yana da gidaje mai zai yi a nan?."

"Amfanin hakan kin ga ba son auren nan yake yi ba, in ya tare a wani gidan Allah kaWai yasan wula™ancin da zai yiwa yarinyar nan. Ba a san yadda zasu dinga zama ba, kuma zai iya tsallake ta ya bar ™asar babu wanda ya sani. Hakan kuma zai

Please Login or Register in order to submit comment