Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

╨╧рб▒с>■  [■   ААА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                        ¤   X    

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └F\WordDocument    .Р0Table         Data
            ■   ье┴ЙИ P┐ЎEKSKSд.Р√Я      д╪╪11111э 1А       ▒l >╪11  1111 [ н1[  1 [ 1  11 [4/7, 10:53 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITTATUN MATA.*
_(labarin Mata Ukku)_


о
*NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION*


й
*BILKISU BILYAMINU.*




*01*


Motace kirar marcedez 4matic 350 baka wulik,babu number daga wajan number an saka Kasaitattun Mata 3, tint glass ne a dukkan glass din chopsticks (Bristol palace) restaurant tayi parking minti ukku tsakani wata dalliliyar matashiya ta fito da ka ganta kasan babbar macece, mai takama da kudi da jin dadi,kumai ta hada idan ka duba yanayin kayan dake jikinta da irin saukakkiyar kwalliyar da tayi,bakar abaya silik ta saka ma jikinta, sannan ta yane kanta da bakin gyallen abayar, iPhone 8 din dake rike a hannunta shi zai alamta maka da karin girman ajinta,sosai take da kyau na d'aukar hankali, daga gefe ta samu matsugunin da ta ajeye mortar, kulle motar tayi sannan ta shiga wajen cin abincin, wajene wanda saika isa kake zuwa, baka ganin wanda baici ya kwanta naira ba.

Da shigarta ta neme daya daga cikin kujerun dake wajan ta zauna,sannan ta dora kafa daya kan daya, ta fara danna wayarta,bata damu da kumai da yake wajen ba, idan ka dauke wayar dake hannunta, ciki hadda hamshakan masu kudin dake wajan.

Wata yarinyar da bazata wuce shikara ashirin ba da kayan ma'aikata dinta ta iso tare da takardar zaban abinda kake bukata a hannu, har ta duka tace"Ma'am ko akwai abinda kike bukata a nan?"

Dan kallan yarinyar tayi sannan tayi tsaki ta kauda kai, sannan ta kara saita idanuwanta cikin na yarinyar, sosai ta hango abubuwan da take bukata a jikin mace, tasa hannu ta karba takardar ta fara fadin abinda take so yarinyar tana rubutawa tana fada waiter na rubutawa, bayan ta gama sannan ta mika ma yarinyar ta karba tare da ce mata "Dashi zan tafi"

Idanuwanta ta kara azawa a bayanta jikin yarinyar sosai taga abin dauka jikinta,idanta ta kara dauka ta wurga shi a mazaunan yarinyar taga yanda take juye,idanuwa ta lumshi tana ayyana abubuwa da dama.

Baki ta lashe tace"Za'a huta dake yarinya"

Minti goma tsakani yarinyar ta kara bayyana a gabanta ta d'an rissina tace"Ma'am angama"

Baki ta taba sannan ta nuna mata hanya alamar ta kai mata mota,umarninta tabi saboda duk cikin aikinsu ne,ita ma tashi tayi tabi bayan yarinyar,bayan duk mazan wajan sun aika mata na mujiya wanda bata san ma sunayi ba,dan ba tasu take ba,gaba daya hankalinta ya nufi yanda zata fara farautar yarinyar dake gabanta.

Rafar dubu daya daya ta mika ma yarinyar, sannan ta watsa mata idanuwanta masu daukar hankali,da rikita duk wata halitta mace ku namiji,tace"For you Baby"

A tsorace yarinyar tace"No! ki barshi kawai nagode"

Idanuwa tasa ta kewaye yarinyar sannan ta wurga mata wani tsadaddan murmushi daga cikin abubuwan da take amfani wajan yaudarar maza da mata haka taima yarinyar, gaba daya duk ta takura, sosai ta kasa sukuni a gaban hamshakiyar matashiyar dake farautar ita kanta yarinyar.

Hannu ta mika a hankali ta amsa,cikin sanyi ta furta"Idan madam ta gani zata yanka ni?

"Ki buye,idan kuma ta gani ki bada"

Daga haka ta rufe marfin motan ta,tayi rivas ta kama hanya abinta.

"Babban gidane wanda yake da masifar kyau da tsari yana da yalwa sosai,irin gidajan nan ne da muke gani a sauran 'kasashin waje ta hanyar tauraran dan adam, aguje bakar motar ta shigo layin wasu dattawa daga gefi suka maida hankulansu akan mai motar daya daga cikinsu ya gyara zama yace"Watau Malam Amadu ina mamakin yanda duniya ta lalace yanzo"

"Kamar mai kake san fadi Malam Ummaru?"

"Yaran nan mamallaka wancan gidan mana"

"Mai kake san durawa akan wanda ka sani?"



_Shikarar Bugawa._
*2018*
[4/7, 10:53 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*

й
*NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION*

о
*BILKISU BILYMINU*


*2*


"Yanda suke daukar kansu wasu Kasaitattun mata, har zuwa yanzo fa babu wani abu da mukasani da asalinsu, amman da yake suna da daurin gindi wajan manya babu wanda ya taba tunanin sanin ku sudin daga ina suka fito"

"Abinda ka kasa fahimta kinan tuntuni, amman yanzo tunda ka gane zaran shikinan, ya kamata zuwa yanzo ka daina bin kwakwkwafin sanin nasabarsu,tunda ka fahimci suna da manya, kaga kuwa suke da kumai a hannu ballantana mace"

"Gaskiya kam, saboda duk wanda yace zai shiga yana tare da aiki"

"Babba ma kuwa, malam Amadu"

"Allah ya kyauta"

"Iyakarta kinan kawai"

Da sauri maigadin ya bude dan bai hango sauke a gudunta ba,agujen kuwa ta shiga farfajiyar gidan, cikin jeren motocin ta shiga ta faka tata, sannan ta fito ta bude kofar din baya ta dauke abinda ta sawo ta rufe, sannan ta saka key ta tasamma kofar shiga cikin gidan,
Iyakar kallona bansan yazan iya fadan sunayan mutucin wajan ba. Amman dai abinda na sani kawai makudan kudi aka sa aka saye duk daya da take wajan, abinda yafi daukar hankalina duk motocin wajan lambobin an saka *_KASAITATTAUN MATA_* daga *_1,2 3......zuwa 10_* gasu nan rairas kusan akwai duk wata kala da ake bukata.

Waje ta samu ta zauna sannan takai dubanta zuwa wajan wasu matasan 'yan mata guda biyu tace"Kuna da matsala tunda na fita baku tashi ba kuna ta kallon wannan kasit din banzan,nekam banga abinda kuke dauka a nan ba"

Daya daga cikinsu wadda take amsa sunan Laila tace"Bazaki gane bane Hajiyata amman akwai nishadantarwa sosai dan dai kawai ba layinki bane"

Dayar kuma wadda tun fara maganarsu bata tanka ba, asali ma bata kalle inda suke ba ta juyu inda suke magana sannan tadan taba baki cikin isa da aji tace"Nakan biye maku idan kuna kallo ne idan bani da aikin ye,dukkanku baku cancanci kallon wani films ba,abinda ya kamata ku kalla wace nasara zaku samu, da me ya kamata ku dugara,bawai ku dawwama kallan abinda bazai fissheku ba"

"Ne duk ba wannan bama naga kayana fa kuma bansan dalili ba sosai naji na kamu a kanta,bansan maiyasa ba"

Sai da ta sauku da kafafuwanta kasa sannan ta gyara zama a saman kujerar tace"Bansan dadin me kike ji a jikin mace ba, Nuwaira, ina mamakin yanda kika fifita huddar mata fiye data maza"

"Bazaki gane bane Aisha ban cika san hada hanya da namiji ba sai in aiki ya fada kanshi, macen dai ita nafi gane nawa"

Wadda aka kira da Aisha tace"Allah ya kyauta amman kin shiga matsala"

Daga haka ta tashi, wasu kananun kaya ne jikinta irin wannan karamin wandan nan wanda ake sakawa ya tsaya rabin cinya da karamar riga wadda ku cibiya bata rufe ba, sannan ta paka gashinta mai kyau da tsawo da ribas masu kyan gaske, kyakykyawar fatar jikinta ta isa tasa kwakwalwar namiji birkicewa ballantana kuma a kaiga kyanta da dirinta, bata cika maganaba sannan bata cika dariya ba, tana da aji da ji da kai,sannan akwai ta da izza da isa,sosai take jin kanta cikakkiyar mace mai yanci.

Leda daya ta dauka daga cikin wadanda Nuwaira ta siyo masu, bata kara tanka suba tabi hanyar da zata sadata da saman binan inda dakunan kwanansu suke.

Sosai yake da kyau irin mai jan hankalin nan, sannan dan gayu ne, ga alama ya tara naira, dakakken namijine sosai yake barazana da rayuwar yan mata, cikin aji yake shigowa falon da 'yar karamar murya yayi sallama cikin yanga da izza.

Nuwaira da Laila suka saka ihu"Wooo kaga yaran dake ba dattawan masu kudi kashi"

Murmushin gefen baki yadan saki sannan ya maida idanuwanshi saman surarta yace"Baby yane?"

Idanuwanta ta saka cikin nashi tai mashi wani kallon kaiman kadan sannan tace"Lafiya" daga haka ta haye saman binan tana tafiya kumai nata yana juye musamman irin yanayin kayan dake jikinta.

Idanuwa ya bita dasu sannan ya lashi lebe, murmushi yayi sannan ya shiga cikin falon kujera ya samu ya zauna sannan ya kwanta samanta sosai yace"yan mata ya kuke?"

"Lafiya sumul Alhajin Allah"

"Yayi maku kyau ai"

Laila ta tashi daga inda take ta kuma kusa dashi,sannan ta kalle Nuwaira tace"Ku kinga yaro da kudi abokin tafiyar manya"

"Ki bari kawai Laila ai kudi sunyi sosai a gaba daya duniya idan kika kalle yanda Ammar yake baragaza da kudi"

Baki ya taba yace"Kuna da Matsala yaran nan har yanzo kunke sawa waccan yarinyar taban hadin kai,bansan ina matsalar take ba"

Nuwaira tace"kila biyan ne kai mana kwauro"

Ammar ya tamke fuska ainahin kyanshi ya fito sannan yace"Ku mai yasa kun cika tatsar mutum da yawa,duk kudin da kuka bukata na bako yanzo wasu kuke nema"

Baki Laila ta taba tace"Daman ka hakura dan Beauty ba zata kulaka ba tunda tun farko bata kulakan ba"

Mugun kallo ya aika mata sannan yace"wallahi sai ta soni,inada kudi ina da kyan da duk wata mace dole ta soni"

Tsaki yayi yace"bansan ma dalilin da yasa nake san yarinya yar bariki bama, sai wane hauka take man, wai ita mai aji mai kyau"

Dariya Nuwaira tayi sannan ta tashi itama ta dauke leda daya sannan ta wurga mashi murmushin kai sakaraine tace"abinda yasa ka kamu da santa saboda kaima dan barikin ne, amman idan ka lura ita barikinta mai lasi ce saboda zabe take ba kuwa nata ba"daga haka ta haye saman itama.

Binta yayi da kallo sannan shima ya tashi yace ma Laila"Zan dawo idan na samu lokaci daman nazo in gantane zan bar kasa yau"

Ledarta itama ta dauka tace"A dawo lafiya"

Ya wuce yace "Allah yasa,kice mata zan kira in na samu halin hakan"

Dariya tayi idan taga yanda yake nuna isarshi akan Aisha bayan ya dadi da sanin ta feshi jin kai da ita kanta Isar ma gaba daya"sako zai isa ranka ya dadi"




_Shikarar Bugawa._
*2018*
[4/7, 10:53 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


й
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


о
*BILKISU BILYAMINU*



*3*


Bayan ta gama cin abincin, sannan ta dauku wayarta tayi dialing wata number, har ta tsinke ba'a daga ba, hakuri tayi ta kara kira har ta kusa tsinkewa sannan aka daga, tun kafin daya bangaran ai magana ta fara magana cikin izza"Wannan ya zama na karshe da zan maka kira daya ka gagara dagawa, bana kiran waya sau biyu ka rike wannan, ka gane ai?"

Bansan mai akace ba daga daya bangaran sai naje tace"Kadai kiyaye in kana san taran tayi tsawo har kaima ka samu naka kasun ciki, wani ci gaba aka samu, sannan ka kammala kumai ku yaya?"

Daga daya bangaran yace"Yau nake san shigowa daman, kumai kinan zaku sani "
Aisha tace"Da fatan kumai ya tafi yanda ake bukata?"

"Baki da matsa Beauty akwai nasara feye da yanda kikayi tsammani ma"

"Haka akeso ai,wani lokaci zaka shigo garin?"

"Zuwa Biyar na yamma Ina cikin gari"

"Sai ka shigo"

Suka aje wayar a lokaci guda sannan ta gyara kwanciyarta saman duguwar kujerar dake cikin dakin nata, ta dauku karan sigari ta kunna ta zuka ta fesar da hayakin cikin gwaninta da burgewa, kyakykyawan murmushi saman fuskarta tana hango yanda zatama mutumin da Mission dinsu yake kanshi kufar rago, sai dai taji yanda aka binciku masu kumai na mutumin.

Karfe hudu saura minti kadan motarshi ta faka cikin farfajiyar gidan, kyakykyawan dattijo mai kyau da kwarjine, da sauri maigadin gidan ya karasa inda yake ya bude mashi marfin kofar motar, bayan ya jinjina mashi irin na bangirman nan.

"Bagobire ya hidimar yau da kullum?"

Sai da ya rankwafa sannan yace"Alhamdullilahi ranka ya dadi ya gidan da iyalinka?"

"Kuwa yana lafiya kalau"

"Masha Allahu, Allah ya taimaka ya kareka daga dukkan Sharrin mutum da aljan"

"Ameen Bagobire"

Karkacewa Alhaji Rufa'i yayi ya saka hannu cikin aljihu ya dauku yan dubu dubun da bansan Ku adadinsu ya kai nawa ba ya mika ma Bagobire wanda tunda yaga Alhajin ya karkace, kwababbar fuskarshi ta kara kwabewa da murmushin da jajayan hakuranshi suka kara fituwa waje.

"Allah mai iko"

Mika mashi Alhaji Rufa'i yayi yace"Bagobire ga wannan a batar"

"Masha Allahu, angode Alhajin Allah Allah ya taya maka"

Dariya Alhaji Rufa'i yayi sannan ya dafa kafadar Bagobire yace"Ya mutuniyar take, badai a shige da fece cikin gidan ko?"

"Gaskiya da sauke,dan sai sauran yan uwanta suma ba sosai ba"

"Yawwa Malam Bagobire nogode bari in shiga daga cikin"

"A fito lafiya Alhajin Allah"

Alhaji Rufa'i shike jiran gado na controller na Nigerian costume sosai yake da makudan kudi, yana da mata ukku, dukkansu kyawawa ne sosai, sannan yana da yara guda goma sha biyar Babban danshi shine manager na kuwani reshe na Sky Bank, haduwarshi da Aisha Beauty ya canzashi a kumai, ya maida hankali sosai wajanta kumai nata shine hatta gidan da suke ciki shiya gina mata, kuma ya danka mata kumai yace nata ne, kuma mallakinta, motoci biyar ya danka mata dukka nata ita kadai masu tsada sosai, ya turzata akan ta aminci suyi aure ta zama itace ta hudun, zuwa yanzu tadai ce mashi ya bata lokaci tayi tunani, a haka suke har yanzo.

Daddadan turaranshi shiya fara mata maraba sannan ya sanar mata da bayyanarshi, idanuwa ta zuba mashi tana Allah wadai da halinshi, mai mata ukku batasan abinda yasa yake takura ma rayuwarta da binbine ba kwata kwata baya barinta ta huta indai yana kasa, hutunta idan baya nan shine take hutawa.

Kai ta kauda ta taba baki sannan ta kara watsa mashi idanuwanta masu daukar hankali tace"Zumana sannu da zuwa"

Tashi tayi sannan ta tarbushi, kafadarta ta hada da tashi sannan ta rike hannunshi cikin rada tace mashi"ka kara man kyau fa Alhajina, ban sirrin mana"ta fada da wata yaudarariyar murya.

Ajiyar zuciya ya sake, bayan ya tabbatar da cewa bata shirya mashi tsiyar data saba ba, yau ya sauka a kasar bai shirya tuzali da kuwa ba sai ita, hatta iyalinshi basu san ya shigo ba sai dai yayi masu karyar sai gobe zai sauka, ita da baifada mata zai shigo ba daman ya shirya ma kamata da wani laifin sai kuma bai sa'a ba, ya manta cewa duk wani mutsinshi tana ankare dashi, ya manta a tafin hannunta yake tun yana filin jirge aka shaida mata da saukarshi.

"Babu wani sirri yan mata sai kulawar da kike bani"

"Gaskiya ne, na kwana da sanin kai din nawa ne ni daya, haka nima taka ce kai daya" ta fada bayan ta kashe mashi ido daya duk a matakin zata yaudareshi.

Wani farin ciki ya ziyarci gaba daya duniyarshi da yaga tana nan dashi, saboda shima yau a wahalci ya samu ya iya sati biyu ba tare da ya ganta ba, sannan ya jita a rikonshi ba.

Zama yayi saman maka maka kujerun da suka kawata dakin masu kalar blue da fari, sannan ya kamu hannunta ta fada saman shi yace"da za'a agaza man da mundan fita kuda na tsawan awanin yanzo zuwa safiya ne"

Kara narkewa tayi jikinshi sannan tace"Ina da dan wani dan appointment ku zaka yi hakuri sai zuwa goben?"

"Kinsan dai bazan iya hakuri ba yan mata , kawai kuma maye kibarshi sai goben tunda bai fini ba"

"Gaskiya ne kuwa zumana, amman ai man uzuri ka fara tafiya zan biyu ka duk Inda kake, akwai shirye shiryen da nake san gabatarwa yanda kaima zaka amfana"

"Shikinan ina jiranki, kada ki bata lokaci kinji Aisha na zan baki dukkan abinda kika bukata" mazaunanta ya kama yace "Nasan baki rasu bukatu"

"Kasan bana magana biyu, kuma idan na fadi abu ina nufin hakan baka da matsala dani"

Tashi yayi amman har zuwa yanzo ya gagara sakinta, kara mannata yayi da jikinshi sannan yace" Zan tafi sai na ganki, sosai nake da bukatarki a yau din nan ba sai gobe ba Beauty"

Bakinta ta hada da nashi sai da ta gama kaishi inda take so kuma take bukata,sosai ta riketa shi da salonta sannan tace mashi "Bazan baka kunya ba, nidin takace kamar yanda na fada"

A wahalci ya iya raba jikinshi da nata, dakyar yake iya daga kafarshi yana jefata inda baida tabbas din Ku ina ne.

Dariya tayi sannan ta lashe lebe tace"Tsohun banza kawai na mamajo, na kusa gamawa dakai tunda kabiya harma da riba"

Saleem ne yayi mata waya yace nan da minti biyar zai bayyana cikin gidan.

Kafa daya ta dura saman daya tana jiran zuwan Saleem da bayanin data turashi zuwa yi a garin Bauci.

Bayan ya shigo sun gaisa sannan ya fara fiddo mata wasu photona da wasu takaddu ya mika mata, amsa tayi sannan ta fara dubawa, wayarta ce tayi kara alamar sako ya shigo mata, dakatawa tayi da duba takardar ta dauke wayarta sakon ta duba.



*_Karama Hotel, dakina 103._*
*_ke kadai nake jira Babyna._*


*_Rufa'i Masanawa_*





_Shikarar Bugawa_
*2018*
[4/7, 10:54 PM] * +234 809 504 3803, : *KASAITATTUN MATA*
_(Labarin Mata Ukku)_


й
*NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION*


о
*BILKISU BILYAMINU*



*4*



Tasan tana da bukatu a aljihunshi shiyasa tayi saurin maida mashi da amsa.

*_Bani minti kadan Ina zuwa Alhajina, inasan in shirya maka kumai yanda ya kamata ne._*

Ta tura mashi sannan ta kara maida hankalinta akan abinda Saleem ya kawo mata, photon farko na wani Dattijon farin mutum ne wanda shikarunshi zasu iya kaiwa 45 zuwa Hamsin, yana da kyau da kwarjine kaken sojane jikinshi dakakken mutum ne mai kwarjine da haiba.

Photo na biyun kuma kyakykyawan matashin saurayin da zai iya kaiwa shikara talatin da biyar zuwa arba'in, cikin dakakkiyar shadda mai ruwan toka an mashi aikin surfani mai kudi da tsada ga hularshi kamar ruwan toka amman bata cizaba kamar shaddar jikinshi.

Kai ta gyada sannan ta maida hankali akan Saleem tace "Meye bayanin kumai nasu?"

Mika mata takaddun hannunshi yayi yace"Kumai akwaishi cikin wannan takardun idan kika duba"

Amsa tayi sannan tace"Zamu dibasu idan na dawo amman kafin nan bare in kirasu su fara dibawa ina da abinyi"

Waya ta dauka, tayi yan danne dannenta, sai tace"Sako zai shigo maka, sai ka fara amfani dasu kafin in bukace ka"

Kafin ta gama maganar wayar Saleem tayi kara alamar sako ya shigo mashi, dubawa yayi yaga ta tura mashi da kudi, murmushi yayi yace"Beauty aikin ki na kyau, shiyasa nake matukar san aiki dake"

"Kana iya tafiya tunda ka isar da bukatuna"

Tashi yayi a saman kafafuwanshi sannan ya tura hannuwa cikin aljihun wandanshi jeans yace"Akwai wata harkalla amman sai mun zauna, bansani ba ku tunaninki ya taba kaiwa nan, akwai samu feye da wannan sana'ar taku"

Ku kallanshi batayi ba ta daga waya tana kira tace"Ina kasa, zan fitane kuna iya bayyana a falo Saleem yazo da kumai"

"Ok sai mun zauna din Saleem"

Tafiya yayi da zummar zuwa club yau yasha giya san ranshi ya dauke duk kalar macen da tai mashi tunda ma'ajiyar kudinshi da nauyi babu laifi, minti ukku tsakani suka bayyana cikin falon kuwacce ta samu waje ta zauna, foton Dattijan mutumin Aisha ta mika ma Laila dayan kuma na matashin saurayin ta mika ma Nuwaira, amsa sukayi suka fara dubawa, sannan ta kara masu da takaddun dake hannunta"Akwai bayanin kumai, anace ya shigo gari zanje in damfari garan in dawo"

Laila tace"Yaushe ya dawo inace sai jibi kukayi dashi zai shigo"

Nuwaira tace"Ai baya iyawa kinsan akwai amenci tsakaninsu da bunsuru"

Aisha tace"kuwaccen ku tanaci da amfanuwa daga abinda yake mallakinshi, saboda haka bashi suna a wajanku bawai gwaninta bane"

Daga haka ta tashi ta haura sama, a kukarinta na shiryama Alhaji Rufa'i kanta, musamman tunda tana da bukatu a wajan shi.

Sosai suka dukufa wajan fahimtar abubuwan da suka kunshi wadannan mutanan na jikin photo, sun fahimci kumai kuma sun gane kumai.

Cikin shirinta ta fito jallabiyace ta Sanya sannan ta yane kanta da dankwalen jallabiyar sannan tayi kwalliya mai sauke, amman tayi masifar yin kyau musamman da yake ita din mai kyance, oud wood,White oud, Alharamaine madina kawai suke tashi jikinta, saukuwa tayi ta samesu saman suna tattauna yanda suka fahimci kumai cikin sauke.

Laila tace"Wannan mission din baida wata wahala gaskiya"

Aisha tace"Bana tsamanin baida wahala hidimar fa haddasu masu kake anya kuwa ace babu wahala,Kuma dai menene idan na dawo sai mu kara zama"

Nuwaira tace"Shikinan sai kin dawo, a yayu mana da yawa maikyau"

Baki ta taba tace"ke bana ma baki tausaye yanda zan amshe kuwace wahala daga hannun wannan mutumin, kinsan dai hidimarshi babu sauke kwana ake abu daya, ina mamakin yanda zuwa yanzo da tsofa ya kamashi bai rage kumai ba daga jarumtarshi"

Nuwaira tace"Hajiya ke tafi kawai kada ki bata mashi rai, inda wuya ai akwai yayan banki"

Tafiya take tana rangaji, duk wanda ya ganta yasan babu maganar rashin aji da ji da kai, yanayin tafiyarta ma ya isa ya wadatar da mai kukarin cusa kanshi wajanta, rijiya ba wajan wasan makahu

Please Login or Register in order to submit comment