Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ya lotsa sosai fararen haqoranta sun bayyana, Saliha ta kwace Dan kwallin kanta Tana fadin
"sai dai kije gida a haka Idan baxaki bani ba Nima baxan baki ba....
Gashinta dake dunqule Ya soma warware wa kafin ya xubo a doron bayanta,

Da hannu Ya lalabo Fahad yana nuna masa ita bakinsa na fadin Fahad *Haskena*

"OMG Fahad Ya fada hade da tsurawa Nainah ido, xuciyarsa na bugawa, juyowa yayi yana fadin she is..... Shiru yayi sakamakon ganin kujerar wayam babu Mus'ab acikin motar, ina ya nufa acewar pherty馃

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/31, 5:21 PM] Pherty馃帳馃懐: *Nainah.... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽*33*

聽聽聽聽Mufeedah ta ajiye sulaimi tana fadin kije Naji bn yarda dake ba cos mijina baxai ci amanata ba sannan dama Nainah ta bani lbrnki Ke bakida mutunci,

Inna ta saki baki tana kallonta da mamaki
"Kece marar mutunci da xaki dubi tsabar idanuna Ki gayamin haka bn haifeki bane...... Mufeedah ta dauketa da Mari

"Ke kidubeki hr xaki hada kanki da ummata, poor you, hr kina kin haifeni to hell with you, Nasani ko Nainah ta auri mijina Kece kikayi maganin cos Naji lbrn kina bibiyar bokaye, duk lokacin da kika qara shigomin gida sai na sa an qasqantaki, Ki fice min nace tsohuwar banxa馃槧,

Jiki a sabule Inna ta fito dafe da kuncinta, a ranta ta qudira sai taga bayan mufida sai ta wulaqantata kamar ynda taci mutuncin ta....

Mufeedah kuwa kasa gasgastawa tayi sai safa da marwa 聽take musamman da take jiyo hayaniyar mutane a waje kenan da gske ne...
'I trust Nainah, Meyasa xata min haka, miye tsakaninta da mijina, Yaushe suka fara soyayya, Yaushe suke haduwa kuma a ina? Duk iya qoqarinta Dan Kare Nainah daga mijinta shine sai data aureshi, Nainah taci amanata, Nainah batamin adalciba, Nainah ta manta matsayinta na yar reno ta xama kishiyata, why Nainah Meyasa duk son da nake maki nakeso na taimakeki ashe Ke munafukace..... Ta fashe da kuka mai tsanani dai dai lokacin da wayarta na dauki qugi,

Daga yanayin ringing din wayar ta gane Mus'ab ne sai taqi dauka hrta katse, Ya sake kira da kyar ta dauka batare da tayi mgn ba
"Mufeedah "Ya kira sunanta a hankali, bata amsa ba yacigaba da fadin
_"by now I know_ Kinsan meke faruwa, so ba laifina bane is just a help, the gal seek for help from yaks, Idan baki yarda baki tmbyesa ,bnsan yarinyar ba amma mahaifinta ya gayawa yaks auren yarjejeniya ne akwai wnda xata aura Idan ya dawo xn saketa Kingama shiga dakinta bai taso ba, sannan kishi da ita babu tunda baxata Dade a gidan ba, keep calm pls, ki kwantar da hankalinki...., shiru batace komai ba
Mufeedah "Ya qara Kiran sunanta,
"Naji amma Ko Kasan wacece kake aure?
"a'ah Ya fada cike da xaquwa
"Nainah kake aure Mus'ab.... Sai ta fashe masa da kuka...
"wacece NAINAH?
"mai rainon sulaimi....
"oh gosh Ya dafe kansa daya tuna fuskar lami, Tor ai shikenan sai ta cigaba da rainon sulaimi din, xn gayawa yaks yabata waya xamuyi mgn ta cigaba da rainon sulaimi tunda ba xaman aure xamuyi ba Kema Kinsan baxan iya auren yar'aiki ba ko?
Tace shikenan amma Yaushe xata bar gidan I mean Yaushe xaka saketa...,
"da Wancan mijin nata Ya dawo suka ce,
"shikenan ta tsinke wayar....
[8/31, 9:08 PM] Pherty馃帳馃懐: Suna gama wayar Dad dinsa Ya kirata ta dauka shima nasifa yayi mata tare da fada mata ynda Mus'ab Ya gayi mata, 聽hajiya ma ta kirata hrda ummanta anan taji sanyi sanyi a xuciyarta tunda kowa yasan sakinta xaayi kuma xata cigaba da rainon sulaimi....

Washe gari yaks Ya kawo mata waya tare da nuna mata ynda xatayi amfani da ita, a rayuwa Nainah bata taba xaton xata riqa waya ba Ballantana Samsung Galaxy S6,

Tana riqe da wayar Tana juyawa mufeedah ta shigo cikin wani irin taku...

Ynda Nainah ta ganta ta tsorata sai ta sunkuyar da kanta qasa hawaye na fita idanunta
"Nainah ta Kira sunanta, ta amsa batare da ta dago ba,
"na yarda dake kika ci amanata kika auri mijina Meyasa Nainah, Meyasa sai da mijina xakiyi auren yarjejeniya, Meyasa kike son kishi dani?

Kanta a sunkuye Tana xubar da kwallah
"Anty bnda wata kalma da xn gaya maki wadda xata kareni daga xargin da kikemin, bana son mijinki baxan kuma taba son mijinki ba mutum daya nakeso a xuciyata majeed, ni bnsan ynda akayi na auri mijinki ba, Wallhy bana sonsa ta fada idanunta akan na mufeedah sunyi jawur saboda kuka,

'pls Nainah free my husband Idan kinaso na yarda bakyason mijina kuma baxaki xauna dashi ba Kidawo tamkar da, yar rainon sulaimi

'na amince Anty xn cigaba da rainon sulaimi hr sanda majeed xai dawo Nabar gidannan,

'ina sonki Nainah, ina son haqurinki da sanyin halinki, ina son ynda kike kulamin da sulaimi babu mugunta shiyasa Nima baxan nuna miki halina 聽a ynxu ba hr sai kinqi barin mijina....,

Nainah tayi shiru kawai kanta a sunkuye hr mufeedah ta juya ta fice ta bita da kallo,

Tana xaune wayar ta dauki qara sunan da tagani ya sanyata faduwar gaba, Mus'ab
A sanyaye ta dauki wayar hade da yin sallama, kamar baxai amsa ba kuma sai ya amsa amma muryarta ta dakesa hr cikin kwakwalwar kansa,

Shiru Ya Ratsa hrna wani lokaci Duk xukatansu bugawa suke musamman shi da baisan dalilin faduwar gabansa ba,
'Ki cigaba da rainon sulaimi, Ki xauna a matsayin yar rainon sulaimi kamar ynda kike a farko hr xuwa lokacin da xan sauwaqe maki Ki tafi..,
'Nagode ta fada a sanyaye muryarta hr rawa take kamar xatayi kuka..
'ko akwai damuwa ne? Ta girgixa kanta kamar yana ganinta,
'a'ah
'Idan akwai abinda kike buqata kima yakson mgn ko Fahad akwai number sa acikin wayar, Idan kuma na dawo kina buqatar wani abu Ki tamby mufeedah,
'Tor ta fada a taqaice
'ko akwai wani abu? 聽Tayi shiru kafin tace
'ina so na koma makaranta
'wacce makaranta kuma? Baki qare secondary school bane?
'eh
'amma naganki da girma kice baki qare ba... Tayi shiru tana tunani ko ina ya taba ganinta?
'shikenan Wace Skul ce?
'kazaure nakeyi
'aji nawa ynxu?
'S. S 2,
'amma Kinsan ynxu baxakiyi boarding ba kinada aure, sannan ynxu ana second term ne fa can you make it?
'eh xn iya...
'shikenan yakson xai sama maki admission kiyi Day.... Ya tsinke wayar, badan komai ba sai Dan muryarta dake rikitashi, she have cwt voice amma she is not dat classy, ya tuna sanda Yace mufeedah ta Kira mai rainon sulaimi ta kirata ya ganta wata iri 馃槀

Nainah kuwa dadi fal a zuciyarta xata cigaba da karatunta, 聽Allah Allah take bahijja taxo ta labarta mata ta kuma Je ta karbo mata number majeed gun iya....

3 Day's

Isowarsa Katsina bai tsaya ko ina ba sai gidansa Kai tsaye sashen mufida ya nufa, fuskarta ba Walwala ta karbesa Duk qoqarinsa na ganin ta manta komai ya kasa dole ya haqura ya Barta Ya nufi sashen sa hade da ciro takardunsa yana kallon fuskar Nainah da yake xane,

Xn cigaba da nemanki *haskena* I soo much luv you ya sumbaci takardar 馃槝

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [9/2, 9:05 PM] 馃: *Nainah.... 馃懓馃徎*

*漏 Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽*35*

聽聽聽聽聽聽Sauri yake yana kutsawa cikin motocin burinsa Ya isa ga *haskensa馃槏*,Gab da motar aka basu hannu, da qarfi suka Ja motar suka fice, sauran motocin sai horn ake masa bai kula ba bin motar yake,

Fahad Ya Fisgosa da qarfi, a raunane Ya juyo yana kallonsa idanunsa taf da hawaye,

Fahad bai bari yayi magana ba yaja hannunsa da kyar suka isa cikin mota ya sanyashi kana yaja motar Dan yasan baxai iyaba,

Hr suka dawo masallaci baiyi mgn ba hankalinsa a tashe yake bugun qirjinsa sai qaruwa 聽yake, da Sauri yaje Ya dauko C-paper da 鉁� yaxo yana xana ta, Fahad na xaune bai hana Saba, cikin minti ashirin Ya gama ya dago yana kallon Fahad da murmushi

*haskena* looks beauty today, *haskena* tafi kullum kyau, *haskena* ta qara fari gashinta yayi kyau,

Wlhy na dauka aljana Ke rudaka Mus'ab sai yau danaga xahirin *haskenka* she is unique 馃憣馃徎Kicigaba da nemanta ka aureta, kun dace... 聽Murmushi Mus'ab yayi hawaye sun taru a idanunsa,

*haskena* bata Sona Fahad, Meyasa Duk lokacin da xnje gareta take guduwa ta Barni, bata Sona ko Fahad, bata so ta ganni, bataso taga irin sonda nake mata amma Meyasa take xomin a mafarki Tana min murmushi?

Fahad Ya dafa sa,
'Mus'ab Wannan shine so na haqiqa, son dake xautar da Duk mai kyau da kudi irinka, na yarda soyayya komai Tana sawa dubi ynda ka dawo, ba Girman Kai, ba tsokana, Kadawo wani iri Duk ajin nan da yanga da Akewa yan mata babu ayau, Duk soyayyar da kake Ada ba so bane Wannan shine so na haqiqa, ina goyon bayanka ka cigaba da nemanta, kaso *haskenka* Dan Wlhy ko ni nasameta baxan bartaba sai inda qarfina ya qare馃槼

Mus'ab yayi shiru kawai yana kallon xanen.....

*

Kwana biyu Mus'ab Ya xiyarci baffa kamar ynda Dad dinsa yabashi shawara,

Daga gaisuwa suka biqe da lbr kamar ba surukai ba, baffa na bashi lbrn abubuwa da suka shafi duniya musamman yanayin garinsu Abidjan dake cikin nijar,

Sosai Mus'ab yaji dadi kasancewa da baffa, first in history daya taba xama da dattijo hr sukayi hira haka cos koda ya taso babu kakanninsa,

A zaman da sukayi Ya fuskanci baffa na cikin matsalar rayuwa musamman da yaga yamasa 聽rashin wadata na daya daga cikin abubuwan dana baroshi daga garinsu Abidjan,

Sosai ya tausayawa dattijon hr kuka yayi daya bashi lbrn komai game da Inna da dalilin dayasa suka aurad da Nainah a ynxu,

Tausayinsa Ya sanya jikin Mus'ab sanyi, ashe hr ynxu ana samun irin wadannan kishiyoyin mugaye da suke manta duniya da abin dake cikinta, oh Allah 馃憦馃徎

'baffa Gobe xaka bar gidannan, xn Baka daya daga cikin gidana kyauta hrda takardunsa xn Baka, xaka xauna tare da Yasir da bahijja da ita inna cos baxan hanama xama da matarka ba amma fa xnsa mata ido na dauki kwakkwaron mataki akanta, yakamata kaima ace ka dauki mataki akanta Kai namijine ita mace kaike aurenta ka kauda Duk tsoron ta kadinga tsawa ta mata akan komai,

Sannan Yasir xan sama masa admission Ya koma Skul, bahijja ta fitar da mijine?

Cikin kukan farin ciki
Yace akwai dai wanda takeso hr sunce xasu turo Ayi mgn Tor shima karatu dai yake,

'Tor ace Ya turo baffa, bnsan bahijjar ba amma tunda Ance yayar Nainah ce nasan Ta isa aure, ni xn mata komai na aure ya kamata ace ynxu raywarsu ta sauya su sami yancin kansu agidajen maxajensu su manta Inna da wahalarta,

"duk Wannan dawainiya Kamanta Nainah baxata tabbata a hannunka, duk abinda xaka bani baxaisa na bar ma Nainah ba saboda Abdulmajeed nayiwa Alqawarin Nainah hr bayan Raina, baxan iya manta hallaci irin na majeed akan Nainah ba itama tana sonsa saboda shi tafara so a rayuwarta akansa ta fara sanin so,

Murmushi yayi hade da riqo hannun baffa,

Baffa bn Gayama wani abu ba, baxan boye ma ba saboda kaima Baka boyemin ba inajinka a xuciyata kamar Mun Dade atare, shiyasa xn gayawa ma maccen dana keso hr yau batasan ina yi ba.... 馃

Baffa yayi shiru yana saurarensa cike da mamaki kafin yace Allah Ya bayyana ma ita, ina godiya Mus'ab Allah Ya saka da alheri

Amin Mus'ab Ya fada a sanyaye.

*
Cikin gida inna ta dubi bahijja,

'akwai wani mutum mai kudi da xaixo Anjima Inaso Ki bashi hadin Kai musamman Dan musami kudi,

(kuji fa wai matsayin uwace k qarawa yar'ta qwarin gwiwa
da fajirci
yaku mahaifa kutuna cewa samun ya'ya wata
baiwace da Allah yakeba wadanda yaso kuma ya
hana wadanda yaso daga cikin bayinsa
sannan kuma jarabawace daga Allah dan yaga
wanene xai godewa ni'imarsa kuma wanene xai
butulce ya'ya kiwone da Allah yabaku kuma yayi
alqawarin tambayarku
Annabi s.a.w yana cewa duk kanku makiyayane
kuma xn tambayi kowanenku akan kiwon da aka
bashi
Allah s.w.a yace yaku masu imani ku kiyaye
kawunanku da iyalanku daga wuta
saboda haka yaku mahaifa wace irin amsa xaku
bayar idan Allah ta'ala ya tambaye ka akan
wannan
idan muka dubi yanda ya'yan musulmai suke
rayuwa ynxu sai kaxaci ko iyaye sun manta da
ayoyi da hadisan da anka ambatane
yau iyaye sun saki ya'yansu mata sufita lokacin
da sukeso su dawo lokacin da suke so,suyi
cudanya da macan da suke so iyaye kuma sunsa
masu idanu suna kallonsu,idan anyi masu mgn
sai su nuna cewa basu son takura ya'yansu
sai gashi anwayi gari xina ta yawalta acikin maxa
da mata
idan muka dawo bangaren maxa xaka taras fyade
fyade, shaye shaye,sata, tayarda hakalin mutane
cikin al'umma,xina da matan aure kai hrma
luwadi duka sunxama ruwan dare acikin
matasanmu
anyita samun rahotanni ana tare yan mata ana
masu fyade a lunguna da amshe masu wayoyi
gashi kuma satar ya'ya acikin acikin qasar nan
yaxamo qawa kuma ankasa hukuntarda masu
wannan aikin saboda kasancewar wadansu masu
mulki suna tare da su, ga bomb dake ta kashe
mutanenmu ana maida ya'ya marayu matan aure
xawarawa, oh ni pherty
Muna kira ga masu mulki kada sun manta cewa
gobe dukkanmu a ranar alqiyama xaa tsaidamu a
gaban Allah ranar da babu mai mulki sai shi
kadai
bincike ya nuna sakacin iyaye da hukuma da
rashin damuwa da tarbiyar al'umma,xina da
shaye shaye kullum sai qaruwa sukeyi acikin
dalibai musamman wadanda k karatun jami'oi
kwaleji e.t.c
haqiqa wanna abin abin kukane da damuwa da
nuna baqinciki ga duk musulmin qwarai kuma irin
wadannan abubuwa suke janyo fitinu da musibu
da babu magani kamar ynda muke gani a ynxu
Allah s.w.a yana cewa haqiqa wadanda sukeson
watsa alfasha acikin wadanda sukayi imani da
Allah sunada axaba mai radadi anan duniya da
lahira Allah ya tsaremu amin)
[9/2, 9:28 PM] 馃: Yasir dake shigowa yana jin komar

"Inna Wlhy kika bari wani Ya tabamin qanwa sai dai nayi gidan yarinki, haqurinmu Ya qare kuma qarfina ya kawo xn iya kwatarwa Dangina haqqinsu akanki shiyasa nazo na Sanardake shagon da kika bani tsaro nagaji kuma na siyarda shi da Duk abinda Ke ciki, kudin kuma xn cinye.... Ya juya Ya fice

Wata uwar Ashar da tasaki sai dana tsorata, bahijja kuwa dadi taji a ranta hrta matsu taje ta gayawa Nainah,

Sanda Nainah ta sami lbrn gidan da akabawa baffa ko kadan abin bai Birgeta ba gani take yana son ya riqeta kada ya saketa, abinda baxai taba yiwuwa ba,

A gurguje pls馃槖

Alhmdllh sun koma sabon gidansu Duk da haka Inna bata saduda ba Hali bai cnxa ba Nainah kuwa ko Godiya bata masa ba dan karya xata ma taji dadi,

A Skul ake gayyatar iyaye domin Yaye Daliban S. S. 3 da xasu qare Skul, 聽su kuma Nainah dake S. S. 2 xaa basu kyaututtuka ga masu qoqari akuma raba masu muqami (leadership /prefect),

Nainah da ta dawo datata takardar ta gayyatar iyaye speech and prize for the outgoing students sai ta kirasa a waya take gayamasa,

'ina Dakina Ki kawo takardar,
'bansan dakin ba, ya tsinke wayar cike da takaici ba tare da yayi magana ba amma yanajin dadin muryarta,

Ganin ba sarki sai Allah Ya sanyata fita tana dube dube hade da tmbyr Turawan dake aiki sashensa ta nufi dakinsa

Da sallama ta shiga dakin hr cikin kansa ya jiyo muryarta, yana kwance Ya juya mata baya chrtng yake batare da Ya juyo ba Ya amsa mata sallamar,

Tabi dakin da kallo kamar baxaa mutu ba ko gadon da yake kwance ma abin Kallone, dubi ynda qafafunta suka shige cikin lallausan carpet mai laushi, ga qamshi da sanyi A. C na ratsata ta ko ina....

'me kike tunani, ko Waye Ya nuna miki dakin,
Tambaya nayi ta fada tana qare masa kallo bata taba ganin fuskarsa ba haka kuma taji tana son ganinsa amma babu Hali,
'Ki ajiye takardar xn duba Idan bn sami xuwa ba yakson ko Fahad xaije Dan nasan baffanki baxai iyaba,

Ta ajiye takardar Tana fadin
'nagode,
Yayi shiru bai tankaba hakan ya sanyata juyawa ta fice, sai bayan fitar ta ya juyo ya dauka yana karantawa kafin ya kira Fahad
"Abokina Gobe xaka rakani Skul dinsu Nainah xasuyi speech,
'Allah Ya kaimu
'Amin Ya tsinke wayar kafin ya tashi ya nufi inda xanen sa yake yana kallo
A hankali Ya furta *Haskena*

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: *Nainah.... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽*36*

聽聽聽Washe garin ranar Nainah tayi shirinta na uniform ta sanya qaramin hijab dinsu na Skul, batayi make up amma fuskar tayi fayau tayi kyau, gashine kwance lub asaman goshinta wnda Ke qara mata kyau,

A waya ta tura masa
_xan iya tfy ko na kiraki?_

Sai da ta kwashe kusan minti talatin tana Jiran amsa kamar baxai bata reply ba Ya tura...

_kije mana tare muka Saba xuwane?_

Tayi kwafa bayan ta tabe bakinta Tasa Kai ta fice...

11 suka isa Skul din Shida Fahad lokacin hr Anyi Nisa da speech din,

A tare suka xauna Shida Fahad inda sauran iyayen suke xaune, sauran Daliban na daya bangaren an kafa masu canopies,

Suna daga xaune ake Kiran sauran dalibai ana basu kyaututtuka, Fahad da Mus'ab sunyi xurfi akan kallon wani jokes a iPhone din Fahad sai dariya suke,

Kamar daga sama sukaji an kira *Nainah Nasir*, _d best neatness student, and social prefect to be_ Duk cikinsu ba wanda Ya dago, idanunsu na kan kallon da suke..

Nainah na xaune Duk ta dabirce abin yaxo mata unexpected bata taba xaton xaa bata prefect ba musamman ma da bata Dade da shiga Skul dinba,

Saliha tace ki tashi Nainah Jiranki suke fa, ganin batada alamar tashi Saliha taje karbo mata gift din dai dai lokacin Fahad Ya dago yana fadin

' ashe dai abokina Matarmu akwai tsabta,yar gayu ce, hrdasu social prefect Duk ita Kadai,

Mus'ab ma Ya dago suna kallon Saliha da taje a matsayin Nainah,

Ta karbi gift din ta juya Nainah ta taso ta rungumeta cike da farin ciki Dan ta taimaka mata Wannan Yawon mutane dake gurin,

Daga Fahad hr Mus'ab lokaci daya suka tashi Yana fadin *haskena*,

Nainah ta karbi gift din tana fadin muje inkai mota bana son riqe Kaya a hannuna,

Sanda su Fahad suka isa gurin Daliban kakakaf suka duba babu su ba alamarsu, 聽kamar xararre haka Mus'ab Ya koma yana fadin *haskena,...haskena... haskenahhhhhh*,

Fahad Ya jawosa suka fito cikin taro ya kira wayar Nainah switch off ta Barta gida...,

Oh gosh Ya tura hannayensa cikin sumar kansa kamar xaiyi kuka,

Miye abin damuwa ynxu, ai anxo qarshen tunda qawar matarkace, xuwa Anjima da dare kaje ka sameta,

'hr dare Fahad is too long,
'kabarshi hr dare, kasan mata da kishi Idan kaje dakinta u know what to do hr ka shawo kanta kaji komai hr gidansu,
'shikenan, muje ni baxan iya xama ba wurin ma Ya gundureni.....

A gurguje pls馃槖

Da yamma Ya qarasa gurin baffa,

Suna falon sa yake sanardashi Gobe majeed xai dawo daga Abuja 馃槼

Mus'ab hr a Ranshi yaji dadi yasan Ya gama samun *haskensa* tunda qawar Nainah ce kuma xata taimaka masa, 聽yayi murmushi

Baffa naga *haskena* yau a Skul din su Nainah kuma tare da Nainah Anjima xnje in tambyeta game da ita....,

Cikin farinciki baffa yace
Alhamdulillah Mus'ab Naji dadi ina fatan ta amince ma koda yake nine gaba akan komai,

Mus'ab Ya soma dariya Yana fadin
"haka ne baffa, Dakai da Dad xaku taka rawar gani a aurenmu hr an fara Ginin gidanmu, xaayi Bikin da Baa taba yiba a Katsina,

Baffa ya soma dariya..... Haka hirar su ta kasance duk dai akan *haskensa* hr magrib tayi sukaje masallaci a tare, basu dawo gidan ba sai da sukayi isha'i, ga mamakinsu Inna bata gidan ta fito ko ina taje?

Mus'ab yayi murmushi yana fadin ai halin inna sai ita baffa,xn qarasa gida

'Tor Gobe Idan majeed yaxo xn aika ma sai kuxo tare da Nainah Ayi komai anan,

Tor baffa hr Naji kuma ba dadi rabuwa da Nainah musamman Dan sulaimi, 聽baffa yayi murmushi yana fadin

'sulaimi haquri xatayi Nainah gidan aure xataje,

Mus'ab Ya fice yana fadin
Asuba ta gari baffa,
Ya bisa da kallo hr ya fice
Yana son Mus'ab Bashida Girman Kai ko kyankyamin talaka, dubi ynda yake xama dashi suyi hira kamar shine mahaifinsa, yana girmama shi yana taimaka mishi kamar ba yaron *Senator Mohd Kaita* ba, kuma yanayi akan Nainah na matarshi gashi Gobe xasu rabu, ya taimakesu ya masu hallaci, ynxu shikenan xasu rabu Idan Nainah ta bar gidansa, gashi sunyi sabo da yaron sosai hr tausayi yake bashi akan *haskensa*.

Sanda ya shigo gidan yaji muryar Inna na fada
"oh matar nan ashe nan tazo kenan, kome Nainah tayi mata haka take mata Wannan fadan,a gidan aurenta ma baxata Barta ta huta ba, yasa Kai ya shiga dakin mufeedah tana wanka sulaimi tayi barci sai ya nufi part dinsa,

"ina gaya miki Ke nake jira kiyi Sauri kije dakinsa Ki dauko kudi Ki kawomin, ba barsa a gida tun kafin ya dawo, 聽cikin kuka Nainah Ke kallonta idanunta sunyi jawur

'Inna sata ce, kina so in shiga cikin hushin ubangijina nayiwa mijina sata, na dauki abinda bai bani ba na baki Dan Allah kiyi haquri Idan ya dawo xn Roqesa kudi in baki....

"banason kadan da yawa nakeso kije Ki dibomin tun bn Karyaki ba Kinsan xn iya

"inna kin manta Annabi Yace 聽mata su Kare dukiyar mijinsu, gidansa da ya'yan sa Kim....... Tayi shiru sakamakon gigitaccen Marin da Inna ta dauketa dashi

"Dan ubanki ni xaki gayawa Annabi Yace, tun kafin a haifeki aka yayeni Islamiya saboda qoqarina da haxaqata馃檮馃檴hr kin isa nasaki abu Ki tsayamin gardama kina min wa'azi maza Ki bace min ina jiranki ynxu Dan me akamiki auren badan Muci dukiyar ba shegiya mai qashin tsiya ko hajji ta kasa karbamana nida mahaifinta馃槨,

Nainah ta fice tana kuka sosai dafe da kuncinta, bako Dan kwalli jikinta gashinta ya baje a kafadunta ta nufi dakinsa 馃檰馃徎

A hankali Ta tura qofar dakin Ta shiga ta maida ta rufe a hankali, ta tsaya Tana dube dube kafin ta nufi drawers dinsa tana budewa takardu na xubo,

Jikinta na rawa ta sunkuya xata dauka idanunta na sauka akan xanen,
"Nainah ce Wannan, Waye Ke Wannan xanen? 聽Ta bisu da kallo daya bayan daya cike da mamaki kuma mai tsanani hr qirjinta Ke bugawa duk Anbi an masu rubutu da manyan Harrufa *HASKENA*,

Daga sama taji muryar inna
"kiyi Sauri ina jiranki fa tsinanniya.... 聽Ta saki takardun da Sauri ta tashi Tana laluben da batama San me take ba a rude take,

Jin motsin mutum a dakinsa ya sanyashi fitowa daga dayan bedroom dinsa cike da mamaki Dan yasan mufeedah ta daina xuwa tun sanda ya auro Nainah a gidan acewarta sai ya saki Nainah xasu cigaba da kwanciya,

Tsananin mamaki Ya sanyashi bude bakinsa ko wacece Wannan,

Ta juya bayanta sai bincike take masa gashinta ya xubo Ya rufe mata fuska da kafadu,
Wannan gashin na *haskena* ne,

Kudi tagani Dauri kusan hudu na yan dubu, sai ta ciro daya ta tsugunna Tana kwashe kayan dana xubo hade da sake kallon xanen,

Ta maida komai ta rufe hade da juyowa dayan hannunta na janye gashinda na rufe mata fuska....

Caraf idanunsu na sarqe dana juna kudin dake hannunta suka subulce suka fadi, lokaci daya xukatansu na dauki harbawa,toh fa.馃檴

*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [9/3, 7:24 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah.... 馃懓i徎*

*漏fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽37*

聽聽*Haskena barauniyice*,馃槀
Ya furta a hankali idanunsa cikin nata,

Jikinta na soma kyarma hawaye na soma xubo mata,
'kayi... Yi..yi..haquri,
Ya tako a hankali Ya iso daf da ita, kudin dake qasa ya dauka, hannuwanta ya kamo Ya hada da kudin hr lokacin idanunsa akan nata Ya kasa gasgasta idanunsa gani yake kamar mafarkine,

Daga ita hr shi jikinsu nayi yarrrrrr da hannuwansu suka hadu dana junansu, Idan ita rashin sabo ne, Mus'ab fa? 馃

Da Sauri ta janye hannuwanta ta fice tana waiwayensa a tsorace take da shi gani take kamar xai biyo ta Ya Daketa,shikuma idanunsa akanta hrta fice tana tuntube gurin kallonsa,

Bata ba inna kudin ba ta jefa mata cike da takaici Ta nufi dakinta da gudu ta rufe da 馃攽,

Mus'ab kuwa ko takalmi babu a Qafarsa Ya xari makullin motarsa ya nufi gidan Fahad,

A falo ya Tarar da shi da surayya rungume da junansu馃榾
*haskena* Fahad?
'meya sameta Ya fada bayan ya xame surayya daga jikinsa,
*'haskena* ce mai rainon sulaimi, itace Nainah, itace matar danake aure a ynxu, itace gobe ake son rabani da ita abawa majeed馃槩sai ga hawaye sharrr

'Alhamdulillah Kamaji dadi da Baka saketa ba, Tor miye abin damuwa anan tunda matarka ce,wlhy Karka saketa Kai duk wanda yazo Ya taru Karka badata, Kai Inma ta Kama mukaisu kotu ,Inada lawyer *Barrister falmata umar* duba littafin *(Almajira)*,

Please Login or Register in order to submit comment