Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi?."

"A Satar da yarinyar kawai, dan zaman ta ba ™aramin bazarana zai zamar mana ba. Ita kanta ma shaida ce, ko babu wannna muryar shiada ce mai girma. Magana ake ta gidan nan na gwamnati ne, ko ya ya gwamnati ta san da maganar nan ba za a tsaya neman wata hujja mai ™arfi ba, ko Zainab Win ce kaWai ta ba da shaida shikenan mun gama yawo. Tunda an kasa mallake ta har ta amince da ™udurin mu, kawai a san yadda za a yi da ita."

Mama sai jikinta ya Wan yi sanyi jin ana zancen za a kashe Zainab, murya a sanyaye ta ce, "a kashe ta kenan?."

Wanda ya yi maganar ya wara hannu ya ce, "meye amfaninta? A kashe ta kawai, itama ta ™asar wajen in ta dawo a yi maganinta, a kashe su duka su biyun ai basu ™arfin kisan ba. Saboda rai biyu zamu ha™ura da aikin mu ne?."

Babban ciki ya ce, "gaskiya ne wannan, abinda ka faWa shi ya kamata ayi. A Satar da yarinyar nan daga garin nan, in hakan bai yu ba a kashe ta!. Itama mai goya mata bayan, a wannan lokacin bana son kuskure, a tabbatar an yi maganinta!."

Mama a sanyaye ta ce, "kisa ya yi tsuri boss, a bani dama na san abinda zan yi."

Cikin faWa ya ce, "sau nawa ana ba ki damar? Dama nawa aka ba ki ki ke wasa da ita?. Nan aka ba ki kwangilar sace yarinyar, nan ashe ba ke ki ka Wauka ta ba. Yanzu kuma kina so a sake ba ki dama dan ki Wauki mataki?...."

Ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, "Na gama baki dama, a wannan karon da kaina zan Wauki mataki, ai ba fin ™arfina suka yi ba. Ke kin san muna yin komai saboda idanun mutane, amma yanzu bazan sake saurare ki ba. Kisa shine daidai da Zainab, dole mu tabbatar ta daina numfashi!."


Nana Haleema.
[7/13, 12:11/ PM] KRBBK: RDB2P54
Nana Haleema.

Mama ta kalle sa a sanyaye ta ce, "Tuba nake, amma a wannan karan baza a same ni da kuskure ba."

"Me za ki yi mata?."

"Daji zan aika ta kawai, yadda baza a yi zargin wani abu akan gidan ba."

"Kina nufin ta haukace kenan?."

"˜warai."

Šaya daga ciki ya ce, "in wata ran ta samu lafiya ta dawo daidai fa?."

Ta kalle shi ta ce, "ban da aikin wajen wanda zan je, in ya yi aiki tamkar rubutu akan dutse ne. Wallahi sai ta haukace."

Duk suka yi shiru Mama ta ce, "a bani wannan damar don Allah, bazan ba ku kunya ba in Allah ya amince. Kisa ya yi tsauri, ba mu san wa ta turawa recording Win ba, in aka kashe ta za a yi zargin mu ne. Amma in ta haukace, ta shiga daji, shikenan mun huta."

Boss ya ce, "me ku ka ce?."

Suka ce, "duk abinda ka ce boss."

Ya kalli Mama ya ce, "An baki dama, amma in aka samu matsala..." kafin ya ™arasaa ta ce, "wallahi babu matsala a harkar nan, ku bar komai a hannuna."

Cikin gamsuwa aka amince da shawarar haukata Zainab, suka cigaba da tattaunawa akan yanayin tsarin aikinsu, kafin kowa ya watse.

Mama tana barin wajan kai tsaye wajan bokan ta wuce. Ta yi bayani yadda ya kamata, sannan ta saka a yi aikin da zai Satar da hankalin Islaha daga kan su, ta manta da duk abinda yake faruwa ta yi harkokin ta, shi ya bata abinda ya kamata ta yi sannan ta koma orphange.

Tana shiga aka kira wayarta, ta Wauka ta ce, "na gama komai, zuwa gobe za ku ji labari mai kyau. Zainab baza ta shura ba, tunda ta fitar da recording Win muryata ai ta shiga uku. Ku bar komai a hannuna, zan Satar da ita wallahi. In kuma nata haukace ba, zamu kashe ta!."

Zainab da ta ji komai, gabanta ya faWi ta bar wajan da sauri. Hannunta yana rawa ta kira wayar islaha amma sai larabci ake yi mata. Jikinta yana karkarwa ta yi mata voice note tana hawaye, tana gamawa ta Wauki kuWi a jakarta ta fita a guje.

           " " " " " " "

Islaha bacci ne ya Wauke tunda dare ya yi, bata farka ba sai sha biyu na dare, tana mi™ewa zaune wayar ta ta jawo tana dubawa. Da voice note Win Zainab ta fara karo, ta buWe tana sauraran abinda take faWa. Bata san ta mi™e tsaye ba, a firgice ta tsaya akan ™afarta jikinta yana rawa sosai.

"Innallahi wa'inna ilaihir raji'un!."

Shine abinda take maimaitawa cikin kiWima da tashin hankali, jikinta har rawa yake yi, kanta yana sarawa saboda tashin hankali.

Zagaye Wakin take yi, duk da akwai sanyin ac amma gumi tsatstsafo mata yake yi cikin tashin hankali da tsananin firgici mai yawa.

Ta kira lambar Zainab amma bata shiga, ta yi mata voice note amma babu alamun datar ta a kunne take. Ta Wora hannu a kanta ta fashe da kukan damuwa da rashin sanin abinda zata yi.

Sai kuma ta zabura ta kira lambar Safeera, daga can Sangaren Safeera ta gama shirin kwanciya kenan tunda suma dare ya yi.

Ganin kiran Islaha sai ta murmusa, daman tana da niyar kiran ta bata labarin auren Baffa da Atika.

Tana Wauka Islaha cikin kuka ta ce, "Safeera na shiga uku, zasu kashe Zainab Safeera. Ki taimaka min ki je ki gano ta, ki taimaka ki je gidan ki ga in tana nan!. In zainab ta rasa ranta ta silata bazan yafewa kaina ba."

Hankalin Safeera ya tashi ta ce, "Ban gane zasu kashe ta ba, su waye zasu kashe ta Win?. Ki nutsu, ki yi min bayani yadda zan gane."

"Safeera ki fara zuwa ki gano min in tana nan, bazan taSa samun nutsuwa ba indai ba lafiyar Zainab na ji ba."

"Goma na dare ta wuce Safeera, Baba bazai barni na fita ba. Kuma ko da na je kin san a rufe gida gate, baza a bar ni na shiga ba. Ki kira ´an uwanki na gidan ki ji in tana ciki mana."

Islaha ta sake fashewa da kuka ta ce, "Bata nan, An ce min ta bar gidan Safeera!. Ina zan saka raina in wani abun ya samu Zainab?."

Saferra jin yadda Islaha take kuka sosai sai hankalinta ya sake tashi sosai, ta ruWe itama, cikin taushin murya ta ce, "ki faWa min me ya faru?."

"Komai ma ya faru, na lalata rayuwar Zainab, tunda ni na bata shawarar ta dinga yi min recording tana turo min, da ban saka ta yi ba da bata yi ba, da ba a yi ™o™arin kashe ta ba. Ina zan saka raina in aka cutar da ita ta silar hakan?." Safeera zata yi magana Islaha ta kashe wayar tana kuka sosai.

Ta nemi number Saheer ta kira sa, bai Wauka ba ta ajjiye wayar ta cigaba da kuka mai tsuma zuciya. Tashin hankalin ta bata ™asar balle ta je ta Wauke Zainab, damuwar ta ta yi nisa da Zainab balle ta kai mata Wauki.

Babu jimawa Saheer ya kira ta, tana Wauka ta sake saka masa kukan da yake jin sautinsa sosai.

Shiru ya yi mata bai ce komai ba, yana jin yadda take sauke numfashi tana fitar da kuka mai sauti. Ya san in ya ce zai yi magana bazata ji sa ba, gwara ya yi shiru ta gama kukan sai su yi magana.

A hankali ya ji tana sauke nunfashi alamun kukan ya tsaya ya ce, "ki nutsu, kar ki jawo numfashin ki ya sar™e. Kin san ba cikakkiyar lafiya ce dake ba."

A hankali take sauke numfashi kafin ta ce, "Hamma!."

Jin yadda ta kira sa ya saka ya ce, "Na'am, ya aka yi?."

Ta lumshe ido ya buWe, a sanyaye ta ce, "Hamma Zainab!."

"Me ya samu Zainab Win?."

"Za su kashe ta Hamma."

"Kisa kuma! Su waye?."

"Su Maman orphage."

"Mafarki ki ka yi akan hakan?."

Hawaye ta sakko mata ta ce, "wayar nan da muke yi mafarki ce?."

Ya ce, "Aa, a gaske ne."

"To da gaske ne abinda na faWa maka, za su kashe Zainab Hamma."

Saheer cikin rashin fahimta ya ce, "da gaske ne me? Ki yi min bayani yadda zan gane. Ki nutsu, sai ki faWa min abinda ya faru."

"Hamma sun samu recording Win da Zainab ta turo min har na tura maka na ce ka ajjiye min, saboda shi zasu kashe Zainab saboda ta naWi muryar Mama ta turo min."

Saheer ya ce, "su waye suka samu recording Win?."

"Maman orphanage."

"ya aka yi ki ka san sun samu har zasu kashe ta?."

Hawaye ya sake sakko mata ta ce, "Zainab Win ce ta faWa min, kuma an tabbatar bata cikin gidan yanzu, na saka a n duba an ce bata nan."

Saheer ya ce, "Islaha anya ba mafarki ki ka yi ba? Ba fa film mu ke kallo ba, zahiri ne." Islaha sai ta yanke wayar, ta tura masa voice note Win Zainab.

Sai da ta tabbatar ya gama ji sannan ta kira sa, ya kiWime ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Yaushe ta tura miki?."

Islaaha ta ce, "tun Wazu, ban gani ba sai yanzu dana farka daga bacci. Hamma in wani abun ya samu Zainab mutuwa zan yi, ni na saka ta ta dinga yi min recording ko yaushe, ni na saka Zainab ta dinga tura min duk abinda ya faru. In suka yi mata wani abun bazan yafewa kaina ba, ko meye ya same ta ni ce sila, Hammaaaaaaaa!" Ta ja sunan cikin heart breaking, muryarta tana cracking cikin tashin hankali.

"Kwantar da hankalin ki, in Allah ya yarda babu abinda zai same ta. Yanzu zan saka Sadik ta je ya sanar da hukuma halin da ake ciki, zan saka a baza neman ta ko za a dace a ganta. Kar ki damu, ki kwanar da hankalin ki, zan yi komai kamar kina ™asar, kin ji?."

Ta girgiza kamar yana gabanta ta ce, "bana so hukuma ta shiga maganar nan tun yanzu, na fi so na gama tattara komai sannan hukuma ta sani."


"Shikenan, zamu bayar da cigiyarta. Amma na tambaye ki."

Kafin ya yi tambayar ta ce, "Ya aka yi aka san ta yi recording Win, har aka san ta turo min ko?."

Saheer ya ce, "haka zan tambaya. Ya aka yi suka san da recordong Win a wajan ki?."

Ta ce, "ban sani ba Hamma, wallahi ban sani ba......" ta faWa tana kuka, sai kuma ta ce, "Ka ga kenan lokacin da aka goge hotunan Hafsa shima  masaniya suka samu a akan hakan, shine aka saka wani a cikin office Win su Safeera ya goge."

Saheer ya Wan yi shiru yana tunani sannan ya ce, "bayan ni, waye ya san da recording Win a wajan ki?."

Islaha ta ce, "kamar dai hotunan Hafsa, daga kai sai Safeera, ta ce min ta faWawa Saleem har ta tura masa saboda gudun Sata, sai Brr Suraj."

Ta yi tunanin zai yi faWa akan Suraj kamar yadda ya saba, amma sai ta ji bai ce komai ba ya yi shiru kafin ya ce, "lokacin hotonan Hafsa ma iya mu haka muka sani ko?."

Kamar tana gabansa ta Waga kai ta ce, "A daren kai da Suraj ku ka sani, washe gari Safeera da Saleem suka sani. Ko mintina ashirin ba a yi da saninsu ba aka rasa hotunan."

Saheer ya ce, "Yanzu kuma gashi recording ya fita, ta silar sa har ana ™o™arin cutar da Zainab."

Ya sauke numfashi yana ya ce, "Islaha!."

"Na'am!."

A sanyaye ta amsa ya ce, "a tsakanin ni, Suraj, Safeera, Saleem akwai munafuki a cikin lamarin ki. Akwai wanda yake da hannu a cikin lamarin nan, zai nuna yana tare dake amma a bayan idonki yana tare dasu. Tabbas akwai suspect a tsakanin mu."

Islsha ta dafe kai cikin tsananin damuwa, ta kasa furta komai, dan tabbas maganar Saheer gaskiya ce.

Saheer ya katse mata tunani ya ce, "ya zama dole ki nemo waye munafukin a cikin mu, kafin nan ki daina faWa mana komai akan abinda ya shafi binciken ki. Ki dinga ajjiyewa a wajan ki, kar ki yarda da kowa, ki yarda da kan ki. Ko ni Win kar ki yarda dani, kar ki yarda da Safeera, balle Suraj. Ki nutsu, ki cigaba da abinda ki ke yi ke kaWai, ko da kin dawo ki daina faWawa kowa damuwar ki."

Islaha a sanyaye  ta ce, "amma ni bana zargin kowa Hamma, wallahi bana zargin kowa a cikin ku."

"Hmm! Ba ki san mutum bane, ni Win nan da ki ke gani wata™ila sai ya zama ni ne mai fitar da dukkan sirrin ki. Safeera da ku ke tare ko yaushe zata iya zama itace, Suraj da ki ke kallo a matsayin Yayan ki shima zai iya zama shine munafukin ki. Balle Saleem, da ya kasance abokin aikin ki kawai...."

Ya ja numfashi ya ce, "Ki yarda da zuciyar ki, ko me za ki samu ki daina faWa, in ba haka ba baza a taSa bari ki yi achieving mafarkin ki ba. Kuma za a cigaba da cutar da irinsu Zainab Win. Kar ki sanar da kowa sai kin tabbatar komai ya kammala. Tunda har aka fara haka zargin ki a kan gidan nan gaskiya ne, wanda yake aikata laifi shine yake ™o™arin kawar da duk wani abun da zai kawo masa cikas. In ki ka cigaba da faWa mana za ki dinga cilla rayuwar mutane a haWari, tunda bamu san waye suspect Win a cikin mu ba."

Ta ja numfashi ta sauke ta yi shiru dan bata da bakin magana. Shima ya yi shiru, dan ya san tana cikin ruWani mai yawa. Sai daga baya ta ce, "ina son dawowa nigeria Hamma, na gaji da zaman nan, zan dawo gida."


"Dawowa gida ba na ki bane, dole sai kin ™arasa abinda ki ka fara."


"Bazan iya cigaba da zama ba, zan dawo Hamma!" Ta faWa tana kashe wayar, ta kwanta a kan tiles tana tunani.

Waye abin zargi, wa zata zarga a cikin mutane huWu bayan duk duniya babu waWanda ta yarda dasu kamar su huWun?.

Saheer masoyinta kuma mijinta na gobe, ko aminiyarta Safeera wacce ta rikiWe ta zama ´ar uwa, ko Suraj aboki kuma Yayanta wanda ya taimake ta tun tana ™arama, ko Saleem da ya zama Wan uwa a gare ta? Wa zata Wauka ta yi cycling sunansa a matsayin munafuki?.

Ni kaina ban san waye na Wauka waye na bari ba>ØÝ

Nana Haleema.
[7/14, 2:53/ PM] KRBBK: RDB2P55
Nana Haleema.

Islaha haka ta kasa komawa bacci, sai tunanin halin da Zainab take ciki take yi. Ji take kamar ta yi tsuntsuwa ta ganta a nigeria, zaman ya gama isar ta, ta gaji tana bu™atar komawa gida. A haka ta kwana cikin tunani, haka ta tashi kanta ya yi nauyi ta rasa me zata yi. Tana idar da sallar asuba ta kira Saheer amma bai Wauka ba, sai a lokacin ta tuna ashe fa su asuba bata yi ba.

A hankali ta ji ana buga ™ofar, ta mi™e ta buWe suka haWa ido da Maleek da Maryam. Maryam ta shiga ciki tana kallon ta, Islaha ta ce, "good morning madam."

Maryam ta ri™e fusksr Islaha ta ce, "you look so stressed, i hope you are feeling well?."

Islaha ta Waga kai ya ce, "Ahamdu lillah! I'm feeling better. Good morning" ta faWa  tana kallon Maleek da yake kallon ta.

Ya Wan murmusa ya ce, "Ya jikin ki?."

"Alhamdu lillah."

"Ma sha Allah. Ki kwanta ki huta, kar ki damu kan ki." Ta Wan yi murmushi suka fita dan ta san bacci zasu je su yi, dan tana jin su tana jinsu sai uku na dare suka dawo daga yawo.

Ita kam kasa baccin ta yi gabaWaya, tunani kawai take yi cikin rashin mafita da rashin sanin abinda ya kamata ta yi. Ta jima a haka, sai ga Sunaira ta kawo mata breakfast har cikin Waki, tana murmushi ta karSa ta yi mata godiya ta koma. Tea ta sha, sai kuma arabian rice Win ta burge ta, ta Wan ci kaWan sannan ta sha maganinta ta koma ta cigaba da tunani mara Sullewa.

A haka ta mi™e ta yi wanka ta Wan kwanta ta yi bacci, zuwa sha biyu na rana ta farka, a lokacin ta ga kiran Hamma dana Safeera da na Suraj.

Hamma ta fara kira, yana Wauka ta ce, "Hamma an samu Zainab Win?."

Ya ce, "ba a same ta ba islaha, amma ana bincikawa."

Zata fara yi masa kuka ya katse ta ya ce, "Allah in ki ka yi kuka zan ™i nemo ta Win, baki da lafiya fa, in wani abun ya same ki fa?."

Islaha ta goge ido ta ce, "na damu ne."

"Ai na faWa miki zan yi ™o™ari ko? Ko ba ki yarda dani ba?."

"Na yarda."

"To ki kwantar da hankalin ki, saboda wannan maganar zan koma nigeria, in na zauna a nan bamu san inda lamarin zai je ba, tunda ke bakya nan gwara na koma kafin abin ya yi nisa."


Ta yi ajiyar zuciya jin zai koma gida saboda haka ta ce, "To Hamma, Ina kwana."

Ya Wan murmusa ya ce, "Matar Hamma, sai yanzu za ki gaishe ni?....."

Ta Wan yi murmushin da ya ji sautinsa, amma ya san murmushin bai kai zuciya ba, ta yi ne kawai dan ya ji daWi.

Saheer ya ce, "lafiya lau, ya jikin ki?."

"Da sau™i sosai, na ji daWin maganin."

"Haka ake so. Allah ya ™ara lafiya."

"Amin Hamma."

"Zamu yi magana anjima." Ta gyaWa kai sannan ya kashe wayar.

Sai ta Wan samu nutsuwa, jin Hamma zai koma Nigeria a nemo Zainab sai ta ji daWi sosai, ta san in sha Allah rayuwar Zainab baza ta salwanta ba.

Sai a lokacin ta samu ™arfin guiwar iya zuwa gidan Rehaan, ta mi™e ba tare da ta saka uniform ba, ta yafa mayafi a kanta tana kallon kanta. Atamfa ce a jikinta mai kyau, rigar bata kamata ba amma bata yi mata yawa ba, daidai jikinta, irin mai tsaga a gefen nan, an Wan yi nata adon stones a waya, sai dogon hannu da ya zo har tsintsiyar hannunta.

Ita kanta ta san ta ™ara haske a zamanta na Jeddah, fatarta kamar madubi saboda Waukar ido da santsi.

A bayyane ta ce, "ina zaune waje Waya dole na yi haske." Ta faWa tana Waukar wayarta, ta fita daga gidan zuwa gidan Rehaan.

Yau a falon downstairs ta tarar dasu duka biyun a zaune, abinda bata taSa gani ba, bata taSa ganinsa a ™asa a zaune ba, ko yaushe yana upstairs.

Babu da wanda bata haWa ido dashi a cikinsu ba, ta Wauke kanta ta sunkutar da kai ™asa ta ™arasa ciki ta ce, "Good morning."

Jafar ya wani kalle ta ya ce, "morning! Yanzu safiya ce?."

Ta Wan yi shiru bata ce komai ba ya ce, "haka housemaid suke zuwa aiki sai lokacin da suka ga dama?."

Ta Wan sauke nunfashi ta ce, "bani da lafiya ne, shiyasa hakan."

Rehaan ya Wago ya kalle ta jin wai bata da lafiya, kai tsaye suka haWa ido, sai ta ga ya sake yi mata wani haske mai Waukar ido, gashi ya rage gashin kansa, ya dawo da iya wuyansa, kuma an datse shi ya zama daidai babu inda ya fi wani tsayi.

Shi kýÿÿÿ































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

�
allon ta yake yi jin ™aryar da ta zabgawa Jafar, wai bata da lafiya bayan ya ganta jiya da Ubaid yana ja mata kunatu tana dariya. Sai kuma ya yi tunanin ina ruwansa, ya taSe baki ya Wauke kai bai ce mata komai ba.

Jafar ya ce, "Okay." Daga haka ya yi shiru bai ce komai ba.

Ita dai ta ga ji da tsayuwa ganin duk sun share ta sai ta kasa motsawa, bata son yin abinda zasu dizga ta dan ba Wauka zata yi ba, gwara ta cigaba da tsayuwar.

Jafar ya Wago kai ya kalle ta ya ce, "ki je ki yi aikin ki, ki samar mana da wani abu mai daWi."

Ta Wan Waga kai ta ce, "Okay."


Rehaan ya mi™e tsaye, ya kalli Jazy ya ce, "Ta samar maka dai, ni kam bana so" ya faWa yana Waukar wayar sa ya hau sama bai sake kallon ta ba. Islaha ta bi sa da kallo, dan da fulfulde ya yi maganar, tana ta mamaki dan ita bata Wauka yana ji ba.

Kitchen ta wuce bayan ya bi shi da harara, ta shiga ta ja kujera ta zauna dam bata san me zata dafawa Jazy ba.

A lokacin Jafar ya shigo da sallama, ta amsa tana kallon sa, ya Wan tsaya daga gefen ta ya nuna mata screen Win wayarsa ya ce, "Are you?."

Islaha ta kalli wayar, ta ga content Winta na farko da ta yi magana akan zuwa hotel, wanda ya fi samun views da Waukaka sama da ko wanne. Ta kalle sa ta ga ita yake kallo, sai ta Waga kai ta ce, "Eh ni ce."

Ya Wan taSe baki yana Wan girgiza kai ya ce, "Islaha Muhammad Madibbo, right?."

Ganin ba ita yake kallo ba sai ta ce, "Haka ne."

"A jounlist, working in toran giwa channel.  You are from Adamawa state?" Ya faWa yana kallon ta.

Ta Waga kai ta ce, "Eh."

Ya Wan girgiza kai ya ce, "so fulani is your tribe?." Nan ma ta Waga kai alamun eh.

Ya Wan zuba mata ido yana nazarinta, sai ya ga ta buWe baki zata yi magana amma ta fasa. Jazy cikin yaren hausa ya ce, "faWi, ina jin ki."

Islaha ta ce, "Watannin da suka gabata, a cikin Diamond hotel, an kawo maka katin gayyatar Mr Rehaan Yola for interview. Miss Islaha."

Ya Wan zuba mata ido alamun yana tunawa, sai ya Wan Wage gira yana Waga kai ya ce, "Yes na tuna. Ke ce Miss Islaha da ta bani katin gayyatar Rehaan a Diamond hotel?." Ta Waga kai alamun itace tana kallonsa.

Ya Wan jingina da kitchen island ya harWe hanunsa a ™irji ya ce, "neman Rehaan Yola ne ya kawo ki Jeddah kenan?."

Ta Wan buWe ido kaWan ta ce, "No, i'm here for a job."

"A job!"

Ya maimaita yana kallon ta, kafin ya mi™e tsaye sosai ya dafa kitchen island Win yana kallon ta ya ce, "which job?."

Islaha ta Wan lumshe ido ta ce, "it's my personal issue Mr Jafar."

Ya Wan Wage kafaWa alamun bai damu ba, sai ya ce, "Kin haWu da Rehaan Win akan hakan?."

Ta girgiza kai ta ce, "Ni ban haWu dashi ba, ba da kai muka yi al™awari akan zaka neme ni in lokaci ya yi ba, ko ka manta?."

Ya girgiza kai ya ce, "Fuskar ki na manta, ba al™awarin ba. Amma kin taSa ganin Rehaan? Ina tunin kafin yanzu kin taSa ganin Rehaan Yola?."

Ta girgiza kai alamun  ta ce, "ban taSa ganinsa ba had yanzu."

Ya Wan buWe ido yana binta da kallo cikin mamaki, dan ya san raina masa hankali kawai take yi. Ya Wan girgiza kai ya ce, "Wow!." Sai kuma ya Wan murmusa ya fita bai ce komai ba.

Jazy yana fita daga kitchen Win sama ya hau har Wakin Rehaan, ya same shi a tsaye yana amsa waya.

Sai da ya gama wayar sannan Jazy ya ce, "a ina ka san housemaid Win na da take zuwa gidan nan?."

Rehaan ya kalle sa ya ce, "Gidan Ubaid."

Jafar ya ce, "ka san ´ar Nigeria ce, kuma ´ar Yola?."

Ya Wan juyo ya kalle sa sannan ya ce, "me ya dame ni da sanin hakan?."

Jafar ya ce, "Ya kamata ya dame ka, a yadda ka ke ya kamata ka dinga tantance waWanda zasu raSe ka. Dan a biyata kuWi daga Nigeria, ta zo Jeddah ta fara aiki a gidan Ubaid, daga baya ta shigo nan abu ne mai sau™in faruwa. Za a iya haWa baki da ita a cutar da kai."

Ray ya Wan sauke numfashi bai ce komai ba. Jazy ya ce, "Lokacin da ka shiga Nigeria ka sauka a diamond hotel, itace ´ar jaridar dana faWa maka mun yi magana da ita, har na yi mata al™awarin itace zata hira da kai. Me ya baro ta daga garinsu duk da aikin da take dashi mai kyau?. Sannan ta zo Jidda ta fara aiki a kusa da gidan ka, sannan daga baya ta fara yi maka aiki......"

Jazy ya yi shiru yana girgiza hannunsa, ya gyaWa kai ya ce, "Akwai alamar tambaya akan yarinyar nan, zuciyarta bata amince da ita ba..." sai ya yi shiru, ya shiga video da ta yi, ya yi screenshot fuskar ta,

Please Login or Register in order to submit comment