Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kansa jikin pillow haďe da lumshe idanuwansa, ta gaji da tsayuwa kuma xata makara a Skul sai ta qara buga qofar, tana faďin please don't ignore me open the door, cikin tsawa ya soma mgn sai da ta Dan xabura,
'Wai menene kike damuna, mexan miki ni, muryarta na soma rawa idanunta sunyi rau rau kwalla ta taru idanuwanta,
'Na shirya ne xnje Skul, shine Nace kazo ka kaini,
'Ni driver kine ko kuma bawanki,ba driver a gidan ne sai ni? Tayi shiru cike da mamaki kullum shi Ke kaita Skul Ya ďauko ta yau kuma har tsawa yake mata taje driver ya Kaita, ta gyara school bag ďinta ta fice.

A Skul ma yau komi bata fahimta ba, Duk sukuku take Saliha da sauran frnds sun yi ta tambaya sai tace ba komai, haka ta dawo gidan Duk ba Walwala ga yunwa bata ci komai ba da safe ta fita,

Mufeedah kuwa fita tayi ta nufi asibitin kai tsaye ta samo maganin xubar da ciki gun wata Likita aminiyarta,

Sanda ta dawo hr lokacin Nainah bata dawo ba hakan yabata damar shiga part ďinta, ta nufi fridge ďinta ta bude, drinks ne Kala Kala aciki batasan wanda Nainah Ke Shaba wanda ta fiso ,ta duba maganin Idan ba a kwallin juice xata sanya ba ynda Baa gane launin ruwan tabbas xaa ganeta,

Ta Dauko exotic ta bude ta jefa maganin ta jijjiga sosai sai da ta tabbatar Ya narke Ya gauraye sai ta ďora akan fridge ďin ta fita da Sauri,

Fitar ta baifi minti biyar ba sai ga Nainah ta qaraso Duk jikinta ba kwari saboda yunwa, Jakarta ma jan ta take akan tiles,

Ta jefar da jakar tsakiyar falonta ta cire qaramin hijab ďinta da sandals, ta xame socks din kana ta nufi kitchen ďinta, shiru ba kowa da Alama ma'aikatan sun gama aikinsu sun fita sai ta nufi dining ta duba taga dambu ne da sinasir, ta rufe da Sauri taji bata son qamshin girkin, komai baxata iya Ciba, sai ta nufi toilet tayi arwalla taxo tayi sallah,

Bayan kammalawar ta, ta fito falon anan idanunta suka sauka kan fridge taga exotic ďin,

Taje ta ďauka tana dubawa,
'ko waye ya ďora akai, ta bude fridge ďin ta duba nata ne tor Waye Ya ďora akai gashima da sanyinsa, batayi tunanin komai ba ta tabe bakinta ta koma tsakiyar falon tana sha,

Ta dade xaune gurin tana sha kamar taje gun friend sai kuma tana jin tsoro tsawarsa, nan dai ta yanke shawarar xuwa ta tashi ta fito amma sai me qafafunta suka riqe marar ta na soma ciwo, ta dafe marar haďe da tsugunnawa qasa,
'shikenan ta fada a ranta dama ita tasan mutuwa xatayi shiyasa taso a cire cikin, ta soma wash Allah, mufeedah na labe na kallonta, dai dai lokacin

Mus'ab Ya fito part ďinsa yana ďaura agogo a hannunsa, ya ganta dafe da mararta, da Sauri Ya qarasa ya tsugunna Ya riqota yana fadin
'Menene kuma, Me Ya faru,what is wrong with you Nainah? Da hannu ta nuna masa mararta, Yabi marar da kallo
'Me Ya sameta?
'Ciwo friend take me to the hospital,
Jikinsa na soma rawa, ya cirata sama amma sai me Jini ya gani akan farin tiles din Ya dubeta bakinsa a bude,
'kin xubar da cikin kenan Nainah?
Sai a lokacin ta lura da jinin dake xuba, ta soma girgixa kanta tana kallonsa,
'Nooo friend ban sha komai ba exotic ne kawai Ku....... Tayi shiru sakamakon Marin da ya dauketa dashi, xafin Ciwon mara da xafin Marin Ya sanya numfashi ta na ďauke ta faďi ragwaf a jikinsa.......

*🅿herty novels📝*
[10/12, 8:09 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/27, 8:34 PM] Pherty🎤👯: *Nainah...... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah💞*

*57*

*WAIWAYE ADON TAFIYA*

Bayan barin inna gidan da buga Jaridar ta nufi neman gidan da xata xauna haya,

A zatonta Miliyan ďaya xasu siyamata gida 😂sai ta riqe sauran kudin sai taji abin bana wasa bane ta nufi neman haya,

Tana cikin nema ta haďu da wasu mashaya sheďanu,
'Kai baba ba Wancan tsohuwa bace muka gani a Jarida mai Miliyan,
'eh fa ,itace baba Ya fada suna waige waige basu ga kowa ba,
'muje ta sammana namu ko mu kasheta,

Suka Ja jiki suka tareta hankalinta yayi matuqar tashi da taji suna Tambayar kudi,

'bani bace bani da kudi a tare dani,
'Ke tsohuwa kada ki raina mana hankali mana munganki Kibamu ko muyi qasa qasa dake yanxunnan,

'Nifa bako kwandala a h....... bata qarasa ba suka soma dukanta sosai suna ina kudi Kibamu ko mu kasheki jiki ya rawa ta banye xanenta ta ciro kudi ta bada Duk da haka basu Barta ba sai da suka mata dukan tsiya acewar tayi masu gardama, suna ganin ta suma suka waske da gudu🏃🏻🏃🏻🏃🏻.

_idan Allah S. W. A Ya haďa mutanen farko dana qarshe ranar tashin qiyama, to Duk wani maha'inci xaa ďaga masa tutarsa sai ace: wannan ha'incin wane Dan wane ne, Allah Ya tsare mu Amin._ nxt tym kuma xakuji Lbrnta.

*

Qoqarin Cireta yake da ga jikinsa dai dai da shigowar Rauda dauke da yar kula tayiwa Nainah dambun nama sanin tana sonsa,

Ta saki Kular ta nufo sa hade da riqo Nainah fuskarta da tsananin mamaki take kallonsa
'Me Ya faru Mus'ab me kake yiwa Nainah haka,
'Cikina ta xubar sister, tsanar da Nainah kemin har takai jinina bata so, sister sakinta xanyi baxan iya xama da ita ba a ynxu,

Tsananin bacin rai xaka gani kwance a fuskar Rauda, itama taji ta tsani Nainah a karo na biyu, amma me Nainah na buqatar taimako a halin ynxu da batasan inda kanta yake ba, dole xasu taimaka mata ko Dan mahaifinta baffa,

'ok ok Mus'ab let's help her for the sake of Allah kaji,

Badan Ransa ya Soba Ya dauketa ya fita da ita Rauda na bayansu, ita tayi driving dinsu asibiti kai tsaye aka nufi emergency da ita kafin Rauda ta kira hajiya ta sanar da ita komai,
'I can't believe, Nainah baxatayi haka ba sai wata *QADDARAR UBANGIJI*,ku jirani ina xuwa yanxu, ta tsinke wayar,

Da kyar likitocin suka tsayar da jinin, sun Dade akanta kafin ďayan likitan Ya sanar da Mus'ab cikin Ya xube, sai dai Tana buqatar kulawa kamar wacce xaa baiwa mai juna biyu,
'Meyasa? Rauda ta tambaya idanunta akansa, kallonta likitan yayi Yace saboda lafiyarta kana Ya fice....

Farfadowarta yayi dai dai da xuwan hajiya da Fahad, a tare suka shiga ďakin kuka suka sameta tana yi sosai kamar ranta,

Mus'ab ko kallonta baiyi ba Duk da yana jin kukan har cikin Ransa,

Hajiya ta qarasa gurinta Tana fadin
'Why Nainah, Meyasa kika xabi hakan akan farin cikin mijinki, da ban taba jin kin furta so da bakinki akan Mus'ab ba dana qaryataki a yau, ki gayamin gsky Nainah Meyasa kika xubar da cikin?

Hankalinta yayi matuqar tashi da jin kowa xarginta yake akan ta xubar da cikin, ta soma kuka sosai bata iya furta kalma ko ďaya,

Mus'ab Ya soma mgn cikin fushi,
'Leave her mum, why are you asking her bayan kin gani da idanuwanku,ni nagaya maku bata Sona shiyasa batason haihuwa dani, I accept it Nainah, but you are leaving my house, bana buqatarki a yanxu, yan xuma sakinki xanyi dan kijewa mahaifinki da hujja, Ya ciro Biro a gaban aljihunsa yana neman yar takarda da xaiyi rubutu akai, hajiya tayi saurin riqosa Tana girgixa kanta
[9/27, 8:57 PM] Pherty🎤👯: 'Nainah na sonka Son, ka tsaya kaji dalilinta nayin haka, meyiwuwa cutarwa ne agareta shiyasa tayi hakan amma kayi haquri Karka saketa, bata dama ďaya kuma ta qarshe son Idan ta sake aikata hakan ni nayarda ka sauwaqe mata, for now kayi haquri,

_'Manzon Allah S. A. W yace Duk wanda yayi qoqarin haquri Allah xai taimaka masa wurin yin haquri, kuma babu wata kyauta da aka baiwa ďayanku da takai kyautar haquri._

_Umar R. A yana cewa babu wani bala'i daya taba samuna face sai Allah ya sanya min wasu ni'imomi hudu, haquri hawa hawa ne mafi qanqantarsa shine mutum yabar kukunsa tare da kyamar Balai, matsakaici shine barin kuka tare da yarda da Balai, mafi Girman darajar haquri shine Godiya ga Allah akan Balai Duk wanda yayi baqar addu'a ga wanda Ya xalunce shi to haqiqa Ya kwatarwa kansa haqqinsa kuma bai yi haquri ba._

Dan haka ya wajaba Ayi haquri, mutane Ayi haquri, Mus'ab kayi haquri da Nainah, duk da haquri wata kalmace mai girma da wuyar yi a yanxu.

_'Duk wanda yake boye fushinsa alhali yana da ikon aiwatar da abinda yayi nufi to Allah xai kirashi ranar tashin qiyama a tsakiyar halittu baki ďaya, sannan ya bashi dama ya zabi wadda yakeso acikin yan matan aljanna (HURUN IIN)._ you get me son?

Yayi shiru kawai Fahad Ya riqo hannunsa xasu fita,
'yace Naji hajiya amma baxata xauna gidana ba,
'hajiya tace shikenan Ni xata xauna a nawa gidan,

Nainah ta ware idanunta sosai akansa da suka Kumbura sukayi jawur saboda kuka,
'please friend am.... am sorry forgive me if I offended you Knowingly or unknowingly 👏🏻,ta hade hannayenta guri đaya tana kuka,
'Don't pleased me Nainah, am tired of your please, stay alone and let me free, ya juya Ya fice da Sauri Fahad nabi bayansa,

Ta maida hannayenta kan fuskarta tana wani irin kuka sosai mai tsuma xuciya.

*🅿herty novels📝*
[10/12, 8:09 PM] ‪+234 903 703 9247‬: [9/28, 5:52 PM] Pherty🎤👯: *Nainah.... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah💞*

*58*

Kukan da take yayi matuqar taba Xuciyar hajiya, ta riqo hannuwanta tana kallonta,

'tell me the truth Nainah, I will help you Meyasa kika xubar da cikin? Why Nainah?

'Nainah ta riqo hannunta itama tana kallonta,
'Ni ban xubar da cikin ba, i just feel the pain bayan na sha exotic, sannan dama munyi fada dashi a asibiti Jiya saboda Nace xan xubar, da ya nuna fushinsa sai na haqura baxan xubar ba amma inajin tsoro naje haihuwa na suma kamar surayya ko na mutu kamar ummana data haifeni😭,Allah hajiya ban xubar ba, i soo much luv friend, ki bashi haquri pls sister ,I want to be with him 😭ta fada tana kallon sister,

Duk jikinsu yayi sanyi, sister tace exotic baxai xubar da ciki ba unless Inba wani abu aka sa akai ba,
'Nainah Waye yasan kinada ciki?
'Nida friend ne sai doctor kawai,
'nooo ta girgixa kanta,
'hajiya tace karki yi xargin kowa cos zargi bashi da kyau koma menene Allah ya kyauta gaba yabata wani cikin Mus'ab kuma dole xata koma gidansa.

'Allah hajiya ba zargi bane Kinsan me sanda naje gidan na tsinkayi mufeedah a labe fa tana leqensu,after Danaji Mus'ab Yace xai saki Nainah naganta tana murmushi Allah ba sharri bane hajiya sannan mufeedah komai xata iya akan Nainah tunda bata sonta meyiwuwa ita xata sanya mata wani abu aciki,

'A'ah Rauda ana so ka kyautata xato mai kyau ga Dan uwanka musulmi,mufeedah yar uwarkice she is your cousin bai kamata ki mata Wannan sharrin ba,

'shikenan hajiya tunda baki yarda amma nikuma xnyi bincike matuqar nagano gsky Kai tsaye Mus'ab xn gayawa,
Hajiya ta dubi Nainah,
'karki zargi kowa kisa aranki jarabawace wacce Allah keyiwa mutum,
_'Annabi S. A. W yace "lallai Allah idan yaso mutum sai ya sanya musu jarabawa acikin rayuwarsu._

Kuma yana daga cikin alamar mafi alheri daga Allah ya bawansa Ya sanya masa jarabawa,
_'Annabi S. A. W yace idan Allah yayi nufin alheri ga bawansa sai ya gaggauta masa axaba a cikin duniya, idan kuwa Allah yayi nufin sharri ga bawansa sai ya kyale da xunubinsa batare da jarabawa ba har yazo dashi ranar qiyama._

Kuma jarabawa ga mutum Tana kankare xunubi koda kuwa Kaďan ne.
_'Annabi S. A. W yace babu wani musulmi da wata cuts daidai Kaya ko abin da yafi Kaya ta Shafe shi face Allah S. W. T Ya shafe masa laifinsa sakamakon wannan jarabawa kamar yadda itaciya take karkabe ganyenta._

Saboda hakane Duk wani musulmi wanda Ya shiga cikin jarabawa Idan ya kasance bawan Allah ne to jarabawar sai ta xama mai kankare laifukkansa Wadanda suka wuce ko kuma ta xama sanadin daukakasa, amma Idan musulmi Ya kasance mai aikata laifukka ne to sai ta xama sanadiyar kankare masa laifukkansa kuma takan tunatar dashi game da haďarin dayake ciki game da laifukkansa.

'Karkisa damuwa aranki I will be with you Nainah, ďa na kowa ne, Mus'ab xai dawo gareki Ki kwantarda hankalinki.

*
2 months

Nainah na gidan hajiya tana samun kulawa, baffa bai san komai ba acewar hajiya Kar a sanardashi tunda yanada hawan Jini.

Akai akai suke waya da bahijja ta sanarda ita komai kuma takan bata shawarwari,

Tana xuwa Skul bata daina ba and still malamin ta na xuwa kullum daukarta karatu, hajiya Ke biyansa,

Tunda Nainah ta koma hannun hajiya Mus'ab bai sake xuwa gidan ba hassalima gidan shi baya xama saboda ko mufeedah haushi take basa tunda ba Nainah, sai cukwiniyar fita yake India yabar qasar ma Ya huta Acewarsa, baxai iya xama gari ďaya da Nainah kuma baya tare da ita ba,

Ana cikin haka mufeedah ta soma ciwon ciki sosai da kanta taje asibitin inda aka mata scanning aka gano mahaifarta ce ta lalace sanadiyar kwayoyin da take sha a boye na hana ďaukar ciki,

Kuka tayi sosai jin sai an cire mahaifar Inba haka ba xata xame mata cancer, sai tayi deciding sai bayan Tafiyar Mus'ab India kana taje a mata aikin a boye batare da sanin kowa ba, WANNAN KENAN.

Nainah kullum na tare da fauxiya qanwar Mus'ab itace abokiyar hirarta kuma abokiyar wasarta, da Kaďan ta girmemeta shiyasa kullum suke tare,

Akwai wani lokaci hajiya taje ďakin su ta sami fauxiya nayi wa Nainah tausa yayinda ta kwanta reran, sai ta ga kamar cikin ta ya taso,

'tashi tsaye Nainah,
Batare da tunanin komai ba Nainah ta tashi tsaye, hajiya ta ďaga rigarta, taga cibiyarta ta fito sosai sannan haka cikin Ya taso, ta dube ta da mamaki,
'Nainah kin boye kina da cikine? Ta girgixa kanta tana kallonta a tsorace,
'nooo bnda komai,
'ga ciki kina gani kada dai dama bai fita ba, ke bakiyi noticing wani abu a jikinki bane?
'a'ah but ina jin motsi sai na dauka kukan yunwa cikina keyi sai naje naci abinci shikenan,
'Ya salam, Allah mai iko kuma mai Yanda yaso ga bawansa kenan cikin bai fita ba, gaban Nainah yayi matuqar faduwa idanunta sukayi rau rau,
'A'ah hajiya ni banaso inajin tsoro,
'Ke waya gayamaki sai da ciki ake mutuwa, kisa a Ranki yanxu Ko Anjima ma xaki iya mutuwa Nainah,gobe ko jibi, da cikin Ko babu cikin, sau nawa ake kwantawa da mutum a tashi babu shi,kullu nafsin za'iqatil mauti, kin manta Duk mai rai mamaci ne kuma kowane rai sai ya ďanďani xafin mutuwa, Bakisan mace ta mutu wurin haihuwa ba tayi Shahada ne, feel free my dear, ta rungumota sosai a jikinta, kada haihuwa ta tsoratar dake, Kince kina son Mus'ab ki so abinda yake so mana kinga ynxu xaiyi farin ciki yaji daďi amma baxaa gaya masa ynxu ba it will be a surprise to him, kin fahimce ni?

Ta gyada kai tana kallonta,
Ta share mata hawaye,ki nutsu wasar nan ynxu adaina da fauxiya saboda cikin, gayamin Wancan lokaci likitan wata nawa Yace cikin?
'wata uku yace,
'yanxu Anyi biyu making 5 month, am eager to see my grandchild from Nainah, the beautiful and most unique, how I wish mace ce in samu balarabiya mai gashi kamar Ke, idan namijine kinga nayi sabon ango balarabe ko?

Fauxiya ta soma dariya yayin da Nainah ta rufe fuskarta da Tafin hannuwanta tana murmushi cikin jin kunya,
_'Kunya ba ta kawo komai sai alheri, Kunya Tana daga cikin Imani, kuma abubuwa huďu suna daga cikin annabawa (sunnoni) , Kunya, yin asawaki, sanya turare da kuma yin aure._

Tun daga lokacin hajiya
[9/28, 6:23 PM] Pherty🎤👯: Ke bata kulawa fiye da da, tana jin dadi kuma tanason kasancewa tare da hajiya saboda kulawar da take samu,

Yau da xataje karatunta da tambayoyi da yawa ta jewa malaminta, bayan gama karatunsu ta soma tambayarsa,

MALAM MENENE HUKUNCIN XUWA WURIN MALAMIN DUBA KO BOKA? (tayi Wannan Tambayar ne Dan Tana so taje inda malami Ya duba mata wanda yayi niyar xubar da cikinta),

_'wannan haramun ne, Allah S. W. T yace Duk wanda Ya Je wurin Dan duba ya tambayesa akan wani abu baxaa karbi sallar sa ta tsawon kwanaki arba'in ba, sannan Duk wanda yaje wurin Dan duba ko boka kuma ya gasgasta abinda yake fada haqiqa Ya kafircewa abinda aka saukarwa Muhammad S. A. W._, tayi shiru kenan baxata Je ba,

TOR MALAM MENENE LAIFI MAFI GIRMA A WURIN ALLAH?
_'Shirka, Allah madaukaki yace lallai shirka babu shakka xalunci ne mai girma(hada Allah da wani a wurin bauta)_,

Nagode malam Idan na tuna sauran xan tambayeki,
'ba komai ya fada yana hada littafansa.

Tana hada kayanta taga shigowar motarsa, bai lura da itaba hr ya fito, ta bishi da ido tana kallonsa, ya qara haske da kyau sai dai yayi rama sosai, fuska a daure Ya shiga gidan sai da ya fara xuwa inda Dad kana Ya nufi inda hajiya tuni Nainah ta shige dakinsu, anan hajiya ta sanya shi Agaba Tana masa fada sosai jin xai bar garin ma

_Ya wajaba akan miji ya ciyar da matarsa koda kuwa tanada wadata fiye da shi daga abinci, abin sha, tufafi,maxauni da kyautatawa. Allah yana cewa wanda yake da wadata sai ya yalwata wajen ciyar da iyalinsa, Wanda kuma aka kuntata masa arxikinsa sai ya ciyar gwargwadon abin da Allah ya hore masa,idan kuma mace bata da aure ya wajaba akan mahaifinta ko yan uwanta da su ciyar da ita Idan kuma bata da wani Dan uwa da xai ciyar da ita to ana so sauran mutane su dauki dawainiyar ciyar da ita. Saboda fadin Manzon Allah ne: mai dawainiyar mace mabuqaciya ko marar miji da kuma miskini,ladan sa kamar wanda yake yaqi ne don daukaka kalmar Allah, kuma kamar ladan mai tsayuwar dare ne da kuma mai yin azumin Nafila ,_

Ballantana Nainah is still your wife Tana da iko akanka tana da haqqi akan ka son, why are you behaving like this?

'Am sorry mother nayi laifi kuma Ayimin Afuwa, Kibawa Nainah haquri she is still in my heart, is just abinda tamin ne am not happy with it mother but..... Ya ciro kuďi a aljihunsa ya bata,

'gashi Ki bata, Gobe xn wuce India olready Mun gama magana da Dad kuma ya bani makullin sabon gidan mu da aka kammala, Idan na dawo xn duba ynda xaayi wanda Ya dace da xaman gidan Nainah ko mufeedah.

'I thought gidan part uku ne, naka na Nainah da mufeedah,

'yes amma ba duka xasu tare min aciki ba sai wanda na xaba, ya tashi yana fadin kimin addu'a hajiya,

'shikenan baxaku gaisa da Nainah bane, kamar yace a kirata sai kuma yace
'Nooo mother kibarta kawai yasa Kai ya fice, Nainah dake labe tana kallonsa Duk taji ba dadi, ta shiga dakin su ta window ta koma tana kallonsa bayan ta Yaye labule,

Gab da xai shiga motar sa kamar Ance ya Cira kansa sama sai ya ganta tsaye tana kallonsa,

Kusan minti biyar suna kallon juna kafin ya shiga motar har lokacin bai ďauke idanunsa akantaba, sai yaga tana yi masa bye bye 👋 sai da yaji wani iri a jikinsa, ya fisgi motar da qarfi yabar harabar gidan.

Still need your prayers, typhoid na wahalardani sosai.

*🅿herty novels📝*
[10/12, 8:13 PM] ‪+234 903 703 9247‬: *Nainah...... 👰🏻*

*©Fertymerh xarah 💞*

*59*

A hankali ta saki labulen ta koma ta xauna bakin gado, Duk soyayyar da take samu ga hajiya tasan baxata kai ta Mus'ab ba, Inama yasan tana da cikin yanxu batasan wane farin ciki xata gani a fuskarsa ba,i so much luv my husband and I am missing him.

Washe gari bayan ya gama hada kayansa ya nufi inda mufeedah,

Ga passport dinki ko xaki xo muje cos xn jima ban dawo Nigeria ba, i have alot to do acan,

'Allah ya Kai lfy amma baxan Je ba, saboda lectures ďina after xn same ka, ya tabe bakinsa Ya juya Ya fice, tana xaune ba ko rakiya irin wacce mata keyiwa miji Idan xaiyi tfy,ko kuma addu'a Allah ya Kai lfy ya dawo lfy, Allah Ya kyauta.

Bayan tafiyarsa da two weeks taje aka mata aikin aka cire mata mahaifar successful,

Bahijja da majeed an dawo gida Hutu, bahijja ta canxa tayi kyau sosai itama da nata cikin sai dai bai fito kamar na Nainah ba,

A kullum xaka same su can tare da baffa suna hira suna debe masa kewa kasancewar shi Kadai ke xaune a gidan ba mata sannan Yasir bai fiye xama a gida ba yafi xama a hostel, anan Nainah ta yanke shawarar baffa ya auri hajjo,

Da baffa yaji bai qi ta Nainah ba sai dai dan a yanxu matan tsoro suke bashi bai yarda dasu ba,

'Noo baffa ba duka mata suka xama ďaya ba sannan nasan hajjo sosai tana da kirki,tana taimakamin sanda banda mai taimaka min sai Allah, tun bayan rasuwar mijinta take aikin wahala kuma mufeedah bata tausayinta ko dan shekarunta and after kamar taimako ne xamuyi mata tun da ba ta da kuma bata taba haihuwa ba Tana buqatar Hutu da taimako kamar yanda Allah ya taimakemu ya bamu ni'ima muma sai mu janyo wasu ajikin mu su samu daga gare mu.

Bahijja tace dama hakane
_'Every successful person has a painful story and every painful story has a successful ending ,as for us Nainah we accept the pain and Alhamdulillah for now we are having successful life_.

'Is True Anty bahijja amma baffa bai gane me kike nufi ba kinga ya xuba miki idanu,

Duk suka kwashe da dariya,
'Yace Nainah ta maidani kakanta yanxu tunda ta girma, inbanda bahijja tayi min Wannan turancin nida ko aji ban shiga ba..... nan Ma suka kwashe da dariya,

'Allah yayi Maku albarka ya albarkaci auren ku da abinda xaku haifa, babu wani sauran jin dadi yanxu gareni kamar yanda naga na aurad daku kuma kun xauna lfy a gidajenku, ina fatan haka ya ďore har Karshen rayuwa gashi ta dalilinku na sami canjin rayuwa sosai, ga gida ga abinci ga Sutura sannan ga kuďin kashewa Duk daga mazajenku, na godewa Allah danaci wannan moriya ta ya'yana mata saura ta Yasir idan Inada rai, sannan Ku qara haquri a gidajen ku, kuyi biyayya, ku rinqa tuna ko ku suwaye sannan Ku tuna Na qasa daku Idan basu da ku taimaka masu, ku Yawaita sadaka daga masu buqata,

'Insha Allah baffa xamu kiyaye kuma xaka same mu masu biyayya.

Bayan Nainah ta jewa hajjo da mgnr kai tsaye ta amince, bayan Sati biyu aka yi aurensu ba wani shagali akayi ba, Walima ce kawai Dan auren yayi albarka, hajjo ta tare a gidan mijinta baffa sai dai muyi masu fatan alheri😁.

Fitowarsa kenan daga bedroom ďinsa yana tafe yana latsar wayarsa, a yau ya wayi gari yana son jin murya Nainah shiyasa xai kirata

Dai dai Wannan lokacin, Nainah ta dawo daga Skul sun gama xana jarabawarsu ta qarshe ta Neco exam tana xaune tana cire socks taga shigowar kiransa, sai da gabanta Ya fadi, har wayar ta gama ringing bata dauka ba,

Karo na biyu ya sake jan tsaki kafin ya qara dialing number, kamar baxata ďauka ba Gab da xata tsinke ta dauka hade da fadin

'Assalamu Alaikum,
'Wa'alaikis Salam , Wake magana ne?😳
Tayi shiru tana sauraren sa cike da mamaki, kafin tace
'Nima ban san mai magana ba, naga call ne,
'OK OK wrong number 🙊ya tsinke wayar cike da takaici, lallaima Nainah ta rainashi shi xata ce bata gane ba, ya sake dialing number cike da takaici,

Tana xaune cikin mamakinsa ta sake ganin kiransa, da Sauri ta dauka
'ke ni xaki rainawa wayo kice baki gane mai mgn ba, bakida number na or what ko Duk tsabar rainin wayo ne?
'Ashe kaine, sorry friend ban gane bane, nayi welcome back ďin sim ďina ne,
'kuma sai baki hardace number a ka ba🙄, tayi shiru, yayi kwafa ya kashe wayar.

Tabi wayar da kallo Tana fadin ikon Allah .......

Bayan gama exam

Please Login or Register in order to submit comment