Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

xura mata tamkar yaga wata halitta, yasan Nainah Nada kyau ko batayi kwalliya ba amma bai taba xaton kyawun nata yakai haka ba ,bai ma san Yanda xai kirataba, sai kuma ya tuna ai bata sonsa, nan da nan ya daure fuska tamau Ya kauda kansa daga kallonta ya nufi bakin mirrow,

ita kuma kallon da yake mata ya sanyata sunkuyar da kanta qasa cikin jin Kunya da tsoronsa, his looks make her feel at ease,

Tana dagowa taga ya bata fuska ta marairace fuskarta ta matso a hankali bayansa,

'Friend, ya mata banxa,
'talk to me pls friend , ya juya mata baya, ta dawo gabansa tana kallonsa a raunane,
'am sorry, bazan qara ba, i promise to stay with you, ya yatsine fuskarsa hade da juya mata baya, nan ma ta sake biyosa hade da riqo hannunsa,
'pls friend,
'is ok Nainah pls out.... ta xaro ido sosai tana kallonsa
Xatayi mgn kenan mufeedah ta shigo cikin Tata kwalliyar itama tayi kyau sosai, ta Kalli Nainah a wulaqance kana ta nufi Mus'ab ta riqo sa hade da sanya hannuwanta ta xagayo dasu tana fuskantarsa,

'ina ka shiga yau cwt, wayarka a kashe, kuma na nemeka na rasa,
'ina karatu ne any problem,
'np just missing you dear, your food is ready,
'shikenan kije ina xuwa kafin na gama shiri, ta sumbace sa a bakinsa, Nainah ta dauke idanunta akansu xuciyarta na bugawa, mufeedah tasa kai ta fice tana murmushi,

Mus'ab Ya maida kallonsa gareta,
'excuse me pls ina so na shirya,
Ta juya a sanyaye fuskarta cike da damuwa xuciyarta kuwa kamar xata fado saboda bacin rai, (Kodai kishi ne Nainah, 馃槀 )

Mus'ab Yabi ta da kallo
'kyawunta Ya ru膹a shi a yau, ji yake kamar Ya rungumeta xuwa jikinsa amma da ya tuna ai bata sonshi bata son xama dashi sai Ransa ya qara baci, ya saki malalacin tsaki kana Ya maida hankalinsa a shirin da yake.

*馃吙herty novels馃摑*




[10/12, 7:51 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/20, 8:36 PM] Pherty🎤👯: *Nainah...... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*51*

Ya jima sosai yana shirin kamar wani mace sai kyalle-kyalle yake, ya shafa Wannan ya shafa Wannan ,ya Dade kafin ya fita cikin shirinsa,

Tun da ya fito falonsa mufeedah Ke kallonsa ba qaramin kyau yayi mata,ta kasa dauke idanuwanta akansa har yazo Ya xauna a dinning table, ya xira mata ido cike da mamaki
'Wannan kallon fa Duk na menene?
Murmushi kawai tayi batare da tayi mgn ba ta soma serving dinsa,

Abinci yaci sosai, rabonsa da cin abinci irin haka tun ranar da ya soma sanin Nainah matar sa ce, ita kanta mufeedah taji dadi sosai.

Sun Dade suna hira tare da mufeedah, ta nuna masa soyayya lokacin kamar me Dan kawai ya manta da Nainah bata san tana maqale a xuciyarsa ba,duk hirar da suke hankalinsa na gunta,

Tym din xuwa masallaci nayi ya bar gidan, bai dawo ba sai kusan 10:00pm cos of karatun da yayi Gobe xasu soma exam,

Kai tsaye sashen Nainah ya soma xuwa a xatonsa xai sameta tayi barci ga mamakinsa sai ya sameta xaune qasan carpet ita Kadai ta takure gu ďaya can quryar dakinta,

Tana ganinsa ta tashi tsaye idanuwanta akansa, a hankali bakinta na Soma motsi wanda ba lallai bane kajiyo me take fada
'friend, sai kuma tayi shiru idanunta sunyi rau rau...

'Inaso nasan matsalarki da kuma abinda kike buqata, cos daga ynxu bnda lokacin kaina xan fara exam har sai na gama, tell me Idan akwai wata matsala,
Da Sauri ta girgixa mashi kansa,
'you don't need anything right? Nan ma ta gyada kanta,
'kuma ba matsala? Ta sake gyada kanta kamar xatace ita matsalarta yanxu sauyawar da yayi mata tana so su dawo kamar da,

'Gudnyt Ya juya xai fice,
'friend ta kira sunansa a sanyaye,
Ya juyo yana kallonta batare da Ya amsa ba,
'pls friend I am sorry for being my self and I am sorry for you and your greedy ways if I've offended you knowingly or unknowingly, forgive my silly mistakes pls Fri... end... ta fada muryarta na rawa kamar xatayi kuka,

Ya tako a hankali xuwa gabanta, ya tallabo fuskarta da hannuwansa biyu yana kallonta, ta lumshe idanuwanta hawayen da take maqalewa
[9/21, 12:43 PM] Pherty🎤👯: Da yatsunsa yake share mata hawayen
'don't I warned you Nainah kifita xuciyata da rayuwata? Ta ware idanunta sosai akansa tana kallonsa, ya janye hannunsa daga fuskarta hade da sarqesu
'u hate me right, kukan da kike yanxu na menene, kin gaji da xama danine, takardarki xan Baki ne, tell me Nainah are you ready to go? Ta soma girgixa kanta tana hawaye sosai

'nooo friend, ya riqo kafadunta,
'Then tell me your tears are for what,why are you crying Nainah, did I hurt you? Nan ma ta girgixa kanta tana kallonsa, ya rumtse idanunsa cikin takaici kafin ya ware su akan nata,
'Am Sorry Friend ,I promise to be with you, ta dago tana kallonsa,
'let's continue to be friends as before, eat together, play together, Kadawo Yanda kake kamar farko, pls friend you change from smiling face to 😡 face, dariya taso subulce masa, ya xura mata ido yana kallonta tare da yin observing akanta, kuka nayi mata kyau, ya saki kafadunta Ya juya mata baya,

'you hate me, so kike na cigaba da xama dake bakya Sona, so kike nadawo kamar da dake daga baya Ki koma subulcewa kije Ki Barni, is because I love you shine kike wahalarda xuciyata *haskena*?

Ta dawo gabansa ta fada jikinsa hade da rungumosa, kamar xatace itama tana sonsa amma kalmar tayi mata nauyi, ya rungumeta hade da sauke ajiyar xuciya, ya dora kansa akan nata yana shaqar qamshin gashinta, sosai ta qanqameshi
'pls, pls, pls,
'is ok Nainah, I will think about it, ina tsoron na qara amincewa dake kixo ki Barni, since you don't like me, am starting my exam tomorrow morning, pray for me, kafin na fita xnxo na ganki kinji, karki damu, kome xakimin I still love you,

Ta dago tana kallonsa da murmushi
'sure friend?
Ya gyada kansa yana kallonta da murmushi, ta qara kwantawa a qirjinsa tana murmushi cikin jin dadi kafin ta janye Jikinta daga nasa,
'Gudnyt friend, I wish you the best of luck in your exams,
'thank you *haskena* Sweet Dreams, ta gyada kai tana murmushi, ya kasa fita daga dakin bai gaji da kallonta ba, ta juya ta hau lallausan gadonta ,ta soma qoqarin janyo blanket din Ya mata nauyi,
'Help me friend, ta fada tana qare a shagwabe, ya tako a hankali har wurin gadon, ya warware blanket din yana fadin
'Wannan baxai maki xafi ba, Naji sa da nauyi,
'nooo ba zafi ,akwai sanyin A. C, ya gyada kansa
'Hey friend, na manta we are resuming to school next week? Ya ware idanunsa sosai akanta,
'Rilly, Hutun ba yawa kenan,
Ta gyada kai tana kallonsa da murmushi, ya lulluba mata blanket din kana Ya sunkuya Ya sumbace ta a goshi hade da shafa gashin kanta,
'Gudnyt Nainah, gyada kai kawai tayi tana kallonsa da murmushi, ya juya yayi mata light off kana Ya fice,

Yana fitowa kicibis sukayi da mufeedah ta cika tayi fam, kamar xata fashe

'An daiji Kunya, a rasa wurin laqewa sai gun mitsitsiyar yarinya kuma yar aiki mai rainon sulaimi yar'ka,

Ya Dan kalleta kafin ya dauke kansa ya soma Tafiya yana fadin,
'is not bad, she is my wife, kuma kishiyar kice yar aikin,

Ta biyo bayansa tana fadin
'kome xakace ba damuwata bane cos Kai kayi abin kunya, Duk taqamarka, ajinka,kyaunka,iliminka,kudin ka da kuma izzarka sai suka qare akan yar 17 ai is unfair, ina tsalelen yan matanka da kake gayamin,

'yar 17 din ta fiye min su nafi sonta akansu, itace *haskena* Kuma ita ta tafi da Xuciyar mijinki without her my life is nothing, haushi kamar xai kasheta

Qaryane, Wlhy qarya kake, ni nasan Kafi Sona akanta kawai borin Kunya kake, ba yanda yar aiki xata fini matsayi a xuciyarka, qarya kake yi Wlhy ta fashe da kuka tana jifansa da pillows na kujerun dake falon,
'you are a liar, you are a liar Mus'ab and you are a cheater 😭,ya juyo hade da riqo hannunta,
'is ok mufeedah,am joking stop crying, I so much love you dear, ya sumbaci goshinta yana fadin
'Am your husband not a cheater Mufeedah,pls kidaina Jifan Nainah da kowacce mgn, Nainah like you, Tana son sulaimi, Nainah baxata kwace maki miji ba if only Ke kikayi sake, kuma kika bari ta rainaki, pls ki xauna da ita lfy batada matsala kinji, ya fada yana kallon cikin idanunta,

Baxata iya masa gardama a Wannan lokacin da ya tsareta da oily eyes dinsa dake qaramata wutar sonsa a xuciyarta, ta fada jikinsa hade da kai bakinta cikin nasa, 🚶🏻🚶🏻🚶🏻🚶🏻

Washe gari yayi shirin fita Skul, Fahad Ya damesa da waya akan ya fito, a gurguje sukayi sallama da mufeedah kana Ya nufi sashen Nainah,

Ta fito daga wanka tana rufe bandaki,qaramin towel ne ya daura daga qirji xuwa cinyoyinta, kanta cikin hular wanka tana Jona hand dryer don busar da gashin kanta da ya jiqe da ruwa,

Ya turo qofar Ya shigo idanunshi sukayi kyakkyawan gani, shi Kadai ya san abinda ya tsirga daga yatsar Qafarsa xuwa xuciya da kwakwalwarsa,
'ashe model yarinyace Nainah she have everything take boyewa, Tana da Diri mai kyau komai na jikinta tsab dai dai Jikinta, yana ganin kamar tayi qarama da.....

'Mrng friend, ta katse masa tunani tana murmushi, ya sauke ajiyar xuciya da kyar,
'Mrng Nainah, an tashi lfy
'lfy
'Am going any problem? Ta girgixa kanta
'No, ol d best,
'thanks, ya juya Ya fice da Sauri saboda Idan ya cigaba da tsayuwa yana kallonta baxai iya controlling kansa ba,komai xai iya faruwa.......

Nima Nace Ol d best Mus'ab, your fans are wishing best of luck 🎈

Kwana biyu Bnyi typing ba Naji ciwo a hannu na, I can't type well, Idan akwai error aciki is my left hand, Afuwan pls👏🏻

*🅿herty novels📝*
[10/12, 7:51 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/21, 10:10 PM] Pherty🎤👯: *Nainah.......👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*52*

Bayan ta gama shirinta ta nufi inda hajjo acan ta xauna sukayi hira sosai inda ta koya mata abubuwa da ya shafi aurenta, kana ta koya mata girkin gargajiya,
'sauran girki irin na xamani da mijinki keso ki tambayi turawa Dinnan,

'ta gyada kai tana kallonta sosai,
'hajjo tace ashe haka inna tayi Maku ta siyarda gidan ta tsere da kudi amma gsky Wannan batada Imani qarshenta baxai yi kyau ba,

Nainah tayi shiru bayan ta canxa yanayin fuskarta,
'Nima a bakin yaya Yasir Naji, kuma har friend Ya sake basu wani gidan, ni kidaina min mgnrta hajjo, I hate her,

'Allah yasa mudace Amin,
Nainah ta tashi ta nufi cikin gida, sulaimi tagani tana Tafiya ashe ta kware haka sosai, ta qaraso gurin Nainah tana dariya hade da miqa mata hannu alamar ta dauketa,

Nainah ta cirata sama tana dariya itama ta kyalkyace da dariya dai dai lokacin mufeedah ta qaraso, da qarfi ta amshi sulaimi hade da Marin Nainah a kuncinta, ta nuna ta da yatsa

'Karna sake ganin kin daukar min ya' Wannan tafi qarfinki tafi qarfin ajinki, farko da kika ga na Barki kin reneta qaddarace wadda mutum baya tsallaketa, amma yanxu na gane, ke munafukace yarinyar ma so kike ki maganceta itama ta maqale sai Ke tana Kiran *haskena*😂,ki kiyayeni Nainah ki fita ido na kifita idon mijina da ya'ta Idan ba haka sai na kashe Ki, ta juya a fusace sulaimi na kuka na miqowa Nainah hannu,

Nainah na tsaye na kallonta da mamaki harta fice kafin hawaye su soma xuba a kuncinta, kuncinta yayi jawur sosai abinka da farar fata sai gurin yayi shatin yatsunta, a hankali ta taka har xuwa falonta ta kwanta akan seater Tana kuka sosai kamar ranta, ta jima kafin barci Ya dauketa gurin.

Sanda Mus'ab Ya dawo baibi takan kowa ba Ya nufi part dinsa, a waya ya sanarda kukunsa Dawowarsa Ya kawo masa abincinsa,bayan Ya gama wayar ya cillar da ita kan sofa dake nan falon, ya cillar da sauran tarkacen dake hannunsa ya nufi bathroom domin watsa ruwa,

Koda ya fito olready Samuel Ya gama hada masa komai ya xauna sosai yana cin abincin ba tare da damuwa ba, wannan paper da yayi ta exam haka yaji kamar an sauke masa wani dutse aka, he is so happy with it.

Sai da ya gama ya Hutu kana Ya shiga part din mufeedah batanan da Alama Tana toilet yaje ya kwankwasa qofar yana fadin
'in shigo ne? Tana jin muryarsa ta amsa da Sauri
'eh shigo you are free, yayi dariya Ya fice yana fadin sai kin fito dai... Ya fice,

A falonta ya sameta kwance shame shame Tana barci Ya duba agogon hannunsa,
'olmost time, ai lokacin sallah yayi, ya xura ido yana kallonta hade da Yaye gashin kanta da ya rufe fuskarta, anan yaga gefen fuskar jawur da shatin yatsu,

'what's wrong with Nainah, waya daketa? Ko mufeedah ce, nooo it can't be her, Meyasa ma xata daketa, a ina ma xasu hadu tunda ba sashensu daya ba,

Ya Xauna qasa hade da riqo hannunta, ko Yasir ne shikadai xai iya dukan *haskena*,yaushema yaxo gidan Metayi masa, duk ba wadannan amsoshin Illah idanu da ya xuba mata yana kallonta cike da tausayinta,

Yayi minti goma a wurin xaune yana Jiran ta tashi kafin ta motsa hade da zame hannunta daga nasa tana miqa, ya xubawa qirjinta ido, a hankali ta soma karanto _Alhamdulillahil lazee ahyana, ba'ada ma amatana wa ilaihir nushour_, kafin ta ware idanunta sosai caraf akan nasa, ta saki malalacin murmushi,
'oh friend is back, ya exam din? Ya riqo hannuwanta duka biyu yana kallonta,
'Tell me Nainah me Ya sami fuskarki waye ya dakeki?
Gabanta Ya fadi sai a lokacin ma ta tuna,ta shafi gefen fuskar idanunta sunyi rau rau xatayi kuka,
'tell me Nainah, waya mareki?
Tayi shiru tana kallonsa, batason gayamasa gaskiya taji hajjo tace baason kaiwa miji qorafi komai kace Anyima, sai tayi qoqarin qirqiro qarya
'yaya Yasir ne friend,
'me kika masa ya mare Ki Nainah, Meyasa xai mare ki,baisan matsayin Ki bane a yanxu kome? a gidan auren ki xai dakeki for what reason? ta girgixa kanta tana kallonsa sosai
[9/22, 9:23 AM] Pherty🎤👯: 'Nooo friend nayi masa Laifine and I deserve to be punished, pls Karka masa mgn forgive and forget,

'baxan masa magana ba ,but on one condition Nainah, ta xaro idanu tana kallonsa shima cikin ido yake kallon jajjayen labbanta, as his eyes enter her's much more deeply, sai taji mutuwar jiki kallon da bai taba mata irinsa ba, ta sulale daga kan kujera ta sauko qasa gabansa,

'I only want to kiss you *haskena*
Ta sadda kanta qasa wani abu yammmmm na bin ilahirin Jikinta, wanda yafi qarfin tsigar jiki sai circulating na jini dake yawo abnormally ba yanda ya Saba zagayawa ya,
Bata ankaraba ba sai jinta tayi ajikinsa kafin tayi wani yunquri tuni yakai bakinsa cikin nata mouth to mouth kiss, riqon da yayi mata riqone da takasa kwatar Jikinta daga nasa,amma kissing da yake mata a labbanta cikin tsananki yasa Nainah ta tafi wata duniya daban wacce bata taba tsintar kanta a ciki ba,

Abubuwa da yawa Ke yawo da kwanya da xuciya da gangar jikin Mus'ab Ya kasa daina sumbatar kuma ya kasa Rabata da jikinsa,

Kuka take sosai hawaye na xuba, hawayenta suka sanyayar da jikinsa,ya daina abin da yake badan Ya gaji ba ko Ya Gamsu Ya xuba mata oily eyes dinsa da suka narke xuwa wata Kala yana kallon fuskarta idanunta a lumshe amma hawaye ne ke xubowa,
_'he don't know actually what he's deriving in it,but it's something pleasurable ever in his entire life_,ya Kai fuskarsa kan Tata yana shaqar qamshin Jikinta,
Nainah! ya kira sunanta a hankali, ko motsi batayi ba,
'pls let me... pls Nainah, a hankali ta bude idanuwanta ta xuba akan nasa,
'trust me Nainah baxan cutar dake ba I will be with you, ta girgixa kanta tana qoqarin xamesa daga jikinta, bai hana ta ba harta tashi da kyar cikin mutuwar jiki bata qara waiwayensa ba tayi shigewarta toilet, shima jikinsa a sabule Ya koma sashensa yayi arwalla ya fice xuwa masallaci.

Tun da ta sallame sallah ta kasa samun nutsuwa, tunaninsa yaqi barin xuciyata, Mus'ab take ji ta ko ina a Jikinta, bata taba jin feelings irin Wannan ba bata yarda Tana sonsa ba, qamshin turarensa yaqi barin Jikinta sai faman sunsunar jikinta take kamar wata tababbiya,
Bata fahimci manufar Mus'ab ba batasan me yake nufi ba a kalamansa na yau amma idanunsa sun nuna wani mutum dake axabtuwa da soyayya,wannan wane irin so ne yake mata, Meyasa bata tausayinsa,meyasa bata masa abin da yake so, saboda kunyarsa da nauyinsa da suka mata gini a xuciya, ta sulale ta kwanta nan a qasan darduma.

Tun da yafita bai shigo gidan ba sai bayan i'sha,yana xaune a masallaci, da sassarfa Ya isa dakin mufeedah tuni ta kwanta tun da dama tasan ba ita keda Shiba, bai tashe ta ba Ya juya Ya fice cike da mamakin saurin barcinta yau, kamar xai shiga sashen Nainah sai kuma Ya fasa Ya nufi bangarensa, wanka yayi kana Ya dauki laptop dinsa yana duba wasu abubuwa masu muhimmanci dan kawai ya manta da Nainah,

A dai dai Wannan lokacin Nainah tayi shirinta sosai na barci, (believe me Nainah bata san komai acikin aure ba bayan wanda Fannah da hajjo suka sanarda ita,kuma ba komai suka gayamata ba bayan kyautatawa miji),tayi tsaye tana kallon kanta ta madubi, rigace mai hannun shimi tsayinta iya gwiwa, transparent ce amma ba sosai ba,
'oh my goodness, ynxu xnje friend Ya ganni haka, Fannah ta gayamin da kayan barci ake xuwa taya miji barci, Tor Idan taje ta Tarar mufeedah na nan ko kuma Mus'ab Ya Kore ta fa? Noo friend can't send me out, ta qara gyara tubkar gashin kanta a tsakiyar kanta, tayi kyau sosai ta Dauko wayarta 📱 ta soma selfie😀ta Jima tana pics kafin ta nufi part dinsa,

Gabanta Na faduwa ta murďa qofar dakin ta shiga, duhu ne ya mamaye dakin komai baxaka iya gani ba, ta bude idanuwanta sosai tana dube duben inda xata ganshi,

Yana kwance akan sofa, Sanye da kayan barci pyjamas,idanunsa a lumshe yaje qololuwar tunanin Hali irin na Nainah baisan Meyasa ta tsaneshi ba, jin budewar qofar dakin Ya dawo dashi daga duniyar tunanin da yake,
Baisan ko waye ya shigo ba amma dayan bangarensa yafi nuna masa mufeedah ce, Me Ya kawo ta? ....sallamar Nainah ta katse masa tunanin da yake, wata irin sassanyar muryace marar amo da karsashi sannan kuma mai taushi, ita Nainah tayi amfani da ita wajen yi masa sallama wadda ta tsirga har cikin kwakwalwarsa ta kuma haifar masa mutuwar jiki at the same time ta kuma tada tsigogin jikinsa, ba makawa muryar Nainah ce bayan ya tashi da sauri ya Kunna fitilar dakin (ressaince),haske Ya gauraye dakin,
Ganin Nainah a Wannan lokacin da Wannan rigar barcin ta tada hankalinsa sosai, idanunsu na sarqe dana juna, lokaci daya xukatansu na buga.

*🅿herty novels📝*
[10/12, 7:51 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/23, 8:13 AM] Pherty🎤👯: *Nainah...... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*53*

Ta saki murmushi tana kallonsa, bata kawo komai a ranta,ta taka ahankali xuwa inda yake

'friend is looking at me, why? ta fada tana kallon jikinta kafin ta maida kallonta garesa,
'tell me friend Banyi kyau bane? did I look like....... Tayi shiru sakamakon riqo ta da yayi
'you look unique, genius Nainah, waya sanarda Ke hakan,
Tayi murmushin da dimple dinta na lotsa tana kallonsa,ya dora fuskarsa akan tata suna shaqar qamshin juna, yayi light off kafin ya dauketa cak Ya nufi gado da ita,
'hey friend what are you doing, put me down, let me go, ta soma kiciniyar kwace jikinta tana kuka tana dukansa a qirjinsa,

Sai da ya tabbatar Ya kanainayeta Ya boyeta sosai a jikinsa Yanda ko motsi baxata iya ba balle ta kwaci kanta, ya hanata yin kuka ta hanyar cusa bakinsa cikin nata, kissing din dayake mata xaxxafa ne sosai shi kansa bai san ya iya Saba in real life bai taba yiwa kowa irinsa koda kuwa a cikin yan'matan sa ne,

So da qauna ya nuna mata a Wannan daren,soyayyace irin wadda miji Ke bawa matar da yake matuqar so, _for the very fast time.... dying for her,and he is ready to do everything for her to make her happy and feel she is the only one in his life,hasken kaita._

Nainah kuwa ta rasa inda xata sa kanta da sabon Al'amarin da na tunkarota yau,wani alamari ne da bata san dashi ba bata taba jiba sai a yau da ďan KAITA ke Isar da saqon a gangar jikin ta ruhinta da kuma xuciyarta...

A yau Mus'ab Ya tabbata Nainah ce *haskensa* da yake ta ikirari kullum, yana jin sonta ta ko ina a jikinsa, xuciya da gangar jiki sun shaida, Nima pherty na shaida kuma masu karatu kun shaida😊,

Nainah is his first love.... (I mean irin son da bai taba yiwa kowacce mace irin saba) ya sota tun baisan Waye ita ba, qazamar buxuwa ďinna,wacce inna ke hana mata wanka da canxa tufafi, yar talaka ďinnan, mai rainon sulaimi yar'sa,ya sota tun baisan ita ce matar Saba, still ynxu ma yana sonta,yana son dimple dinta, lips dinta, murmushinta, gashinta, Kai komai ma bla..bla yana so daga Nainah, ya qara rungumeta sosai a jikinsa hade da Kaimata sumbata a lips dinta har lokacin kuka take sosai yayi murmushi yana qara shaqar qamshin Jikinta,
'sorry sorry sorry, Afuwan pls, na taba rigima bansan inda xan fara ba, ta soma tura sa da qarfi tana so raba Jikinta da nasa kuka take sosai kamar ranta, she feels the pain, ya daina dariya cikin tausaya mata shi kansa yasan Nainah tayi qoqari data dauki lalurarsa, ya jinjinawa baffa da bai bari suka tarairaya rayuwarsu a banxa ba Duk da rashin gata da basu samu ba,

Ya dauke ta cak Ya nufi toilet da ita ya sanyata cikin Jacuzzi bayan ya tara hot water Ya sanya dettol, xafin da taji ya sanyata miqewa da Sauri ta qanqameshi.........bye👋

Bayan sun gama Wankan Ya nadota cikin towel Ya fito da ita, har lokacin yana kan rarrashinta taqi tabar kukan sai fadi take Gobe xata tafiyarta nijar baxata qara xama dashi ba, yana son yin dariya yake gimtsewa ganin she is serious ba alamar wasa a tare da ita,
'Nainah Idan kika Je kika Barni ya kike so nayi Wannan Karon, I know I hurt you but I'm really sorry, forgive me Nainah, baki san Wannan shine ginshiqin aure ba, bakya xuwa Islamiya ne, Baa gayamiki hakan a aji ba, ta girgixa kanta tana kuka, da mamaki yake kallon ta,
'don't you go to Islamic Skul,
'inna bata bari naje Anty bahijja ce kawai dake xuwa a boye ita Ke koyamin karatu,
'Subhanallah Nainah, tell me how did you manage to pray, ďaxu da kika tashi barci Naji kin yi addu'a waya koya maki, ynxu naga kinyi Wankan tsarki a ina kika iya? Ta ware idanunta sosai tana kallonsa,
'Am not illiterate friend,nayi littafai gun limamin unguwar mu sannan yanxu na kusa Rabin Al'qurani, shi Ke koyamin karatu duk sanda nadawo talla a boye kowa yasani bnda inna
'kinji na kira ki illiterate, am just asking you, Meyasa kika fi baiwa boko muhimmanci akan na arbiya, why Nainah? Meyasa ko a boye ne da bahijja Ke xuwa bakya binta kije, baki nemi lahirarki ba kike neman duniya, am not happy Nainah, ina son mace mai addini saboda yarana,

Ta maida kanta ta langabar hawaye na kwaranya, ita miye laifinta aciki tunda Baa Barta ba Bokon ma ai sai da mai unguwa ya sa baki kafin Abarta taje,

Ta baya ya rungumota, zansa akawo malami Gobe ya fara daukarki karatu Inaso ki qara ki qara akan wanda kike dashi Inaso nayi alfahari dake da Wannan,ina so ya'yana su sami tarbiya ingantatta,

Tayi shiru kawai batare da ta tanka ba, ta cigaba da hawayen da take yi,

Please Login or Register in order to submit comment