Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ji wani abu.

A  har suka je unguwar ya tsayar motarda yana kallonta ta mirror, idanunta a rufe suke har lokacin, yanayinta gabaWaya ya koma na marasa lafiya, yana so ya ji me yake damunta amma sai ya ga kamat bai shafe shi ba. A lokacin ta buWe ido suka haWa ido, ta sauke ido ™asa ta kalli unguwar ta ga har sun zo.

Ta Wauki jakarta ta kalle sa ta ce, "Na gode." Bai ce komai ba ta buWe ™ofar ta fita, shi kuma ya danna remote Win gate Winsa ya buWe ya shiga, bai tsaya ya ga inda ta shiga ba.

Islaha tunda ta shiga ta kwanta a kan gado, Sunaira ta zo tana yi nata sannu da zuwa ganin bata da lafiya sai ta fita ta ™yale ta.

Shi kuwa Rehaan yana ajjiye motar ya shiga cikin gidan, ya hau sama ya shiga wanka bayan ya fito ya yi sallar azahar ya kwanta bacci. Sai la'asar ya farka, ya sake yin wanka ya saka jallabiya ya sakko ya shiga masallaci ya yi sallah sannan ya fito. Yana fitowa ya shiga coffee bar Win da yake kusa da gidan su, ya zauna tana duba menu, kafin ya yi order aka kawo masa black coffee da brownie, sai kuma biryani rice.

"Hii Rehaan." Aka faWa ana zama a kusa dashi.

Ya Wago kai suka haWa ido da Ubaid, sai ya basa hannu suka gaisa kafin ya ce, "Hii."

Ubaid ya ce, "kwana biyu ina ka je? Bana  ganin ka."

"Madina" ya bashi masa a nutse yana cigaba da cin abincinsa.

Ubaid ya ce, "Nima na je, mun je tare da Babyna, na rigata dawowa ne kawai."

Rehaan ya kalle sa yana mamaki, ya rasa meyasa Ubaid ya raina sa, ba ya iya Soye yana neman mata, har faWa yake yi ya je da wacce ba matarsa ba Madina suna aikaita saSon Allah, ko kunya ba ya ji faWa yake yi kamar ba babban abu ya aikata ba. Sai kuma ya tuna shi ™asar ce, ba wani abu bane a wajansa.

Ubaid ya ce, "wallahi ina son ´an matan ™asar ku, Allah ya yi musu wata baiwa ta musamman, wacce sai ka shiga za ka gane. Rehaan black sun haWu sosai, akwai albarka a tare dasu. Irin abinda za ka samu a tare dasu bazai misaltu ba wallahi."

Rehaan ya ji kamar ya sha™e masa wuya, ba ya son wannan maganar ko kaWan, Sata masa rai take yi ta fusata shi lokaci Waya. Ya daure ya share bai ce komai ba, haka kawai ya ji abincin ya fita daga ransa, ya kalle sa ya ce, "na faWa maka ka daina bani labari ko?."

"Ina so kaima ka WanWana ne shiyasa. In kana so zan turo maka ita ta kwana biyu a wajan ka, na yi maka al™awarin za ka so hakan."

"No need"

Rehaan ya faWa yana harararsa Ubaid shi kuma yana dariya, dan wani lokacin da gangan yake tsokanarsa, dan ya san ba ya so. Rehaan ya mi™e ya biya kuWi ya fita yana jin haushi.

Yana shiga gida ya ji wayarsa ta yi ™ara alamun shigowar sa™o, da ya ga Ubaid ne sai ya yi tsaki ya jawo laptop ya fara abinda yake gabansa dan gobe yana da morning duty.

Waya yake yi ta ko ina, maganar harkar kasuwancinsa yake yi, gabaWaya ya takura saboda amsa waya, wannan ya kira sa wannan ya kira sa. Ya jima a haka, sai dai ya tashi ya yi sallah ya dawo, har aka yi sallar i'sha yana a haka.

Maganar Ubaid ce ta faWo masa a rai, sai ya tuna da sa™onsa ya Wauki wayar ya ga ™aramin video ne, kuma viewonce ya tura masa.

Kamar ya share kar ya buWe sai kuma ya buWe, video yana loading shi kuma yana kallon laptop Winsa.

Wani irin yarr ya ji a jikinsa lokacin da ji abinda yake fitowa daga video, ya kalli wayar sai ya yi saurin Wauke kai ya kashe video, ya dafe kansa ya yi shiru cikin takaicin Ubaid wanda bai taSa ji ba.

˜aramin video ne, babu fuskarsu amma akwai muryarsu cikin fitar hayyaci wanda ya ke nuni da dukka basa hankalinsu.

Wani irin dum dum dum haka ya ji zuciyarsa tana yi, ya runtse ido ya saki wayar ta faWi a ™asa, jin muryoyin yake yi yi har tsakiyar kansa, ya sauke numfashi yana jin haushi da tsanar Islaha tana mamaye masa ko wanne Sangare na jikinsa.

Bai taSa jin tsana mai muni lokaci Waya kamar tsanar ta ba, danasanin taiamka mata ya mamaye masa rai. Sai yanzu ya ke tunawa ashe ma tare suka je Madina da Ubaid Win, tunda ga shi ya ganta ita kaWai babu shi.

Ya cize bakinsa cikin takaici, ba™in cikin taimaka mata yana yi masa dirar mikiya, ji yake kamar ya dawo da wajen baya, ya jawota ya zabga mata mari sannan ya cilla ta kan titi mota ta take ta. Da ana dawo da abinda ya wuce, da ya dawo dashi ya goge taimaka mata da ya yi a ranar.

A bayyane ya ce, "Allah ka yi maganin matan da suke zuwa ™asar waje suna lalata mana sunan matan ™asar mu, Allah ya shiga tsakanin mu dasu, ka yi mana tsari dasu gaba da baya."

Duk yadda ya so yakice takaicin Islaha daga idanunsa amma sai ya kasa. Shi mutum ne da yi rayuwa a cikin turawa, lokacin da yana makaranta suna sha ganin mace da namiji suna abinda suke so, ya gani sau babu adadi musamman a school, amma bai taSa jin takaici akan hakan ba, bai taSa jin ya tsani wanda ya aikata ba, bai taSa jin haushi ko zafin abin ba.

Amma yanzu kam ya ji takaici da ba™in ciki wanda bai taSa ji ba tunda ya zo duniya. Shi kansa tunani yake yi, meyasa ya damu da ita har haka? Amsar itace; bai sani ba, amma yana tunanin dan ta kasance bafulata kamar sa ne, shiyasa yake jin haka.

    Islaha kuwa ta Wan ji sau™i babu laifi, a haka ta yi bacci sanin ba sallah zata yi ba ta sa ki jiki ta yi baccinta, dan Sunaira da ta ga bata da lafiya bata takuta mata ba kuma daman masu gidan basa nan.

Cikin bacci ta ji ana kiran sunanta, ta buWe ido a hankali tana kallon inda ta ji maganar, da hanzari ta mi™e ganin Labiba a dur™ushe a gabanta.

Da mamaki mai yawa Islaha take bin Labiba da kallo ta ce, "Labiba!."

Labiba ta kifa kanta a kan gado, cikin ciwo da tsananin azaba ta ce, "Islaha, ki taimaka min mu je asibiti, taimaka min ki raka ni don Allah. Zan mutu, zan mutu Islaha!."

Hankalin Islaha ya tashi, tsoro da firgici suka shige ta, ta ri™e Labiba ta ce, "meyasa same ki? Me ki ke ji?."

"Marata! Ki taimaka min zan mutu."

Ta diro daga kan gadon, ta shiga baWaki ta wanke baki a gaggauce ta fito ta saka hijjab.

Ta kalli Labiba ta ce, "za ki iya tashi?." Labiba ta Waga mata kai kawai, dan ita kaWai ta san azabar da take ji.

A haka suka fita Islaha ta tsayar taxi ta ce a kai su asibiti ma fi kusa. Labiba tana jikin Islaha tana ta yi mata sannu, sai shafa fuskarta take yi ganin yadda take gumi kamar wacce zata haihu.

Nana Haleema
'<Øûßd'þ
[7/19, 10:59/ AM] KRBBK: RDB2P66
Nana Haleema.

Islaha jin abu mai Wumi yana taSa ™afarta ya saka ta kalli ™afarta, ganin jini ya saka gabanta ya faWi, sai take tunanin wanne irin jini ne wannan a jikinta? Ita ba mai haihuwa ba mai zai saka ta ga wannan jinin?."

A lokacin suka iso asibitin, da hanzari aka zo aka shiga da Labiba ganin yadda jini yake zuba a jikinta duk ya Sata Islaha.

Sai bayan an shiga da Labiba, a lokacin Islaha ta bi jikin Labiba da kallo, ta duba jikinta ta ga ba daga jikinta jinin ya zo ba, daga jikin Labiba ne. Ta kalli kayanta duk hijjab Win ya Saci, ta biya mai taxi ta shiga ciki da sauri.

Bata ga inda suka shiga da Labiba ba, ta zauna a reception ta dafe kai tana tunanin abinda yake damun Labiba har haka. Ta sake kallon jinin, ta ga yadda ya Sata, ta yi tsaki ta rasa me zata yi.

Sai ta mi™e ta ™arasa reception ta tambayi inda zata ga Labiba aka faWa mata tana emergency. Aka tambayi details Winta a wajan Islaha ta faWa sannam ta wuce can.

A tsaye ta tsaya tana kai kawo cikin rashin sanin abinda yake faruwa, sai da likita ya fito ta ™arasa wajan sa ta ce, "me yake damunta Dr?."

Zuwa lokacin har an turawa Dr details Win Labiba, dan haka ya kalle ta ya ce, "Labiba?."

Ta Waga kai alamun eh, Dr ya ce, "she had miscarrige!."

Wani irin bugawa ™irjin Islaha ta yi, ta maimaita kalmar miscarriage a ranta, tana tunanin meye ma take nufi, dan kanta ya manta meye ma kalmar misscarrige take nufi.

Dr ya ce,  "ta samu bacci yanzu, za ki iya zuwa wajan ta" ya faWa yana nuna nata Wakin.

Har ya Sace Islaha ta kasa motsin kirki, sai daga baya ta shiga a sanyaye tana ji kamar ta yi kuka saboda yadda take ji zuciyarta tana bugawa.

Ta tsaya tana kallon Labiba tana tuna kalmar Sarin ciki da aka faWa mata, har an canja mata kaya zuwa uniform na asibitin, tana kwance tana bacci an saka mata ruwa.

Islaha ta zauna a gefenta tana kallon ta cikin wani irin yanayi na bugawar zuciya. Sai maimaita kalmar take a ranta, ta rasa wanne irin tunani ya kamata ace ta yi.

Sai bayan azahar Labiba ta farka, suka haWa ido da Islaha da take zaune ta yi tagumi tana kallonta, amma ta cire hijjab Win ta ajjiye a gefe.

Islaha ta ce, "Sannu."

Labiba ta Waga kai ta ce, "me ya same ni?."

Islaha kai tsaye ta ce, "kin samu miscarrige ne."

Labiba ta kasa Wauke ido daga kan Islaha jin abinda ta ce, sai kuma ta sunkuyar da kai tana jin kunya ina ma bata kira Islaha Win ba, ina ma ita kaWai ta zo da Islaha bata san sirrinta ba.

A lokacin nurse ta shigo, aka tafi da Labiba Wakin scanning, Islaha dai tana zaune a Wakin bata je ko ina ba.

Gajiya ta yi da zaman, ta mi™e tana kallon abayar jikinta, sai ta shiga banWaki ta wanke inda jinin ya Sata, tana yi tana mita ta ce, "Aikin banza, ni ba yin ciki ba ni da wanke jinin shege. Allah ka kiyaye mu, ka cigaba ba mu kariya gaba da baya."

A haka ta Wan wanke, sai kuma ta ga rigar ta ji™e da yawa, kawai sai ta Wauki uniform na asibitin ta saka, ta shanya rigar a kan ™ofar banWakin, ta fito ta hau kan gadon da niyar in Labiba ta dawo zata tashi.

Tunani take akan lamarin Labiba, tana mamakin ciki, kuma a ™asar Saudia aka same shi, kuma yadda Labiban ta sunkuyar da kai ya bata tabbacin ta san da cikin, ta girgiza kai tana jin babu daWi a ranta. Bata taSa ganin wacce ta samu ciki ba ta hanyar aure ba ido da ido sai Labiba, shiyasa abin yake Waure mata kai sosai.

A lokacin aka buWe ™ofar Wakin, ta juya ta kalli wanda ya shigo dan a tunaninta su Labiba ne, bata gane waye ba dan scrub ne a jikinsa irin na likitoci, sannan ga hular tiyata ga face mask.

Kafin Islaha ta yi magana an juya an fita daga Wakin an rufe Wakin, sai ta taSe baki ta koma ta yi kwanciyar ta, dan gaskiya bazata tashi ba sai Labiba ta dawo.

Rehaan da ya yi mistake Win Waki ya tsaya bayan ya fita ya yi shiru, ya tafi tunani yana girgiza kai, yana sake tambayar kansa kamar yarinyar can ya gani, yarinyar da ya taimaka mata a train. Sai zuciyasa take faWa masa me ya same ta har haka? Ko ciwon train Win ne har yanzu bai bar ta ba?.

Ya shiga office yana cire hular kansa ya zauna yana tunanin da bai san dalili ba. Ya kalli landline yana tunanin ya tambayi reception amma yana tunanin ina ruwansa? In ma itace ina ruwansa da zai damu?.

Ya sauke numfashi, ya girgiza kai yana so ya kawar da ita daga ransa amma sai ya kasa, ya tallafi haSa yana tunani, sai kuma ya yi tsaki ya Wauki wayar ya kira reception.

Daman sun san daga inda kiran yake, suna Wauka ya ce, "what happened to the patient in room 202 of the emergency ward?"

"Wait a minute."

Ya yi shuru yana ji ana danna computer sannan aka ce, "She had a miscarriage Sir, She was three weeks pregnant... and she took the wrong medication without knowing it was harmful to her condition."

Rehaan ya ji wani irin dummm a tsskiyar kansa, ya runtse ya furzar da iska, ya haWWiye yawu don son tabbatarwa ya ce, "Are you sure it's the patient in room 202 who had the miscarriage?."

"Yes Sir. There is no mistake, her name is Maddibo Mu....."

Rehaan kafin ta kai ™arshe ya dakatar da ita ya ce, "is okay, thnak you."

Ya ajjiye wayar yana tuna sunan Islaha Muhammd Maddibo, ya shafa kansa yana ji kamar wutar tsanar ta ake hura masa a zuciyarsa.

Kenan condition Win da ta shiga a train ciki ne? Ya Waga kai sama yana jin wani irin yanayi, kuma ya tuna abinda Ubaid ya tura masa.

A bayyane ya ce, "Oh Allah! Meyasa nake haWuwa da yarinyar nan ne? Meyasa ™addara take haWa mu da ita ko yaushe?" Ya faWa yana dukan table, yana ji ina ma bai taSa saninta a duniyarsa ba.

"Kuma cikin Ubaid ne!."

Ya rufe ido ya buWe, sai ya sauke numfashi ya ce, "bazan sake ganin ta ba daga yau, in sha Allah!" Ya faWa yana jan numfashi, sai kuma ya Wauki kayansa ya fita daga asibitin.

Labiba ta kasa yiwa Islaha magana itama bata ce komai ba, sai dare sannan aka aka yi discharging Winsu Labiba da kanta ta biya duk wani bill.

A taxi suna tafiya Labiba ta kalli Islaha ta ce, "Don Allah kar ki faWawa kowa wannan maganar, tsautsayi ne, kuma baza a sake ba."

Islaha ta wani kalle ta ta ce, "ina ruwana Labiba? Lokacin da ki ka yi na sani, In ba dan neman taimakona da ki ka yi a lokacin ba kin taSa nema ne?. Nima saboda zuciyar musulunci ya saka na kalle ki, kuma ina kallon ki a matsayin ™anwar Hamma.

Labiba bata ce komai ba, itama ta share ta suna zuwa ta fita daga motar bata sake kallon ta ba.

Haka Islaha ta kwana da wannan tunanin, da ta motaa abin take tunawa tana ganinsa kamar a mafarki. Da safe bayan sun gama komai ta nufi gidan Rehaan dan yin aiki, da kuma sake yi masa godiya akan abinda ya yi mata.

Tana shiga ta ji falon shiru babu kowa, lokacin sallar azahar ne ta tabbatar bacci yake yi. Ta dafa tea ta ajjiye, tana zaune ita kaWai har aka yi sallar la'asar.

Da yake ba sallar zata yi ba bata tashi, tana zaune a kitchen tana danna waya ta ji an shigo falon. Ta Wago kai, sai kuma mi™e a sanyaye ta fito tana fitowa falon suka haWa ido.

Ta Wan yi murmushi, da son nuna masa ta gode akan taimakonsa, ba dan haka ba shi ya isa ta kulasa. Islaha ta ce, "ina yini" ta faWa da hausa tana kallonsa.

Ya yi shiru bai ce komai ba, yana kallon fuskar ta sau Waya ya Wauke kai, domin yanayinta da komai na ta ya yi kama da wacce ta samu miscarrige Win.

Islaha ta ce, "na gode da taimakona da ka yi."

Ya juyo ya kalle ta, sai kuma ya dawo da baya ya zo kusa da ita yana kallon ta ya ce, "I don't ever want to see your face again. Stay away from this house. Your face is the first face I've ever hated seeing in my life......"

Ya dakata yana kallon ta kamar yadda take kallonsa, ya girgiza kai ya ce, "Bana so na sake ganin ki, daga yau!."

Islaha ta bi sa da kallo tana mamakin kalamansa, daman yana da guts Win cewa ya tsane ta? Ta yi tunanin itace zata ce ta tsane sa ba shi zai faWa ba.

Sai ta ga ya ja bayac ya ajjiye kuWina inda ya taSa ajjiye mata ya ce, "ki Wauka, ki je ki cigaba da abinda ki ka saba. But I don't want my name dragged because of you."

Da mamaki take kallonsa ta ce, "Dragged your name? Akan wanne dalili kenan."

Bashi da lokacin bata amsa, ya wuce ta sai ta ga kamar in ta bari ya tafi bata tanka ba ya gama ci mata fuska.

Ta ce, "Ji mana! Dan na zo gidan ka ina aiki ba haka yana nufin kana da ikon faWa min abinda ka ga dama ba. In kana so kace na daina zuwa gidan nan ka faWa kai tsaye, ba sai ka yi ™o™arin ci min mutunci ba. Ka ke zancen ka tsane ni, kai ka Wauka nima sonka nake yi? Wallahi nima babu wanda nake jin haushi kamar ka, in ba ka sani ba yau ka san da hakan. Ina zuwa gidan nan saboda wani dalili, kuma na samu mafitarsa, dan na daina zuwa kai zaka ragu da rashin zuwana, ba ni ba."

Ya waiwayo ya kalle ta yana mamakin ™arfin hali da rashin kunyar yarinyar nan.

Ya record Win miscarrige Winta ya zo har office Winsa, amma ta dinga faWa masa wannan maganar banzar?.

Kamar bazai kula ta ba, sai kuma ya Wan Waga kai ya ce, "Thank God you've found your solution. Now leave! I don't want to see you again. Go and continue your filthy prostitution."

Islaha ta wani zaro ido, cike da tsiwa da rashin kunya, da tafasar zuciya ta ce, "Kar mu zo nan, kar ka kuskura ka kira ni da kalmar karuwa!" Ta faWa da hausa tana kallonsa.

Ya Wan buWe ido, wani irin haushinta yake ji ba kaWan ba, sai ya ya jingina da staircase yana yi mata kallon ™as™anci ya ce, "Let me say it again, you're a prostitute and a thief. Za ki dake ni?.."

"Bazan dake ba, amma harshena zai dake ka. Ni ba karuwa bace, kar ka sake kirana da wannan sunan. Sannan ni ba Sarauniya bace, sau Waya na taSa Waukar abinda ba nawa ba, kuma saboda shi nake a ™asar nan. Ba ka isa ka faWa min magana wacce bata yi min ba na ™yale ka. Kar ka yi tunanin saboda kai ne Rehaan Yola zan saurara maka, wallahi bai dame ni ba, ko kai waye a duniyar nan ba ka isa ka Waga min murya na ™yale ka ba."

Sai ya ga kamar yana zubar da ajinsa in ya tsaya yana magana da ita. Ya Wauke kai ya ja tsaki ya fara hawa sama, sai kuma ya tsaya ya kalle ta kamar zai yi magana sai kuma ya fasa ya hau sama bai sake waiwayonta ba, dan Allah ya sani ba ™aramin haushinta yake ji ba.

Ta kalli kuWin da ya ajjiye, ta kalle sa tana ganin a lokacin zai shiga bedroom, ta zubar da kuWin a ™asa ta ce, "bani da bu™atar kuWinka, kuma Allah sai ya saka min ™azafin da ka yi min...bazan yafe wannan kalma ba, sai Allah ya tsayar damu a ranar hisabi, ka yi bayanin sunan da ka kira ni dashi."

"Kuma ka jira Rehaan Yola, wallahi sace ni Win da ka yi bazai tafi a banza ba, sai na nuna maka waccece Islaha!."

Yana jin duk abinda take faWa, ya shiga Waki ya rufe ™ofa, ta tsaya tana kallonsa cikin wani irin ba™in cikin da bata taSa jin irinsa a rayuwar ta ba.

Ta kasa tafiya saboda takaici, bata san ta fara hawaye ba, sai Wuminsu ta ji akanfuskarta. Ta goge ido, ta sake kallonsa sai ta fashe da kuka, tana tunanin wacce halitta ce a jikinta da ake yi mata kallon karuwa?. A haka ta ja ™afar ta ta fita daga gidan, tana ji a ranta ta fita kenan har Allah ya tashi duniya baza ta dawo ba.

Rehaan fan's yaneee>Ø#Ý>Ø#Ý>Ø#Ý

Nana Haleema.
[7/20, 10:26/ AM] KRBBK: RDB2P67
Nana Haleema.

Islaha ko da  ta koma gida Maleek sai kawai ta sake fashe da kuka, kuka ta yi sosai, kuka mai mai tsuma zuciya da ba™in cikin da bata san na meye ba.

An daWe ana kiran ta da karuwa, ba yau aka saba kiran ta da sunan ba, sunan ba ba™o ne a gare ta ba. Bata san dalilin mutane na faWa mata ba, amma bata taSa jin zafi da haushin kalmar kamar yau ba.

Ko dan Rehaan Yola ne ya faWa mata bata sani ba, amma yadda kalmar ta yi mata zafi a ranta ko kalaman Mama basu taSa yi mata zafi haka ba. Tunanin ta Waya ko yaushe, wacce halitta ce a jikinta da ya saka ake yi mata kallon karuwa? Aikinta ne ya jawo ko kuma ina ta tashi? Haka ake yiwa waWanda suka tashi a gidan marayu kallon karuwai ko kuma ita kaWai ta fita zakka?....

Ta yi kuka ta gode Allah, kalmar Sarauniya tana sake tsaya mata a zuciyata. Ta lumshe ido tana goge idanunta, tana jin zafi da Waci yana mamaye mata ko ina na jikinta da jinin jikinta. Ashe da ™aryar haushin sa da take yawan faWa take yi, sai yanzu ta san meye asalin jin haushi, bata taSa jin ta tsani abu kamar yadda take jin ta tsani Rehaan ba, yanzu ta san meye tsana da jin haushi, da bata san komai ba.

Ta goge idonta ta kanta a hankali tana ji hawaye yana sake sakkowa.

Bata san lokacin ta kwashe a haka ba, tana ji wayar ta tana ™ara amma bata iya Wauka ba saboda yadda jikinta yake a sanyaye, haushi da ba™in ciki ya gama mamaye mata zuciyarta. GabaWaya zaman ™asar ya fita daga ranta, komawa gisa take da bu™atar yi cikin gaggawa, bata son zaman ko kaWan.

Ta jawo waya ta ga wanda ya kira ta, bata bi kiran ba ta kira Alhaji Musa. Bata jima tana ringing ba ya Wauka, suka gaisa sannan ta ce, "Don Allah zan iya ganin ka zuwa gobe?."

Alhaji Musa ya ce, "wani abun ne ya faru?."

Islahs ta ce, "eh, ina so na ganka don Allah."

"Zan shigo zuwa dare, ina garin Jeddah, amma ina airport, zuwa anjima zan zo."

Ta amsa ta kashe wayar ta koma ta kwanta, sai kuma ta mi™e Wauko kuWin da suke hannunta gabaWaya. Wanda ya bata a ™arshe suna nan bata taSa su ba, ta bi kuWin da kallo, da tana da dama da iko da ta ™ona su ko ta yi sadaka dasu, dan bata bu™atar amfani da abin hannunsa, amma tana bu™atarsu dole zasu yi mata amfani.

Riyal dubu sha bakwai ta irga, sune gabaWaya  kuWin har albashinta. Ta Wauki waya ta yi converting kuWin zuwa naira, ta ga kuWin suna da yawa sosai, ya ishe ta ta biya su Mama ta koma gida da duk abinda zata yi. Ta sauke numfashi tana kallon kuWin, a haka gasu ´an kaWan, amma a kuWin nigeria kuWi ne masu yawan gaske.

_˜arfin kuWin nan dai shine ya ba ki, a cikin sha bakwai shine ya ba ki sha huWu. Kin ga kenan da kuWinsa za ki kashe wutar gabanki. KuWin mara mutunci, wanda ya ce miki karuwa. Kawai ki watsar!._

Abinda zuciyarta take faWa mata kenan, ta rutse ido tana ji kamar ta yi hauka saboda takaici da Sacin rai, tabbas kuWinsa ne, ba dan ta haWu dashi ba da bata samu kuWi masu yawan waWannan ba. Da™yar ta rarrashi zuciyarta bata watsar dasu ba, ta haWe su ta ajjiye ta yi tagumi tana tuna Labiba ta zubar da ciki.

Zuwa dare ya yi mata waya ya ce gashi ya zo, ta fita zuwa ™ofar gidan suka shigo compound Win tare.

Ya kalle ta ya ce, "Ya dai?."

Ta ssuke numfashi ta ce, "yanzu misali, in zan biya kuWin da ku ka kashe ku ka kawo ni nan,
nawa zan bayar?."

Ya kalle ta ya ce, "a cure wai?."

Ga Waga kai ya ce, "Miliyan uku ne da wani abun, a nan kuma zai kama riyal dubu takwas kenan."

Ta Wan yi

Please Login or Register in order to submit comment