Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akan ta
'Nainah you are sending me away from you, ta gyada Kai tana kallonta
'yes....
Rauda taja hannun bahijja suka fita, sun Dade a waje hr majeed kafin ta dawo ,

Mus'ab, hajiya tayi min waya ynxu akan Skul, 2 days now bakaje Skul ba, Fahad Ma daxu Naji yana ma mgnr kuna da lectures yau,

Sister Idan Nainah taji sauqi Anyi discharging dinta xanje,

Nooo yakamata kaje am with her xn kula da ita,

Ya xauna fuskarsa ba Walwala alamar baxai jeba, ta ciro wayarta ta gayawa hajiya baxai jeba, yana ji wayarsa na ringing yasan hjy ce yaqi dauka,

Nainah ta janyo wayarta, txt ta tura masa, yana xaune yaji shigowar txt a wayarsa kamar baxai duba ba ganin number *yar raino* ,kamar ynda yayi saving number馃槀 ta, da Sauri Ya buda

_"kaje lectures din'ka sister will take care of me._

Ya dago da sauri Yana kallonta, fuskarta a daure take kamar ba ita ta tura txt din ba,

Ya tashi yana kallon Rauda,
'sister am going, ki kula pls,
'A dawo lfy, ya Kalli Nainah kamar xai mata mgn sai kuma ya fasa ya fice da Saur[truncated by WhatsApp]
[15:14, 9/7/2016] ameerouq: [9/7, 11:43 AM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah..... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

*41*

Bayan kwana biyu akayi discharging dinta suka dawo gida,

Komai daga sashenta Ya cnxa an sanya mata sabo, ga masu aiki birjik kamar irin na mufeedah, dakinta ma an cnxa komai kamar nashi dakin illah banbancin colour an qayata nata dakin da white and purple, murmushi Tayi Tana cije labbanta

'sai kace xn tabbata a gidannane, yake wahalar da kansa haka very soon am living ba xn iya xama da mutumin da bana so ba,

Ta xame Dan kwallin kanta,gashinta Ya xubo a kafadunta ta xauna bakin gadon tana kallon dakin, kyawunsa da tsarinsa Ya Birgeta,

'can't believe, Wannan dakin nawane, Nima Inada masu aiki xn bada umarni kamar Anty mufeedah, komai xaa riqamin, Idan akamin girki bana so fa, ta tunxure bakinta hade da dafe goshinta
'oh bana so, I dnt like it a girkamin wani, ta saki murmushi,馃槉
Idan suka min mopping baiyi ba, how I am going to talk to them, ta daga kanta sama kamar mai naxari, oh I remember ynda Anty mufeedah keyi,
'Ke Wannan wane mopping ne haka da Kissa Idan baxaki iya ba sai in koreki in nemo wani, nooooo ta girgixa kanta
"ba haka xn ce ba, Dan Allah Ki qara mopping Wannan bai yi ba, ta saki murmushi馃槉
'correct Nainah ,ta fada ta baya ta kwanta a luntsumemen gadon,

Duk Wannan abin da take Mus'ab na tsaye bakin qofar dakin hannuwansa rungume a kirjinsa Ya xuba mata narkakkun idanuwansa, yaga tana mgn tana murmushi amma baiji me take nufi ba, a tunaninsa Nainah is happy with the room, yaga murmushi a fuskarta did she mean she is happy with the house, sai yaji yana so agama Wancan gidan da ake Dan yakai Nainah aciki baisan wane farin ciki xatayi da gidan ba, yana son ganin murmushi a fuskarta, yana son ganin qaramin bakinta na motsi dimple dinta Ya lotsa it shows her beauty, ya juya Ya fice yana murmushi.

*

Kwanan ta biyu bata sanya mufeedah a ido ba, Mus'ab kuwa kusan kullum xai shigo dakinta ganin lfyr Jikinta,
'kina da matsala?
'ba inda Ke maki ciwo?
'me kike so?
'ina kike son xuwa?
'kina buqatar kudi?
'me xan siyo maki Idan na fita? Duk amsar dayace babu shima fuskarta ba Walwala take amsa masa, zai juya a sanyaye ya fice, baisan mexaiyi Nainah ta saki jiki dashiba, bai San Meyasa bata sonshi ba, ya kaiwa Rauda Wannan complain,
'Nainah bata San komai akan aure ba Mus'ab Kai xaka koyarda ita sannan akwai Kunya atare da ita, ya girgixa kansa

'nooo sister ba Kunya a tare da Nainah, she hate me sister, tell me what to do.
' kanada gardama Mus'ab, nainah ta taso ba mahaifiya, yakamata ka gane, inna baxata xaunar da ita ta koya mata wani abu dangane da rayuwa ko Ta aure ba, sannan bahijja ma kanta Tana buqata ka tuna basu da lokacin kansu daga tallah sai bauta da reno tell me taya Nainah xatasan ynda xata Tafiyar da Rayuwar ta you have to teach her ko kana tunanin majeed xai koya mata ne, ina so ka fahimci wani abu Nainah batasan miye so ba hr ynxu, majeed shaquwa ce dake tsakaninsu hr take ganin so ne,

'ka koya mata Yanda xata soka Mus'ab, ka xauna tare da ita ko bata so, kuyi hira tare, ku ci abinci tare, kuyi wasa tare, ku yi barci tare, Meyasa ma nake Gayama kasan komai ai,

'sister amma ai bn koyawa mufeedah hakan ba, kafin muyi aure kina ganin she takes care of me, sannan matan dake Sona a waje bn koya masu ynda xasu soni ba rushing dina suke fa ki tambayi Fahad.... Ta katsesa

Nainah dabance da mufeedah, Nainah batayi ilimin mufeedah ba, Nainah batada wayewa kamar ta mufeedah, Nainah batayi wayon mufeedah ba sannan Nainah ta taso cikin rashin gata da kulawa, a ynxu Nainah Ke tasowa kanta na wayewa, ka Barta ta shiga cikin mutane qawayenta she will have more experience ka fahimceni,

Ya gyada Kai yana kallonta,
Gobe ka Kaita inda surayya matar Fahad Ta yini a can hr dare, ka Kaita inda hajiya, kaxo da ita nan, ka Kaita gun umman mufeedah, Idan xaka iya ka Kaita family house ma, ka Kaita inda frnds dinka masu aure xata rinqa ganin ynda ake tfyr da rayuwar Aure,daga nan ma shaquwa mai qarfi xata iya shiga tsakaninku ,you get me?,
Ya riqo hannunta,
'proudly to Have you sister, kina Raina Ya sumbaci hannunta,tayi dariya sosai ta tashi Tana fadin xn shiga kitchen Abban jabir yana hanya,
'oh nama tuna munada contract da shi akan wani fili,ta juyo tana kallonsa
'bai taba gayamin ba ,me xaiyi da fili kuma?
'Amarya xai miki.... Ta soma dariya
[9/7, 12:27 PM] Pherty 馃帳馃懐: Ai ni kishiya bata bani tsoro niba irin mufeedah bace tazo mu xauna,

Mus'ab ma dariya yayi ya tashi yana laluben makullin motarsa a aljihunsa yana fadin
'Nima baxan gaya miki ba tunda bai fada miki ba inajin yana so ya baki surprise ne.

Ga dambun nama ka kaiwa Nainah in yamata dadi Idan taxo xn koya mata,

Ya Karba yana murmushi
'sister kina ganin xata Karba,
'me xai hana ta Karba ,dayan kuma ka bawa mufeedah,
'suna Godiya sister but ni fa?
'Kaci tare da Nainah ai yanada yawa.... Murmushi kawai yayi ya fice...

*

San da ya iso harabar gidan yayi parking Ya fito suka ci Karo da Inna xata shiga gidan, yasan ba dan Allah Ta xo ba sai ya tare ta,

'Inna Nainah bata gidan?
'ina taje ta tambaya tana kallonsa,
'na Kai ta saloon,
'miye saloon kuma? 馃檮
'inda ake gyaran gashi,
'Chabdi Wannan gashin akwai mai iya gyaransa ne kasan ynda gashinta yake kuwa, inta sakeshi haka take komawa kamar aljana, dama kasa scissors ka rage matashi , ya kalleta da mamaki ba abinda yafiso a jikin Nainah kamar gashinta da dimple dinta,

'tor kayi shiru ni xan tafi,
'a gaida baffa,
'baxaka ban kudin keke napep bane,
'banda kudi ynxu, ya juya Ya fice ta bishi da kallo kafin tayi kwafa ta fita daga gidan,

Sai da ya kaiwa mufeedah nata kana ya nufi sashen Nainah,
Ya shiga dakin hade da sallama Tana xaune a qasa tana sanya sajan a hannuwanta bayan ta gama sanya na qafafu, ta sanya na hannu daya bata San ynda xata sanya dayan ba,

Ta amsa sallamar batare da ta dago ba,gashinta Duk ya xubo Ya rufe mata fuska tana son tattara gashin ba hannu Ya matsa kusa da ita ya tattaro shi bayanta, Silbin gashin da tsantsinsa yasa Ya manta duniyar da yake sai ya cigaba da Jan gashin,

'Enough pls, muryarta ta katse shi, ya saki gashin yana fadin
'am sorry pls Nainah, ya dawo gabanta Ya xauna ya miqa mata dambun,
'sister tace na kawo maki dambun nama ne,
Ta saki murmushi Tana kallonsa Karo na farko da ta soma kallonsa da murmushi kusan rikicewa Ta tashi yi,
'ina son dambun nama, sau daya na taba ci馃槷a Skul dinmu, kayiwa sister Godiya Naji dadi,
'Rilly? Ya fada yana kallonta da murmushi a fuskarsa, ya gyara xamansa馃槀,ta gyada Kai
'sister tace xata koya miki Idan kina so, kuma xn iya sa a koya maki a gidama tunda kinaso,
'thanks ta fada bayan ta maida hankalinta a lallen da takeyi,
'in my life ban taba ganin mace na sanyawa kanta Lalle ba sai akanki, ina ganin su mufeedah ana xuwa ana yi masu ne sannan ban taba ganin irin Wannan naki ba su naga Idan Anyi masu xanen basa rufewa da Leda kuma flower ake xana masu asanya masu wani abu ja,

Ta Dan dubeshi kafin ta dauke kanta
'Kai ashe kanada surutu haka, yayi murmushi kawai
'tun a gida ma Nike sawa da kaina Idan anti bahijja bata nan, Wannan sajan ne ba iri daya da wanda kake nufi ba,ta miqo masa yatsunta

Help me I can't, wani dadi yaji Nainah ta sanyashi yayi mata abu, ya ajiye wayoyinsa da makullan sa ya riqo hannunta kamar Karen tankada馃槀saboda rashin Qiba,
'kamar Wannan hannun haka xakayiwa yatsun, koma barshi bana so ka bata hannunka da Ja xan barshi haka,
'no Nainah Kibari xn maki karki damu, ya soma Samata kamar gaske Ya iya, bata ankara da abinda yake ba sai da ta juyo taga Duk ya game yatsun da Tafin hannun Ya shafesu da Lalle hr bayan hannun kamar dungu (lallen tsohuwa馃槀),ta xare idanu sosai hade da sakin yar qara ta fisge hannun tana kallonsa a fusace, shima kallon ta yake da mamaki baisan dalilinta na Wannan Ihu ba hade da fisge hannunta.....

*馃吙herty novels馃摑*
[17:54, 9/8/2016] ameerouq: [9/8, 12:36 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah........ 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

*43*

A tare suka fito Yace ta jirashi sashen mufida ya nufa,

Xamu fita tare da Nainah ko xaki Je?
Ta girgixa kanta batare da ta kalleshi ba,
'did I hurt you Mufeedah saboda Nainah, sai a lokacin ta juyo tana kallonsa, idanunta sun kawo kwallah, ya dawo ya xauna kusa da ita hade da riqo hannunta,

'saboda nabawa Nainah hajjo ne mufida, kiyi haquri nasan ban kyauta miki ba is just I can't control my self akan Nainah amma baxan qara ba kiyi haquri pls,

Ta xame hannunta batare da tayi mgn ba, har ya qare surutunsa Ya fita ya sami Nainah hr ta gaji da tsayuwa sai tsaki take
'sorry Nainah, ya bude mata motar ta shiga Tana tunxure baki,

Tafiya sukayi mai Nisa kafin su iso gidan, shi Ya Bude mata motar ta fito, suka shiga cikin gidan,

Baffa na ganinsu Ya soma murmushi, bahijja da majeed da Yasir na xaune suna kallo,

Inna ana uwar daka tanajin muryar Mus'ab tayi xuruf ta fito

Nainah ta gaida baffa da Yasir kana ta dubi Mus'ab dake tsaye,
'friend..., ya juyo yana kallonta,
'xo nan, yaje Ya xauna kusa da ita, kallonta kawai suke ta canxa sosai ta qara kyau da haske, bahijja taje ta kawo masu ruwa Nainah bata kula ba.

Inna Tace Nikam ban taba ganin yarinyar dake xuwa gaida mahaifanta babu Leda ba keko yar tsaraba babu,aure baiyi albarka ba馃檮? ,

Duk ba wanda Ya kulata kasancewar sun Saba da halinta amma Mus'ab yaji wani iri Duk da yaga Nainah bata damu ba sai faman hira take da baffanta,

'Nainah an sanya ranar auren bahijja da majeed nan da wata daya in Allah Ya yarda,

Gabanta Ya fadi komai nata Ya tsaya cak wani abu taji ya taso Ya tokare mata xuciya, tayi shiru tana wasa da awarwaron hannunta,

'a nijar xaayi bikinsu saboda al'adun mu kin sani ai, ta dago tana murmushi Ta dubi Mus'ab
'let's go friend,
'na dauka sai anijima za.... Ta katsesa
'let's go please
'OK Nainah, a tare suka tashi ta dubi mahaifinta.
'baffa xamuje, ina so naje inda sister, ta juya batare da taji amsar Saba, Mus'ab Ya ciro kudi Ya ajiye masa yafita, su majeed sukaje rakiyarsu tun kafin su qaraso ta shiga motar ta rufe da qarfi, Mus'ab yayi masu sallama ya shiga motar.

'Ban San Meyasa Nainah ta tsaneni ba bahijja ba haka nakeso xumuncin da ita ya Dore ba,
'kabarta fushinta na wani lokacine tana ganin kamar munci amanar tane.

Nainah da gske xakije inda sister ynxu,
Ta girgixa kanta Tana kallonsa da oily eyes dinta dana soma kwallah, ya cigaba da tuqin sai da suka iso harabar gidan ya juyo Kacokan yana kallonta

'Meyasa kika tsaneni, dame majeed Ya fini, kyau ko kudi? Meyasa kike fushi da yayarki saboda xata auri majeed? Tayi shiru

'Kinsan ynda nake son Ki Nainah? Kinsan ynda na haukace akanki? They call me crazy Kaita cos of you haskena, they even laugh at me, sun so su maidani mahaukaci da sunga mace xasu riqa Kiran *hasken kaita*,ina sonki tun bansan Ke wacece ba, cos of you na cnxa halina, ina son talakawa, ina girmama mutum nadaina Girman Kai da izza ko a Skul, pls Nainah Ki soni ko kadan ne, ya fada kamar xaiyi kuka ,

Ta balle murfin motar ta fita da Sauri, hajiya ta soma cin Karo da ita,
'ina Mus'ab
'yana xuwa,
'ina neman ku, atare suka isa falon mufeedah suka xauna mufeedah na xaune idanunta sun Kumbura saboda kuka,

Hajiya ta dubeshi fuskarta ba Walwala
'Mus'ab, mufeedah wacece a gareka?
'matata hajiya,
'Nainah fa?
'itama matata ce,
'Tor Meyasa kake nuna banbanci akan su, dame Nainah tafi mufeedah, Meyasa kake fifita Nainah akan mufeedah, mufeedah yar uwarka ce ko ka manta?

'mother am trying my best, bansan me nayi ba ynxu.

'why kake takurawa mufeedah akan Nainah shi nake son sani, danme xaka kwace mai aikinta ka baiwa Nainah sannan danme kake fita da Nainah bada mufeedah ba gata ta fita kome? Ina so kaji tsoron Allah ka kuma kwatanta gsky tsakanin matan ka duk cikinsu ba wadda ta fi wata kuma bana son banbancin da kake nunawa,

'mother mufeedah ta gayamiki qarya, sai danace taxo muje taqi, mgnr mai aiki na bata haquri ai ta barwa Nainah.

'baxai yiwu ba mai aikin mufeedah ce kuma na dawo mata da Abarta kowa Nada nashi kuma kowa Ya tsaya matsayinsa bana so sonkai son understand?

Ya gyada kansa
'but mother.... Ta katsesa
'is OK gsky nake Fadama ,ya tashi jiki a sabule ya fice, nan hjy ta hada Nainah da mufeedah tayi masu nasihohi kana tabar gidan,

Nainah tasha kuka kamar ranta xai fita, abu biyu na hade mata
'xamanta gidan bataso Baa sonta, sannan auren majeed da bahijja kuma wai hr xaa Je nijar Amata Biki kenan anfison bahijja akan tane, bahijja tafita matsayi kome, itama xataje nijar inda yan uwanta su kwatar mata yan'cin ta a raba aurenta da Mus'ab tunda bata sonshi batason matarsa shima qarya yake mata baya sonta irin na majeed xai mata tnk God tasan hanya da wayonta Sunje Bikin qanwar baffa.

Da Wannan tunanin ta tashi ta hada kayanta a trolley da Duk abinda xata buqata da kudaden da take da,

Mus'ab na tare da Fahad a Wannan lokacin Yana gayamasa damuwarsa,
'yana cikin tsananin buqata mufeedah taqi ta bashi haqqinsa hr sai ya saki Nainah kuma shi baxai iya barin Nainah saboda mufeedah ba,

'Tor ita Nainah sai ka xuba mata ido kana kallonta kana da mata biyu ka kasa biyawa kanka buqata.

'abokina Nainah yarinyace batasan Wannan abin ba bnma San Yanda xn tunkareta da abin ba dama ace tana so nane.

'ina Wannan pills din dana Baka used it mana kasamata a drinks ta sha kabiya buqatarka Inba haka ba xaka kashe kanka a banxa.

'you want me to rape Nainah, Fahad?

'bashi nake nufi ba tasha pills din tukunna sai kabi da ita a hankali ynda baxata gane ba,
[9/8, 1:13 PM] Pherty 馃帳馃懐: Yayi shiru kafin yace shikenan,

Fahad Yace Inada mata biyu baxan ci amanar Kai na ba, kai mufeedah ma yar rainin wayo ce Wlhy ita yakamata kayiwa da qarfi,

'noo ai kasanni bana roqon mace akan Wannan abin sai ta rainani, ido xn xuba mata xata nemeni Nima xn Rama,

Fahad yayi murmushi
'surayya tayi akwai haquri Allah Ya biyata,

'Amin that is how I want my Nainah to be.....

Sanda ya iso gidan bayan yayi wanka ya shirya cikin kayan barci masu kyau da taushi ya nufi sashen mufeedah, ya xauna yana kallon sulaimi dake barci

'my lovely baby olways sleeping ita bata gajiya da barci, ya sumbaci goshinta, mufeedah tayi murmushi

Ya dubeta
'are you ready ko hr ynxu kina kan bakanki?
'yes ai Nagayama Idan ba ka rabu da Nainah ba baxan taba yarda da Kai ba, a zatonta xai rarrasheta ya roqeta ga mamakinta sai taga ya tashi yana latsar wayarsa
'Olryt mufeedah cwt dream, ya fice ta bishi da kallo kamar xatayi Ihu Ya dawo Dan tana cikin buqata itama.

Sanda ya fita dakin fridge ya nufa Ya tsurawa drinks din ido kafin ya xabi cock ya dauko Ya balla maganin kadan baison ya mata over,ya tabbatar da Ya gauraye kana ya nufi dakin Nainah dai dai lokacin ta fito wanka tana daure da towel, Karo na biyu da Ya qara ganinta da towel kallonta yake sosai Duk ilahirin tsikar jikinsa tashi take tun da Ya dora idanunsa akan cinyoyinta,

Ta gyara gashinta tana kallonsa,
'hey why are you looking at me like that,

Mus'ab Ya sauke ajiyar xuciya kana ya xauna bakin gadon yana fadin
'put on ur Clothe Nainah kixo xamuyi hira yau, ta Dan dubeshi
'am not inviting you Friend inajin barci,
'OK ga cock na kawo maki kisha,
'noo ni bana sha
'pls Nainah ko kadan ne am your friend right?
Ta Karba ta Kurba hade da ajiyewa akan mirrow ta cigaba da shafa mai yana kallonta tana sha, ta gama ta janyo rigarta lokacin ta fara ganin dishi dishi idanunta na lumshewa, lashes dinta masu tsawo suna hadewa da junansu ta nunosa da hannunta tana tangadi da rigar a hannunta,
'hey you, me ka bani.., am feeling some how, kasheni xakayi? Kaci amanata friend, ta fadi ragwaf a jikinsa, ya rungumota yana jijjigata

'noo Nainah ba kashe Ki xanyi ba, baxan ci amanarki ba Ke nake so ba jikinki ba na haqura Nainah Ki tashi pls baxanyi komai dake ba sai da amincewarki, ya soma hawaye, ya janyo cock din yasha yana fadin mu mutu tare Nainah you can't go and leave me.

Da kyar ya iya gyara mata kwanciya a qirjinsa, yana rungume da ita sai faman surutai yake shi Kadai hr barci Ya Daukeshi,

Asubar farin ita ta soma farkawa, idanunta sai lumshewa suke barcin bai saketa sosai ba, fuskar Mus'ab ta soma cin Karo da ita ta tsura mashi ido tana kallonsa kafin ta shafa fuskarsa,
'friend is handsome and..... sai ta soma tunanin abinda Ya faru Jiya ta tashi da sauri Tana kallon Jikinta Yanda suke kwance tamkar wasu masoya,
'nooooo ta fada da Sauri ta tashi ta sanya kayanta ta janyo trolley dinta hr xata fice ta juyo ta kallesa da Sauri ta Je ta dauko Biro da paper tayi rubutu akai kana ta dunqule ta ajiye akan mirrow ta gyara masa kwanciyarsa taja masa blanket ta fice da Sauri.

*馃吙herty novels馃摑*
[20:58, 9/9/2016] ameerouq: [9/8, 9:33 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah..... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah馃挒*

*44*

10:00am kukan wayarsa na soma Farfado dashi daga nauyayyen barcin da yake,

A hankali yake bude idanuwansa suna sake lumshewa, kukan wayarsa ba ta daina ruri ba, a hankali bakinsa Ke motsi, ni kaina badan na Kai kunnuwana saitin bakin shi ba baxanji me yake fadi ba,

'Nainah! Nainah are you alive? Nainah taimakeni intashi, Nainah come closer, please Nainah.

Kiran wayarsa na tsinke Baa jima ba ta sake ringing, hr cikin kansa yake jin kukan wayar da kyar ya iya daga hannunsa ya janyo wayar ya Kara a kunnensa,

Mtsew Fahad yaja dogon tsaki
'Kai malam saboda dadin mace kanaji ana kiranka baxaka daga wayar ba,
A hankali Ya furta
'Fahad barciiiii
'mtsew ni ba Wannan ba naje Skul an Sanya mana exam nxt wk ,Kai kaji mugunta pls I thought Wannan semester bamu Dade da farata ba ko?

Da kyar Mus'ab Ya tashi yana murxa idanuwansa sosai
'Kai abokina bnda wasa
'joke apart Kaita ynxu haka ina Skul nayi mamakin ma bnganka ba, dan Allah ka shigo ynxu akwai lectures,

'oh ni bana fargaban exam din Fahad amma baxan iya fitowa lectures ynxu ba cos pills Dinnan dana sha Jiya bai sake Niba,
'oh God Tor Waye Yace kasha,mtsew Ya tsinke wayar cike da takaici yana fadin mayen Mace.

Mus'ab Ya duba baiga Nainah ba Ya saurara a toilet ba motsinta ,ya fito Ya nufi falonta, kitchen, bedroom, sitting room, E.T.C Duk batanan, har wajen masu aikin gidan Duk ya bincika Babuta hankalinsa nayi matuqar tashi,

馃棧Nainah 馃棧Nainah 馃棧Nainah yake Kiran sunanta da qarfi, ko ina ana jiyosa ,mufeedah ta fito tana fadin
'me ya sami Nainah?
'ina Nainah banganta ba pls ki nemomin Nainah,
'Subhanallah Ta Fada Ta Juya Da Sauri Ta Nufi indasu hajjo tana tmbyr Nainah, nan da nan gidan na rude,

Ya kira hajiya Ya gayamata cos Dad baya nan kana ya kira Rauda
'sister, sister.....
'Trouble Mus'ab menene haka why are you shouting my name xaka fasa min dodon kunne ne?

'sister banga Nainah ba, na tashi ban ganta ba, help me sister Nainah ta gudu ta Barni da gaske take sister she mean it ta tsaneni haka har xata iya guduwa ta Barni 馃槩,
'Ya Salam,ta fada jikinta a sanyaye mai Nainah Ke nufi, why did she hate brother like this, me yayi mata, Meyasa take wahalar dashi haka, Meyasa take son maidashi mahaukaci Duk son da yake mata?
'ina xuwa Mus'ab ka kwantar da hankalinka xamu ganta, ta tsinke wayar cike da haushin Nainah a ynxu,

Sai safa da marwa yake acikin gidan idanunsa sunyi jawur, ya nufi dakinta ya soma bincike sai alokacin Ya lura ba kayanta Qalilan ne ta bari Ya daki drawer kamar Ya fashe da kuka, (believe me karkuga laifinsa yana jinta ne a xuciyarsa, kun san ynda so yake)
Ya dawo yana dube dube kamar mai neman wani abu haka ya koma xararre shi Kadai a dakin, paper da tayi rubutu ya gani *Mus'ab*,jikinsa na rawa ya dauka ya soma warwarewa

_Am sorry friend, you d your best to make me happy, you are such a nice person I can't forget you in my life, am so sorry, sorry pls friend,nasan koda xaka sami Wannan takardar tuni na Dade da yin Nisa a nijar, xnje yan uwana su kwatar min yan'cina gareka da baffa na Yimin auren dole, Karka Kira Nainah butulu mai manta alheri nooo bana cikin masu mantashi komai qanqantarsa, nasan xakace ka taimaki Nainah da yan uwanta, you do this and that, ban mantaba, mufeedah ce mai sonka take kishinka kayi haquri da matar ka tafini sonka, ina Jiran takardata, Nagode._
*HASKENKA*

Xufa na soma karyo masa ya soma ball da Duk abinda Ke dakin, Ya Farfasa mata mirror, duk ya yamutsa gadon dama dakin, komai ta samu jifa yake dashi da haka Rauda ta shigo ta samesa da Sauri taje ta rungumesa,

'Mus'ab don't be crazy cos of Nainah,who is she? Me take dashi dame tafi sauran matan, akwai mata Wadanda na fita a Garinnan Mus'ab, why ol dis?
[9/9, 1:16 PM] Pherty 馃帳馃懐: Ta riqo fuskarsa
'look Mus'ab Ya kamata ka manta Nainah ka fita rayuwarta tunda bata sonka, ka Barta ka sami wata Mus'ab, kasami maccen da xata soka and make you happy,

'sister baxan iya ba, Nainah ce kawai, ya miqa mata takardar Yana fadin Nima xn bita sister xnje nijar yau, ya fita da Sauri, Tabi takardar Tana karantawa kafin ta yardata Tabi bayansa,

Gidan baffa suka nufa a rude

Please Login or Register in order to submit comment