Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juriya ne akan komai kuma nasan shi Mai nasara ne, Idan ka xauna soyayya ta rafke ka a daki ina naga qarfin gwiwar kiranka da gwarzon namiji?
'tashi ka gayamin Kyakkyawa ce, is she rich, classy, yar' gidan Waye?

Bansanta ba sister, naganta sau daya, _she x beauty, with long hair, bakinta qaramine jawur tanada Manya idanuwa kuma farace sister, I think she x buxuwa but I dnt know, I dnt know her name & I don't know who she is, kwakwalwata is full of her, she made my Dream beautiful, I olways see her in my dream crying seeking for help, ina so na taimaketa but how I dnt know sister pls help me I Lyk her she is cute an cwt sister, I dnt know where to found her_, ya tashi da sauri yaje Ya bude wata drawer ya janyo qatuwar carbon paper guda biyu ta ajiye mata a gabanta yana nuna mata,

Kinganta sister Duk sanda na ganta sai na Zana ta, _you know am Architecture and Art Design_, Wannan sanda na fara ganinta a gidan nan tana taje kanta ta juyo na ganta amma ita bata ganni ba, Wannan kuma a Skul na ganta _she is carrying baby on her back I know is not her own cos she is Young,i didn't observe anything about her_, amma sister kamar yar talakawace.....

Rauda ta sauke ajiyar xuciya tana kallon xanen ynda Mus'ab yayi su cikin kwarewa kamar da gske din itace, gani take kamar tasan fuskar amma ta manta inda ta santa, sannan Duk inda tasan yarinyar da goyo ta taba ganinta but she can't recall 馃

'a gidannan da ka ganta meya Je Dakai dakin Mus'ab, idanunsa jawur yake kallonta naje Kai sulaimi ne, shine aka nunamin dakin naje amma ita na sama,

'oh Tor ko itace mai rainon sulaimi, ya tsuke fuska. ..
'noo sister mai rainon sulaimi naganta mummuna ce kuma qaxama, tayi shiru tana naxari ka kwantar da hankalinka Mus'ab Idan Wannan yarinya rabonkace xaka sameta Inaso ka saki ranka Kadawo da walwalarka kamar da..... 聽Yayi narai narai da idanuwa yana kallonta

Sister am..... Shshshs ta katsesa ka nutsu Mus'ab Idan ka kwantar da hankalinka xn tayaka nemanta _I will help you only if you promise to be happy, ya riqo hannunta I promise you sister,i promise I'll be_,

Tayi murmushi Tana kallonsa Kafin ta Kalli xanen
_Xanen yayi kyau an she is beautiful brother, shima murmushi yake yana kallon xanen *haskena* sister is quite different......._,

*
[8/30, 11:54 AM] Pherty馃帳馃懐: *After 1 week,*

Tafiyar majeed ta tashi atare suka jero su kusan biyar sukaje rakasa inda xai shiga motar Abuja,

Baffa, bahijja, iya da Nainah sai shi, anan ne baffa ya qara jaddada masa akan bashi da mata sai NAINAH Ya bashi Nainah ya aureta ko bayan Ransa,

Shida iya sukayi Godiya sosai, ya dubi Nainah xaki dinga ganin Saqona akai akai sannan Ki tabbatar da kin koma makaranta kuma ki riqe amana Nainah Nima xn riqe amana Karkiga wnda yafini Ki manta dani....,

Ta tabe bakinta Tana fadin Idan akwai wnda Yafika a xuciyata Tor baffa ne...., 聽murmushi yayi kawai yayi sallama da kowa Ya juya Ya shiga motar yana daga masu hannu suna daga masa har suka wuce nan take hawaye suka soma kwaranya a Idanun Nainah, yau ba mai taimakon ta sai Allah ba majeed tabar komai a hannun Allah shi kadaine xai iya kareta daga hannun Inna......

*馃吙herty novels 馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/30, 5:54 PM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH...... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*31*

聽聽聽聽Saukar majeed Abuja Ya kira iya ya sanarda ita ya qara da fadin ta aika a Gayawa Nainah ta kwantar da hankalinta Ya isa lfy.....

Yau ma kamar kullum tana dauke da sulaimi suna hira da hajjo duk mgnr su baxata wuce ta majeed da Inna ba,

Mufeedah taxo ta kirata,
'tace kije da sulaimi inda hajiya maryam da wadannan sarqoqin ta xabi daya sai ta kirani na gayamata kudin Ki kuma yi a hankali Nainah bnda wasa da su suna da tsada sosai,

Nainah ta Karba hade da dunqulesu gu daya ta dauki sulaimi suka fita, ta bar Layin kenan bayan ta qetara Titi ta hau Layin gidansu maryam din, tana tafe da qaton hijab dinta Tana jefa sulaimi sama tana cafewa kamar yar tsana, Idan ta Cira sulaimi sama sai ta kyalkyace da dariya ita kuma tayi mata murmushi....

Dawowarsa daga Skul kenan ya ganta, *haskena*,ya fada a hankali xuciyarsa na bugawa, sanda ta daga sulaimi sama ya ga fuskarta xahirinta yau,yaga murmushinta, yaga dimple dinta da fararen haqoranta, kusan sakin motar yayi bai kula da yarinyar dake hannuntaba yaja wani uban birki dai dai lokacin Nainah ta shige wani lungu wanda xai fito da ita ta shiga gidan,

Da Sauri Ya fito cikin motar ko rufe wa baiyiba ya shiga lungun, har ya fito Ya waiga gabas da yamma Babuta babu alamarta, Tarin gidajene da yawa a gurin,

Yayi tsaye hannuwansa a qugunsa cike da qunci kamar xaiyi kuka yake dube duben sa....,

A haka ya dawo gida a galabaice Kai tsaye dakinsa ya nufa Ya hau xanenta, yau yaganta xahirinta yaga hancinta dogone siriri, yaga dimple dinta, yaga haqoranta, ya ganta da hijab an again ya ganta da yarinya a hannu, yaga murmushi a fuskarta dat means she x Happy, shima Ya shiga murmushi Yana xanenta a Yanda yaga ta daga sulaimi sama tana murmushi.....

Washe garin ranar Ma a tare suka fito da mufida olready Nainah ta shiga dayar motar tare da sulaimi,

Yayi tsaye yana qarawa motocin kallo kafin ya juyo yana kallon mufida,
'Ke mekike jirane,
'Kai mana Wace motar ka xaba?
'kije kiyi tfyrki yau akan Bike xnje kuma Kinsan baxan dauki mace ba akan bike musamman ma keda kike Matata, ta tabe bakinta ta nufi motarsu Nainah ta shiga shima yaje Ya haye bike dinsa Ya fice,

Bai bar unguwarba sai da ya xagaye unguwar gabaki daya ko xai qara ganinta馃槀muhimmin abinda yasa Ya hau bike yau cos Duk inda ta shiga lungu da saqo shima xai iya shiga baxai qara yarda ta bace masa ba shiyasa xai tattara motocin ya ajiye Ya dinga hawan bike馃槀

Sun rigashi isa Kai tsaye Nainah ta wuce inda take rainonta, mufida kuwa tsayuwa tayi Tana jiran isowarsa tagani ko wata mace xai dauka shiyasa yaqi daukarta, Tana tsaye Ya wuce ta gabanta baima kula da itaba, Ya boye idanuwansa da baqin glass wanda aka fi sani da ff (fitness first) wanda Ya qara fito da kyawunsa sosai, baqin gashinsa sai sheqi yake da daukar ido, ba yan matan dake gurin ba hr mufeedah dake matarsa sai da tabisa da kallo cike da shauqin son kayanta馃槀,ba qaramin kyau yayi ba hr ta soma jin haushi da kishin matan dake kallonsa, su halamcy da uwani an saki hanci da baki,

Slowly yake tfy kamar bayaso, idanunsa akan hanyar da yake Kai hr ya iso department dinsu, nan fa maxan da matan suka dauki sowa first in history Mus'ab akan bike abinda basu taba ganinba kuma hawa da bike din ba qaramin kyau yayi masa ba....

Kaita.. Kaita... Kaita... 聽Suka soma fadi suna sowa, yayi parking kafin ya sauko yana murmushi ganin sun fara xolayarsa, Fahad nadaga gefe Yana kallonsa,

Sun jima suna hayaniya gurin kafin lecturer dinsu yaxo,
[8/30, 6:27 PM] Pherty馃帳馃懐: A hall din sukayi shiru saboda abinda malamin nasu k fadi,

Mutum biyu xamu dauka Gobe xasuje Croatia kan xanen wani jirgi da Akeson yi a ynxu ,so wakuke ganin best Artist anan guda biyu da xasu wakilta Skul dinmu suje, Kai tsaye class din na dauki sowa suna fadin, Kaita! Kaita!! Kaita!!!
Mus'ab yaji wani iri, cos shi ba abinda ya tsana kamar xuwa qasashe yin xane duk da ba qaramin kudi ake samu ba, Wannan dalilin ma Ya hana masa karatu a waje...,
*Mus'ab Mohd Kaita* malamin ya kira sunansa, Fahad Ya rarrashesa hr ya tashi ya Je gaban hall din, fuskarsa ba Walwala,
'second choice dinku fa? 聽Nan take suka dauki sunan suna fadin *Baby Bello*,ba gardama ta fito Ta tsaya inda Mus'ab yake, malamin na mgnr Anjima su samesa office xasu tattauna kan yarda xasu yi tfyr Gobe cos..... Kamar Ance Ya duba window kuwa yaga wucewarta da goyo a bayanta Wannan Karon ba hijabi sai Dan kwali da ta daura ta sako jelar gashinta a gefe Tana tafe Tana tafa hannayenta Tana murmushi da Alama Waqa take rerawa sulaimi....

*haskena* Ya fada da qarfi batare da Ya saurari malamin ba Ya juya Ya fice da gudu, bayan hall din ya nufa Ga mamakinsa Babuta babu alamarta, ya soma waige waige Babuta, muryar Fahad na juyo dashi
"wai ko aljannu Ke rudaka ne Mus'ab meke damunka Duk kabi kafita hayyacin ka,
"ko aljana ce ina sonta Fahad xn iya xama da ita.....

*

Sanda suka dawo ita da mufida bata jima ba tayi mata sallama ta fice,

Gab da xata iso gidansu taga motar maqocinsu wani Christian sunan sa obiorah son Nainah yakeyi kuma aurenta yakesonyi acewarsa馃槀kudin da yake bawa Inna ta amince akan lallai xai auri Nainah 馃槼

Taja dogon tsaki ta taba ta gefensa xata wuce ya tare ta,
_Pls Nainah accept my luv, I promise to be with you,I promise to accept Islam if you will marry me, and I promise to make you happy馃憦馃徎_,
'Ya Allah ta fada hade da dafe kanta kafin taja dogon tsaki ta juya sai ko ga Inna
'koma yar banxa, Ki sauraresa mijinki ne, kudin da yake bani Dan ubanki akwai mai bani sune a cikin samarinki? Baya ce xai musulunta ba Idan kukayi aure kiyi jihadi mana mu sami kudi,

Obiorah Ya matso yana fadin inna Inaso naje da yaronka waje, mu xona can, nabaka kudi falafala hrda xinari sadakin Nainah, xn Baka mota na cnxa ma gida, kuma ni xn xama _Muslim if only Nainah would marry me_,

Saboda rudewa inna jikinta hr rawa yake taji kudi馃榾zanin jikinta hr yaqi dauruwa sai kwancewa yake hr qasa take godiya

Nabaka Nainah obi ni xn Baka NAINAH ni xn aura mata Kai kaje da ita can Kabani duka dukiya, ubantama sai abinda nace batada gata a duniyarnan kaje Gobe kazomin da komai ni kuma xn aura maka NAINAH.......

Baki sake Nainah Ke kallonta hr inna ta shige tana wata irin dariya ta farinciki, shima obiorah Ya shige motarsa cike da murna he will have what he Luvs,.........

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/31, 12:13 PM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽*32*

聽Nainah bata shiga gidan ba ta nemi wuri ta rakube Tana jiran baffanta,

Ta jima sosai a wurin kafin ya iso tare da Yasir, nan take labarta masu komai,

Baffa bai ce komai ba, Yasir kuwa dariya Ya soma yi
'Allah Ya kaimu Gobe din'

*

Washe gari abu kamar wasa kuwa sai ga obiorah da mutanensa da kayan aurensa hrda wedding gown din da Nainah xata sanya馃榾,

Inna ta fito bakinta yaqi rufuwa ganin motar da akaxo mata da ita starlet馃槀nan Ta shiga Maqota Tana sanardasu Bikin Nainah,

Kan kace me qofar gidan ta taru fal da jama'a ga dangin obiorah sun sanya kida irin na yarensu,

Abubuwa suka cakudewa baffa gashi Yasir tunda Ya fita da safe bai dawo ba shiya Sanyashi kuka ga Nainah ta tsaresa da magiya, mafita daya Ya samawa kansa da Nainah ya dago jajjayen idanuwansa yana kallonta

'Nainah mafita dayace Ki yarda a daura maki aure da kowaye yafi Ki auri kafiri matar nan tafi qarfin mu kina gani...

Xare idanu tayi Tana kallon mahaifinta
Majeed fa baffa" Dan Allah ka taimakamin shi Kadai nakeso shi Kadai ne rayuwata baffa Idan na auri wani naci amanar majeed da kaina,

Nasani Nainah xaki auri majeed din, kafin su miki Wannan auren kije Ki samo wani a daura maku aure ni xn Roqesa Ya sakeki daga baya sai ki auri majeed din,

Kuka take sosai
"baffa addini bai yarda 聽da haka ba, baffa Idan baxaka nema min mafita ba kabarni na gudu kabarni nayi tfyta, kagayamin dama mace na bada aurene taya kake irin Wannan mgnr baffa Kaika haifeni kaike da ikon Badani ga kowa bnda inna baffa......

'Nima xn iya auradda dake shashasha ubanki ba abinda xai iya kuma sai kin auri obi koda kuwa xaniyi yawo tsirara, koda bokayen duniya xasu gushe Wlhy sai nayi kudi Ta dalilinku.....

Nooo Nainah ta fada tana kuka tana girgixa kanta, baxan aure sa ba, nayarda nayi aure da kowane irin mutum ne musaki ko almajiri Dan Kema karki cimma burinki na samun dukiyar obi, sai nagani Idan ana aure kan aure inna..... Ta juya a fusace tana kuka...

Kowani irin mutum ta gani a hanya roqonsa take yaxo ya aureta ba wnda Ya kula, tunanin mutanen unguwar Qila tayi cikine takeson 聽aure ta manna masu, 聽wasu sukace Qila ta kwaso cutar xamani ne takeson yadawa, Nainah batayi qasa a gwiwa ba ta cigaba da roqo Tana kuka....

Da shirinsa Ya fito, bayan yayi sallama da mufida ya shiga motarsa, yaks Ya tuqa shi,

Gidan mahaifinsa Ya nufa acan Ya sanardashi tfyr da xaiyi Croatia, kwana uku xaiyi acan, iyayen suka masa addu'a kana suka shiga motar yaks Ya jasa xuwa airport,

Sun shigo unguwar su Nainah ya tuna da wasu snacks da yake matuqar so yake xuwa siye 聽a unguwar,

Yaks kayi parking kaje ka karbomin snacks inda madam you tell her Mus'ab kaita ne,

Yaks Ya tsaida motar ya fito, ya tsallake Titi kenan Nainah na ganshi ta nufesa da Sauri ta riqo qafafuwansa
'Dan Allah ka aureni ,ko na yau ne kawai, mamana keson aura min Christian,
'amma mamanki bata da hankali xata aura maki kafiri kina musulma kuma kyakkyawa, ni gsky baxan iya aurenkiba Inada surry 馃槏

Ta riqo qafafunsa tana kuka, 聽Duk abinnan da ake Kaita na kallonsu sai dai bai lura da Wace irin macece a gun ba, ya kira yaks a waya kan yaxo, yana xuwa Ya bashi kudi
'kabawa yarinyar dake roqonka 聽kudi tunda Kai Baka sadaka.....

'yallabai ba sadaka bace roqona take na aureta na wani lokaci wai mamanta Ke son auramata kafiri...

Yayi Jim yana tunani
'tunda na wani lokacine ka aureta mana ka taimakawa musulmi,
'a'ah yallabai bana sonta....
'tunda na wani lokacine kaje ka bada sunana a aura dani as you can see d gal Nid help, Bamusan Meyasa take neman mai aurentaba, ga 50,000 ka Kai a matsayin sadaki,

Yaks Ya Karba ta juya cike da mamakin Kaita, haka yakai kudin, baffa yaje yakira mai unguwa da dattijan unguwa suka shiga masallaci aka daura auren *Mus'ab Mohd Kaita da Nainah Nasir*....kamar daga sama inna tajiyo aikuwa tafito Tanata masifa ,hrda kumfar baki Tanata dura Ashar ga dattijan馃檴

Obiorah ya tmby dalili aka gayamasa, ya karbi komai nasa suka tattara Shida danginsa suka fice,

NAINAH kuwa tunda taji an ambaci Mus'ab kaita gabanta Ke faduwa duk ta tsorata baban Sulaimi mijin mufeedah fa, bata taba ganinsaba batasan kamaninsa ba,

Da gudu taje gidan tana wani irin kuka take sanarda baffa

Inna ta rangada guda cike da murna hrda tafewa.,
Da farko Naji haushi amma ynxu nayi murna, to miye aciki Wannan Shekarar sai xuwa hajji馃槼

Baffa Yace Ki kwantarda da hankalinki
[8/31, 12:27 PM] Pherty馃帳馃懐: Tunda ba xama xakiyiba Ance xaije wata qasa Idan ta dawo xai baki takardarki na Riga na aika agayamasa auren yarjejeniya ne sannan mufida Ki manta da ita ynxu tunda burinmu Ya cika ai shikenan, majeed shine mijinki Nainah, ya dubi inna..

Ki bani akuyarki na saida nasiyawa Nainah katifar daki,

Heheheh ayurirrrrrrrrrrrr
'andaiji haushi da Kunya, akuyata baxan bada ba,

"Yace amma ai ni sanda xaayi auren qanwarki na bada tunkiyata kika saida kika mata kayan daki ynxu Dan nace Ki bani Wannan kyamurarren bunsurunne baxaki bada ba

"kamin gori yau tunda kadaina tsorona,busashen bunsurunne baxan bada ba sai na gani ta fice...

A airport Mus'ab Ya kira mahaifinsa Ya sanarda shi komai ga mamakin sa dad dinsa dariya kawai yayi Yace Allah Ya sanya albarka, Anjima xn tura mutane da yaks a daukota.....

Haka kuwa akayi hr dare Baa siyama Amarya komai ba, bahijja baqin cikin duniya Ya hana mata mgn, haka akaxo aka dauki NAINAH bako Suturar kirki a jikinta, kuma abin mamaki Kai Amarya hrda uwar Amarya inna馃檰馃徎

Part din dake kallon na mufida aka ajiyeta Sunji dadin samun komai a gidan, nan Nainah ta qanqame bahijja tana kuka kimin addu'a Anty kuma kije Ki sanarda iya Dan nasan xataji lbr,

Inna kuwa sullalewa tayi ta nufi 聽sashen mufida
"yar uwa kinanan an amshe miki miji 聽hrda aurensa ynxu Muka kawo Amarya,

Qirjin mufeedah Ke bugawa sosai,
"bn fahimcekiba boyar Allah waya baki ixinin shigomin gida, kuma wacce Amarya kike nufi?
"mijinki ya auri Nainah yau...
'wacce Nainah? Mufeedah ta tambaya bayan ta tashi tsaye hr wani duhu take gani a dakin tana ganin yana juyawa da ita,
"NAINAH mai rainon sulaimi......

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [9/1, 9:24 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah.... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*34*

*2 week's*

聽聽聽聽聽聽聽聽Nainah ta soma fita Skul kuma still take rainon sulaimi Idan ta dawo,

Mus'ab bai taba xuwa sashen ta duba ta ba amatsayinta na matarsa, baima da niyar xuwa Ya ganta kuma ko menene ya shigo da shi xai bada akai mata batare da mufeedah ta sani ba,

Haka kuma bai taba debe tsamanin ganin *haskensa* ba still searching for her, akwai sanda ya xauna ya xana wani kafirin gida, ya tsaru yayi kyau kuma ya Birgesa sosai,

*"haskena* baxata xauna Wannan gidan tare da mufeedah da Wannan yar raino ba, *haskena* xn ginawa Wannan gidan aciki xamuyi rayuwa tare da ya'yan mu馃榾,Wannan swimming pool din bai dace anan ba xn cnxa mashi wuri, sannan dole xn fitar da wurin springs, yana son fararen furanni da jajjaye dasu xaiyi ado a gidan, da haka ya tsara gidan ya fito sosai ya tsurawa gidan ido hr yana imagining gashi nan tare da *haskena* ya goyata suna xagayen gidan tana dariya...

Ya tashi da Sauri Ya fita daga gidan ya nufi inda mahaifinsa Ya nuna masa yana masa Bayanin...

"wacece *haskenka* Mus'ab, ba tare da tunanin komai ba Ya gayawa mahaifinsa Ya matse hannun mahaifinsa yana kallonsa idanunsa jawur kamar xaiyi kuka
"Dad ita Kadai nakeso, _I will not hide for you ,duk matan danayi soyayya dasu she is d best, I love her most and I feel her, my brain is full of her, I olways dream about her_, naganta sau uku Dad kuma taqi fita rayuwata,

Mohd Kaita ya Sauke ajiyar xuciya yana Kallon sa tausayin yaron ya kamasa

"Dad ka manta sanda ka auramin mufida kace Idan nayi ma biyayya na aureta na sami wadda nakeso xaka aura min ita,

"ban manta ba Mus'ab amma taya xaka auri maccen da bata Sanka ba Kai kanka Baka taba tsayuwa da ita ba?

"Dad am sure xn ganta kuma xata soni, ina da kyau, Inada kudi, kuma Inada ilimi _why will she not marry me?_

Dariya yayi yana kallon sa
"waya Gayama haka Mus'ab? Macen da tasan kanta tasan rayuwar duniya baxata laqe tace sai namiji mai kyau da kudi ba, ilimi shine jigon rayuwa, Idan Baka dashi you have nothing 聽in life, rashin ilimi yana maida mutum jahili musamman acikin mutane?

"Dad ni banida ilimi ne?
'a'ah bashi nake nufi ba, taya xn tarbiyantar da Kai na Kaika makaranta kayi sauka tun kana qarami ka yi littafan addini da yawa sannan nace Baka da ilimi haba Mus'ab,

"Dad tell me kana sonta?
"wa kenan?
*Haskena*,
"yes, of course I do, Idan Mus'ab na son ta me xai hana, ko yar gidan wacece indai kasan gidan da take xaka aureta I promise you dis,

Ya rungume mahaifinsa cike da murna馃榾
"if that is the case Dad ka Gina mana Wannan gidan nida *haskena*
'I will insha Allah Gobe xaa fara Ginin sai ka barshi a nunawa builders din ko,
'yes Dad but I will be with them bana son kuskure aciki...,
_'OK Tor but promise me one thing son_
What is that?
'matarka Nainah,she Is poor, her family need help, yakubu (yakson馃槀)ya gayamin halin da mahaifinta Ke ciki na babu, will you help them? Mus'ab yayi shiru kafin yace
'Dad u forget auren mu Bamai Dorewa bane, babanta Yace auren yarjejeniya ne amma ni a xuciyata da niya daya na aureta saboda na taimakamata so babanta ya turo yaks Ya gayamin wai xn saketa after cos wnda xata aura baya nan kuma matar gidan xata mata auren dole da Christian,

'Naji duka kuma naje naga Nainah,she is young Mus'ab bai kamata iyayenta su mata aure aure ba shiyasa xn Roqeka again ka riqeta amana bnda hantara Dan tana yar talakawa, ni Kaga Dan siyasa ne ina tare da talakawa kuma ina sonsu Dan sune mulkina, kada ka bari son xuciya da rudanin duniya su maka mugun kamu a rayuwa,

Kasa ta ajiki ka taimaki iyayenta ko Baka sonta Kaga ko bayan rabuwarka xata tuna alherinka gareta,u get me?

Ya gyada Kai yana kallonsa....
[9/2, 9:33 AM] Pherty 馃帳馃懐: Bayan barinsa inda Dad ya nufi inda mahaifiyarsa

Hajiya tace naje naga Amarya tubarakallah Mus'ab, she is beauty and she is young kayi Dacen mace,

Mus'ab Ya Dan kalleta ta gefen idanu
Ko miye beauty ajikin Nainah kowa Ke fada masa tana da kyau alhali Ya ganta ba irin kyakkyawar nan bace,

Hajiya I never told you that bana son Nainah why kike damuna da maganarta,

Saboda tana da kyau kuma yarinyar tana da tarbiya ga haquri da xama da mufeedah am sure tafi Wannan *hasken* taka kyawu..?

C'mon hajiya karki batamin rai *haskena* is quiet different from Nainah, believe me tana da kyau sosai tana da gashi hajiya mai tsawo da yawa kuma baqine sosai har ya kwanta a goshinta xaki ganta Idan nazo maki da ita馃槉,

"Nainah farace son, she is beautiful kaganta kuwa...
Ya kyalkyace da dariya
_'oh Allah help my mother eyes clear馃槀 as I can see hajiya_, hr ynxu kinada matsalar idanu, nasan Nainah hajiya, Ki manta kawai Ki cigaba da min addu'a Inga *haskena馃槏*

Hmmm shikenan, inaji bakasan matar da kake aure bane amma Karka xo Watarana kanamin kukan kana son Nainah musamman da auren baxai Dore ba,

_'God forbid hajiya, I will never cry for Nainah mai rainon sulaimi, haba dai why should I, Kai hajiya bnma San me xnce maki ba but your words hurt me 馃槨,ko mufeedah xn iya yiwa kuka Ballantana Nainah...._,

"shikenan Naji Ol d best between u and haskenka...

Tnx hajiya Ya kaimata sumbata a kumatunta ya fice...

*

Nainah a ynxu batada matsala, majeed suna waya akai akai kuma ta sanarda shi komai sai dai bataji ta bakinsaba duk sanda ta dauko mgnr aurenta xai nuna baya son mgnr hr sai ya dawo ayita ta qare Dan baxai haqura ba toh fa馃檰馃徎,

Kwanciyar hankalin da take samu da cimma mai kyau da takeci ya sanya Jikinta wani Fresh, kyawunta ya dada fitowa hasken fatarta ya qaru hr jan fatar ma Ya qaru, gashinta na samun gyara Idan bahijja Taxo gidan takan taje mata ta shafa mata mayukka masu kyau da qamshi ta Kama mata shi wuri daya ta hade, mufeedah dai nata kallo ne,

Gashin dake kwance gaban goshinta 聽kawai xaka gani ka tabbatar da Tana da yalwar gashi, kullum bahijja acan take yini sai dare take komawa gida takaiwa baffa da Yasir abinci, Haka Nainah bata manta da hajjo ba tana taimaka mata sosai kuma ko kadan bata taba jin haushin Meyasa Mus'ab bai taba xuwa inda take ba cos bata sonsa....,

Tana tsaye bakin gate hr lokacin driver bai xo daukanta ba, qawarta Saliha
"tace kixo muje Nainah sai mu ajiyeki a gida, yau Friday akwai go slow sosai a hanya,

Nainah tayi shiru tana tunanin kafin tace shikenan muje,
"Saliha tace muje sai ki Aramin Assignment din physics inyi kafin mu saukeki,
Nainah ta bata fuska
"baxan bayar ba Ke kullum baxakiyi da kanki ba sai nayi Ki kwashe, suka shiga motar
"Ke Nainah sharp sharp ynxu xnyi fa...

Fahad ne da Mus'ab cikin tasu motar, kasancewar yau jumma'a sukayi shiri cikin fararen Kaya Sauri suke su isa masallaci saboda su sami Jam'i

Lokaci daya motocinsu na tsaya a check point ga uban go slow a wurin,

Dai dai Wannan lokacin Nainah da Saliha suka kaure da Kokowa akan sai ta karbi littafin Nainah ta hana,

Nainah na xaune bakin qofar motar dai dai saitin da Mus'ab yake tuqi Fahad na daya bangaren, Mus'ab yaja dogon tsaki hade da juya caraf idanunsa na sauka akan Nainah tana dariya sosai dimple dinta

Please Login or Register in order to submit comment