Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

T. C* da mutane da yawa ma,

Ana Gobe Daren suna da dare suna xaune suka jiyo hayaniyar mutane sun shigo kamar xasu balla gate,

Duk suka tashi suka fito waje, taron mata suka gani ko wacce da qunshinta a hannu na kayan da xata sa Gobe suna😂 da handbags ďinsu, Mus'ab ya qaraso dafe da kansa saboda hayaniyarsu,
'Mus'ab su Waye waďannan? Acewar sister,
'Yan suyar hanjine Gobe,
'suyar hanji😳suka fada a tare,
'Eh *pherty novels grup* ne su xasu mana suyar hanji Gobe, sannan *Fertymerh xarah novels* ma xasu xo Gobe sune masu Karban baki kuma sune masu raba Kaya,

'Ya salam, brother yanxu Duk waďannan matan ina xasu kwana,

'Wurin kwanciya baxai masu wuya a gidan senator ba, Wancan bangaren na baqi xaa masu masauki don't worry sister, ya juya yana kallonsu,

'Listen....listen....listen please, duk suka yi shiru suna kallonsa,
'Who is your leader please, caraf halamcy ta fito,
'Ga ni nan yallabai😂, nida umboh 🤗,
'OK OK Ki Kula sosai please banda faďa, komai xan Baku a wadace xan gaya maku Yanda xakuyi Gobe, cos xaku kasu kashi biyu, masu tuyar hanji da masu soya nama, ihu suka soma,
'ni xan soya nama, ni xan soya hanji, E. T. C, da kyar ya samu sukayi shiru ya gama gaya masu komai kana yaje ya dauko key ya bude masu part din Duk suka shige
[10/1, 9:21 PM] Pherty🎤👯: Ranar suna Anyi shagali sosai, I don't know how to tell you Yanda Bikin ya kasance a gidan senator Mohd Kaita, Ku misaltashi da kanku, maxan an barsu da sunansu Hassan da Hussein, sai mace Husna

Bayan suna mufeedah da kanta taxo ta roqi Nainah gafara tana hawaye and Nainah accepted her, Allah ya yafe mana gabaki ďaya,

Some Months

Bahijja ta haihu ta sami nata yaron, itama Anyi shagali sosai, bayan wani lokaci suka shirya suka Je nijar acan suka sami labarin inna ta dawo gidansu ba qafa ďaya an cire, su Nainah Sunje dubinta sun bata kuďi Tana kuka take roqarsa gafara, suka yafe mata, tace su roqar mata baffa suka kirashi yace Allah ya yafe mana gabaki ďaya Amin. Such is life 🤗,

Yasir ya kammala karatunsa, sai shirye shiryen bikinsa da fauxiya qanwar Mus'ab wadda tuni suka haďa kansu suke xuba soyayyarsu,

Bayan bikinsu su Mus'ab suka tare a babban gidansu,
Rayuwa suke gwani ban sha'awa suna xaune lafiya da mufida Tana tayata raino duk da akwai Nanny's ďinsu,

Mus'ab ma ya kammala karatunsa, kai tsaye ya biya masu xasuje hajji wannan shekara Harda baffa da hajjo,
Nainah ta rungumeshi cike da farinciki,
'Tnkuuuu friend, you mean a lot to me an,.......
'enough Nainah, I know basai kin gayamin ba, remember I will do everything to make you happy,
'I also promised too, I will make you happy as you did friend,
'change my name Nainah, tayi far da ido tana kallonsa
'to what?
'Uhum,
'OK ok let me call you....... Xo ingayama a kunne Kar fans ďin pherty Suji.... Ya miqo kunnensa, ta cije sa,
'oh it hurts Nainah,
'am sorry Friend, ta fada tana murmushi bayan ta shige blanket, ya janye yana fadin
'sai na rama,
'Am sorry please friend, ya soma yi mata cakulkuli, tana dariya sosai kamar ranta.......,

A'UZU BILLAH MIN AZABIN NARI WA AZABIL KABRI WA FITINATIL MAHYA WAL MAMATI WA FITINATIL MASIHID DAJJAL (AMEEN👏🏻)

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI (kuskuren dake ciki Allah ya yafe mana)

BISSALAM.

*🅿herty novels📝*




Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment