Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ďinta da two weeks hajiya ta haďa mata kayanta tare da Rauda akan takai Nainah ga mijinta,lokaci yayi da xaisan da cikin musamman da cikin yake da girma tana buqatar kulawarsa,

Tym din da suka iso India olmost to ten na dare, Nainah ta xuba idanu sai Kalle Kalle take mutanen da take gani a t.v yau gasu Tana ganin su xahiri,she is very happy musamman yau xata ga friend 😂.

Sanda suka iso gidansa shiru Kamar ba kowa da Alama Dan yana dare ne shiyasa, by that tym Mus'ab na tsaye bakin window ďinsa yana kallon wasu tsintsaye dake saman flowers cikin hasken wata, ba xato yaji an rungumosa ta baya hade da fadin
'I miss you friend,
A tunaninsa imagination din da ya Saba yi ne da Nainah😂sai ya basar Ya cigaba da kallon tsuntsayen, ta qara rungumeshi sai yaji ya kasa jurewa Ya sanya hannunsa ďaya ya lalaba,
'tabbas mutum yaji ba imagining bane, ya juyo da Sauri idanunsa na sauka akan na Rauda dake tsaye bayansu janye da qatuwar trolley, ya maida kallonsa ga Nainah dake riqe dashi,
'is not a dream, sai ya tsinci kansa da rungumarta idanunsa akan na Rauda Yace 'sister.....
He is not comfortable da Rungumar Nainah sai yaji kamar wani abu na tokaresa ďagota da xaiyi a jikinsa anan idanunsa suka sauka akan tsinin cikinta.

Pls ya sunan namijin tantabara?🤔

*🅿herty novels📝*
[10/12, 8:13 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/30, 7:44 AM] Pherty🎤👯: *Nainah...... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*60*

Ya xurawa cikin ido kafin ya ďago yana kallon Nainah da itama shi take kallo taga ko xaiyi farinciki da cikin? Ya maida kallonsa ga Rauda,
'Tell me something sister, ta ajiye jakar ta matso Tana fadin
'me xan Gayama bayan abinda idanuwanka suka gani, cikinne bai fita ba a Wancan lokaci shiyasa kaji likitan Yace a bata kulawa kamar ko wacce mace mai ciki, bayan cikin Ya fitone hajiya taje da ita asibiti Dan tabbatarwa sai likitan Ya gayamata ya boye bai fada cikin Ya xube ba saboda binciken da yayi ya gano maganin da tasha is very dangerous baya son ta qara sha sai Yace bai zube ba, you get me?
'yes sister, ya maida kallonsa ga Nainah,
'You See Nainah.....tayi saurin katsesa
'Allah friend bansha komai ba bayan exotic,
Rauda Tace Kai Baka sani ba kuma Baka nemi ka sani ba, komai na son bincike da kuma tunani, akwai fahimta tsakanin mata da miji amma Kai Baka nemi hakan ba, idanunka sun Riga sun rufe, kana xaton Nainah xata xubar da cikin da kanta, tell me Mus'ab me Nainah ta sani game da rayuwar masu ciki, wane magani tasani na xubar da ciki,a ina xataje ta sami maganin?

'I get you sister, tell me Idan ba ita tayi yunqurin xubar da cikin ba Waye xai xubar? Nainah is wise a ynxu baki sani ba ko a Skul xata tambayi qawayenta and after daga ni sai ita sai Likita sai Allah kawai yasan da mgnr Tor Waye xai xubar?

'Mufeedah ce Mus'ab,
'Why sister, mufeedah don't know anything about the pregnancy,

'ban Gayama ba sai da nayi bincike ko hajiya ban Gayama ba, but mufeedah ce tasanya maganin a exotic, cooker ďin Nainah ya ganta yana kitchen, yaga ta fito da exotic amma baisan me ta sanya acikiba shiyasa baiyi wani tunani ba, bayan fitarta shima ya fice saboda ya qare aikinsa,

Yayi shiru yana tunani yasan xata iya but ina tasan Nainah na da ciki har take yunqurin xubarwa?

'Let me ask you Mus'ab, yanxu idan wani Ya kawo ma magana akan Nainah ta aikata laifi, xaka yarda ka yanke mata hukunci batare da bincike ba?

'Nooo sister..
'But why ka yarda ta xubar da cikin, for good two months you are not with her kuma kuna gari ďaya, sannan kaxo nan India kayi kusan wata biyu kana cikin na uku Baka damu da halin da matarka take cika ba Baka taba kira kaji lafiyarta ba koda laifi tayima ai xaka haqura ka yafe mata, dubi yanxu cikinta is 7 months for now, duk wahalar da take Baka sani ba, damuwarta ma Baka sani ba, dubi yanda cikin Ya Kumbura ta ya rinjayi Jikinta, Baka tsoron haqqinta ya Kama ka?

'is true sister I made a mistake and I deserve to be punished from Nainah, ya haďe hannuwansa wuri ďaya ya juya ga Nainah,

'Ki yanke min hukunci, Afuwan Afuwan, am really sorry please forgive me Nainah👏🏻

'don't pleased me friend am tired of your please, ta juya tabi bayan Rauda dake Tafiya, ya biyota bayanta,
'Am sorry Nainah, Rauda ta shige wani bedroom tabarsu anan tsakiyar falon, ya riqe kunnuwansa biyu yana kallonta a marairaice,

'Amma cewa kayi har sakina xakayi na koma gidanmu,
'Subutal baki ne but I don't mean it,
'you mean it friend, na gani a idanuwanka, ba dan hajiya ta hanaka ba saki na xakayi,
'Allah believe me Nainah koda bata hanani ba baxan iya ba, at that time bacin rai ne, forget about the past kiyi haquri pls *Haskena*, ta langabar da kanta gefe tana murmushi, ya riqo hannunta suka nufi ďakinsa.
[9/30, 11:11 AM] Pherty🎤👯: Ya xaunar da ita ya dawo gabanta Ya tsugunna yana kallon Yanda qafafuwanta suka Kumbura, hakama Duk jikinta har wani girma yaga ta qara idanunta sunyi luhu luhu dasu,

'Allah kabawa *Haskena*, sauqi ka cire mata Wannan kumburin,akwai ciwo Nainah? Ta gyada kai tana kallonsa,

'Amma mufeedah bata taba Wannan kumburin ba,
'May be Am dying friend,
'Nooo ya fada bayan ya tashi xaune harta soma hawaye,
'Waya gaya miki, mutum baya mutuwa sai lokacin sa yayi and after mata na kumburi bakya gani a asibiti, Bakiga surayya ba Ai tafiki kumburi ma,
'ok friend shiyasa da taje haihuwa take suma ta tashi mutuwa?
'nooo Nainah, kibar matar abokina raki ne, ni matata Nainah bata da raki I know tana da juriya baxata bari ta suma ba, (Ya fada Dan Ya kwantar mata da hankali), ta soma dariya Tana share hawayenta,
'Tell me something that will make me happy friend,
'I love you Nainah, tell me is ok for you? Ta girgixa kanta,
'nooo friend,
Ya sumbaci goshinta, bakinta da wuyanta sai da taji wani iri a jikinta,
'is ok Nainah? Nan ma ta girgixa kanta hawaye a idonta,
'nooo friend, da mamaki yake kallonta,
'ok tell me Nainah what you want, tayi shiru tana kallonsa,
'oh I remember, ya rungumeta, I will be with you forever in my life Nainah, bazan qara fushi dake irin haka ba, kome xakimin, am still apologizing Nainah, ta ďago tana kallonsa shima ita yake kallo, kafin ya Kai mata kiss a luscious lips ďinta.........

Washe gari bayan sun shirya sukayi wa Rauda sallama xasu Je asibiti saboda kumburinta, shirin da yayiwa Nainah tayi matuqar kyau ta Birge Rauda sosai sai binta take da kallo kamar wata ba'indiya Tana Sanye da kayan sanyine kasancewar ana sanyi kuma Nainah bata Saba da sanyin garin ba, musamman inda suke suna ganin Yanda snow Ke sauka yaf yaf kamar yayyafi a qasa,

Baqin wando ne 'Cherokee jeans'a Jikinta da farar shirt mai dauke da baqin rubutu a gabanta, cikin Ya taso Ya fito sosai, Tana Sanye da rigar sanyi baqa hr gwiwarta ta rufe tsinin cikin, hannayenta cikin baqaqen hand-socks, haka takalmin dake qafarta snow resistant ne da safar qafar ma Duk baqaqe ne, ya tattara gashinta ya haďesa guri đaya kana Ya xagaye fuskarta da qaramin pashmina fari qal,tayi matuqar kyau duk da ba wata kwalliyace a fuskarta ba, Rauda ta daukesu pic a take ta turawa hajiya, dad da Fahad, kamar xata turawa mufeedah sai ta fasa,


Bayan fitarsu kai tsaye *JAYPEE HOSPITAL* suka nufa, private hospital a india,

Likitar daya sama macece yayi farin ciki sosai daba namiji bane,

Da kanshi Ya buďe mata cikin Nainah tana dubawa,
_he bhagavaan_,(oh my God ), ya dube ta da mamaki, _kya hua?_, (what happened?)
Fuskarta da wani yanayi ta dube shi
_' har jagah mujhe chua ek bachchon ke sir hai_(Every where I touched I here babies head),ya xaro ido sosai yana kallonta,

Ga yanayinsu hankalin Nainah na tashi Duk da batajin abinda suke faďi, kafin me ta fara hawaye,
'Me tace friend, dan Allah ka gayamin, zan mutu ne?
'A'ah Nainah tace duk inda ta taba tana jin kan yaro, Nainah ta dubeta
'am not a cat, itama likitan ta dubeta,
'am not saying that to you dear,
'Mus'ab yace oh Nainah kiyi shiru mana she knows what she is doing,

Nan Likita ta sanyata kwanciya akan patient bed, suka Je da ita akayi mata scanning, nan suka tabbatar da triplet take dauke dasu😳, abin farin ciki ne ga Mus'ab amma yayi matuqar tausayawa Nainah sosai, itama kuka take sosai,
'bana so friend, kace su cire biyu subar ďaya, please friend if not am dying baxan iya haihuwar yan uku ba,
'you will Nainah insha Allah, Allah yana tare dake and also Nima ina tare dake xaki haihu lafiya kibar kukan,
'nooo friend inajin tsoro shiyasa na kumbure haka? (Dabara ta fado masa ya kalleta)

'shikenan Naji xaa cire biyu ďin ni xan haifesu amma Ki barsu a jikinki sai ki tayani rainonsu Idan haihuwa taxo sai na karbi abina,
'Namiji baya haihuwa friend, I know,
'inji Waye, anan qasashe ana samun haka, ana masu operation acire yaron, Inma baki yarda ba sister ko hajiya xasu karbar maki kowa ďaya ďaya sai su haifa maki,
'tor xasu yarda friend?
'of course xasu amince,muje gida in roqi sister kafin a kira hajiya, ta saki murmushi tana kallonsa, shima murmushin yayi ya riqo hannuwanta suka fice, Gab da xasu fita Mus'ab Ya ji ana Kiran sunansa,
'Mr Kaita! hey Kaita....., ya juya cike da mamaki,

Ashraf ya gani tare da jumaima, suka sakarwa juna murmushi ,take suka miqa hannuwansu suka gaisa, cikin farinciki,

'Nice to meet you friend, acewar Mus'ab, Ashraf yace,
Nice meeting you too,

Jumayma ta miqawa Nainah hannunta tana murmushi,
_'Mera naam Jumayma_, Nainah bata fahimci komai ba amma taji ta kira sunanta Mus'ab na kallonsu yaga ta miqa nata hannun tana murmushi a hankali tace
'Nainah.....
'Wow nice name, Nainah ta saki ajiyar xuciya,
'thanks same to you, Jumayma ta gyada kanta tana fadin,
_'Kya hum dost ban sakte hain?_ (can we be friends?), da Sauri Mus'ab Yace,
'yes you can be friends ko Nainah ya fada yana kallonta,
Da Sauri ta gyada kai tana murmushi tana kallon Jumayma, itama murmushi tayi,
Ashraf yace bayan ya dubi Mus'ab yana nuna jumayma
_Apane dost Ke saath sa phar,_ (meet with my friend),

Mus'ab Ya dubeta da murmushi
_'Aap Kesai ho_, (how are you ), da murmushi ta maida masa martani,
_'main theek ho_, (I am fine),

Mus'ab Ya maida kallonsa ga Ashraf,
_'yahan meree patnee hai_, ya fada yana nuna Nainah (here is my wife), Ashraf yayi murmushi Nice couples,
_'meh bohot khushihey_, Ashraf da Jumayma suka hada baki wurin fadin
_'Ap hai hotaye gaya_? Ya dubi Nainah ta hade fuska sosai ganin sun canxa Yaren da bataji su Kadai keji, sai Mus'ab Ya canxa salon mgnr,

'Am happy my wife is giving birth to three children,

'wow suka fada a tare, suna kallonta da mamaki, Ashraf ya miqa masa hannu,
'Bhadaee...(congratulations),
'Shukran dost.
Itama Jumayma ta miqawa Nainah hannunta
'Bhadaee..
'thank you, Nainah ta fada,

Sun Dade suna hira sosai Ashraf da Mus'ab, har yake ce masa ya auri Jumayma sun dace, suka sa dariya lokaci daya yana fadin ai baxata yarda bane,
Sun jima suna barkwanci kafin Mus'ab Ya ja hannun Nainah ya raďa mata wani abu a kunne ta juya tana kallon Jumayma,
'Alvida....... Itama Jumayma ta ďaga mata hannu tana murmushi suka fice.

*🅿herty novels📝*
[10/12, 8:13 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/30, 9:06 PM] Pherty🎤👯: *Nainah......👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*61*


Al'amarin inna bayan Farfadowarta daga doguwar suman da tayi sai ta tsinci kanta a wani gida inda wani mutumin kirki ya tsince ta a hanya ya kawo ta gidan inda matarsa,

Tana samun kulawa ďaga garesu, abinci tana samu isashshe, sun tambayeta gidansu Tace ita baquwace a garin batasan kowa ba😂,garin su fa? tace da nisa😁,ya sunan garin, tace na manta🤗,(hhhhhh),

Haka kawai matar gidan taji bata amince da ita ba, malam ya cigaba da bata kulawa kamar yar uwarsa, malamin Islamiya ne, yana karantarda Yara a xaure, haka yana karantarwa a primary Islamic,

So Watarana Anyi masa albashinsa dubu ashirin Ya shigo gidan yake sanarda matarsa akan an masu albashi xaije kasuwa ya siyo kayan cefane kana Ya siyo ma baquwa(inna)sutura tunda bata da Kaya sosai,

Matar bata ji dadi ba, tsoronta Kar mijin Yace xai aure ta sai ta bata rai tayi shigewarta daki ta barshi, baiji dadi ba yayi shigewarsa daki Duk abinda suke a idon inna kuma a kunnenta,

Tana gani ya shiga ďakinsa ta saďaďa ta shiga, ya shiga wanka ta lalabe duka aljihunsa ta kwashe kuďin tabar gidan,

Bakin kasuwa ta koma tuyar qosai(waya ga Qawata halamcy)😂, da safe da marece haka take, wurin kwanciya take xuwa lababe kullum a wani gida dake kusa da kasuwar,

Ba laifi tana samun ciniki Yanda ya kamata tana kuma jin dadi ynda take ganin kuďi na shigota, sometimes har tana imagining kanta, gata tayi kuďi sosai tana kwance falo, *ummi aysher* na mata firfita, *Didi Afrah da Didi Aneesa* na mata tausa, *faxy da nucy luv* na mata tsifa, an above duka *Fertymerh xarah novels*, sune masu mata Shara and mopping of her beautiful house, *Pherty novels* sune masu yi mata girki and so on😁.

Sati biyu tana sana'ar kuma ta sami karbuwa, kwatsam tsautsayi baya wuce ranarsa Tana tuya taje sauke mai hannunta ya goce Duk ya xube mata a jiki nan take ta qone tun daga gwiwarta har yatsun qafarta, sai da fata ta cire😪,

*

Alhamdulillah cikin Nainah ya shiga watan haihuwa, shiyasa hajiya taxo da kanta nan India domin kula da Nainah tunda Mus'ab yaqi maida ta gida Nigeria,

Gabaki ďaya Nainah ta kumbure sosai ta canxa kamanni, ko tashi bata iyawa sai an riqata,xama haka, kwanciya ma haka😒ta xama abin tausayi sai rigima da shagwaba take xubawa hajiya da Mus'ab akan sai hajiya ta karbi nata yaron ta tagaji da cikin,

'Not now Nainah, munyi mgn ne Idan xakije labour ,xaki bawa hajiya ďaya, sister ďaya,

'nooo friend, am tired, numfashina baya fita dai dai,i can't sit, I can't stand, komai sai anyimin,it seems like am dying friend, ta soma kuka sosai, hankalinsa yayi matuqar tashi, hajiya ta shigo ďauke da coffee a hannunta ta miqawa Mus'ab tana kallon Nainah,
'oh daughter, kukan baya qarewa ne, ba Mun gama mgn dake ba akan xan karbi biyun tunda Rauda bata nan ni sai na haifesu, kuma Kince kin yarda ko ba haka ba?
'yes mother but..... sai ta soma sheshshekar kuka,
'but what Nainah?
'yanxu Harda bayana yana ciwo sosai Inaso nayi Tafiya qafafuna na ciwo but I can't, 😪
'sorry Nainah I know the pain you are feeling, musamman Wannan qaton cikin naki, ya'ya uku ina matuqar tausaya maki, shiyasa nazo da kaina na kula dake tunda baki da kowa kusa a ynxu sai Nijar, ki qara haquri kamar gobene kin haihu lafiya, kullum muna miki addu'a, sorry dear, ta faďa tana shafa bayanta, Mus'ab Ya ďora qafafuwanta akan nasa yana tausa mata,

'Am going out, me kikeso na xo maki dashi,
'nothing ta girgixa kanta
[9/30, 9:40 PM] Pherty🎤👯: Meyasa kika bata fuska,
'nothing,
'shikenan tunda bakyaso na fasa xuwa,

2 days

Naquda ta taso mata gadan gadan, nan da nan suka nufi asibiti da ita, kafin sukai tuni numfashinta Ya ďauke, Kai tsaye akayi labour room da ita.

Please kuyi haquri da wannan.

*🅿herty novels📝*




[10/1, 5:39 PM] Pherty🎤👯: *Nainah...... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*Dedicated to*

*Khadeejerh (Didi Afrah)*

*62*

Awa huďu cur, kafin likitocin su samu ta dawo hayyacinta, har lokacin faya bata fashe ba, iya galabaita ta galabaita qarfinta ya qare sai wani taimakon ubangiji,

Haka hajiya ta buga waya ta sanarda da Dad halin da ake ciki, har ya iso Nainah bata haihu ba,

Mus'ab na ciki yana rungume da ita, idanunta a lumshe sai hawaye take, likitoci na kanta suna qoqarin ganin jinin ta da ya hau ya sauka, cos tsoron da tasa tun farko, da tunanin da take ya sanya B. P ďinta ya hau, ta riga tasa a ranta *she can't make it*,batada wani qarfi a yanxu,

'Please Nainah try, kinga sunce fayar ta fashe,
'I can't friend,
'xaki iya, I know Nainah can make it,
'friend kace hajiya taxo ta Karba,
'xata xo Nainah, please make it, make it Nainah, ta rumtse idanuwanta, sai xufa Ke keto mata, shi kansa Mus'ab xufa yake kamar shine mai haihuwar, idanunsa sunyi jawur, yanda yakeji kamar acire mata cikin gabaki ďaya,

Nainah yaji ta qanqameshi sosai tayi wani nishi mai qarfi sai ga lafiyayyen baby boy ya faďo,nurse ďaya ta daukeshi,

Mintuna biyar tsakani sai ga wani yaron Ya faďo, Numfashinta Ya qara ďaukewa a karo na biyu, addu'oi Ya soma tofa mata ko wacce iri ta xo bakinsa shi kansa a ruďe yake,

Kusan Rabin Awa suka ďauka akanta sannan sankaceciyar budurwa ta biyo baya, suka xaro mahaifar, kana suka shiga bata taimakon gaggawa ganin ko hannunta bata iya ďagawa,

Nurse's sun gyara yaran sun shiryasu suka fita dasu waje har su bahijja ma sunxo da majeed, sister ma tazo, sai rige rigen karban jariran ake hannu nurse's,

Mus'ab na rungume da Nainah Wannan Karon kuka yake, su kamata ďinki suka shiryata kana suka nufi ďakin Hutu da ita, barci mai nauyi yayi awon gaba da ita.

Farin ciki gunsu Baa ko magana, su ďauki wannan su ďauki wannan, tubarakallah Maxan duk Mus'ab ne, macen ce ta dauko bahijja hr baqinta ma,sai dai duka yaran gashin Nainah ne har dai maccen,

Mus'ab Ya fito harabar asibitin yana dialing number Fahad, ya sanar da friends ďinsa, Ashraf & Jumayma, Jabir & Goodness, Fannah & Anas, Yarima & Nabila, kana Ya kira mufeedah ya sanar da ita,
'impossible taya xan xubar da cikin da hannuna ace ta Haifi triplet, (a zatonta a xuciya tayi mgnr),
'What, mekike cewa mufeedah? Ta yi firgigit,
'ban ce komai b.....
'qarya Kikiye ,Ke munafukace mufeedah kuma mugunya, Ashe abinda aka fada da gske ne, ki jirani Gobe xamu dawo Nigeria Ya tsinke wayar.....

Sanda Nainah ta Farfado fafur taqi yarda da yaran, hajiya da Rauda ma fushi take dasu taqi ta masu mgn tunda basu xo sun Karba ba,rarrashin duniya hajiya tayi akanta taqi daukan yaran, sai kuka suke, dad baya ďakin yana consultant, Mus'ab Ya shigo ďakin Ransa a bace,

Ta juyo tana kallonsa Shima idanunsa akanta,
'taqi ta karbi yaran acewar majeed,
'yaran sun wahalarda *haskena*,Tana fushi dasu Nima ina fushi dasu, amma dole xan haqura tunda Yara nane I love them and I know Nainah loves them more than me, ko Nainah ya fada yana kallonta da murmushi,
'Nooo friend,
Ya karbi ďaya hannun Rauda ya ďora ajikinta,
'riqemin tunda bakyaso, ya karbi na wajen bahijja,
'Sister, Bahijja and majeed ku tafi Ku Barmu *haskena* Tana jin kunyarku ne, suka fita suna dariya, Ya dubeta ko Harda hajiya ta fita, ta girgixa kanta,
'feed them Nainah,kiji daďi da Wannan kyautar da Allah yayi mana, ya ďaga rigarta sama ta janye hannunsa,
'let me do it friend,
'leave her son, ya janye hannunsa yana kallonta,

Hajiya ta tallabo kan yaron ta nuna mata yanda xata bashi Ya sha, suna xaune ta basu ďaya bayan ďaya bakinta a tunxure kamar ta fasa Ihu saboda xafi,

Da rarrashi hajiya ta samu tasha Dan tea......

Bayan Anyi discharging ďin su, suka dawo gida anan suka soma shirye shiryen dawo wa Nigeria,

Ashraf an Jumayma Sunje ganin jarirai da gifts masu yawa, Jumayma kamar ta lashe yaran takeji hajiya da sister sai dariya suke mata, ta ďauke su pics da yawa kafin su bar gidan,

Washe gari jirgin su na ďaga,
Sanda suka iso harsu baffa da hajjo sunxo gidan Harda umma lotee sai guďa take rambaďawa, gidansu Mus'ab suka sauka hajiya xata kula da ita,

Mufeedah na xaune taga shigowar sa kwatsam sai da gabanta na faďi, ta miqe tsaye,
'Tell me mufeedah, how did you plan to kill my wife?
'Ban fahimce ka ba, meyasa xn kasheta for what reason Mus'ab?
'Kin san me nake nufi karki raina min wayo,kinyi niyar kashemin Yara uku da matata right, ki gayamin me kika sa mata a exotic......

Jikinta na soma kyarma,
'komai Mus'ab, Waite..... Waite,karka dakeni let me tell you the truth, is something like pills,
'something like pills? Ya nanata....
'yes.... But kadan na sa believe me Mus'ab, ta soma hawaye, forgive me pls Mus'ab, tuntuni nayi nadama, yanxu ma ashirye nake na bawa Nainah haquri,seriously tun farko ina son Nainah sharrin xuciya ne kawai da tsananin son ka Mus'ab?,

'But why mufeedah, don't I tell you about Nainah, idan ta mutu fa? Kuka take har ranta,

'I mean it Mus'ab, zan xauna da Nainah da xuciya ďaya, nayi nadama ,ta Je ta dauko masa wani file,

'Look Mus'ab sun cire mahaifar, baxan qara haihuwa ba, saboda maganin danayi sha a boye😭,

Ga tausayi ga takaici ya Kafe ta da Manya idanuwansa bai karbi file ďin ba,
'Ashe Kece ďin bakyasona ban sani ba, Kece bakyason haihuwa dani amma yanxu me gari Ya waya? You betrayed me mufeedah kije ga Ki ga duniyar....... Ya fice a fusace.
[10/1, 8:45 PM] Pherty🎤👯: *

Kwana biyu mufeedah taje ganin triplet, suna xaune a falo ta shigo da sallama sulaimi na bayanta tana ganin Mus'ab ta nufeshi tana dariya,ya cirata sama yana mata dariya,

Mufeedah ta gaidasu, duk suka amsa banda Nainah da ta maida hankalin gun sulaimi,

Mufeedah taje ta karbi na hannun hajiya tana kallo, bahijja ta matso da nata haka ma Rauda, idanunta sun ka kawo kwalla taji tana matuqar son yaran Inama nata ne, ta yarda komai muqaddari ne, duk abinda Allah Ya rubutawa bawansa tabbas baxai tsallakeshi ba, ďagowar da xatayi caraf idanunta akan na Mus'ab yaga wane yanayi xata Karbi yaran tuni Nainah tabar falon,

Mufeedah tayi nadama sosai har take roqon hajiya ta yafe mata, ta qara roqon Mus'ab Nainah dai ce bata amince ta fito ba batason ganinta, haka ta qaraci xamanta ta fita tabar sulaimi a gidan,

Mus'ab Ya shigo ya sameta xaune tana latsar wayarta, ya xauna kusa da ita hade da dora kansa a kafadarta,
'Meyasa kika dawo nan, mufeedah na neman ki,
'I don't want to see her anymore friend,
'Why Nainah?
Ta juyo tana kallonsa,
'Cos she hate me,
'Nooo Nainah, mufeedah ta canxa, tana sonki yanxu, tayi nadama, tana neman afuwarki,
'Nooo friend, forget about her, I hate her by now,
'Why Nainah, Maman sulaimi ce fa you forget, uwar ďakin Ki, ta tsuke fuskarta,
'that was then, leave me alone please ta fada hade da turasa gefe, ya qara rungumeta,
'I will not Nainah, sai Kince kin yafe mata,
'she decides to kill me and my kids, duk abubuwan da tayi min Baka san da su ba, tunda yanxu tana matarka shine xaka tursasani na yafe mata akan dole, Danni banda gata banda wanda xaiyi min tsaye?

'Inji Waye Nainah, kinada gata, I love you, sister loves you, bahijja do,majid do, hajiya an Dad do, umma lotee do, baffa do, Pherty fans do, tell me Nainah ina ta fiki gata?

Ta Ja dogon hancinsa,
'I know friend but I don't need her anymore,
'shikenan baxan matsa maki ba, tell me dame dame kike buqata na Biki wane shiri kikeyi?
'hmmmmm ask sister she knows everything,
'Olryt *haskena*, tayi murmushi tana kallon sa, ya sumbaci goshinta,
'you love our kids now, ta gyada kai tana kallonsa da murmushi hannuwanta akan fuskarsa,
Shima murmushin yayi yana kallonta......

Yan uwa da Abokan arxiki sai xuwa barka suke, maqota ma har Wadanda bata sani ba suna xuwa ganin triplet masu farin Jini, wasu fuskokin ma bata sansu ba kamar na *Ummy Aysher, Kdeey, kausar, Nuceey, Aysher G, Lilmeeracute, Miemie, Miss Aysher, Serdiya, Anty Sumayya Bello , Sally, Sumy Anka, Nafee Anka, Faxyfashion, Aunty Sis, Hafsat Rano, Al'eeman, Khadija Sidi, Lubiee, Shafaatu umar, Baby Bello E.

Please Login or Register in order to submit comment