Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

™annenta ba, shikenan an huta ba. In ni ce ita, wallahi a saudian zan Waura aure, dan na nuna masa baya gabana. In ka nunawa namiji ka damu dan ya sake ka ba ™aramin raini bane, komai ace saboda ´a´a, na rasa lokacin da mata zasu waye su daina kallo ´a´a su kama gabansu.

Umma dai ta kasa magana, Wauki da zumuWin da take yi gabaWaya ya kau daga zuciyarta, da tana da iko a lokacin tabbas da ta koma gidan mijinta ta cigaba da zama ita da yaranta, amma lokaci ya ™ure.

"Salamu Alaikum. Hajiya Karima da Hajiya Zulai barkan ku da zuwa."

Ganin wanda ya yi maganar sai suka washe baki, cike da girmamawa Mama ta ce, "Barka dai, mun same ku lafiya?."

Ya yi murmushi ya ce, "Lafiya lau. Ya hanya?."

"Hanya alhadu lillah."

"WaWannan ne?."

Mama da Karima harda saurin haWa baki wajan cewa, "Eh sune."

Ya bisu da kallo yana nuna Islaha da Labiba ya ce, "kai amma waWanan sun yi, zasu yi daidai da gidajen da ake nema. Gaskiya kun yi aiki mai kyau, daga gani baza a sha wahala dasu ba wajan turanci."

Mama cikin son gwaninta ta ce, "ita fa wannan ´ar jarida ce, babu wanda bai santa a Yola ba. Kaima na san zaka iya saninta, tunda yanzu a waya ake sanin mutane."

Hajiya Karima ta cafke ta ce, "ai indai Sangaren turanci ne an bar mata kayanta."

Ya yi dariya yana girgiza kai ya ce, "™warai ina ganin fuskarta a waya. Irinsu ake so, wanda za a iya magana dasu da turanci. Dan gidan da za a kai ta likita ne, yana jin turanci sosai, ba lallai sai ta iya larabci ba......" ya Wan kalli Umma ya ce, "Amma wannan zata iya kuwa?." Ya faWa yana nuna Umma.

Hajiya Karima ta ce, "Me zai hana Oga?."


"Da gani babba ce, babu lallai a samu wani yare akan harshen ta. Kun san yanzu gidajen aikin nan basa Waukar waWanda basa jin larabci ko turanci, kuma daga ganin wannan bata jin ko Waya. Dama dai kamar waWannan Win ne, an fi bu™atarsu."

Mama ta ce, "lah itama ta iya turancin ai, kawai dai yaran sun fita ne. Amma babu abinda baza ta yi ba."

Ya gyaWa kai yana kallon Umma dan shi bata yi masa ba, yafi so a kawo yara kamar su Islaha, baya so aje ta zamar masa kaya, ai ta yawo da ita ba a samu abinda ake so ba.

Ya kalle su yana Waga kai ya ce, "Sun san komai dai ko? Sun san tsari da kason kamfani?."

Mama ta ce, "sun sani, duk mun yi musu bayani yadda ya kamata. Mun faWa musu albashi za a kasa gida uku, mu Wauki biyu su Wauki Waya. Duk na karanta musu."

Ya Waga kai ya ce, "dakyau!. Ban da sata, gulma da komai duk kun faWa musu?."

"Duk sun sani, mun tabbatar baza su yi aikata ba."

"Yanzu jirgin na su ya sauka, mu je a auna kayan kafin a fara boading. Ku yi sallama, dan baza su bar ku shiga ba. Zulai bani takardun nan.

Mama ta mi™a masa, kafin ta ta kalli Labiba ta rungume ta ta ce,"Saduwar alhairi Wiya ta gari, Allah ya kiyaye ya bada nasara. Kin san gargaWina, ban da zubar da mutunci."

Ta yi fari da ido ta ce, "zan yi kewar ki Mama."

Mama ta ce, "nima haka."

Ta kalli Islaha ta ce, "Islaha sai an dawo, Hajiya Maimuna saduwar alkhairi."

Duk suka yi musabaha kafin su fara tafiya ciki a hankali, Labiba ce kaWai take murna amma Islaha da Umma kamar kazar da ™wai ya fashewa a ciki a haka haka suka ciki.

Basu sha wani wahala ba dan ba kaya ne sosai a ciki ba, aka gama auna kayan aka basu tag aka tafi boarding room. A nan Islaha ta ga akwai banWaki, bata yi duhun kai ba ta yi alwala ta yi sallolin da suke kanta.

Ganin tayi ya saka Umma ma ta yi, suka dawo suka yi jugum suna kallon jirgi ta glass Win da yake gabansu.

Basu jima ba aka fara shiga jirgi, wanda yake tare da su ya ce, "mu je."

Ba musu suka mi™e a sanyaye suka fita daga wajan suna takawa kamar basa so. Labiba ce take ta video da selfie, su kuwa a hankali suke takawa cikin wani yanayi.

Lokacin da suka shiga jirgi ganin abun suke yi kamar a mafarki. A econamic class suke, kujeru huWu ne, Islaha ce a ciki har ta tana kallon Window. Sai Umma a kusa da ita, sai Labiba sannan shi.

Duk sun yi shiru babu wnada yake magana, Islaha ta kunna data ta turawa Safeera cewa sun shiga jirgi.

Ba jimawa aka rufe jirgi, aka fara yi musu bayanin da komai da komai na mintina ashirin, daga nan aka kunna jirgi ya fara juyawa a hankali. Islaha ta runtse ido lokacin da jirgin ya fara gudu, ta ri™e hannun kujerar lokacin da ya Waga ya lula zuwa sararin samaniya, tana ji kamar jirgin ya Waga da duk wani burinta na duniya& ..

Safe flight mutanen Saudia=ĜLŜ<Ĝûßd'ŝ
[6/30, 9:54/ AM] KRBBK: RDB2P28
Nana Haleema.

Safeera tunda ta koma gida take kuka, ´an uwan Umma suna tayi mata waya suke yi amma ta ™i Wauka, a ganinta babu amfanin Waukar tunda dai Umma ta riga ta tafi.

Tana tsaka da wannan tunanin ™anenta suka dawo, Rukayya ta shigo a hankali ta ce, "Adda Safeera baki da lafiya ki ke kuka?." Jin muryar ™anwata ya sake karya zuciyar Safeera, ta cigaba da kuka babu ™a™™autawa.

Yaran duk suka zageye ta suna kallo, Ru™ayya ta ce, "Adda ki daina kuka, naga Umma bata nan, bara na faWawa Baba baki da lafiya" ta faWa tana mi™ewa ta fita.

Babu jimawa suka dawo da Baba, ya tsaya daga bakin ™ofa yana kallon ta cikin tausayawa sa karayar zuciya ya ce, "Safeera!."

Jin muryar Baba ya saka ta Wago fuskarta ta yi kaca-kaca da hawaye.

Baba ya bita da kallo ya ce, "ki bar wannan kukan, ki yi ha™uri ki tashi ki rarrashin ´an uwanki. Ke ce uwa a gare su a yanzu, shigar ki damuwa zai dame su. Ki daure ji kawar da duk abinda yake damun ki, ki zama jaruma ko dan saboda su."

Rukayya cikim mamaki ta ce, "Baba Umma bata nan ne?."

Ya kalle ta ya Waga kai ya ce, "Umman ku tayi tafiya, kuma zata jima bata dawo ba."

Humaira mai biye mata ta ce, "Katsina ta tafi Baba?."

Ya girgiza kai ya ce, "Umman ku ta Wan yi nisa da ku, zata kwana biyu bata nan. Ku kwantar da hankalin ku, zaku dinga waya da ita in sha Allah."

Rukayya gabanta ya faWi, dan sai take ji kamar Umman mutuwa ta yi ta ce, "Baba ina ta je?."

Ya kalle ta a tausashe ya ce, "kar ki damu, zo ki dafa muku abinci dan ko girki ba a yi ba. In akwai abinda babu ki faWa min sai a siyo."

Rukayya ta fito a hankali ™annenta suka biyo bayanta cikin damuwa mai tsanani.

Baba ya kalli Safeera bayan sun fita ya ce, "ki bar wannan kukan kar ki jawowa kan ki ciwo, kukan ki bazai saka babar ki ta dawo ba tunda ta yi niya sai ta yi. Ki kwantar da hankalin ki, babu abinda zai faru in Allah ya yarda. Tafiyar ta babu abinda zata rage daga cikin farin cikin gidan nan, dan ta tafi ba hakan yana nufin mun daina walwala da farin ciki ba, zamu cigaba da yin komai kamar yadda muka saba in sha Allah. In kina zama a haka ya ™annen ki zazu kasance? Ke kin samu sallama da ita, su kuwa basu san ma zata tafi ba sai yanzu."

"Rukyya zargi take yi kamar babar ta ku mutuwa tayi aka Soye musu. Sai kin saki jiki kina walwala sannan suma zasu sake, in kina a cikin damuwa suma zasu shiga damuwa. Ke ce babba, duk halin da suka ganki a ciki suma a ciki zasu kasance.

Safeera ta goge hawayenta ta ce, "To Baba."

"Mun yi waya da mutanen Katsina, sun ce suna ta yi miki waya bakya Waukar wayar. Ki Wauka ku yi magana, rashin Waukar wayar zai dame su sosai. Ko kin Wauka ko baki Wauka ba Maimuna ta tafi, gwara ki Wauka ku yi magana dasu."

Safeera ta kuma Waga kai ta ce, "zan Wauka Baba."

Baba ya ce, "Yauwa. Ki fito wajan ´am uwanki ku dafa abinci ku ci, ba sai kun ajjiye min nawa ba, bana jin yunwa. In akwai abinda za a siya sai ki faWa min."

Hawaye ya sake sakko mata, ya bita da kallo ya ce, "ki daina kuka, ki Wauka kamar taje Katsina ta dawo ne, kin ji?." Ta Waga kai alamun to Baba ya juya ya fita.

Sai da ta jima a zaune sannan ta fito, ta tarar har sun gama jollop Win taliya sai ™hamshi take yi.

Rukayya ta bita da kallo ta ce, "Adda mun gama, kizo ki ci."

Ta girgiza kai tana zama a kan kujera ta ce, "bana ci Ruky, ku ci kawai."

Rukayya ta yi sak tana kallon ta, cikin sanyin jiki ta ce, "Adda don Allah me ya faru?."

Safeera ta lumshe ido ta buWe ta ce, "Babu komai, ku ci abinci kawai." Rukayya ta zauna suna ci a tray Waya, basu jima da fara ci ba Safeera ta mi™e ta shiga Waki.

Rukayya ma ta tsame hannunta bi bayanta, ta same ta a tsaye a Waki ta ce, "Adda don Allah ki faWa min abinda yake faruwa, ki taimaka min ki sanar dani hankalina ya kasa kwanciya wallahi."

Safeera ta kalle ta ta ce, "Rukayya Umma ta tafi saudia aiki, ta bar gidan nan bamu san ranar dawowar ta ba."

Rukayya ta ce, "Yanzu sai da Umma ta tafi?."

Safeera ta Waga kai ta ce, "Ta tafi Ruky. Ki je ku cigaba da cin abincin saboda su Aysha."

Rahma jikinta a sanyaye kafin ta ce, "To wa ta bari wanda zai dinga kula da Baba?."

Safeera ta ce, "Umma bata yi wannan tunani ba ta tafi. Mu kwantar da hankalin mu, tunda Baba yana nan komai zai zo mana da sau™i."

"To Adda ta ya hankalin mu zai kwanta kina nan kina nan kuka? In baki kwantar da hankalin ki ba mu ma hankalin mu bazai taSa kwanciya ba."

Safeera ta yi ajiyar zuciya ta ce, "kaina ne yake ciwo, magani zan sha zuwa anjima zan dawo mu zauna mu yi hira."

"to Adda, Allah ya ™ara lafiya" ta faWa tana fita a sanyaye.

Ba jimawa ta dawo, ta kalli Safeera ta ce, "Adda Abba na Katsina yana son magana dake."

Safeera ta buWe iso ta yi mata alama da ta ce bacci take yi. Rukkya ta juya ta fita Safira ta kwanta, bata ga amfanin magana da dangin Umma ba tunda dai Umma ta riga ta tafi balle su dakatar da ita, shiyasa babu da wanda zata yi magana, kowa bata bu™atar magana dashi tunda maganar bazata dawo mata da Umman ta ba.

" " " " " " " "

*KING ABDULAZIZ INTERNATIONAL AIRPORT JEEDAH.*

Awansu shida da rabi a sama suna tafiya, Islaha tunda aka tashi bata iya motsi ba, abincin jirgin ma bata iya ci ba, cake kaWai taci sai ruwa. ˜arfe shida na safiyar Saudia suka garin Jeddah.

Dukkansu suna bayansa suna tafiya a hankali, sai da suka ™araso wajan da za a buga musu stamp sannan ya kalle su ya ce, "ku je ku hau layi, ga wannan ku mi™a musu."

Basu musa ba suka hau layi suna kallon wajan cikin burgewa. Kaf ma'aikata mata ne, wasu sun rufe fuska da ni™ab wasu kuma fuskar su a buWe. Sai larabci suke yi, ga mutane mabanbanta ana ta kai kawo a wajen, komai nasu very neat babu dauWa ko ™azanta.

Islaha ta ™arasa ta mi™a passport Winta, matar ta karSa Islaha ta bugawa Islaha Stamp Win shiga Sauida bayan ta yi thumb print, Islaha ta koma gefe ta tsaya tana jira a gama dasu. Ba jimwa suka tafi wajan da zadu Wauki kayansu.

A lokacin ya kalle su ya ce, "in kuna da kayan siyarwa a cikin jakukunan ku zasu iya ™wacewa a wajan nan, ku nutsu kawai."

A hankali suka wuce cikin ikon Allah babu wanda aka buWewa kayan har suka fita dags screnning Win.

Bayan sun fita ya juyo yana kallon su ya ce, "wannan rumfar zamu shiga, in kuna da kayan siyarwa akwai waWanda zasu siya. In an gama sai mu tafi."

Labiba dai kallon wajan take yi cikin burgewa, mamaki take yi wai itace a ™asar Saudia cikin garin Jeddah. Larabawa suna ta kai kawo, tana ta jin yadda suke yarensu abin yana sake burge ta. Ta ce, "eh akwai kayan Mama, nima kuma ina da kaya."

Ya nuna musu ciki ya ce, "mu shiga ciki ku huta, sai a siyar da kayan."

Islaha dai ta kasa magana, a sanyaye suka ™arasa ciki suka zauna. Abinda ya bawa Islaha msmski jin suna ta hausa kamar ba a Jeddah suke ba, sai a lokacin ta lura duk hausawa ne masu zaman can.

Labiba ta kalli Islaha ta ce, "kin ja kin zauna kin yi tagumi, kin san akwai kayan Mama a kayan ki."

Islaha ta sauke numfashi dan ita ta manta, ta buWe ta Wauko ta mi™awa Labiba bata ce mata komai ba. Tana ji suna ciniki da mutumin, aka gama aka basa kuWin, Oga Musa ya ce musu zai turawa Mama naira shi zai ri™e riyal Win. A nan suka yi sallar asuba, bayan sun idar basu jima sosai ba suka mi™e suka fito zuwa harabar wajan.

Sai ga watsu mata su biyu sanye da abaya ba™a, ta rufe fuskarsu da ni™ab kamar yadda suka saba ganin larabawa.

Suna ™arasowa inda suke suka Waga ni™ab Win, duk suka bita da kallon ganin hausawa ne ce kamar su, sai dai sun sha bleaching har wani yellow suke yi, kuma kana ganin su ka ga waWanda ta waye a harkar zaman Saudia.

Šaya ta bisu da kallo tana tauna chewing gum su ta ce, "Sannun ku da zuwa." Suka amsa kafin ta kalli mutumin suka canja yare zuwa larabci suna gama.

Sun jima suna magana kafin ya kalli Islaha da Labiba ya ce, "Ku zamu tafi tare daku, gidan da zaku zauna a nan gari yake ba sai an je Makka ko Madina ba. Amma Hajiya ke a Madina gidan aikin ki yake, zaku tafi da wannan zata kai ki har gidan da zaki yi aikin."

Duk da tunda suka taho Umma bata cewa Islaha komai ba amma sai jikinta Islaha  ya yi sanyi, ta kalle sa ta ce, "me zai hana itama baza a barta a nan ba? nafi so a haWa mu waje Waya tare."

Oga Musa kalli Islaha ya ce, "Ya sunan ki ma?."

"Islaha."

"Islaha gidajen aikin da aka samu a nan Jeddah gida biyu, kuma kamar ku ake bu™ata ba mai shekarun ta ba. Inda zata je a Madina shine daidai ita, kuma gida ne da zata ji daWinsa sosai."

Islaha ta kalli Umma da bata ce komai ba, matar tayi dariya ta ce, "Kar ki damu Islaha, duk zaku saba fa. Da kun saba dan ki Wauki ™afa daga Jeddah kin je Madina abu ne mai sau™i. Kawai dai duk inda zaku je ku dinga tafiya da passport Winku kafin visa ta ™are. Visa shekara Waya aka yi muku, zaku jima kuma zaman yanci a ™asar nan."

"Abinda zan ja hankalin ku a akai shine, Ku ku ji sata, babu ruwansu da ba yan ™asa bane sai an yanke muku hukunci wallahi. Ku guji abubuwa saSawa doka, wallahi ku ka aikata a gidan yari zaku ™are rayuwar ku, in hukuncin kisa ne ya hau kan ki kashe ku zasu yi wallahi. Gidan da za a kai ku manyan gidaje ne, sai kun yi taka tsantsan."

Suka amsa cikin gamsuwa da bayanan su.Labiba cikin iyayi ta ce, "in Allah ya yarda zamu yi komai yadda ya kamata."

Matar ta kalle ta ta ce, "da alama baza ki bamu kunya ba, na gan ki a waye kamar kin taSa zuwa."

Labiba ta yi farr da ido jin an yabe ta, tana ta murmushi cikin jin daWi.

Šayar da suke tare ta ce, "Ku mu je safiya yana yi, mu da zamu Wauki hanya ma mune abin ji."

A hankali suka fara tafiya, suka iso bakin titin airport Win. Hajiyar ta kalle su bayan ta tsayar da mota ta ce, Mu mun wuce Madina sai kun ™araso."

Ta kalli Umma ta ce, "Hajiya muje."

Islaha ta kalli Umma, itama ta kalle ta Islaha ta ce, "Allah ya kiyaye Umma."


Umma ta ce, "amin." Daga haka Umma da Hajiyar suka shiga mota suka Wauki hanyar Madina.

Oga Musa suka gama magana da Waya matar ta tafi, shi kuma kalle su ya ce, "yanzu zamu wuce gidanjen da zamu je. Labiba da Islaha, ina sake jan kunnen ku ban da ™azanta, ban da sata, ban da gulma." Ya faWa yana tsayar da moyar ya faWawa driver inda zai kai su.


Bayan sun gama ciniki, aka saka kayansu a booth, ya shiga gaba Islaha da Labiba suka shiga baya suka fara tafiya.

Duk safiya ce ko ina cike yake da haske da mutane, Islaha tunda ta kalli titi sau Waya bata sake kallon titi ba ta sunkuyar da kai tana ji ana tafiya amma ta kasa Wago kanta.

Tana kallom Labiba tana ta hotuna, ita kuwa ba ta wannan take ba, yanayinta gabaWaya babu daWi tana ji kamar zuwan bazai zama alkhairi ba.

Sai da motar su ta tsaya sannan Islaha ta Wago a hankali tana kallon estate Win da suke a tsaye. Ki ina na unguwar tas, gashi shiru babu alamun mutane, ga sanyi unguwar kasancewar ta a kusa da teku. Motoci kaWan-kaWan ne suke wucewa, ko ina ya yi tas dashi kamar kar ka daina kallo.

Oga Musa ya nuna musu gidajen ya ce, "waWanan sune gidan da zaku yi aiki. Ya sunan ki ma?."

Ya faWa yana kallon Labiba da ta saki bakin da hanci tana kallon gidan da ya nuna zasu shiga kamar wanda take gani a film.

Ganin bata ji ba sai ya sake cewa, "ke dake nake fa."

Labiba ta yi sauri ta ce, "Labiba sunana. Wannan gidan na tsakiya shi zamu shiga? Na gan shi mai kyau, har yafi waWannan kyau."

Oga Musa bita da kallon sama da ™asa, dan ya lura tana da rawar kai sai ya ja mata kunne ya yi mata gargaWi zata shiga hankalinta. Ya Waure fuska ya ce, "ki adana wannan rawar kan na ki, ki nutsu ki san abinda ki ke yi. Wallahi ki ka aikata wani abun ba daidai ba kama ki zasu yi. Nan saudia ce, in hukuncin kisa ne ya hau kan ki kashe ki zasu yi, ba cin hanci ake basu ba balle su sake ki. Ki kula da tsarikan gidajen, zasu faWa miki tsarikansu, kuma dole ki bi, in ba haka ba kece a ruwa."

Labiba sai ta Wan nutsu ta kalle sa ta ce, "zan kiyaye in sha Allah."

Ya ce, "ku fito." Duk suka fito aka fito da kayansu.

Ya kalli Islaha da take kallon gidajen da suka tsaya a wajen ya ce, "ki jira mu a nan, bara na fara shigar da ita na dawo na shiga dake."

Islaha ta ce, "kuma ba matsala in na tsaya a nan? Kar su kama ni."

"Kar ki damu, babu damuwa."

Ya kalli Labiba ya ce, "mu je." Ta ja jakarta suka shiga gidan da yake Sangaren dama.

Tunda suka shiga take kallon gidan cikin burgewa, dan gidan ya tsaru, ya haWu irin su take kallo a turkish drama, bata taSa zaton zata shiga cikinsa ba sai gata a ciki.

Lokacin da suka shiga falon numfashinta sai da ya kusa Waukewa dan bata taSa ganin gida mai kyaunsa ba, komai ya tsaru irin tsarin larabawa.

A falon ba™i suka zauna har lokacin Labiba kalle-kalle take yi cikin burgewa.

Ba su jima ba Ubaid ya fito sanye cikin ™ananun kaya yana amsa waya, suna ganinsa suka mi™e tsaye har ya ™araso ya zauna sannan suka zauna suma.

Bai jima yana wayar ba ya kashe, suka gaisa dashi ya nuna Labiba ya ce, "Gata nan, itace wacce aka kawo daga nigeria."

Ya bi Labiba da kallo da take murmushi, ya kalle ta cikin turanci ya ce, "What is your name?."

Labiba ta ce, "Labiba."

"daga wani gari?."

"Adamawa, Nigeria."

Ya Waga kai yana binta da mayen kallo ya ce, "Albashin ki Riyal dubu Waya ne duk wata kin yarda?."

Labiba ta ce, "na yarda."

"Good" ya kalli Oga musa ya ce, "Ina takardar ta?." Oga musa ya Wauko takardar gwajin jinin da Mama ta bashi, ya Wauko ta Labiba ya bashi ya karSa yana dubawa.

Ya Waga kai ya kalle ta ya ce, "Za a raka ki inda zaki zauna, gobe zaki fara aiki."

Cikin murmushi ta ce, "na gode."

Ba jimawa sai ga wata mata ta fito sanye da uniform, farar riga da ba™in siket, sai kanta da ta rufe da ba™in mayafi.

Ubaid ya nuna mata Labiba ya ce, "New housemaid."

Jikin matar har rawa yake yi ta buWe wata drawer ta Waukowa Labiba wata tarkada ta mi™a mata da biro. Oga Musa ya kalli Labiba ya ce, "Ki karanta ki saka hannu."

Ita sai ta ji tsoro ganin yadda matar take rawar jiki, dan bata san me yake saka ta rawar jikin ba. Labiba ta saka hannu ba tare da ta karanta ba.

Tana saka hannun ya yi alama da takai Labiba Waki, ta taimaka mata aka shiga da jakarta Waki.

Ubaid ya mi™e tsaye ya yiwa Oga Musa kyauta sannan ya fita ya ce, "in tayi zan kira ka na faWa maka, in an samu matsala zan faWa maka. Ina fatan ka faWa mata tsarikan mu?."

"Ta sani."

"Ya yi kyau" ya faWa tana shiga ciki shi kuma ya koma wajen Islaha.

Yana fita ya samu Islaha a tsaye a inda ya bar ta, ya kalle ta ya ce, "naga ke kina da nutsuwa sosai, kuma baki da hayaniya irin Labiba, in ki ka mayar da hankali zaki samu alkhairi sosai. Suna son mace mai nutsuwa da zafin nama, da ance a yi kawai ayi kar a Sata lokaci. Ki kula da komai yadda ya kamata, kar ki bari a aikin farko su gano kuskure kin ji?."

Islaha ta Waga kai ta ce, "In sha Allah."

"Muje na kai ki gidan."

Haka kawai gaban Islaha ya faWi, ta kalli gidan da yake tsakiya wanda taga sun tunkara, gidan babba ne sosai, gashi da kyau duk adon glass ake hangowa tun daga waje.

Ta kalli gefen gate Win ta ga house number, daga gefe kuma an rubuta DR REHAAN da wani irin front mai kyau da Waukar hankali. Ta yi ajiyar zuciya, ta ga Oga Musa yana niyar buWe gate Win, dan ta kula kamar su babu mai gadi, kawai buWewa ake a shiga, taga haka ya yi a gidan da aka shiga da Labiba.

Ta yi ajiyar zuciya, ta bishi da kallo gabanta yana faWuwa sosai......


Nana Haleema
'<Ĝûßd'ŝ
[7/1, 1:07/ PM] KRBBK: RDB2P29
Nana Haleema.

Oga Musa ya dawo da baya yana sake kallon Islaha ya ce, "ba wannan gate Win bane, wancan ne."

Ita dai bata ce komai ba, ta kalli gate Win tana mamakin kyaun gate Win kamar da gold aka tsara sa, har fuskar ka kana iya gani a jiki kamar madubi, sai dai shi gold ne har Waukar ido yake yi.

Islaha ta bi bayansa suka shiga gidan tana tafiya slowly kamar bata son shiga ciki.

Tun daga harabar gidan ya burge ta sosai, gida ne mai cike da shuke-shuke da parking space mai matu™ar girma da tsari, komai na gidan ya burge ta sosai, kana kallon gidan ka san gidan larabawa ne saboda yadda aka tsara shi kuma babu hayaniya.

A hankali suka ™arasa har bakin wata babbar ™ofa mai girma da faWi. Ya danna door bell suka Wan tsaya na wani lokaci kafin a buWe ™ofar.

Da kyakywan balarabe suka yi tozali, fari ne tass mai madaidaicin jiki, ko a cikin larabawan yana daga cikin kyawawa, dan in ka kalle shi sai ka so ka kuma kallo saboda baiwar da yake da ita.

Maleek ya bisu da kallo, cikin harshen larabci ya ce, "daga ina?."

Cikin ™aramin

Please Login or Register in order to submit comment