Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin yanayin damuwa ya ce, "Safeera meyasa za a haWa kai dake a yi min haka? Meyasa zaki Soye min wannan magana mai girma, meyasa zaki bata goyan bayan wannan Wanyen aikin?."

Safeera ta ce, "Hamma Saheer ni kaina ban sani ba sai da ta gama yin komai sannan ta faWa min, ta san in na sani zan dinga kushe abin har ya fita daga ranta, shiyasa ta yi min shiru ban sani ba har sai da aka gama yin komai."

Saheer cikin rauni da sanyin murya mai cike da damuwa ya ce, "™awar ki bata kyauta min ba Safeera, ™awar ki ta bani mamaki mai yawa, ta karya min zuciya, ta yi abinda ban yi tunani ba. Islaha bata kyauta min ba, isla....." sai ya kasa maganar ya kashe wayar.

Sadik ya ja tsaki ya ce, "bayan duk abinda ta aikata, wai har yanzu ya yarda da ita, har yanzu akwai sauran yarda a tsakaninsu. Mtsww! Wallahi Islaha ta fita daga raina gabaWaya, duk wani girma da ™imarta da nake gani ya riga ya zube ya bi rariya, ta bani mamaki mai matu™ar yawa."

Safeera ta fito da waya tana kallon number Islaha ta buWe voice note Win. Duk suka ji muryar Islaha tana magana a sanyaye.

Safeera ta kalli Sadýÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�ik ta ce, "Ka daina zarginta, ni na yarda da ita, na san bazata taSa aikata wani abun mara kyau ba. Tana da ilimi, ta san duk abinda take yi, wallahi baza ta yi abinda zai lalata tarbiyyar ta ba."

Sadik ya ja tsaki ya ce, "lalata tarbiyya na nawa kuma? Ai tunda ta saka ™afa ta bar ™asar ta, zancen tarbiyya ya ™are. Ni ta saka ni a tsaka mai wuya, ko me zan cewa Baffa yanzu oho."

Sai kuma ya Wan gyaWa kai ya ce, "babu amfanin tsayuwa a nan, tunda dai bata nan ta je duk inda zata je. Allah ya kiyaye hanya" ya faWa yana bar wajan.

Saleem ya kalli Safeera ya ce, "™awar ki bata kyauta ba Safeera, abinda ta aikata bai kamata ba ko kaWan. Hakan bai yi daidai da tarbiyyar ta ba ko kusa."

Safeera bata ce komai ba dan ba yarda zasu yi ba, gwara ta yi shiru da bakinta tunda zargin Islaha suke yi, kome zata faWa musu ba amincewa zasu yi ba. Safeerata kalle sa ta ce, "bara na shiga ciki, zamu haWu zuwa gobe ina sha Allah." Ya Waga mata kai ta juya ta shiga gidan a sanyaye.

Safeera a sanyaye ta koma gidan, ta tarar da Rukayya ta shirya ta fito zata tafi makaranta ta ce, "Adda ina ta neman Umma ta whatsapp bana samu, ya kamata ace zuwa yanzu mun ji yadda ta sauka ko?."

Safeera ta ce, "in kin dawo sai mu neme ta, sai kin dawo."

Ru™ayya ta fita ita kuma islaha ta tsaya tana tunanin abinda ya kamata ta yi, dole ta ajjiye aikinta ko dan saboda Baba, bazata so ya dinga dawowa daga wajen neman halak babu abinci ba.

Sannan ga ™annenta, in suka dawo daga makaranta waye zai dinga basu abinci? A ina zasu dinga zama tunda zata rufe gidan ta tafi da key Win? Ta sauke numfashi ta shiga Waki tana tunanin mafita a cikin lamarin, dan mahaifinta da ´an uwanta suna bu™atar zaman ta a gidan ko dan saboda abinci.

Mama suna tsaye ita da Hajiya Karima suna jin voice note Win Labiba na jiya.

Mama ta yi dariyar jin daWi da farin ciki ta ce, "kai amma na ji daWi, ke daga jin muryar Labiba kin san tana cikin farin ciki mai yawa wallahi."

Hajiya Karima ta ce, "ita da take tamu kenan, ki duba tun da muka ajjiyewa ´ar ri™on can taku sa™o, amma har yanzy bata duba ba balle ta bamu amsa ba. Kuma Oga Musa ya ce mana gidan da aka kaita gida Waya ne ya raba su da Labiba, Maimuna aka kai Madina su suna Jeddah. Mai yarinyar nan take nufi damu?."

Mama ta ce, "kar ki damu, na san halinta zata yi magana. In bata yi magana ba ai daidai mu ke da ita, tunda har ta riga ta bar ™asar nan ta tafi a ™ar™ashin mu ai duk ahinda muke so kuma sai ta yi."

Karima ta ce, "yarinyar nan ba a gane gabanta fa, ´ar iskan kanta ce."

Mama ta yi dariya ta ce, "kar ki wani damu, zamu yi magana da ita. Ai wannan ba abin damuwa bane, tunda har ta tafi ai iskanci da iyayi ya ™are."

"Kuma Alhaji Musa ya ce zasu iya ™arawa Islaha kuWi, dan yace mai gidan yana da kirki sosai, in ga in aka ™ara gaba ta kaimu."

Suka tafa da Mama ta ce, "ke da yarinyar nan zata saki jiki ta nemi kuWi a ™asar nan, zata yi saurin samu a hannun karSuwa a wajen mutanen ™asar wallahi. Kin san kalar ta mai Waukar hankali ce, su da suka saba ganin farare ™al ™al kalar Islaha zata yi saurin Waukar hankalinsu."

"Za ta yi fa, ba dai ta je ba? Ki jira dai mu gani, na tabbatar tana daga cikin waWanda zasu ma™ale su ™i dawowa." Suka sake tafawa cikin nishaWi mai yawa dan suna cikin farin ciki mai yawa.

Mama ta kalli wayarta da ake ta kira, ta taSe baki ta ce, "Saheer ne fa, da alama ya samu labarin bata nan, shine yake kirana zai fara yi min ´ar murya kamar ni ce uwar Islahan."

Karima ta ce, "Ki Wauka, baki san me zai ce ba."

"Allah akan Islaha ne, bara kuma ki ji."

Ta faWa tana Wauka suka gaisa sannan ya ce, "Mama da gaske Islaha ta tafi wata ™asar aiki?."

Mama ta kalli Karima alamun kin ji ko, sai ta yi ´ar dariya ta ce, "ta tafi Saheer, tana can gidan wani balarabe, dan an ce ko aure ma bashi dashi. Tun a kallon farko ta burge sa har ya amince ya Wauke ta. Ka san budurwar taka ba dai Waukar ido ba, yanzu zata burge namiji ya Wauke ta ko bai yi niya ba"

Saheer ya ji zafi a ransa, kishi yana mamaye masa zuciya, haushin Islaha ya mamaye masa zuciya, ya daure ya kawar da fushin ya ce, "Mama meyasa za ki tura islaha don Allah?."


"kai malam dakata, Islahan yarinyar goye ce da zan Wauke ta na tura ta ba tare da amincewar ta ba? Sau nawa ina yi mata tayi tana guduwa, sau nawa ina cewa tazo tana watsa min ™asa a ido?. Wannan ma da kanta ta same ni tace tana da bu™atar tafiyar nan. Ina ruwana dan ta nema na kai ta? Ko wuta Islaha tace min tana son shiga, da hannuna zan ri™e hannunta mu je ta shiga na dawo. Ko kana so ka ce min ta ™arfi na Wauke ta ana kai ta?."

"Mama wai harda Labiba, yanzu Mama hakan daidai ne? Dan sun nuna suna so kawai sai a basu dama su yi ahinda suka ga dama?."

"Ka ga malam bana son surutan banza, ka dakata da wannan maganar. Tafiya dai an riga an yi ta, babu dawowar su a yanzu."

"In sha Allah sai na dawo da Islaha, ina dawowa gida Islaha zata fara shirin dawowa gida itama."

Mama ta yi tsaki ta ce, "sai ka dawo da ita ai" ta faWa tana yanke wayar.

Ta kalli Karima ta ce, "Yaro bai san wuta ba sai ya taka, shi a tunaninsa dawowar Islaha yanzu zai yu? Bai san sai ta gama biyan kuWin da aka kaita ba, sannan take da ´ancin yin duk abinda ta ga dama?."

Karima ta ce, "ki ka sani ko duk zai biya? Yadda yake magana cikin gadarar nan na san zai iya biyan kamfani kuWinsu ya dawo da ita."


"ina ya ga kuWin?."

"Ki ka sani?."

"Ai ko yana dasu wallahi bazai biya ba, sai ta biya da kanta, ai ba a banza ta hau jirgi ta bar ™asar ba." Karima ta yi dariya suka cigaba da tattaunawa akan batun.
[7/2, 10:41/ AM] KRBBK: RDB2P33
Nana Haleema.

A hankali ta ji ana tashinta daga bacci, Islaha ta buWe iso a sanyaye ta kalli Sunaira da take tsaye a kanta tana murmushi. Sai a lokacin Islaha ta tuna a inda take, ta bi Wakin da kallo sannan ya mi™e zaune a lokacin take jin ana ta kiran sallar asuba.

Ta kalli Sunaiha ganin har ta shirya cikin uniform, Islaha ta mi™e tsaye tana Wan murmushi, kafin Suhaira ta yi typing a waya ta bata.

"Barka da Safiya Islaha, lokacin sallah ya yi, sannan lokacin haWa breakfast ya yi."

Islaha ta gyaWa tana murmushi ta shiga banWaki tana tafiya kamar bata so.

A sanyaye ta yi wanka ta fito ta saka uniform sannan ta tayar da sallah, tana idarwa ta fito ta tarar da Sunaira tana ta aiki itama ta shiga tana taya ta.

A lokacin suka gama haWa lafiyayyen tea, suka haWa simple breakfast kamar yadda aka saba da taimakon Sunaira.

Suka jera a dining a lokacin ™arfe bakwai na safe, suna tsaye a jikin dining Win ya sakko daga sama yana amsa waya cikin shirin fita aiki.

Sai da ya zauna sannan ta ji Sunaira ta gaishe sa cikin harshen larabci, itama ta gaishe sa cikim english.

Maimakon ta ji ya amsa kamar yadda ya yiwa Sunaira, sai ta ga ya kalle ta sannan ya ce, "morning, Islaha...Right?."  Ya faWa yana kallon ta da sigar tambaya.

Ta Wan yi murmushi tana gyaWa kanta, tana mamakinsa na kallonta har yana maimaita sunanta. Bai ce komai ba Sunaira ta yi serving Winsa sanann suka bar wajan.

Kitchen suka koma a lokacin Sunaira ta fara karyawa, ita dai Islaha tana tsaye dan lokacin ya yi wuri da yawa, baza ta iya cin komai a lokacin ba, tafi so sai rana ta fito.

Tashin motarsa suka ji alamun ya fita, Sunaira ta fito itama ta fito, suka kwaahe kayan da ya gama suka shiga aka wanke aka ajjiye.

Sunaira ta yiwa Islaha typing ta bata dan ta karanta, Islsha ta karSa ta ga ta ce, "Ki je bedroom Winsa ki gyara."

Islaha ta kalle ta Sunaira, sai ta rubuta da turanci ta mayar dashi arabic ta bata. Sunaira ta karanta sannan suka fita ta raka ta har bedroom Win ita kuma ta koma.

Islaha ta sauke numfashi ta shiga Wakin tana kallon Wakin hotonsa da wata balarabiya da yaro ta gani, ta ™arasa tana kallon hoton ganin matar kyakykawa ga yaronsu mai kyau.

Ta Wauke kai a bayyane ta ce, "Ko ya Hamma yake? Na san zuwa yanzu ya ji labarin abinda yake faruwa. Na san zai ji babu daWi, zai yi min hukunci mai tsauri" ta faWa tana kallon bedroom Win.

A sanyaye ta gyara Wakin, ta buWe bathroom shima ta gyara sannan ta fito a lokacin Sunaira ta shigo.

Ta kalle ta taga ta buWe wani waje ta Wauko kaya masu yawa sosai. Ta yiwa Islaha alama da ta taho, ta bi bayanta suka tafi laundry room ta bawa Ilsaha alamun ta wanke.

Islaha cike da mamaki ta ce, "kutumelecy, wankin ma ni zan yiwa wani ™ato?."

Sunaira ta yi murmushi alamun bata ji abinda Islaha ta ce ba, Islaha ta karSa suka kunna washine machine aka wanke su. Lokacin da ta gama ta kalli kayan ganin duk basu fita ba, ta yi tsaki ta wanke inda bai fita ba da hannu, ta yi drying kayan sannan ta goge.

A falo suka haWu da Sunaira ta yi mata murmushi, Islaha ta Wan yi ya™e sannan ta wuce Wakin ta tsaya tana kallon closet Winsa.

Ta taSe baki ta buWe ta saka kayan ta fito dan ta gaji da wannan azabar, daga girki sai shara da wanki. Ta manta rabon da ta yi wanki, tunda ta baro gidan marayu Hamma ya shagwaSata, wanki indai ba na undies ba bata yi. Shi yake biya a wanke a goge mata, a kawo mata ta ajjiye sai dai ta saka kawai. Amma daga zuwan ta ta fara yiwa wani ™ato wanki, ga kayan duk sun yi dauWa kamar ™aramin yaro.

Ganin Sunaira a zaune ya saka itama ta zauna, sai kuma ta tashi ta haWa tea ta sha ta Wauki wayarta tana duba messgaes.

Gabanta ya faWi ganin messages Win Saheer har guda biyar sun shigo a jere.

Ta zubawa sa™on ido amma ta kasa buWewa balle ta ga abinda ya ce, ta kalli ™asan sunansa ta ga sa™onn Adda, sai na Maman su Safeera, sannan na Safeera harda Saleem da Sadik.

Na safeera ta fara buWewa ta ga vn ne na sakan talatin, ta buWe ta ji Safeera ta ce, "Islaha ya ki ke, ina ta kiran wayar ki kiran baya zuwa. Ina fatan komai lafiya lau. Hamma ya san kin tafi, ransa ya Saci sosai. Ban taSa jin rauni a muryarsa kamar yadda naji ba, yace min baki kyauta masa ba, kin karya masa zuciya."

Islaha ta sauke numfashi cikin damuwa, ta lumshe ido tana tuna tazarar da take tsakaninta da Hamma, ta san yana can ransa a Sace, gashi bata nan bata san lokacin da zata koma ba balle ta bashi ha™uri.

Ta buWe ido ta kira Safeera ta audio call amma baya yi, ta kalli Sunaira ta ga tana waya, sai kuma ta tuna itafa ´ar ™asar ce.

Sunaira tana kashe wayar, sai Islaha ta shiga google ta yi english to arabaic ta mi™awa Sunaira dan ta karanta. Sunaira ta karSa ta karanta sannan ta yi murmushi, ta yiwa Islaha downloading botim, ta koma google ta yi mata rubutu ta sake bata.

Islaha ta kalla ta ga ta ce, "Ki faWawa wanda zaku yi waya, ya Wauko botim ya buWe sai ku yi waya."

Islaha ta gyaWa, ta yiwa Safeera voicenote ta faWa mata, ba jimawa sai ga message Win Safeera tace mata ta buWe.  Islaha ta shiga app Win ta kira Safeera, sai gashi tana ringing har Safeera ta Wauka.

"Islaha ya ki ke?."

Isalaha jin muryar Safeera ya saka ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Safeera har yanzu baki da lafiya? Muryar ki bata yi daidai ba."


"Gani nan dai kawai, ko aiki ban je ba. Ina fatan komai normal ko?."

"Eh to kusan hakan. Gidan da nake babban gida ne sosai, kuma mai gidan balarabe ne. Allah ya taimake ni akwai wata balarabiya itama tana aikin, tana da kirki sosai, itace take Wan nuna min wasu abubuwa. Sai dai aikin na su babu hutu, komai kai zaka yi musu. Abin takaicin ma wai har wanki."

"To ya za a yi, Allah ya taimaka."

"Amin. Hamma ya yi miki waya ko?."

"Sadik ne ya fara zuwa, sannan ya kira Saheer Win, ransa ya Saci sosai, bai ji daWi ba. Ya ce min ™awata ta yi abinda bai yi zato ba, ™awata ta karya masa zuciya. Gaskiya bai ji daWi ba, a muryarsa kaWai zaka fahimci ya ji ciwo sosai."


"Na san hakan zai faru, na ga messages Winsa bazan iya buWewa ba, dan ban san me zan ce masa."

"Saleem da Sadik ma ransu ya Saci sosai. Sadik yana ta masifa, shi wai wallahi bai yarda dake ba. Shi kamar zargin ki yake yi, wai komai ke ki ka shirya."


"Shi tun farkon abin nan abai yarda dani ba, gani yake kamar kaina na bayar aka bani kuWin aikin Baffa. Bai san ina da hankali ba, kawai sai na lalata rayuwata?."


"wallahi Wazu ma ya faWa, yana ta cewa wai kin bayar an baki, Sai da Saheer ya taka masa burki akan hakan."

"Hmmm na fisu tsanar aikin nan wallahi."

"Ki samu ku yi magana da Hamma ko zai ji daWi, dan gaskiya bai ji daWin wannan hukuncin nan naki ba."


"Sai ya huce, yanzu in na kira shi bazai fahimce ni ba, sai zuwa jibi sannan zan kira sa, yanzu yana dokin fushi bazai ji me zan ce masa ba."

Safeera bata ce komai ba, Islaha ta ce, "baki ce min ina Umma ba, ko kun yi waya?."

Safeera ta ce, "hmm to me zan ce? Abinda yake so ne fa Islaha, dan ta tafi neman kuWinta ni neman ta Win me zan yi kuma?."

"Duk da haka Bestie, Uwa ce fa, ko babu komai zaki so ki ji ya ta sauka ko?."


"tafiya ta yi ta bar mu, ta zaSi yiwa larabawa bauta akan gidan auren ta. Yau ko aiki ban je ba, ina gida ban san waye zai dinga kula da gidan in bana nan ba. Ina tunanin ma aikin kawai zan ajjiye saboda dafawa Baba abinci. Kin ga tafiyar ita ta yiwa kyau, tambayar ta Win me zan yi."

"Umma tana Madina, ni ina jeddah ni da Labiba. Amma zan kira ta in sha Allah."

Safeera ta ce, "Bestie zamu yi magana anjima" ta faWa tana yanke wayar, Islaha ta bi wayar da kallo tana sauke numfashi tana kallon message Win Hmmanta amma ta kasa buWewa.

" " " " " " " "

Yana zaune yana kallon screen Win laptop Winsa, murmushi yake yi yana kallon kyakykyawar budurwa wacce kallo Waya zaka yi mata ka san bahaushiya bace.

Kana ganinta ka san bata jin hausa ko fulatanci, dan ko kaWan bata yi kama da ruwa biyu ba, ita ruwa Waya ce. Ta saki gashinta har baya tana ta dariya tana kallon Rehaan. Fatima kenan, ´ar autar su Mamy kuma age mate Win Rehaan. Sun saba da Rehaan sosai, ya kan Sata awa Waya suna hira da Fatima, ta zama kamar ™awarsa, baya kallon ta a matsayin ™anwar Mamy.

Ya Wan taSe baki yana kallon ta ya  ce, "ni babu wani aure da zan yi."

Ta yi dariya ta ce, "Mamy ta faWa min auren ka ya kusa, shine na ce yaron nan ashe aure zai yi babu labari."

Ya yi murmushi ya ce, "sai ki aurar dani. Baki tafi aiki ba?."

"Sai anjima kaWan zan tafi."

"Okay byee" ya faWa yana niyar katse kiran.

Ta yi dariya ta ce, "Mr Busy, za a tafi aikin ne?." Bai bata amsa ba, sai ta ce, "ka gaishe da matar ka."

Ya harare ta ya ce, "you are not serious" ya faWa yana kashe laptop Win yana jingina da kujera idonsa a rufe.

Tashi ya yi ya buWe ido, ya mi™e zaune yana kallon wani wajen daban dan bai sam me zai yi na kwata-kwata. A yadda yake zaunen nan kamata ya yi ace yana shan tea ko coffee, dole ya samo housemaid ko dan haka. Ranar da ya yi nufin kiran Maleek a waya fasawa ya yi, amma a yanzu yana jin zai yi ko dan taimakon kansa.

Kiran Jazy ne ya shigowar wayarsa, yana Wauka Jazy ya ce, "Mr Man how far?."

"Fine. Ya ka ke?."

"Yau hausa ka ke ji da ita kenan, lafiya lau. Ka yi magana da Maleek Win?."

Ya Wan sauke numfashi sannan ya ce, "ban yi ba, bana so a kawo min wacce bazan iya cin abincinta ba."


"Kai ma ka san duk housemaids Win ™asar nan they are very neat wallahi, ba su da ™azanta ko kaWan."

"Ni yaushe zaka zo?."

"zan zo, amma ba yanzu ba."

"ka hanzarta ka zo, akwai lissafin da zaka ta ya ni mu yi."

"Alright. Amma kafin nan ka fara magana da Maleek ko Ubaid a baka housemaid Waya, na san halin ka, kafi son komai a yi maka ba wani abincin kirki ka ke ci yanzu ba. Ni kuma Mamy ta bani amanar ka, shiyasa na damu."

Ya Wan murmusa kaWan ya ce, "ka raina ni, wai an baka amanata, kana mantawa ni yayan Riyya ne ko?."

Jafar ya ce, "Tunda ba kai ka haife ta ba ai shikenan. Sai wani lallaSa ka nake yi kamar cikina abincin zai je. Rehaan kar ka yi magana dasu, nan ba Yola bane balle kace Mamy zata dafa maka."

Ya Wan taSe baki ya ce, "zan yi waya Shams ya kawo min chef daga can."

"Har sai an kawo maka chef daga nigeria? Dan dai kawai kana da kuWin biya ko?."

"Ya ka ke so na yi ne?."

"yadda ka ke so Rehaan."

Rehaan ya kashe wayar, ya mi™e ta fita daga falon kai tsaye ya nufi gidan Maleek da niyar tambayarsa ya bashi housemaid face to face....

Nana Haleema
[7/2, 10:42/ AM] KRBBK: RDB2P34
Nana Haleema.

Labiba tunda suka tashi da safe suke aiki, duk ta jigata amma haka ta daure suna yi tana sauke numfashin wahala. Aisha ta kalle ta ta ce, "Duk kin gaji, kamar kin yi wani aiki mai yawa."

"A haka babu yawa aikin?."

"Na ki wasa ne. zan je na zubar da sharar nan a waje, ina zuwa." Labiba ta Waga mata kai ita kuma ta fita. Labiba ta zuba abinci ta fara ci, kanta har sarawa yake yi saboda gajiya ga yunwa.

Hannu ta ji a sako ta bayanta an ri™o ™ugunta, ta firgita sosai ta juyo suka haWa ido da Ubaid yana binta da wani shegen kallon kamar zai cinye ta.

Duk da ba yau namiji ya fara yi mata haka ba, amma gamin Ubaid sai ta diririce ta ta rasa abinda zata yi, ya ja ta a hankali zuwa jikinsa, yana sha™ar ™hamshin humar da ta shafa a wuyanta.

Labiba jikinta ya fara rawa, ta Wan daure bata nuna ba, tana jin yadda yake yawo da hancinsa a wuyanta yana sake haWa bayanta da jikinsa.

A hankali ya kai hannunsa wuyanta yana shafawa a hankali kafin ya ce, "Labiba." Yadda ya faWi sunan ya burge ta, dan yadda ya faWa Win ya yi mata daWi har bata san ta lumshe ido ba.

Ya yi mata kiss a wuyanta sannan ya ce, "meet me in my room, now" yana faWa ya sake ta ya juya ya fita.

Labiba ta juya ta bisa da kallo tana dafe ™irji, sai suka haWa ido da Aysha da take tsaye a wajan. Labiba ta ruWe ta kasa magana, har Aysha ta shigo kitchen Win ta kasa cewa komai.

Aysha ta bita da kallo kafin ta ce, "kin zo ™asar nan saboda ki tara kuWi ko saboda ki yi asarar kuWi?."

Labiba a diririce ta ce, "ni ban san ma ya shigo ba, kawai na ji...."

Aisha ta dakatar da ita ta ce, "kawai ki bani amsa."

Labiba ta ce, "ina so mana, kuWi na fito nema."

Aisha ta ™are mata kallo sannan ta ce, "Amma ki ke tsaye a nan?."

Da mamaki ta ce, "Ina zan je to?."

"meyasa baki bi shi Wakin ba kamar yadda ya ce?."

Labiba ta bita da kallo alamun ™arin bayani, Aisha ta ce, "ta wannan hanyar zaki fara tara kuWin irin wanda baki yi tunani ba. Ubaid mutum ne mai kuWin gaske, wallahi kuWin da yake dashi zan iya cewa bai san adadinsu ba, kuWin da yake dashi da a nigeria yake zai zama na farko a ™asar. Indai zaki yi abinda yake so babu abinda bazai yi miki ba...."

"Ni Win nan da ki ke gani nabu abinda baya bani, na canjawa iyayena gida, na siya musu mota, na kawo su umra duk da kuWin da nake samu a gidan nan. Kema dan jinin mu ya zo Waya ne ya saka har na bar ki a gidan nan, har nake faWa miki sirrin gidan, amma da wallahi bazan taSa bari ki raSe sa, ba saboda ni kaWai na san alkhairi da nake samu tare dashi."

Labiba ta Wan yi shiru tana tunani kafin ta ce, "Aysha kuma kina ganin babu matsala?."

"Wacce matsala ana zaune lafiya? KuWi ki ka zo nema kuma su zaki samu, Ba shikenan ba?. In ki ka biye ta albashi kuWin kayan sakawa ma gagarar ki zai yi, dan kayan ™asar nan shegen tsada ne dasu wallahi. Amma in ki ka saki jiki shikenan zaki ga kin zama hajiya, kina daga nan kina turawa gida abin arzu™i ana bin ki da albarka. In ki ka saki jiki, Ubaid ™asar waje zai Wauke ki ya tafi dake."

Labiba ta yi shiru bata ce komai ba, har lokacin jikinta a sanyaye yake ta kasa aikata kataSus balle ta amsa ta amince ko bata amince ba. Aysha ta bita da kallo tana dariya a ranta, tana ayyana bata san dawar garin ba, dan inda ta san waye Ubaid da bata tsaya a wajen ba. Aishata girgiza kai suka cigaba da gyare gyarensu.

Labiba da ta shiga Waki waya ta Wauka ta shiga lambar Mama ta ganta online sai ta kira ta ta inda Aisha ta koya mata.

Mama tana Wauka ta ce, "ke kuma haka ake yin abu? Daga tafiya sai a jiki shiru babu wani labari?."

Labiba ta

Please Login or Register in order to submit comment