Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

soma ruwa bane bai dawo ba kigayamin inda kuka barsa, nan bahijja tayi mata kwatance gurin ta fita da Sauri dai dai lokacin aka soma ruwa masu qarfin gaske
[9/16, 10:35 PM] 馃吙herty馃帳馃懐: Ga kuma duhun dare, kafin ta iso gurin duk ta jiqe sharkaf da ruwa, duk iya dube duben ta bata ganshi ba nan fa hankalinta Ya qara tashi ta soma Tafiya a hankali tana waige waige,

馃棧Mus'ab ......karo na farko da ta soma Kiran sunansa, ko ina wayam ba kowa sai Qarar ruwa dake sauka,
馃棧Mus'ab ta sake kiransa idanunta taf da hawaye bata ankaraba ta buga uban tuntube da dutse
'Ya Allah.. Ta fada a hankali bayan ta sunkuya tana duba babban yatsanta har ya soma Jini, takalminta daya Yabi ruwa tana kallonsa baxata iya bi ba saboda axaba da qafarta Ke mata zogi ta tashi da kyar tana dingirsa kamar daga sama ta tsinkayosa can qarqashin wata bishiya Ya jingina da itaciyar yana Sanye da rigar sanyi baqa Ya lumshe idanuwansa, da Sauri ta qarasa bayan ta cillar da takalminta daya,
'Friend ta kirasa a hankali, ya bude idanunsa yana kallonta jikinsa na rawar sanyi, inaji tun da yake ruwa basu taba dukansa haka ba,

'Meyasa bakaje gida ba ka tsaya ruwa sukayi maka duka haka, ya riqo hannunta
'Nainah sanyi!! Sanyi pls help me.
Taya xan taimakeka kaida kake da rigar sanyi, I don't know what to do friend, ruwan basu tsaigata ba, me kake so nayima? duk a rude take wadannan maganganun, ya jawota xuwa jikinsa hade da cire baqar rigar sanyi Ya lulluba masu akai ta xama kamar umbrella 鈽�, take taji ta qara tsanar majeed da bahijja tunda suka tafi suka barshi ruwa nayi masa duka, ta saqalo hannuwanta ta bayansa tana kallonsa shima ita yake kallo,sun dau fiye da minti talatin a haka har ana batun isha'i ma,
'friend kaxo mutafi gida Kaga ruwan sunqi su tsaya Anyi sallah fa.
'Aa mu tsaya anan ni ina tsoron dukan ruwa Nainah.
'nan ma ai suna dukanka kayi haquri muje, ta ciro rigar ta maida masa ajikinsa ta riqo hannunsa suka fice. Suna tafe duk ya qanqameta jikinsa sai rawa yake,
'Nainah qafana ,takalmina Ya shige a qasa,ta sunkuya qasa tana lalabe da hannunta tunda ba haske da kyar ta lalabo takalmin tabashi Ya sanya, taja hannunsa da Sauri kamar wani yaro, sanda suka iso gidan umma lotee na bakin qofar dakinta tsaye hankalinta Duk a tashe, da yare ta soma yiwa Nainah fada Dan me xata barshi ruwa su dakesa,
'umma ba laifina bane ai kinga tare dasu Anty bahijja suka fita shine suka dawo batare da shi ba, lotee ta riqo hannunsa sanyi sosai,
'Nainah xo taimaka masa yayi arwalla yayi sallah gashi isha'i ma tayi ta canxa Wannan kayan kixo na baki mantaleta馃檮Ya shafa a jikinsa,

Da kyar Nainah ta samu yayi arwallah ,suka Je dakin jikinsa sai kyarma yake ta ciro masa Kayan barci masu Kauri ta bashi hade da shimfida masa darduma, Taje ta karbo mantaleta ta samesa wando kawai ya sanya sai faman qoqarin cire botiran rigar yake hannunsa na rawa,

Da kanta taxo ta cire masa, sanda taxo cire masa shimi ta rumtse idanunta ita batason kallonsa ba riga馃槀,idanunta a rufe ta sanya mishi rigar yana kallonta taja hannuwansa inda darduma,
'pray, Idan ka gama ka shafa mantaletar sai ka kwanta kaji, ya gyada kai yana kallonta,
'Gudnyt.... Ta juya ta fice, ya bita da kallo kafin ya tada sallar.

Bayan ya gama shafa mantaleta, Karo na farko a rayuwar sa馃槀da Ya soma shafawa, cikin kyankyami, ya hau gadon ya takure guri daya tuni Ya fara rawar 膹ari, kansa ya Sara Ya fara ciwo xaxxabi mai tsanani ya lullubeshi tsoro da fargaba da tsananin kadaici suka dinga shigarsa, son Nainah da tunaninta suka cika masa xuciya, bakinsa sai bari yake saboda tsabar sanyi, a hankali yake Kiran Hajiya! Hajiya!!! Sister!! Sister!!! Xo ki tafi dani Karna mutum ruwa sun min duka,

A Wannan lokacin saboda sanyin garin tuni majeed Ya nufi dakinsa, bahijja da lotee sun qudundune a gado, sai Nainah kawai da idanunta a bude suke ta kasa barci saboda tunanin Mus'ab, Qila Ma baiyi barci ba, bai lulluba ba, qilama ko addu'a baiyi ba saboda tasan Yanda ta barshi xaune akan darduma, Mus'ab komai sai Anyi masa taga ynda mufeedah keyi dashi, da Wannan tunanin ta fita ta nufi dakin,

A hankali ta tura qofar dakin ta shiga tana haskawa da wayarta, can ta tsinkayosa qudundune haqoransa na Kadawa, xuciyarta na tsinke da Sauri ta nufesa ta riqo sa
'Friend..., ganinta yasa yayi saurin fadawa jikinta, tsananin xafin jikinsa yasanyata rudewa ta rasa abinyi sai sunansa da take kira
'friend meya same ka?
'sanyi Nainah, lullubeni.
Ta miqe da Sauri taje ta rufe window, ta riqo Tafin hannuwansa tana gogawa da qarfi haka Tafin qafafuwansa, gaba daya ta rude ta rasa abinyi, har lokacin bai daina fadin
'Nainah sanyi help me pls,

Ta fashe da kuka mai tsanani,
'me xanyi ma ne, ruwan sama yama duka ga Iska ga sanyi ina tsoron wani abu ya sameka ,ta sauka daga saman gadon taje ta bude jakarsa kakakaf ba wata rigar sanyi kenan da daya yaxo, ta fita dakin ta nufi nasu, rigar sanyinta ta Dauko da kyar ta iya sanya masa, ta janyo qaton blanket ta rufa masa, ta sake fita ta Dauko nata ta qara dora masa akai馃檮,

Ya jawota Ya shigar da ita cikin blanket din Ya rungumeta sosai, ta soma kiciniyar kwace jikinta
'Nainah karki tafi Ki Barni pls, Idan kika tsaya a haka sanyin xai tafi.

Bata da xabi a Wannan lokacin daya wuce wanda xata taimaka masa, ta qara shigewa jikinsa tana goga jikinta acikin nashi, sunyi gogayyar jiki sosai (body contact )duk ilahirin jikinsu sai da ya hade tun daga kan fuska har qafafuwansu, dumin jikinta yayi matuqar taimakama sa ya dawo ha每yacinsa Ya daina rawar 膹ari kafin kace me har ya fara xufa, ta cire blanket daya, ta tashi tasoma daddanna masa jikinsa har barci mai nauyi Ya daukesa, itama ta raba ta gefensa ta kwanta tana kallon kyakkyawar fuskarsa , bata jima ba barci Ya dauketa.

Dukkansu basu farka ba sai da gari yayi haske, Mus'ab Ya fara bude idanuwansa Ya ganta kwance a jikinsa gashin kanta ya rufe mata fuska, ta dora hannuwanta a jikinsa ta rungumeshi sosai, yasa hannu Ya Yaye gashin ya xuba mata idanu lokaci daya Ya saki murmushi Ya qara shigewa jikinta hade da kaimata sumbata a lips dinta,

'Nainah Meyasa baxaki bari mu rayu tare a haka ba, in kasance tare dake har abada, ya zamana ko wane motsi xanyi in jiki a jikina?

Suna haka ta bude idanuwanta taci Karo da fuskarsa idanunsa akanta, nan take taji wata Kunya ta kamata ta tashi da sauri bai hanata ba har ta sauka saman gadon, yabita da kallo nan take yaji shaawarta musamman gashinta da yake gani baje a kafadunta, yana gani ta sanya hijab dinta kana ta dubesa,

'Ya jikinka? Au shifa Ya manta sam wai Bashida lfy sai ynxu da tayi mgn, a hankali abinda Ya faru a Daren Jiya na soma dawo masa, ya soma murmushi ganin Bashida niyar magana ta fita tana fadin
'ka tashi kayi salla[truncated by WhatsApp] [10:03, 9/18/2016] 鈥�+234 806 979 9617鈥�: [9/17, 8:11 PM] 馃吙herty馃帳馃懐: *Nainah..... 馃懓馃徎*

*Fertymerh xarah 馃挒*

*49*

Bayan ya Idar da sallah, yana xaune akan darduma ta shigo dauke da yar buta da cup a hannunta,

'I know friend baxai iya shan shayin mu ba but try it pls, Mus'ab Ya leqa cup din da take Tsiyaya ruwan tea din yana kallo ya gansu wani Kala amma qamshin akwai dadi,

Ta miqa masa tana kallonsa, ya Karba idanunsa akanta
'Nainah Wannan abin sha xanyi shine tea? Ta gyada kai tana kallonsa da murmushi 馃槉
'yes friend kasha akwai dadi Idan baxaka iyaba na kawo ma nonon raqumi ko madarar Shanu,

'kai haba, ba wani abincin kirki sai Wannan ne mexanyi da nonon raqumi ai ni ba yaron raqumi bane and you know it.

Ta soma dariya hade da tankwashe qafafuwanta ta xauna tana kallonsa,
'funny friend, ba dole sai raqumi kesha ba hrda mutane Kaga mu anan abincin mu ne, kabari Anjima xan hada ma Lemahari tare da tukwi Kaci akwai dadi and am sure you will need more 馃槉

'oh Nainah menene Lemahari again and menene tukwi,
'OK OK I will tell you, sha tea din tukunna kada ya debe xafi, a hankali yakai cup din bakinsa idanunsa a rufe Ya yatsina fuskarsa kamar mai shan magani tana xaune tana kallonsa,

Yanda yayi xato ba haka yaji sa ba, sosai yake shan tea din sai da ya shanye kaf kana Ya ajiye cup din,

Tana dariya take dubinsa
'Add More Nainah, ta xuba masa ya shanye
'me kuke cewa tea ne Nainah?
'we called it Jabna,why are you asking friend?
'ba komai, just Ya sake kai kofin bakinsa,

Sunyi hira sosai tana gaya masa abubuwa da dama na garinsu kuma yana fahimta, suna xaune sukaji muryar Yasir da Rauda xumbur Mus'ab Ya tashi ya fito yana ganinta ya rungumeta
'miss you sister,
'miss you too Mus'ab,

Umma lotee ta fito tare da bahijja tym din majeed baya nan yaje xagaya gari, ta shimfida masu qatuwar bujukura Duk suka xaxxauna, taje ta hado masu madara a qatuwar kwarya, ta kawo masu gasashen nama, da abinci Kala Kala (nijar fa akwai karrama baqo I know it )sai abin Ya baiwa Rauda mamaki da sha'awa,

Bayan sun gama ciye ciyensu Nainah da bahijja nadaga gefe ba abinda sukaci, anan Yasir yayiwa umma lotee Bayanin Rauda da matsayinta gun Mus'ab,

Nan suka qara gaisawa kana ta shaida mata taxo ta tafi da Mus'ab ne saboda ayukansa da ya baro,iyalinsa,karatunsa ga kuma jarabawa da xasu fara jibi,

Lotee Tace Tor shi baxai shaya yayi auren bahijja bane xaije yabarshi,

Yasir ya juya bakinsa xuwa yarensu Ya sake yi mata bayani Dan yaga bata fahimta ba, anan tayi mgn

'Tor shikenan dama ina amfani shi yaxo ya xauna da matanshi anan gidan Nainah yaje Yabi mijinshi yanxu,

Nainah tayi rau rau da idanu tana kallonta,
'Noo umma ni baxan bishi ba ni ba inda xanje xan xauna anan tare dake,

'tace tor shikenan Nainah kazo na tunda kana so ni baxan hanaka ba mijinka Ya tafi xakaxo, Yasir ya fusata Wannan Wace mgn ce umma keyi Ya Kalli Nainah fuskarsa ba annuri

'Ke tashi kije Ki dauko kayanki kixo kibi mijinki Wannan ma iskanci ne ko Dan kinga ana kyaleki,

Ta fashe da kuka ta koma bayan lotee ta qanqameta sosai
'ni baxan Je ba miye ruwanka dani ne,

Tsananin mamaki Ya hana Mus'ab magana sai ya tashi a fusace Ya shiga dakinsa ya dauko jakarsa da Duk kayansa yakai mota kana Ya dawo lokacin ya Tarar Yasir ya Fisgota da qarfi yana fadin sai taje,

Rauda Tace kabarta Yasir ai baxaa mata dole ba amma Mus'ab xai sake ta yanxu Dan ban taba ganin rayuwar aure haka ba, baxai cigaba da xama da ita bata sonsa ba,
[9/17, 9:48 PM] 馃吙herty馃帳馃懐: Bahijja ta soma share hawaye, jikin Yasir yayi sanyi

Mus'ab Yace kibarta sister indai Nainah ce na haqura da ita baxan qara wahalarda kaina akantaba, Idan tana son takardarta taxo muje gaban mahaifinta xan bata, ya juya Ransa a bace riqe da hannun Rauda, shima Yasir ya bisu fuskarsa ba walwala

Gab da xasu fita gidan yaji ta rungumosa ta baya, kuka take sosai, ya juyo yana kallonta ,a xatonsa xatace xata Bishine ta haqura, sai yaji tana fadin
'pls friend, stay with me don't go,ni baxan iya binka ba, ya xameta daga jikinsa
'stay alone Nainah, idan baxaki Bini ba kibarni Ki fita xuciyata da rayuwata mana, dole ne, ko Ke kadaice mace, ko angayamiki bani da wasu mata ne, kin soma bani haushi a ynxu karki bari na tsaneki,kije Ki xauna iya adadin da kikeso kana kixo ki karbi takardarki nagaji... Ya juya a fusace,

Ta xare idanuwanta sharkaf da hawaye tana kallonsa cike da mamaki,
'yau Mus'ab is shouting on her, does that mean he hate her or what? Nooo ta soma girgixa kanta tana kuka sosai kamar ranta tana gani suka shiga mota ko waiwayenta bai qara yi ba lallai Mus'ab yayi fushi da ita mai tsanani,

Lotee ta dafa ta janye da trolley dinta,
'kabishi Nainah mijinka yana so ka, yana damuwa Dakai, kaso shi Nainah ka xauna dashi shi Masoyi ne,

Nainah ta gyada kanta ta rungumeta kana ta karbi akwatinta ta juya tana Ja, duk cikinsu su uku ba wanda yayi qoqarin taimaka mata da akwatin sai driver da ya kawo su, duk suka dauke mata fuska,

Bayan motar ta shiga a kusa da Rauda, ta hade kanta da gwiwarta tana kuka sosai,

Har suka isa Abidjan a airport tana kuka, ganin ba wnda Ya kulata Duk suna fushi da ita ya sanya Rauda saukowa ta soma rarrashinta, a tare suka shiga jirgin guri daya suka xauna, Mus'ab na nesa da su Shida yasir,

Har suka iso Katsina bata daina kukan ba, idanunta sunyi luhu luhu sun Kumbura,

Mufeedah ba qaramin baqin ciki tayi da dawowar Nainah ba, Mus'ab kuwa Ya sami Fahad sun Dade a gidan suna tattauna har yake gayamasa Ya haqura da Nainah yanxu, tunda bata sonshi xai daina kulata har xuwa lokacin da xata buqaci takardarta Ya bata,

Fahad Ya jinjina kansa kawai, Al'amarin Nainah ne sai a hankali, ya gaya mishi matarsa surayya tana da ciki,nan yayi masa congrats, kana Ya tashi ya nufi gida inda hajiya,

Fada sosai tayi masa na rashin sanin Ciwon kansa inda xaibi mace yaje ya xauna qarqashinta idan bata sonka ne ka sauwaqe mata banda jaraba irin taka ai Kafi qarfinta ma,

'hajiya miye na damar da kanki yanxu ba gashi na dawo ba kuma tare da Nainah, ynxu Tace tana Sona ai please don't hate her mother,

Tayi shiru kafin tace,
Son Kaga gidanku kuwa, ya salam yayi kyau sosai am eager naga angama shi,

'sure mother yayi kyau kenan, Kinsan nina xana shi,
'yes son yayi kyau naje nagani amma basu qarasa ba, gsky kayi qoqari, mijin Rauda ma Yace xaka xana mashi wani gidan yana so yayi sabon gini.

Ya tashi yana duba agogon hannunsa dare yayi umma am going, Ki fita batun mijin sister cos Inada contract dashi na wani fili, ina biyarshi maqudan kudi about billion+

Hajiya tace Tor shikenan Wannan tsakaninku ne, ya fice yana fadin Dad Yace xai dawo nxt wk Nima ina son kudi hannunsa,

'kai bakada mgn sai ta kudi ne?
'kudi Dan akashe akayi su hajiya, ya fice da Sauri yana fadin Nyt....

Tunda suka iso gidan wanka kawai tayi, kana tayi sallolin ta ta kwanta ko abinci bata Ciba duk idanunta sun kumbura,barci mai nauyi Ya dauketa,

Mus'ab baibi ta kantaba ko sashenta bai kalla ba Ya nufi inda mufeedah, olready sulaimi tayi barci

'well tunda baxaki iya xuwa kimin sannu da xuwa ba ni naxo na miki Ya gida,

'tayi shiru hade da gyara kwanciyarta,
'tunda abin haka ne, am in need, haqqina nakeso olmost 2 month na xuba miki ido ina kallonki,haquri na Ya qare. Sai a lokacin tayi magana,

'baxan bada ba kaje *haskenka* ta Baka,
'Gud, ki jiqa abinki kisha Inkin iya, ina kallonki mai hankali ashe baki dashi, ke wawiyace, kin manta tsinuwar dake tabbata kan macen da mijinta Ya nemeta ta hanashi, abinda kike boyo ki jiqa kisha, Idan an hanani a gida xaa hanani a waje ne, mtsew big lunatic kawai, ya fice a harxuqe,

Ta tabe bakinta kawai hade da gyara kwanciyarta, kai kasani ai kaine lunatic din kaida Waccan banxar yarinya duk sai nayi maganinku.

A fusace yaja motarsa ya fita gidan, gidan Qawarsa Asmau Ya nufa, dama sun Dade tare tana masa Tayin kansa yana gujewa Yanda yakeji ayau baxai iya haqura ba, idanunsa jawur ya nufi gidan.

Asmau shedaniyar macece tayi mamakin ganinsa da buqatar da yaxo mata da ita ta kuma yi farin ciki sosai, ta rufe falon kana taja hannuwansa xuwa dakinta jikinta har rawa yake yau buqatarta xata biya ta Dade da kwadayin Mus'ab ta dade tana sonsa yana mata wulaqanci,

Ya xauna bakin gadon yana kallon Yanda jikinta Ke rawa kamar wata mayunwaciyar xakanya, ta xare duka kayanta ya rage daga ita sai pant and bra馃憴ta nufosa tana wani shu'umin murmushi.

*馃吙herty novels馃摑*
[12:10, 9/19/2016] 鈥�+234 803 220 8930鈥�: [9/18, 10:22 PM] 馃吙herty馃帳馃懐: *Nainah...... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

*50*

Lokacin daya ta tunkarosa,ta tallabo fuskarsa tana kallonsa hade da sanya bakinta cikin nasa, ta zura hannayenta cikin rigarsa tana shafar qirjinsa a hankali, ya lumshe idanuwansa muryar mahaifinsa na soma kururuwa a kwanyar kansa,

'my only son, as your age 25yrs, early marriage xanyi ma da yar uwarka mufida idan kasami wata mata ka aura, cos of naga bakada nutsuwa da mata,yanda naga suna maqalema suna bibiyarka,ina tsoron ka fada tarkonsu, mata da kake gani hatsari ne sosai, suke kai mutum ga aikata xina,

Allah S. W. A yace kada ku kusanci zina, Lalle ita zina munannan aikine kuma hanyace mai muni(kuduba suratul isra'i aya ta 30),sannan Manzon Allah S. A. W yace mai zina baya xina yana mumini,babu wani zunubi bayan shirka kamar mutum ya sanya maniyyinsa ga mahaifar da bata halatta gareshi ba, kuma ina yi maku kashedi da xina lallai zina tana kawo halayye guda hudu:
1.膹ebewar sha'awar fuska
2.yankewar arziki
3.fushin Allah
4.tabbata a wuta

*illolin zina*

1.mutuwar xuciya
2.xubar da mutunci juna
3.fuskantar fushi Allah
4.haifar da miyagun cuttuka
5.kashe 膹an膹anon ma'aurata
6.janyo talauci
7.lalata tarbiyar al'umma

Tuni Asmau tayi xurfi da abinda take Duk da baya maida martani bata damu ba, lokaci daya Ya dawo ha每yacinsa Ya banbareta daga jikinsa ya jefar da ita gefe, da mamaki take kallonsa,
'why Mus'ab pls karkamin haka, Meyasa xaka kwadaitamin?

Idanunsa sun kada sunyi jawur yake kallonta tayi matuqar bashi tausayi Yanda yaga tana hawaye tana roqarsa yana jin shaawarta kamar Ya rungumeta sai kuma ya tuna axabar Allah inda

'Manzon Allah kecewa mazinata xasu xo ranar alqiyama wuta na harsuwa a fuskarsu, ana gane su da warin farjinsu, ana jansu akan farjojinsu acikin wuta, Maliku zai sanya masu rigunan wuta, da xa'a dora rigar wuta 膹aya kan dutse 膹aya daya narke saboda xafi da nauyi, (wa'iyaxubillah) xaa kuma umarci zabaniyawa dasu Tsone idanuwansu da wani tsinke na wuta saboda duban haramun da sukayi, kuma ayiwa hannunsu kunkumi saboda taba haramun da sukayi, kuma a sanyawa qafafuwansu maruru na wuta saboda Tafiyar da sukayi na aikata aikin haramun, sai mala'iku su xartar da abinda aka umarcesu suyi, sannan xakaji mazinata sun kira mala'iku,
'yaku jama'ar zabaniyawa kuyi mana jin kai kudan sauqaqa mana axaba, sai suce
'yaya zamuyi maku jinkai alhali mafi jinkan masu jinkai yana fushi daku, Allah Ya tsare mu Amin.

Xumbur Ya miqe, bai sake kallontaba kada xuciyarsa ta karaya shaidan Ya masa ruri Ya fice da Sauri yana ji tana kiransa yaqi tsayawa kafin ta fito tuni yabar gidan a xuciye.

Sanda ya iso gidan dare yayi sosai yayi mamakin ganin mufeedah batayi barciba tana xaune a falonsa Sanye da kayan barci,

Kallo daya yayi mata ya dauke dubansa gareta fuskarsa a murtuqe Ya nufi bedroom dinsa
'Mus'ab tell me ina kaje a Wannan Daren? Kai tsaye Ya bata amsa batare daya dubeta ba,
'inda karuwata ,ya shige dakin hade da Danno qofar Ya sanya key Dan ma karta damesa,

Nan take xuciyarta na buga, me Mus'ab Ke nufi Ya fara zina ko me? Ta shiga uku mijin da take tsananin kishi da so wasu matan Ke bibiya馃槳Tor laifin Waye? Laifintane tunda ta kasa yi masa abinda Ya keso, Tor me Ya hana yaje inda Nainah, ko sunyi fada ne yadaina sonta Idan kuwa hakane da tafi kowa farin ciki,zata dawo da kula da mijinta da tarairayarsa kamar farko Yanda xai manta da wata Nainah, taje dakinta ta sake shiri sosai ta sanya turare Kala Kala masu qamshin sanyi da tasan yana matuqar so, ta dauki sulaimi ta kaiwa new nanny dinta da aka kawo mata daga Germany,

Ta sake komawa part dinsa taci sa'a kuwa dakin a bude yake, ta shiga can ta tsinkayosa tsakiyar gadon ya takure gu daya Sanye da fararen kayan barci, jin motsin bude qofar Ya sanyashi bude idanuwansa,
'What? Ya fada yana kallonta,
'Am sorry sweet is a mistake yanxu na gane gsky, pls don't ignore me, Wlhy am serious baxan qara ba, i mean it, sonka da kishinka ne ya sanya nake ma haka amma yanxu na daina, ta soma ruwan hawaye, ya sauke ajiyar xuciya kawai yana kallonta batare da yayi magana ba ,

Ta qaraso a hankali ta hau gadon ta fada jikinsa,
'pls cwt kace ka yafemin, I rilly miss you, nida sulaimi muna kewarka amma ka nuna yar aiki ta fimu, yasa hannu Ya mintsini bakinta

'Don't ever call Nainah yar aiki I hate it mufeedah, she is my wife,

Tayi shiru batare da taji dadi ba,nan Ya mirgino da ita ya kwantar da ita,
'bana son damuwa kibarni na huta pls, kafin tayi mgn tuni Ya juya mata baya, ba yanda ta iya sanin halinsa Sarai akan wulaqanci shiyasa ta lumshe idanuwanta cike da takaici.

Washe gari Ya tattara kayansa ya nufi library dinsa dake gidan ko mufida bata sani ba, Nainah ta shirya ta nufi part dinsa baya nan, ta dawo ta xauna cike da damuwa
'friend yayi fushi da ita Tor me xatayi Ya haqura, ta soma hawaye ta kasa cin komai tana nan xaune mai aikinta ta shigo,

'hajiya kinada baquwa a falo, ta dubeta da mamaki,
'wacece, ni waxai xo inda Nike?
'wata new maqociyar mu ce,ina ji taxo ku gaisa ne,
'Nainah ta dafe goshinta, Olryt shikenan ina xuwa kije Ki hada mata kayan motsa baki, ta fita

Nainah ta sanya hijab dinta ta fita, ta sameta xaune itama Sanye da hijabinta, da murmushi take kallon Nainah, suka gaisa a mutunce,

Nainah ta xauna tana kallonta cikin rashin sani,
'nasan baxaki sanni ba cos bamu Dade da zuwa nan unguwar ba,sunana Fannah, ina tare da mijina a waje Anas ko xamu qulla xumunci? Nainah ta gyada kai tana murmushi jin dadi ta sami qawa
'you are welcome Fannah, ni sunana Nainah, mijina Mus'ab, sai abokiyar zamana Mufeedah, Fannah ta xare idanu tana kallonta
[9/18, 11:05 PM] 馃吙herty馃帳馃懐: Oh kinada kishiya kenan,Nainah ta gyada kai,
'Fannah tace OK ni Ke nafara sani kuma Ke kika min, dake xanyi qawance ina tare dake, cikin murmushi Nainah tace
'Nima ina tare dake, Fannah ta Kurbi ruwan juice tana murmushi,
'let me tell you little about me and my husband Anas,(nan ta bata lbrn ta sosai *tana tare dani*,kana itama Nainah ta bata nata lbr),sunyi matuqar tausayawa juna domin Dukkansu abin tausayine daga rayuwarsu, Fannah lost her virginity ta hanyar raping ta shiga qalubale na rayuwa cos of dis, abin a tausaya mata, Nainah ta taso cikin rashin uwa da rashin gata,irin wahala da axabar da suka sha hannun inna suma abin tausayawa ne, amma sai dai me, danme Nainah baxata haqura da Mus'ab ba acewar Fannah tana kallonta,
'ai nagayamiki yanxu ina sonsa, ki gayamin Yanda xan kula dashi ban iya komai ba, no one to teach me馃槳,
'oh Nainah don't cry, kin hadu dani I will tell you little kafin musake haduwa cos yana Jirana, nan ta 膹an gaya mata some tips about xama da miji da Yanda xata kula dashi sosai Nainah ta Gamsu sanda Fannah xata tafi ta kawo mata turarukka masu qamshi da tsada ta bata tare da mata Alqawarin itama xata shigo inda take tare da Mus'ab, sai su hada maxan su abota, Fannah taji dadi sosai tayi Godiya ta fice,

A Wannan ranar Nainah tayi farinciki cos Fannah ta wayar mata da kai sosai kuma taji dadi,

Da yamma Ya dawo gidan a gajiye ga yunwa, dauke da qaton littafinsa, baya son damuwa ya nufi dakinsa kai tsaye bathroom 馃泙 ya nufa yayi wanka.

A Wannan lokacin Nainah taci kwalliyarta sosai inaji tunda take bata taba kwalliya irin na ranar ba, ta nufi bangarensa xuciyarta na bugawa karta sami mufida,

Fitowarsa wanka yayi dai dai da shigowarta dakin,
Yana tsaye da qaramin towel a hannunsa yana tsane jikinsa,
Ido ya

Please Login or Register in order to submit comment