Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kar ta yi masa wani abun a ce itace.

      " " " " " "

Maman orphage ta bi zainab da kallo da take zaune kanta a sunkuye ta ce, "Zainab ni ban ga abin Waga hankali a nan ba, matar nan tana so ki je ki Wan zauna mata kafin ki dawo, kuma kitso zaki yi mata ita da yaranta; to meyasa bakya son zuwa?."

Zainab ta kalle ta ta ce, "Mama ni bana son zuwa, na fi son zama a nan kawai."

Ta mi™e ta ™araso ta dafa kafaWarta ta ce, "A nan me ki ke samu? In kin fita sana'ar me ki ke samu? Sana'ar kitson da baya wuce a baki Wari biyu, ™arshen kyautar a baki Wari biyar, hajiyar gaske ce zata baki dubu Waya. Ta ya za ki tallafi rayuwar ki da wannan kuWin da bai wuce na purewater ba?. Bakya ganin ´an uwan ki yadda suke jin daWi? Bakya sha'awar kema wata ran ace kece kamar su?. Manyan makarantu suke yi, ga wayoyi masu kyau da tsada a hannunsu. Meyasa baza ki amince kema ki samo na ki arzu™in ba?."

"Mama in na je aikin me zan yi musu da zasu bani kuWin?."

"sana'ar ki mana, da ita zaki samu arzu™i."

"To Mama zan duba na gani."

Ta bita da kallo kamar ta tsinka mata mari, amma da yake lallaSa ta take yi sai ta ce, "tunanin me zaki yi? Ni ce fa uwar ki, ba ki da wacce za ki yi shawara da ita kamar ni."

Zainab ta ce, "zan nemi Adda Islaha."

"Komai sai kin yi magana da Islaha? Ina ki ka ga Islahan da za ki yi shawara da ita?. Tana can ™asar waje aiki, ta tafi ta tallafawa rayuwar ta tana can tana neman kuWin ta, ke ta Wora ki akan a™idar da ba itace a ranta ba. Waccee Islaha a wajan ki? A nan gidan ku ka haWu kawai, kuma gidan ya raba ku. Ke tana hana ki taimakom rayuwar ki ne , ita kuma tana taimakon ta ta rayuwar!." Ta faWa a fusace tana kallon Zainab.

Zainab ta yi shiru bata ce komai ba. Mama ta ja tsaki ta ce, "jeki ciki." Zainab ta mi™e ta fita ita kuma ta da ki table ta ce, "Ban san me matar nan ta gani a tare da Zainab da ta dage a kanta haka ba. Yarinyar nan zata iya saka min ciwon kai" ta faWa tana Waukar waya.

"Yarinyar nan Zainab ta™i ba da haWin kai fa, ni tsoro nake ji kar maganar nan ta fita wallahi."

"Har yanzu?."

"yanzu ta bar nan, na Wauka rashin Islaha zai saka ta Wan shiga hankalinta, sai na ga sake Sotsarewa ma take yi. Bana so maganar nan ta fita, dan haka a ™yale zainab kawai."


"Baza a ™yale ta ba, za a samu mafitar da zata amince ko bata so."

"Kar ta jawo mana matsala fa."

"zan san abinda zan yi."

Ta kashe wayar tana tsaki ta ce, "Wannan shegiyar Islahan ta zamar min damuwa wallahi."

Zainab tana fita daga office Win fita ta yi ta nufi gidan su Safeera. Da sallama ta shiga tsakar gidan ta samu Safeera a zaune tana shan tea.

Nana Haleema.
[7/9, 11:24/ AM] KRBBK: RDB2P48
Nana Haleema

Ganin Zainab sai ta yi murmushi ta ce, "Zainab sannun ki da zuwa."

Zainab ta yi murmushi ta ce, "Yauwa Adda Safeera, ina yini?."

Safeera ta mi™e ta ce, "mu shiga ciki sai mu gaisa."

Suka shiga falo Safeera ta ce, "Wazu Islaha take yi min maganar ki, tana cewa kin zo kuwa."

Zainab cikin damuwa da ruani ta ce, "Yaushe zata dawo Adda?."

Safeera ta ce, "wallahi ban san rana ba, amma ta kusa in sha Allah."

Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ina cikin damuwa ne Adda Safeera, an takura min akan dole sai na je wani gida wai na yi aiki, gabaWaya ban yarda da matar ba, gani nake kamar akwai wata manufar da ake so a tura ni. Mama tana faWa min zan samu kuWi, zan samu abubuwan mure rayuwa a can. Ni na ga ji, komai sake lalalcewa yake yi. Ina jin tsoron kar a kaini inda za a lalata ni, gabaWaya zuciya ta bata amincewa da gidan."

Safeera ta yi shiru kafin ta ce, "kun taSa magana da Islaha akan haka?."

"Mun yi, har take faWa in ance na je gidan na amince na je, sai na yi mata waya. Kinga yanzu bata nan, shiyasa hankalina bai kwanta da na je Win ba."

Safeera ta girgiza kai ta ce, "Bata ce ki yi magana da Barr Suraj ba?."

"Bata ce ba. Amma na yi recording maganar mu da Mama ta yau, zan tura miki sai ki tura mata. Ni bana samun ta a waya."

"Eh ta whatsapp za ki dinga kiran ta, za ki same ta."

Zainab ta ce, "akwai masu saka min ido sosai, gwara na tura miki sai ki tura mata zai fi."

Safeera ta ce, "shikenan turo min, nima in kim turo sai ki yi delete for me saboda gudun kuskure."

Zainab ta tura mata a lokacin, sannan ta ce, "don Allah ki faWa mata ta dawo, itace garkuwa a gare ni."

Safeera ta ce, "Itama ke ce a ranta, ko yaushe cikin maganar ki take, na tabbatar zata dawo ke dan ke Zainab. Ki cigaba da yi mata addu'a, Allah ya bata abinda ta je nema."

"Amin Adda Safeera, ki gaishe ta."

"Safeera ta Waga kai daga nan Zainab ta yi mata sallama ta tafi.

Safeera ta yi ajiyar zuciya, sai yanzu take sake tabbatar da zargin Islaha gaskiya ne, amma a cikin waWanda suke zagaye da Islaha akwai munafakin su Maman, waye ko wace shine basu sani ba.

        " " " " " "

"Kar ki ce min komai Alma, na ba ki yarda da amana amma kin kasa yin komai. Na jima ina biyan ki kuWi amma kin kasa yi min abinda nake so. Daga yau na yi canceling duk wani abu da yake tsakanina dake, bazan sake ba ki aiki akan Ray ba."

Alma murya tana rawa ta ce, "i try my best, wata housemaid ce ta ce ta kira min ´am sanda, shiyasa na dawo amma ba wai dan ina son haka ba. Ka sake bani dama ta ™arshe."

"Lokacin ki ya ™are, ki goge number ta, ki goge duk maganar da muka yi dake."

Jin ya kashe wayar hankalin Alma ya tashi, ba ™aramin kuWi take samu da mutumin nan ba, yanzu da ya daina bata aiki ta shiga uku.

A bayyane ta ce, "this housemaid! Sai na yi maganinta, sai na kashe ta, sai na tabbatar na yi mata abinda ba a taSa yi mata irinsa ba."

Ta girgiza kai ta ce, "zan koya mata darasi mai yawa, zan tabbatar mata da ni ba sa'ar wasan ta ba ce!. Zan yi mata abinda baza ta manta dani ba, zan yi mata abinda zata dinga tuna wacece Alma."

" " " " " " "

Rehaan bai farka ba sai azahar, ya mi™e zaune yana dafe kansa da ya yi masa nauyi mai girma, ya jima a haka a zaune sannan ya kalli agogo.

Ganin lokaci sai ya tafi tunani, ™arfe Waya na dare ko kuma Waya na rana shi bai gane ba. Sai da ya huta sosai, dan kansa ya yi nauyin da in ya mi™e zai iya faWuwa, sai da ya jira kan ya saki sannan ya mi™e ya Waga labuble ya ga rana ce sosai.

Ya firgita harda zaro ido waje, ya rufe bakinsa da hannayensa ya ce, "What! 1pm" ya faWa yana juyowa yana kallon Wakin.

Lokacin da Alma ta shigo ya ce ta fita yake tunawa, sai ya tuna lokacin yamma ce ko sallar magrib ba a yi ba, ya tuna ta zuba masa powder a fuska daga nan bai sake buWe ido ba, sai yanzu da ya buWe ™arfe Waya na rana.

Gabansa ya yanke ya faWi, tsoro da tashin hankali ya ziyarce sa, ya bi jikinsa da kallo ya ga yadda ya ke a jiyan haka yake a yanzu, babu alamun an yi undressing Winsa.

Ya dafe kai yana so ya tuna abinda ya faru amma ya kasa, da hanzari ya motsa sai ya tsaya saboda yadda kansa ya yi nauyi haka jikinsa. Ya ™arasa a hankali ya fito falon, falon shiru ko haske babu, ya shiga Wakin da ya ke tunani a nan Alma ta zauna amma bata nan babu ko jakar Winta.

"Oh my god!"

Ya furta yana fita daga Wakin, zai sauka dan down stairs ya ji kiran sallah. Da hanzari ya dawo tunawa da sallolin da suke kansa.

Ya shiga banWaki da hanzari, har zai yi alwala sai ya ja ya tsaya, ya buWe ido yana kallon kansa cikin tunani. Bai san me Alma ta yi masa ba, bai san me ya faru a tsakaninsu ba, san ya tunda ya yi losing control Alma zata yi iya masa komai, dama kaWan take nema ta far masa, burinta a duniya bai wuce ta same sa ba, kuma ya san zata aikata komai dan hakan.

Yanzu kenan sai ya yi prepacatuon bath for that? Ya dafe kai dan ya sama confuse and lost, ban san me ya kamata ya yi ba.

Saboda kokwanto haka ya yi wankan ya yi alwala, sai da ya yi drying kansa sannan ya fito ya yi sallolin da suke kansa. Sallar ma ba a nutse ya yi ta ba saboda tunani, ™irjinsa bugawa yake yi ba tare da ya san dalili ba. Haka kawai yake jin kansa ya zama so corwing, fargaba ta mamaye sa sosai, ya rasa me yake damun zuciyarsa, a cushe take saboda bai san abinda aka yi masa ba.

Allah ya taimake sa ya koma night duty, da bai san ya zai yi da ranar nan da ya yi skiping without reason ba.

Walkin slowly ya fito falo, ya zauna ya dafe kai cikin damuwar da bai san daga ina take ba. Ya kira wayar Alma amma baya samun ta, ya dafe kansa ya yi shiru bai san me yake damunsa ba.

A lokacin Islaha ta shigo falon, ta gansa shiru babu haske kamar ko yaushe. Kallon upstairs Win ta yi tana tunanin ko yana nan ko baya nan bata sani ba.

Kitchen Win ta shiga yana nan kamar ko yaushe babu komai a cikinsa, ta dafa tea Win ta buWe fridge ta Wauki apple ta yi slicing ta a ™aramin plate.

Sai kuma ta ce, "shi ba ya cin abinci ne sai tea? Bai damu da a bashi abinci ba sai dai ya sha tea kawai?." Ta taSe baki irin ina ruwan nan Win nan, sai ta yi tunanin jiya ta bar cup a sama, ta bar kayan a wajan dan bata Wauka yana nan ba ta hau sama.

Sai da ta je ™arshe sannan ta ji maganar sa, dan a hankali yake magana sai da matso sosai sannan ta ji ya ce, "Ban sani ba, abinda na sani ta zuba min powder, daga nan ban san me ya faru ba. Ina jin tsoro, ban san me ta yi min ba."

Tana jin magana daga waya ya ce, "Yarinyar nan bata da mutunci amma, kuma da ka tashi ba ga alamun an yi undressing Win ka ba?."

"Ban ga komai ba, ni dai Im afaird Jafaar" ya furta a sanyaye yana lumshe ido.

"Ni abinda nake tsoro kar mu je ta yi snapping nude Win ka."

"Wannan shine abinda nake jin tsoro nima, ban san me zan yi yanzu ba, kaina ya kulle, na sama confuse and lost, ina jin kaina uncomfortable, kamar dai wani abu ya faru dani."


"Kuma babu cctv a bedrom balle a ce ayi checking, amma akwai a falon ko?."

"Kamar babu cameras a gidan nan."

"Oh god!."

"Help me please!."

Jazy ya ce, "calm down, zamu san abinda ya kamata a yi in sha Allah."

Ya girgiza kai ya ce, "Alma baza ta yi powdering Wina ta bar ni ba, She knocked me out, I'm sure she did something bad to me. Ni saboda confusing sai da na yi perupacating bath sannan na yi sallah. Na rasa tunanina, na rasa me ya kamata na yi na ji daWi."

Jazy ya Wan yi dariya ya ce, "Da yake haka abin yake da sau™i daman, da ace wani abun ya faru a tsakanin ku za ka ga alama ko ya ya take. Abinda nake tunanin ta yi maka hoto ko video, amma ni bana tunanin wani abun ya faru a tsakanin ka da ita." Rehaan ya yi ajiyar zuciya bai ce komai ba cikin damuwa.

Islaha da take tsaye sai take ji kamar ta faWa masa gaskiyar abinda ya faru, yadda yake magana a sanyaye sai ya Wan bata tausayi kaWan, a haka ta ™arasa ta yi sallama, ya juyo ya kalle ta ya amsa.

Kamar zata yi magana sai ta fasa, maimakon ta yi abinda ta yi niya sai ta juya zata koma ™asa.

Camly ya ce, "Wait!."

Ta tsaya ba tare da ta juyo ba, bai damu dan bata juyo ba ba ya ce, "have you ever seen Alma? Jiya ko yau baki ganta ba?."

A hankali ta waiwayo suka haWa ido ta ce, "i did not."

Ya gyaWa kai bai ce komai ba, ita kuma ta sauka bata sake magana ba. Sai ya bata tausayi sosai, yadda ya zama confuse ya saka ta ji kamar ta faWa masa, amma sai ta share tana tuna shine ya sace ta baza ta faWa masa ba.

Tana komawa suka yi magana da Safeera akan zuwan Zainab. Hankalinta ya tashi musamman da ta ji recording Win.

Har zata kira Brr Suraj sai ta fasa, tana tuna yadda aka goge hotuna a wayarta kwanakin baya, baza ta faWa masa ba kar hakan ya kuma faruwa.

Bata tsaya shawara ba ta kira shi ta whatsapp ya Wauka, yana Wauka ya ce, "Hajiya Islaha."

Ta yi ´ar dariya ta ce, "Hamma Suraj ya aiki?."

"Alhamdu lillah! Ina ki ka shiga kwana biyu? Wayar ki bata zuwa sam sam."

"Na Wan yi tafiya ne, kuma zan Wan kwana biyu."

"Zuwa ina kenan?."

Ta Wan yi jim sannan ta ce, "ina ™asar Saudia, a garin Jeddah."

"Lallai Islaha, shine ko a faWa min? Ko a waya ki ce min zaki yi tafiya ki ka ™i?."

"Tafiyar ce ta zo bazata wallahi, shiyasa ban faWa maka ba."

"Allah ya taimaka."

"Amin. Ina son magana dakai ne" ta faWa tana katse maganar zuwan Jeddah.

Suraj ya fahimta hakan ya saka ya ce, "ina jin ki."


"zan tura maka wani recording yanzu, in ka ji sai mu yi magana."

Ya amsa ta kashe wayar ta tura masa, sai da ta tabbatar ya gama ji sannan ta kira sa.

Yana Wauka ya ce, "na ji Islaha. Hakan yana nufin zargin ki gaskiya ne ko?."

Ta sauke numfashi ta ce, "har yanzu bamu kama su red in hand ba, ka ga baza mu tabbatar ba. Shiyasa na tura maka ka ajjiye, kaga haka aka goge hotunan Hafsa a wayata, shiyasa zan tura maka kaima ka ajjiye min wanann."


"Hakan ya yi kyau. Yaushe za ki dawo? In baki dawo an yi komai ba rayuwar Zainab zata iya lalacewa."

"Shiyasa na tura maka, na san zaka yi komai ko bana nan. Don Allah Hamma ka bincika, ka tabbatar ka fitar da maganar nan ta je kunnen gwamnati, don Allah ka taimaka min."

"Eslaha ai ko baki faWa ba zan yi, nima a gidan na tashi, duk wani Wan gidan Wan uwana ne. Amma kin sýÿÿÿ      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  � an sai an haWa hujjoji masu ™arfi kafin a kai ga tuhumar su."

"Zan yi ™o™arin haWa wani abun daga nan, sannan kaima ka taimaka min ka yi wani abun daga inda ka ke."

"Baki da matsala, in sha Allah i will try my best."

"Na gode Hamma, na gode sosai."


"My pleasure. Kin wuce komai a wajena."

"Sai na ji ka."

Daga nan suka yi sallama ta kashe ta kira Hamma Saheer. Shima irin bayanin da ta yiwa Suraj ta yi masa, ta tura masa recording Win just for evidence, ta ce ya ajjiye ko da na wajen ta zai Sata. Bayan sun gama waya ta yi shiru tana tunani, bata taSa jin hankalinta ya yi gida ba sai yanzu, gabaWaya zaman Jeddah ya fita daga ranta, hankalinta ya yi kan Zainab, tana so ta san asalin abinda yake faruwa....


Mu je zuwa>Ø-Ý=ØÞ
[7/10, 11:05/ AM] KRBBK: RDB2P49
Nana Haleema.

Mamy da Mummy suna zaune a falo suna hira cikin raha da wasa da dariya kamar yadda suka saba. Mummy ta ce, "yaushe Rehaan zai dawo ne?."

Mamy ta Wan yi murmushi ta ce, "wani lokacin dawowar ta sa babu notice, sai dai kawai ki gan sa."

Ta yi dariya ta ce, "Ya batun aurensa da Daada zata yi masa? Yana nan ko kuma an fasa?."

Mamy ta taSe baki ta ce, "Yana nan, babu batun fasawa. Kuma ko, wallahi dani dashi duk ba ma son auren nan, shi kansa Abban ba son yake yi ba, kawai dan babu yadda zai yi da mahaifiyarsa ne shiyasa. Amma kwata kwata babu mai goyan bayan auren nan."

Mummy ta ce, "to wannan aure waye zai so shi? Aure ba a san mata ba ai dole baza a so ba. Amma wata™ila sai ki ga ya zama alkhairi."

"ina wani alkhairi? Ni wallahi bana so, shi ba ya so, babansa ba ya so, ta ya zai zama alkhairi?."

"Ba ki san me Allah ya Soye ba, wata™ila ta zama matar so a gare sa."

"Bana wannan tunanin Mummy, Rehaan bazai taSa son yarinyar da za a bashi ba. Saboda ya san bana so, shina kuma baya so Win.

Mummy ta yi dariya ta ce, "To yanzu ya za a yi?."

"Ba dan na ga idon ki ba ko, amma ni Ikram nake yi masa sha'awar ya aura. Na san halinta, itama ta san na sa, na san ba dan kuWi ko Waukakar da yake da shi zata aure sa ba."

Mummy ta yi murmushin jin daWi, tana ganin kamar maganin damuwar Ikram ya zo. Mamy ta ce, "To kin san mutumin na ku, ya ™i, wai shi kallon ™anwa yake yi mata bazai iya aurenta ba. Ranar da zai tafi Jeddah sai da muka yi maganar, Amma Rehaan ya ce shi dai kallon Riyya yake yi mata, bazai iya auren ta ba.

Mummy ta murmusa ta ce, "haka halinsu yake shi da Jafar, Jafar Win ma ai haka yace, amma daga baya ya canja, ya zo ya ce shi fa Riyya yake so, gashi kwanaki kaWan ya rage."

"Haka nace masa, sai cewa ya yi shi ya ga zai iya auren ™anwarsa, amma shi bazai iya ba. Amma har cikin raina ina yi masa sha'awar auren Ikram sosai."

Mumny ta yi murmushi cikin jin daWi ta ce, "sai mu dinga addu'a, duk abinda ya kasance alkhairi Allah ya tabbatar mana. Itama wannan Win bamu sani ba ko tana da nata alkhairin."

Mamy ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Haka ne. Amma ko ya aure ta akwai zaSina da zai aura, ina so ya samu kwanciyar hankalin da ya rasa a cikin gidan nan. Kuma ni a Sangarena ban amince da ko wacce yarinya kamar Ikram ba, akwai mata kala kala da ake kawo min na haWasu, haka Sangaren mahaifinsa da ´a´an abokansa, dana ™awayena, dana ´an uwa kamar sun gaji da yaransu."

Mummy ta yi dariya ta ce, "ba gajiya suka yi da yaran ba, Rehaan Win ake kwaWayin samu."

"Akwai wata ™awata da za ki ji su Ikram suna ce mata Ammi, matar former deputy gov of Adamawa state. Tana da ´a mai suna Zuhra, age mate Win su Riyya ce, ko zata girmi su Riyya da kaWan ne. Ammi ta dage akan a haWa auren ta da Rehaan, har deputy gov sai da ya yiwa Abba maganar."

Mummy ta ce, "shiyasa na faWa miki, kwaWayin Rehaan Win ake yi."

Mummy ta girgiza kai ta ce, "Ni kuma bazan bada goyan baya ba, dan ina son wacce zata zauna dashi tsakani da Allah, ba dan yana da kuWi ba."

Mummy ta ce, "Allah ya zaSa abinda ya fi zama allhairi." Ta amsa da amin suka cigaba da tatttaunawa, Mummy dai bata faWa mata ™udurin Ikram akan Rehaan ba, amma ta ji daWin abinda Mamy ta ce, da alama haWin zai iya yuwa nan gaba.

Bayan Mummy ta tafi Mamy ta kira Jafar a waya, yana Wauka ta ce, "Jafar ya aiki?."

Daga cikin wayar ya ce, "Alhamdu lillah Mamy. Ina yini?."

"Lafiya lau, kana lafiya?."

"Lafiya lau."

"Za ka shiga Jeddah wajan Rehaan ne?."

"Yes Mamy, ina tunanin cikin week Win nan zan je in sha Allah."

Mamy ta sauke nuSfashi ta ce, "Jafar da gaske har yanzu babu macen da Rehaan yake so da aure? I mean so na aure?."

Ya Wan yi murmushi ya ce, "Gaskiya babu."

Ta ce, "ka tabbatar?."

"i'm very much sure Mamy."

Ta sauke numfashi ta ce, "ina da wacce nake so na zaSa masa, bana so ya ga kamar na takura masa ne, shiyasa na tambaye ka in akwai na sani kafin na kai ga furtawa."

"Babu kowa Mamy, da akwai da zan sani, kuma zan faWa miki. Sai dai akwai wata baturia Alma, ta dage sosai akan sai ta aure sa, yarinyar nan zata iya yi masa komai dan ta mallake sa."

Mamy ta yi tsaki ta ce, "i'm here for him, ina faWawa Allah ya basa kariya a ko yaushe, babu wata baturiya da zata yi tasiri a kansa in sha Allah."

Jafar ya ce, "in sha Allah."

"Mamy ta ce, "Jafar ina so Rehaan ya auri Ikram."

Da mamaki ya ce, "Ikram Mamy! Which Ikram?."

"Your junior sister."


"Ikram!" Ya maimata cikin mamaki.

Mamy ta ce, "ba na faWa maka a matsayin ka na yayan Ikram ba, ina faWa maka ne a matsayin ka  na abokin Rehaan kuma Wan uwansa. Ina so ka yi convencing Rehaan akan Ikram, ka saka ya sota har ya amince da auren."

Jafar ya ce, "Mamy ba ™i bane, amma Rehaan bazai amince ba, ko yaushe a ™anwarsa yake kallonta."

Mamy ta ce, "munafurci ne fa, kaima haka ka dinga faWa sai gashi Riyya she is your fiancés. Kuma kai dashi duk bakin ku Waya, abinda Waya ya yi shima Waya zai yi."

Ya yi ´ar dariya ya ce, "Mamy a wannan Sangaren Ray bazai hau layina ba, bashi da ra'ayin auren cousin sisters at all."

"Ka saka shi ya yi ra'ayi. Ka san ba son auren nan na wajan Daada muke yi ba, kawai an fi ™arfinmu ne. Dan haka nake so na haWasa da wacce in ya aure ta zai zai samu peace of mind. Bana so Rehaan ya sha wahala bayan wacce yake sha a yanzu, ina so ya samu kwanciyar hankalin da ba ya samu in ya zo ™asar nan. Kuma ni kaf garin nan ban ga wacce na yarda da ita kamar Ikram ba. Zata so shi tsakani da Allah, zata kula dashi, zata bashi duk wani abinda ya rasa a gidan nan. Shiyasa na kira ka dan ka taimaka min."

Jafar ya sauke numfashi ya ce, "Shikenan Mamy, in sha Allah zan yi abinda zan iya. Amma ninety percent out of hundrend bazan amince ba, ten Win shine amincewarsa."

Mamy ta ce, "ka dai gwada Win, na baka dama."

Ya yi murmushi ya ce, "in sha Allah." Daga nan suka yi sallama Mamy ta kashe wayar.


Mama tana zaune a falon Daada suna tattaunawa akan binciken da ta saka ta yi mata akan Islaha. Daada ta ce, "ina jin ki Saddi™a, wanne bincike ki ka yi?"

Mama ta gyara zama ta ce, "Daada akan yarinyar da Rehaan zai aura ne."

Daada ta washe baki cikin jin daWi ta ce, "to me aka gano?."

Mama ta murmusa ta ce, "Ai Daada baza ki taSa zaSo abu mara kyau ba, Allah ya yi miki baiwar da ba kowa ya yiwa ita ba. A kan ido kawai, kina fahimtar abinda yake daidai da ba daidai ba."

Daada ta washe baki jin an fasa mata kai, ta gyara zama ta ce, "ni fa a idon mutum ina gane munafuki, ina gane ma™aryaci da Sarawo. Da za a Wauke ni aikin Wan sanda da na taimakawa aikin su sosai, ba sai an sha wahalar bincike ba, ina ganin idon mai laifi zan ce mai laifi ne wannan. Wannan baiwar tun yarinta, har nemo ni ake yi na nuna Sarawo."

Mama ta yi mata hararar ™asan ido, amma a zahiri ta yi murmushi ta ce, "ko shakka bana yi akan hakan."

"Ina jin ki, ya aka yi?."

"Yariya ce

Please Login or Register in order to submit comment